Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi mutuwar tsaye yana mamakin wannan ikon Allah, yaron kamar ba d'an shekara ashirin da biyu a duniya ba , yake irin wannan ta'asar ,wani irin ihun dadi muwaddat zata saki, bunayya yayi sauri ya cafkar laulausar harshenta dole tasa tayi shiru ta dinga tsuma tana narke masa ajiki ,shi kuma yana aikin danna mata joystick dinsa, ta kamkameshi sosai ajikinta saboda tana daf da kawowa shi kuma babu abinda yake k'ok'arin yi sai danna mata joystick dinsa da iyakacin karfinsa, har tayi realizing tana fitar da numfashi gajiya .

gabadaya gashin kanta data d'aure da rebon ya gama wargajewa jikinta ya d'an sake, amman still bunayya bai daina zira mata joystick dinsa ba.

shiiiiiii...shiiiiiiii kawai take iya furtawa ahankali ya dakata , batare da ya cire joystick dinsa ajikinta ba, ya nufi cikin d'akin tana jikinsa,sai lokacin baba mai gadi ya dawo daga mutuwar tsayen da yayi , Yana jin kmr ya afka musu ,sun gashi ya gansu ,ya sake tabbatar da abinda suke aikatawa ,"to Idan ma na shiga bangaren me zan iya ,tunda muslinci sheidu uku kwarara yake bukata ?
" Sheidata kad'ai bazata gamsar ba ,gara nayi tafiyata nayi musu adduar shiriya arayuwarsu , dan wallahi babu tantama zina suke aikatawa ..
ahankali juya da sauri har da dan tuntubensa ya nufi hanyar bangarensa .

Shi kuwa bunayya yana k'arasawa d'akin ya kwantar daita akan gadon, still tana Kan joystick dinsa ,shi kuma yana rike da kugunta suna gama kwanciya ya dinga having sex daita cikin tsuma tamkar wani mayunwacin zaki.. ahankali ta kai hannunta duka kan chest dinsa tana murza Kan nipples cikin wani irin salo Wanda ke sake zaburar dashi ,aiko ya zabure mata har ta tsorata da ganin yanayin daya sake shiga ,tun tana jin dadi har tazo ta soma jin zafi zafi , dadi dadi ,ahankali ya birkitota ta dawo samansa ya koma kasa cikin jin zafi tace "wayyohlly Allah bu..nayya.... gently plz na gaji , wallahi zafi nake ji ,amman ina bai ma San tana yi ba, sai soka Mata joystick dinsa yake ...

lokacin da yayi wani yunkuri zai soka mata joystick ,ta zame daga Kan joystick dinsa, ta fita daga kasanta da sauri yasoma k'ok'arin maidata tana kaucekauce tana komai amman haka ya sake shigarta ya dinga hakarta kuma har lokacin bai kawo ba ....

Shi kuwa baba mai gadi har ya isa d'akinsa mamaki wannan Abu yake, har lokacin Yana jin kmr yaje bangaren iyayen ya taso su ,suzo su ganewa idanunsu bad'alar da yaransu keyi, zuciyarsa tayi tai masa gargadi da kada soma aikata " to yanzu idan yaje sheidawa iyayen kafin suzo sun gama yace me?
" tunda shi bai sheidar komai a hannunsa, sai idanuwansa ...sannan bama lallai ne su fahimcesa ba ,a yadda ya lura suna mugun son yaran "shi yanzu ya kenan zaiyi haka zai zauna ana wannan badalar akan idanunsa ?
Yayiwa kansa tambayar take zuciyarsa ta bashi amsa da "gara ka kama bakinka kayi shiru idan zaka iya yi musu addua kayi idan bazaka iya na kayi shiru akwai ranar kin dillacin ..........
Jikinsa a sanyaye ya d'aga kafafunsa da kyar ya kwanta akan katifarsa yana musu adduar neman shirya ..


a can d'akin bunayya kuwa iya azaba muwaddat ta sha ranar , ta dinga jin wani irin zafin a kasanta,tamkar ranar farko daya soma kusantatar, sai kusan assalatu sannan ya barta ta koma d'akinta cikin Santa....

Washegari da zata makaranta ,haka baba mai gadi ya dinga kallonta tmkr yaga wata sabuwar halitta ,har ta tsargu sbd jikinta daya dinga bata cewar kallonta yake , ta juyo bangaren dayake ahankali ta d'an saci kallonsa tare da cewa "lafiya baba naga kana min irin wannan kallon ?
"ko kana bukatar wani abu ne ?

Girgiza mata kai kawai yayi yana kwa'be fuska saboda idan yace zai yi magana to zai iya fallasa komai ,shi kuma abinda bai so kennan kar azo daga sauke kayanka yazamo, sauke mu raba, yana zaman zamansa ya tsunduma kansa cikin maseefar masu kudi...

yana cigaba da kallonta har sanda tashiga bayan mota ta zauna can bayan kamar minti goma sai ga ummi ta fito itama tashiga bangaren da take zaune ta zauna direban ya tadda mota suka soma k'ok'arin barin gidan.

Adaidai bakin kofar get direban ya tsaya yana jiran baba mai gadi ya k'arasa bud'e get , bayan yagama bud'ewa baba mai gadi yayi sauri ya k'araso jikin kofar inda ummi ke zaune suka gaisa da ummi direba yaja yana musu a sauka lafiya ,muwaddat kuwa ko kallon inda yake batayi ba, dan gabadaya irin kallon daya dinga binta dashi ya tsorata.. dan bata ta'ba fuskantar haka daga garesa ba ,haka ma yanayin d'aure fuskar da yayi mata yau ya bambata da sauran lokutan baya.. tunanin wannan sauyi tashiga yi acikin zuciyarta can ta ciro wayarta tasoma rubutu text kamar haka .

_bunayya da fatan ka tashi lafiya ,gani akan hanyar zuwa makaranta sai dai zuciyata na cikin tsaiko ,ina cikin tsoro da matsanancin firgici ,ina zargin kamar baba mai gadi yasan abinda muke aikatawa ,saboda kallon daya dinga bina dashi a yanzu, ya mugun kad'a min ciki da firgitani ,domin kuwa kallo ne mai tattare da tuhuma da zargi_

tana gama turawa bunayya sakon , ta koma ta jingine bayanta da kujerar da take zaune "ummi ta d'an dubeta kad'an tace "muwaddat.."na'am ummi "ina son zanyi tafiya zuwa minna bikin diyar hajiya saratu abokiyar aikina daza'a yi sabon wata ,zan so kwarai mu tafi tare dake amman karatunki nake ji, ba zan wuce kwana biyu zuwa uku ba , idan na tafi Friday sai Tuesday zan dawo.
Muwaddat nagama jin abinda ummi ta fad'a ,ta shagwa'be fuska sosai tare da cewa "ummi kije dani kawai ..
"ai zan so haka baby, kafata kafarki sai dai karatunki ne matsala banason kina missing lecture's.
shiru muwaddat tayi na second biyu can tace " ummi wallahi zan so na biki duk dai ranar Monday muna da test kuma mai mahimmanci ne.. idan nayi kuskuren rasa shi akwai matsala "kinji ba ,shi yasa nima Kika ga zan barki, amman banso barinki ke kad'ai a gidan ba kodayake ai binta na nan, nasan zata kularmin dake yadda yakamata saboda tana sonki ..

muwaddat tayi murmushin tace "gaskiya ne ummi ai nima ina sonta kirkita yayi yawa,ummi tace" shiyasa nake son wannan shekarar ayi aikin hajjin ...


"Gaskiya ummi kin kyauta kuwa , kice tun yanzu na fara kiranta da hajiya Fatima... ?
" Ummi tayi murmushinsu irin na manya kana tace"bance ki fad'a mata ba ,sai nabi mata tukunna kece da kanki zaki yi mata albishiri, nasan zataji dadi sosai sukayi ta hirar su haka sukayita hirarsu har direba ya k'araso bakin get din makarantar suka sauketa suka Kara gaba..

Fitar motar su muwaddat bai wuce 30 minti ba sai ga bunayya ya fito cikin sauri batare da ya kalli inda baba mai gadi yake zaune ba ,sabanin sauran lokutan baya , sanye yake cikin kanana kaya riga baki da wando baki na suit ,sai farar rida daga cikinta ,hannunsa d'aure da agogon fata mai shegen kyau da tsada ,kafad'arsa rataye da karamar jaka baka, sai kamshi eau de parfum yake fitarwa yana taking ahankali cikin izza ya nufi inda aka tanada domin ajiye motoci, tunda ya fito baba mai gadi ke binsa da kallon kurrulla. ..
Nan take jikinsa ya bashi kallonsa yake yi Dan haka ya juyo ahankali suka had'a ido da baba mai gadi, da sauri baba mai gadi ya d'auke idanunsa akansa saboda tsoron da idanun bunayya ya bashi ,yaro ne karami amman yana da wani irin halitta mai tattare da kwarjini acikin tarin jama'a, idanunsa kad'ai kan tsorotar da mutun, baba mai gadi ya sake d'agowa yana dubansa kasa kasa bunayya ya watsa masa wani irin kallo cikin yanayi na izza yasoma takowa zuwa gurinsa shi kuwa baba mai gadi na ganin haka yayi zumbur ya mike ya nufi bakin get ....

Cak bunayya ya tsaya yana dubansa yana nazarinsa sannan ya juya a sukwane ya bud'e motarsa ya shiga ya tayar ya bar gidan yana kudarta aniyyar lokacin barin aikinsa yazo a gidan, tunda takamarsa sakawa mutane ido akan harkarsu ..

A round 4:00pm ya dawo gidan kai tsaye yaje yayi parking din motarsa ya nufi bangaren ummi babu kowa a parlour'n sai muwaddat kwance akan kujera tana kallon zeeyword binta mai aiki na kitchen.

Wani irin shu'umin kallo yayi mata sannan ya zauna a gefenta ya shafa gefen fuskarta .

Ta Mike da kyar ta zauna still idanunta na Kan kallon TV muryarsa a kasalance yace "ki fuskanceni zamuyi magana dake "ta juyo ahankali ,ta fuskanceshi kamar yadda ya bukata "kince baba mai gadi nayi miki kallon tunhuma da zargi ?
"Wallahi ni dai kmr haka nagani , "ba kamar bane domin nima lokacin dana fito da safe haka yayi min .. but yanzu me kike expecting zamu iya yi ?

"i dont know ta fad'i haka tana had'e hannuwanta guri d'aya ta tsura masa ido "ina ganin lokacin barin aikinsa yayi"
Muwaddat tayi saurin cewa "no ba sai ka Koresa ba, ina ganin kawai mu hakura mu daina tunda daman hakan da muke bashi da kyau...
"what ya furta da karfi it can be possible sai dai shi ya bar gidan nan.. amman bazan iya hakura dake ba, ki dai nemo mana mafuta kawai ,tayi shiru tana kallonsa batare da tace komai ba.

"kinyi shiru kina kallona "me kake son nace ?

"Kice komai ma ciki kuwa har da sallamar wancan tsohon "a'a bunayya kabarshi kawai, ni dai na tsorota da yanayin kallonsa gareni, saboda lokacin da zan shiga part dinka tabbas naganshi zaune har ma mun so had'a ido da shi, amman ban sani ba ko shi ya gani ..

"zan koreshi na kawo wani ya maye gurbinsa shine kawai abinda zan iya yi, yana fama fad'ar hk, ya mike tsaye..ai bata san lokacin data kamo hannunsa ba "plz bunayya karmu yi haka da kai, yanzu idan ka koresa me zakacewa ummi da abi ?

"Ki bar komai a hannuna ni nasan yadda zanyi "ni dai gaskiya banason akaresa ,ka barshi kawai kwana nawa ma ya rage maka ka bar kasa ?
Lallashinsa tayi sosai sannan ya hakura zai bar baba mai gadi nan bai barta haka ba sai daya lallatsa mata jiki da salonsa, yana fita daga parlour'n ummi kai tsaye part dinsa ya nufa ya zauna daya daga cikin kujerun parlour'n yana sauke ajiyar zuciya gabad'aya ya kasa hakuri dan ko yanzu ya lura da irin kallon tsohon yake sama da yaga ya fito daga cikin part din ummi, hannuwansa duka ya had'e ya rufe fuskarshi dashi na second biyu sannan ya cire yana furzar da iska ya mike yashiga d'akinsa yayi wanka ya fito ya sauya wasu kayan ,ya fito ya nufi gurin baba mai gadi ,tunda ya doso gurin baba mai gadi ke kallonsa har sanda ya k'araso ya zauna akan farar kujerar dake ajiye a gefensa ,baba mai gadi ya bud'e bakinsa da kyar ya gaishe shi "barka da war..... "ba wannan ne dalilin dayasa kaga nazo gurinka ba tunda kasan hakan bai ta'ba kasance atsakaninmu ba, a tun aikinka gidan ,nine nake soma gaida Kai ,me yasa yau zaka gaida ni?

"To Muhammed meke tafe da Kai , Allah dai yasa alkhari ne ?

" abinda ya kawoni gurinka shine da fari dai kana bukatar cigaba da aikinka acikin gidan ko a'a ?
Gaban baba mai gadi ya fad'i da sauri yashiga girgiza masa kai " no bud'e baki zakayi baba.

"ina so mana muhammadu tunda wannan aikin shine rufin asirina "
Bunayya yace" very gud ,baba ina ganin mutuncinka sosai fiyye da tunaninka ,tunda kazo gidan nan ka ta'ba ganin nayi maka rashin kunya ko wani abu makamancin haka ?

"Ko daya ya fad'i bakinsa na rawa take km yasoma zargin ko shima ya kamashi yana yi musu leke ne ?
da safe da zan fita na lura kana min wani irin kallo da Sam zuciyata bata yarda dashi ba, Wanda sanadiyyar haka naji ina iya dakatar da kai Aiki gabadaya a gidan nan.

"Dan girman Allah muhammadu karkayi haka ,sannan babu wani kallo Dana maka ranka ya dade ,kyawu ka min da safen nan, shiyasa kaga nayi maka hk , amman babu komai ,amman dai kayi hakuri baza'a sake ba, ka gafarceni ,gabadaya sai kuma yabawa bunayya tausayi ,sai lokacin hankalinsa ya kwanta, ya kuma tabbatarwa zuciyarsa zargi ne kawai muwaddat tayi ..hakuri sosai baba mai gadi yashiga bashi ,shi dai bai ce komai ya mike yana cewa "wallahi kaci darajar tsufanka da yanzu na sallameka ka kama gabanka dan na tsani sa ido acikin rayuwata ya juya "

"Ai ko nagode da kaga darajar tsufana Allah dai yayi maka albarka azuciyarsa kuma yace "Allah ya shiryeka Kai da yar'uwarka, yasa ku daina taasar da kukeyi . ..

Tun daga lokacin mai gadi ya cire idanunsa akansu muwaddat,yayinda ita Kuma kiri da muzu ta daina zuwa dakin bunayya, yayi juyin duniya taki, tace "bata sake zuwa d'akinsa ita tsoro take ji ,dan haka shi ke satar hanya ya bi ta kofar kitchen ya kirata tazo ta bud'e masa kofar yashigo su nufi d'akinta ..


*********

Wasa wasa shakuwa mai tsananin karfi ta sake tashiga tsakanin Muhammad Auwal da muwaddat ,a bangaren bunayya yana jin dadin akan yadda take bashi hadin kai ,yanzu har agaban su ummi soyayyarsu suke barjewa batare da sun hankalta ba ,duk yadda ummi ta kai da sa ido akansu, da duk wani motsinsu haka ta gaji ta hakura saboda ta kasa fahimtar komai ,hatta dan had'a jikin da bunayya ke son yi da muwaddat ada ,yanzu babu ya daina baya kwata kwata baya shiga harkarta..

A yau ne aka wayi gari ummi zata tafi bikin diyar aminiyarta da za'ayi kamar yadda tayi niyya, sam bata so tafiyar tabar muwaddat ba, amman babu yadda zatayi ,kirkin hajiya saratu daban ne acikin mutane, tana da matukar kirki da kima a idanunta shiyasa ta kudirci aniyar haltar bikin .

jirgin yamma ummi zatabi zuwa minna ,muwaddat da bunayya ne 'yan rakiya ,yana zaune gidan gaba gefen direba ummi da muwaddat na gida baya ,muwaddat sai wani shagwa'ba take wa ummi" wai zatayi kewarta "kiyi hakuri bby naso zuwa dake wallahi kodan kije kiga binki nufawa 'amman karki damu idan zan koma binki sadear InshaAllahu tare zamu ,bayan jirgin ummi ya tashi suka dawo gida bunayya sai faman murna yake zai ci karensa babu babbaka .

Gidan zai saura daga su sai binta mai aiki gashi ita binta Sam bata da saka ido irin na baba mai gadi, itama dai ji yayi da yana da inda zai aikata daya turata Kafin ummi ta dawo domin yasamu damar watayawa ,amman dai duk da haka zamanta ba zaizo da wata matsala ba, dan bazai hanasa abinda yake so ba, tunda masoyiyarsa zata bashi had'in kai a duk sanda yaso ....

Ummi na barin gidan ko cikakken awa biyu ba'ayi ba bunayya ya nufi d'akin muwaddat ..

Mmn sudais ce

bismillahirrahmanirrahim

page 31

.....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa..

Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa inda take zaune tamkar wacce aka dasata, jikinta a sanyaye ta Kai hannunta kan mirrow zata ajiye wayar ya k'araso ya rike tsintsinyar hannuta yace " ke da wa kike waya?
yayi mata tambayar yana sake kafeta da tsumammun idanunsa.
"yaya al'ameen ne ta bashi amsa atakaice zuciyarta na wani irin bugawa.

bata kai ga rufe bakinta ba, ya matsota sosai cikin fushi ya kar'be wayar ya zirata acikin aljihun wandonsa sannan ya nuna ta da yatsan hannusa, har jikinsa na rawa a filli ake iya hango sansar 'bacin ransa, muryarsa na rawa yace "waye haka?
"sau nawa zan gaya miki ki daina waya dashi ?

"to yaya kake son nayi da rayuwata?
yaya al'ameen fa d'an'uwana ne na jini babu yadda zanyi dole sai na kulasa .....
"sannu kashin awaki karewar yan'uwantaka ," "wallahi ki kiyayeni ,matukar kina son zaman lafiyarki dani, ki rabu da wannan mai fuskar munafukan ,ni wallahi har kunya kike bani da kike saurararsa, mutun gabad'aya babu fasali bare kalar a soshi ,komai nashi irin na ....sai yayi shiru ya kasa k'arasawa yana sake tsareta da tsumammun idanunsa"

wani irin tuttukin haushi da bakinciki ne ya kamata ,ta kalleshi tana ja da baya ta sauko daga kan gadon tana cewa " ina baka kunya fa kace?

"sosai kuwa kina bani kunya dake saurararsa ya had'e fuska tare da zagayowa ta inda take k'ok'arin saukowa ,ya matsota kamar zai shige jikinta cikin yin kasa da muryarta, tare da d'an tsura masa ido, tana mai lumshe su tace "auwal kenan ban ji kunyar kulaka amatsayinka na kanina ba har ma da mallaka wani sashi na .... "shiiiiiiiiiii malama kiyi min shiru anan sannan ki daina tunanin ni kaninki har abada bazan kasance kaninki ba saboda kinsa ni yayanki akan bed har ma nayi miki yawa......

tsaki taja had'e da zagayeshi zata wuce , ya biyota da sauri zai cafkota tayi saurin fad'awa bathroom, ta rufo kofar da karfi tare sanya key ....

ya qaraso jikin kofar ya tsaya yana bugawa da karfi "zaki san kin min tsaki ,sai dai idan aciki toilet din zaki tabbata yau ,ammn matukar kika fito sai kinga yadda zanyi dake. ..

ba tace masa komai ba ta cigaba da tsayuwa acikin bayin tana haki tana yi masa gwalo had'e da dariya tace "yaro k'arami kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen son girman tsiya.
" koma dai jinjiri ne kinsa dai nafi karfinki .....
"Jarababbe kawai ..
Ya sausauta muryarsa ya cigaba da magana "wallahi ko yanzu a matukar bukace nake abincin ruhina , ki d'an taimaka ki bani naji dadina.. ...
tana jinsa yana magana tayi masa banza, kusan minti talatin tana tsaye acikin bayin jin shiru yayi yawa ne, tasan ya bar d'akin, dan haka ta fito ta kwanta tana sauke numfashi.

da misalin karfe goma na dare ranar ya shigo d'akinta ya isketa zaune tana Shan fresh milk , ahankali ya k'araso yana aika mata da wani shu'umin kallo me tattare da shaukinta ,yana lumlumshe mata idanuwa tare da matsowa kusa daita sosai ,ya zauna har cinyoyinsu na gugan juna ta miko masa sauran fresh milk din dake rike a hannunta ya amsa ya sha ya mike yayi kwanciyarsa kan cinyarta ya kira sunanta cikin yin kasa da murya tare da tsura mata tsumammun idanunsa "aysha nah Ina tattare da bu.......
tun bai karasa maganarsa ba ,tasan abinda bakinsa ke son furtawa ,dan haka ta rushe masa da kuka , ya mike zaune ya d'agota suka tsaya suna fuskantar juna yace "subuhanallahi meye abun kuka km daga kiran sunanki?

"nasan abinda kake son fad'a ne, ni... ni kuma gashi wallahi na.... ..
ya rungumota jikinsa yana matseta tsam ,yana mata rad'a a kunne wani irin zrrrrrrr taji ajikinta "gsky ni dai na gaji wallahi kullun kullun abu d'aya kmr wani abinci ,ko abinci wata rana ma mutun na gajiya dashi .
"ni dai kabarni kawai na huta yau dan wallahi zazzabi ma nakeji "

da sauri yace " ya salam muje d'akina na baki magani ki sha, dan gaskiya jikinki yayi zafi , ta girgiza masa kai al'amun bazata ba, "ba zaki sha magani ba?
ta d'aga masa kai ya kamo yatsun hannunta yana dubawa ahankali idanunsa ya sauka akan farcenta gabansa ne yayi wani irin mahaukacin buguwa da karfi, har bai san sanda ya kamota gabad'aya ya zaunar daita akan cinyarsa ba,
cikin tsarkewar murya yace "yaushe rabonki da kiga period dinki?

tayi shiru tana kallon sama al'amun tunani can ta yatsina fuska tace "ko last month nayi ,ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana sake kallon farcenta "i you sure aysha kin yi?
"nayi mana menene halan?

"no babu komai, ya Kalli kirjinta nan ma yaga nonunwata sun sake cikowa sosai, a kallonsu dayake yanzu , yasoma k'ok'arin cirosu daga cikin rigarta ,taki yarda tana nannokewa tana komai, amman sai daya fito dasu daga cikin rigarta, yana duban kan nipples dinta, nan ma bai fahimci komai ba dan haka ya shiga rommacing dinta tun tana ki har ya tsundumata ruwa ,ta biye masa suka shiga jiyar da kansu dadi, ranar ma, sai daya gajiyar daita sosai sannan ya barta ya koma d'akinsa .

************
washegari wajen 8:00 pm ,bunayya yashigo parlour'n ya iske abi zaune yana kallon tashar NTA ,ya gaishe dashi , kana ya samu guri ya zauna suka cigaba da kallo suna hira, muwaddat ta fito daga d'akinta sanye cikin wata hadaddiyar doguwar riga ,Kai tsaye hanyar kitchen ta nufa domin d'auko tire, tunda ta fito gabad'aya hankalin bunayya ya koma kanta, ya rasa sukunin zuciya saboda yadda take wata irin tafiya mai d'aukar hankali da tafiyar da ruhi , har sanda ta fito daga kitchen ta nufi inda fridge yake ya kasa d'auke idanunsa akanta ,ruwan tatacciyar inibi ta d'auko ta d'aura akan tiren dake d'auke da cup's guda biya, ta k'araso inda suke zaune, k'aramar kujera stood ta janyo ta d'aura tiren akai, kana ta tsiyaya ruwan inibin a duka cup's din,ahankali ta soma mikawa abi ,ya kalleta Yana murmushin jin dadi kana ya amsa yana cewa "Allah yayi Miki albarka diyata, duk ranar dana aurar dake zanyi matukar kewarki.... ..
tayi murmushinta wanda ya bayyana wushiyarta , tana maida idanunta ga duban inda bunayya yake zaune shiru yana binta da wani irin kallo, cike da dabara ta take Masa yatsun kafarsa yayi saurin lumshe Mata tsumammun idanunsa "ungo .....ka wani kafe mutun da wad'an Nan mayun idanun naka.. tayi mgnr can kasan makoshi ta yadda babu yadda abi zaiji, sai wanda akayi mgnr dan shi..
Kmr yace mata "ki bani abaki mana, amman tuna cewar abi na zaune agurin, yasa ya kar'ba cup din kawai yana kashe mata idonsa daya.

Ahankali ta samu guri gefen abi ta zauna tare da d'aura kafarta daya Kan daya , tace "abi kace bunayya ya bani wayata ,abi ya waigo inda bunayya yake yace "me ya Kai wayarta hannunka ?
Ya shagwa'be fuska yace "abi ka rabu daita kawai rainin hankali take k'ok'arin kawo min kasan ni Kuma banason rainin sense "to Ni wani rainin sense nayi maka ?
"Wai fa daga Yaya al'ameen ya kirani shikenan fa ....
"Shikenan ya furta a matukar harzuke "ni dai plz ka bani wayata akwai abinda zanyi daita ..
"To baza'a bayar kiyi abinda zakiyi ...abi yace "a'a bunayya bana son fad'an rashin gsky ka mika wayarta yanzu .. bunayya babu yadda ya iya dole ya ciro wayar a aljihunsa ya mika Mata tana amsa tayi Masa gwalo ..
har kusan karfe goma suna zaune suna hira yayinda tuni hankalin bunayya baya ga hirar da'ake yana can ga satar kallon sanyin idaniyarsa, gabad'aya yanayinsa ne ya canza, shi kadai yasan halin dayake ciki dan wani irin harbawa jijiyarsa ke masa , ahankali ya d'aura kafarsa d'aya Kan d'aya

Please Login or Register in order to submit comment