Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take kuwa filin fadar ya yamutse jaruman suka kacame da azababben yaki suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka gami da naushi da bugun juna hannu da kafa. Duk wanda ta fadi kasa sai kaga dakarusun ruga sun dauke shi daga cikin filin gasar. Idan ya sami rauni sai a tafi da shi izuwa gidan likita idan kuma ya suma yayi sai a yayyafa masa ruwa ya farfado. Kafin cikar sa'a daya gaba dayan jaruman gasar sun kare saura mutum biyu kacal suna ta gumurzu. Ba wadansu bane ba face sadauki lamras da sadauki hizairu. Wohoho! Idan sadaukantaka ta hadu da kishiyarta dole ne 'yan kallo su ga abin al'ajabi kuma abin tashin hankali. Hizairu da lamras suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka cikin tsananin zafin nama tamkar jikinsu bana jini da tsokabane. Babu abin da ya baiwa kowa mamaki face yadda lamras ke iya jure karfin sara da sukar hizairu duk da cewa ya kasance dan mitsitsi a kansa. Nan fa zuciyar sarki hasanul mauzur ta fara tafarfasa kamar zata kone saboda fushi domin shi a zatonsa hizairu zai yi wa lamras kwaf daya ne, amma sai ga shi wankin hula ya kaishi dare. A dai dai wannan lokaci ne gimbiya sulaira taji sadauki lamras ya fara burge ta, saboda ganin irin gagarumar jarumtakarsa da yakeyi. Duk wannan gumurzu dake wakana sadauki lamras nata karanta addu'oi na neman sa'a a wajen ubangiji. Tabbas hizairu yafi shi karfi nesa bakusa ba, sai dai kuma bai fishi zafin nama, juriya da naci ba. Addu'ar da yake yi ne allah yasa ya sami damar kare dukkan harin hizairu har ma yake maida martani. Sai da aka shafe sa'a uku cur ana wannan gumurzu tsakanin lamras da hizairu. Wani lokacin sao kaga kamar hizairu zai kai lamras kasa amma sai ya kasa idan ta juyo kuma saika ga lamras zai kai hizaira kasa, amma sai abu ya faskara. Lokacin da sa,a ukun ta cika sai duk ta kubbansu suka dusahe. Suda kansu suka rabu suka ja da baya suna kallon juna cikin harara kuma suna haki. A sannanne kowannensu ya dunkule hannu alamar cewa zasu rugo da gudu ne su kacame da sabon gumurzun fadan hannu. Koda ganin haka sai sarki hasanul mauzur da. Aljani Raukaful barwasu suka fara murmushin mugunta domin suna da yakinin cewa indai aka yi wannan karo tabbas lamras ya tashi daga aiki. Domin ko ba a gwada ba linzami yafi karfin bakin kaza. Al'amarin gimbiya sulaira kuwa lokacin data ga za a yi wannan gamuwa tsakanin lamras da Hizairu sai hankalinta ya dugunzuma ainun,n domin tana ganin cewa in dai hakan ta faru wannan jarumin da yake burgeta tasa ta kare don haka sai taji kamar ta tsaida wannan gasa ta kasa zama sosai a kan karagarta ta rinka mutsu-mutsu har sarki hasanul mauzur ya lura da ita ya daka mata harara nan da nan ta shiga hayyacinta. Bayan hizairu da lamras sun gama hararar juna gami da dunkule hannu sai suka rugo da gudu da nufin su yi mugun gamo. Gaba daya jama'ar dake filin fadar sai da suka ji a jikinsu cewa lallai kwanan lamras ya kare, domin ko bangazar hizairu yayi ya gama dashi. Shi kansa lamras ya san cewa in dai suka hadu jiki kwanansa ya kare, don haka babu abin da yake yi face kiran sunayen allah tsarkaka yana neman taimakonsa kawai. Yayin da ya rage saura baifi taku uku ba kacal su hadu sai aka ga lamras ya daka tsalle sama ya doki gefen kirjin Hizairu da kafafunsa biyu yana mai fadin. "ALLAHU AKBAR!" A fili kuma da karfi. Nan take sadauki Hizairu yayi tsalle sama da baya tamkar an janye shi da kugiya ya fado kasa tim, kamar giwa ta fadi, kawai sai fadar ta rude da shewar jama'a. Gimbiya sulaira ba ta san sa'adda ta mike tsaye zumbur bada nufin ta ruga wajen lamras, amma sai sarki yayi caraf ya ruko hannunta ya dankwafar da ita zaune. Koda suka hada idanu taga fuskarsa a murtuke kuma idanunsa sun kada sunyi jawur sai hankalinta ya tashi. A can filin gasa kuwa sadauki hizaira ya yunkura domin ya tashi zaune amma sai abu ya faskara saboda ya gamu dalalurar mutuwar rabin jiki nan take, sakamakon wawan dukan da lamras yayi masa a gefen kirji. Cikin tsananin bakin ciki da takaici aljani Raukaful barwasu ya bayyana a gaban sadauki hizairu har hawaye na zuba a idanunsa ya dauki hozairu ya aza shi a gadon bayansa ya tashi sama ya luluka a cikin gajimare. Kafin kiftawar ido ya bace bat. Bayan nan sai sarki ya mike tsaye ya dubi jama'a sannan ya dubi jarumi lamras yayi masa murmushi gami da tafi sau uku sannan yace, "Yakai wannan sadauki hakika kayi babbar jarumtaka kuma ka haye mataki na biyu na wannan gasa. Idan har kana son ka hau mataki na uku wanda shine na karshe na yin yaki dani a gobe dole ne ka biya kudin shiga takarar ayau lallai gobe da farkon yammaci zaka kara dani idan har ka kaini kas ka zama mijin 'yata sulaira, amma ka sani cewa kai ka fito daga cikin makiyanmu saboda haka fadan da za mu yi nida kai na neman ran juna ne. " Koda jin wannan batu sai hankalin kowa dake fadar ya dugunzuma musamman na gimbiya sulaira saboda ta san cewa in dai aka yi wannan gumurzu babu makawa sai sarki ya kashe lamras kuma gashi a cikin wannan kankanin lokaci taji ta kamu da sonsa. Batare da bata lokaci ba sarki ya mike tsaye ransa a fusace ya shigaa cikin gidan sarauta, sulaira tabi shi da sauri tana son ta riske shi domin su yi magana. A wannan lokaci ne fadar ta soma watsewa. Yarima zamir ya taso daga cikin 'yan kallo fuskarsa a rufe da rawani ya zo gaban lamras ya tsaya suka dubi juna fuskar yarima zamir na cike da alamomin tsoro da damuwa yace, "Ya kai abokina kayi sani cewa ni kam na tsorata ainun da wannan gasa saboda haka ina ganin cewa zai fi kyau mu janye kawai mu sulale mubar garin nan a cikin wannan dare, domin bana son rayuwarka ta salwanta a dalilina. " Lokacin da yarima lamras yaji wannan tambaya sai yayi murmushi yace, "Ya kai abokina shin ka mantane ban taho wannan gasa don saboda kai kawai ba. Ai na fitone don saboda na dauki fansa akan sarki hasanul mauzur, kuma wani abu daya sani farin ciki shine naga aljani Raukaful barwasu wanda ya jefa 'yar uwata malifa cikin rijiya, shine wanda ya kawo sadauki Hizairu. Na tabbata sai ya dawo gareni, domin daukar fansar abin da na yi wa jarumi hizairu kaga a sannan ne zan sami damar ritsa shi na tilasta masa ya dauko min wannan littafi wanda addu'ar bude rijiyar ke ciki. " Koda jin wannan batu sai yarima zamir yayi ajiyar zuciya yace, "Wai shin kai yanzu a tunaninka har yanzu 'yar uwarka malifa na nan araye a cikin wannan rijiya tsawon wadannan shekaru?" Koda jin wannan batu sai hawaye ya zubo masa ya ce, "ya kai abokina kayi sani cewa jikina ya bani cewa har yanzu 'yar uwata na nan a raye a cikin wannan rijiya, domin bazan taba mantaw ba cewa a wannan lokaci da aljani raukaful barwasu ya jefa ta a cikin rijiyar naji yace shi zai ci gaba da kula da ita a cikin rijiyar har sai ta shekara hamsin kamar yadda shima ya shekara hamsin din domin ya dauki fansar abin da kakanmu yayi masa na tsare shi a cikin rijiya. Da izinin allah sai na riski malifa a raye a cikin wannan rijiya. " Yarima zamir yayi ajiyar zuciya, sannan ya dubi lamras cikin alamun tausayawa yace, "Ya kai abokina ka tuna fa cewa lokacin da wannan abu ya faru baka fi shekara tara ba a duniya ka ga kenan akalla yanzu an sami shekara goma sha uku ne. Tabbas idan malifa na raye yanzu ta kai shekara ashirin a duniya. Shin kana tsammanin cewa idan ta ganka ayanzu zata iya shaidaka a matsayin dan uwanta?" Koda jin wannan tambaya sai hawaye ya sake zubowa yarima lamras yace, "Ya kai abokina ai jininka jininka ne, komai dadewar rabuwa idan har zaku sadu sai kunji wani abu ajikinku koda kuwa baku shaida juna ba. Ni kam nayi imani cewa koda zan shekara arba'in ban ga malifa ba duk ranar da na ganta da izinin allah sai na shaida ta. " Yarima zamir ya jinjina kai yace, "ina fatan sa'adda zaka ga malifa ya kasance muna tare, domin ina son naga irin farin cikin da zaku yi bisa ganin juna har ina ji aji acikin raina cewa sai na fiku jin dadi da farin ciki. " Koda gama fadin haka sai yarima zamir ya kama hannun lamras yaja shi suka tafi izuwa masaukinsu. TARWATSA MAZA 4 >>>B<<< Sa'adda aljani Raukaful barwasu yazo nan a jawabinsa sai sarki hasanul mauzur ya cika da tsananin farinciki ya bude hannayensa yana mai yi wa sadauki yarima hizairu murmushi. Koda ganin haka sai yarima Hizairu ya sauko daga kan aljani raukaful barwasu ya rungume sarki hasanul mauzur cikin matukar farin ciki kamar wanda ya ga dan uwansa wanda ya dade bai sadu da shiba. Sarki Hasanul mauzur yayi wa yarima Hizairu rada a kunne yace, "Kaine jarumin daya fi dacewa ya zama mijin 'yata tunda kai dan sarki ne wanda ba a taba yin kamarsa ba a karfin arziki da girman kasa. Duk da cewa banga irin jarumtarkaba na san zaka yi abin al'ajabi, domin kuwa biri yayi kama da mutum. Hakika nayi matukar bakin ciki bisa rashin mahaifinka amma ina yi maka fatan nasara a wannan gasa domin ina kaunarka fiye da dukkan sauran wadancan samarin gasa. Yanzu sai kaje ka shiga cikin 'yan gasar kuma kayi kokari ka tarwatsa su su duka ka zamo zakara domin ka kafsa dani ka kaini kasa. Ka sani cewa kokarin ka ne fa zai sa ka kai ga nasara, saboda ba zan daga maka kafaba tunda idan mana daga maka kafar sai jama'a sun gane." Da jin wannan batu sai yarima Hizairu yayi murmushi yace, "Ya kai wannan sarki ina tabbatar maka da cewa lallai zan baka mamaki domin yadda duk kake tsammanina nafi nan. Ina mai sanar da kai cewa daga cikin wadannan jaruman gasa akwai wani dan babban makiyinka wanda yake son sai yaga bayanka a cikin wannan gasa. Na yi iya kokarina a cikin binciken tsafi domin na gano ko waye na kasa, amma na san cewa yanzu ne zamu ga ko wane kuma nine zan kawar dashi. " Koda gama wannan jawabi sai yarima hizairu ya tunkari inda jaruman gasa suke. Koda ya durfafi inda suke sai ya ga suna daddarewa suna ja da baya domin gani suke yarima hizairu babu mai iya hango tsakiyar kansa, idan kuwa yana taka kasa sai kaji kasar na rawa kamar kowa zai rufta cikinta saboda nauyinsa. Hakika siffar yarima Hizairu irin ta mutanen farko ce, bambancinsa dasu kadan ne. Koda yarima hizairu ya iso daidai inda jaruman gasar suke sai ya ga saura mutum daya jal a gabansa wanda ko aamar razana babu a fuskarsa saurayi ne kyakykyawa mai kwarjini da kirar sadaukantaka. Ba wani bane face yarima lamras yayin da sadauki hizairu yazo daf da sadauki lamras ya tsaya sai suka zamo tamkar bera kankani a gaban katuwar kyanwa saboda banbancin girmansu. Nan fa suka kurawa juna ido, Hizairu ya murtuke fuska shikuwa lamras sai ya kama yi masa murmushi. A wannan lokaci tuni sarki hasanul mauzur ya koma kan karagarsa ya zauna. Koda ya hango lamras shi kadai a gaban hizairu sai ya kura masa ido yana kokarin tuno inda ya taba ganin mai irin kamanninsa amma sai ya kasa tunowa. Gimbiya sulaira ta dubi sarki cikin alamun tashin hankali tace. "Ya abbana shin ka sanko su waye wadancan jarumai biyu da suka tsaya daf da junansu ? Naga dazu ka je ka yi magana da ajanin daya kawo dayansu" Koda jin wannan tambaya sai sarki hasanul mauzur yayi murmushi yace, "Na san su, kada ki damu zan yi miki bayaninsu nan gaba. " Gama fadin hakan keda wuya sai sarki hasanul mauzur ya dubi gaba dayan jaruman gasa ya daga musu hannu yana mai yi musu inkiya da su kaure da fada, domin a sami zakara guda daya a cikinsu, wanda zai zama gwani nan take kuwa filin fadar ya yamutse jaruman suka kacame da azababben yaki suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka gami da naushi da bugun juna hannu da kafa. Duk wanda ta fadi kasa sai kaga dakarusun ruga sun dauke shi daga cikin filin gasar. Idan ya sami rauni sai a tafi da shi izuwa gidan likita idan kuma ya suma yayi sai a yayyafa masa ruwa ya farfado. Kafin cikar sa'a daya gaba dayan jaruman gasar sun kare saura mutum biyu kacal suna ta gumurzu. Ba wadansu bane ba face sadauki lamras da sadauki hizairu. Wohoho! Idan sadaukantaka ta hadu da kishiyarta dole ne 'yan kallo su ga abin al'ajabi kuma abin tashin hankali. Hizairu da lamras suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka cikin tsananin zafin nama tamkar jikinsu bana jini da tsokabane. Babu abin da ya baiwa kowa mamaki face yadda lamras ke iya jure karfin sara da sukar hizairu duk da cewa ya kasance dan mitsitsi a kansa. Nan fa zuciyar sarki hasanul mauzur ta fara tafarfasa kamar zata kone saboda fushi domin shi a zatonsa hizairu zai yi wa lamras kwaf daya ne, amma sai ga shi wankin hula ya kaishi dare. A dai dai wannan lokaci ne gimbiya sulaira taji sadauki lamras ya fara burge ta, saboda ganin irin gagarumar jarumtakarsa da yakeyi. Duk wannan gumurzu dake wakana sadauki lamras nata karanta addu'oi na neman sa'a a wajen ubangiji. Tabbas hizairu yafi shi karfi nesa bakusa ba, sai dai kuma bai fishi zafin nama, juriya da naci ba. Addu'ar da yake yi ne allah yasa ya sami damar kare dukkan harin hizairu har ma yake maida martani. Sai da aka shafe sa'a uku cur ana wannan gumurzu tsakanin lamras da hizairu. Wani lokacin sao kaga kamar hizairu zai kai lamras kasa amma sai ya kasa idan ta juyo kuma saika ga lamras zai kai hizaira kasa, amma sai abu ya faskara. Lokacin da sa,a ukun ta cika sai duk ta kubbansu suka dusahe. Suda kansu suka rabu suka ja da baya suna kallon juna cikin harara kuma suna haki. A sannanne kowannensu ya dunkule hannu alamar cewa zasu rugo da gudu ne su kacame da sabon gumurzun fadan hannu. Koda ganin haka sai sarki hasanul mauzur da. Aljani Raukaful barwasu suka fara murmushin mugunta domin suna da yakinin cewa indai aka yi wannan karo tabbas lamras ya tashi daga aiki. Domin ko ba a gwada ba linzami yafi karfin bakin kaza. Al'amarin gimbiya sulaira kuwa lokacin data ga za a yi wannan gamuwa tsakanin lamras da Hizairu sai hankalinta ya dugunzuma ainun,n domin tana ganin cewa in dai hakan ta faru wannan jarumin da yake burgeta tasa ta kare don haka sai taji kamar ta tsaida wannan gasa ta kasa zama sosai a kan karagarta ta rinka mutsu- mutsu har sarki hasanul mauzur ya lura da ita ya daka mata harara nan da nan ta shiga hayyacinta. Bayan hizairu da lamras sun gama hararar juna gami da dunkule hannu sai suka rugo da gudu da nufin su yi mugun gamo. Gaba daya jama'ar dake filin fadar sai da suka ji a jikinsu cewa lallai kwanan lamras ya kare, domin ko bangazar hizairu yayi ya gama dashi. Shi kansa lamras ya san cewa in dai suka hadu jiki kwanansa ya kare, don haka babu abin da yake yi face kiran sunayen allah tsarkaka yana neman taimakonsa kawai. Yayin da ya rage saura baifi taku uku ba kacal su hadu sai aka ga lamras ya daka tsalle sama ya doki gefen kirjin Hizairu da kafafunsa biyu yana mai fadin. "ALLAHU AKBAR!"...... @dan gogori TARWATSA MAZA 4 >>>B<<< Sa'adda aljani Raukaful barwasu yazo nan a jawabinsa sai sarki hasanul mauzur ya cika da tsananin farinciki ya bude hannayensa yana mai yi wa sadauki yarima hizairu murmushi. Koda ganin haka sai yarima Hizairu ya sauko daga kan aljani raukaful barwasu ya rungume sarki hasanul mauzur cikin matukar farin ciki kamar wanda ya ga dan uwansa wanda ya dade bai sadu da shiba. Sarki Hasanul mauzur yayi wa yarima Hizairu rada a kunne yace, "Kaine jarumin daya fi dacewa ya zama mijin 'yata tunda kai dan sarki ne wanda ba a taba yin kamarsa ba a karfin arziki da girman kasa. Duk da cewa banga irin jarumtarkaba na san zaka yi abin al'ajabi, domin kuwa biri yayi kama da mutum. Hakika nayi matukar bakin ciki bisa rashin mahaifinka amma ina yi maka fatan nasara a wannan gasa domin ina kaunarka fiye da dukkan sauran wadancan samarin gasa. Yanzu sai kaje ka shiga cikin 'yan gasar kuma kayi kokari ka tarwatsa su su duka ka zamo zakara domin ka kafsa dani ka kaini kasa. Ka sani cewa kokarin ka ne fa zai sa ka kai ga nasara, saboda ba zan daga maka kafaba tunda idan mana daga maka kafar sai jama'a sun gane." Da jin wannan batu sai yarima Hizairu yayi murmushi yace, "Ya kai wannan sarki ina tabbatar maka da cewa lallai zan baka mamaki domin yadda duk kake tsammanina nafi nan. Ina mai sanar da kai cewa daga cikin wadannan jaruman gasa akwai wani dan babban makiyinka wanda yake son sai yaga bayanka a cikin wannan gasa. Na yi iya kokarina a cikin binciken tsafi domin na gano ko waye na kasa, amma na san cewa yanzu ne zamu ga ko wane kuma nine zan kawar dashi. " Koda gama wannan jawabi sai yarima hizairu ya tunkari inda jaruman gasa suke. Koda ya durfafi inda suke sai ya ga suna daddarewa suna ja da baya domin gani suke yarima hizairu babu mai iya hango tsakiyar kansa, idan kuwa yana taka kasa sai kaji kasar na rawa kamar kowa zai rufta cikinta saboda nauyinsa. Hakika siffar yarima Hizairu irin ta mutanen farko ce, bambancinsa dasu kadan ne. Koda yarima hizairu ya iso daidai inda jaruman gasar suke sai ya ga saura mutum daya jal a gabansa wanda ko aamar razana babu a fuskarsa saurayi ne kyakykyawa mai kwarjini da kirar sadaukantaka. Ba wani bane face yarima lamras yayin da sadauki hizairu yazo daf da sadauki lamras ya tsaya sai suka zamo tamkar bera kankani a gaban katuwar kyanwa saboda banbancin girmansu. Nan fa suka kurawa juna ido, Hizairu ya murtuke fuska shikuwa lamras sai ya kama yi masa murmushi. A wannan lokaci tuni sarki hasanul mauzur ya koma kan karagarsa ya zauna. Koda ya hango lamras shi kadai a gaban hizairu sai ya kura masa ido yana kokarin tuno inda ya taba ganin mai irin kamanninsa amma sai ya kasa tunowa. Gimbiya sulaira ta dubi sarki cikin alamun tashin hankali tace. "Ya abbana shin ka sanko su waye wadancan jarumai biyu da suka tsaya daf da junansu ? Naga dazu ka je ka yi magana da ajanin daya kawo dayansu" Koda jin wannan tambaya sai sarki hasanul mauzur yayi murmushi yace, "Na san su, kada ki damu zan yi miki bayaninsu nan gaba. " Gama fadin hakan keda wuya sai sarki hasanul mauzur ya dubi gaba dayan jaruman gasa ya daga musu hannu yana mai yi musu inkiya da su kaure da fada, domin a sami zakara guda daya a cikinsu, wanda zai zama gwani nan take kuwa filin fadar ya yamutse jaruman suka kacame da azababben yaki suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka gami da naushi da bugun juna hannu da kafa. Duk wanda ta fadi kasa sai kaga dakarusun ruga sun dauke shi daga cikin filin gasar. Idan ya sami rauni sai a tafi da shi izuwa gidan likita idan kuma ya suma yayi sai a yayyafa masa ruwa ya farfado. Kafin cikar sa'a daya gaba dayan jaruman gasar sun kare saura mutum biyu kacal suna ta gumurzu. Ba wadansu bane ba face sadauki lamras da sadauki hizairu. Wohoho! Idan sadaukantaka ta hadu da kishiyarta dole ne 'yan kallo su ga abin al'ajabi kuma abin tashin hankali. Hizairu da lamras suka wanzu suna masu kaiwa junansu sara da suka cikin tsananin zafin nama tamkar jikinsu bana jini da tsokabane. Babu abin da ya baiwa kowa mamaki face yadda lamras ke iya jure karfin sara da sukar hizairu duk da cewa ya kasance dan mitsitsi a kansa. Nan fa zuciyar sarki hasanul mauzur ta fara tafarfasa kamar zata kone saboda fushi domin shi a zatonsa hizairu zai yi wa lamras kwaf daya ne, amma sai ga shi wankin hula ya kaishi dare. A dai dai wannan lokaci ne gimbiya sulaira taji sadauki lamras ya fara burge ta, saboda ganin irin gagarumar jarumtakarsa da yakeyi. Duk wannan gumurzu dake wakana sadauki lamras nata karanta addu'oi na neman sa'a a wajen ubangiji. Tabbas hizairu yafi shi karfi nesa bakusa ba, sai dai kuma bai fishi zafin nama, juriya da naci ba. Addu'ar da yake yi ne allah yasa ya sami damar kare dukkan harin hizairu har ma yake maida martani. Sai da aka shafe sa'a uku cur ana wannan gumurzu tsakanin lamras da hizairu. Wani lokacin sao kaga kamar hizairu zai kai lamras kasa amma sai ya kasa idan ta juyo kuma saika ga lamras zai kai hizaira kasa, amma sai abu ya faskara. Lokacin da sa,a ukun ta cika sai duk ta kubbansu suka dusahe. Suda kansu suka rabu suka ja da baya suna kallon juna cikin harara kuma suna haki. A sannanne kowannensu ya dunkule hannu alamar cewa zasu rugo da gudu ne su kacame da sabon gumurzun fadan hannu. Koda ganin haka sai sarki hasanul mauzur da. Aljani Raukaful barwasu suka fara murmushin mugunta domin suna da yakinin cewa indai aka yi wannan karo tabbas lamras ya tashi daga aiki. Domin ko ba a gwada ba linzami yafi karfin bakin kaza. Al'amarin gimbiya sulaira kuwa lokacin data ga za a yi wannan gamuwa tsakanin lamras da Hizairu sai hankalinta ya dugunzuma ainun,n domin tana ganin cewa in dai hakan ta faru wannan jarumin da yake burgeta tasa ta kare don haka sai taji kamar ta tsaida wannan gasa ta kasa zama sosai a kan karagarta ta rinka mutsu- mutsu har sarki hasanul mauzur ya lura da ita ya daka mata harara nan da nan ta shiga hayyacinta. Bayan hizairu da lamras sun gama hararar juna gami da dunkule hannu sai suka rugo da gudu da nufin su yi mugun gamo. Gaba daya jama'ar dake filin fadar sai da suka ji a jikinsu cewa lallai kwanan lamras ya kare, domin ko bangazar hizairu yayi ya gama dashi. Shi kansa lamras ya san cewa in dai suka hadu jiki kwanansa ya kare, don haka babu abin da yake yi face kiran sunayen allah tsarkaka yana neman taimakonsa kawai. Yayin da ya rage saura baifi taku uku ba kacal su hadu sai aka ga lamras ya daka tsalle sama ya doki gefen kirjin Hizairu da kafafunsa biyu yana mai fadin. "ALLAHU AKBAR!"...... @dan gogori ««« TARWATSA MAZA_4 TYPE C »»» Aljani raukaful barwasu ya san cewa addinin musulunci shine addinin gaskiya kuma yana da iliminsa mai yawa hatta yadda ake bautar allah duk ya sani, amma bai taba furta kalmar shahada ba saboda kin gaskiya da kuma son duniya. Wani abin haushi kuma sau tari har rogon allah yake akan ya biya masa bukatunsa kuma sai allah ya biya masa bukatun nasa duk da kasance warsa kafiri. Bisa wannan daliline idan ya karanta wannan addu'a ta bude rijiyar sai rijiyar ta bude ya shiga ciki. Bayan murfin rijiyar ya bude da kansa sai aljani raukaful barwasu ya bude fukafukansa ya fada cikin rijiyar. Ita dai wannan rijiya zurfinta kamu dari bakwai haka ma fadinta don haka idan mutum ya tsinci kansa a can karshenta sai ya ga kamar acikin wani katon gida aka sa shi. Koda mutum ya dago kansa sama ba zai hango

Please Login or Register in order to submit comment