Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zo min da ita.
Bintu tayi murmushi dai dai sun iso falo tace"ilham, daddy Abba, yaya Yusuf ni zan tafi sae kuma wani lokaci idan na koma shigowa.
Ilham tazo da gudu ta riqa hannun bintu.
Yaya Yusuf ya riqo hannun Abba da daddy suka fito su duka har anti Hafsa suka rakota har gate ta shiga mota ilham sae bye bye take mata bintu na mayar mata har motar su ta wuce snn suka juya suka koma daga ciki.

Bintu na isa gida kae tsaye d'akin waheed ta nufa ta tura qofar d'akin a hnkli cikin sallama wani irin sanyin dad'i da dadd'an qamshi ya d'aki hancinta ga d'akin luf luf ba wani haske sosai,ta shiga ta maida qofa ta rufe
sae ga waheed ya fito daga bathroom gurin wanka zir d'insa ba komai a jikinsa daga shi sae d'an qaramin towel a hannun sa yana goge gashin kansa.
Yana ganin ta ya ware mata hannayen sa cike da murmushi,
ta qaroso ya rugunmeta yana fad'in"oyoyo my lady kin dawo"
Bata ce masa komai ba sae shagwa6e masa fuska da tayi.
Ya riqa hannunta suka tafi kan bedside suka zauna,ya d'aura tafin hannun sa a hnkli kan gefen fuskarta yana kallonta da kulawa snn yace"mene wa ya ta6a min ke gaya min kinji"
Bintu dake kallon sa a shagwa6e takai hannu kan faffad'an qirjinsa ta tafi dashi a hnkli har izuwa kan tsakiyar cinyoyin sa ta kama abinda yafi matuqar so ta ta6a a jikinsa ta shiga shafa gurin a hnkli cikin qara shagwa6e fuska tana kallon sa snn tace"ba kae bane kaqi zuwa ka d'auko ni sae driver da ka tura min"
Waheed dake kallonta ya lumshe ido cikin jin dad'in shafar shi da take ya kwantar da muryar sa sosai yana"fad'in"am very sorry my lady yau a gajiye na dawo shiyasa amma da kaina naso inje in d'auko ki"
Tace"To me yasa kayi wanka baka jira na dawo muyi tare ba?
Sae da yakai babban yatsan sa kan d'an qaramin bakin ta da ta turo ya shafi lips d'in ta a hnkli snn yace"sorry once again duk gajiyar ce ta kawo min hk amma muje in miki wankan da kaina koh"
Murmushi bintu tayi tana kallon sa cike da so yasa hannu ya soma cire mata kayan jikinta har ya cire mata komai ya d'auke ta ya d'aura kan cinyoyin sa sae kallon nonuwanta yake da kulawa, yakai hannun sa kmr da tsoro yana shafa su snn ya kalli bintu yace"Fatima kaddai wani abu kk shafawa a nonuwan ki dibi yanda suka qara cikowa"
Bintu ta kalli nonuwanta d'auke da murmushi dan jin zancen nasa tayi da kamar zolaya.
Ta d'ago ta masa wani d'an kyakkyawan kallo snn tace"uhm yaya knn ka kuwa kalli anti babba kafin ka kalli qirjina"
Da rashin fhmta waheed yakai duban sa a tsakiyar cinyoyin sa ya kalle ta yace" fatima mene ne ni banga wani abu ba"
Tace"baka ga irin girman da anti babba ta qara ba?
Da saurin sa ya koma kallon tsakiyar cinyoyin sa hannun sa akai sae dubawa yake amma baiga wani qarin girma ba,
ya d'ago yana mata kallon tuhuma dan ya fahimci zolayar sa kawai take,
Cikin dariya bintu ta tashi zata bar gurin ya kamota suka fad'i kwance kan bed yana kan jikinta ya kama kunnen ta yana dariya yace"kin raina ni koh?
Er qara ta saki tace"wash Allah yaya to ae kaine ka fara danni banga wani cikowa da mammana suka qara yi ba"
Ta qarashe mgnr cikin turo baki waheed yakai hannu zae matse bakin tayi saurin saka tafukan hannayen ta ta rufe fuskarta ya shiga yi mata cakulkuli bata bud'e fuskar ta ba sae zille zille take tana dariya tana fad'in yayi haquri.
Waheed ya tsaya cak da mata cakulkuli yana kallonta a kasale da idanun sa dasu ka soma canza kala.
Nan bintu ta bud'e fuskarta a hnkli tana kallon shi d'auke da murmushi tace"yi haquri yaya bazan sake ba.......kan ta qarasa sae jin bakin sa tayi a nata ya cafki harshen ta ya soma tsotsa tamkar ya sami wani hadadden sweet,idanun sa a lumshe sae shafa jikinta yake ta koina tana ji har da wani 6ari jikinsa keyi.
sha'awar gogan nata ta gama kae qololuwar motsa masa knn ae kuwa sae ta bashi kae bori ya hau dan itama tun shigowar ta d'akin ya fara tada mata tata sha'awar.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*






*_Story n written by Billy giro😊_*




*_page 7_*
Washe gari da asuba koda waheed ya tashi baiga bintu ba ya tashi sae miqa yake had'e da salatin annabi dake fita bakin shi.
A tunanin sa bintu tana bathroom amma koda yaje bata ciki yayi brush had'e da arwala snn ya fito,ya nemi farar jallabiyar sa ya saka.
Bintu kuwa na kitchen tana d'aura danbun shinkafa er gote da aka 6arje dan haka kawai tunda kirayen kirayen sallah ya farkadda ita taji ba abinda take so irin taci danbu.
Waheed ne ya shigo kitchen d'in yayi tsaye a bakin qofa hannuwan sa a hard'e kan qirjinsa sae kallonta kawai yake.
Qamshin turaren sa ne ya fahimtar da ita yana gurin ta d'ago ta kalle sa d'auke da murmushi tace"sannu yaya ka tashi"
D'an guntun murmushi ya sakar mata ya qaraso gurinta hannun sa kan qugunta ya d'an tafi da ita zuwa jikinsa yana kallon abunda take yace"fatima me kike d'aurawa tunda asussuba haka ko sllh ba'ayi ba?
Wlh yaya haka kawai ina farkawa naji ba abinda nake son ci irin danbu.
To ae da kin bari anyi sllh tukun koh,
Yaya bakaji yanda nake jin son sa a raina bane kuma gani nayi tunda ina da komai na had'in shi gashi kuma ina shiga school gwanda inyi in kammala in samu in d'aura maka naka break fast kafin lokaci ya tafi.
Aa ae ba sae kimmin nawa break fast ba muci danbun naki kawai dmn bana son ki wahala da yawa.
Murmushi bintu tayi dae dai ta kammala had'a danbu ta zuba suka fito waheed ya nufi masallaci ita kuma taje d'aki tayi arwalla tayi sallah.

By 7am tuni danbun ta ya nina dan harma sunyi wanka sun shirya snn suka tafi kan dining bintu ta zuba musu a plate d'aya kmr yanda suka saba,ga kunnun ayan su a gefe cikin jug yayi sanyi har ya gaji,suna ci sae santi waheed keyi kan irin yanda danbun yayi matuqar taushi da dad'i kyace kuskus, in kuma yasha kunun aya har da wani ajiyar zuciya yake yi bintu dae sae dariya take in da sabo ta saba dan dik tayi girki sae yayi ta santi yana yaba girkin kyace rnr ne ya fara cin girkinta.

Bayan sun kammala cin abincin ne guraren 8am suka fita ya ajiye ta school snn ya wuce gurin aiki,dama haka sukeyi kullum shi ke kaita school idan ta gama lectures ta kirashi ya turo mata driver ya maida ta.

Bayan kwana biyu da faruwar haka waheed ne a gidan wani abokin sa da suke matuqar shiri.
Abinci suke ci suna fira waheed yace"ni kuwa Khalid sae naga kmr fushi kake da Zainab "
Khalid dake kallon sa yace"me ka gani?
Gani nayi da ka kirata mu gaisa har ta kawo mana abinci sae wani fusfuskewa kake kana faman shan toka ko kallon ta baka sonyi sae ma danne danne da kake a wayar ka har ta qaraci jera mana abinci ta wuce ba ko sannu da aiki sae ni kad'ai da na mata sannu.
Khalid yace"waheed knn to so kake in sake mata fuska ta samu damar raina ni"
Da mamaki waheed yace"as how Khalid matar ka ce fa da kukayi auren so bana qiyayya ba idan bata ji dad'i a gurinka ba a gurin wa zata ji to"
Waheed kasan fa bana son raini ko kad'an mace kuma tana da wani abu da zarar taga kana sake mata fuska kuna wasa da dariya sae duk tabi ta rainaka,shiyasa har kullum mamakin ka nake da ka auri wnn er qaramar yarinya da bata wuce ka raina ba wacce na tabbatar in banda sagar ci da rainin wayo ba abinda take maka a cikin gidan.
Waheed yace"Khalid zancen ka yasa nayi matuqar jin kunya dmn duk a tunani na kasan abinda kakeyi sae naga ashe baka sani ba.
Mace fa da kake gani itace uwar mu abokiyar rayuwar mu itace jin dad'in mu,itace komai namu idan babu mace tofa har da mu mazan babu.
Kan me to zaka nemi ka takurawa mace akan kawai kar ta rainaka anya kuwa khalid kayi aure ne dmn koyi da manzan Rahama......kaga waheed dakata ba wa'azi nace kamin ba kuma ina so ka fahimci cewa daa da yanzu ba d'aya bane haka matan daa da na yanzu baza su ta6a zama d'aya ba,kuma ni ra'ayina ne bazan iya sakewa mace ba in bata damar raina ni shiyasa kaga na auri wacce ta girma tasan kanta ba qaramar yarinya ba.
Er dariya waheed yayi snn yace"Khalid knn dani da na auri qaramar yarinya da kai da ka auri wacce tasan kanta duk a masu aure za'a kiramu asalima nafika jin dad'in rayuwar auren nida na sake da matata muna wasa da dariya cikin jin dad'i babu wani takurawa juna da muke.
Amma kai kanka ka takura kanka da kanka bama ita kad'ai ba tunda in ka shigo cikin gida babu wani sauran sakewa kana nn shaye da toka har sae kuma ka fita.
Wae ma tukuna in tambaye ka cikin baka son rainin ne kake had'a gado d'aya da ita har ta kae ga ka qunsa mata ciki har gashi nn ya fito kowa na gani a bayyane,nikam wace irin rayuwar aure ce kukeyi wnn Khalid yama kuke mu'amalar kwanciyar auren naku to a shaye da tokar ne kake yin komai, tell me kayi shiru sae kallo na kake.
Jiki sanyaye Khalid yace"is ok waheed naji nayi kuskure zan gyara.
Da yafi maka dan zaka fi jin dad'in rayuwar auren, kuma Allah yasa da gaske zaka gyara d'in ba fad'a kawai kayi ba dan ka huta dani dan nasan halinki ba yau ba.
Er dariya Khalid yayi yace"Allah dagaske nake gaya maka waheed fatana Allah ya bani ikon gyarawa kmr yanda nayi niyya.
Waheed yace"Amin"
snn ya tashi a cewar zae tafi ya bar ladyn shi ita kad'ai a gida.
Khalid yayi dariya yace to muje in raka ka mota ka tafi kar ta gaji da zama ita kad'ai agida ta ajiye kuka.
Waheed yace"kaga kuwa ba zan so kukan ta ba gwanda in gaggauta komawa in ga er leleta.
Murmushi kawai Khalid yayi yana mae qara jin qarfin gyara rayuwar auren sa da zainab dan sae yaji duk waheed ya birge sa.


Koda waheed ya dawo gida kae tsaye d'akin bintu ya nufa ya same ta zaune kan dressing mirror d'aure da towel tana shafa mae.
Yaje ta bayanta ya rungume ta ta mishi sannu da dawowa bae amsa ba sae yaye mata towel yayi yana kallon nonuwanta,bintu ta d'an shagwa6e fuska dan a tunanin ta ko zae sake neman ta ne gashi kafin ya fita sae da ya neme ta,shine bata ko samu tayi wanka ba sae yanzu sbd baccin da tayi.
Waheed dake kallon nonuwanta yace"ni kuwa fatima wai har yanzu baki kula da mamman ki sun qara cikowa ba jifa"
Saurin rufe qirjin nata tayi da towel cikin shan toka irin ta shagwa6a tana mae doddoka qafafunta qasa tace"ni yaya ka daina min sa ido bana so"
Da surin sa ya kama kunnen sa yace"afwan na daina tunda ba kya so amma d'anyi min murmushi,ta maqale kafad'a baza tayi ba ya shiga tsokanar ta kama dariya.


Bayan wani d'an lokaci, rayuwar su na nn yanda suke yinta abun sha'awa kullum cikin nuna so da qaunar juna suke da wuya kaga fad'an su sae dai rigimar bintu wacce tuni waheed ya saba da ita,haka fannin kwanciya
sam waheed bayada baqin ciki dan in zai neme ta sau nawa a rana bazata hana shi ba shiyasa yake qara jin sonta a ransa.

Su zeenah kuwa suna nn kan bakar su na ganin cewa sun lallata rayuwar auren su kota halin qaqa.
Bintu dae bata san komai akan nufin su ba sae karatun ta da tasa a gaba asalima kan irin shirin da suke bata ta6a kawo cewa zasu iya cutar da ita ba ko makamancin haka,shiyasa duk maganganun da suke mata idan sun had'u na ganin sun 6ata waheed akanta ta d'auka wasa ce kaiwa bata san cewa har cikin ransu abun yake ba dan bintu yarinya ce wacce in ta yarda da mutum to ta yarda da shine har cikin ranta.

Yau ta kasance weekend ne dukkan su suna gida ita da waheed suna zaune a garden suna shan iska ga garin yayi luf luf hadari ya kankama sae iska mae dad'i keta kad'awa duk inda farin cikin bintu yake ya tattaru guri d'aya dan a rayuwar ta tana bala'in son ayi ruwan sama ta shiga tayi wanka.
Waheed kam gwanin tsoron ruwan sama ne sam baya son su duke sa shiyasa yana ganin an soma yayyafi yaja bintu suka koma ciki sae kukan shagwa6a take ta mai ita ya barta ta fito tayi wanka,yaqi ya barta dan baya son ta shiga ruwa zazza6i ya kamata.
Ruwan na fara qarfi ta kyakyaci idanun sa ta lalla6a ta bud'e qofa ta fito aguje sae murna take tana tsalle tana rawa ga ruwan sae qara qarfi suke tasa hannu ta cire ribbon d'in kanta ta jefar sae tsalle take tana wasa da gashin kanta.
Ba yanda waheed ya iya yayi tsaye kawai a bakin qofa fuskar sa d'auke da murmushi yana kallonta tana ta wasa abunta cikin ruwa.
Da ta hango shi tace yazo suyi wankan ya maqale kafad'a shi bazai je ba.
Tayi dariya kawai taci gaba tsalle tsallen ta tana wasa da gashin kanta,
waheed dake kallonta sae duk ta bashi sha'awa ya ciro wayar sa ya soma video d'in ta.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*






*_Story n written by Billy giro😊_*




*_page 8_*
I Luv u ina sonka yaya!
Bintu ta fad'i hk tare da jefo masa kiss dan ta fhmci d'aukar ta yake,
shima ya mayar mata yace"I Luv u too my lady nima ina sonki"
Ta kirasa da hannu kazo muyi wanka to.
Ya girgiza kansa ba zai je ba tayi dariya sbd tasan ba zai zo ba d'in ta fad'a ne kawai.
Cike da jin dad'i taci gaba da yin wankan ta shi kuma yana ta d'aukar ta har sae da ta gaji dan kanta snn tazo ta same shi nn inda yake tsaye a bakin qofa zata cire kayan jikinta dake ta faman tsiyayar ruwa waheed ya saka wayar sa a aljihu ya kama hannunta yace"Aa muje daga ciki"
A d'an shagwa6e tace"Uhm yaya ni bana son in jiqa gidan aikin goge goge ya sameni.
D'aukar ta yayi cak had'e da fad'in muje ni zan goge dan baxan bar wani ya ganki ya shamma ce ni ba.
Tace"kae yaya ae naga ba kowa a gidan sae mu kad'ai"
Yace"shi mae gadi fa ba mutum bane"
Mai gadi da yana can cikin d'akin sa ya zai yi ya ganni.
Aa nidai hankalina zae fi kwanciya idan muka shigo ciki.
To ae gashi nn duk ka jiqa kayan ka,
Yace"ba komai nidae burina in kare mutunci ki"
Cikin jin dad'in mgnr sa ta kai bakinta gefen fuskar sa ta masa kiss snn tace"nagode da qaunar ka a kaina.
Waheed yayi murmushi dai dai sun iso bathroom ya sauke ta,ta cire kayan jikinta shima ya cire nashi ta kar6a ta had'a da nata ta saka a washing machine snn sukayi wanka da ruwa masu zafi.

Da dare Bintu ce narke kan jikin waheed sae zuba masa shagwa6a take da ya rasa gane kanta.
Yace"wai ni Fatima gaya min me kike so"
Yaya ni bana son in gaya maka kace a'a,
Bazan ce a'a ba gaya min.

So nake dan Allah muje kebbi ending of dis week wlh nayi kewar su umma sosai.
Da saurin sa ya tashi had'e da fad'in"may God bless u!ae kin tuna min gobe zanje kebbi kan wani d'aurin auren wani abokin mu da za'ayi ba kuma zan dawo ba sae Monday da yamma sbd wani meeting da zamuyi a can garin"
Bintu ta kama hannuwan sa cikin begin tace"dan Allah yaya kar kaje kace musu baza ka sami zuwa ba in yaso wani sati sae mu tafi tare dai dai mun gama test6 d'in da muke kaji"
Er dariya waheed yayi snn yace"to ae bazai yiyu bane Fatima,d'aurin auren zan fasa ko kuma meeting"
"Ka fasa kowanne in yaso sae ka basu haquri akan rashin samun zuwanka"
Ta masa mgnr ne cikin marairaice fuska.
Yace"hkn bazai yiyu ba Fatima dole ne inje, ba dan ma tests d'inda zakuyi ba ae da ke ya kamata ace naje"
Um um ni ban ma son kwana d'aya nafi son nayi kwanaki.
To kiyi haquri ki barni inje byn na dawo sae kuma muje a qarshen satin nn kmr yanda kk ce koh"
Uhm ni yaya bana son ka tafi ka barni nafi son in zaka je muje tare kasan bazan iya kwana gidan nn ni kad'ai ba wlh.
Kar ki damu ae gun mami zan kaiki cewa da mahaifiyar sa.
D'an guntun murmushi tayi tace"to shike nn ba komai amma....sae kuma tayi shiru bata ce komai ba.
Waheed dake kallonta da kulawa yace"amma me gaya min kinji
Cikin muryar kuka Tace"um um ba komai kawai banso ace zaka kwana ba kewar ka zata min yawa"
Sae da ya janyo ta zuwa faffad'an qirjinsa ya kwantar ya shiga shafa gadon bayanta a hnkli snn cikin muryar rarrashi yace"am sorry my lady ni kaina kinsan zanyi kewar ki ba kad'an ba,
dan ba yanda zanyi ne amma nafison duk inda zanje ina tare dake"
Tace"Ni ina tsoro kar daga kwana d'aya kaje kafi haka"
Um um inshaa Allah kwana d'aya kacal zanyi in dawo kinji.
Kae ta gyad'a masa snn ta qara shigewa jikinsa ta lafe sosai kmr wacce akace za'a qwace ta daga gare shi.
Washe gari byn ya kaita gun mamin shi da zae tafi suka rako shi suna masa Allah kiyaye hanya bintu kmr tayi kuka dan idanun ta cike suke tap da qwallah waheed ya musu bye bye yaja motar sa da sauri ya tafi dan ya fahimci kuka bintu ke son mishi shi kuma ba son ganin kukan nata yake ba.

Ranar Monday mami da kanta ta d'auki mota ta kai bintu school da kuma suka gama abinda suke taje ta d'auko ta.
Su zeenah basu yi wani mamaki ba sbd sun san irin so da qaunar da Mami keyiwa bintu ji take da ita tamkar er cikinta.
shiyasa suka d'auki qudirin itama sae sun lalata wnn soyayyar dake tsakanin su baza su bar bintu taji dad'i ta koina ba.

Bintu kuwa shiru shiru take ji har dare waheed bai dawo ba tayi kiran wyr sa kmr me bata shiga ganin haka yasa ta kira ummarta taji shin waheed ya taso kuwa?
umma tace waheed kam ae tun qarfe biyar mukayi sallama dashi acewar zae dawo bai iso bane har yanzu.
Komai Bintu bata ce da umma ba sae kashe waya tayi ta soma kuka kaddai wani abu ne ya sami waheed basu da labari.
Umma tayi ta kiranta a waya bata d'aga ba.
Jim kad'an mami ta shigo d'akin ta same ta sae kuka take bata tambaye ta dalili ba sbd yanzu ta gama waya da ummar bintu shiyasa tasan dalilin kukan nata .
Ta zauna taja ta zuwa jikinta sae rarrashin ta take tana kwantar mata da hankali kan inshaa Allah ba abinda ya sami waheed yana nn dawowa lfy.
Kae zancen nata keda wuya kuwa suka ji sallamar waheed ya shigo d'akin idon sa qyar akan bintu wacce tayi saurin d'agowa tana kallon sa da hawaye sha6e sha6e akan fuskar ta.
Cikin damuwa yace"Mami lafiya me Fatima keyima kuka dan Allah kaddai wani abu aka mata"
Mami tace"har ka tambaya bayan tun qarfe biyar aka ce mana ka taso amma har kusan qarfe goma shiru baka ba labarinka kuma wyr ka a kashe bata shiga ae dole hankalin mu ya tashi waheed.
Jiki sanyaye yace"kuyi haquri mami wlh a qarfe biyar d'in nn har na taso junaid ya kirani inzo dan Allah muci liyafar yinin biki da en matan amarya suka shirya mana shine na juya na koma sbd naga a bikin mu ba irin qoqarin da junaid bai mana ba hkn yasa naga bazan iya musa masa ba kan dole na koma,da zan zo ma har nuna min yayi bai ji dad'in da banzo da Fatima ba sae da na gaya masa uzurin da ya hana muzo tare snn yace ba komai.
Mami tace"to amma waheed ae ba haka ake yi ba ya kamata ace ka kira mu ka snr damu dmn hankalin mu ya kwanta amma sae kaje ma ka kashe wyr ka gabad'aya.
Sosai ya kwantar da muryar sa yace" Am sorry Mami wlh bansan na kashe wyr ba sae yanzu da na fito mota zan shigo na lura,
amma dan Allah mami kuyi haquri kunji".
Ajiyar zuciya Mami ta sauke snn tace "shike nn ae sae ka rarrashi er tawa ni bari in tashi ina zuwa.
Nan ta fita waheed ya zauna gab da bintu had'e da janyo ta zuwa jikinsa yasa hannu sae share mata hawaye yake yana qara rarrashin,a cikin rarrashinta da yake ne ya kama bakinta da nashi ya had'e yana tsotsa cikin nuna kewar ta da yayi ita ma ta biye mishi suna ta tsotsan bakin juna.
Can sukaji alamun mami zata shigo bintu tayi saurin janye jikinta daga nashi.
Mami ta shigo d'auke da abinci da lemu cikin tray,
bintu ta tashi da saurin ta ta kar6a ta ajiye a gaban waheed.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*









*_Story n written by Billy giro😊_*







*_page 9&10_*
Waheed ya kalli trayn abincin da niyar cewa bazai ci ba a qoshe yake,bintu tayi saurin dakatar dashi ta hanyar mintsilar shi ta gefen cinyar sa har sae da ya saki er qara ya kalle ta tayi saurin matsawa d'an nesa dashi bakinta rufe da tafin hannunta tana masa dariya ciki ciki.
Mami tace"lafiyar ka me yake faruwa kana ma 'yata kallon tuhuma haka"
A d'an shagw6e yace"yanzu mami baki ga abinda ta min bane har sae da na saki er qara kuma kinji".
Murmushi kawai Mami tayi ta kalli bintu dan taga lokacin da ta mintsile shi.
Ta maida duban ta gare shi tace"sauqin abin nasan halinka ba yau ka saba ma 'yata sharri ba dan haka yi kaci abinci ku tafi dare nayi".
Daga haka ta bar d'akin ba tare da ta jira taji me zae ce ba.
Kmr jira waheed keyi yaje zae kamo bintu tayi saurin matsawa bata san ta kawo qarshen gefen gado ba sae jin kanta tayi qasa waheed ya fad'o akanta cikin dariya ya kama kunnenta yace"dan Mami na shigar miki shine kika rainani koh"
Ta girgiza kanta cikin dariya mae kmr kuka snn tace"Wash Allah wlh a'a ba hk bane bana son kace ka qoshi bayan mami ta wahala da girka maka abinci"
Waheed ya saki kunnenta a hnkli yana kallonta da kulawa yace"kinji ciwo ne"
Eh qafata
Da saurin sa ya tashi zaune itama ya tada ta yana duba qafar yace"sannu da zafi sosai?
A'a ba zafi na d'an bugu ne kad'an.
yayi shiru sae qara duba qafar yake yana d'an matsa ta a hnkli.
Tayi murmushi tace"kar ka damu ba wani zafi sosai

Please Login or Register in order to submit comment