Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaune ya sameta,riƙi da lattafi tana karan tawa.



Sallama yayi yana mai ƙarasuwa gab da ita.


Amsawa tayi ta mai ƙara gaida shi.

Kallon ta yayi yace,"kin ci abinci kowa?".



Kasa tayi da kanta kana tace,"a'a yanzu zanci".



Yace,"to zo muje kici sai kasha magani, dan doctor ya kawa maganin ki".




Rau-rau tayi da ido kana tace,ni fah nawarke Daddy".



Jikinsa ya jawo ta sai da ya kai bakinsa dai-dai kunne ta kana yace,baki son kije ki gada Ummah da Gwaggo,ko?".



Kallon sa tayi cikin muryar shagoɓa kana tace,"Daddy kai fa kace zaka kaini"tana matsar hawan shagoɓa.



Yace,"eh zan kai ki amma saikin ci abinci kin sha magani da".



Da hanzari ta yunkura zata tashi saman jikin sa sai ya riƙita kana yace,"so kike kiman ɓarna ko". Yana mai lalubar cikin ta.


Bata bi ta kan magar da yayi ba dan burita yanzu taje gida.



Kamar zatayi kuka tace, "Daddy sakeni naje naci sai mutafi".



Yace, "naji amma kitafi ahankali".


Tace, "to" dan ta ƙagar yasake ta.




Tashi tayi taje ta ɗauko abinci taci, kana ya bata magani ta sha, sannan yace taje ta canja kaya jikin ta waɗan da kejikin ta turare ne dasu,kuma tasan ba kyau saka turare ga macci idan zata fita.





Dan haka taje ta canza ta ɗauku faya finta ta fito tasa meshi parlour zaune yana jiranran ta.




Sai da ya kalle shigar yaga tayi mai kana yace,"su tafi".




Ahankali suke taka setop ɗin har suka sauka.


Alokacin Momy na zaune ita da yaran ta Zainab ce kawai bata wajan.




Momy kallan Daddy tayi tace,"aw bakaje ba?na ɗauka katafi".




Yace,"aa yanzu zanje"yana mai takawo dan ya fita.


Momy kallon ta ta maida ga Fatima wada kebin sa a baya kana tace,"ke ina zaki ne?".




Daddy ya juyu ya kalle Momy yace,"tare zamu fita"....bai tsaya jin me zata ceba suka ƙara gaba.



Suna kaiwa wajan da mota take driver ya buɗe musu suka shiga kana yaje suka wuce.




Momy ko har suka fita bata sani ba,dan sun barta da baki buɗe tana mamaki tare zasu fita.....







*#Comment*
*#Vote*
*#Share*






*Sumy ce*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*






®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_


Story & Written
By
*Sumy✍?*



*Dedicated to..*
_Gaskiya_ _writers_


~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~





*Page* *26*







*_________*📖 Maram ce tadube Momy tace, " wallah tun wuri ki ta kama yariyar nan birki dan inba haka ba kinaji kina gani komai na gidan nan zai dawo hannun ta".


Nabila tace, "kema kya faɗa Aunty Momy ko naci zan yima yarinyar nan hukunci sai tace kada nayi amma wallahi wannan karun ko Momy ta hana sai nunci uban ta".


Ita dai Momy ta kasa cewa komai dan ita kadai tasan me takeji a zuciyar ta.dan haka tashi tayi ta koma ɗaki dan surutun su ya nasu ya hai far mata da matsale a zuciya.





Bin Momy da kallo sukayi kana Nabila tace, "Aunty ba zamu zuba ido akan wannan ƙaramr yariya tayi yadda take so ba a gidan nan".


Maram tace, "bani kwana biyi kafin natafi zan san abunyi".



Basuyi nisa da tafiya ba Daddy ya kalle Fatima yace, "ina zamu fara zow gidan su Umma ko gidan Gwaggo?".



Ahankali taɗago kai ta kalle sa kana tace,"gidan Gwaggo zamu fara kaga ban taɓa zowa na gaishe taba".



Sai da yaja hancin ta kana yace, "duk yadda kikace haka za'ayi" yana faɗa yana murmushi.



Driver Daddy ya faɗama wurin da zai kai su.



Basu tsaya ko ina ba sai gidan Gwaggo.Daddy ya fara fita daga motar kana ya buɗe mata ta fito.



Hannusa ya sakala anata kana yace, "muje ko".


Kallon sa tayi tare da saka masa kukan shagwaɓa kana tace, "Daddy sake min hannu kaga shiga zamuyi kuma ni kunya zanji idan muka shiga ahaka".



Yace, "meye na kunya tunda mijinki ne ba kowa ba".


Tace, "eh Daddy duk da haka kayi hakuri har mu fito".


Yace, "to naji"...yana mai sakin hannun ta.


Ahankali suke tafiya har suka ƙarasu paulour Daddy na gaba tana biye.


Sallama sukayi ma Gwaggo.


Amsawa tayi tana mai tashi daga shingi ɗin da take.



Yana shigowa Fatima ta shigo,aikuwa Gwaggo naganin Fatima ta fara murina tana faɗin,



"Yau baki ne damu agida? sanunku da zowa".



Cikin na tsowa Fatima ta ƙarasu wajan da Gwaggo take ta durƙusa har ƙasa ta gaishe da Gwaggo cikin mutunci.




Amsawa Gwaggo tayi tana mai faɗin ya gidan duk lafiya kuke?".



Sai da tayi ƙasa da kan ta kana tace, " "lafiya ƙalau muke Gwaggo".



Bayan sun gama gaisawa Gwaggo ta dube shi tace, "Mansur kaje su Sa'adatu sun dawo kowa?".



Da kamar mamaki ya ɗago kai ya dube ta kana yace, "yaushe suka dawo Gwaggo ?".



Tace, "to baka ma sani ba ai na ɗauka daga can kuka fito ashe baka masani ba,dan haka ku tashi tun yanzu kuje duk ƴan uwa nata zuwa yi mata sannu dan haka ko tashi kuje can kuma kace ina gaishe ta da jikin mijin nata".




Kallon Gwaggo yayi yace, "to" yana mai tashi dumin su tafi.



Kallon Fatima yayi yace, "tashi muƙarasa wurin yaya babba ta dawo mu gaisheta".



Sai da ta ƙarayi ƙasa da kanta kana tace,"to."



Jikar ta ta buɗe ta ɗauko wata bakar leda ta aje gaban gwaggo tana mai meƙiwa tsaye.



Kallon ta Gwaggo tayi tace, "Fatima har da wata ɗa wai niya?".



Tace, "a'a Gwaggo kiyi hakuri ba yawa".



Gwaggo tace, "ba komai na gode sosai Allah yayi albarka"...addu'a tamu su sosai kana ta rakasu har suka shiga mota suka suce.



Sai da suka kama hanya Daddy ya jawo ta jikinsa kana yace, "me kika kaima Gwoggo shine baki gwada min ba ko".


tace," "dan zanba mahaifiya ta abu sai ka gani".



Sai da ya ƙara matsa ta ajikin sa saboda wani daɗi ne da yaji har cikin zuciyar shi da takira Gwoggo mahaifiyar ta.


Yace, "naji mai mahaifiya nima zan rama".



Murmushi tayi bata reda ta ce da shi komai ba.


Dai-dai lokaci kuma suka ƙarasu bakin gate ɗin gidan.


Horn driver yayi,mai gida yazo da sauri ya boɗe musu,hanci motar sa yasaka aciki kana yasa mu wuri yayi packing.




Kallon ta Daddy yayi kana yace, "ki ƙarasa daga ciki dan kinsan ni mai laifi ne,idan kin bata hukuri sai ki kirani na ƙarasu".


Kallon sa tayi tace,"Daddy wani laifi kuma kayi mata?".




Yace,"kije kiyi yada nace".



Kallon sa tayi tace, "to Daddy tana mai buɗe mota ta fita.



Har tafita ta juyo ta kalle Daddy cikin muryar me taushi tace,"Daddy to da wace waya zan kira ka? koda wayar ta?".




Kallon ta yayi kana yace, "ke ina wayar ki?".


Tace, "kasan yanzu bani da waya".



Kallon ta yayi har yaso yayi magana kuma ya fasa.hunnusa yasa aljihu ya ɗauko wata haɗaɗiyar waya ya miƙi mata yace,


Ta kirashi da wannan".




Ƙarfa tayi tana mai ƙarsawa cikin gidan.



Ahankali take tafiya har ta kai paulour da taji kamar hayani ya na tashi.


Dan haka sallama tayi ta shiga.


Amsa mata suka.Hajiya Sa'a ta ɗago kai ta ɗube ta fuskar ta ɗauke da murmushi kana tace,wanake gani kamar Fatima".


Murmushi itama tayi a dan kunya ce sai da ta duka har ƙasa kana ta gaishe ta da tambayar ya mai jikin.



Amsawa tayi tana faɗin, " jiki Alhmdullah".



Sai da suka gama gasaiwa kana tace, "ina shi mijin naki ko batare kuke ba?".


Fatima tace, "a'a tare muke amma bari nace ya ƙarasu" tana mai danna kiranshi tace ya ƙarasu.


Ba tajima da kiran shiba ya ƙarasu har cikin paulour ya shiho dauke da sallama abakin sa.


Amsawa sukayi kana ya fara gashe da Hajiya Sa'a Amsawa tayi tare da jefar sa da kallon mai haɗe da tuhuma.


Matan dake zaune a wajan suka gaisheshi ya ammasa tare da faɗin amaryar Yaya kuke?".


Amsawa tayi tare da faɗin,wannan ce amaryar ka?".


Yace, "eh tace".


Sai Hajiya Sa'a tace, "hala baki santa ba?".


Sai ita amaryar Alhaji Sulaiman wato kishiyar Hajiya Binta,tace, ba wanda taje wurin sa muma shiyasa bamu je wajan ta ba".



Daddy yayi saurin faɗi,kuyi hakuri laifi nane da ban kai taba amma yanzu zan rinƙa kai ta"yana mai tashi soboda anfara kiran sallah.



Sai da yafita Hajiya Sa'a ta kalle su tace, "ya kamata kuma ku haɗe kanku sai kuji daɗi zaman ku tunda su waɗan can sun haɗe kansu kuma me zai hana ku haɗe naku,duk da nasan sunfiku sanin komai amma kuma idan kuka haɗe naku zaku jidaɗin rayuwa kuma za suji shakkar taɓa ɗaya daga cikin ku".




Kallon ta ta maida ga Fatima kana tace, "ya zaman naku yake duk da nagan ku atare amma ban sani ba ko da wata matsala?".



Fatima tace, "a'a wallahi Hajiya komai Alhmdullah".




Tace, "kai masha Allah, gaskiya naji daɗin haka".



Kallon ta ta maida ga matar Alhaji Abdullah wato kishiyar Hajiya Shafa tace, "kefa Maryam ya zaman naku?".



Sai da ta numfasa kana tace,"wallah Hajiya sai godiyar Allah dan dani da babu duk ɗay take a wajan sa,inba ita tace ba baya komai dani da Amina duk haka muke agida ba mai jin daɗi mijin sa"tana faɗa tana zubda hawaye.



Ajiyar zuciya mai karfi Hajiya Sa'a ta sauke kana tace,"kuyi hakuri kubani kwana biyu dai-dai mutane sun rage zuwa dubiya sai nasan abunya inshaAllahu,komai zai wuce".





Gabaki ɗayan su sukace Allah yayar da.


Musayar number waya sukayi suda Fatima,suka ce mata bayan kwana biyu zasu kai mata ziyara.



Godiya tayi musu sosai,kana suka cigaba da fira kamar sun san juna.




Suna cikin haka Daddy ya dawo yace, "tazo su tafi,sallam yayi da yayar shi da matan yayan sa kana suka fice sai da sukayi musu rakiya har mota kana suka dawo.



Suna kama hanya ta kalle Daddy sai da taɗan kwanta saman kirjin sa kana tace,"Daddy dan Allah ina so naje gida ƙawata Nafisa na gaida ta please Daddy love"...Tana Mai nar kema masa ajiki.


Sai da ya shafe fuskar ta kana yace, ba jimawa zakiyi ba ko? kinga dare yayi".



Tace,"dana shiga zan fito suna uguwar yace ta gaya masa.



Tana gaya masa ya faɗama diriver.



Basu tsaya ko inaba sai wani bakin ƙofar gida Malamin su na islamiya.











*#Vote*
*#Shere*
*#Comment*







*Sumy ce*
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦



*ƘAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_


Story & Written
By
*SUMY M NA'IGE*🌸





*Didicated to*
*My Nusaiba*😘



*Congratulations Ummu Nabil ina tayaki murnar kammala novel ɗinki me suna,SANAU'L HUSNA,abunda kika faɗa dai-dai Allah ya baki lada kuskure Allah yaya femiki kuma sabon novel ɗin da kika fara Allah kasa kin fara asa'a.*




~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~




*Page* *37*






*_________*📖 Cikin gidan ta ƙarasa cikin sa'a tasamu malam yana gida.


Sai da suka gaisa da matar shi kana ta ƙarasu wajan da yake ta gaishe shi amsawa yayi tare da sakin fuska kana ya tambaye ta gidan ? tace, "lafiya ƙalau".


Shuru ya biyu baya sai daga bi sani yake tambayar ta taga canji kowa?sai da ta numfasa kana tace,

"Alhmdullah"agugoje tayi masa bayanin komai ta ƙara da cewa "shima ya kowa ni".


Sosai malam yaji daɗi dan haka ya ƙara bata wani magani karya kana ya ɗura mata da cewa ta tsare karatun suratul baƙara a koda yaushe koda aya biyar ne a rana.


Tace, "insha'Allahu zata kiyaye" godiya tayi masa sosai kana tayi masa alhairi mai yawa shida matar sa.


Suma godaya sukayi mata kana tayi musu sallama tafice war ta.



Da sauri ta ƙarasa wajan da sukayi packing ɗin motar su buɗe wa tayi ta shiga.



Kallon sa tayi tari da sakar masa murmushi mai ƙara mata kyau tace,"My Daddy da fatar ban jimaba ko?".


Kallon ta yayi tare da maidar mata da marta nin murmushin datayi masa kana yace,"a'a Fatyna saura ƙan dai".



Driver yaje mota suka tafi.



Suna cikin tafi ta kalle Daddy tace,"Daddy yanzu ina zamuje?".


Kallon ta yayi kana yace, "gida zamu koma kiyi hakuri gobe sai muje gidan Umma mu gaishe ta".



Kallon sa tayi da ƴar shagwaɓa kana tace,"kamun alƙawari ko?".


Yace, "insha'Allahu indai nada wo aiki sai mutafi".



Ciki da murna tace, "Allah ya kaimu"haka suka cigaba da fira har suka ƙarasu gida .


Koda suka ƙarasa paulour ba kowa dan haka kai tsaye part ɗinta ta ƙarasa.



Tana shiga ta rage kayan jikin ta toilet ta karasa tayi wanka ta fito ta shafe jikin ta da turarukka masu ƙamshi kana ta shafa man habba aƙirjin ta tasaka kayan bacci tayi addu'a ta kwanta barci.



Bata jima da kawan ciya ba Daddy ya shigo cikin shirin sa na kwanciya.

Glove ɗin da ta kashe ya kunne ƙarasuwa yayi saman gadon ya kwanta tare da kashe glove kana jawu ta jikin sa yana faɗin, "ba dai kinyi bacci ba".





Komai bata ce masa ba tashi tayi ta ɗauko man habba ta zaba hannuta ta zo wajan sa ta fara shafa masa aƙirji.



To daga shafa man wasa ta sauya Dan Daddy ya Nuna mata yayi missing ďinta over.


Dan haka ba ƙaramar wuya ta sha ba awajan Daddy dan da ƙyar ta samu ya ƙyaleta amma ba dan ya gaji ba.



Tashi tayi tayi wanka dan bata sun kwana da janaba ajiki dan yana ba sheɗan damar shiga jikin ka domin ya cutar da kai.


Shiya sa ake sun mutum ko bai samu yayi wanka ba to yayi alwala idan yana tare da janaba kafin ya kwan ta barci.



Tana cikin wanka Daddy ya zo sukayi wanka tare.


Bayan sun kammala suka yi shirin bacci suka kwan ta.


Basu jima da kwanciya ba barci ma daɗi yayi awun gaba da su.



Ƙiran sallah farin ne ya tashe su da ita har Daddy.



Alwala sukay kana suka zo suka tada sallah na fila can daga baya Daddy ya tashi domin zuwa masallace.



Yana fita part ɗin Momy yaje ya tashe ta kana ya wuce masallaci.




Tana gama sallah bayan ta gama azkar tayi kartun ƙur'ani tashi tayi taje kitchen agurgoje ta haɗa mishi breakfast tana kammala wa ta dawo part ɗinta tayi wanka ta ɗan-ɗasa kwaliya ta sauƙo ƙasa ta ɗau breakfast ta je part ɗinsa ta zauna tana jiran dawo war sa.



Bata jima da zama ba Daddy ya dawo, dan yau so yake yafi ta da wuri dan yana da metting a office.


Kai tsaye part ɗinsa yaje domin yayi wanka.



Ƴana shiga yafar jin kamshin turare me daɗin shaƙa,zaune yagan ta riki da littafin husunil musulin tana karan tawa.



Sai da yayi sallam ta san ya shigo.



Kanta ta dako tari da sakar masa murmushi me ƙara mata kyau kana ta zo gare shi ahankali take tako har ta ƙarasu jikin sa ta faɗa kana tace,"My Daddy nah antashi lafiya?".



Sai da ya sauke ajiyar zuciya kana yaƙara matse ta ajikin sa sannan yace,"lafiya ƙalau,kema in fatar haka".



Kanta ta girgi za masa alamun "eh".



Ruwan waka yace ta haɗa masa saboda sauri yake dan metting ne da shi ƙarfi ta 8:.


Bari jikin sa tayi taje toilet ta haɗa masa ruwan wanka kana tafito.



Har zai shiga yace, "dear nah ba zaki tai makamin nayi wankan ba?".


Kallon sa tayi a ɗan marai ce kana tace, "a'a Daddy sauri kakiyi kaje kayi niko nafitar da kayan sa warka.


Ba musu yace, "to" tare da shiga toilet dan ya fara wanka.



Koda yafito tagama fitar masa da kayan sawar sa.



Taima kamasa tayi ya shirya ya fito domin yin breakfast .


sai da ta cika masa cikin sa kana itama yaci kama ta nata kana ya tashi domin ya tafi .



Jikarsa ta ɗauka domin ta rakashi,koda suka ƙarasa paulour lokacin ita ko Momy zata fito domin taje part ɗin sa.



Kallan- kallon saka farayi tsakanin su duk mugun kallon da Momy ke aikama Fatima yau bai sa taji tsoron ta a zuciyar taba dan haka tayi kamar bata san tanayi ba.



Sai da Momy ta gaishe da Daddy kana itama Fatima ta gaishe ta.

A ya tsane ta karɓa gaisuwar kana Momy taƙara da cewa, "ba dai har zaka fitaba?".



Yace, "yanzu zan fita saboda metting garemu yanzu"



yana mai takawa dan ya fita saida sukayi mishi rakiya har sai da motar shi ta ɗaga suka dawo ciki.



Duk kallon da Momy kema Fatima baisa yau taji tsoron ta ba dan haka kai tsaye part ɗinta ta koma ta kwanta da bacci ba wani isar ta yayi ba.



Momy ko tana ganin yara duk sun tafi school bata tsaya koma ba ta yafa mayafin ta ta fita domin zuwa wanjan bokan su.

Dan ko gayama Maram bata yi tafiba,dan sauri take taje ta dawo.



Direba ta kira ta gaya mishi ida zai kai ta mota ya ja yakan ta gidan Hajiya Shafa.



Suna zowa ita ma Hajiya Shafa ta gama shirin ta dan haka taje mota suka tafi.




Koda suka je suka faɗa masa aikin ya karya shi kansa yayi mamaki sosai dan haka yace, "kada su damu komai zai dawo dai-dai dan wannan aikin mai tsaneni za'ayi".



Godiya sukay mishi kana suka zuba mishi kuɗi masu tarin yawa,sukafice tare da zomar cewa su zuba idao suga me zai faro.





Tana cikin barci taje anta sallama dan haka ta tashi ta zo tagani wake sallama.



bakin part ɗinta suke,aikuwa tana ganin su ta sakar musu murmushi tari da faɗi,"Aunty Maryam da Aunty Amina kone tafe?".

Wato kishiyar Hajiya Shafa da Hajiya Binta.



Tace, "sannuku da zowa ku ƙarasu ciki dan Allah".




Ƙarasuwa sukayi suka zauna kana taje ta kawo musu kayan motsa baki ita ma ta zauna tace,ashe zaku zo?".



Sai Maryam tace, "to mu irinki muke da bata sun shiga cikin mutane".



Murmushi Fatima tayi kana tace,"wllahi Aunty ba haka ba kawai yanzu bana jin daɗin jiki nane?".




Sai Amina tace, "aike Fatima kin more kina samu yana kulaki tunda gashi har rabu ya kuka,amma gamu muda babu duk ɗaya dan nibada Hajiya Sa'a ba da tafiya ta zanyi wannan wahala har ina kai ne kome gaka ka koma kamar ƴar aikin gida".



Sai da suka gama nasu kana Fatima tabasu labarin inda ta fito kuma tace suje wajan malamin isilamiyar su da ikon Allah zai basu taimako ko meye zai kwanci.



Godiya sukayi mata sosai kana ta basu number wayar sa.



Sai da suka yi fira sosai kana sukayi mata sallama akan sai sunyi waya.


Har suka fito Momy bata dawo ba.


Maryam ta dube Fatima tace,"Hajiyar ki da tawa yau fah tun safe suka fita gashi har yanzu basu dawo ba".



Fatima tace,"ni bamma san bata gidan ba".



Sai Amina tace,"Maryam zo muje firan ba zata ƙaraba gwara muje wurin malamin kafin wani lokaci mu koma gida".




Sallama sukayi ma Fatima suka fice.



Ita ko bata koma ɗaki ba kai tsaye kitchen ta wuce.




Bata jima da shaga kitchen ba taji hayani ya dan haka tasan da ƴan boko sun dawo suda Momy.




Sai da ta kammala aikin ta ta fito.



Tana fitowa part ɗin Daddy takama hanyar zuwa dan ta gyara shi, yi tayi kamar bata ga kowa a paulour ba.




Tafiya take bata masan da damai zuwa ba jitayi sunyi kara da wani abu kuma kafin ta ankara an wanke ta da kykyawan mare.



A razane ta ɗako kai ta kalle waya mare ta.



Nabila tagani dan haka itama cikin zafin nama ta wanke ta da mari har biyu tana huci kamar kumur cin macije.



Nabila ita ma hannu ta ɗauka dan ta ƙara kai ma Fatima mari amma sai Fatima ta riƙi hannu ta kana ta fara faɗin,



Haba Nabila da hankalinki da tunanin ki zaki ɗau hannu ki ki mare matar ubanki?"tare da sakir mata wani murmushi me biƙita ƙwaƙwaliwa.


Aikuwa tana cewa haka ba Nabila ba har Momy da ke wuri zaune tana kallon su sai da ta miƙe tsaye har su Maram da Zainab Kalaon-kallon suka farayi tsakanin su....





*#Vote*
**Comment*
*Shere*








*Sumy M Na'ige ce*✍?
1/23/20, 11:48 AM - +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦




*KAWAR ƳATA CE*
*1441H/2019M.*




®?
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍?*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burin mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira}_



```🎐G•W•A🎐```
_*GASKIYA DOKIN ƘARFE?*_


Story & Written
By
*SUMY M NA'IGE*✍?




*Didicated to..*
*Gaskiya writers*



~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@GaskiyaWritersAsso.~





*Page* *38*




*_________*📖 Ƙarasuwa sukayi har suka kawo wajan da suke.



Momy ce tayi magana ciki da ɗaga murya.



Tace, "sannu matar uban su bari yanzu nasa ta mare ki sai naga uban da zai rama miki kuma wallah ki-kiya yeni kinji ko".


Kallon Maram Momy tayi tace, "rama ma ƴar uwarki marin da tayi mata naga meza tayi".



Cikin hanzari Maram ta ɗau hannu zata kai ma Fatima mari taji an daka mata tsawa mai ban firgi ta.



Da sauri ta sauke hannun ta, dukan su suka juyu domin suga kowa ye.



Kallon-kallon suka farayi tsaka nin su,dan ba suyi zaton ganin shi a wannan lokaci ba.



Shi kuma tunda suka gama metting Hajiya kulu tazo wajan sa tana masa magiyar yazo su tafi gidan ta dan wallahi tana da buƙata da shi tayi-tayin masa magiya amma ko kallo bata ishe sa ba.


Dama yaga zata dame shi ya haɗa kayan sa ya dawo gida duk da bai gama aki ba haka ya dawo gida.



Ita ko tana ganin ya rufe office ta ɗauka tafiya za suyi sai da taga ya shiga motar shi driver yaje kana ta cije yatsa ta fara faɗi, "dole gobe na kuma wajan malam dan wallahi ba zan iya barin ka ba wan'nan karon dole sai ka aureni" tare da yin kwafa ta kama hanyar gidan ta ciki da baƙin cike.



Tunda Nabila ta mare Fatima dai-dai lokacin ya ƙaraso paulour yana tsaye kumai ya faru ya ɗauka Momy zatayi magana amma yaga ita ce ki sa suyi ran shi inyayi dubu to yau ya ɓaci.



Yaci ka yayi fam ahankali ya fara ta kowa domin ya ƙaraso gare su.


Duk kan su son tsora ta daga nin yanda fuskar sa ta sauya lokaci ɗaya,ko Momy sai da ƴan cikin ta suka kaɗa saboda yanda taga ya sauya lokaci ɗaya.



Nabila guduwa taso yi tsawar da ya daga mata yasa jikin ta ya fara kar-karwa lokaci ɗaya.




Yana ƙarasowa wajan da suke ya wanke ta da mari har sau biyu kana ya dubi Maram zuciyar shi na huci yace,"minti 30 nabaki ke haɗa kayan ki driver ya mai daki gida,kuma kisani zamu huɗe nida ki"tare da yin ƙwf ya kama hanyar ɗakin sa.



Har ya tafi ya dawo yaje hannu Fatima ya ƙarasa da ita part ɗinsa,ya bar su tsaye suna kallon ikon Allah.


Itako Nabila na kuka.



Wani baƙin ciki ne ya rufe Momy wanda ta kasa cewa komai.



Har ya kai part ɗinsa ya dawo inda ya bar su anan yasa me su duban sa ya kai ga Momy kana yace,"nan da minti ashirin ina sun nagan ku a Babban paulour dan magana zamuyi".



Yana kai karshe ya koma ciki batari da ya tsaya jin me Momy zata ce ba.




Wurin da ya barta tsaye anan ya dawo ya same ta.


Ahankali yake tafi har ya kawo wajan da take,jitayi ya rungume ta ta baya sosai ya matse ta jikin sa kana ya juyar da ita ta gaban sa.



Idon sa ya kefe akan lipss ɗinta ahankali ya fara ɗukar da fuskar sa,idon ta tare rufe sai ji tayi lips ɗinsa akan nata kissing ďinta ya shigayi sosai, kodan yarege jin raɗaɗin da zuciyar sa ke masa.



Tsayuwarce ta gagare su dan haka ciƙ ya ɗauke ta ya ƙarasa bedroom ɗin shi da ita.



Kayan jikin ta ya fara ƙoƙari rage mata tayi sauri ta cire bakin ta cikin nashi kana ta fara magana can ƙasan maƙoshi tace,



"Daddy dan Allah kayi hakuri har ajima wallahi aiki...bai bari ta ƙarasa ba ya haɗe bakin ta da nashi.


Sai da ya cire mata kayan jikin ta ya fara wasa da ita sosai musan-man boobs ɗinta da suke mutuƙar ɗaukar hankali sa.



Sai da yayi wasa da ita son ranshi kana ya fara aikin a kan ta sosai ya bata wuya dan har

Please Login or Register in order to submit comment