Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kin fara rigimar nn taki 6ata min lokaci kawai
zakiyi a banza.
Daga haka taje zuwa fita har ta bud'e ganbu bintu tayi saurin riqo hannunta tace"to tsaya kiji mana anti"
Fad'i ina jinki.
Kmr yaushe za'a sami turaren?
Ko gobe ma za'a iya samun shi dan d'azu ta kirani take ce min ta d'auko kaya.
Hln nawa take saida turaren ne to?
5k ne amma bari zan saya miki.
Nifa Anti har biyu nake so.
To inji dumus dan dae wlh bazan iya cire 10k wa ke kad'ai ba bayan nima ina son in siya.
Er dariya bintu tayi tace"kae Anti nifa er qanwar kice ko goma nace ae zaki iya keda duk wata yaya yusuf albashi yake maki.
Da wasa ta harareta tace"Aa ba albashi yake min ba mae yin albashin yake kawo min gabad'aya"
Bintu ta fashe da dariya tace"to muje gun yaya waheed in ce ya bani"
Kae bintu yanzu har sae kin tambaye shi bayan duk irin kud'in da yake baki"
Wlh yanzu ba kud'i a hannu na ne Anti ae da bazan tambaye shi ba kuma baki ga yanda yake matuqar son qamshin turaren nn ba wlh shiyasa nake so in siya har biyu suna d'an jima min kafin su qare.
To shike nn muje ki kar6a.
Nan suka fito koda suka zo falo basu sami waheed ba bintu ta tafi har d'akin shi ta kar6o kud'in ta kawo mata snn ta raka ta gate har sae da taja motarta ta tafi snn ta juyo.
Tafe take zata shigo cikin gida sae gyaran murya taji a bayanta uhm! uhm! am mata!
Bintu ta juya tana ganin wace ce ta kwasa aguje cikin ihun murna ta maqalqale ta kafin take d'agowa cikin mamaki tace"Fadila yau kece a gidan nn ko dai 6atan hanya kikayi dan dae nasan baki san gidan nn ba"
Da wasa Fadila ta harare ta had'e da fad'in bana son sharri ae rnr ma nazo ban same ki ba wae kina school mai gadin ku bai gaya miki ba?
Wlh bae gaya min ba ina ga ya manta dan dae duk wanda yazo bana nn in na dawo yana gaya min hln wa ya miki kwatancen gidan nn?
Ba ruwan ki ba dai kin ganni ba duk da ba kya buqatar inzo sae ni da na damu da in ganki.
Harara bintu ta dalla mata tare da fad'in"ke Fadila ni zaki gaya ma haka sharrin naki ya motsa koh!?
Dariya Fadila tayi dai dai sun iso falo bintu ta nuna mata guri ta zauna snn ta nufi kitchen dmn kawo mata ruwa da lemu.
Fadila sae kallon falon take ta koina abun sha'awa har idon ta ya kae kan wani kyakkywan photo da bintu tayi ita da waheed.
Sae kallon waheed take tayi tana yaba irin kyawon halitta da Allah ya masa fari ne tas dogo hanci har baka kmr biro ga kyakkywan sajen fuskar sa da ya qara fito da fuskar shi ya rungume bintu gabad'aya cikin faffad'an qirjin sa d'auke da murmushi suna kallon juna......tafin da taji ne ya dawo da ita duniyar kallon su ta sauke ajiyar zuciya had'e da kallon bintu,bintu tace" na dawo har na zauna sae tambayar ki nake ya su umma amma sam ba kya ji hankalin ki na kan photon mu ko lafiya?
tace"bari kawai bintu wnn da nake ganin ku a tare jikin photo shine mijinki ko kuma yayanki ne?
D'an murmushi bintu tayi snn tace"shine mijina"
Allah sarki wlh kunyi matuqar dacewa da juna naso ganin 'ya'yanku dmn nasan ba qaramin kyau Allah zae musu ba.
Lemu bintu ke zuba mata a cup tace"hm Fadila knn ae ba daga nn ba"
Amma da kmr wuya ke kyau shi kyau kuzo ku haifi munana gaskiya ke kam kinyi dace bintu jibe shifa d'an saurayi dashi amma ni sae kin ga wanda ake qoqarin had'a ni dashi zae kaifa shekara 30 da wani abu zuwa sama.
Er dariya Bintu tayi tare da miqa mata lemu a cup snn tace"to ke a ganin ki nawa mijin zae yi shekara nawa.
Fadila wacce dama idon ta na kan photon su tace"ae wnn da gani ba zai kai talatin ba"
Bintu tace"wlh jikin sa ne haka amma ya haura talatin nn da kike ganin shi dan haka kar ma kice zaki bijirewa iyayen ki akan za6in da suka miki ae shekaru basu ne aure ba kedai ki sami mutumin kirki mai sonki kuna zaman lafiya dashi snn tunda ba kece kika girme masa ba meye a ciki bare kuma yanzu shekara talatin da wani abu ba wasu abu bane musamman ga d'a namiji sae ki ganshi tamkar lokacin yake jin samar takar shi ba dan komai ba sbd lokaci ya canza shekaru sae tafiya suke sauri sauri.
Ajiyar zuciya ta sauke tace" hkne bintu amma ni wlh nafi son na auri saurayin da bai wani girmen min ba mu kashe junan mu da soyayya"
Hm Fadila knn saurayin da bai wani girme miki ba ae qaramin yaro knn da ba lalle ne ma ya iya riqe ki ba,nidai shawara ta ki yarda da za6in iyayen ki tare da roqon Allah yasa shi yafi zama alkairi.
Amin bare gayen ba laifi wlh d'an uwan mu ne baki ga yanda yake so na ba duk yabi ya matsu ayi auren gani yake kmr wani zai iya qwace masa ni.
Uhm ai nima wlh haka mukayi da yaya waheed duk da yasan ina son shi amma ya matsa sae da akayi auren nn snn hankalin sa ya kwanta,bari ma in kira miki shi ku gaisa.
Bintu ta wuce Fadila sae kallon photon su take ganin take duk duniya bintu ta gama yin sa'ar miji a rayuwa bata kuma ta6a ganin mata da mijin da suka dace kamar su ba.

Koda bintu taje d'akin waheed ta same shi zaune a gefen gado ya d'aura laptop kan stool yana aiki.
Gab dashi taje ta zauna ta d'an kwantar da kanta a jikin kafad'ar sa tana kallon aikin da yake snn tace"yaya weekend d'in ma baza ka huta ba?
Yace"ae ba wani aiki bane yanzu zan gama ko wani abu kk so?
Eh wata qawa ta ce da mukayi school d'aya tazo shine nake son kaje ku gaisa amma bari ka kammala tukun.
Ya rufe laptop tare da fad'in "ae na ma kammala muje"

Ya riqo hannun ta suka zo falo ya zauna suka gaisa da Fadila cikin sakin fuska snn ya tashi ya koma daga ciki.

Bintu ta zauna suka ci gaba da firar su sae gasu sarah da zeenah sun zo suma suka zauna aka ci gaba da yin firar tare dasu dan duk sun san juna,da ta gama abinci ta kaiwa waheed nasa ta d'ebo musu suka ci.
Waheed kam da ya gama cin nasa abinci fita yayi ya bar musu gidan ya kuma baiwa bintu 6k idan sun tashi tafiya ta basu.

Da dare waheed ne ya shigo d'akin bintu cikin shirin sa na bacci ya sameta zaune gefen gado ta fito daga wanka daga ita sae d'an pant tana shafa mai, jikinsa na rawa yaje gab da ita ya zaune idon sa qyar akan qirjinta yasa tafin hannun sa yana shafawa ba tare da ya d'auke hannun nasa ba ya kalle ta yace"duk da ba kya son na fad'a qirjin nn naki sae qara cikowa yake yana tsokale min ido shiyasa nake zargin wae ko dai akwai ajiyata a nn ne?
Ya qarashe maganar ne tare da d'aura hannun sa kan cikin ta.
Bintu ta janye hannun nasa a hankali snn tace"ni kam banida komai yanayi ne kawai"
Waheed dake kallon ta yace"to yau ina ce dai a d'akina zaki kwana koh?
Da murmushi ta girgiza kanta alamar a'a
D'an marairaice fuska yayi ya kama hannun ta ya tafi dashi kan tsakiyar cinyoyin sa yace"ta6a kiji yanda Antinki ke tsananin buqatar ki fatima duk satin nn haka nake fama da ita da qyar nake samun yin bacci wanda na tabbatar yau idan ban same ki ba komai zai iya faruwa.
Kallon sa bintu tayi tare da janye hannun ta snn tace"ni ae fashin sallah nake kaga ba yanda za'ayi"
Da sauri ya damqo kafad'unta ta yana kallon ta cikin tsananin damuwa yace"haba dae fatima da gaske kike!?
Murmushi ta sakar masa tare da jan karan hancin sa tace"ni da wasa nake maka"
Harararta yayi ya kuma matse mata nipple ba shiri ta saki qara,da saurin sa ya sake,
tasa tafin hannunta tana murza gurin tana kallon sa kmr zatayi kuka dan ba kad'an ba taji zafi sbd dama gurin zafi yake mata.
Cikin damuwa waheed ya janye hannunta yakai bakin shi sae hura mata gurin yake yana bata haquri shi bai zaci zata ji zafi da yawa haka ba.
Bintu tayi shiru idanun ta a lumshe cike da jin dad'in yanda iskan bakin shi ke sauka akan nipple d'inta, waheed ya d'ago sae kallonta yake d'auke da d'an murmushi a fuskar sa, a nn ta bude' idonta itama tana kallon shi d'auke da nata d'an murmushi takai bakinta a hankli kan nashi ta had'e,da sauri waheed ya cafki harshen ta ya soma tsotsa cikin kewar ta da yayi,bintu tasa hannu ta bud'e zip d'in wandon sa ta zira hannun ta ciki sai mammatsa shi take tana shafa shi a hnkli nn take waheed ya soma jin wani irin yanayi jikinsa ya d'auki rawa yasa hannu ya cire mata d'an abinda ya rage a jikinta ya jefar snn ya kwantar da ita ya mata rumfa da faffad'an qirjinsa yasa lallausan harshen sa sae lasar jikinta yake ta koina,
bintu na son dakatar dashi ya barta tayi shirin bacci suje d'akin sa amma ina ta kasa dan yaje inda ko magana ma bata iya yi sae numfashi da take fitarwa sama sama, tasa hannu ta cire masa kayan jikinsa gabad'aya snn ta qara manna jikinta sosai da nashi ta yanda zata fi jin dad'in abinda yake mata ae fa sae ta soma jin numfashin ta na neman rabuwa da jikinta kan dad'i dan waheed maye ne gurin mato da ita ta hanyar yi mata abinda tafi so,a rud'e jikinta na rawa ta tallabo fuskar sa ta cusa ta gabad'aya kan tsakiyar nonuwanta waheed ya kami nonuwan sae murza su yake yana tsotsa tamkar mayuwanci jinjiri duk yabi ya qara rikitar da ita.
Da qyar ta iya tashi ya kwanta turn d'in sa yazo knn, tasa harshen ta kan mararrabar cinyoyin sa ta cika bakinta sae tsotsa take tamkar ta sami giant lollipop take waheed ya gigice sae buga cinyoyin sa yake yana qara tura mata uwar gayyar a cikin bakinta yana wani irin ihu dad'i dmn gabad'aya ta gama rikitashi da salonta.
Koda suka je ga babban aiki waheed ba ji ba gani gabad'aya ya fita hankalin sa kmr wani zautacce sae sambatu yake kyace yaune ya fara d'and'ana mace a rayuwar shi.
Bintu kuwa ba'a ko mgnr ta sae numfashi take sama sauri sauri shin d'adi take ji ko zafi ta ma rasa wanne ne.

Rnr Monday da asuba waheed ya dawo daga masallaci ya shigo d'aki yayi tsaye a bakin qofa sae kallon bintu yake wacce ta linke hijab da darduma ta bud'e wardrobe ta saka snn ta qaraso gab dashi tare da waving hannunta tace "yaya dai yaya naga tunda ka shigo sae kallona kake tayi me ya faru"
Murmushi yayi tare da d'aura mata kiss kan goshi yaja hannun ta yace muje kiji wani albishir mae dad'i
Gefen gado yaje da ita ya zauna snn ya zaunar da ita kan cinyoyin sa,hannun sa kan cikinta yana kallonta fara'a fal akan fuskar sa yace"fatima wani mafarki nayi wae kin haifa min 'ya'ya muna musu wasa sae dariya suke suna jin dad'i shine nace kodai da akwai babyna a cikin ki kike 6oye min ba kya so in sani?
Duk da irin fargabar da bintu ta shiga ciki bata bar ya gane ba sae hannun sa da ke kan cikinta ta ture cike da shagwa6a tace"nifa yaya ka daina min haka na gaya maka bana so ae idan inada ciki kafi kowa sanin bazan 6oye maka ba"
Gashi kuwa kin 6oye min fatima ki tuna fa kusan 3months knn rabon da inga kinyi al'ada snn gabad'aya yanayin jikin ki ni'imar ki hasken ftr ki duk sun canza fatima ba kmr da ba.
Bintu kam gabanta ne ya soma fad'uwa idan bata yi dagaske ba tabbas waheed zae iya gano tana da ciki ba kuma ba zata so hkn ba.
Rae 6ace ta fashe masa da kuka tana fad'in"to ae wnn 6atan wata ne kawai kuma ya za'ayi in 6oye maka inada ciki byn bana shege bane na halal ne wanda zakayi farin ciki da jinsa"
Cikin muryar rarrashi yace"calm down fatima yi haquri daina kuka kinji na daina bazan sake tambayar ki ba"
Bata kula shi ba ta tashi ta bar masa d'akin sae kiranta yake taqi dawowa.
Damuwa yaji a ransa sosai yasan ko ya bita ba saurararshi zatayi ba gashi in ta soma fushi bata iya ba.
Tashi yayi yaje bathroom yayi wanka bayan ya kammala shirin sa tsaf yazo falo ya same ta cikin shirinta na fita tana zaune kan dining tana break fast d'inta, ta ajiye masa nasa gefe yau bata buqatar suci tare knn.
Ba yanda ya iya yayi zaune yaci sae da ya gama snn suka fita har ya sauketa school magana bata had'a su ba sae fmn fushi take dashi.

Bayan ta gama lectures ne ta had'u da su zeenah suma sun fito suka nemi suje hostel dan sauri suke suna da evening lecture tace musu suyi haquri da akwai mgnr da take son zasuyi nn sukaje can gurin wata bishiya akwai kujeru a gurin suka zazzauna.
Sae da ta kalli kowannen su snn tace"a gaskiya ina cikin damuwa da tunanin yanda zanyi da cikin nn sbd yaya yana gab da gano cewa ciki ne dani ni kuma wlh bana son cikin nn"
Zeenah tace"to shine zaki wani zaunadda damu ki gaya mana bayan maganin damuwar nn a hannunki yake ko yanzu kike so da kaina sae in kaiki a zubar da cikin nn amma kika ce wae ke tsoro sae kinyi shawara har gashi yau kusan sati d'aya ba wani bayani wlh bintu ina guje miki barin cikin nn ki haife shi zae iya kawo miki ciwon yoyon fitsari kuma ke ganau ce ba jiyau ba nn asibitin kinga wa enda suka had'u da wnn lalurar aka tura su asibitin su da za'a kula dasu inda can ba mai jinyar ki sae dubiya kawai kuma har shekara ake ana fama da wnn lalurar.
Qwallah ne suka ciko tap a idon bintu tace"wlh yaya waheed yana son haifuwa gabad'aya kwanakin nn sae mgnr baby yake min har ma yakai ga yayi mafarki shine nake tajin kmr kar in zubar ko dan farin cikin sa"
Tsaki zeenah ta buga ta tashi zata bar gurin bintu tayi saurin riqo hannunta tace"haba zeenah meye hk magana fa muke ina neman shawarar ku kuma shine zaki tafi"
Wlh kin ban haushi ne bintu ana maganar lafiyar ki kina mgnr farin cikin d'a namiji,namiji fa gubane kuma qanin ajali sae ya miki illah ya gudu ya barki.....a'a banda yaya waheed i really trust him wlh nasan yana sona a duk halin da nake ciki inshaa Allah ba zae guje ni ba,kawai gaya min yanzu ya za'ayi na amince d'in zan zubar.
Kae tsaye zeenah ta washe baki tace"haba ko ke fa er gari yanzu naji magana zo mu zauna nn taja bintu suka zauna snn tace"ki kwantar da hankalin ki zubarwa mae sauqi ne dmn ni kinsan ta mutane ce da dama nasan likitocin asibitin nn tunda kun gama lectures sae ki tashi mu tafi akwai wani likita da nake shiri dashi yana nn bai fita ba ya miki allura cikin minti talatin cikin ya zube kaf.
Da sauri bintu ta girgiza kanta tace ni gaskiya kinsan bana son allura kuma ina tsoro kar aje likitan yasan yaya waheed asirina ya tonu.
Oh oh kedai kin cika tsoro wlh
Hm yaya waheed fa mutumin mutane ne kin sani ko rnr fa da naje gida a qafa da isata sae gashi ya kirani wae meyasa kinga gwanda kawai kije ki samar min pills nasha yafi kuma hankalina zae fi kwanciya.
Wnn ba matsala bane bari inje in dawo nn ta tafi ta bar bintu ita da sarah bintu tace"sarah wlh ji nake kmr in fasa ina jin tsoron kar wani abu ya biyo baya da zan zo inyi dana sani.
Le6ace baki sarah tayi snn tace"babu dana sani sae barin cikin nn kuma ki cire tsoro a ranki ba abinda zae faru.
Shiru Bintu tayi bata sake cewa komai ba har zeenah ta dawo ta miqa mata abortion pills d'in tare da yi mata bayanin qwara d'aya kawai zata sha.
Jiki sanyaye bintu ta kar6a tare da tambayar ta kud'in maganin.
Zeenah tace"haba dai bintu ae kinfi qarfin haka a gurina burina kawai kar kisa tsoro a ranki kije can ki kasa sha.
Kar ki damu inshaa Allah zan sha, ni zan tafi gida komai ake ciki zan kira ku"
To shike nn Allah yasa ayi a nasara.
Tace "Amin snn ta wuce"
Sarah ta kalli zeenah suka kwashe da dariya tace"kae lallai sae yau na tabbatar bintu yarinya ce wani na neman yayi auren nn ya haifu ita ta samu tayi auren ta sami ciki a sauqaqe ko wani wahaladda ita baya yi shine kan wani banzan buri nata take qoqarin zubarwa,
Wae ita qanqanta kinyi qanqanta kika bar akayi auren ae da sae kice baki tashi ba.
Zeenah ta bata hannu suka tafa tace"banni da ita nn gaba ta gane"
Daga hk suka wuce hostel.

Bintu kuwa cike da tunani ta isa gida gabad'aya jikin ta a sanyaye ta samu tayi sallah tana idarwa taje ta bud'e fridge ta d'ebi ruwa a glass cup ta tafi gefen gado ta zauna tare da ajiye glass cup d'in kan bedside drawer snn ta d'auko jakarta ta ciro kwalbar abotion pills ta bud'e ta d'auki qwara d'aya,
Ta tsaya sae kallon qwayar maganin take qwallah tap a idonta tana tunanin ko dai kar tasha,
d'ayan 6angaren zuciyar ta tace"idan baki shaba ya zakiyi da cikin bayan baki shiryi kar6ar sa ba.
Nan kawai ta rufe ido snn ta kad'a maganin a cikin bakinta ta d'auki ruwa tasha ta had'iye maganin.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*








*_Story n written by Billy giro😊_*






*_page 16_*
Had'iye maganin nata keda wuya taji an turo qofa a rikice ta saki glass cup tayi saurin 6oye kwalbar magani a cikin jakarta taje zata 6oye jakar waheed yayi saurin dakatar da ita ganin zata taka kwalbar glass cup d'inda ya fashe.
Cike da tsoro ta tsaya tana ji kmr ta saki fitsari a gurin dan gabad'aya ta gama rud'ewa in asirin ta bae tonu ba.
Tana kallo har waheed ya qaraso gurinta ba tare da ta iya wani qwaqqwaran motsi ba tana tunanin shin saukar mari zata ji ko me.
A mamakin ta sae jin tayi ya rungume ta zuwa faffad'an qirjinsa yana bata haquri dan ya fahimci kmr shi ya tsorata ta sbd shigowar da yayi kae tsaye.
Bintu kuwa sae faman sauke ajiyar zuciya ta shiga yi ganin ba asirin ta ne ya tonu ba.
Sae da waheed ya tabbatar hankalinta ya dawo jikinta snn ya zaunar da ita gefen gado ya shiga aikin
share qwalaben.
bintu ta kafe sa da ido kawai sae kallon sa take tana ji kmr tayi sauri taje ta amayar da maganin kafin ya fara mata aiki dan sae jin take bata kyauta masa ba,amma sae bata tashi ba tayi zamanta har ya gama yazo gab da ita ya zauna tayi saurin sadda kanta qasa sbd hawayen da suka cika mata ido.
Da kulawa waheed ya d'ago fuskarta yana kallon yanda hawayen suka soma sailalowa a hankali kan kumatun ta yasa hannu ya share mata hawayen ya kuma tafi da ita zuwa qirjin sa sae qara rarrashin ta yake yana bata haquri kan sauri yake yazo d'aukar abu ne shiyasa ko knocking bae samu yayi ba ya bud'e ganbum kae tsaye.
Komai bintu kasa ce masa tayi sae Allah Allah take ya tafi kar cikin ya zube a gaban shi dan har ta d'an fara jin wani yanayi a jikinta.
Nan kawai waheed ya d'ago ta a hankali yace"ina ma kika ajiye min takardun nn?
Bedside drawer ta nuna masa ya bud'e ya d'auko takardun yazo gab da ita ya d'aura mata kiss kan goshi tare da fad'in "sae na dawo"
A sanyaye murya can ciki tace"a dawo lafiya"
Yana fita marar ta ta wani irin tsinka mata ba shiri ta sauka kan gadon ta durqushe gurin ko wani motsin kirki ta kasa yi sae can ta samu da qyar ta rarrafa ta tafi bathroom tasa key ta rufe gudun kar waheed ya sake dawowa ya sameta.
Ta kwashe awa d'aya a ciki kafin take fitowa daga ita sae towel d'aure a jikinta idanun ta sunyi jajur da gani taci kuka sae taka qafarta take a hankali har ta iso kan bed ta kwanta still ko motsin kirki bata sonyi.

Koda waheed ya dawo gidan yamma tayi sosai amma ya same ta kwance a yanda ta kwanta amma ta samu bacci ya d'an kwashe ta hannunta kan mararta.
A hnkli ya zauna kan bedside drawer tare da kai hannun sa kan gefen fuskar ta yana shafawa.
Bud'e idonta tayi tana kallon shi ta yunqura a hnkli ta tashi zaune ya dawo nn gefen gado ya zauna kusa da ita ya janyo ta zuwa jikin sa yana kallon hannun ta da ke kan mararta ya kalle ta yace"period pain?
Ta gyad'a masa kae kmr zatayi kuka dan sosai take jin zafi duk da cikin ya zube.
Da kulawa waheed yasa hannu yana share mata hawayen da ke sauka kan kumatun ta.
Yace"sannu kinci abinci"
Tace"um um ban ko iya dafa mana komai ba"
Kasancewar waheed baya son cin abincin sayarwa yace"Ok to bari inje gurin mami in kar6o mana daga nn in biya chemist in siyo miki maganin ki da kike sha ko da akwai sauran shi"
Girgiza kanta tayi alamar babu.
Yace"to ko dai a miki allura dan naga karon nn kmr ciwon nn yafi worst koh"
Da sauri ta girgiza kanta bata son allura.
Bai musa mata ba ya tashi ya fita.
Ya d'an jima kafin yake dawowa d'auke da kulolin abinci a basket ya biya kitchen ya d'auko musu plate snn ya shiga daga ciki ya sami bintu kwance qasan tilse d'in d'akin sae juyi take a hankli ciwon marar na damunta.
Ajiye kwandon abincin yayi ya qarasa gurinta a natse ya tada ta zaune ya jingina mata pillow a bayanta sae sannu ya ke mata.
Da kanshi ya zuba musu abinci tana manne a jikinsa yana bata a baki tana ci shima yana ci har suka qoshi snn ya 6alle magani ya bata tasha ya kuma nemo er doguwar riga ya saka mata ta kwanta snn ya tafi zuwa masallaci kasancewar magrib tayi.

Cikin ikon Allah zuwa bayan sllr isha'i har ta fara jin d'an sauqi sauqi tana kwance jikin waheed suka ji ana musu knocking.
Waheed ne ya tashi yaje ya bud'e qofa,
mami ce d'auke da

Please Login or Register in order to submit comment