Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayani.
Tana kuke take masa bayanin daqyar ma yagane sbd gaba 'daya a ru'de take.

OK yanzu ki nutsu kiyi abinda nace insha Allah daya samu body contact zazza6in zai sauka kiyi hkr kidaina kukan just do as I said ok.

Aje wayar tayi wani tsoro da fargaba na shigarta amma kuma bataso ta rasa zaid domin shi 'din wani sirrine a zuciyarta.

Rintse ido tayi hawaye na gangara ta zame 'yar 6ingilallar rigar jikinta ta haye gadon tareda shigewa jikinsa gashi shima short ne kawai ajikinsa,

Lumshe ido tayi tanaji zafin jikinsa na shiga jikinta ahankali hawaye suka gangaro mata tace,
_Kaine zuciyata zaid zan iya jure komai aduniya dominka..._






Mamuh geee
© *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*



45-46
Qara qanqamesa tayi hawaye masu zafi na qara xubowa daga idanunta,
Zaid kayiwa zuciyata mugun raunin da babu warkewarsa har abada idan bakaiba,

Sosai take hawaye tana qanqame dashi.
Tun tana jiran farkowarsa bayan awa 'daya har baccin datake tsoran ya saceta ya saceta.
Run qarfe uku da Rabi na tsakar daren numfashinsa yadawo amma bacci sosai yadaukesa.


*Morning*
Har qarfe takwas da rabi na safe babu wanda ya farka acikinsu dan wani irin bacci suke cikin kwanciyar hankali da nutsuwa.

Ringing 'din da wayarsa keta famanyine yatadasa ahankali ya bu'de idanuwansa,
Akan fuskarta dake saiti da tashi numfashinsu na haduwa,
Lumshe idansa yayi yana qara saukesu a pretty face 'dinta yanajin wata nutsuwa da mutuwar jiki na shigarsa.

Murmushi ya su6uce masa dayajisu qanqame da juna Wanda yasan ita tayine da ceto lapiyarsa shikuma fa?

Hannu yasa ya janye gashinta daya rufo gefen fuskarta ya qurawa baby face 'dinta ido.

Ahankali ta bu'de idanuwanta sai acikin nasa,
Batasan sanda ta zaburaba ta diro qasa saikuma tayi saurin durqusawa sbd ta manta ba kaya ajikinta.

Ha'de fuska yayi sosai cikin jin haushin kansa daya tsaya kallonta harta kamasa,miqewa yayi ya shigewarsa toilet batareda yakuma kallon gefen datake ba.
Tana ganin ya shige ta miqe da sauri tabar 'dakin hartana tuntu6e.

Sallah tafarayi kafin tayi wanka ta shirya a gurguje tafa'da kicin ta ha'da breakfast takai dining ta share palon tsaf tareda gyare koina gida ya'dau qamshi.

Tana ganin yafito sai alokacin tasaki ajiyar zuciya data lura yaji sauqi ba laifi.
Breakfast yayi ta 'dauko maganinsa tabasa yana kallonta qasa qasa jiki amace sbd blue jins ne da farar rubber vest ajikinta sai gashinta data tufke tsakar kai yana lilo.
Tana kicin taji yana waya da farouk yana fadin,
OK saikunxo and don't forget to tell ur wife tazo da kayan business 'dinta na zannuwa zan siya,.

Tana cikin aikin abincin rana taji qarar doorbell da hanzarinta ta fito zata bu'de ya 6allo mata harara saurin cin burki tayi tareda yin ribas takoma.

Hayaniyar yara tajiyo apalon da na mace tareda namiji haryana cewa,
Ina amaryar taka takene 'dan gatan Yaya taheer.
Baikulasa ya kalli khairata yace,
Khairat kishiga ki bata kayan ta za6a saina baki kudin ki koma da kayan ki kaimata 'dinki.
Cikin dariya tace,
Angama zaid ango dan ni harna zaqu naga wannan mai sa'ar data sameka bayan tarin mata masu class da dukiya dasuka mutu asonka.

'Dakin Jidda ta nufa tashiga da sallamarta yaranta biyu na biyeda ita twins ne duka 'yan mata shekararsu uku kenan.

Cikin kunyar kayan dake jikinta Jidda ta gaidata,
Tasaki fuska sosai ta amsa tana cewa,
Lallai dole zaid dole yajawa 'yan mata aji sbd sai yanxu yasamu mai kyau irinsa.

Fira khairat 'din tadinga jan Jidda dan tasaki jiki da ita
Kafin tajawo babbar jakar kayan datazo dasu ta fitar tana cewa,
Zaid yace akawo ki za6a sbd bakida kayan zannuwa.
Cikin jin nauyi Jidda tace,
Ki za6amin da kanki.
Tunda haka kikace to bara nakai masa duka nace duka kikeso.
Zaro ido tayi tace,
Duka?Ai duka sunyi yawa.

Kallon jiddan tayi cikin tausayi sbd farouk yafada mata komai akan Jiddan.
Alqawari tayi aranta na saita sauya zamansu tasa sun zama kamar ko wane ma'aurata.

Doguwar riga baqa ta 'dauka cikin kayan datazo dasu ta miqawa Jidda tareda gyalanta tace,
Ki saka muje kugaisa da dadynsu afrah.

Dama rigarta vest ce hakama wandon three quarter ne saikawai ta 'dora rigar Asama.
Tana yafa gyalen rigar takoma kamar wata 'yar asalin qasar turkey.

Suna shigowa Palon ya 'dago ya kalleta nan take tayi gaba da hankalinsa dan kasa 'dauke idonsa yayi.

Khairat tazo kusada farouk ta zauna tareda fadin,
Zaid munananfa bamu tafiba.
Basarwa yayi yana daddana wayarsa.

Bayan sun gaisa takoma kicin takawo musu drinks.

Kicin suka shiga itada khairat suka cigava da aikin abincin suna fira sama sama.
A dining suka jere komai suka farayin sallah kafin dukkansu suka hau dining itakam Jidda hanyar kicin ta nufa
Khairat tayi saurin kiranta tace,
Jidda ina kuma zakije kixo kawai muci abinci.

Ta gefen ido takalli gefenda zaid yake saitaga wayarsa kawai yake daddannawa.
Cikin sanyin murya tace,
Kuci kawai idan nagama aiki zanci.

Farouk yayiwa khairat alama da ido ta miqe takamo hannun jiddan ta zaunar da ita a kujerar dake kusa da zaid.
Atakure take sosai shiyasa bata wani ci abincin kirkiba ta tashi.

Da daddare tuwon semo da vegetable soup sukayi suka jera komai kafin sukayi 'dakin Jidda dan gabatarda sallar magrib.

Wanka tayo dan tariga ta saba.
Cikin kayan da aka siya gurin khairat
Khairat 'din ta miqo mata ready made shadda blue mai maseefar laushi da lau'di Riga da skrt tasaka aiko sukayi mata daidai kaman an aunata.

Bata 'daura dankwalin kayanba saita yafa gyale kawai khairat ta tayata fesa turarukanta masu rikitasa.

Dining suka nufa Inda su zaid 'din me zaune suna ta6a firar office.

A fusge ya kalleta nan take jikinsa yayi sanyi ya jingina bayansa akujerar dining din dayake zaune yana kallon santala santalan hannayenta dake zuba mass abinci ga qamshinta dake shiga direct jikinsa yana ruguza lakkar jikinsa.

Dasu khairat zasu tafi bayan yabata cheque na kudin kayanta ta kallesa tace,
Zaid am so happy for you daka samu mata kamar Jidda,she's very simple and kind, and very very beautiful.
Kintse fuska yayi sbd jiddar na gurin ya watsa mata wani kallo tayi saurin barin gurin sukuma suka wuce.






Mamuh geee
© *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*



47-48
Bayan tagama komai harzata kwanta ta tuna da zaid baisha maganinsa na dareba kuma tasan idan ba basa tayiba ba sha zaiyi sbd miskilancinsa ko kansa bai ragawaba.
Sabo datayi na rashin abin suturta jiki yasa ta nufi dakinsa kai tsaye ta kwankwasa.

Can qasan maqoshi taji yace tashiga.
Da siriryar sallamarta tashigo.

Ta madubin dayake tsaye yana fesa turaren shirin bacci ya qare mata kallo yanajin 6acin ran rashin tafiyarsa UK da yanxu yayi aurensa a can.

bedside drw ya nuna mata ta aje ta fice.


***************
Tun lokacin da khairat ta 'dau alqawarin gyara zamansu take zuwa gidan akai akai dan yanxu Jidda tasaki jiki da ita sosai,
'Dinkunanta ma ankawo tuntuni wanda suma zaid danasanin siyansu yake dan duka sammakal dan suma fixgar hnklinsa suke.

Duk khairat tazo fita take dani muyo yawon gari hardasu shoppings ga saloon da muke zuwa duk after two weeks.,
Abu 'daya ke damuna shine magungunan da khairat ke bani sun fara damuna sosai.

Zaid kuwa munanan yanda muke gaisuwa kawai me hadamu itama gaisuwar wani lokacin on skilancinsa baya bari ya amsa.

Yau bayan nayi adona ina kicin ina aiki yadawo nayi mamakin dawowarsa da wuri nacigaba da aikina.

Tana cikin yanka carrots ta Yanke da wuqa sakin wuqar tayi tareda sakin qara hawaye na gangarowa daga idanta.

A zafafe ya nufota ya riqo hannuwanta yana cewa,
Shut up silly girl,kina haukane da bazaki riqa duba aikin dakike dakyauba dolene sai anyi abincin.

Janta yayi har 'dakinsa yajawo first aid box yayi mata dressing din gurin
Banda kallonsa ba abinda take dan tunda yariqota ta dainajin ciwon komai sai tsananin sonsa dake hudata ko qyaftawa batason tayi daga kallon kyakkyawar fuskarsa.

Yana sakinta ta miqe zata koma kicin taji yace,
Wuce 'dakinki.

A 'dan tsorace tace,
Nariga nafara ka......
I said to your room now.
Da sauri ta wuce 'dakinta tana mamakinsa.

Da daddare tayi wankanta ta saka sabuwar rigar baccinta da khairat ta siya musu ta fesa Sabon turaren da khairat tabata tana shirin kwanciya taji anyi knocking qofar 'dakinta ahankali
Saurin saukowa daga gadon tayi kafin tasamu abin rufe jikinta harya shigo gaba 'daya.

Cak ya tsaya sakamakon wani fitinannan qamshi daya shiga hancinsa kafin yayi wani motsi idanunsa suka sauka akanta.
Rigar baccinta tata farace tas mai kamar yadin net gashi pant ne kawai ajikinta.

Ganin yana kallonta jikinta yafara rawa ta nufi wardrobe tajawo hijab da sauri gurin rawar jikin sawa Ashe ta zubar da mai ka'dan gurin shafawa data fito wanka aiko ta taka ga santsin tiles yahadu da mai janta akayi da qarfi tayi sama hijabinta yayi nasa gefen

Hannu yasa ya fusgota da qarfi aiko ta qanqameshi cikin tsananin tsoro dan har ta saddaqar da karyewa zatayi idan takai qasa.

Ba qaramin mawuyacin halo suka shigaba su duka sakamakon haduwar jikinsu.

Da sauri ya ajeta ya fice daga 'dakin dan dama order din abinci yayo musu shine aka kawo.

Yanxu bayason dawowa gida da wuri sbd bayason ganin abinda zai 'daga hankalinsa,
Farouk yaganosa sarai amma saiya bite masa suna dare a office.

Yau da qarfe bakwai khairat ta ajeta bayan sun dawo daga saloon agajiye take gashi yau wani magani khairat tabata har wani irin jiri take gani sosai.

Toilet tafada tayo wanka tayi sallar isha 'dinta tasaka rigar bacci tareda fesa turare ta kwanta.

Qarfe goma sha biyun dare qishi yatada ta miqe daqyar ta nufi kitchen.

Daqyar tasha ruwan sbd jiri da zazzabin dakeson kamata ta juya ta fice.

Cak ta tsaya tsakiyar palon sbd ganinsa shima ga dukkan alama wani Abu yafito 'dauka.

Jirine ya 'dibeta ta lumshe idanu taredayin baya zata zube ya riqota yana kallon fuskarta da idanunwanta daketa faman lumshe kamar tana buge.

Sakinta yayi tareda cewa,
Ina buqatar hot coffee yanxu.
Juyawa yayi Yakima 'dakinsa yanacigaba da waya da taheer.

Daqyar ta hado masa takawo tana tafe tana ha'da hanya.
Kashe wayarsa yayi yana kallonta cikin mamakin Lamar ba itaba yanda takeyi kamar maye.

Hannu yasa ya kar6a ya aje tajuya zata tafi jiri ya kuma 'dibarta ta fa'da masa yana zaune bakin gadonsa.

Kashe masa jiki tayi ya juyar da ita dai dai saman gadon harya gama shan coffee 'dinsa ya duqa zai 'dauketa yakaita 'dakinta cikin halin maye tasa hannu biyu ta fisgosa jikinta.
Jikinsa ba kaya dan haka haduwar jikinsu yayi tasiri sosai dan kuwa tallafo fuskarta yayi ahankali ya zira bakinsa anata......






_Mamuh na qaunarku kaman yanda kuke qaunarta_ .💋💋💋



Godiya mai tarin yawa for the dedication *real me dambu ce* 🥗




Mamuh geee
[12:28, 1/15/2018] ‪+234 813 039 8818‬: © *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*


This page is for you my dearest friend *_Aisha jibril (jiboo_ )*💋



49-50
Cikin nutsuwa yake kissing nata wadda ita tuni salonsa ya kashe mata jiki ko motsi bata iyayi saima karbar saqon nasa take cikin kwanciyar hnkli sbd tuni magungunan da khairat take bata sukai mata illa sosai sbd buqace take da hakan yanxu.

Qamshin turaren datasa ya qara gigitasa yafara aika mata saqo tako ina cikin nutsuwa harya zame 'yar rigar baccinta ya fara sarrafata da kyau yanajin da'din yanayin sul6in fatarta,
Yana kaiwa kan dukiyar fulaninta gigicewa yayi yafara murzarsu yana lasa tun anan hnkalinta yafara dawowa jikinta tsoro yafara shigarta.

Taso ta qwaci kanta amma wani sabon salo daya 'dauko na lasar cibiyarta tuni jikinta yasaki sai ruwan hawaye kawai.
Lokacin dataji da gaske cikakkiyar mace zai maidata qanqamesa tayi tana sakin kuka mai ra'da'di sbd azaba dan kuwa zaid 'din jarumine na gaske.




Bayan komai ya lafa baccine mai nauyin gaske ya 'daukesu har gari yayi haske sosai.
Shiya fara farkawa yaganta rungume ajikinsa fuskarta tayi jajir sbd kuka.
Tashi yayi jiki amace yanajin damuwar making love dayayi da ita sbd harga Allah baiso yakusanceta ba sbd baya sonta yaso sai matar dayakeso ya aura haryayi making love da ita.

Wanka yayo yazo yayi sallah yana idarwa tana fara motsin alamar zata tashi.

Bu'de idanu tayi sai sabbin hawaye suka gangaro mata tana waigawa gurinsa taga fuskarsa atamke hankalinta yatashi ta yunqura zata tashi amma takasa gashi ba kaya ko 'daya ajikinta.

Fuska atamke ya matso ya ranqwafo ya 'dauketa rintse idanu tayi ta qanqamesa sbd kunya da azaba shikuwa damqar datai masa taso 'daga hankalinsa yakaita toilet yafitowarsa.
Daqyar tayi wanka ta fito sum sum tafice zuwa 'dakinta tayi sallah wani wahallen baccin yakuma 'daukarta bata farkaba saida aka kira sallar azahar.






****************
Babban tashin hnklin data Shiga tun daga ranar shine zaid ya canxa yadaina zama gida,yadaina cin abincin gidan,yadaina bari suna haduwa dan tana share kwana biyar har sati bata sakasa a idoba saidai taji motsinsa.
Damuwa tasanyota gaba dan har wata 'yar rama tayi khairat ta tambaye amma ta kasa fada sai kuka data sakar mata.

Wani fitinannen turare tabata takar6a badan zatayi amfani dashi ba.

Yau wanka tayo tashirya jiki a sanyaye ta 'daga turarukanta duk sun qare tariga ta saba da qamshi batada xa6i saita saka Wanda khairat tabata ta saka doguwar rigar roba ta nufi kitchen ta 'dora ruwan tea tasha sbd itama ta daina cin abinci sai ruwan tea sbd damuwa.

Zama tayi a palo tana tunani cikin damuwa dan gaskia zuciyarta bazata juri ganin hakaba.

Doorbell aka danna ta tashi a sanyaye ta bu'de.
Dr hameed ne,ta gaidasa tareda vasa hanya yashigo yayi saurin cewa,
No, ina sauri ne bazan tsayaba,
Nayi wayada zaid yace nakawo masa wa'inan drugs din so gashi saiki basa ya fara sha yanxunan.

Kar6a tayi sukayi sallama ya wuce ta rufe qofar gabanta na faduwa.

A 'dan tsorace ta buga qofar,
Shiru ba alamar akwai mutum a ciki sai tayi tunanin bayanan ta tura qofar ta shiga da niyyar aje maganin ta fito.

Tana ajewa yana fitowa daga toilet 'dinsa 'daure da towel alamun wanka yayo.

Gabanta ya buga da qarfi sbd ganin yanai mata wani kallo yana lumshe idanuwansa dasuka fara ja.
Saurin ja da baya tayi ganin ya nufota yana qara lumshe ido alamar qamshin dake fita a jikinta yana masa da'di sosai.

Jin ta isa jikin bango ta tsaya tana rintse idanu.
Dafa bangon yayi ya qurawa qirjinta dakeyin sama yana komawa saboda numfashinta dake fita da sauri sbd tsoro shikuwa hakan ba qaramin taqalosa yayiba ya cusa kansa a wuyanta yana shaqar kamshinta da kyau,
Tun daga wuyan yafara lasarta ya bata kisses masu zafin gaske
Qafafunta sukai sanyi ta zube gaba 'daya ajikinsa ya 'dauketa sai gado suka darji love 'dinsu.


Bayan komai ya lafa ya miqe cikin wani irin tsananin takaicin abinda yasa yauma yayi making love da ita,
Meyasa zai kusanceta bayan yayi alqawarin bazai qara kusantarta ba,meyake damunsa akantane da baya iya controlling kansa idan yaganta alhalin shidai yasan baya sonta kuma yasan rabuwa zaiyi da ita ya auri wacce yakeso itama taje ta auri mai sonta.

Buga bango yayi cikin tsananin 6acin rai yana qara tsananta tunanin lallai Yaya taheer ba qaramin ruguzasa yaiba na hada sa aure da ita sbd ta wargaza masa tunani amma yau komai yazo qarshe.

Wanka yayo yafara shiri ransa na quna kamar ya fasa ihu.

'Dakinta yashiga,fitowarta wanka kenan bai kalli gefentaba rai a6ace yace,
Pack all your things now.
Kallonsa tayi da sauri a ki'dime idonta na kawo ruwan hawaye bai tsayaba ya wucewarsa daga 'dakin rai a6ace.





Mamuh geee
[12:32, 1/15/2018] ‪+234 813 039 8818‬: © *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*




51-52
Tana ha'da kayan tana kuka sbd batasan meyake faruwa,tana gama ha'da kayan a akwati ta saka doguwar riga da hijab na nufo palon.

Hayaniya tafara jiyowa daga palon saita dakata.

Farouk ne fadin,
Zaid kada girman kai Jan aji tareda miskilancinka susa kayi abinda zakai regretting wen its too late,
Kana sonta sbd feelings naka sun nuna idan bazaka iya fadamataba fyn saika zauna da ita time will tell,
Amma how on earth could you think of going back to UK kayi aure kabarta.,
Ni bana bayanka this time,for god sake zaid me yarinyar nan ta rasa?

Cikin 'daga murya yace,
I just don't like her,bana sonta,ban ta6a sontaba,
Nakasa gane maiyasa kuke ganin insonta,
I only pity her nazo da ita but look wat she trapped me into.,so nariga nayi deciding no more........in fact am taking her back to abuja nima zan komawata UK and dakake cewa babu kamarta,as for me bata cikin type 'dina dahar zan saka ran zan sota wata ran so just let me be OK.

Murmushi mai ciwo farouk yasaki kafin yace,
Pls my friend ka nutsu kayi tunani sontane ya hanaka sukuni har kake ganin kamar baka sonta,her love is driving you crazy just split it out.

Miqewa yayi cikin quban rai da zafi zaibar gurin sbd zantukan farouk din nema suke su hargitsasa.
Karaf suka ha'da idanu tana tsaye idanuwanta da fuskarta sunyi jajir ga hawaye na tsayaya kamar fanfo a fuskarta sbd taji komai.

Ji yayi 6acin ransa ya ninku ya fice a fusace
Tabi bayansa da akwatinta tanajin wani irin ciwo azuciyarta,
Ciwo irin wanda bata ta6a jin irin yanayinsaba.

Airport farouk yakaisu yana jin tausayin aminin nasa na tarin nadamar dayake hango masa nan gaba.

Tsakar dare girginsu ya sauka abuja direbansu yazo 'daukarsu suka bar airport 'din.

Tunda suka shigo gidan tashin hankinta ya qaru dan babu kowa a gidan sai mai gadi da masu kula da tsaftarsa sbd har lokacin su taheer basu dawoba.

Direba ya bu'dewa zaid qofar mota ya fito tareda wucewa kai tsaye 6angarensa driver yabisa da kayansa.
Dajan qafa nima nafuto nabi bayansa sbd 6angaren su taheer a kulle yake bare taje 'dakinta nadah.
Tana shigowa palonsa taga akwatinta driver ya aje aqofar 'dakin dake palon wanda zaid yabasa wannan umarnin ya hayewarsa sama.

Tunda tashiga 'dakin bata fitoba hakama bata rintsaba sbd hawayen datake famanyi sbd batasan makomartaba.


Washe gari tunda safe tanaji ya fice itama a 'daki ta yini cikin damuwa bayan ruwa ba abundant take iya sawa cikinta.



*************
Kwanansu uku da dawowa tun ranar dasuka zo basu qara ganin junaba,
Baya yini a gidan idan ya fice tun safe baya dawowa sai dare sbd kadasu hadu,
Itama tuni tazama 'yar zaman 'daki
Shi kansa gidan yasan wainda ke cikinsa na cikin tsananin damuwa sbd rashin samun gyara.

Ranar dasuka cika kwana hudu da dawowa tunda safe tana zaune qasa ta jingina da jinkin gado qirjinta na mata tsananin ciwo taji anturo qofar 'dakin ahankali.

Qamshinsa daya cika 'dakin ne yasa ta bu'de idanuwanta dake lumshe ta saukesu akansa.
Sake lumshesu tayi batareda ta motsaba hawayen cikinsu suka gangaro tanajin ciwon muguwar ramar dataga yayi ga qasuba cike a fuskarsa.

Qarasowa yayi tsakiyar 'dakin ya tsaya tareda sanya hannuwansa a aljihun wandon black jins dake jikinsa da black polo shirt.
Baqin Google's ne sanye a farar fuskarsa daya hanata ganin qwayar idansa.

Numfashi yasaki ahankali yafara cewa,
Am going back to UK today,
Kuma kadaki jirani sbd natafi babu time 'din dawowata,
Kadakiga laifina sbd Yaya taheer ne da laifi daya yanke hukuncin ha'damu aure batareda yayi la'akari da banbancin dake bayyane atsakaninmu ba.
Nabar miki nan 6angaren nawa zaki iya zama as long as you can.
Mukallan motarsa 'daya ya fiddo daga aljihu tareda cheque na maqudan ku'di murya a shaqe yace,
Ki riqe wannan ki tallafawa rayuwarki and for the car nabaki kiyi amfani da ita it's all yours.
Kallon ten seconds yayi mata sbd shaqewar datake sbd kuka.

Da sauri ya juya zai fice
Cikin tashin hankali ta dira gabansa tareda zubewa qasa cikin tsananin kuka tafara fa'din,
Na roqeka kaji tausayina ka duba ta6ar6arewar da rayuwata zatayi,
Ka zauna wlh nayi alqawarin zama baiwarka kaida matarka har qarshen rayuwata,idan ma bakason ganina ne I swear zan daina duk wani motsi dazaisa kajini barema ka ganni pls pls don't leave me.

Yanda take kukan ne tana magana yaso sanyayasa yayi saurin ficewa tareda Jan qofar da sauri ya sanya key daga waje.








Mamuh geee
[12:37, 1/15/2018] ‪+234 813 039 8818‬: © *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*



53-54
Bugun qofar take tana ihu ha'de da kuka tana kiransa amma tuni yafada mota driver yaja suna isa airport yaba driver key yace idan yaje ya bu'de ta.
Tun tana dukan qofar tana kuka qarfinta ya qare ta sulale qasa tana kuka.




**************
_Four month ltr_

Kwance take a qasan tiles tsakiyar 'dakin duk da sanyin da ake ka'dawa.
Gashinta awargaje harya zube gefen fuskarta,
Hotonsa ne rungume qyam ajikinta wanda dashi take kwana dashi take tashi,
Komai na sashen ya hargitse yayi qura kamar bakowa acikinsa,
Tun ranar daya tafi batada aiki sai kwanciya da kuka,bata shara,bata cin abinci sai ruwa,ko wanka saita yini batayiba tana kwance tana aikin kuka sallah kawai ke tadata.
Palo da 'dakunan gabaki 'daya sunyi wata irin qura.
Ta rame,ta hargitse gaba 'daya ta fice hayyacinta.


Tashi tayi daga kwancen tayi toilet da gudu ta fara kelaya amai yau tsawon kwana uku kenan tana yinsa.

Zama tayi bakin toilet bayan tagama aman.
Hannu takai ahankali ta ta6o mararta gabanta na bugawa da qarfi sbd wani tunani daya zo mata.

Zabura tayi da sauri ta tu6e tahau wanka cikin sauri tagama ta shirya cikin doguwar Riga da hijab tareda zarar mukullan motar da zaid yabata ta fita da sauri dan zamanta a Lagos ta koyi mota agun khairat.

Motar tayi qura sosai bata damuba kawai ta fa'da tareda danna horn aka bu'de mata gate ta fice aguje.

Asibiti ta nufa bayan 'yan rubuce rubuce da awon fitsari akabata result tana 'daukeda ciki wata biyu.

Mota takoma tareda sakin kuka tana dafe da cikinta,
Ta 'dau awa tana kukan kafin tashare hawayenta ta figi motar tabar asibitin.

Gidan Barr basheer ta nufa kai tsaye tana parking tashiga gidan da hanxari.

Anty asiya na ganinta ta miqe cikeda mamaki zatai magana Jidda tayi saurin fashewa da kuka tana cewa,
Anty asiya ina Yaya basheer yazo ya taimakeni tun abinda nakeji a zuciyata bai tarwatsataba.

Daqyar Anty asiya ta rarrasheta kafin takira Barr yace gashinan zuwa.

Ruwa Anty asiya tabata tanasha amai ya biyo baya tayi toilet da gudu tayi ta dawo daqyar tana nishi.

Quru asiya tayi tana kallon jiddan da kyau zatayi magana Barr basheer yashigo idonsa kan Jidda duk ta yamutse ta firgice..










Mamuh geee
[00:45, 1/16/2018] ‪+234 703 300 1537‬: © *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM* 🐄


🌑🌕 _*ZUCIYARMU 'DAYA.*_

© *Mamuh geee*



53-54
Bugun qofar take tana ihu ha'de da kuka tana kiransa amma tuni yafada mota driver yaja suna isa airport yaba driver key yace idan yaje ya bu'de ta.
Tun tana dukan qofar tana kuka qarfinta ya qare ta sulale qasa tana kuka.




**************
_Four month ltr_

Kwance take a qasan tiles tsakiyar 'dakin duk da sanyin da ake ka'dawa.
Gashinta awargaje harya zube gefen fuskarta,
Hotonsa ne rungume qyam ajikinta wanda dashi take kwana dashi take tashi,
Komai na sashen ya hargitse yayi qura kamar bakowa acikinsa,
Tun ranar daya tafi batada aiki sai kwanciya da kuka,bata shara,bata

2 Comments On ZUCIYARMU DAYA
avatar
aishatu-5

1 year ago

Reply

Nice

avatar
hajara-ahmad

1 year ago

Reply

Nice novel

Please Login or Register in order to submit comment