Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

7⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


rakayya ai irin son da nake miki babu abinda zai hanani auranki yarki ba zata zame min matsala ba matsalata daya da ita zata bari ki auran? in har zata bari ni kuma nayi alkawarin zan rike ki tsakani da Allah zan rike nana kamar yadda nake rike yayana rukayya n mance ban gaya miki kaina ba Alhaji nasiru aliyu sunan kuma asalin iyayena yar rijiyar lemo ne muna da yawan gidan ina da aure mata ta sunanta zahra ya yanmu uku aliyu,nasiru,sai maryam, maryam nasan zatayi sa'a da nana su Aliyu suna abuja suna karatu maryam kuma tayi candy tana jiran sakamakon ina zaune a rijiyar zaki,rukayya zan tafi amma zan dawo gobe dan naji amsa.ya mike ya fita ina zuwa can ya dawo hannunsa dauke da ledar biba,rukayya ga kayan yar dubiya wannan kuma nakine "haba har da kuma wahala banda machide din da ka sai mata "meye abin wahala dan nayiwa abinda nake so hidima zan tafi sai goben naji yadda kuka yi da ita" to madallah na gode meye abin godiya tana daki ta hada kai da gwiwa sai faman kuka take nayi saurin shiga na ajiye kayan yanzu nana dan nayi miki fada shine kike kuka watau ke ba wanda ya isa dake sai dai kiyi ki yi abinda ranki yake so umma cewa nayi baki isa dani ba kawai kece yanzu bakya kaunata,saboda kin sami saurayi gwara kawai na hada kayana na bar gidan na sami wasu iyayen" nana ni kike cewa na sami saurayi bana kaunarki,yanzu bakya ji kunyar ganin haka ba" to karya nayi miki ba gashi kin fara karbar kayansa ba to wallahi in dai kika aure shi sai na gudu kuma har abada ba zaki kara gani na ba tayi saurin dago kai ta kalleni kan tayi magana kaka ta shigo tace "mara mutunci kin sata a gaba kina zaginta kuma wallahi baki isa ki hanata aure ba mutum nawa ne suka fito suna sonta saboda ke bakya kaunar uwarki ta sami ladan aure sai ki hanata ita kuma saboda tana tsaronki sai ta fasa,to wallahi wannan karyan rakiya in har baki amincs kinyi aure ba bani bake kije can ki nemi wata uwar in dai kika daka ta wannan shedaniyar taki sai zuciyarki tayi bindiga"ta juya tana fada umma ta juyo tana kallona.yanzu nana kinfi son na rabu da mahaifiyata saboda na faranta miki kiyi hakuri ki barni nayi auren nan na gaya masa in har zan aureshi zan tafi dake ya amince yanzu yaushe zai dawo? sai gobe" in ya zo akwai maganar da zan masa.meye wannan kaya ne yace a kawo miki na dubiya.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:20 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

8⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


ko kalon kayan banyi ba na mike na tafi washe gari ina zaune a soron gidanmu ina cin wake da shinkafa wani yaro bai fi shekara sha uku ba ya leko yana gani na ya hau dariya yana tsokanata.nana a daki maza nana a daki aiko na taso muka zuba gudu Allah ya ban sa'a ina fitowa na rike shi na hau dukansa,yana ihu yana zagina ni kuma ban fasa dukansa ba wani mahaukacin zagi ya lallayo mun kan ya rufe bakinsa na gwara kansa da kofar gidanmu wata gigitacciyar kara ya saki karar da yayi ne yasa kaka da umma lekowa da gudu,salati suka hau yi kaka ta karaso."baki da hankali kina gani kin fasa masa kai amma ba zaki sake shi ba,watau dan haka kika zo soron ci abinci to wallahi bbu ruwana ba zaki sake shi ba tana magana ta kowan duka,mota tayi parking ya fito da sauri haba nana me yasa kike san jawo magana (haka kawai yau yayi min kwarjini) sake musu yaro ban ce kala ba na sake shi nayi cikin gida ban san ya suka yi da yaron ba.umma ta shigo "kizo yana son ganinki.har zan ce ba zani ba sai kuma ba mike na zauna a soro na zo bbu sallama ya ganni kawai a tsaye meye kake kirana? bai damu da yadda na tsaya masa ba yana murmushi yace "rukayya a tace kina son magana dani oh ce maka zanyi tunda kace sai ka aureta to in dai zaka aureta sai dai ka aureta da yarta bbu me rabamu sannan in kana so na amince ka aureta sai ka samomin admission a B.U.K nayi candy kuma takarduna sunyi kyau karka auri babata ka ganmu a karkashinka kayi tunanin zaka juyani ko zaka ban umarni ko kuma kace zakai min fada bbu ruwanka da rayuwata,magana nida kai bata zama dole ba duk abinda na shiryawa kaina baka isa ka hanani ba in har ka amince,to na amince ka aureta.nana zan samo miki admission a B.U.K zan kuma dau nauyin har ki gama karatunki nana kina gani inna rabu dake kina duk abinda kika ga dama Allah ba zai kamani da laifin haka ba a matsayina na mijin mahaifiyarki wanda inda kara zaki iya bani matsayin mahaifinki to in kuma bbu sai ki ban matsayin duk da kika ga dama."baka da matsayin da zan baka ko takalmina ya fika...' karar wayarsa ce ta katse maganar yana gama wayar ya juyo yana kallona yafi ki shiru kinyi shuru ina jinki ci gaba "bazan cigaba ba kuma wallahi bazan yarda a ka aureta ba,sai ka kawon sabuwar waya black berry da kuma nokia original one sim oh daughter kawai rigima nima nayi niyyar zan sai miki wayar nana irin son da nake wa rukayya zan iya yi miki komai in kika kwantar da hankalinki har mota zan sai miki kinga daman mace bata hawa machine fatana nana ki nutsu ki daina sa mahaifiyarki bakin ciki,


πŸ…°bbagana hausa novels @facebook.
[7/7/2016, 8:21 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

9⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


Kinga kuma macece zaki aure ki haihu ki so yarki ta dinga yi miki abinda ki kewa ummanki a yanxu ba please my daughter ki tausayawa ummanki kar kisa wata cutar ta kamata ummanki tana masifar sonki karki samata ciwon zuciya inta m........." kaga malam ya isheka meye ruwanka da rayuwata wai kaga mallam zakai min wa'azi ka wani bude baki kamar kofar gar......." marin daya sauka a fuskanta na daga kaina ina mai kuma ya kawo mallam mado "ke dai wallahi kinyi asarar hankalinki shegiya mara kunya kaini wallahi tunda nake a duniya ban taba ganin shedaniyar yarinya irin ki ba,wadda bata dau iyayenta da mutunci ba, kai kuma Alhaji ka zauna yarinya tana zaginka kana lallabata in anzo daurin aurenta ki hana ko ki tsine mata "baba kayi hakuri kasan har yanzu nana yarinya ce komai zai daidaita a hankali dole sai an dinga binta a hankali" wannan shedaniyar yarinyae ce ta san abi ta a hankali,to wallahi in baka ci ubanta ba ba zata saurara maka ba dan...."sai dai aci naka uban,banza munafiki kuma wannan marin kayi na farko kayi na karshe dan wallahi duk ran da hannunka ya kara karanbanin mari na sai na rama banza anga mai kudi ana rawar kafa Allah yasa dan yankan kaine."πŸ˜‚πŸ˜‚ na juya cikin gida da gudu sun jima suna tattaunawa da malam,sannan ya shigo zayi kiran vaba ina zaune ta shigo nana na dago ido ina kallonta.me ya same ki a fuska? ba ke ki kasa mallam ya mare ni ba ido ta zazzaro haba nana ya za'ayi nasa malam ya dake ki wallahi ban san ya dake ki ba,me kika yi mini da zansa ya dakeki dan Allah nana kiyi hakuri yanzu yace ki kai masa takardun nawa zai tafi dasu kuma dan Allah nanan k dinga sanin maganar da zaki dinga gaya masa kin ga koni ya girman bare ke kar ma dai ta dan in Allah ya yarda sai ta hadu da aljanu.tayi masu rashin kunyar taga in zatayi nasara' na mike ina harararta.ina Allah ya yarda kene zaki hadu da aljannu su shanye miki kafa da hannu'πŸ˜„ yana tsaye yana dan yin waya na tura masa takardun suka rufe wayar murmushu yayi yana duba ya dago yana kallona nayi mamakin dana ga takardunki haka banyi tunanin ganinsu haka ba,kwarai kin ban mamaki kuma naji dadi Allah yasa ki dore haka am....'" kan ya karasa nayi shigewata.

BAYAN WATA UKU

yau alhaji nasiru yazo ya shaidan gobe zan fara zuwa makaranta dan fara karatuna, to nana gobe zaki fara zuwa makaranta kuma kin san makarantar nan ba irin makarantar da kika saba bace,wannan ta hada maza da mata kuma yare kala-kala dan haka ki tsaya ki nutsu kiyi abinda ya kaiki.


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:23 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣0⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


ba ruwanki da kowa karatu yana bukatar nutsuwa,nana zanyi farin ciki ace yau kin zama barrister fatana ki maida hankalinki Allah ya taimake ki ki kammala karatunki lafiya" sannan ga alkawarinmu na waya kuma duk wasu kudi da makaranta take bukata na riga na biya na gama komai Allah ya taimaka ya baki sa'a ya mikon wayar "ki turon ummanki" na gode na juya nayi ciki washe gari aka daura auren umma da alhaji nasiru ranar kuwa na fara zuwa makaranta.tun tara na safe na tafi sai biyar na dawo na tarar da gidan cike da mutane,bbu wanda nayi magana na shige dakinmu umma na tarar tana kwalliya" sannu nana yan jami'a ya karatu? karatu gashi mun fara,umma kwalliyar me ki keyi? kaka ce ta shigo tambayar me kike mata?? harara na zabga mata sannan tace. kwalliyar me take? kwalliya za'a kaita gidan mijinta ko zaki hana? ba zan hana ba,amma kin san kafata kafarta ke ma baki isa ki hana ba vaba dan Allah kiyi hakuri karki haka saboda maganar mutane to wannan bankaddaddiyar yarinyar ce take gudun maganar mutane shegiya.
"ni ba shegiya bace kije can ki nemi shegiyarki mutum ko baka saka magana da shi ba sai ya saka dan gulma an girma ba asan an gir........." bugun da ya sauka a bakina ne yasa nayi shiru da ban shirya ba umma tayi saurin shiga tsakaninmu tana bawa vaba hakuri sannan ta vita umma ta juyo wajena,"haba nana ke kullum kin fison ki sani cikin bakin ciki,baba kakarkice amma kin maida ita kamar yar aikin gidanku bakya rangonta mata,kuma maganar ta fiya kin san da bakin ki kukayi magana da shi kice sai nayi sati daya zaki tawo ba sannan kuma yanzu ki zo da wata maganar, kawai umma kice ba kya son nazo gidanki,saboda kin auri mai kudi' haba nana har akwai wani arziki da zan samu wanda ya fiki naba saboda irin son da nake miki yasa vaba take jin haushina,nana ki tausaya mu rabu da vaba cikin farin ciki,kin ga yanzu in nace na amince zan tafi dake yau vaba ranta zai baci kar kiyi fushi dani ni nayi miki alkawarin rana ita yau da kaina zan zo in dauke ki kiyi hakuri"tana magana tana shafa kaina haka yasa zuciyata ta sauko. shi kenan umma Allah ya kaimu kuma kin san babba ba abincin ta take ba ni ba in kuma so kike inyi iskanci na samo to"


πŸ…°bbagana hausa novels@ facebook.
[7/7/2016, 8:23 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣1⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com



haba nana Allah ya tsareki da iskanci,fatana Allah ya tsareki ya rabaki da dukkan mai sharri bara na baki dubu goma ki rike a hannunki ranar sai karfe takwas suka tafi suka kaita lokacin bana gidan karfe goma da rabi na dawo gidan kaka na tarar a zaune a soro "ina kika je tun dazu nake jiranki zan rufe kofata inda kika aiken wajen naje uwata,ai da kin sani kin rufe wallahi da sai na karya kofar kuma na tara miki mutane wani azababban mari ta sakar wanda ya sani yin shiru "shegiya mara kunya wadda bata neman albarka bankadaddiya ki kara gayan magana ta mai da kofar ta rufe ta biyo ni tana bambami ina zuwa na nufi kicin wata sungumemiyar tabarya na dauko n shigo dakin ina dai kin isa dan girman Allah ki kara marina sai in balla miki kai dan kinga ina rabuwa dake bafa tsoronki nake ba,ki kara marina ki gani ina magana ina tura mata fuskata ki mare ni mana ido kawai ta zuban jikinta yana rawa,na saki murmushi "mutum sai tsoron tsiya wallahi yau mu biyu ne ki mun ki ga karyar rashin kunya dama ina ragonta miki dan darajar ummata,to dan Allah yanzu kimin abin da kike min ki gani koh zan rabu dake,wallahi zan yanka ki matsa malama ki ban waje na karasa na kwanta jakata na bude 2 miss call mamaki ne ya kamani ganin har miss call two ni dai nasan bbu wanda yasan number ta duka duka yau kwana uku dasa layin abin ya kara bani mamaki da naga number wata iri dagani lambar wata kasarce sai kuwa naga text message abin da nagani "my momy lafiya nayi ta kewar momina na kira kuma anki dauka please momy a dau wayata. tsaki naja ji wani wahalallen wayar na kashe na jawo littafina ina dubawa.washe gari bbu wanda ya kula wani tsakani da babs nayi wanka na shirya ina jiran lokacin makaranta yayi na fice na jawo jakata na dauko waya na kunna ban fi minti uku da kunnawa ba naji kira number jiya ce a zuciyata nace bara dan na okey wata ajiyar zuciya naji an saki.uhum my momi laifi nayi akai min wannan hukuncin naji wata daddadar murya ta furta momy ki min magana please ko naji dadi " cikin tsawa nace mallam wrong number ka kira kan yayi magana na katse wayar na mayar jaka ina mita na mike na fita ina fita titi na samu adaidaita sahu,bayan na sauka ina tsallaka na shiga ina cikin tafiya naji magana daga bayana sannu ko nayi saurin juyowa ina kallonta ganin yar uwata ce mace yasa na saki fuska tana zuwa sannu tana murmushinta mikon hannu tace jiya kece aka kawo ki class dinmu koh? ke yar ajince? eh ai tun da aka sauke ki a adaidaita sahu na keta miki magana baki ji ba."


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:23 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣2⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com

kawai naji ta kwanta mina tare muke har muka karasa class din daga baya muka zauna.baki gayan sunan ki ba ta tambayeni tana murmushi oh am sorry,nana safiyya mukhtar nake,kuma gaskiya sunan nice name ni kuma sadiya adam nake da fatan zamu zama kawaye kuma mu zauna da juna tsakani da Allah ina murmushi nace na gode da zabata da ki kayi a matsayin kawa kuma insha Allahu zaki same ni kawa ta gari mai kuma......' malami ne ya shigo dan haka mukai shuru bayan ya gama ya fita na juya ina kallon sadiya kawata.kai karatun jami'a akwai wuya musamman ma course dinmu,kai nana ai irinku karatu bazai muku wiya ba saboda me kikace baya mana wuya? nana kin ban mamaki sosai banyi zaton ki haka ba sai naga kin fi haka" kin fa sani a duhu kai kawata kamar ba kya jin hausa.Allah ban zata kina da kokari ba okey zagina zaki bbu batun zagi sai......"waya tace tayi kara na zaro ta a jaka number jiya naga naja tsaki na katse.a'a kawata sweety ne yayi laifi aka ki daga wayarsa na gwalo ido πŸ‘€ nace waye kuma seweety Allah ya kiyaye dariya tayi sosai."amma kawata ba zaki gayan gaskiya ba duka duka yau muka hadu,dan haka ake boyan mai tsadar to ni dai shawarar da zan baki karki tsaya jan aji har ajin yazo ya tsinke dan yanzu mu muke da tsada muka ji ance daga bayanmu muka yi saurin juyawa.sadiya ta washe baki tana murmushi yayin da ni kuma na hada fuska ina harararsa.kai mun zuwan bazata saukar yaushe tun dare na sauka kina barci kuma yanzu zan wuce kai yaya dan Allah daga zuwanka,to ka zo ka zauna""ta juya tana kallona lokacin na mai da hankalina kan littafina "nana ga yaya na na daga fuskata ba yabo ba fallasa sannu ya gida? lafiya kawarmu ya karatu? na mike sadiya bara na shiga class okey kawata sai na shigo kan na karasa wayata ta soma kara karo na biyu a fusace na dago wai kai mallam ba nace maka wrong number kakira bane kake ta damuna please sister ki daure ki sauraran "kaga mallam kaje can ka nemi yar uwarka karka kara kiran wayata kayi magana"


πŸ…°bbagana hausa novels@ facebook.
[7/7/2016, 8:23 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

1⃣3⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–

www.muhdabbagana.blogspot.com


na katse na ja tsaki har kin sallami yayan naki okey ke ba ya yanki bane abin ba kara nao dariya sorry sahiba gaskiya na fada saboda ni dayace banda yaya mamana ta haifa ai ko inda kina da yaya dai sai nace ina a aiki cikin mamaki nace saboda me? don nasan zai kasance kyakyawa kamarki kinga ko kasami namiji mai kyanki ko haye bbu inda baza ka shiga ba ke,wallahi kin fiye ban dariya karfe biyu da rabi na koma gida kaka tana zaune tana kada lagwani na shigo ban ko kalleta ba na shiga ciki sai nayi wanka nayi sallah sannan na dauko sallaya da jakata na fito soro madam kaka ina abincina naji gidan kanshi dambu kike yi,"sai yanzu kika san da mutum a gidan mara kunya tana maganar tana cigaba da kada lagwaninta keh kaka me kuma nayi na rashin kunya na shiga ukuna kullum cikin laifi nake a wajenki ban taba yi miki gwaninta ba,amma shi kenan inna gudu na barku kwa nemin wata rana.in kin gudu sai me baki ji wani tsohon mawaki ba yace yawon duniya mafarki kowa yayi shi dole ya farka,kaka sharrin da zaki min kenan koh? ina batun sharri ko gaskiya ni kinga rabu dani in kuma yanzu ma kashe ni zaki yi to baki na bude kamar me hamma.wane ni na kashe kaka mu rayu dawa? oho miki sakarya kawai okey kakas magana ta wuce "wai wani rashin mutunci kike ji kike batan suna saboda wuyanki ya isa yanka to wallahi ki bi duniya a hankali "wai kakas meye haka ina ta binki ta lallami in kuma kin fiso muyo fada to ki ban abincin kin tsaya wani wa'azinki sai kace malamar gaske nan ko karatun sallah sai anci gyaranki inda bani nake koya miki karatu komai ba 'kin wa rakiya ita ce bata iya komai ba shegiya mara kunya wallahi indai haka ki kace zaki ringayi kinyi asara kuma in kinci dambun nan kinci hantar uwarki dan ba ubanki ne ya ban kudin ba.can ta matse miki dambun kuma kici ke daya kashen sa zakiyi.....wani yaro ne ya shigo shigan lagwani kai zo ka karbon lemon kwalba na shiga na dauko safayar kwalba na bashi bayan ya dawo ya cillan bakar leda a fuskata gashi nan inji kado (Dan malam mado ne shege kado har ya hado yaji kudin yaji banza ta wadi

Please Login or Register in order to submit comment