Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka gaban ta yayi mumunar faɗuwa wadda yasa kar mata jiri lokaci d'aya, cikin ranta tace, "ashe da gaske suna tare".



Shurun dayaji tayi ne yace, "Hello ko bakijina".



Cikin da kisar ta tace, "kayi hakuri network ɗin ne ba kyau shiyasa amma dan Allah idan ta farka kabata waya muyi magana najita ko naji sanyi, Idan kuma kana bata wuya naji dole naje na faɗama Hajiya Sa'a kamai muna ita".



Dariya yayi yace, "to nama fasa bata bale ta gayamiki ɗin.


Akowa magiya taringa yi masa sai da ya amince zai bata wayar kana sukayi sallama, dan ƙarfin hali ne kawai yasa takeyin magana dan neman take sugama wayar tasan abinyi.



Aikowa suna gama wayar ta ɗau key ɗin motar ta, Allah ne kawai yakai ta gidan Hajiya Shafa, tana shiga tasa meta zaune ita da Hajiya Binta sana magar yadda wannan auren kezo musu bazata



A harge tse ta ƙarasu wajan da suke ta zauna, kuka tasan ya musu.



Hankalinsu inyayi dubu ya tashi da ƙyar suka samu tayi shuru tafaɗa musu abunda ke faruwa.



Sai Hajiya Binta tace, "ni wallahi tun wan can lokacin nakeji a jikina tare da ita yatafi amma saboda hankalina ba kwanciba shiya sanya ban ce komai ba".




Sai da Hajiya Shafa ta nisa kana tace, "ku kwantar da hankalinku, jiya an faɗamin wani shahararrin boka a wani ƙauye kuma aikinsa kamar yankan uƙane dan haka ku kwan, da shiri gobe ita ce ranar da a kezowa wajan sa dan haka inkun shirya sai muje ɗin".




Gaba ɗayan su suka haɗa baki wajan cewa ko yanzu a kezowa zasuje dan haka gobe da safe za suzo sutafi.


Haka sukayi tafirar su kana sukayi sallama akan sai gobe.




*********

Tana cikin bacci taji kamar Daddy na waya kuma kamar ba lafiya ba irin yadda taji yana magana.




Dan haka yana gama wayar tace, "Daddy lafiya kowa?".


Juyuwa yayi ya kalle ta kana yace, "ashe kin tashi?". Tace "eh yanzo na tashi naji kana waya da ƙarfine".



Sai da ya janyu ta jikin sa kana ya faɗima ta yadda sukayi da Momy.



A d'an razane ta tashi daga jikinsa tace, "Daddy da gaske Momy Mufida ce ta faɗa mata?".


Daddy yace, "itace mana inba itaba wazai faɗamata dan ni bangaya mata kinzo ba".


Fatima tace, abinda yasa nayi mamaki ita tace, ko Zainab kada na fadama.



Yace kila tafisun ta gaya musu dakan tane shiyasa ta hanaki fada musu.



Tace kuma haka ne shiyasa ta hanani faɗa.


Tashi tayi domin taje tayi wanka, har tashiga toilet zata fara wanka kawai ta ganshi yashigo wai suyi a tare.



Ai kuwa yana shigowa da sauri tajawo towel dan ta rufe jikin ta da hanzari yakar ɓe towel din aikowa tasanya mishi kukan shagwaɓa tace, "Daddy dan Allah kabarni nayi wanka na".



Komai bai cemata ba kallon ta kawai yakeyi cikin da so da ƙauna, tana cikin yimasa magiya bashiri taji yasun gumeta sai cikin bahon wanka aikowa bashiri tasan ya masa kuka gaske da ƙyar ya rarrashe ta tabari ya wanke ta tas.




Haka sukayi ta soyewar su ko wajan shiri shiya shiraya ta tun bata so har takai da ta sakar masa jikin dan ita fitinar Daddy har tsoro take bata.



Bayan sun gama shiryawa sukayi breakfast yace, suje suga gari haka kowa sukaje sukayi ta yawo wararn hutawa da warin wasan ni duk sai da ya kaita, har mota sai da ya fara koya mata sai da dare yayi sosai kana suka dawo gida.



Suna shiga kai tsaye bedroom ɗinta ta wuce kayan jikin ta ta rage ta shiga wanka, bayan ta fito turaruka masu kamshi ta shafe jikin ta dasu kana ta sanya kanyan bacci marasa nauyi tayi addu'a kwanciya ta kwanta bacci.



Sai da tayi bacci Daddy ya shigo bayan shima yayi wanka yayi addu'a ya kwanta.



Jikinsa ya jawota kana ya fara lalubar ta yana wasa da ita cikin bacci taji sak'on da Daddy ke aika mata a hankali tace,



"Daddy dan Allah ka bari ni wallahi a gajiye nake please" Daddy kafin ta ƙarasa zancin ya haɗe bakin su waje daya, *danaga almun Daddy bazai k'yale taba bashiri nikam nafito na jawo musu kofa*.





Tunda sassafe Momy ta shirya dan ko breakfast bata tsaye ba ta kira driver tasa shi yakai ta gidan Hajiya Shafa.



Koda tazo itama har ta shirya itama Momy bata jima da zuwa ba Hajiya Binta tazo basu ɗau lokaciba suka ɗau hanya.




Basu tsaya ko inaba sai wani mugon daji dan idan kaga wannan dajin baza kaci akwai wata bil adam a cikin sa ba.



Parking sukayi kana suka fito suka cigaba da haurawa a k'afa dan wajan mota bata shiga sai da sukayi tafiya mai nisan gaske kana suka fara hanko wata bukka wanda aka zagaye ta da wani bak'in kyalle.



Tun basu ƙarasa wajan ba suƙa fara jin kamar ana kuka, Momy ta kalle Hajiya Shafa tace, wajan nan kowa lafiya naji kamar ana kuka, sai Hajiya Shafa tace, kiyi shuru dan yanzo haka yana jinmu, bashiri Momy tasa hannu tariƙi bakin ta, a haka har suka kawo wajan sa.




Sai da suka ciri takalman su suka shiga cikin bukkar, aikowa mutum suka gani bak'ik'irin kamar ba mutum ba, aikowa haka suka dake suka ƙarasu wajansa.



Dariya ya sanya musu mai sauti wadda tayi sana diyar bayyanar da hak'uransa baƙaƙe kamar jikin shi dan kosu ba alamun haske a tare dasu.



Kallon Hajiya Shafa yayi ita da Hajiya Binta, kana yace, "so kuke alata zaman amaren da aka kawo muku san nan daga baya ayi musu sakin walak'anta ko?".


Kai suka girkiza alamar "eh haka mukesu".


Kollon sa ya maida ga Momy yace, "ke kuma aikin ki bazai yiba dole sai ammasa akin da zai dawo ƙasar nan sai muyi aki akansa.



Dan haka yau komai dare zai kiraki yace, miki zai dawo dan haka gawan nan daya ce zai dawo kije kiyi wanka dashi, inyaso daya dawo sai muyi aiki akansa".



Godiya sukayi masa kana suka aje masa kuɗi masu tarin yawa suka fito, suka kamu hanya suka dawo gida ciki da farin ciki.





Yau sun makara basu tashi da wuri ba saboda basu kwanata da wuri ba dan haka suka makara.


Ita ta fara tashi kana ta tadda Daddy tace, "yatashi sun makara da ƙyar yatashi, sukayi sallah kana sukayi breakfast.



Bayan sun gama breakfast ya kalle ta da kulewa yace, "my Teema kishirya yau nake sun mukuma gida dan akwai abunda zanyi mai muhinmanci".



Kallon sa tayi kana tace, "Daddy bakace, sai wani sati ba".


Yace, "eh amma yanzo akwai aikin da nake sun nayi tace, "to Daddy Allah ya kaimu lafiya" yace, "ameen yace, "tashi kishirya kafin na karɓo mana visa.


Tace, "to Daddy dan ita gaba ɗaya hankalin ta bai kwantama wannan. tafiyar ba.



Ba jimawa ya dawo yace, "ta fito su tafi dan anyi sa'a ai yanzo jirgin zai ɗaga.


Tace, "Daddy tun yanzo bashirin komai?".


Yace, "dan Allah ki fito mu tafi dan na matso nabar ƙasar nan".

tace, "to Daddy d'an bari na shirya".




Ba jimawa suka haɗa komai nasu suka kamu hanyar filin Jirgin ƙasar.


A filin jirgi ya kira Momy da Hajiya Sa'a yaɗa musu gasu nan zowa.



Hajiya Sa'a tayi mamaki wannan zowan nashi dan tasan sunyi dashi sai sati na gaba, fatan sauka lafiya ta musu kana sukayi sallama.



Ita ko Momy har da rawa sai da ta taka kana sukayi sallama, taje tayi wanka da abinda aka bata.


Ko minti goma basu yi da zowa ba jirgin su yaɗa zowa ƙasar su ta haihuwa Nigeria....




*Muje zuwa*


*Amma idan banji comment sosai ba gaskya zan dakata da rubuta wannan novel*





*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR 'YATA CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*



```Dedicated``` to.
*Maman Aysar* 💕💕 *marabuciyar* *KISAN GILLAH*





*BISMLLAHI RAHAMANIR RAHAM*





*Page* 2?7?




*__________📖* Koda suka shiga jirigi jikinsa ya sanyata sosai kamar wanda za'a 'kwace masa ita, ko tari tayi sai ya tambaye ta lafiya, haka dai har jirginsu ya sauka.



10:pm jirginsu yasauka, tunda jirginsu ya sauka gaban Fatima ya fara dukan uku-uku addu'a tarinƙa karantawa har taji sau'kin abunda takeji.



Momy yakira yace mata sun sauka tace masa, "driver ya jima da zuwa ɗaukarsu".


Har zaiyi magana yafasa, dan driver yagani yana tunkarusu da saurinsa shiyasa yace mata, " gamashi nan nagansa".



Jikar dake gabansu yaɗauka kana yayi musu sannu da zuwa, yana mai ƙarasawa wajan da yayi parcking ɗin motarsa.


Hunnunta Daddy yariƙo, kallonsa tayi yace, "mutafi ko" yana mai kashe mata ido ɗaya.


Komai batace masaba suka fara tafiya dan ita gaba ɗaya jikinta ba daɗi, suna ƙarasowa driver ya buɗe musu suka shiga ya kulle motar.


kana yaja motar, basu tsaya ko ina ba sai bakin gete ɗin gida, horn yayi cikin sauri mai gadi yazo ya buɗe musu suka shiga kana ya maida gate ya kulle.


Aikuwa Momy ita da yaranta suna jin anyi honrn sukayo waje wajan tarbunshi suna murna, dan tunda yace ya sauka suka dawo babban falo suna jiran k'arasowarsa.


Ita ko Fatima tunda suka shigo gidan gaban ta kefaman dukan uku-uku cike da tsoron abunda zata tarar.



Har ya buɗe yafito bata sani ba, saida yariƙo hannuta yace, "my Teema kifito mushiga daga ciki"

sannan tasan sun ƙarasa fitowa ,kuma fitowarta tayi dai-dai da fitowar su Momy da yaranta.


Kallo ɗaya sukayi mata suka ɗauke fuska, irin kallon da suka jefa mata ne yasa gabanta ya sake dukan uku-uku tsoro da bargaba duk suka taru suka haɗe mata lokaci ɗaya, musamman kallon da Zainab tayi mata.



Kulsum ce tazo da gudun ta tafaɗa jikin Daddy tana cewa "oyoyo Daddy" hannunsa ya ware tashiga jikinsa yana dariyar jin daɗi.


Suma suna ƙarasuwa suka faɗa jikinsa sunayi masa barka da zuwa, da ƙyar yasamu suka bar jikin shi, kana Momy ta ƙaraso tanayi masa wani kallo mai ciki da ma'anoni da dama, wanda shi kansa yarasa gane ma'anarsa kuma ba shakka saƙon ya isa zuwa gangar jikinsa dan take jikinsa yayi sanyi.



Ahankali take takowa tana sakar masa murmushi, wanda yayi sanadiyar ɗaukar hakalinshi har takowa wajan da yake shida yara, cikin dabara irin tata tatura yara zuwa cikin gida, sai da tabari sun ƙarasa ciki kana tafara takuwa har ta ƙaresa jikinsa ta rugumeshi tana faɗin, "l miss you dear".


Aikowa tana faɗawa jikinsa wata sassanyar ajiyar zuciya ya sauke kana yace, "nima haka".



Fatima kam tunda sukayi mata wannan kallon tayi tsaye kamar wadda aka dasa ta a wajan, tsaye tayi tana kallon su har suka shaga cikin gida, sai da Momy tafaɗa jikin Daddy ne sannan tafarga kunya ta kamata bata san lokacin da taja ƙafafunta zata shige cikin gidan ba.


Motsin da yajine da sauri yajanye Momy daga jikinshi, juyawa yayi dan yaga ko waye, Fatima ya gani sunye da kanta ƙasa.



Kafin yayi magana Momy tace, "sorry k'anwata duk ban lura dakeba" tana mai janyota jikinta.


Daddy yace, "Fatima mike damunki ko duk gajiya ce?"

Murmushi kawai tasakar masa batace komai ba.



Yace, "to kizo muƙarasa daga ciki" ya faɗi yana mai dubanta.



Momy hannun Fatima tariƙo har suka kawo Babbab falo, Daddy ne yafara zama saman kujera Momy taje takowa masa lemu mesanyi, kallon Fatima yayi yace,


"kinyi tsaye ki zauna ga lemu kisha"

kamar mejin tsoron wani abu sai tace, "a'a Daddy ina son naje na watsa ruwa ne".


Yace, "ok".


Key ɗin part ɗinta ya ɗauko yamiƙa mata, karɓa tayi tafara tafiya kamar wanda ƙwai ya fashema aciki.


Tana bada baya suka faki idon Daddy suka antaya mata harara Musamman Zainab dan ita a yanzo wata tsanar Fatima takeji aranta.



Ahankali take hawa step step har takawo cikin parlour, zama tayi saman ɗaya daga cikin kujerun parlour tana tunani abunda Zainab tamata nako inkula, sai can tace,

"ƙila fushi takeyi dani dan ban faɗamata inda najeba, amma kuma ai ba laifinaba ne Hajiyar Mufidace tace kada nagayama kowa acikin su amma bari da safe naje nabata hakuri dan nasan Zeey nada sauƙi"

ita ɗaya tai maganarta ahaka tasamu natsuwar abunda takeji aranta.



Fatima bata jima da tafiya ba shima Daddy ya tashi yace, "zaije ya watsa ruwa".



Yana shiga Momy tabi bayanshi, suma yara suka tashi suka tafi mukwancinsu.



Toilet Mommy taje tahaɗamasa ruwan wanka sannan tace, ga ruwa na haɗamaka kaje kayi yi wanka.

Yace, "to" tashi yayi yaje yayi wanka yafito.

Yana fitowa bayan yashirya Momy takawo masa abincinsa, da kanta tayi serving nasa, "to Alhaji bismillah kafara ci"

har yazauna zai faraci ya tashi yace, "sorry Hajiya bari nakira k'anwarki please".



Wani baƙin cikine ya tukare mata zuciyar amma komai bata cemasa ba har tafita.



Koda yaje bai sameta parlour ba dan haka ya ƙarasa bedroom ɗinta.
Motsin ruwan da yajine ya tabbatar masa da wanka takeyi dan haka yatsaya jira har tafito.


Bai jima da zama ba tafito, daga ita sai wani ƙaramin toilet iya cinyarta, batama kula da mutum ba dan haka wajan mirrow taje tafara shirinta.


turarukka masu ƙamshin gaske tabi jikin ta dasu, tana gamawa wata rigar bacci ta ɗauku ta sanya wadda da ita da babu duk ɗaya.


kallon da Daddy ke mata baki ɗaya sai ya daskare dan tin fitowarta ya kafeta da ido, so yake yatashi yaƙarasa gareta amma yakasa saboda shika ɗai yasan me yakeji gashi kuma ta sanya wannan rigar wadda tatafi da imaninsa, bashiri yatashi domin yaƙarasa gareta.


Tana cikin saka rigar kawai sai ji tayi anjawota, aikowa bashiri tabuɗe baki dan tasaka ƙara, da sauri yarufe mata baki yana faɗin, "haba Faty na nine fa".



Ajiyar zuciya ta sauke sannan tace, "Daddy yaushe kashigo ban saniba?".



Bai bata amsaba bakinsa ya haɗe danata yafar kissing ɗinta kamar ya haɗiyeta aikowa itama tafara mayar masa da martani aikowa Daddy gaba ɗaya yafita hayyacinshi, yamanta ma inayake ,tsayuwar yaga tanane man tagagaresu dan haka cak yaɗauketa sai saman gado, abun na Daddy taga yanane man ya wuce wuri dan haka tafara yimasa magana tace,


"Daddy dan Allah ka ƙyaleni wallahi agajiye nake inason na huta" yi yayi kamar bai jitaba sai can cikin kasalaliyar murya yace,



"Ko yanzo hutuwa zamuyi, dan Allah kiyi haƙuri bajimawa zamuyiba please Teemana".



Tace, "amma Daddy ba nan ya dace ka kwanaba wajan Momy" baima tsaye saurarin taba yaci gaba da abunda yakeyi mata, bashiri tabada kai.




Momy ko tunda taga Daddy bai dawo ba tafara safa da marwa, dan har zata zo part ɗin Fatima ta fasa, ta cika tayi fam jira kwai take safiya tawaye taje wajan bokansu tafaɗa mishi Daddy ya dawo.



Kiran Hajiya Shafa tayi tafaɗamata duk abunda yafaru tace, " ƙyalesu in ya kwana yau ai gobe bazai kwana ba dan haka ki kwantar da hankalinki kinji zuwa gobe da kaina zanje wajan boka nagaya masa abunda ake ciki" sai da taga Momy ta ɗan natsu kana sukayi sallama.



Daddy koda yadawo daga duniyar taurari kasa tashi yayi ya koma part ɗinsa, duk da Fatima taso yakoma amma ya ƙyaleta dan haka itama ta ta ƙyaleshi.




Kiran sallah farin suka tashi shida Fatima, tashi yayi ya koma part ɗinsa wanka yayi ya ɗauro alwala yazo yayi raka'atanil fajar sannan yazo part ɗin Momy domin yatashe ta amma yaji ƙofar akulle dan haka bai tsaye komai ba ya wuci masallaci.



Ita ko Fatima tana gama wanka tazo tayi sallah bayan takammala tajima zaune tana tasbihi kana tatashi ta koma bacci.



Shiko Daddy bai dawo gidaba sai da gari yayi haske kana yashigo gida, kai tsaye part ɗinsa ya wuce yaje ya kwanta dumin akwai gajiya atare dashi.



Momy ko data farka gari ya waye sosai dan har rana tafara fitowa, tashi tayi taje tayi wanka sannan tazo tayi sallah ta tashi, taɓata lokacin sosai wajan yin kwalliyar, tayi kyau sosai shadda ce ta sanya ash color sannan tafeshe jikin ta da tirare mai ƙamshin gaske, sannan tafito taje part ɗin yara ta tatashesu kana tayo part ɗin Daddy.




Koda taje Daddy baccinsa yake cikin kwanciyar hankali, tajima zaune kafin Daddy yafarka yana buɗe idonsa wani ƙamshine yaziyar ceshi aikowa baisan lokacin da ya ida tashiba.



Momy tana gani ya tashi taje tahaɗa masa ruwan wanka tazo tace, yatashi yaje garuwa can tahaɗa masa.



Tashi yayi yaje yayi wanka yafito, koda yafito tafitar masa da shadda kalar tata, sai da tagoge masa jikinsa da ƙaramin towel ɗin dake riƙe a hannusa kana tashafesa da mayuka masu ƙamshin gaske.


Sai data taimaka mashi yasaka kayansa kana suka jero zowa falo domin suyi breakafast.



Koda suka fito gaba ɗaya yaransu sunfito falo, suka ɗai sukejira, Kulsum tana gani sun fito tatafi da gudunta tafaɗa jikin Daddy tana masa barka da safiya.



Karɓawa yayi yana maiɗagata a sama yana murmushi.



Sai da suka kawo wajan dinning Momy taje masa kujera ya zauna.


Zainab da Nabila da Ummi sukazo suka fara gaidashi, ammasawa yayi ciki da nuna farin ciki, Momy tayi seving ɗinsa kowani su suka zuba zasu fara ci, sai Daddy yace, " oh, bari naje nakira Fatima nasan har yanzo bata tashiba".



Har zaya miƙe sai Momy tayi sauri tace, "a'a Alhaji bari Kulsum taje takira ta tunda gasu ba sai kaje ba".

Bai musa ba ya koma ya zauna.

Yace, "ok kulsum jekikira Auntyn ki Fatima"

aikowa da gudonta tatashi dan taje, koda ta ƙarasa part ɗinta parlour tashiga bata nan dan haka kai tsaye bedroom tashiga.


Gaban mirrow tasameta, ƙarasuwa tayi wajan ta tana faɗin, "Aunty Daddy yace kizo muyi breakfasat"

sai data dubeta da kyau kana tace, "Kulsum bako sallama, bare gaisuwa".



Murmushi tayi mata tace, "to Aunty kiyi haƙuri bazan sake ba please".


Tace, "to naji jekice ganinan zuwa"

tace, "Aunty karki jima fah".


Tace, "to Kulsum".



Kulsum natafiya tashi tayi tasanya tufafinta riga da sikrt na atamfa, tayi kyau sosai dan kayan sun karɓeta, mayafin ta taɗuko tayafa kana takama hanyar sauka ƙasa.



Tunda tafara saukowa ya ɗago ido yana kallonta, murmushi yasakar mata saboda tayi masa kyau sosai.



a hankali take takuwa har takowo wajan da suke, kujerar da tagani kusa da Daddy wanda ita kaɗayce bakowa a sama, koba a faɗamata ba tasan a nan zata zauna.


Sai da tazauna ta gaida Momy, ciki-ciki Momy ta amsa mata, sannan ita kuma ta gaishe da Daddy shima ya amsa cike da kulawa, haka ma su Zainab duk suka gaisa koshi dan sunga idon Daddy ne da ko magana ba zasuyi mata ba....



*Wai🤦‍♀nagaji da typing, bari nabarshi a haka gashi ma nayi ya goge😢*





*By Sumy*?





*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦





*ƘAWAR 'YATA CE*



®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIAT*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy?*


```Dedicated``` to..
*My lovely Sister*
*Shema'u*💋💋🥰
💕



*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHAM*






*Page* 2?8?



~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~




*__________📖* Bakajin motsin komai sai na spoon ko wane a nutse yake cin abinda ke gabans a, tunda ta zauna ba wani abun kirki take ba daga baya tashi tayi tana faɗin Alhmdullah.


Daddy ne ya kalleta yace.
"badai har kin tashi ba?".

murmushi tayi masa tace. "eh Daddy na koshi".

plate ɗin dake gabanta ya kalla yace. "mikika ci ne?, da zakice kin ƙoshi?". Ba abinda tace masa ba.

Ita kowa Momy duk haushi ya cikata meye tasa a ciki dan bata ciba, tana faɗi ne a cikin ranta.


Komai bai ce mata ba, da taga haka itako ta fara tafiya, tako ɗaya tayi domin takoma part ɗin ta magana yayi mata yace.
"Fatima kije part ɗina ki jirani yanzu zanzo".



Gaban tane yayi wani mummunar faɗuwa, kanta ta ɗago takalli wajan da su Momy suke zaune aikowa wata muguwar harara suka an taya mata wadda ta saka jikinta karkarwa lokaci ɗaya.


Tashi Daddy yayi yana mai kallon wajan da take yace.

"ko bakiji me nace ba?, muje ko". yana mai takawa zuwa part ɗinsa.


Tsoro da fargaba suka taru suka haɗe mata lokaci ɗaya, kamar mai koyon tafiya haka ta fara tafiya har ta kawo hanyar da zata sadata zuwa part ɗinsa.


Zaune ta sameshi a parlour yana jiranta tana ƙarasuwa ya kalleta yace.

"Fatima hala baki da lafiyane?,naga ko breakfast ɗin kirki ba kiyi ba, to meke damunki?".


Kamar wadda bata son magana a hankali ta ɓuɗe baki tace.


"A'a Daddy lafiyata ƙalau gajiya ce dai har yanzu bata sakeni ba".



Yace. "to naji ta sakeki kafin Monday dan Monday zaki fara fita school dan haka ki zama cikin shiri".


Kallonsa tayi da kyau hawaye ne masu dumi suka zubu mata, saboda wani abu dat aji ya zo mata a zuciya amma sai ta dake tana maiyi ƙasa da kanta ta ɓuɗe baki tace.


"Daddy nagode Allah ya ƙara arziki".


Sai da ya kalleta da kyau ciki da sanyen jiki yace.

"Ameen".


Key ɗin mota yamiƙamata yace ta karɓa.

kallon sa tayi ciki da mamaki tace.

"Daddy meye wannan?". kallonta yayi yace
"kiƙkarɓa motarki ce wadda zaki fara zawa makaranta da ita, duk da nasan baki ƙware sosai ba, amma nasan Zainab zata cigaba da koya miki".


Godiya tayi mishi sosai, sannan yace mata shi zai fita office. addu'a tayi masa sosai sannan ya tashi ya fita.


Har yakai ƙofa kuma ya dawo kallonta yayi yace.

"Fatyna mezan sayo miki idan zan dawo?".

arasiwa yayi gareta jikinsa ya sanyata aikowa kamar jira takeyi tasan yamishi wani kuka mai cin zuciya dan ko dama tana danne zuciyartane wani abinda take masa badan taso ba sai dan tana son tayi biyayyane ga Ummah ta.


Gaba ki ɗaya Daddy ya rikice,rarrashinta yake yi amma kamar bata san yana yiba da k'yar ya samu ta daina kana yace.

"Me ake yi miki Fatima?, ko school ɗine bakison zowa?".

Da sauri ta girgiza kanta tace.

"A'a".

Yace, "to me kikeso?".

Tace. "wurin Ummana nake so".

Yace, kiyi hakuri gobe sai kije kinga yanzo jirana akeyi a office".


Kallonsa tayi tace.

"to gobe zaka kaini?".

Yace, "sosai kowa da kaina zan kai ki".

sannan taɗan saki jikinta yana ganin ta saki jikinta yayi mata sallama ya fice warsa.


Koda yazo wajan dasu Momy suke yasu tazo suyi sallama amma taki tace yaje kawai bata jin daɗin jikin ta badan ya yaddaba haka yafi cewar sa.


Ita kuwa Momy badan komai tak'i zuwa suyi sallama ba sai dan yadda zuciyarta ke mata zafi dan ko taje bazata faɗa masa magana mai daɗi ba.


Itako Fatima tana nan a zaune ta kasa fita saboda tsoro, dataga zaman bazai k'aremata ba yasa ta tashi ta fara tafiya har takawo wajan da suke zaune kamar wata ɓarauniya haka take tafiya slow-slow.


Nabila ce tayi

Please Login or Register in order to submit comment