Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata ya gajiyar hanya had'e da cewa "ai tun d'azu nake neman layinki ban samu ba"
muwaddat ta numfasa kana tace "wallahi mumy wayar ce a kashe tun bayan da muka dawo .
bayan sun gama gaisawa da mumy ,ta mikawa kanneta waya ,haka suka yita gaisawa d'aya bayan d'aya , eiman ce ta amshi wayar daga karshe tace "big sister ......,ina nan nayi tabaje, babu matsi balle takura ,sai dai duk da haka nayi kewarki sosai ,amman dan Allah next time idan zaki sake zuwa mana hutu ,dan girman Allah karku zo tare da yaya bunayya ,wallahi ya cika matsi da takura mutane, ga shegen miskilancin tsiya ,har ma gara naki miskilanci akan......
"ke dan Allah malama ban son shirme.... ta katseta ta hanyar fad'ar hk, ni da kike Allah Allah mu rabu, shine yanxu dan gulma da munafurci zaki ce wai kinyi kewata "kai aunty muwaddat kefa matsalata dake kenan har yanzu bakije Ghana ba,da wasa fa nake miki "ai kuwa bazan ta'ba zuwa ba ,kinga sai anjima ta katse kiran ....

tun bayan da muwaddat ta gama waya da yan gidansu ta tsakuri abincin da baba mairo ta kawo mata sama sama ,tayi kwanciyarta a d'aki har dare taki fitowa sai nan mairo mai aiki ta sake biyota da abinci .

bangaren bunayya kuwa bai sake shigowa d'akin ba, dan haka ta samu damar sakewa sosai ,tana tunanin abinda ya dace da rayuwarta ,domin nemawar kanta mafuta dangane da halakarta da bunayya ,dan kasancewarsu tare guri daya ,babu abinda zai sake haifarwa facce dagula mata lisafi,tare da d'aga mata hankali ,haka dai tayita juyi akan gadonta tana tunani , har lokacin hoton abinda ya faru tsakaninsu yaki 'bace wa acikin kwalkwaluwarta ,sai da lokacin sallah magrib tayi sannan ta yunkura ta Mike ta sake shiga bayi ..

************

washegari tana zaune a inda ta idar da sallar azahar yashigo ,ko ba'a fad'a mata ba tasan shine yashigo d'akin, juyowa tayi a sukwane suka yi 4 eyes dashi, tsaye sanye ciki wasu had'd'un bakaken kanana kaya ,riga t shirt da wandon baki iya gwiwa, idanu suka tsurawa junansu tamkar ranar suka fara ganin juna , take zuciyoyinsu ya sake dilmiya cikin tafkin kaunar juna , hk nan ta tsinci kanta cikin sabon tafkin kaunarsa shima kusan yana jin irin abinda take ji ajikinta ,sosai tayi nisa cikin kallonsa, laulausar tafin hannunsa da taji akan kafad'arta ne yasa ya dawo daita daga duniyar data Lula, kusa daita ya matso sosai yana kallon fuskarta, lumshe idanunta tayi ahankali saboda bazata iya jurar kallonsa ba ,kusan minti goma yana durkushe a gabanta yana kallon fuskarta, cike da matsanancin so ya kira sunanta cikin sanyayiyar muryarsa mai shiga jiki " "muwaddat dina ...
Tana jinsa taki motsawa ya kamo hannuta ya Mikar daita tsaye ,ba tayi masa mutsu ba ta Mike ya soma tafiya daita har suka k'araso bakin gado ya zaunar daita, d'an k'aramin ajiyar zuciya ta sauke tana bud'e shanyayyun idanunta ahankali while zuciyarta na dokawa ,idanunta ta lumshe tare da bud'e su fess akan fuskarsa , suka sake had'a ido ,take suka shiga wani yanayi Wanda hkn yasa suka tsurawa kwayar idanunsu ido suna kallon juna, gabad'aya ya gama karantartar halin da take ciki, har lokacin tana cikin tsananin tsoro da fargaba ne.
Haka nan shima ya tsinci kanshi cikin damuwa sosai saboda yanayin da take ciki "muwaddat dina.....ya sake kiran sunanta
ta sake kallonsa tana kawar da idanunta batare data amsa ba ,ya kamo fuskarta da hannuwansa duka ya had'e fuskokinsu guri daya tare da sanya kwayar idanunsa cikin nata yana kallonta, har bai son d'auke idanunsa cikin nata "am really sorry my muwaddat i really sorry for what I did .... bazan gaji da baki hakuri akan abinda ya faru a tsakaninmu ba .

ta sake kawar da kanta gefe idanunta na ciccikowa da ruwan hawaye "kiyi hkr ki daina kukan nan, sannan kice kin hakura plz shine kawai kwanciyar hankalina....

muryarta na rawa tace "ba..babu komai ya wuce , had'e da sake kawar da fuskarta ta sunkuyar da kanta kasa, "to me ye kuma abun sunkuyar da kai bayan kince babu komai ,dan Allah ki saki jikinki kinji aunty nah.......
ta d'ago da sauri tana dubansa cike da matsanancin mamaki ,sbd wannan shine karo na farko daya furta hk gareta ,wani irin kallon yake mata kai tsaye batare daya sake ce mata komai ba ,babu zato taji ya janyota tare da sanyata ajikinsa ya rungumeta tsam yana furzar da numfashi, yana jin kmr su tabbata a haka ,ahankali ta soma k'okarin fixge jikinta ,amman ta kasa sbd irin kalar rungumar da yayi mata ,babu yadda zatayi ta raba jikinta dana shi, tsawon minti goma suna haka suna sauke numfashi ,tana cigaba da mutsu mutsun raba jikinta dana shi,saboda yanzu wani irin mahaukacin tsoronsa take ji ,dan ya shata mamakinsa da bazata ta'ba mancewa ba har karshen rayuwarta .....
cigaba da mutsu mutsu tayi wanda hkn yasa ya barta ba dan yaso ba .

saukowa yayi gabadaya daga saman gadon ya tsaya bisa kafafunsa "ni zan koma d'akina ki saki jikinki plz ,babu abinda zai faru sannan rashin kusantar inda ummi take zai sa tashiga damuwa sosai, ko yanxu da zan shigo naji suna maganar da abi ,wai tunda muka dawo ta rasa gane kanki ko parlour'n baki sake fitowa ba ,ki taimakeni ki saki ranki da zuciyarki plz karki bari ta fahimci komai ya fad'i hk yana had'e hannuwansa guri daya, shiru tayi tare da kafe shi da idanunta..

gbdy ta rasa ma abinda zatace masa ..
"dan Allah nace "muyarta sanyaye tace "naji amman kai ma zan roki wata alfarma agurinka, ka daina shigo min d'aki kai tsaye ,ko nuna ka damu dani akan idanunsu ,kai bama hk ba, ni.. ni. na yanke duk wata halakata da kai har karshen rayuwata , ka tsaya matsayinka na tsaya nawa, banason kusancina da kai ......

"shine kawai alfamar ?
Ta d'aga masa kai "shikenan angama yana gama fad'ar haka ya juya yasoma k'ok'arin barin d'akin tana kallonsa ya fice zucuyarta na wani irin harbawa ...

***********
bayan sati biyu da faruwar hk atsakaninsu, muwaddah ta warke sumul ta dawo normal saboda idanun ummi dake kanta amman sam bata cikin kuzari da walwalarta,tare da farinciki tmkr yadda take ada , tana dai fitowa ayi hirar barkwanci daita da sauransu kmr dai yadda suka saba dan duk kar ummi ta fahimci tana tare da damuwa, cikin satin ta koma makaranta.

shi kuwa bunayya ya d'auke mata wuta kmr yadda ta bukata, ya daina shiga tsabgata da shishige mata, ya daina nuna kulawarsa gareta tsakaninsa daita ido ne ,wannan sharewar da ummi ta fahimci suna yiwa juna yayiwa mata , sannan hankalinta ya kwanta tare da d'aukar ko ya watsar da kudirinsa akanta ne akan muwaddah ,bunayya kuwa hakurinsa ya gaza yasoma bibiyar d'akinta cikin dare ,kullun sai sun sha dambe bala'i dashi akan sai ya kusanceta, ko kuma ta fito ta sanarwa iyayensu, cewar itama tana son shi, ta nuna musu tana bukatashi ,bashi kad'ai yake bukatarta ba.

*********

zaune take a gefen gado ta rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafar tunaninta, abu daya tasani har lokacin tana jinsa ajikinta, musamman yanzu datake sake hango tsananin soyayyarta acikin kwayar idanunsa,sai dai duk wannan bai sa ta amincewa zuciyarta ba, zata rusa soyayyar zuwa kiyaya tunda iyayen goyonta basu bukatar wata halaka atsakaninsu,, ta koma ta kwanta lamo tana sauke numfashi sama sama, har bacci barowa yasoma fixgarta.

karfe shad'aya daidai ya shigo d'akin ya tarar daita kwance sauran kad'an ta zamo kasa, ya k'arasa da sauri ya gyarata ,yana gyara gashinta daya baje bisa fuskarta, bakinsa ya kai ya tsotse lip's dinta yana shafo kirjinta, ta bud'e idanunta ahankali tana yatsina fuska dan baccin bai yi nisa ba, bata ma san lokacin data d'auketa batare da ta kulle d'akin ba, yace "meye abun wani yatsina fuska kmr kinga wani abun kazanta?
lumshe ido tayi tace "bunayya i don't like all this nonsense...girgiza mata kai yayi "you must like it , as far as bazaki fito da tarin soyayyar da kike min ba, to zamu tabbata muna rayuwar dare dake dan ko kin kulke kofar nan akwai hanyoyi dayawa da zanbi na shigo koda kuwa ta saman celling ne "ya salam ta furta tana saukowa daga saman gadon ta nufi bayi tana k'ok'arin turo kofar ,yayi saurin tura kofar yashiga "hakan ma yayi min daidai wallahi ya fixgota da karfin tsiya ya soma rabata da kayan jikinta shima yana cire nashi ,hankalinta ya tashi tasoma tutturesa suka shiga kokuwa da juna aiko ya bar cire mata kaya ya zamo pent dinta kasa yasoma k'ok'arin shigarta daga tsaye ta bud'e baki zata saki kara yayi saurin toshe mata baki da nashi bakin yana haki ,da kyar tasamu ta kwaci kanta tana fidda numfashi hawayen dake makale a idanunta suka samu nasarar gangarowa "dan girman allah ka barni na huta wallahi sam hk bai dace damu ba, bai kamata mu sakarwa iyayenmu da wannan tozarcin ba, nasan muyi kuskuren a farko, mai zai hana mu gyara kuskurenmu ta hanyar kauracewa juna "naji but ki barni ko nono na sha ya Kai hannunsa kirjinta yana lumshe ido, yana k'ok'arin kai bakinsa ta yi saurin buge masa baki "banason wulakaci wai me yasa kake yin abu kmr wani dabba ne? "
nace banaso bana yi ko dole ne?
ta karasa mgnr tana d'aga murya.
"ni ...ni dabba muwaddah?
"ni kike kira da dabba?
tayi masa banza ta fito daga cikin bayin tana huci ,shima ya biyo bayanta a harzuke yana fixgota da karfi ta fad'o saman fad'adden kirjinsa, yana kallon cikin kwayar idanunta "ki karyata abinda bakinki ya fad'a akaina, idan ba hk ba zan nuna miki aikin dabbanci yanzu "ki bani hakuri ya k'arasa mgbr yana damko nonuwanta da karfi ,ta saki mara sauti tana kamkame jikinta, take tsigar jikinta gbdy suka mike sbd zafi, muryarta na rawa tace"dan Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba "ki durkusa kasa ki bani hakuri, ta kasa aiwatar da hkn sbd rad'adin da brest dinta ke mata, "bazaki durkusa ba ya fad'i hk yana sake matse kan nipples?
jikinta na rawa tayi luuuuuu zatayi kasa gbdy ya cillata saman gado da karfi yana kallonta ransa a matukar 'bace ya nunata da yatsan hannusa ala'mun gargadi sannan ya juya cikin tashin hankali ,zumbur ta mike tana kallon brest dinta da suka tsuke guri daya ala'mun wahala "wayyohlly allah na me yasa nayi abinda nayi gashi na jawo kaina, da kyar tasamu ta d'auki zaninta ta d'aura tana laliba kan nipples dinta da take ji kmr kan zai tsinke..

shi kuwa a adaddffe ya shiga d'akinsa ,kai tsaye bathoorom yashiga ya dinga sakarwa kansa da gangar jikinsa ruwa dan yaji sanyi tare da kashe tarin sha'awar dake cinsa..


*******

tun daga lokacin M. A bai sake takowa inda take ba, gabad'aya ya tattarata ya watsar daita, sha'anin gabansa kawai yake ya daina zuwa d'akinta, ko shigowa yayi yaga suna magana da ummi barin gurin yake, bangarenta itama hakan take gareta domin har ta fishi jin dadin wannan sabon salon, ai kuwa cikin kankanin lokaci bunayya yasoma damuwa ,hankalinsa yayi mugu mugun tashi gani yake shikenan wahalar shi zata tashi a banza , gbdy ya rasa yadda zai yi ya fuskanceta , dan ko ya yi k'okarin yi mata magana fuskarta kad'ai idan ya kalla sai yaji ya kasa sai fad'uwar gaba .....
sati daya sati biyu har sun shigo sati na uku suna fushi da juna , ya damu kwarai da gaske dan tunda ya kusanceta ya d'and'ani zumar mata ya sake makance cikin mugun sonta.
ko ina ya motsa dumin jikinta yake ji ajikinsa, wani lokacin har ji yake kamar yaje d'akinta.


kullun daren duniya baccin wahala take cike da matsanancin sha'awarsa amman haka take cijewa tana d'aurewa tare da control din kanta ta hanyar tsarki da ruwan zafi da yin azumi domin kawar dashi aranta.

a wani yammaci tana tsaye a kitchen tana k'ok'arin had'a musu abinci, dan tun da ta dawo daga ilori daita ake shiga kitchen ayi komai daita ,gabanta ne ya yanke ya fad'i,inda take jikinta ya dinga bata duk yadda akayi M. A ne tsaye a gurin, juyowa tayi ahankali aiko shi din ne tagani tsaye abakin kofa hannunsa daya rike da kugunsa yana kallon cikin kitchen din, a zahirin gasky zaka d'auka kitchen din yake kallo, ko km akwai abinda yake tunanin d'auka, amman sam abun ba haka bane, zuciyarsa ita yake kallo, suna had'a ido dashi tayi saurin d'auke kanta kamar bata gansa ba ,ta tazo zata wuce ta gefensa ya dawo daita cikin kitchen din shi rungume daita ajikinsa, had'e ransa yayi sosai , yana mai juyo daita suna fuskantar juna tare da zagaye ta da hannuwansa ta bayanta ya fara magana tare da d'age mata girasa daya.

"ya dai manya mata?
ta yatsina fuska tana jin yadda bugun zuciyoyinsu ke k'aruwa "yaya kika ji da yajin aiki ajikinki ?
"nasan daurewa kawai kike amman nasan kina matukar bukatar auwal atare dake, wadan nan abubuwan ma sunyi kewata ko ?
ya shafo kirjinta yana tsaida idanunsa akanta.
"kinji jiki sosai koda ganin yanayinki ya lukuce mata hanci "miskilili kawai mai ra'ayi banza ,har yaushe zaki ajiye wannan banzar ra'ayinki naki ki yarda ki amince sai dani zaki iya rayuwa ?

"nasan kinji jiki a duk wannan kwanaki, ya kara kunnensa a daidai saitin bakinta "ko zaki gaya min yadda kika ji da bamu had'u ba ?

tayi masa banza ganin bata da niyyar yi masa mgn yasa ya cigaba ,"da alamu dai kina jin kunyar fad'a ne ko ?
"amman big sister zanso ki d'aure ki fad'a min yadda kikayi missing wannan abar .....
ya shiga romancing din jikinta joystic dinsa na harbawa ajikinta ,take tsoro ya ziyarceta tayi saurin kaucewa zata fita yayi saurin kamota ya had'eta da jikinsa fuskarsu na kallon juna, wuyanta yashiga shafawa zuwa kirjinta take jikinta ya d'auki rawa "dan allah ka...babari.. kamar zugasa tayi.
motsin shigowa taji ana kokarin yi kitchen din amman ya hanata fita, binta mai aiki ce, tana ganinsu tayi saurin juyawa da baya tana sallati yace "no binta ki shigo kawai kiyi abinda zakiyi babu matsala, kin shigowa tayi sai dai ta jima tana mamakinsu kafin ya sake cewa wani abu Allah ya bata sa'a ta biyo bayan binta dan tasan idan batayi wani abu ba, zai iya 'bata tsawon lokaci har ummi ta dawo gidan taci karo dasu a wannan halin "ita kuwa da me zatace mata?

tana gama fitowa aguje sai ga ummi ta sanyo kai cikin parlour'n sukayi kicibis daita, tace "ke lafiyarki kika fito aguje haka?


Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 29


...Muwaddat tayi shiru taki cewa ummi komai sai kofar kitchen din data kalla tana maida numfashi ahankali, hakan yasa ummi ta maida hankalin guri ,ganin bunayya dake tsaye abakin kofar kitchen din ya hard' e kafafunsa had'e da rungume hannuwansa duka akirji , yasa ummi ta had'e rai sosai sannan tace "kasameni a d'akina ....
Ummi na barin parlour'n ya sauke tsumammun idanunsa akan muwaddat wacce gabad'aya yanayinta ya gama canzawa, kallo daya zaka mata kasan Tana cikin tashin hankali mara misaltuwa. hannuwansa ya sauke daga kirjinsa yana mata kallon gefen ido kana yabi bayan ummi.

Yana barin parlour'n binta mai ta qaraso inda muwaddat take tsaye tana haki ,ta kamota ta zaunar daita kan kujera "uwar d'akina ...."
muwaddat ta d'ago kanta ta kalleta batare data amsa mata ba, bata damu da rashin amsawarta ba , ta cigaba da magana, domin ta kudirci aniyyar Zata fad'a mata gasky koda kuwa zataji haushinta.

"cikin ke da Auwal waye babba ne ni kam ?
Muwaddat ta runtse idanunwata kana ta bud'e bakinta da kyar tace "ni....
"to me yasa kike yawan biye masa kuna irin wad'an abubuwa alhalin ke ba matarsa ba shi ba muharaminki ba ?
Still shiru tayi illa jikinta daya d'auki rawa tamkar mazari , "to yaushe ne to?
" Ita tunaninta yau ne karo na farko data kamasu makale da juna, ahankali binta tayi ta mata fad'a irin Wanda uwa Kan yiwa d'anta idan ya aikata abinda bai dace ba "daga karshe tace "idan kuma kuna son juna ne ,me zai hana ku sanarwa iyayenku yafi wannan abinda kukeyi ?

"Kuna son juna ko ?

Muwaddat tayi shiru ta sunkuyar da kanta kasa cikin matsanancin jin kunya , duk yadda binta taso taji wani abu daga bakinta amman muwaddat taki cewa komai, dole ta kyaleta ta koma kitchen kan aikinta ..

Shi kuwa M.A yana shiga d'akin ummi ta rufesa da fad'a ta inda take shiga bata nan take fita ba ,"na rasa me kake nufi dani bunayya ?"Sam baka jin maganata, wallahi idan baka fita harka muwaddat ba zanyi mummunar sa'ba maka ,zan baka mamaki ,dole sai ka kusanceta , shin babu mata a garin nan ne sai ta ?
"To ni ummi .....short up there mara kunya banza kawai ,kaga kazo ka tattara ka koma inda ka fito tunda bazaka bar zuciyata ta huta ba ,har kullun bazan daina fad'a maka kayi kankanta da aure yin aure ba .. ..ya sake bud'e bakinsa kenan zai yi mgn tayi saurin katse Masa hanzari ta hanyar cewa" get out of this room now tayi mgnr tana nuna masa kofar fita da hannunta ...

Cikin sanyin jiki bunayya ya fito daga cikin d'akin ummi ,gabad'aya ji yayi zuciyarsa ta cika da kunci da bakinciki ,yana isa bangarensa ya zube akan d'aya daga cikin kujerun parlour'n "yanzu ya zai yi kenan ?
Ya tambayi kansa yana runtse idanunsa " wa zai samu da matsalarsa da damuwarsa ?
"Wa zai fuskanci halin da yake cikin?
"tabbas yasan tunda umminsa ta kafe akan bazata bashi auren muwaddat ba to ya tabbatar bazata bashi din bane, yasan halin umminsa magana d'aya take ,tun tasowarsa yasan halinta idan tace yes yes ne idan tace no no ne, hannunsa yasanya cikin sumar dake kwance akansa had'e da yamutsa ta yana cizan lips dinsa yana neman mafuta .. amman ya rantse bazai sake tada zancesa da muwaddat ba ko sake tunkararsu da maganar ba shi zai San matakin da zai d'auka....


Da daddare da misalin takwas na dare suna zaune su duka uku akan dining banda bunayya suna cin abinci, amman ita muwaddat tunda ta rike spoon ta kasa kai komai bakinta sai juya spoon din take ,tana tunanin bunayya da har wannan lokacin bai shigo ba ,ummi kuwa sai cin abinci take hankali kwance tana fuskantar mijinta har suka gama ta ajiye spoon din hannun shima abi haka yana goge hannunsa da bakinsa, ummi ta dubesa kana tace "hubbey .. ya d'ago yana tsura mata ido sannan yace " ya'akayi uwar gida sarautan mata daga ke babu kari uwar Auwal da aysha yayi maganar cikin barkwanci daya saba..
tayi murmushin kawai sannan tace "ina son ka gayawa d'anka ya fita harka diyata babu lallai babu dole nace bazan bashi ba yaje can ya nemi matarsa agaba haka itama ,dan ban son tashin hankali "
Abi yayi shiru yana dubanta har sanda ta dasa aya a nan yace "me kuma Auwal din yayi?
"Bai yi komai ba ni dai ka gaya masa ya fita harkata ya daina takurawa yarinyata, itama da alamun bata yinsa ,amman dan naci yana son yi mata dole.. abi yayi murmushi had'e da Mikewa yana duban muwaddat "baby kinji abinda umminki take fad'a ba ko ?
"Meye gaskiyar lamarin ? Muwaddat tayi shiru ta kasa d'ago kanta.

"shikenan tunda abun yazamo hk InshaAllahu zan yi masa magana ya bar takurawa baby "gsky idan yana son zaman lafiyarsa ya rabunmu da yarinya, abi ya sake duban inda muwaddat take "muwaddat..
ahankali ta d'ago ta dubeshi tana jin wani iri ajikinta "bayan takurawar Auwal akwai abinda ke damunki ne duk na ganki wani iri ko abinci ma baki wani ci ba ko baki da lafiya ne ?

Muryarta a raunane tace "lafiyata lau abi "ummi tayi tsigil tace "ai dole kaganta haka wannan naci na bunayya ya Isa yasa kaganta hk, d'azu fa dana dawo daga aiki aguje ya Kora min ita kad'an ya rage bata fad'i ba ....
suka sa dariya gabad'ayansu banda muwaddat da zuciyarta ke beting "ina ma yake ne tunda na dawo ban gansa ba inji cewar abi ?
"oho masa nima ban gansa ba suka koma Kan kujera suka fuskanci tv.

**********
Muwaddat tayi mugun sake tsare kanta daga bunayya ,duk inda tasan zasu had'u bata kusantar gurin ,abinda ya bawa bunayya mamaki har nemi ya d'ago masa hankali shine yadda ko hanya bata kaunar ta had'asu dashi , Idan aka ci Sa'ar sun had'u to ka yayi Mata mgn sai tayi tmkr bata sanshi ba ,a wani yammaci ta dawo daga school ,cikin sauri ya biyota yana Kiran sunanta "muwaddat ! muwaddat!!! Ko tsayawa bata yi ba ,bare ta nuna al'amun amsawa ,sai ma Kara sauri data yi ,da sauri ya Sha gabanta "wai muwaddat me kike nufi dani ne?
Tsayawa tayi tana kallonsa tmkr batasan shi ba "muwaddat wannan wani irin sabon wulakacin ne ?

Dogon tsaki taja tabi ta gefenshi zata wuce ,fisgota yayi da karfin gaske Wanda yasa har taji wani azababben ciwon Kai ,ya daka tsawa "kina da hankali kuwa ? "Ina Miki magana zaki ja min tsaki ,"an ja din kayi abinda zakayi , "Muhammed auwal lokaci ya wuce da zan sake wata halaka da Kai ko westing time dina gurin mu'amula da Kai ,tunda ma kaji kayi min magana naki kulaka , ka rabu dani mana ko ana dole ne?
" idan soyayya ce nace bana yi ,ko ana so dole ne ?
"Bari kaji in gaya maka daga yau karka sake takuramin bare matsa min bunayya bana sonka bana son .......
saukar wani gigitaccen mari taji a fuskarta Wanda yasa ta kasa karasa mgnrta ....
Batayi mamaki ba dan ta zaci fiyye da hk daga garesa ,dan tasan ta cusa Masa bakinciki ...
tayi tsaye kawai tana kallonsa tace " ka mareni ?
"An mareki ko zaki rana ne ?
"Bazan rama ba amman na gode ...ta juya ta nufi hanyar part din ummi ....

nan da nan bunayya ya rikece ya dawo tmkr wani mahaukaci gabad'aya ya rud'e ganin zai rasa muwaddat dinsa , jikinsa a matukar sanyaye yayi sauri ya biyo bayanta fuskarsa cike da tsantsar damuwa da nadamar Marin da yayi mata,"muwaddat dina yana k'ok'arin riko hannunta ta fixge da iyakacin karfinta "don't .. don't ever touch okay again "ta k'arasa shigewa ciki da gudu ta barshi tsaye a wajen .

yasa duka hannuwansa akai Yana sakin ihu babu Wanda yaga abinda ya faru a tsakaninsu ,daga ita sai shi sai Allah .. Allah sarki marin da bunayya yayi mata sam bai sa taji haushinsa ba sai tsananin tausayinsa ,hakika rayuwarsu duka tana cikin garari ......
to amman ya ne zatayi da rayuwarta ?
" idan ba haka tayi ba tabbas tasan bunayya bazai rabu daita ta dadi ba , haka Nan batason su sake aikata kuskuren da suka aikata

Please Login or Register in order to submit comment