Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace, "ba komai ai mun gode, haka suka rakota su nayi mata godiya, har tashiga mota ta wuce, tabar su nan baki yaki rufuwa.



Aikuwa cikin sati d'aya akayi komai amma, babu wanda suka gayama wa.

ko mahaifin ta kayan da aka kawo nasa ka rana suka gwada masa.


Sukace masa ga kaya nan, dan nan da sati uku masu zuwa za'ayi auren Fatima.

komai bai ce musu ba, addu'a yayi mata kana yawuce gida, badan yasan waye ne mijin taba.



Haka akayi ta shirye shiryen bikin Fatima, amma ko ita Fatima har yanzu bata san waye mijin taba.


Dan lokacin da Daddy, yake gaya mata yana son ya aureta bata fahimci mi yake nufi ba, ita dai abinda ta fahimta shine yana son yak'ara aure.


Haka abubuwa sakayi ta tafiya biki yarage saura sati d'aya Daddy yazo ya gaida Baba Babba shi da abokin sa Alhaji Aminu.


Bayan sun gama gaisawa, Alhaji Aminu yaga batar masu da kansu.


Kana yayi musu kyautar, kujerar Hajji da Umura.

Hmm zokaga murna wajen lnna Amo da Baba Babba, dan har makota sai da sukaji Mijin Fatima yabiya musu kujerar hajji.


Koda Ummar Fatima da Baban ta sukaji suka taya su murna.


Amma duk da haka Kaka Amo sai da taje har d'akin mamar Fatima taci mata mutunci, wai tayi bakin ciki, dan bada ita akace za'a ba.

Ita dai Ummar Fatima batace, mata komai ba, har ta gama tayi tafiyar ta.



Ai babu babban tashin hakali daya wuce Zainab, data kira Fatima take Mata,"Fatima Wai da gaske ne Daddy ke zai aura?".


Fatima tana kwance ta mik'e zumbur ta tashi zaune tace,
"Zainab, wannan wace irin magana ce haka?"


"Daddy fa ki kace? to ko hauka nayi na warke bazan aure Daddy ba, danni uba yake gareni kamar yadda yake uba a wajen ki".


Zainab tace," naji to yanzu wanene mijin naki?".


Sai Fatima tace duk jikinta Yayi sanyi"koni Zainab, bansan waye ba, dan bana bukatar na sani tunda ba shine zab'i na ba".


Zainaba tace, duk da haka kije kiyi bin ciken waye mijinki".

Bata bari tayi magana ba, Zainab ta yanke wayar.


Sai da ta gama nazarin maganar Zainab kana ta tashi tayi wajen Ummar ta.



Koda taje a d'aki ta same ta zaune tayi tagumi kamar mai tunani..




*Muje zuwa*




*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*?



*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*


*DEDICATED To*...
*ALL GASKIYA WRITER'S*
*Aysher Aliyu Humaira* *(INNARO)*💞💞💞💞
*Marubuciyar*
*AISHATUL MUWAFAQA*




*Page* 2?1?



Da sallama tashi ga sai da ta samu wuri ta zauna takalle Umma ta wanda itama ita take kallo.


Tace, "Ummah" kuma sai tayi shuru.

Sai Ummah tace, "Fatima lafiya kowa?".

"Gayamin mike da munki".

Sai da tayi k'asa da kanta tace, "Ummah wai wane-ne su Baba Babba, suka tsayar min?".

Sai da Umman ta kallata tace, "wallahi koni Fatima ban sani ba dan ni ba abunda nasani game da aurenki".


Ido tad'ago ta kale Umma ta.

Umma tace, mi yasa naga yanzo kin damu keda bavkisa damuwa a ranki ba kuma yanzo naga kina son kisa?


Tace, "Ummah dole nasa, yanzu Zainab takirani take cemin wai da gaske Daddyn su zan aure,da sauri Umma ta ɗago kai ta kalle ta! tace, "shiyasa nake son nasani kuma kinsan ba yarone zan aure ba koda ganin irin kuɗin da yake sakar musu". tana mai fashewa da kuka.


Umma ta saida tayi ajiyar zuciya.

Kana tace, "kidana kuka Fatima ba kuka ne mafita ba, komai lokaci ne dashi kiya hak'uri da duk in da kika samu kanki kikasance mai hak'uri da godema Allah, ina ce kinga yadda sukayi ma Yayarki kuma tayi hak'uri ta zauna dan haka kema kiyi hak'uri".

Kuma kinga magana ce a keson nayi suci min mutunci dan haka ko inane za'a kaiki kiyi hak'uri dan Allah, nasan kome nene wata rana sai labari dan haka tashi kije ki cema Kakar ku taba ki number ango kina son kuyi magana da shi kin ga tanan zaki san waye ango" tace, "tau Ummah" Ummah tace, "yauwa y'ar albarka tashi kije".


Tashi tayi ta tafi bata tsaye ko inaba sai ɗakin Kaka Amo.


Kwance, tasame ta tana saurarin radiyo sai da tayi sallama da k'arfi! sannan Kaka Amo tasan da shigo war tah.


Tashi tayi da alamun fitina a fuskar tah. Tace, "lafiya kika zomin kamar wata muna fuka, ko sautin tafiyar ki mutum bayaji".


Sai Fatima tace, "yaza'ayi ko kiji tunda ida kina sau raren radiyo har muƙofta sai sun sani".

Sai Kaka Amo tace, "ko Uwarki kaji bai dameni ba".

Ta kuma cewa, "me kika zomin a ɗaki ko ajiya kika bani".

Fatima tace, "ko ɗaya, nadai zone kibani numbar wanda zaku aure min ne".

Sai Kaka Amo tayi mata kallon k'asa da sama kanan tace, "muna fukar banza wadd tayo gadon munafur ci, duk waya dakukeyi nina baki numbar sa ne?".


Sai Fatima tace, "wace waya na taɓayi dashi! ni wallahi bama san shiba bale nayi waya dashi".


Ai kuwa wata kuru-ruwa! Kaka Amo tayi tayo cikin Fatima tana nuna ta da yatsa tana huci, tana cewa, "kun jimin muna fukar yarinya salon ace auren dole ne zamu yima alhali keki ka turu su wajan Baban ki?".



Sai Kaka Amo ta k'ara da cewa, "dan ubanki jiyama bashi ne naga yazo ba har da kaya yakawo muku keda muna fukar uwarki?".

Tsawa! tadaka mata tace, ko bashi ba ne?".


Sai Fatima tace, "Kaka kinsan kowa ye yazo jiya, Daddy su Zainab ne fa".

Kaka Amo tace, ko dai uban kine fa".

"Dan haka ba gudu ba jada baya sai kin aureshi".

Kaka Amo bata kai da rufe bakin ta ba, su kaji ana cewa "ina shigiyar take ita da uwar ta?".


Wa zasu gani in ba momy ba ita da kawar ta Hajiya Safa .

Da k'arfi! Fatima tace, "Momy lafiya wani abu ya faru ne?".


Momy tace, "yau sai naci uwarki, niza kici amana ki auremi miji, wallahi kinsha k'arya da ke har muna fukar uwarki?".


Haniyar da Ummar Fatima da ta jiyo ne yasa ta fitowa daga d'akin ta.

Momy naganin mamar Fatima tafi to daga ɗaki ita ko tak'arasa tana nunin ta da yatsa tace, "kece uwar ta to bari kiji da ke har ita ni ba sa'arku bane dan haka tun wuri kujan ye wan-nan zancen aure tsakanin ku da mijin na ko kuyi mamaki na".


Tana ce musu haka suka juwa suka fita suka bar gida.


Har zasu fita sai ga Hajiya Sa'a zata shigo cikin hanzari.


Kallon-kallo, suka farayi tsakanin su da su momy, amma bawan da yayi ma d'an uwansa magana hakan kowanin su yayi gaba yana ta sake- sake aran sa.


Fitar su keda wuya Fatima ta ɗora hannu akai ta fashe da kuka tana cewa,wallahi bazata aureshi ba sai dai akashe ta".


Sai Ummah Fatima tace, "Fatima daina kuka, dan bawan da zaiyi miki wanna auren dan wallahi bazan bari ba".


Aikuwa Kaka Amo da sauri tak'arasa wajan da Ummar Fatima da take nunan ta da d'an yatsa tana cewa, "wallahi bari kiji ko gawar Fatima ce sai ankai ta gidan Alhaji Mansur".


Suna ciki haka Hajiya Sa'a ta k'araso da sauri tayi wajan su, tana tambayar su meyake faruwa?


Kaka Amo tayi sauri tace, "baki ga wasu mata biyu ba yanzo da zaki gashigo".


Hajiya Sa'a tace, nagansu, wani abu sukayi muke ne?".

Sai Kaka Amo tace, "basu yi mana komai ba sun dai yi mana bara zanar kada musake ayi wannan aure".


Ajiyar zuciya Hajiya Sa'a ta sauke kanan tace, "lnna ku k'yalesu ba a bunda zasuyi ku dai kawai ku cigaba da shirye- shiryen biki".


Sai Ummar Fatima tace, gaskiya Hajiya bawani shirye -shirye da za'ayi dan y'ata baza tayi wan nan auren ba".


Aikowa karkusu ku ga yadda Kaka Amo tayi cikin Mamar Fatima tana masifa.


Ita Fatima ba'a bunda takeyi sai kuka dan k'ar Hajiya Sa'a ta shawo kan Kaka Amo tak'yale Ummar Fatima ita ko ta wuce gida.



Aikuwa Baba Babba, nada wowa gida shida Baban Fatima tatashi.


Baban Fatima nadawo wa gida Bayan ya huta sai Ummar Fatima ta fad'a masa duk abunda a ke ciki, yace, "gaskiya wannan abun baiyi ba amma bari naje wajan Yaya muyi magana dashi".

Sai Ummar Fatima tace, "gaskya katashi kaje kuyi magana".


tashi yayi yaje wajan Yayan nasa koda yaje ko a can yasame Kaka Amo suna magana da shi.



Bayan yashigo ya zauna ya gaishe su cikin ladabi.

Kowanni su ya amsa ciki-ciki bayan sun amasa sai yace, "Yaya wa nene kuka tsai damma Fatima a ma tsayin miji".


Ai bai kai da rufe baki ba Kaka Amo tayo cikin sa da masifa.

Tace, to bari kaji wallahi idai ina raye sai Fatima ta aure shi,bari kaji kona mutu wannan auren ba fashi".

Sai Baban Fatima yace, lnna dan Allah kuyi hak'uri wannan mutum ba tsarar auren ta ba ne, kuma kinga ita d'iyar sa abokiyar ita Fatima ce fa".



Sai da Kaka Amo tanumfa sa kanan tace, "kai bari kaji kowaye yake awajan ta in dai addini ya yadda Fatima ta aureshi to sai ta aureshi".


"Tak'ara da cewa, kasan asbar akace za'ayi wannan auren ko to bari kaji ta kai dubanta ga Baba Babba, tace, kaima kanajina" yace, "eh lnna".

Tace, "kira Alhaji kace, ni Kakar yarin ya nace, gobe za'ayi d'aurin auren shi da Fatima kuma idan ya wuce gobe to nafasa bashi ita".


Da sauri suka d'ago kai suka kalle ta.


Har zasuyi magana da sauri tada ka musu tsawa! tace, "duk wannda yayi musun wan- nan magana tawa to ban yafema saba, abunda nace kawai nakeson ayi".


Tana kaiwa nan tatashi tafice tabarsu d'auke da mamaki!.


bayan fitar ta sunjima bawan da ya sake magana.

Sai can Baban Fatima yace, "Yaya kayi yadda lnna tace, nidai ina mata fatar Allah yasa hakashi ne mafi alhairi gare ta".


Yana kai wa nan yatashi yafice a d'akin.


Ko Baba Babba dake son auren nan yajima yana mamaki lamarin lnnar tasu sai da yagama tunani yadda zaiyi, kana yad'auko wayar sa yakiri Alhaji Mansur ya fad'ama abun da a keciki.


Daddy yace, "bakoma duk da bana ma gari amma zan kir Yayana ya wakil ceni dan ni sai zuwa yamma zan dawo".


Sai Baba Babba yace, "bakomai amma kafad'a masa kar fe biyu ne za'ayi".

Daddy yace, "ba komai nagode" kanan sukayi sallam.





Koda Baban Fatima yakoma gida yafad'a musu abinda a keciki Ummar Fatima har da kukan ta, da k'yar Baban Fatima ya la-lashewa ta tayi shuru yace, "kawai muyi hakuri musa mata albarka".


Ita kam Fatima yadda taga dare haka taga rana, dan cikin dare har da kayan ta tahaɗa dumin tabar gari da wannan bakin ciki da abin kunyar da zasu sata har tafi to cikin sanɗa har taka wo tsakar gida takama hanyar da zata sada ta da k'ofar fita, ita kuma Kaka Amo tafi to daga toilet, innuwar mutum kawai tagani aikowa tasake butar dake hannuta tana faɗin, kufito ga barawo aikowa Baban Fatima da Umman ta da sauri suka fito suna faɗin," lnna nayake?".


Jikin ta na karkawa tanuna musu hanyar fita waje.

Fitilar dake hannu Baban Fatima ita suka haska a wajan dumin sugani ko za su ganshi aikowa suna haska wa mizasu gani inba Fatima ba jikinta na karkarwa dan itama
Kaka Amo taba ta tsoro.


Fatima suka gani da jikar ta kuma dagani almun fita zatayi.


Daƙar fi Baban ta yace, "Fatima! mi kikeyi anan?".

Aikowa Kaka Amo najin ance Fatima da hanzari taje k'afafun ta tak'arasa wajan su.


Tana zowa taga Fatima ɗauke da jakar ta.


Kaka Amo tace, "nashi ga uku ni Amina to mizan gani haka, ashe shirin da uwarki tashirya miki jiya ko shiyasa naga kuna kus-kus ko tana mai ɗura hannu saman kai tana mai fashewa da kuka.


Aikowa Baban Fatima a fusace yakal-le wajan da Ummar Fatima take.


Yace, "nizakiwa haka duk hak'urin da nabaki ashe bakiyi ba, to bari kiji in har ita Fatima batabar gidan-nan ba to ke yanzo zaki barshi".


Cikin razana da maganar sa tace, "wallahi Baban Fatima bani nashirya Fatima tatafi ba dan Allah kayi hakuri".


Tsawa! yadaka mata yace, "wallahi duk bakije ba yanzo zan katse igiyar aurena akanki ".


Bashiri ta ɓuɗe k'ofa zata fice.


Sai Kaka Amo tace, "a'a babu inda zataje dan yanzu da taje gidan su k'arya da gaskiya zata faɗa musu suku ma su yad-da a dinga watsamu a gari".

Amma tun da karan tse, ta kai duban ta ga Ummar Fatima"ke kifita idan kika kai wuri can da nanu na miki sai kidawo kinga ran tsowar sa ta fice kuma daga inda nace sai kidawo, haka kowa akayi tana fita tadawo.

Baiwar Allah

Kaka Amo tak'ara da cewa kodai bata fice ba idan na tambaye malam sai na san abunyi".

Ita ko Fatima yana kowo wa wajan datake.

Yaɗauke ta da wani marin dayasa ta dai na gani nawa ni ɗan lokaci, sannan ya wul-lata tsakar gida.

Ya k'ara da cewa, "indai aure ne ba fashi".

*Tofah wannan kakar da rigema take*











*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy*?


*DEDICATED To...*
*Maman Ammar*💕💕


~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~



*BISMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*


*Page* 2?2?



__________📖 Safiya na wayewa Kaka Amo tashirya taje gidan Baba Babba, taga yama sa abunda yafaru.



Yace, "ai yau duk wadda a ke ita ce, dan yau zata bar gidan taje can, inta iya ta gudu ".

Kaka Amo tunda tazo gidan Baban Babba.

Bata koma gida ba sai da aka ɗaura auren Daddy da Fatima kana tayi godiya ga Allah sannan tace,

"tatafi tagaya ma k'wayen ta da dare suzo akai amarya ɗakin ta.



*(Kunji fah za'a kai amarya bashiri ba komai)* *to Allah ya kyau ta.*


Tunda su Momy suka bar gidan su Fatima basu tsaya ko ina ba sai wajan sha hararen Malamin su.

Suna zowa bayan sun shiga wajan sa.

Sunyi masa kirarin da suka sabayi masa kana suka ɗura da maganar abunda yakawo su.

Sai daya ɗan jima kaɗan kana yaɗago kai ya kalle su yace, "subari aduba musu".


Bayan yagama ƴan surku llensa.

kana yace, "musu da matsala.

Yaƙara da cewa, amma zan baku wani abu ayi masa hayaƙi dashi da zaran yashaƙi hayaƙin to koda saura awa ɗaya ne baza'ayi auren ba".


Duk da momy taji tsoro amma kuma da yace, za'afa sa sai taji na tsowa.


Karɓa tayi tana mai yi masa godiya kana suka tashi zasu fita.


Har zasu fita yaɗago kansa yallesu yace, kutabbar da yasheƙi haƙin kafin ɗauren auren. yak'ara da cewa, "dan in bai she ƙa ba ba abunda zai hana yayi wannan auren".

Momy tace, "a dole yasha ƙa dan gobe daya cemin ya sauka kafin ya ƙaraso zan tirari gidan dashi".

Yace, "to kuna iya tafiya".


Momy haka suka dawo gida ciki da farin ciki, dan yanzo dawowar Daddy kawai takeji ra.


Haka Momy ta kwana cikin farin ciki dan koda wuraren azzahar sai da takira Daddy yaƙara sheda mata zuwa yamma zai dawo.



Zuwa k'arfe huɗu na yamma sai ga Hajiya Shafah tazo gidan Momy cikin da tashin hankali.


Koda Momy tagan ta ita ma sai tashiga tashin hankali.


Sai da Hajiya Shafa ta zauna kana ta kalle Momy tace, "kin san abunda ke faruwa kowa?".


Momy ciki da tashin haka tace, "a'a wallahi bansani ba Hajiya Shafa, mike faruwa hala?".

Dan gabanta sai dukan uku-uku yakeyi.


Hajiya Shafa tace, "to bari kiji wallahi anyi ta taƙare, anwa mai dame d'aya sata".

Momy tace, "dan Allah kifid-dani a duhu".

Sai Hajiya Shafa tace, "yanzu Alhaji ya dawo gida yana ta fara'a, na tambaye shi ko kasuwa ce tayi daɗi yake fara'a?

Sai yace, "saɓanin haka, yak'ara da cewa ɗaurin auren nan ne ya burgeni".


Nace, "wani ɗaurin aure?.


Yace, "na Alhaji Mansur".

Ban san lokacin da namiki tsaye ba.


Amma daga baya sai nawa yince masa nace, shin ba assabar bane".

Yace, "a'a yau suka maida shi".


Hajiya Shafa Kallon Momy tayi domin tabata shawar ta yanda abun zai kasan ce Aikowa Momy tagani ta zube tafaɗi ƙasa sumam miya.

Ai kowa Hajiya Shafa ta saka ihu!

Taje ta ɗauko ruwa masu sanye ta watsama ta.


Ajiyar zuciya Momy ta sauke, kana Hajiya Shafa ta ƙaraso wajan data ke zaune tada fa kafaɗar ta tace, "kiyi hak'uri kinji ai insun san wata basu san wata ba"..


Nan dai Hajiy Shafa tayi ta kwan tar ma Momy da hakali har tasamu taɗan na tso san nan tace, "kuma kishirya dan naji yace, yau za'akawu amarya.


Momy har zata ɗaga hankalin ta Hajiyan Shafa tace, "kada ki soma dan gobe zamu haɗu metting".

Dan haka ki tashi ki gyara jikinki kinsa mijinki nabi sa hanya kuma ba musan yasan kina ciki wani hali tace, "to zan kiyaye".


Haka ko akayi dare nayi aka kawo amarya duk waɗan da suka kawo ta babu yaro dukan su tsofaffine.

Koda suka zo kawo amarya Daddy yadawo.

Hajiya Sa'a ita-ta kaisu wajan da za'akai Fatima, dan koda ma Daddy yajema da kyaran sa.

Aikowa Momy naji hayaniyar ƴan kawo amarya hankalin ta yaƙara tashi bata ma fito ba har suka bar gidan.


Sai da Hajiya Sa'a taga komai ya kammala sannan tayi musu sallama ta wuce gidan ta.


Momy ko sai data ji alamun kowa yafice a gidan san nan tashirya kamar ba abun da keda mun ta taje ɗakin Daddy tace, yatashi tara kashi ɗakin amarya cikin wani irin salon ta.

Yace, "a'a ta dai kawo masa abinci yaci yunwa yakeji.


bayan ta kawo masa yaci yak'oshi.

Yace, "ta tashi tazo yara ka ta". tace, "a'a sai tara kashi. daƙyar ya samu ta yarda yara kata.


sai da yakai ta har ɗakin ta yayi mata sallama san nan shima ya wuce ɗakin amaryar sa.

*Cigaban labari*


*Muje zuwa*




*Comment*
Nd
*Shere*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR* *'YATA* *CE*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION?*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }


🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼


*Story & written*
By
*Sumy?*


```Dedicated``` to..
```Masoyiya``` *NANA Aysha*💕💕



~Vote & Follow 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~




*BISMILLHI RAHAMANIR RAHIM*




*Page* 2?3?



__________📖 Sai da tagama tunanin ta tagama rera kuka, tashi tayi taje ta gyara gidan duk da bashi da wata ƙazan ta.



Sai da taga komai yayi dai-dai, tayi wanka tashiriya tagabatar da sallah.


Bayan ta kammala sallah ta ɗauko alƙur'ani tafara karantawa cikin muryar ta mai daɗin saurare.


Sallamar da Daddy yayi ne yasa tana kai aya tasha fa.


Tashi tayi tazo har wajan dayake ta duƙa ciki da ladabi ta gaishe shi.



Sai da yaɗago kai ya kalle ta san nan ya amsa ciki da kulawa ya ƙara dacewa, "Naga fusakar ki kamar ta kunbura miyasa meta, ko kuka kiyaye ne?".


bata ce masa komai ba yace, "to kiyi hakuri nasan kaɗai ce ne kuma zaman kaɗai ce ba daɗi".



Sai da yaƙara mata kallo sosai kana yace, bari nasa akawo mana abinci nasan akwai yauwa a tari dake, dan nasan ko ɗazo bakici wani abun ƙirki ba dan ina sauri ne shiyasa na kyaleki".




Bai tsaya jin mizata ce ba, yadanna wata ƙararrawa bai jima da dan nata ba sai aka fara yi musu knocking.



Damar shigowa yaba da sai ga wata mata tashigo ɗauke da kayan abinci, saman dinning takai taje ra.


Kana ta ƙarasu wajan da suke tana mai gaishe su cinki har shin turanci


Daddy ya fara amsa mata sannan Fatima taɗago ta kalle ta sannan ta amsa mata ciki da kulewa, kana tafice warta.



Sai da ta fita Daddy ya kalle Fatima yace, "taso muje kici abinci dan nima yauwa nakeji".


Bai tsaye jin miza tace ba yatshi yayi wajan dinning yaje kujera ya zauna.



Tana ganin yatashi itama tabi bayan shi, tazo itama taje kuje har zata zauna yace, "a'a wadda ke kusa dashi yanuna mata yace, ta zauna".


Haka tazo ta zauna ba dan ran ta yaso ba, tayi saveg din su kana suka fara ci.


Daddy shi kaɗai keci ita ko ba ci takeyi ba dan inban da tsa korar sa ba abunda takiyi kuma Daddy duk yana kule da ita.


Sai da yaji cikinsa ya ɗauka san nan yakalle pelat ɗin ga ban ta.


Komai bata ciba dan haka spoon din hannu ta ya ƙara ɓa.


Kallon sa tayi abinci yaɗebo zai kai bakin ta.


Da sauri ta kauce fusakar ta "tana faɗin Daddy na koshi fah".



Kallon

Please Login or Register in order to submit comment