Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin dad'i taji har ranta, cike da murna ta qara qanqame shi tana ta masa godiya ,fuskar sa cike da fara'a ya lalubo bakinta ya had'e ya soma kissing d'in ta sbd shi dae a rayuwar sa bashi da wani burin da ya wuce yaga fatimar sa cikin farin ciki.
Haka itama a gurinta tana matuqar son ta faranta masa,
Nn ta kama masa suka shiga romancing d'in juna tamkar zasu had'iye kansu.
Sosai suka d'auki lokaci a hk har suka soma fita a hayyacin su sae bintu ce tayi qarfin halin dktr da kansu dan tasan halin gogan nata ba wasa in ta barshi yanzu ne zae musu tsirara ba kuwa zae saurara ba har sae yaje jihar samun gamsuwa.
Waheed kam still bae saurara ba sae bakin ta yake son sake lalubowa bata barshi ba sae rungume sa da tayi tana shafa bayan sa a hknli bakinta saitin kunnen sa tace "sorry yaya muna fa a d'akin umma ne"
A kasale Idanuwan sa jajur ya d'ago yana kallonta yace "to muje d'akina a matse nake wlh"
Yi hqr bari idan mun qarasa breakfast sae muje koh
Ba musu ya sauka kan gadon ta gyara gadon tsaf snn ya riqo hannun ta suka fito.

Umma na ganin su tace wae d'an da qyar sae ynx ka samu ka lallaso ta"
da waheed har bintu murmushi kawai sukayi suka zauna Abdallah yace"ae umma qanwar tawa mae sauqin kae ce da wata ce ma sae a kwashe awanni ba'a shawo kanta ba.

Komae umma bata ce ba sae murmushi da tayi su kuma suka zauna dmn ci gaba da breakfast .
Suna kammala cin abincin knn yayan bintu ya miqe a cewar shi kam zae tafi kasuwa bintu tayi zuruf tace"yaya zan bika"
Da sauri waheed ya kalle ta,Abdallah yace kasuwa fa zanje bintu. Tace"eh ina zuwa dan Allah"
To d'auko hijabin ki muje"
Da azamar ta kuwa ta miqe zuwa d'auko hjb,
Hm wae ina zaki je da kuma izinin wa!
Cewar waheed wanda ke kallon ta cike da mamaki,
Cike da shagwa6a tace "dan Allah yaya kayi hqr ka barni inje wlh na jima banje kasuwar garin nn ba ina so inje"
Baza kije ba Fatima kiyi hqr.
Haba yaya dan Allah....
Fatima baza kije ba nace Abdallah tafi abinka dan Allah.
Kukan shagwa6a ta fashe mishi dashi Abdallah yace "haba qanwata meye na kuka fad'i abinda kk so in siyo maki kinji daina kuka"
Uhm ni komai bana so kawae dae ina so inje ka roqa min shi ya barni.
Tashi waheed yayi ya fita da alama ransa ya 6aci
Abdallah yace"Aa qanwata tunda yace baza kije ba yi hqr kinga har kinsa yayi fushi ya fita share hawayen ki gaya min me zan siyo maki mae dad'i kici.
Cikin share qwallah tace"kwakwa da dabino"
Su knn kk so?
Um
To shike nn qanwata sae na dawo, umma ni zan tafi, to a dawo lfy Abdallah Allah ya tsare hanya
Amin Amin umma
Daga haka ya fita bintu taje kmr zata yi kuka jikin umma tace "umma kinga yaya waheed yaqi ya barni inje kuma shine kk yi shiru baki roqa min shi ba har ya fita kuma kinsan in kk ce ya barni inje zae barni"
Au so kk in biye wa sagar cin naki kenan koh, da Allah ! maza tashi kije ki same shi ki bashi hqr kan 6ata masa rae da kk yi,ke kullum sae kin 6atawa mutum rae hankalin ki ke kwanci.
Allah umma ba haka bane naso zuwa kasuwan ne amma ni banyi don in 6ata masa rae ba shine dae da saurin fushi awa kuturu....kan ta qarasa sae saukar duka taji a bayan ta tim,ta tashi da sauri tana fad'in"wash Allah umma da zafi wlh"
Umma ta dunqele yatsun ta duka biyar ta watsa mata tace"uwaki keda zafin in koma jin kince masa haka"
Bintu dake sosa bayanta kanjin zafin dukan ta wani turo baki tace"To ae gsky na fad'a umma"
Hargagota umma tayi zata qara mata wani dukan ta fita aguje tana dariya bata zarce koina ba sae d'akin waheed.
Kwance ta same shi ya rufe idanun sa kmr mae yin bacci ta fad'a sae kan jikinsa tana sauke numfashi, a hnkli ya bud'e idanun sa ya ture ta daga kan jikinsa had'e da juya mata baya.
Komawa ta sake yi kan jikinsa tana fad'in "to kuma yaya meye na fishi bayan ka hana ni zuwa ban kuma je ba.
Tashi yayi fuskar sa a d'aure yana kallonta yace "har tambaya kk bayan kinsan irin tsananin buqatar ki da nake amma kk zancen zuwa kasuwa ko tausayina ma ba kya ji wae har da kuka dan na hanaki zuwa.
Turo baki kawae tayi tana kallon sa rae 6ace ba tare da tace masa komai ba hkn kuwa sae ya qara 6ata masa rae wato bata ma ga laifin da tayi ba ya daka mata tsawa yace" tashi in daina ganin ki a d'akin nn! ba kasuwa ba ki tafi duk inda zakije ke kika sani!.
Sam bata zaci haka ransa ya 6aci da yawa ba ta tashi a tsorace ta sauka kan gadon da sauri ganin kmr zae duke ta bata fita a d'akin ba tayi tsaye sae kuka ta fashe dashi tana bashi haquri.
Kallonta yake rae 6ace da niyar sake daka mata wata tsawar sae yayi shiru yana kallonta sae yaji duk ba dad'i ganin tana kuka ya taso a hnkli yaja hannunta ya tafi da ita kan bed suka zauna yasa lallausan hannunsa yana share mata hawaye yace "shike nn na haqura daina kuka muje in kaiki kasuwar da kaina ki siyo dik abinda kk so kinji koh"
D'agowa tayi da kyawawan idanun ta farare qal da suke cike tap da qwallah tana kallon sa sae jin take son sa na qara d'arsuwa a cikin zuciyar ta wato shi ya yarda ya danne tasa buqatar ya mata abinda take so.
Tayi murmushi had'e da shafo sajen fuskar sa tace "um um ni na fasa zuwa kasuwa kae kawae nake buqatar ka shayar dani daddad'ar zumar ka dake sani in manta komai da kowa"
Uhm kin ganki zolaya koh cewar Waheed wanda yasa yatsan sa ya lakato hancinta d'auke da murmushi yana kallonta cike da so, murmushi kawae ta masa tasa hannu tana bud'e botiran rigar sa har ta cire yana kallon ta kana ya tayata suka cire rigar ita ma ya cire mata tata rigar,qyar ya kafe idon sa akan albarkatattun qirjinta da suke tsaye kyam masu matuqar kyau da tsokalo masa sha'awa kae tsaye,dan duk a cikin jikinta nonuwanta ne suka fi matuqar birge shi da duk lokacin da ya kalle su sae yaji wani iri a jikinsa kmr rnr ne ya soma ganin su.
Bae daina kallon nonuwan nata ba sae ma hannuwansa da yakai yana shafa su a hankali cikin natsuwa yakae bakin sa a d'ayan ya soma tsotsa yana kuma murza d'ayan cike da qwarewa,take ta fara jin wani yar a jikinta sae yi take tana lumshe idanunta a hnkli kmr mae jin bacci tasa hannuwanta duka biyu tana shafa bayan kansa a hnkli har izuwa gadon bayan sa tamkar mae shafa qwae.
Can waheed ya cire bakinsa kan qirjinta ya rage musu hasken d'akin snn ya raba su da komai na jikin su ya kwanta rigingine bintu tasan me yake nufi da hakan dan kae tsaye ta nufi tsakiyar cinyoyinsa ta kama uwar gayyar da hannuwanta duka biyu snn ta d'aura harshenta akae tana masa wani irin salo mae wuyar fassarawa,shi kuma ya lumshe ido sae nishi yake a hnkli yana sauraren salonta da ya soma nusar dashi wata duniya.
Ba ita ta barshi ba sae da ta tabbatar ta luguiguita shi yanda ya dace snn ta kwanta shi kuma ya soma mata nashi salon a tsakiyar cinyoyinta sae numfashi take sosai mae nuna tsananin jin dad'in abinda yake mata dan ga6ar da tafi so knn.
Shiyasa waheed ya dage yana qara jiyadda ita dad'in har sae da ya mata yanda take so snn fa suka je ga babban aiki.
Basu suka samarwa kansu natsuwa ba sae da suka tabbatar sun gamsu,
waheed ya kwanta a rigingine yana faman sauke numfashi ya jawo bintu kan faffad'an qirjinsa ya kwantar sae sakar mata murmushi yake yana gyara mata gashin kanta da ya barbaje .
Yace inace yau baki ji zafi kmr saura ba koh?
Bintu dake fmn shafa qirjinsa tace"um um ba zafi sae ma wani irin sweet da naji kmr ma a qara "
Ta qarashe mgnr ne dauke da murmushi a fuskar ta had'e da kashe masa ido d'aya,yaja kumatunta yace "ba kunya koh"
Nan kawai ta cusa fuskar ta gabad'aya cikin qirjinsa tana dariya ciki ciki.
Ya shiga yi mata cakulkuli yana dariya wae sae ta d'ago fuskarta bata d'ago fuskar ba sae ma qara shigewa jikin sa take tana dariya.
Ya mirginadda ita ta dawo qasa ya hau saman jikinta yana fad'in"sae ki shiryi second round d'inda kika nema ea"
Saurin ture sa tayi tana dariya tana fad'in
"Aa wlh Allah da wasa nake maka"
Bae saurare ta ba sae dariya yake yana qoqarin kamata ya kwantar bata barshi ba ta sauka kan gadon aguje tana dariya sae zagaye d'akin take yana biye da ita tana jefa masa pillows har yayi nasarar cafko ta suka fad'a kan sofa.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*






*_Story and written by Billy giro😊_*





*_Page 3_*
Rumfa ya mata yana danne da hannuwanta sae sauke numfashi suke suna kallon juna cike da murmushi yace" wa na kama a nn?
A shagwa6e ta kalle sa tace"uhm yaya ni bacci fa nake ji muje muyi wanka"
Sautin murmushin sa ne ya d'an fito yace"Ae bake ba bacci har sae na qara maki abinda kika buqata"
Sosai ta qara shagwa6e fuskarta had'e da fad'in"Uhm um um yaya Allah da wasa nake maka ni nagaji"
To ni ban gaji ba dan kinsan ko zamu kashe yini muna abu d'aya bazan gaji ba.
D'an dukan shagwa6a ta kaimasa a qirji kafin take cewa"to kae meyasa baka gajiya?
ya lakato hancin ta d'auke da murmushi yace"sbd ke d'in ta daban ce fatima bazan ta6a gajiya dake ba dmn Allah ya maki baiwar da ba kowace mace keda ita ba.
Sosai taji dad'i a ranta duk da cewa ba yau ce rnr farko da ya fara yabonta ba.
Ta tashi zaune a hnkli d'auke da murmushi a fuskar ta cikin turo d'an qaramin bakinta tana kallon sa snn ta nuna shi da d'an yatsan ta cikin sigar shagwa6a tace"zolaya koh"
A natse ya lumshe kyawawan idanun sa ya kuma ware su a kanta snn ya kama d'an tsinin hancinta a hnkli yaja yace"ba wani ae kin fini sanin abinda na fad'a gaskiya ne,tashi muje muyi wanka dan naga idanun nn naki dagaske bacci ne a cikin su"
Ba musu ta tashi tana manne a jikinsa har suka isa bathroom.

Sae gab da azahar snn ta koma tana shiga d'aki ta sami umma ta fito daga bathroom gurin arwala, umma tayi tsaye tana kallon bintu sae miqa take tana hamma tace"ina kk je tun d'azu tuni yayanki ya dawo daga kasuwa yana nemanki ya baki saqon ki"
Umma kin manta gurin yaya waheed naje shine ina can bacci ya kwashe ni yanzun nan na tashi sae yunwa nake taji.
To ae ga abinci can kitchen kije ki d'iba kici idan kin gama sae ki kaiwa waheed nasa.
Aa sae nayi sallah tukun in d'ibar mana nida yaya waheed inje muci dan nasan yaya yaci nashi koh?
Ae yana dawowa daga kasuwa yaci,
kwakwar ki da dabino suna nn ma ya saka miki a cikin fridge.
To nagode.
Ta nufi bathroom umma kuwa taje zuwa sallah.

Bintu na ida sallah ta fito taje kitchen ta d'ebo abinci da niyyar zuwa can gun waheed su ci sae ta ganshi ma yazo yana zaune a falo yana waya taje gab dashi ta zauna had'e da jawo stool ta d'aura abincin akae.
Ya jata zuwa jikinsa ta lafe abunta har ya qarasa wayar da yake,snn a natse ya kira sunan ta,ta d'ago tana kallon sa yace"fatima an kirani ne kan wani meeting da zamuyi gobe sae ki shirya da safe zamu koma skt kinji"
Tunda ya fara magana gabad'aya ranta ya 6aci fuskarta awa zatayi kuka ta maqale kafad'a tare da fad'in"ni gsky bazan bika ba sae nayi sati biyu ko zan koma"
Kallonta yake a natse ya girgiza mata kae alamar a'a,
Tace"haba yaya tun fa da akayi auren nn ban ta6a zuwa ba kuma daga yin kwana biyu kace in koma"
Ta qarashe mgnr ne cikin kuka,waheed dake kallon ta ya kwantar da murya sae rarrashinta yake kan tayi haquri wani lokaci zae barta tazo tayi ko kwana nawa take so ,amma fafur taqi yarda sae kuka take mishi.
Ba yanda ya iya yace"to shike nn naji yi shiru bana son kukan nn muci abinci"
Nan ya ciro handkerchief sae qara rarrashinta yake yana share mata hawaye, kana suka soma cin abincin su cikin wasa da dariya kmr ba abinda ya faru.

Washe gari tun da farar safiya waheed ya shigo cikin shirinsa na tafiya ya sami umma ta fito daga kitchen ya d'an russana cike da ladabi ya gaishe ta,ta amsa masa snn tace"kaddai shirin tafiyar knn gashi sae sauri nake tayi in samu in had'a maka abin karyawa kaci kafin kaje.
Aa umma ae da niyyar sae munci abinci kafin mu d'au hanya nazo ne inga ko Fatima ta shirya.
Aah ae ni bata gaya min cewa tare zaku tafi ba ce min tayi a nn zaka barta wae tayi sati biyu.
Uhm umma wlh kinsan halin Fatima rigima jiya ne zamu ci abinci nake gaya mata zancen tafiyar sae kawae ta shiga yin kuka bazata bini ba,na rarrashe ta kan tayi haquri har wani lokaci tazo tayi iya kwanakin da take so amma fafur taqi amincewa kan lallai ita sae na barta,ganin ba yanda na iya idan na matsa mata nasan bazata ci abincin ba kuma ta dinga yin fushi knn har mu koma shiyasa kawai nace mata naji amma ba ina nufin na amince ba.
Umma tace"hm bintu iyayen rigima ae da jin cewa wae ka barta tayi har sati biyu nasan ba gskiya bane nace to ne kawai dan in huta da ita,bari inje in tashe ta dan bata ko tashi daga bacci ba.
Bata jira me zae ce ba ta tafi d'aki ,bintu na kan gado kwance cikin kayan bacci sae sharar bacci take abinta ta soma jin umma na tashin ta,ta tashi cikin kukan shagwa6a,
Oh oh umma meye.
Bana son raini maza tashi kije kiyi wanka waheed na jiranki ku tafi.
Kmr ya umma nafa gaya miki cewa shi kad'ai zai tafi ni sae bayan sati biyu ko zan koma.......gidan ku keda sati biyu kina hauka ne nn da skt ya barki kiyi sati biyu haka kawai ziqau, yi sauri tashi kije kiyi wanka kar ki 6ata mae lokaci yana jiranki a falo.
Bata sauka kan gadon ba sae kuka ta fashe dashi ita bata zuwa,fita kawai umma tayi taje falo ta sami waheed zaune kan doguwar kujera yace"umma ta tashi d'in ko kuwa?
Hm ta tashi amma tana can sae kuka take ita bata zuwa idan ba kaje kayi da gaske ba zata 6ata maka lokaci.
waheed ya tashi a natse ya tafi yana shiga d'akin ta taso da saurin ta tazo jikinsa cikin kuka tana fad'in "yaya kaji wae umma bazan zauna ba"
Fatima ae ba umma tace sae kin bini ba nine na buqata.
kae zancen sa keda wuya ta janye kan jikinsa cike da kukan shagwa6a tana doddoka qafafunta a qasa tana fad'in ita wlh bazata bishi ba.
yace"Fatima u know bazan iya ko kwana d'aya ba tare dake ba kiyi hqr wani lokaci zamu sake dawowa kinji......uhm banyi kae kullum buqatar ka ce sama da tawa amma tawa buqatar fafur kace bazaka min ba.
No Fatima ba hk bane kin sani.....idan ba hk bane meyasa to baza ka barni in zauna ba byn jiya har kace min zan zauna shine yau kuma ka canza ni wlh tunda kasa nasa raina ba inda zanje.
Duk tana mgnr ne a cikin kuka ta kama hanya zata bar masa d'akin ya janyo ta zuwa jikinsa sae rarrashinta yake yana bata hqr snn
ya d'aura da cewa"kin manta idan mun koma zanje in samar maki admission ki fara zuwa school ko ba kya so kin fasa?
Da sauri ta girgiza kanta tace"um um ina so"
To yi shiru kinji bana son kukan nn,yi sauri je kiyi wanka ki shirya kizo falo ina jiranki muci abinci sae muje koh.
Ta gyad'a masa kae yasa hannu ya share mata hawaye snn ta nufi bathroom,a hnkli ya sauke ajiyar zuciya sae kallonta yake har ta shige bathroom snn ya fita.
Koda yaje falo umma ta shimfid'a qatuwar dardamu ta jera musu abin karyawa yace"sannu da aiki umma"
Yauwa sannu ya kayi da mutuniyar taka ne?
Tana can na samu ta shiga wanka kan na mata zancen idan munje zan nema mata adimission shine fa ta yarda zata bini.
Er dariya umma tayi snn tace"knn dae ka shiryi wata rigimar in kun je.
D'auke da murmushi yace"Aa umma ae da gaske nake zan nema mata school duk wacce take so.
Ta yaya waheed bayan kasan Abbanta ba bari zae yi ba.
Umma ae tun jiya na manta ban gaya miki ba na kirasa a waya dmn naji idan dagaske fatima keyi yace kuwa tabbas sunyi mgnr in na amince ya amince tayi krtn ba matsala.
D'auke da murmushi umma tace "ikon Allah shine muka qaryata ta ashe dai da gaske ne,kae amma naji mata dad'i Allah dae yasa krtn nn alheri ne a gareta damu baki d'aya,
Amin amin umma bari inje in taso Abdallah yazo muci abinci dan ina so muyi sallama dashi kafin mu tafi.
To sae ka dawo.
Da haka ya fita ita kuma ta tashi taje d'aki ta samu har bintu ta fito daga wanka tana shafa mae tace" anya bintu wnn wankan kinyi shi da kyau kuwa ace yanzu yanzu har kin fito.
To mama cewa fa yayi nayi sauri,
Ba wani kedai tun da kika ji zancen makarantar ki shine kike ta zumud'i.
Er dariya tayi tace "ae dole ne mama baki san yanda nake son karatun nn bane shiyasa ,wlh ji nake kmr an min bushara da gidan aljanna duk na qagu inga na fara zuwa school.
To ni dae abinda zan gaya miki shine koda kin fara zuwa makarantar nn banda rawar kae, mtr aure ce ke dole ki kama kanki don kuwa aure ba abun wasa bane.
Inshaa mama zan kiyaye baza kiji nayi wani abinda ba dae dae ba.
To Allah yasa.
Amin mama.....yauwa mama wae ni tun zuwa mu banga mutanen gidan nn ba gashi har zamu koma ina suka tafi ne dan naga qofar kowannen su a rufe.
Hm ae ni sun barni da mamaki wae ashe tafiya sukayi ban sani ba sae a bakin yayanki nakeji.
To ina suka je ?
Zainabu qanwar mahaifinku dake garin kalgo ta haifu shine suka kwasa gabad'ayan su har yara suka tafi suna ,tun shekaranjiya fa abinda sae yau ne za'ayi suna suka kaimata lalura mijinta da bako wani qarfi ne da shi ba kuma haifuwa bata farko ba bata biyu ba bata uku ba......hm wnn rashin tunani nasu da yawa yake,amma gwai ae duk laifin tane dan duk wani gulma da kilinbibi kama musu take, can musu su suka sani kinfi qarfin su wlh na gaba yayi gaba na baya sae lbr.
Allah dae ya shirye su cewar umma,bintu tace"amin in da niya suke"
Ni umma wae ba tsime da gunba kiban inje dasu?
Aa ni banda ko d'aya kin sani,oh yaran zamani ba kunya nima kk tambaya tsime da gunba.
Turo baki tayi tana kallon umma snn tace"uhm to umma meye a ciki dan na tambaye ki bafa wani abu bane.
Ga yannan ki nn mata baza ki tambayesu ba.
Wlh kuwa umma nasan anti hafsa bazata rasa ba sae mun koma skt inje gidan ta ta bani"
To srtn dae ya isa hk tashi ki saka tufafi naji kmr su waheed sun shigo kije kuci abinci bana son ki 6ata masa lokaci yace meeting suke da.
Nan bintu ta tashi ta shirya taje falo ta sami waheed da yayanta suka ci abinci.
Bayan sun kammala cin abinci ne umma da yayanta suka rakasu har mota.
[12/6, 6:27 AM] Billygiro😊: *_🎱BINTUWAHEED🎱_*








*_Story and written by Billy giro😊_*





*_Page 4&5_*
A hnkli cikin gudu mae natsuwa waheed ke tuqa mota har suka isa garin sokoto.
Gawun nama ce anguwar da suka nufa,inda har suka isa cikin d'an makeken gidan su mae kyau Bintu sharar bacci take dan dama gwana ce gurin bacci a cikin mota ko rnr fushin da take yi dashi ne ya hana mata yin bacci.
Waheed na faka mota ta farka daga baccin da take tana kallon shi ya sakar mata murmushi yace"iyayen bacci an tashi"
Murmushi kawai tayi had'e da kae hannu zata tada seat d'in da take kwance akae sbd kwantar da shi tayi da zatayi bacci,
Waheed yasa hannu ya tada mata seat d'in had'e da bud'e mata ganbun mota ta fita snn shima ya fito.
Maigadin gidan yazo ya musu sannu da zuwa ya kama masu kaya suka shiga dasu ciki .

Bintu na shiga sae da ta kira umma ta gaya mata sun iso lafiya snn ta cire mayafi ta shiga gyaran gidan,
waheed ya tayata suka gyara gidan tsaf sae qamshi ke tashi basu yi tunanin d'aura abinci ba sbd umma ta had'o su da cake da kuma danbun nama mae yawa.
Saida suka ci snn sukayi wanka suka kwanta baccin sauke gajiya kasancewar sae qarfe hud'u ne waheed keda meeting.

Guraren qarfe biyar tuni waheed ya tafi gurin meeting d'inshi sae bintu kad'ai ce a cikin gida ta kunna TV abinta tana kallo.
Tana cikin kallon ne ta dinga jin ana danna doorbell,dama tasan ko su waye hkn yasa ta tashi da murnar ta taje ta bud'e qofa.

En mata ne su biyu dukkan su zasu girmi bintu da en shekaru.

Cikin sakin fuska ta musu iso suka shigo suka zauna taje ta kawo musu ruwa da lemu had'e da cake da kuma danbun nama snn ta zauna tana tambayar su ya school ,d'aya acikin su ce ta iya amsa mata d'ayar kuma sae kallonta take bako qyaftawa ganin hk bintu ta miqe tsaye ta juya ta koma juyawa snn tace "gaya min me ya canza a jikina kike ta faman kallona haka"
Sae da ta d'an le6ace baki snn tace"hm gani nayi waheed yaja kayan banza er shilar yarinya d'anya sharaf dake wae kika yarda aka miki aure,wae ma nikam bintu da Allah ba kya jin kunya a sallamo aga wae kece mtr gidan.
Bintu tayi er dariya snn tace"hm wlh Allah zeenah kinma ci uban rainin wayo,kunyar me to daga nayi aure tun ina kan lokacina abun sha'awa.
D'ayar ta kalli bintu sama da qasa snn tace"hm ina abun sha'awa a nn young girl like u da aure,
kizo ki sami ciki haifuwa ta miki wuya ciwon yoyon fitsari ya biyo baya shike nn daga lokacin kin tashi aiki ba jinyar ki zai yi ba sai dai ya kora ki gidan ku ya auro wata.....tuf! bakin ki ya sari d'anyen kashi Sarah, wlh ba bakin ki ba qalau zanyi rayuwata kuma da yardar Allah yaya waheed ba zae ta6a juya min baya ba komai matsalar da na shiga muna nan daram cikin so da qauna dan hk ki ma daina min baki.
Wacce ake

Please Login or Register in order to submit comment