Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka gaidasa ita kuwa ko kallo bai ishetaba saima wayarta datake qoqarin kashewa.

Zama yayi batareda ya 'dauke oily eyes 'dinsa akantaba.
Bayan 'yan bayanai ankammala komai anyi signing.

Murmushi yasakar mata lokacin daya gama signing yace,
Thank you miss Jidda zaid ibraheem.

Araxane ta kallesa cikin sbd sunansa daya kirata dashi.

Da sauri ta tattara takardun ta fice.
'Yan jarida suka rufeta da qyar tasamu ahmed ya 'dau hankalinsu ta fice daga gurin.


Daqyar takai kanta gida tanajin maseefar datake qoqarin dannewa na Neman taso mata,
Tabbas lokacin barinta aiki a Palmer's yazo sbd ganin zaid na taso mata da muguwar soyayayyar datake masa wadda batada amfani garesa.

Hawaye suka gangaro mata tayi saurin gogewa amma sun rigada sun 6alle gaba 'daya sbd sunjima tana dannesu.

Tashi tayi ta tu6e tayi wanka ta canxa kaya cikin nashan iska ta fito sukayi lunch da affan kafin tasaki jiki sukayita wasa da 'danta har dare.

Hartayi shirin barci ta fito Palo ta bu'de laptop zatai wani aiki taji qarar doorbell.
Affan ne yazo da gudu yana cewa,
Mummy pls let me open d door today because Angela always open the door,pls let me do it now.

Qofa ta nufa tana cewa,
My love you can't even reach the handle hw can you open doo......

Wandata ganine yasa zancenta katsewa dan bata ta6a tunanin ganinsa agidantaba.

Da sauri takalli affan jikinta na rawa tace,
Sweetheart go to your room and play or watch games OK.

OK mummy yafada tareda juyawa da gudu yana kiran Angela.

Kasa 'dauke idonsa yayi daga kan affan har ya shige 'dakinsa yana tsalle tsalle.


Hankalinta yakuma tashi ta bude baki zatai magana yayi saurin rufe mata baki da hannuwansa yana kallon tsakiyar idonta ya durqusa qasa ahankali yana kallonta.

'Dauke kai tayi tana cewa,
Pls don't make a scene here just leave.

Jidda duk abinda yafaru I knw it was wrong,and I knw how it really hurts because I've been through it now but pls let me talk.

Tura qofarta tai da qarfi tareda saka key tawucewarta 'daki.

Zama yayi bakin qofar yana jin sabon sonta na qara shigarsa barema 'dan daya gani ya tabbatarda jininsane da asiyar barr tafada masa akwai.


Jidda ma kasa kwanciya tayi ta tsaya bakin window tana danne hawayen dakeson gangaro mata.

Bata ankaraba taji saukar ruwan sama da qarfi.

Rintse idanuwanta tayi sbd tana saneda Sam zaid bayason ruwan sanyi sbd nan takene zai fara zazza6i mai qarfi.

Tana kallo ta window ruwan na jiqasa yana rawar sanyi sbd kasancewarsa 'dan Hutu.


Jan jiki tayi ta isa bakin gado ta kwanta tana qoqarin cire damuwarsa aranta.


Har aka 'dauke ruwan idonta biyu amma ko motsi bata iyayi sbd sanyin jikin datakeji.

Kasa hkr tayi ta miqe ta nufi qofa dan bazata iya kallon ciwon zaid ba sbd affan 'dinta.

Tana bude qofar tagansa zaune yana kakkarwa kamar ransa zai fita.
Sauke numfashi tayi tareda matsawa ya miqe daqyar yashiga palon yana shiga ya zube qasa yanajan numfashi kamar mai asma.

Duqawa tayi taga da gaske neman shidewa yake ta miqe da sauri ta kashe a.c tareda 'dauko masa qatoton bargo ta rufa masa akan jiqaqqun kayansa takomawarta 'daki ta kwanta.
[1/18, 6:53 PM] Real Mamuh Geee💋: Tsakar dare ciwo yataso masa sosai ya 'daga hannuwansa daqyar yakira driver 'dinsa daya kawosa aiko ko minti ashirin ba'ayiba saigashi tareda Davina.

Jin ana knocking da qarfi ta taso ta bude tana budewa taga Davina itama Davina ganin Jidda tayi mamaki sosai amma dai bata tsaya wata tambayaba tayi kan zaid da gudu tana kiran sunansa sbd tuni ya some agurin sbd sanyin da jikinsa yakasa 'dauka.

Tana kallo suka fice dashi ta rufe gudanta takoma ta kwanta.




A asibiti saida aka jima ana basa taimako kafin ya farfado amma ko yatsansa baya iya 'dagawa.


Da safe kodata tashi office ta wuce tahau ayyukanta duk da zuciyarta nason tasan halinda yake ciki dan tasan ciwonsa yanda yake.


A daddafe ta tashi aiki tadawo gida ta zauna tafara tunani.

Kwanansa 'daya aka sallamosa kuma gidanta ya nufa kai tsaye Allah yasa koda yazo tana 'daki tana baccin rana yana knocking angela ta bude masa ko kallonta baiyiba ya wuce 'dakin affan ya tarar dashi yana game yana ganin zaid ya miqe tsaye yana kallonsa cikin mamaki.

Ware hannu zaid yayi yana cewa,
Come to daddy my little soldier.

Da gudu yayi kansa yana cewa,
Yehhhhh finally today my daddy s back.
Rungumesa zaid yayi yanajin qaunarsa na shigarsa yace,
I love you son.
I love you too daddy.

Jansa zaid yayi suka fita yawo harda shopping affan kuwa dadi yaketaji yau yaga babansa.


Tana tashi bacci tafito bataga affanba takira Angela ta tambayeta tafada mata wai daddynsa yafita dashi.
Tanaji tasan zaid ne hankalinta yatashi ta rife Angela da fada tana zagaye palon hankinta atashe dan tuni hawaye suka 6alle mata.

Har magriba basu dawowaba hankinta ya qara tashi tana hawaye ta 'dau waya takira Mr diggle tana kuka ta bambayesa numbern zaid yaturo mata takira yafi so ashirin amma yaqi 'dagawa
[1/18, 8:35 PM] Real Mamuh Geee💋: Tun tana hawaye hartafara rero kuka amma basu dawoba
Sulewa tayi qasa ta kwanta tana hawaye har bacci ya 'dauketa bata saniba.

Koda suka dawo affan yayi bacci dan haka 'daukedashi yashigo yakaisa 'dakinsa ya kwantar yakoma ya kwaso tarkacen kayan wasarda suka siyo.

Ahanki ya 'durqusa yana kallon kyakkyawar fuskarta da hawaye suka bushema yayi kissing dinta tareda 'daukarta yakaita 'daki ya kwantar a gado ya zauna yana kallonta cikin qara tabbatarda lallai yakamu da sontane tun ranar farko dasuka hadu amma......god uhmmm.


Tsakar dare ta farka idonta a fuskarsa ya sauka ta zabura da qarfi tana kuka tace,
Affan affan where is my affan?
Where did you take my boy?
Am aski........
Shihhhhhh ki nutsu affan na 'dakinsa yana bacci.

Kuka tasaki ahankali sbd tashin hnklin datake gudu yadawo mata.

Dafata yayi murya asanyaye yace,
Jidda am really sorry for komai daya faru,
Pls Jidda kadaki cigaba da fushi da mijinki sbd tsinuwar mal.......
Zaid please,
Please kadaka kuma tayarmin da zancen baya,
Kuma da kake maganar miji anan ni banda wani aure bare miji dan tuni na tsaida wanda zan aura nai rayuwar aure dashi sbd...

Kadaki kuma fadar sunan wani anan.

Yes dole nafada sbd banga dilinka na hanani ko sakaniba,

Jidda dan Allah kidaina tada zancennan nace kiyi hkr pls.

Miqewa tayi tanufi 'dakin affan tabarsa yana kiran sunanta da qarfi sbd ransa daya fara 6aci da sunan Ahmed data kira amatsayin Wanda zata aura.


Tunda safe taje court takai bayanin komai nason zata rabu da mijinta ta auri wani aka rubutowa zaid takardar gayyata yana gama karantawa ya nufi gidanta rai a6ace danko zata mutu bazai saketaba.

Zaune suke a Palo itada Ahmed suna fira saigasa rai a6ace gani Ahmed yasa ransa yakuma 6aci ya kallesa da jajayen idanu yace yafice daga gidan.

A fusace ta miqe zatai magana ya fizgota jikinsa tareda ha'de bakinsu yafara bata wani rikitaccen kiss Ahmed da gudu yabar palon haryana tuntu6e sbd ganin abinda idonsa ya kasa 'dauka.


Gabaki 'daya ya ri'data saidaya tabbatarda tashiga nutsuwarta ya saketa tareda 'daga takardun court ya yaga yafice a hasale yabarta da mataccen jiki.


Awa 'daya da fitarsa saiga kiran Ahmed yana fada mata zaid yasamu accident anyi asibiti dashi.

Zubewa tayi a kujera tana dafe kai tace,
Yaushe ni Jidda zanji dadi arayuwatane?

Kukan affan taji daga kusa da ita tai saurin juyowa tana riqosa ya sake fashewa da kuka sbd yaji lokacin daakace zaid yayi accident.

Tashin hankalinta ya ninku ta rasa yazatai kawai sai itama ta fashe da kuka sbd ciwon son zaid,da tashin hnklin accident 'dinsa ga kuma kukan affan.



Daqyar ta lalubi keys ta kama hannun affan sukayi asibitin.

Danne damuwarta tayi tashiga room 'dinda yake.

There she is.,taji anfada ta 'dago kai sosai tayi mamakin ganin taheer tsaye shida siyama da Davina dake nunota.

Kallon tsoro da raxana suke mata hardai siyama taheer kuwa dan qarfin hali hannu yakai zai ta6ata yaga da gasken itace kuwa.

Wani irin lafiyayyen mari tasakar masa da qararsa ta razana siyama da Davina.

Dafe kumatu yayi yana kallonta cikin tsananin mamaki.

Cikin jin haushinsa siyama tace,
Allah ya qara,haka kawai da ganin kyakkyawar fata kace zaka ta6a sbd.......
Tassss ya wanka mata mari yana cewa,
Ke ni zakiwa rashin kunya cikin muta......
Rama marinta tayi tareda cewa,
Wlh kayi kadan ka daken ban ramaba sbd...

Duka yarufeta dashi tsabar baqin ciki dan dama aikinsu kenan ko agida shi duka itakuma ramawa Wanda sanadin dukan cikin dasuke murnar tasamu ya 6are kuma doctors sun tabbatarda vazata kuma samun cikiba sbd mahaifarta ta lalace.,itakuwa tai alqawarin bazai ta6a aureba saidaisu zauna ahaka babu 'ya'ya.


Waya ta 'daga takira police mota biyu suna zuwa tace awucedasu taheer din ko a mota saida sukai doke doke.




Yau kwansa uku akwance bai farfadoba gashi itake jinyar sbd har lokacin su taheer na cell a rufe sbd babu mai bail nasu.



Office aka kirata ta miqe ta fice tai office tagama abinda take tadawo amma abin tashin hnkli babu zaid adakin.

Toilet ta leqa amma baya ciki.
Nurse takira hnkli atashe akashuga nemansa amma babusa.


Tun tana 'daukar abin wasa har dare babu zaid babu mafarinsa.

Ga affan rashin ganin daddynsa tuni yafara kuka ya qarasa 'daga hankalinta Tun tana daurewa har itama tafara kukan.



Ansa police bincike har tsawon kwana biyar babu wani lbari.

Tashin hnkli sabo da damuwa tashiga dan tuni tadaina zuwa office ta hargitse dan gskia tana matuqar son zaid don shine zuciyarta.


Zaune take tayi zurfi cikin tunani taji ringin 'din wayarta tayi saurin 'dauka ganin number asibitine ana nemanta akace.

A gaggauce ta shirya tareda miqewa ta nufi asibitin amma ga mamakinta taheer ne mota ta taka bayan ansakosu daga cells ataqaishe qafafuwansa sun tashi aiki.

Kallon siyama tayi tace,
Abu 'daya nasan zan iya muku Ku shirya nakaiku airport Ku koma Nigeria kufara zaman jinyar gurgu.


Tana hawaye tace to.
A kujerar guragu aka zaunar dashi suka nufi airport.

Ita tai musu komai ta juya zata wuce kenan ta hangosa zauna jikinsa na maqyarqyatar sanyi alamun zazzabi sai qoqarin tashi yake sbd jirgin dazaije Nigeria da ake kiran passengers.


Hawayen baqin ciki suka gangaro mata,
He's leaving me once again.

Nike wahalar nemansa na 'daga hnklina but he's planning to break me once again.
I thought da gaske yana sona Ashe duk yaudarana yake.


Jiki asanyaye ta juya tabar gurin tana kuka mai qarfi.


Kodata isa gida da gudu tayi ciki tana tsananta kukanta.

Turus ta tsaya ganin Barr basheer da Anty asiya dakuma fareeda tareda Ahmed duk a palon sai can gefe zaid raku6e jikinsa na 'dan rawar zazza6i.

Kuka mai ha'deda farin ciki tasaki tareda fadawa jikin Anty asiya ta rungumeta.

Jidda kidaina kuka sbd kuka ya qare miki.
Zaid ya gayyatomu nan gabaki 'daya duk da yana cikin halin ciwo
[1/18, 8:53 PM] Real Mamuh Geee💋: Jidda,zaid na sonki fiyeda tunaninki dan kuwa zuwansa uku yana nemanki qarshe har Australia mukaje amma bai gankiba duk da haka bai daina nemankiba saidaya ganoki yazo qasarnan da sunan business dan kawai yaganki.
Jidda ko awancan lokacin zaid mai qaunarkine maskilanci ya hanasa nunawa amma tuni yagano kuskuren yin hkn so pls Jidda for our sake forgive him.


Kallon khairat tayi tana share hawaye zatai mgn khairat tayi saurin cewa,
Ki duba tarenmu Jidda ki hkr ki rungumi mijin.

Fareeda ma kallon ki aminta take mata kafin tai wani yunquri affanma ya matso duk da baisan mai ake nufiba yace pls mummy forgive my daddy.

Juyawa tai gurin da zaid 'din yake saitaji wani mugun tausayinsa sbd yanda ya raku6e ta isa gabansa tareda cewa,
Inason mijina so I forgive him.

Rungumeta yayi da sauri yana cewa,
Thnk you ahankali.



Babu 6ata lokaci farouk ya kwashesu sukai masaukinsu harda affan Angela kuwa gida khairat ta garga'data akabarsu su ka'dai.



Miqewa yayi tana riqedashi suka shiga bedroom 'dinta yayo wanka da ruwan zafi sosai sbd yasamu qarfin jikinsa.
Itama wankan tayo tareda shiryawa ta kwanta gefensa tanajin wani irin farin ciki.

Jawota jikinsa yayi yana cewa,
Last time banda lpia aka samu cikin affan and today ma dsame dan nasan cikin Momy zamu samu ayau.

Kallon so tai masa zatayi mgn ya 'dora bakinsa anata tareda cika hannu da dukiyar fulaninta.




MAMUH GEEEE

ALHDULILLAH.




GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYA MAMUH DA LITTAFAN DA....



THANK YOU ALL 💋💋💋💋💋💋

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On ZUCIYARMU DAYA
avatar
aishatu-5

1 year ago

Reply

Nice

avatar
hajara-ahmad

1 year ago

Reply

Nice novel

Please Login or Register in order to submit comment