Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–


www.muhdabbagana.blogspot.com



Meye haka kamar ba musulmi ba zaka shigo dakina har kayi kokarin tabamin jiki an gaya maka ni yar iska ce irinka ba....kan na karasa zabgan mariπŸ–– baki da mutunci ni zaki daka har ki kirani da dan iska za kici ubanki sai zaman gidan nan ya gagareki dan kina da kyau shi yasa nake lallabaki tunda na dafe wajen da ya maren na tsaya kamar an kafe ni ya juya ya fita karar mota ce ta dawo dani daga tunani nayi saurin fitowa har ya shiga daki bako sallama na dan na kaina ina kuka a gigicd ya juyo lafiya safiyya? Wani abun akayi miki? Cikin kuka nace dan kane ya mareni kuma Allah bazan yarda ba khalifa ya kwalawa kira ya shigo da sauri a fusace yace kai ka mare ta? Mari kuma daddy? Me ta min da zan mareta sai dai ko abba naga ya fito daga barinsu shi ya mare ki? Na daga kai safiyya meya hada ku? Dakina ya shiga ya kai hannu zai taban fuska ni kuma na doke hannun shi ne ya maren khalifa maza kira min shi tare suka sako kai kai abba me tayi maka ka mareta baiwarka ce? Daddy rashin kunya tayi min kai bakaji kunya ka kai hannu zaka taba jikinta ba? Ido ya zaro daddy sharri..... Mutumin banza yi min shiru ka juya ta rama marin da kayi mata ka kuma bata hakuri dady wannan yarinyar zan bawa hakuri har kuma ta maren daddy kar ka min haka in da ka shiga ka mareta har dakinta haka zata rama kan yayi magana na daga hannuβœ‹na zabga masa mari a fusace ya mike yayo kaina yaji muryar daddy in ka kuskura ka taba ta ranka zaiyi mummunan baci, kiyi tafiyarki safiyya ina shigowa naci karo da umma ina ki kaje? Umma naje dakin mijinki ko bakya so ina zuwa? Ina fadar haka na shige daki a fusace ya shigo dakin momy daman haka daddy ya zama kan wannan agolar maryam tayi karaf yaya abba ka dan ka gani sa,ar daddy kaci ba bai doke ba ni kama har dukana yayi a kanta mommy ta juyo tana kallonsa abba ni kaina sai da yarinyar ta maren sau biyu baice komai ba wata irin zabura yayi momy ta mareki? Kamar ka gani, wallahi momy sai nayi wa yarinyar nan mahaukacin duka sai dai daddy ya kashe ni.yaya abba har mota daddy ya sayi mata mu da umma sai dai direba ya kaimu.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/9/2016, 9:34 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

2⃣9⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com



Ba zan sai muku motar ba in kudinkune na gani kai kuma da kake kawo zaka dake ta to bara kaji na gaya maka wallahi duk ranar da kayi gigin dukanta to kan na dawo ka bar gidan nan kaje ka nemi wani uban,
Nafi kwana biyu ban hadu da abba ba dukkan suma ban hadu dasu ba yau ina zaune a falon umma khalifa yayi sallama ya shigo sannu da hutawa kaima sannu ina umma? Tunda ya fara magana ban dago na kalleshi ba sai yanzu tana kicin jin muna magana yasa umma ta leko khalifa ne? Bayan sun gaisa ta juya zubo masa abinci su sadiya ne sukayi sallama nayi saurin mikewa momy kamar a mafarki ummi fito ga sadiya fitowa tayi tana murmushi khalifa ya mike nana na dawo anjima okey khalifa na gode. Budurwar aljani meye labari? Na juyo ina harararta ban san rashin mutunci,saurayi ma n mutum baya gabana wai dan Allah yana ina? Oho masa momy tace ki dai bi a hankali mun jima muna hira sai karfe hudu suka tafi na daga rakasu na hangi abba a garden yana ganin dawowata ya taso kina agola har kika samu damar marin uwata, to wallahi ki shiga taitayinki duk ranar da tsautsayi ya kaiki kika kara karanbanin marin uwata sai kin raina kanki sai kace gidan ubanki ina murmushi na juyo mukayi ido biyj ita agolar da kake magana akanta tafi uwarka matsayi bare kai ina yi maka tuni kan maganar ubanka duk randa hannunka ya taba fatar jikina kasan wani uban gara ka zama ne lallabani dan kusan mi yanci wajen uban naka, ina fadad haka na juya ciki. Ina dakin umma ta shigo da murnarta nana Alhaji ya biya min makka babu wata murna dana nuna nana ki shirya kije ki gayawa baba da malam su zo suyi mass godiya umma meye abun zuwa godiya? Kema in na isa dake kije ki masa godiya tana fada ta fita sai washe gari na shirya da yamma tana falo na fito umma zanje gidan kaka tun jiya sai yanzu ta saki fuska to ki gaisheta kuma ki shiga kiyi masa godiya banyi musu ba na shiga yana cikin daki safiyya unguwa zaki? Fuskata a hade nace zanje na gayawa su kaka biyawa umma makka, ka ban kudi nasha mai dubu goma ya ban a bakin layin mu naga khalifa ina zuwa? Zanje gidan kakarmu ne bude motar yayi muje nayi rakiya.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/10/2016, 5:06 PM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣0⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com



Tana zaune tana tsince wake nayi sallama tana ganin shigowata ta saki baki wa nake gani haba kamar a mafarki? Bara na dake ki sai ki tantance na karasa na tsugunna kina lafiya? lafiya klau rakiya tana nan lafiya? Tana lafiya itace ta aikon na gaya miki mijinta ya biya mata makka ki gayawa malam mado yazo yayi masa gosiya wata uwar guda ta tafka naji dadi Allah ya sanya alkairi bara naje na gaya masa nayi saurin mikewa ki bari in na tafi ki shiga sai wani rawar kai kike yar cin uwa ba dole nayi murna ba Allah zai kai yata kasa mai tsarki ki masa godiya kan muzo tare muka fito ta tadda khalifa yayi saurin fitowa suka gaisa ta juyo tana kallona baki da kirki tina tare da mutum kika barshi a waje ko bakya so naga sirikin nawa? Waye surukin naki? Allah ya kiyaye dan ga mijin umma ne kaine abban? Da sauri nace Allah ya kiyaye kiga wannan mugun a motata in naganshi ma zan iya talitseshi baba ta kawo duka. Aike baki da hankali dan Allah ka min godiya wajen alhaji kan muzo.
Tunda muka shiga mota khalifa yayi shiru sai kawai da komawa yake a dakin yafi wata biyar yana kiran wayar a kashe cikin sa,a yau kamar wasa yana kira ta shiga lokaci da aka daga bai san lokacin da ya sauke ajiyar zyciya ba hello wake magana? Da sauri yace sadiya imrana ne cikin rashin sani tace wane imran fah? Wanda yake kiran kawarki safiyya oho na gane imran ya garin? Lafiya sadiya kullum wayarki ke da safiyya a kashe tawa matsala ta samu ta safiyya kuma tana klau kawai kunnawa ne bata yi sadiya dan Allah ko zaki sa ta kunna wayarta, zan maka kokarin haka na gode sadiya muna zaune da sadiya a class ta juyo waike dan Allah ina wayarki? Tana gida to saboda me bakya kunnata?? Kawai bana ra,ayin kunnata dan Allah ki dinga kunnawa ina an na kira muyi hira mana kullum waya a kashe ,zan duba'a a dan Allah kimin alkawarin zaki kunna nifa kin damen da magana na yarda ni dai ki min alkawari zan kunna. Tana komawa gida imran ya kirata kiyi hakuri sadiya na takura miki koh? Ba komai imran tambayarki zanyi me safiyya tafi saurara a fannin kida har yanzu baka fuskana, safiyya ba ita kida bai dameta ba burinta saurari kararun alkurani musamman yanzu da take hadda au tayi sauka? Tun yaushe haddar ma tayi nisa masha Allah ina son mace haka na gode sadiya.
Ina kwance ina duba wani littafi na tuna alkawarin da nayiwa sadiya nayi saurin mikewa na dauko wayata na kunna banfi minti hudu da kunnawa ba naji kira dagawa nayi ba tare da na duba ko waye ba muyar suders naji cikin suratul rahman cikin mamaki nayi sallama naji shiru loudspeaker na karo na ajiye a kusa dani ina saurara a hankali na dinga bin kararun yana gamawa naji an kashe wayar da sauri na duba number na ganta wata iri in kokarin kira kiran sadiya ya shigo wa kika samu kiketa waya haka sai kira nake kina busy, uhum sadiya baki san wani abuba saikin fada yanzu wata number ta kirani nadaga nayi sallama naji shiru sai naji an sakan karatun alkurani har surar ta kare tana karewa wayar ta kaste to kibi kiji wayene shikenan zan bi mun jima muna hira bayan mun gama na duba received call na duba nakira number kira daya ta shiga ana dagawa naji suratul fatiha tun ina sallama har na dawo hello,hello amma shiru dan haka nayi shiru ana gamawa na katse abin ya ban mamaki wannan kuma waye? Bayan na idar da sallah nayi shirin iskamiyya dakin umma na shiga umma zan tafi islamiya to nana Allah ya bada abinda ake je nema ameen umma tun daga bakin get na hango m.idris yana dukan makara na karasa ba tare da tsoro ba na mika masa hannu dago kai yayi yana kallona safiyy ki tafi aji yadda kake dukan kowa nima sai ka daken, hannuna ba zai taba dukan abar da nake so ba kije aji naga mal.ahmad ya shiga harara na doka masa tare da jan dogon tsaki nayi gaba ina zuwa kofar ajinmu na tasda mall ahmad yana dukan wata makarar karasawa nayi na mika masa hannu iya karfinsa ya zabgan bullalar ganin ba a dauke hannu ba yasa ya dago kansa ke saffiyya me ya kawo ki nan wajen? Cikin tsawa nace ban sani ba ka karashe dukana na tafi. Baki da hankali zan kara dukanki kina ganin yadda hannun ya fashe wuce aji.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/19/2016, 8:07 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣1⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com


Allah mallam ba zan tafi ba sai de karasa ganin na kafe bazan tafi ba yasa yace duka mu tafi aji. muna shiga na dauko sunayen Allah ina dubawa naji an kira sunana nayi saurin dago kai kizo inji mal ahmad yana office dinsa kan nayi magana ta fita maida kaina nayi ina duba littafi har sai da ya kara turo wato jin nayi mata shiru ta hau masifa ,dan wulakanci a nayi miki magana kinyi shiru me kika dau kanki me kike ji dashi sai kace yar gidan uban wani gidam ma da ake takama dashi ai mun san komai zan agolanci aka zo ake anaso ana kaiwa kasuwa..." saukar mari da taji shi ya hanata karasawa ba kiyi karya ba zaman agolanci nazo gidansu aminiyarki maryam sai kuma nazo nafisu iko da isa har ma da samun matsayi shi kuma wanda kike haukan a kansa baya gabana hasalima ni din nafi karfinsa dan ko ta gefen zuciyarta bai taba giftawa ba ke da kawarki kuke hauka akansa duk malaman makarantar nan nafi karfinsu babu tsoron maganata karatu nazo nema ba hauka a kan namiji ba, kiyi hankali dani kadan nayi miki kinyi sa,a bana hada jiki da kowa bare ke kazama ga sako ki gaya masa ba zan zo ba, in yana da karfi yazo ya dauken ko ya koren a makarantan mari na kara zabga mata sai ki hada ki gaya masa ya rama miki banza me kishi kan abinda bai san kina yi ba.
baki daya ajin suka rude da ihu suna cikin ihu ya shigo fuskar nan babu imani nan da nan suka gigice tsawa ya dakawa nadiya meya kawoki wato kun mai da ajin kasuwa koh? dukkan ku ku fita daga ajin juyowa yayi ya dakan tsawa ba zaki fito ba? banyi kifi ba akan me zan fita ke rashin kunyar daki kewa sauran malamai zaki min duk wanda na yiwa rashin kunya shiyaja nikam babu inda zani tashi ki fita wallahi babu inda zan fita zakici ubanki zanyi maganin taurin kanki ya juya ya fita a fusace ya dawo na kalli hannunsa bulala har hudu tashi ki fita na dago kaina ina malam mun gama magana nace banyi laifi ba dan haka babu inda zan.... kan na karasa ya daga iya karfinsa ya zabgan a kaina wata irin azaba nayi nayi saurin rintse ido ban kuma motsa daga inda nake ba haka yayi ta zabgana duk inda ya duken sauri wajen ya dauke duk yan ajin sun shigo suna bashi hakuri wata irin kara nayi na mike nayo kansa da hannu daya na dakeshi ya fadi kan ya mike na karbe bulakar na hau dukansa da gudu suka fita kiran malamai dakyar mal. ahmad ya karbe bulalar hannuna a hankali na bude idona nayi saurin mikewa umma na gani da daddy sannu safiyya lafiyata klau umma yaushe na dawo ji nayi duk jikina ciwo yake, safiyya ki tashi kici abinci gani nayi duk jikina shedar bulala nan take na tuna da mal. umar to ya akai naxo gida khalifa ne ya shigo dake, ki tashi safiyya na daga masa kai daddy ana kira a fusace waye yake kirana wanda yaxo Allah daddy duk hakurin da zasu baka kar ka hakura sai an koya masa hankali shegen malamai bai san aikinsa ba.

πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[9/10/2016, 11:34 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣2⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–



mikewa yayi ya fita umma ta juyo tana kallon khalifa kai da zaka bashi hakuri shine kake kara tunzura shi? haba umma ba kya ganin yadda yayi mata kice ayi hakuri gara a koya masa hankali na juyo ina kallon umma me akayi wa mal. umar? Alhaji ne yasa a kamashi
kwana biyu bana zuwa ko ina kullum sai mal ahmad ya turo a a kirani na aika masa cewa bazan fito ba. momy dan Allah meyasa baki leka kin gaida nana ba, momy ko maryam bata je ba hab..... yi min shiru ba za muje din ba mara kunya kaja mu ka kaimu momy kiyi hakuri gani nayi ya kamata kije ai kasan ni din ban san ya kamata ba, saboda kai baka da kishina yariny ta mari uwarka amma kake tunanin naje dubata to ba zanje ba kuma wallahi ka kara zuwa kamin maganarta sai na saba maka shashasha mara hankali.
daka bakin kofa taji muryarsa wallahi zahra khalifa ya fiki hankali kuma in har kina so mu shirya ki tashi kije ki dubata ya shiga kiran maryam da sauri ta fito. gani daddy jiya dana tambayeki kinje kin duba safiyya me kika ce? shiru tayi ya daka mata tsawa fice waza kije ki mata sannu, yana fita sukaci karo da abba "daddy sann....." yi min shiru wato ban isa na saka abu kayi ba ko daddy yanzu nake shirin shiga to wuce muje tare suka shigo fuskarsa a hade yace ya jikin? ban ko kalleshi ba na amsa na wuce cikin dakina.
karfe tara na shirya umma zan tafi karatu to kin karya? zanyi break a makaranta yau zamu fara jarabawa to Allah ya bada sa,a dakinsa na shiga yau zan koma makaranta har kinji sauki safiyya? naji sauki kasa asaki mal. umar saboda me? bazan kara zuwa islamiyyan ba kaga ko rike shi bashi da wata fa'ida.
ina shiga na hangi momy tayi parking tare muka shiga class baby ya jikin ki naji sauki jiya ina ta kiran wayanki ba,a daga ba momy na ma mance da ita in na koma zan duba.
ina koma gida na dauko wayar miss call yafi hamsin nayi saurin dubawa wannan number ceta min miss call 45, na duba account din naga akwai raguwar kudi na kira number ana dauk wa suratul iklas naki shiru nayi ina saurara har aka gama sai kiran ya katse.
wajen wata daya kullum sai an kirani da number ina dauka wa karatu kawai nake ji wanda hakan ba karamin farin ciki yake sani ba, har yau ban san waye yake da number ba kuma ban samu nasan waye bane. yau tun da safe nake jiran waya shiru bayan na idar da sallah na dago wayata na duba saina ga da raguwar kudi kadan sai na fara rubuta sako kamar haka *dan Allah waye ne me wannan number nayi sending ban fi minti biyar da turawa ba ga reply kamar haka "muhammad. i .salis


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[9/10/2016, 11:58 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣3⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–



abun ya bani mamaki kira ne ya shigo kamar kar na daga can na daga muryar sudeis ta duka kunnena cikin suratul ma,ida shiru nayi ina saurara har ta kare nayi sauein cewa dan Allah waye ne? cikin wata zazzakar murya aka furta muhammad ne ana fadar hak aka katse na ajiye wayan na wuce cikin toilet, ina toilet naji kara wayata bayan na fito na daga hello suppy kin shirya shirin me kuma? kin mance bikin zulaih oh nina mance kuje kawai bazan samu zuwa ba haba suppy karki mana haka kin san motar rukayya ta samu matsala, ni ai bam sani ba to yanzu kin sani dan Allah ki shirya gamu nan zuwa ke sadiya bafa inda zani kinga ga mominki zata miki magana kan nayi magana naji muryarta
safiyya mekike cewa ? ba magana nayi ba cewa nayi sai kun karaso okey mu same ki a ciki? zan fito kafin ki iso ma tunda muka shiga mota babu wanda yayi wa wani magana ba har muka karasa wajen party yan mata ne kowa yana harkarsa , parking nayi momy in kun fito ina jiranku ba zaki fito ku gaisa ba Allah momy babu inda zani toh shikenan wayata ce tayi kara nayi saurin dagawa naje angwa in na koma gida zan kira ka ina fadar haka na katse. fitowa nayi ina kiran su sadiya mu tafi mutum na gani tsungune bayan mota ta na kunna touching waya na na haskashi da sauri na koma cikin motana ina zaune har na fara barci naji karar waya na tashi na dauko yau dai na kira mu gaisa abunda aka furta kenan dan Allah waye kai kai tsaye aka ban amsa kiyi hakuri na takura miki koh? ni dai kawai ka gaya min kai waye ne ya akayi ka samu numberta? zan gaya miki gaskiya numberki a jikin kudi na ganta nasai credit an ban canji to ban duba ba kum lokacin muna hanyar zuwa filin jirgi zan taho karatu kasar waje bayan na sauka na duba kayana sai naga canji ina budewa sai naga number an kum rubuta suppy tawa ni kuma sai naji ina son jin muryar me number da fatan kin gamsu da bayanina.

πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[9/10/2016, 2:38 PM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣4⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–



tabbas na tuno ranar da sadiya ta rubuta number ta a jikin kudi kawar kice? school din mu daya to baki gaya min sunanki ba? meye ruwanka da sunana, ina son kawai naji "safiyya mukhtar shine kawayenki suke kiranki da suppy an ce maka kawaye ne dani? zan kwanta okey safiyya na gode sai da safe.
ya rage saura sati uku umma su tafi tun da naje makaranta nake ta ware ido inda

Please Login or Register in order to submit comment