Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan kar abi ya fahimta ,dan ta muwadda mai sauki ne baya jin komai ,dan da daga shi sai ita ne da yanzu zance ya sha bambam .
cikin haka wayar abi ta shiga k'ara muwaddat ta yunkura ta d'auko tare da Mika masa, ya amsa yana duba screen din wayar , babban yaronsa ne , dan haka ahankali abi ya mike ya nufi d'akinsa yana k'ok'arin amsa kiran ,maganar minti biyar sukayi ya katse Kiran yashiga duba wasu diters da sune dalilin Kiran ,yana shirin bud'e k'aramar akwatinsa da duk wasu document's dinsa ke ciki , Kira ummi yashigo dan haka ya dakata, ya d'auki kiranta "byn sun gaisa had'e da barkwancinsu da suka saba , ta tambayi bunayya da muwaddat abi yace "yanzu na barosu a parlour'n suna kallo ..
"haba hubbey ka duba kaga lokaci fa.. yanzu fa gurin shabiyu saura ,Kai da ya kamata ace ka korasa d'akinsa, tare da rufe part din ,shine zaka barosu su kad'an a parlour'n byn nasan ba sake komawa parlour'n zakayi ba a daidai wannan lokaci....
"Wannan Kuma gsky kika fad'a hubbey ba sake komawa parlour'n zanyi ba ,amman ke mai yasa kike yi haka ne ?
"shin me bunayya din zai yiwa muwaddat, I thought bazai cinyeta ba ?
"yanzu haka tun da muka kasance tare a parlour'n magana ta fatar baki bata had'asu ba ....
" ni dai Ina baki shawarar ki d'auke idanunki akansu domin kuwa muwaddat ta bunayya ce InshaAllahu.......
''jira kawai nake ya kammala degree dinsa mu Sha biki.
"wannan Kuma wasa kake hubeey ,ummi ta fad'i hakan tana sakin dariya .

" Allah kuwa da gaske nake nifa Ina son wannan had'in ,zan dai bari sai ya kammala da karatunsa sai nayi masa aure , "gaskiya ni dai banason auren zumuncin nan ,gara dai kowa yaje ya nemi mahadin rayuwarsa a waje,Ina son muwaddat tamkar Raina sannan haka zalika kasan yadda bunayya yake a cikin zuciyata, aure Kuma ba wasan yara bane ,ka fahimceni da kyau, "mai bunayya zai iya yiwa muwaddat a zamanta kewar rayuwar aure da wannan shekarun nasa ?
"Kai guda nawa ma bunayya yake da za'a yi masa aure ?

"Ke dai ki daina wannan hasashen acikin zuciyarki ,zamaninki dana yanzu da akwai bambamci ,sannan ke likita ce ,kisan komai a game da rayuwar alumma , kinsa ko d'an shekara shabakwai aka aurar zai iya rike aure bare d'an 22 year's .....

Ummi ta numfasa kana tace "to ni dai gaskya har ga Allah bani kaunar wannan had'in ,banason abinda zaizo ya bata mana zumunci ,dan nasan halin bunayya da bakar zuciya ,azo madadin a kulla zumunci, azo ya lalace ta k'arasa mgnr ranta a d'an 'bace, wanda take abi ya fahimce hk,dan haka yace"to shikenan Allah ya had'a kowa da rabonsa na alkhari Nan suka bar zance suka shiga wata sai dai gabad'aya zuciyarsa a cunkushe take yana tunanin abinda zai je yazo ....

Can kuwa parlour'n abi na barin parlour muwaddat ta mike tayi d'akinta ,ta cire kayan jikinta tashiga wanka ta fito ko cikakken minti biyu batayi da fitowa ba yashigo mata d'akin dafe da mara, ita Kuma lokacin tana tsaye tana shirin kwanciya, da niyyar tana gama shirinta, kulle kofar zatayi , d'an k'aramin tsaki taja batare da ta kalli inda yake ba , har sanda ta gama abinda zatayi yana zaune yana kallonta, zata shige cikin bargo kenan yasa hannunsa ya shafa kuskarta, yana zagaye hannunsa a wuyanta, ta zabga masa harara tace "meye hk ne?

ya d'an yi murmushi yana marairace murya yace "yauma tausaya min zakiyi nan da nan ta had'e rai tace "wallahi ka fitar min a d'aki ,daman na lura so kake ka kasheni ,ya dawo gefenta sosai ya kamota jikinsa yana shafa mararta yana murmushi,har zai yi magana sai kuma ya fasa , ta juya masa baya tana cewa "ni dai dan girman Allah ka barni na huta banason abinda kake min , kama tashi ka fita, haba tunda ummi ta tafi kake son kasheni ......
kaki barina na huta safe dare abu daya gaskiya ni dai... ..
tayi saurin d'auke numfashi sakamakon hannusa dataji akan nipples dinta yana murzawa.......... .

d'akin ya d'auki shiru shi kuma ya cigaba da murza kan nipples dinta zuwa kasan mararta "aunty nah... .....
dolenki ki barni na more jikinki yadda nake so tunda an hanani aurenki, kema Kuma nasan kina son irin abinda nake miki .......
ta buge masa hannu tana k'ok'arin sake juya masa baya ,yayi saurin birkitota suna fuskantar juna "plz kiyi min irin yadda nake miki mana"
tayi masa banza , zafafan romancing yashiga aika Mata ganin dai da gaske so yake ya hargitsa mata lisafi yasa ta sakar masa kuka ya rungumeta sosai yana mata rad'a acikin kunne "sorry baby nah bazan yi komai dake ba,tunda baki so ,dan kona yi k'ok'arin takuraki ba dadi zanji ba ,ni Kuma nafi son komai zanyi dake yazamo kina so, dan zan fi jin dadi yana magana yana rud'a mata jiki ..
sai daya gama jagwalgwalata son ranshi sannan ya fita daga d'akin .


********

yau ta kama lahadi babu aiki, gashi binta mai aiki bata nan taje kasuwa kuma daga nan zata biya wata unguwa gaisuwar mutuwa, yayinda abi tun tara na safe yashirya ya bar gidan zuwa d'aurin aure, muwaddat ce tsaye a kitchen tana k'ok'arin girka masu abincin bunayya ya shigowa parlour'n ya kwallawa mata kira ,wanke hannunta tayi ta nufo hanyar parlour'n karo sukayi dashi abakin kofa, ta fad'a jikinsa batare da tasani ba , ta d'ago idanunta tana kallan cikin kwayar idanunshi, inata kiranki kin shareni" no ba haka bane ina kan had'a mana breakfast ne." menene kake kirana?

xagaye hanuwansa duka yayi a kungunta yace "kin dai gama ko?
ta d'aga masa kai jikinta a sanyaye dan aikin kawai tayi amman wata irin kasala take ji " okay muje daman yunwa nake ji ,kai tsaye dininig area suka nufa suka zauna ta zuba musu chips da plaintain din data soya sai ruwan tea ,hira suke kasa kasa yana cin abincin yana kallonta,ita Kuma tana kurban ruwan tea ,dan gabad'aya ji tayi baza ta iya cin komai ba , ajiye cup din hanunta tayi ta tsura Masa ido " ya'akayi ne naga sai wani kallona kake yi?
murmushi yayi wanda ke bayana asalin sirrin kyawunsa, yace "kina da kyau ne sosai shi yasa bana gajiya da kallonki idan ina kallonki soyayyarki na sake huda min zuciya, yanzu ba zaki taimaka kisa baki ummi ta mana aure ba tunda muna son juna..."

murmushi tayi tace " kai bunayya wai me yasa kake son aure haka ne ?
"dole ne naso aure ,duk d'an sunna dole yaso aure, yanzu tsakaninki da Allah kinfi son muyita cin ju.......
tayi saurin katseshi ta hanyar d'aura hannuta akan bakinsa .
"me yasa bakajin kunyata ne ?
ya tsura mata idanunsa yana kallonta sannan yace "ke zanji kunya?
Ta d'aga Masa kanta al'amun eh yace "jin kunyarki ko asara ,ai ba karya na fad'a ba, kullun muna makale da juna muna d'aukarwa kanmu zunubi ,gsky nifa na fara gajiya ya k'arasa mgnr yana lumshe ido tare da shafo saman kirjinta "

"tashi muje na kulle kofa ya mike tsaye tare daita ajikinsa,yana zagayowa suka nufi kofar ,"to meye Kuma abun kulle kofa ?
"Ke nake jiyewa dan tani, I don't have any business with anybody..
Byn ya kulle kofar ya tsaya yana wasa da sansar jikinta kusan minti goma yana shashshafata , da kyar ta samu ta kwaci kanta
tayi hanyar kitchen shi kuma ya zube Kan kujera yana sauke naunayen ajiyar zuciya , ta wanke abubuwan data bata ta goge ko ina ta dawo parlour taga baya nan .

hanyar d'akinta ta nufa tana shiga, wayarta ta d'auki k'ara ,ta k'arasa da sauri a zatonta ko ummi ce tana d'auka taga shine ,"jaraba ta furta ahankali kana ta d'auki wayar ,tana d'auka yace "kizo yanzu d'akina ki sameni tace "me Kuma zan maka ?
" Ke dai kizo ,tace "naji gani nan zuwa wanka zanyi ,katse Kiran tayi,tayi kwanciyarta akan bed sbd yadda take jin jikinta some how, ta kwanta shiru tana tunanin abinda ke sa jikinta ke week ,sai tayi ta jin kasala kasala a sansar jikinta ,byn kmr minti biyar ya sake Kirata, atakaice sai da yayi mata Kira ya Kai biyar amman taki zuwa .

Shi kuwa kasa hakuri yayi ya mike ya nufi d'akinta yana bud'e kofar bedroom dinta , ya fad'a Kan kujera ya baje , yana zare doguwar jallabiyar dake sanye a jikinsa ya saura daga shi sai short nicker , ya ware mata duka hannuwansa duka al'amun tazo garesa , tashi tayi daga kwance datake ta fad'a jikinsa ahankali ya bud'e idonsa da suke a lumshe yace "kin yi wanka ne ?

"Wallahi yanzu zan yi , na d'an gaji ne , "okay to tashi muje nayi miki ,naga yau sai wani abu kikeyi a sanyaye, nifa kwanakin nan duk sai nake ganin kamar baki da lafiya ?

"lafiyata lau kai ne dai kake ganin haka ta k'arasa fad'ar hk tana Mikewa ajikinsa , yana kallonta ta cire kayanta" ta juya ta shige bathroom, yabi madaidaitan bombom dinta da suka mata dasss tamkar an dasa mata ,ya had'e wani busashen miyo daya tsaya masa a makoshi.

cikin minti goma ta fito daga bathroom jikinta d'aure da farin towel wanda ya bayyana cinyoyinta tayi hanyar inda mirrow dinta yake ta janyo stool ta zauna tana sake goge wunyata zuwa fuskarta ,bunayya dake kwance ya nufo gurinta da sauri ya rike hannunta Yana k'ok'arin Kai bakinsa kan nipples dinta ,"dan girman allah ka barni haka shekaranjiya fa kwana mukayi abu daya ,why not ka barni yau na huta haba .

"kin cika korafi dayawa muwaddat....ragwanci ne ko kuwa dan kinga na damu dake ne bansani ba, amman zan koyi yadda zan fita harkarki. "da kuwa ka burgeni wallahi "to baki isa ba wallahi , nasan daman abinda kike so kenan na rabu dake , ya k'arasa mgnr yana shafo fuskarta cikin haka wayarsa ta d'auki k'ara.. cak ta tsaya da abinda take tana kallonsa, ya kashe Mata ido Yana murmushi.
Tare da juyawa zai je inda wayar take, ta riko hannunsa ta mike tsaye zata isa inda wayar take yace "karki soma ta'ba min waya "saboda me to?
" ko dai baka da gaskiya ne?
"koma dai menene karki ta'ba, min wayata ki barta kawai, idan mai shi ya gaji zai hakura ,ta wuce inda wodrobe din kayanta yake ta ciro atamfa riga da siket mai baki da ja tasoma k'ok'arin sanyawa ya matsota sosai tace masa komai ba, haka zalika bata hanashi ta'bata ba, sai da taga yana k'ok'arin hanata saka kaya ne ta buge masa hannu "wai menene haka zaki wani tashi hankalinki?
tayi masa banza "kina jina fa ina miki mgn kikayi banza dani?

kawai data ji zai dameta da naci ,ta rasa yadda zatayi , kawai ta fashe masa da kuka ya janyota ya rungumota jikinsa ta goce tana zabga masa harara "karka sake ta'bani ...
yana murmushi yace "aikuwa yarinya karyarki ta sha karya bama ta'baki ba har abinda yafi ta'bawa sai nayi ,kuka take sosai tana rungume ajikinsa ,ya riko hannuta yasoma tafiya daita ,ya zaunar daita a bakin gadon yace "d'auko wayar da kanki ki duba nifa da Wasa nake miki , abinda yasa bazan d'auko wayar da kaina ba ,karki ga kamar ko na goge wani abu ne ,zama ki iya zargin ko wata ce "

"to ni ina ruwana koma watace, suyita kiranka ma ,yace "Allah ko,daman ai hk kike so ...
ya janyo wayar yana nuna mata "kin gani abokin karatuna ne ya kirani ,sai ki kwantar da hankalinki, bunayya naki ne ke kad'ai, nasan duk abinda kikewa bai wuce akan wannan ba, ya kai hannunta kan joystick dinsa very slowly yana shafawa, zata fizge hannunta ya sake kamowa cikin zafin nama ....
wayyohhh allah aunty plz zo ki cini ..ya kamota sosai "kasan Allah wallahi yau idan ma jinmu za'a yi sai dai kowa ya ji, amman bazan bayar ba.. tana gama fad'ar hk ta mike ta fito daga d'akin tashiga d'aya daga cikin extra room din dake cikin parlour'n ta kulle kanta tayi zamanta tana kunkuni ,gajiya yayi da zama ya fito daga d'akin ya nufi bangarensa.

**************
yau ta kama ranar da ummi zata dawo a lisafinsu ,kowannensu yashiga taitayinsa amman har yamma shiru, babu ita babu labarinta, hankalin muwaddat ya tashi sosai tashiga neman layinta tana d'auka ta saka mata kuka "ummi har yanzu bamu gannki ba, ko bazaki dawo yau bane?
"wallahi har na shirya hjy saratu ta saidani, wai na bari a kai amare dani, yaya kuke , gidan dai lafiya?

ta watsa bunayya dake gefenta harara sannan tace "lafiya amman dan Allah karki wuce gobe ummi nayi missing dinki, gabad'aya gidan so boring da baki nan "dont worry my baby gobe Inshaallahu jirgin yamma zan biyo sukayi sallama.

ya matso kusa daita sosai Yana shinshina wuya tare da goga Mata gashin fuskarta , daman suna parlour'n ummi ne ta matsa nesa kad'an dashi.. shima ya matsota sosai yace
"me ummi tace yaushe zata dawo?

"yau "
ta fad'a atakaice ya marairaice murya yace "shikenan zamu shiga takura....
"za dai ka shiga takura ,amman ban da ni dan Allah Allah nake daman ummi ta dawo na huta da jaraba.
"haba aunty nah karki min haka," to me nakeyi Miki ,ai banyi komai ba a Kashi dari cikin soyayyar da nake miki .
Ta yatsina fuska kana tace "soyayya ko sha'awa ?
"Duka suna tafiya tare da juna ,domin duk inda soyayya take zaki samu sha'awa haha zalika duk inda sha'awa take zaki iske soyayya "ke nifa idan ba son gsky nake miki yaci zuwa yanxu na rabu dake domin na samu duk abinda nake bukata ..
"Ke kanki nasan kin yarda da irin son da nake miki .....
"Kin yarda Dani ko kuwa a har yanzu soyayyar tawa tana muhallin sha'awa ne ?
Tayi murmushi tace "na yarda "ok muje ki bani na rana naci kafin ummi ta dawo ....

gabadaya ya wani narke mata ajiki yana zuba Mata shagwa'be kmr zai yi kuka, sai kuma ya bata tausayi ta kamo hannusa tace "tashi muje part dinka ta kofar kitchen suka bi suka ko ci sa'ar baba mai gadi yana wajen gidan, suka shige bangarensa, suna shiga ta cire kayanta ta shige bayi ,tayi wanka shap shap ta fito tana goge jiki, Yayi sauri ya rike hannunta da take k'ok'arin d'aukar mai zata shafa ya mikar daita tsaye cike da shaukinta yana girgiza mata kai.

"Karki shafa mai , yau akwai kyakyawwn hadin da nayi Mana ya fad'a yana kashe mata ido "naji but at least ka bari ko turaren ne ko....
"shima bana so yayi saurin katseta ya zame towel din jikinta yayi kasa ,saurin lumshe ido tayi ,tare da sakin naunayen ajiyar zuciya tace "meye shi ?
"mai ne amman mai amfani ajiki "
" wannan had'in na musamman ne ke kanki zaki dadinsa ......,
ya kai hannunsa ya janyo wata k'aramar roba da aka rubuta blue seal vaseline ajiki ,wanda yayiwa had'ad'den had'i da namjin goro, saboda ita da shi kansa, ya debo ya shafa akan nipples dinta ..
ya zarce da murza
nipples dinta ,yana lumshe ido yana busa Mata numfashi , kusan awa daya suka yi atsaye yana murza nipples dinta da brest dinta, har tsayuwa ya soma gagararsu yasoma moving da ita har bakin gadonsa suka fad'a kan gado ya kwantar da ita .
muwaddat da har lokacin idanunta a lumshe suke,wani irin mika ta dinga yi na jin tsanani bukatarsa, ahankali ya kai bakinsa wuyanta ya bata wani hot kiss mai rikitarwa sannan yana mulke nonuwanta da vasilin din, jikinta sai kyalli yake da tsantsi most especial kirjinta.

ban da nishi babu abinda muwadda ,ta dinga yi ,shi kansa bunayya ba a hayyacinsa yake ba, muradinsa da burinsa bai wuce ya ji shi cikin jikinta ba ......
yadda yake kokarin rikitata haka itama take kokarin rikitashi gabadaya sun manta da duniyar da suke ,burinsu da muradinsu bai wuce sujisu cikin juna ba, tana mugun jin dadinsa a gurin mu'amula har take jin duk mazan duniya zero suke akansa,haka zalika shima..

lokacin daya gama shigarta ,ta bud'e idanunta da kyar saboda wani irin shock da gabad'aya ilarin jikinta ya d'auka, dishi dishi take ganinsa saboda nauyin da idanunta sukayi ya ciza lip's dinta da karfi tana dago masa kasanta tare da cusa hannunta cikin sumar kansa ahankali ya dinga shigarta ,kusan minti talatin suna abu daya sannan ya barta.

tare suka shiga wanka wanda gurin wanka ma haka ya dinga jagwalgwalata sai datayi masa kukan shagwa'ba sannan ya kyaleta sukayi wanka ta fito da sauri ta barshi ciki .

tana fitowa daga wanka ta goge kanta da k'aramin towel ta d'auki kayanta dake ajiye akan kujera tasa ta tattara gashinta da suka wargaje tayi parking ta xira hijabinta ta nufi kofar fita tun bai fito ya sameta ba ....




mmn sudais



💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!!

for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 32


....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya ..

ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking .

Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta , ta runtse idanunta saboda a halin da take ciki yanzu tana bukatar hutu ba dogon tunanin ba ,dan ta murzu a hannunsa sosai fiyye da tunanin mai karatu ..

har kusan la'asar tana kwance akan gadonta , ba tasan lokacin da binta mai aiki ta dawo gidan ba ,bugun kofar d'akinta da'ake yi ne yasa ta bud'e idanunta da kyar saboda har lokacin bacci na cikin idanunta, ko bata tambaya ba, tasan ciki biyu za'a yi d'aya ko binta mai aiki ce ko kuma bunayya, ahankali ta sauko daga kan gadon tazo bakin kofar ta bud'e , binta mai aiki ta gani tsaye tana dubanta "ya'akayi mama binta da yake haka take kiranta ?

binta mai aiki tace" babu komai 'yar d'aki , na dai ji shiru shiru baki fito tun sanda na dawo, gashi har lokacin sallah la'asar ta qaratowa, baki tashi ba, lafiya dai kike ko ?

Muwaddat ta d'an yatsina fuska sannan tace" lafiya nan dai da sauki mama binta wallahi zazzabi nake ji "

"a sha Allah ya sauwake daman nasan za'a rina tun kafin na fita fa kike nuku nuku a d'aki har yanzu ,to ko za'a kira auwal yayi miki allura ne kafin ya fita ,dan gashi can kamar fita zai yi?

"no ki barshi kawai zan sha magani, ciwon kai ne kawai ke damuna "to shikenan bari na koma bakin aikina, amman dai karki koma kwanciyar nan ta isa haka .

muwaddat tace "to had'e da juyawa ta koma cikin d'akin tana mai rufo kofar batare da tasanya mata key ba, binta mai aiki ta juya, kai tsaye bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tazo tayi sallah .

tayi wanka ya kai sau uku , amman har lokacin jikinta zafi gau tamkar garwashin wuta sai daga baya jikinta ya d'an yi sanyi ,sai kuma bacci barawo ya d'auketa .
Wunin ranar akwance tayisa sallah ne kawai ke tada ita , gabad'aya ta rasa abinda ke mata dadi arayuwarta ,ta kasa sakawa cikin komai , wani irin miyo ne ya tokare mata makoshi wanda ya addabi rayuwarta , duk yadda taso ta had'iye abun ya garara, dole tashiga tarawa acikin bakinta jifa jifa ta Kan tashi ta shiga bayi ta zubar ta sake dawowa ta kwanta akan gadonta, har dare tana kwance a d'akin batare da tayi yunkurin fitowa ba, hatta abinci dare nan binta mai aiki ta biyota dashi ,da kyar binta ta tursasata tashi tasoma d'an tsakurar abincin , sai dai tana gama ci sai yunkurin amai, nan fa hankalin binta yayi matukar tashi ,a gigice tayi hanyar bayi daita , muwaddat ta durkusa rike da cikinta da goshinta tana kwara amai ,yayinda binta ke tsaye akanta tana jera mata sannu .. har sai data amayar da duk wani abinda ke cikinta, tana cigaba da yi mata sannu ,"sannu yar d'aki ...."
tare da Mika mata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta, sannan ta taimakamata suka dawo d'akin ,ta jingina bayanta da pillow kana tace " yar d'aki baki da lafiya ,jikinki yayi zafi dayawa amman kin hana a fad'owa bunayya ya taimaka miki.
Kai kawai iya ta girgizawa binta ta janyo numfashi da kyar ta fitar tace "ai naji sauki mama binta ,yanzu babu abinda ke damuna , ta fad'i hakan kawai dan binta ta fita daga d'akin ta samu ta kwanta dan har lokacin juya take gani,shiru ne ya ratsa d'akin binta mai aiki bata sake cewa komai ba,kamar yadda muwaddat bata sake cewa komai ba , batare da 'bata lokaci ba binta ta tattara kanukan abinci tayi hanyar waje ,tana yi mata sai da safe ....
Bayan fitar binta ta zame ta kwanta tana fidda numfashi sama sama tmkr mai cutar asma ahankali har bacci ya d'auke ta.


cikin dare taji mutsumutsun mutun ajikinta yana lalubarta tare da lasar gefen wuyanta zuwa dukiyar fulaninta ,lokaci d'aya ta bud'e idanunta tana k'ok'arin kunna wutar d'akin , yayi saurin riko hannuta yace "me zakiyi ?
" ki yi baccinki kawai babu abinda zan yi miki kawai tumin jikinki zanji yayi mganr yana buso mata numfashinsa da iskar bakinsa.

muwaddat ta d'an lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana bunayya ke gauraya guri d'aya , cikin murya mai cike da kasala yasoma magana "a she karya kika min ko?
"karya me nayi kuma tayi mgnr a shagwabe ?
"kika ce ummi zata dawo yau ashe sai gobe ..
"uhm nayi haka ne saboda na rabu da nacinka.."

"aiko karyarki ta sha karya yarinya ,dan wallahu ba zaki ta'ba rabuwa da nacina ba ,har duniya ta nad'e, saboda kin zama ni ,na zama ke ,gashi bana gajiya dake, a duk sanda na kalleki soyayarki na sake tsuma zuciyata ,dama gangar jikina ....
"na sha gaya miki kece rayuwata ,kece duniyata amman na lura baki d'auki hakan da mahimmancin ba shi yasa Kika ki fito da soyayyarmu fili bare umminki ta fahimta ta amince da aurenmu ....

Cike da wani irin salo mai wuyar misaltuwa ta shige jikinsa sosai tana mika ,wanda hkn da tayi ya janyo jijiyarsa tayi saurin

Please Login or Register in order to submit comment