Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to ni kaka me zanyi da kudin kya kara jari ki kuma rike a hannunki.au ni zaki tsokana tana magana tana hararata "Allah vaba bada wasa nake ba in kuma ba kya so na fita na bayar sadaka kinga kin hutar da kanki"


πŸ…°bbagana hausa novels @ faceebook.
[7/7/2016, 8:28 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: [3:33PM, 5/15/2016] πŸ’–Γbbā-GãñΓ₯πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣4⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com

ai shedanne mai maida alkairi bazan so na zama shedaniya ba,na gode Allah yayi miki albarka" wai yau wace rana kaka ta samun albarka haba takwarata ai ke kike jawo abinda zamuyi fada,wallahi duk abinda zan fada miki gaskiya ne nake gaya miki,nana yau ko namiji anayi mishi fada ballantana ke mace duk abinki wata rana gidan wani zaki je,in kuma ki kaje da wannan halin wallahi ba zaki taba jin dadin rayuwa ba son......" kinga abar maganar yanzu zaki ban dambun ko na hakura? ya za ayi na hanaki dazumma ke kika bata min rai wallahi nana dan muna kaunarki ne shi yasa muke miki fada kum....."ringing din wata ne ya sata tayi shiru tana kallona na zaro na daga in ka kara kirana ban yafe maka ba ina fadan haka na katse.ke kuma da wa? kaka take tambayata wallahi kaka wani ne yake neman ya takuran haka kawai yake ta kiran wayata.to ki dai a sannu tana maganar ta mikon plate ta juya tayi ciki ina cikin ci text message ya shigo"wallahi ba zan taba daina kiranki ba,har sai kin tsaya mun yi magana ta nutsuwa na san wrong number na kira to amma kuma sai naji zuciyata tana ban sha'awarar ci gaba da kiranki,banza wahalalle sai kai tayi can ta matse ma.bayan sati daya yau tun safe nake ta hada kaya kaka sai dariya take to nana ta dan Allah in kin je karkice zaki gwada musu halin naki ki tausayawa uwarki karki sata magana tun da zaman aure ne ya kai mahaifiyarki ciki.dabara tayi min saboda tayi min nasiha amma saboda zumudi sai amsa mata nake da to_to karfe takwas muka ji sallamar alhaji nasir kaka ta fito tayi masa shinfda lokacin ina sallah a tsakar gida,bayan sun gaisa ta debo masa ruwa Alhaji ya iyalin? vaba lafiya klau da tare da rukayya zamu taho kan na koma gida ka ta shirya mutaho sai naga lokaci yana kara kurewa dan haka na taho ni daya,daukar ta nazo yi dan munyi kewarta ya juyo yana kallona lokacin ina addu'a ina juyowa naga yana kallona na harareshi naci gaba da addu a kaka ina kayan nata nasa a bot,ai gasu a gabanta nana yau tun safe ake faman zumudin hada kaya za a ga umma ita ma umman tayi kewarta kullum hiranta daya nana"yana fitar da kayan na hau kan kaka da masifa meye zaki wani ce ina ta zumudin sai kace zani wani gidan gwal ni bana son irin haka mutum sai wani rawar jiki yake yaga mai kudi na mike na fita bbu ko sallama zuwa nayi na jingina da motar yana gama gyaran kayan ya ganni a tsaye "ah safiya har kin fito? ban ko kalle shi ba na amsa a dakile.


πŸ…°bbagana hausa novel@ facebook.
[7:58AM, 5/20/2016] πŸ’–Γbbā-GãñΓ₯πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣5⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com


tunda muka shiga mota bance kala ba har muka je kabuga safiya kin yi shiru ko kina kewar baba ne kaina ke ciwo ban cika son magana ba,nafi bukatar kwanciya a wannan lokacin,na juyar da kaina.wani tafkeken gate naga mun nufa bayan mun shiga layin runfar shehu gidan horn din da yayine ya dawo dani daga duniyar tunani ina kallon wani yazo ya bude gate din tunda muka shiga nake kallon aljanar duniya sannu da zuwa alhaji yauwa magaji ya aikin.safiya fito mu shiga sai a samo miki maganin ciwon kan,a sanyaye na fito ina binsa a baya har muka shiga gidan babban walo ne muka shiga.daddy sannu da zuwa wata yarinya ta fada tana murmushi,"sannu maryam ina umma? tana daki,daddy ina bakuwarmu "safiyya shigo ki zauna ai daddy tana bayanka aunty sannu da zuwa haka kawai naji ina jin haushin yarinyar dakyar na taushi zuciyata nace yawa na juyo ina kallonsa yana ta faman murmushi ina ummata? safiyyya ki zauna yanzu zata fito nanunan dakinta sanin halina yasa yace ta so muje a cikin falon naga mun shiga wani dan siririn loko sai gamu mun fito wani lafiyayyen falon ya sha kujeru gefen dakuna guda biyu.safiyya ga dakin ki wannan kuma na ummanki da fatan dan gidan nawa ba laifi" na juya na nufi dakin da yace na umma ta ne bbu ko sallama na tusa kai tana zaune a kan sallaya tana gani na ta taso da sauri tana dariya"oyoyo nanata kwana bakwai kamar shekara dubu na ganta wajena ina tunaninki sannu" sai da muka karasa bakin gadonta ta zaunar dani yaushe ya jeya dauko ki? umma kinyi kyau dan haka kika nace sai kin aureshi ashe dadi kika gani,amma ni vaba take min bakin ciki nima nazo na dandali arziki. shigowarsa ce tasa nayi shiru "rukayya na cika alkawari ga safiyyar mu nan na dauko mana tazo gidanmu da fatan zaki zauna da ummanki,please safiyya duk abinda akai miki ki gayan zan dau mataki safiyya na dauke ki a matsayin yata. rukayya baki kawo mata komai ba kuma tace kanta yana ciwo na bawa khalifa key yaje ya karbo mata magani in tasha sai ta kwanta dan ta huta,khalifa da abba sun yi miki sannu da zuwa sun zo ganin ummanki gobe zaki koma bakin karatun nagaya musu kanki ke ciwo gobe zaku hadu gun break bayan fitarsa umma ta juya tana kallona yanzu abinda kike kin kyauta mutumin nan yana yi mana hidima amma baki taba budar bakinki kin masa godiya ba,


πŸ…°bbagana hausa novels@ facebook.
[8:00AM, 5/20/2016] πŸ’–Γbbā-GãñΓ₯πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣6⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com



in yayi miki magana sai ki nuna kamar ba dake yake ba,gaskiya in kina so mu shirya to ki gyara halinki,kai umma har mutumin ya mallake miki zuciya kin daina sona kuma da ki kace yana ta hidima damu to ni nasa shi ko kiransa nayi dan haka bbu abinda ya dame ni da nayi masa godiya"na mike umma zan tafi tunda bakya bukatar gani na,mijinki ya fini.haba nana ina kuma zaki ya riga ya dauko ki kin riga kin dawo nan kawai dan na fada miki gaskiya sai ki tafi ki barni
"umma wannan ba gaskiya kika gayan ba,kawai kin nuna bakya son ganina a gidan nan kuma wallahi in har na bar gidannan ba gaida zani ba sai dai na shiga duniya inda har abada ba zaki kara ganni na ba ina fadar haka na juya zan fita naji umma ta rike hannuna cikin sanyayar murya tace kiyi hakiri nana insha Allahu bazan kara miki fada ba tati ta lallashina har na sauko naci abinci na sha magani umma tace to kije dakinki kwanta kyafi sakewa umma kin san tare muke kwanciya dan haka auranki bazai hanamu kwana tare ba na juya na kwanta.washe gari bayan na idar da sallah na koma na kwanta a hankali umma naji tana bubbuga kafata na bude ido nana ki tashi lokaci yana kurewa kuma tun dazu su abba suke shigowa zaku gaisa.umma sai kace gaisuwar dole ce "haba nana daure ki tashi kin ga zaki makaranta kada lokaci ya kure sai lokacin na tuna da makaranta na tashi na shiga toilet gaskiya rayuwar hutu itace rayuwa Allah kayi mana arziki,abinda na fadi kenan bayan na shiga toilet naga umma tana zaune tana kallona a zuciyarta addu'a take Allah yasa kada na bata kunya.nana in kin shirya kizo muje mu gaisa umma dawa zamu gaisa? nana ai kinsan gidan bamu kadai bane gaskiya umma ba inda zani dole ne sai mun gaisa nifa ban cika sonyin magana,dasu bashi ba na gaya masa bbu ruwana dasu ba" nana yanzu ban isa na saki abu kiyi ba ai ko dan darajata kya je ku gaisa dan Allah kar ki ban kunya ace daga zuwanki har kin fara haka"Allah umma in dai naje yau bazan kara zuwa ba na yarda nana Allah yayi miki albarka taso muje na mike nabi bayanta duk kansu suna falo muka karasa umma kin fito kanwarmu sannu ya bakunta murmushi nayi musu na juya ina kallon maryam aunty an tashi lafiya? lafiya maryam aunty taso muje muyi break a,a,


πŸ…°bbagana hausa novels@faceebook.
[10:53AM, 5/22/2016] πŸ’–Γbbā-GãñΓ₯πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣7⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com


taso muje ki rakani gurin ummanki oh mama ita ma yanxu ta tahi daga nan zo muje dakin daddy kinga shima saiku gaisa ta mike ta jawo hannuna muka nufi wani barin daban shima waje ne mai kyau yana zaune kan kapet ummansu tana hada masa tea yana ganina ya hau murmushi safiyya har kin yi shirin makaranta banyi magana ba har muka karasa gabansa nace antashi lafiya lafiya klau ya kan naji sauki yanzu dakyar na danne zuciyata nace mata sannu da aiki sannan ta dago fuskarta a daure ta dago kai ke za'a yiwa sannu ta mai da kanta taci gaba da juya shayi yadda fuskar maryam da na daddynta sun nuna basu ji dadi ba, a zuciya ta nace kar ma ki damu ni da kaina zan yi maganinki duk abinda ta taka nima shina taka na mike zan tafi makaranta. to safiyya ungo ki hau mota nasa a nemo miki direban da zai dinga kai ki da dauko ki tunda muka zauna zanyi break maryam dasu abba suke ta jana da hira ban basu wani cikakkiyar amsa ba daga E sai a'a na mike zan tafi abba ya mike nana bara na karbo key na kaiki ba dan naso ba na amsa masa da toh tunda muka tafi yake ta jana da hira ina kokarin kauce amsa dan dukansu haushinsu nake ji "nana safiyya tunanin me kikeyi? ina ta magana kinyi shiru,bbu tunanin da nake kawai dai maganar ce bana sonyi kamar ance juya naga sadiya a tsaye a titi ka sauke ni anan ga kawata can sai kawai mu karasa haba ya za a yi na bar kanwata a nan bari ita ma na dauke ta sai na kaiku tana ganin mota ta tsaya a gabanta ta dauke kai daga wajen ganin an bude yasa ta fara tafiya ina kuma zaki? jin murya ta yasa ta juyowa lalala safy kece daman kinga lokacin yana tafiya kizo mu karasa school ta shiga baya,sannu ina kwana lafiya klau ya karatu? har muka karasa bbu wanda ya kara magana yayi parking sadiya ta fita har na yunkura zan fita naji maganar abba sufy sunan ya min dadi sosai gashi kya yi break ka barshi daddynku ya ban nasan ya isheni kan yayi magana na fice banko tsaya ba rufe masa murfin ba na karasa wajen sadiya. sufy daman shine darling din amma gaskiya kun dace ya sunansa? Allah ke wani lokaci dariya kike ban kawai daga kinga mutum sai wani surutu kike nifa duka yau na fara ganinsa kuma wallahi haushinsa nake ji kamar na kashe shi dama daurewa kikai kenen 'daina yi min tadin shi"


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[10:57AM, 5/22/2016] πŸ’–Γbbā-GãñΓ₯πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣8⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com



gaskiya sufy baki da mutunci to me yasa kika shiga motarsa har ma kuma ya akai ya sanki,kinga bara nayi miki a takaice wannan aban dan mijin ummatane,dan ni bana kaunar maganarsa nakeba,kai suffy Allah ya gyara miki na zaro waya ta kira na gani har guda uku sai kuma message daya zuciyata ta kasa samun nutsuwa hankalina ya kasa tattatuwa waje daya har sai da naji muryar yarinya kin tashi lafiya? kiransa ne ya shigo ban karasa karantawa ba nayi saurin dagawa cikin hargagi nace wai kai baka da hankali kana kiran matar aure banza.na kashe waya uhum wallahi nana kibi a hankali ba ayi wa namiji haka"na juyo ina hararanta ke kin cika abin haushi goya mazan zanyi bara kiji ni a tsarina dana kula namiji gara na zauna ban magana da kowa ba saboda me? kai tsaye na bata amsa saboda bana kaunarsu meye dalilinki? sadiya ni kaina ba zan iya kawo miki dalili ba illa dai kullum zuciyata tana gayan namiji bai da wani buri na gari akan mata shi dai burinsa daya ya cuceki ya gudu ya barki tsanata ta dada karfi akan namiji tuna na karanta wani littafi "yaya sunansa littafi kuwa waye yayi shi? sabon marubucine, sunan littafin NA DAINA SOπŸ’˜ wallahi sadiya naji na tsani duk wani na miji na tsane shi to an ce miki duka mazan halinsu dayane duk abin da zaki ji a littafi karya ne kawai dan a fadakar ni kam ban yarda da abinda na ke gani a littafi ba.wai wayene yayi? ina jin sunansa muhd abbaπŸ˜‰"to kinga ni duk cikin marubuta bbu wanda nake jin dadin littafinta irin "hauwa jabo" labarinta yana burgeni jiya sai dana karanta sabon littafinta mai suna"hasken idaniya" yayi dadi sosai kuma dana koma zan sa a nemo min wannan din ya sunansa"NA DAINA SOπŸ’˜. muna shiga class na dauko wayata zan kashe naga wani message nana jiki na yana gayan baki da aure ki daure muyi magana ta nutsuwa imran S. gabanane yayi mummunar bugawa waye wannan yasan sunana na shiga tambayar kaina na shiga uku kaddai ace aljani ne. lafiyarki kuwa kina ganin malami ya shigo nayi saurin kashe wayar na jefa cikin jaka tun dana koma gidan alhaji nasir naji rayuwata ta sauya kamar lokacin na fara rayuwa nayi kyau sosai lokacin na san ina da kyau gaskiya sai yanzu na san ina rayuwa me kyau kayya kam har bana iya irgawa ni da ummata duk abinda muka bukata alhaji nasir yana yi mana daidai da rana daya bai taba nuna gazawarsa ba,



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:31 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣9⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com


tsakani na da matarsa da yarsa bbu mai shiga harkar wani tunda muka yi fada da maryam shikenan babarta ta kafan kagon zuka nima bana rangawanta mata umma bata taba cemin na bari ba shima maganarsa daya nayi hakuri. yau ban shiga school ba misalin karfe sha biyu na tashi na shiga dakin alhaji nasir yana jin bbc maryam tana zaune a kusa dashi ban koh yi sallama ba na shiga na zauna a kan kujera kusa dashi na juya ina kallon fuskar maryam harara ta zabga min nayi mata murmushi na juya ina kallonsa sannu da aiki abinda bai taba jin nayi masa ba cikin mamaki ya amsan yana tambayata ko da wata matsalar ce maka zanyi ina son zan shiga islamiyya shine nake so ka yankan form kuma yanzu naiya mota da kaina ina so ka sai min mota mai kyau ta zamani. safiyya duka kwananki nawa kina koyar motar? wannan ba damuwarka bace ni dai nace ina bukatar mota shikenan safiyya zan siya miki sannan maganar islamiyyar kin taba yin wata koko a nan xaki fara? tun muna fanshekara har muka koma dorayi ko lokacin da na daina zuwa izina arba'in. shikenan safiyya in yamma tayi zan je sai na yanka miki form din. haba daddy yanzu har agola tafi mu daraja tazo maka da bukata bbu ladabi sai magan ganu kai tsaye ta zo ta zauna kusa da kai abinda ko momy ba tayi maka haka amma ita sabida ba ta da tarbiyya ta zo ta zauna kusa da kai, sannan dady nafi shekara ina cewa ka sai min mota amma baka sai min ba ko su yaya da abba ma baka sai musu ba sai tsohuwar taka ka basu amma ita tana tambaya har ka amsa mata wallahi ba zaki hau motar ba tunda ba uban.........kan ta karasa ya sakar mata mari daman baki da kunya safiya ba gaba dake take ba tashi ki bar min daki mara kunyar banza fita tayi tana rusa ihu juyowa yayi yana kallona safiyya kiyi hakuri insha Allahu gobe zan shigo miki da motarki wai ina wayarki ne ban taba ganinki da ita ba tana nan kawai dai na ajeta saboda karatu okey na mike ina zuwa daidai kofar fita naji an zabgamin mari ina dagowa banyi wata wata ba na zabge mata mari har sau biyu kururuwa ta saka da sauri ummata fito tana tambayarta lafiya zakice lafiya mana munafuka bada daurin gindinki take komai ba to wallahi bazan yarda ba agola ta dagar hannu ta mare ni har sau biyu ta juyo kan ummana nayi saurin shan gabanta ni nayi miki ba ita ba dan haka karki kuskura ki taban umma in ki kace zaki taban umma kina ganin zan rabu dake to gata nan ki taba ta batun yau nake ganin ta kun ku ke da yarki wallahi in din gudace banza jaka me kishi akan namiji.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.


πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

2⃣0⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–


www.muhdabbagana.blogspot.com


naja hannun ummata mukayi daki wallahi alhaji kayi kadan ka wulakantani a gabanka yar matarka ta maren har sau biyu baka yi magana ba kuma a kanta ka mari yarka to wallahi bazan zauna ba gara na tafi in kina ganin tafiyar ta fiye miki alkairi to sai kin dawo in kuma zaki iya tsayawa ki sauraran to, yana fadar haka ya juya yayi daki tunda muka shiga daki nida umma zaune take tayi tagumi umma tun dazun na tambayeki kinyi shiru ko dan nayi fada da kishiyarki kike jin haushina' nana ba haushinki nake jiba jikina kaka nake tunani tun shekaranjiya take kwance ya kamata kije ki dubata nana tunda kika dawo gidan nan kusan wata tara kenan baki taba zuwa kun gaisa ba ya kamata ki jeki ga ya jikin nata yake. wallahi umma bbu inda zani kawai kina so kice na bar gidan mijinki saboda yana da kudi bakya so na zauna naci arziki kuma yau zan bar.gidan "na mike na shiga dakina bata koce min kala ba na shiga hada kayana har na gama na dau jakata na ganshi a tsaye, safiyya mayar da kayanki kiyi hakuri kuma gobe in zaki makaranta ki biya ki gaida baba karki min gardama Allah yayi miki albarka ya juya ya fita kawai naji yau yaban tausayi dan haka na juya na mayar da kayana bayan kwana uku ina zaune a falon umma ina kallo ya shigo ko kallonsa banyi ba umma ta fito tana yi masa sannu da zuwa,na mike zan shiga daki naji muryarsa safiyya ga alkawarinki da nayi miki na juya ina kallonsa wane alkawari na fada ina hararansa, motarki an kawo ga key din kuma naje islamiyya na yanka miki form har an cike gobe zaki fara zuwa. hannu nasa na karba nayi cikin daki umma ta juya tana kallonsa an gode Allah ya kara arziki. amin rukayya na gode da addu'arki na kuma ina adduar Allah ya barmu tare har karshen rayuwarmu keh har gidan aljanna. murmushi tayi ta sunkuyar da kai ya mike ki mikon abincina.
ni kam tunda na shiga daki nake tikar rawa yau nice nake da mota sabuwar rayuwa tazo yaya sadiya zatayi in ta ganni da mota Allah Allah nake

Please Login or Register in order to submit comment