Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata da kud'i ba sabida gudun watara na ina,jin tsoron yadda na sabar wa Shuraim sai abinda yake so ,Ina tsoron kalar rayuwar da yake a yanzu a dalilin yawan tunanin danake da sa damuwa yasa Doctor Yace min ..."Yanzu haka ina da ciwon,oda guda d'aya kum ciwon zuciya yana gab da kamani an d'aura ni,a kan,magana haka,duk qwararren likitan da nasani ina zuwa wajens a halin yanzu nayi qoqarin ganin nacire damuwata amma,kash nakasa cire Shuraim a raina ina a jikina zai dawo gareni nan bada jimawa ba , mahaifiyarsa ta fi ni damuwa amma in ta ganni tana qoqarin kauda damuwar bata san nima ta ciki na cina ,ba ,har nafi tausayamata saboda ita ta gudu ta biyoni ta aureni ta bar iyeyenta Shiyasa nake tausaya mata"."Baba ne yafara cewa "Tabbas alhaji dole kaji ka a cikin wani,hali dan haka addu'a zamu dage dayi tare da sallar qiyamul laili ubangiji Allah kawo mana d'auki , Allah ya bayyana,Shuraim cikin gaggawa amma a gaskiya na tausaya ma abin da ya kamata kanayi yanzu ka yawaita karatul alqur'ani zaisa kaji sanyi a zuciyarka ka kuma yawaita addu'a tare da sadaka a gaskiya abin da hajiya maryam tayi bata kyauta ba ace ta biyo namiji hakan ma wanda bata sani ba har suyi aure batare da yardar iyayenta ba ko sa albarkarsu yana da kyau mata sugane sukuma fahimci abinda suke nufi da namiji ba d'an goyo bane , ina ga har yanzu mata da yawa basu san ma'anar namiji ba d'an goyo bane aa kice zaki b'ata kanki a wajensa yanzu misali a ce mace tabiyo namiji sunyi aure ko wani wulaqanci zai,mata haka zata jure saboda bata isa komawa gidan iyayenta ba Amma shikuma da ta masa hallaci ta aure sa ta zab'e akan iyayenta wato akan sa zata iya yin komai saboda a lokacin giyar soyayya ta ibe ta to wallahi kaji nace wallahi na,kuma qara gaya dole taga ba daidai ba acikin rayuwarta saboda basa hannu iyaye a cikin aurenta bare albarkarsu kasan a wani hali yanzu iyayenta suke to tabbas ko ka nunamata cewa kai d'an goyo da zani ne sai Allah ya jarabta ku ta wani wajen ,saboda bazaitab'a iyuwa kab'atawa iyayenka rai kace zaka kwan lafiya idan mace ta dace mijin bagai wata ya juyamata ba ya ba to ta dace sosai saboda zai yi aure ya juyamata baya badan komai ba sai dan Allah subhanahu wata ala yace" Ana so mutum ya auri mace saboda abubuwa guda hud'u na farko Addininta na biyu nasabarta na uku kyawunta sai kuma na hud'u dukiyarta main abu da mu maza yakamata muna dubawa in munzo aure abu biyun nan ne Addininta saboda Ilimin y'a mace ilim al umma baki d'aya ne saboda zata tarbiyartar da yaranka ta basu tarbiyya wacce ta dace , Nasabarta ana so ka auri mace y'ar dangi ma'ana kowa yasan y'ar wace ce to wannan ko da yaran ku sun girma ba wanda zai masu gorin ba'asan familyn mahaifiyarsa ba , amma idan ka auri mace dan kyawunta kyawun zai qare In ka auri mace dan ita kyakykyawa ce wataran zata dawo mummuna yana da kyau mudaina bin son zuciyarmu muna auren mata dan kyau ko qata siffa da qira da Allah ya basu domin wataran zai qare duk wanda ya auri mace dan kyawunta aranar da kyau ya qare zai ji baya son zama da ita shine abun da muke fama dashi a yanzu wato mutuwar aure kagama mecce saboda wani abu nata ka,aureta daga qarshe ya qare ya barka daga nan sai ka ga anfara samun matsala to wannan ba son tsakani,da Allah bane sone irin na sha'awa kana biyan buqatar ka zaka ji ta fita a ranka yana da kyau idan zamuyi aure muna zab'a muna tantancewa mudaina aure dan sha'awa kyawun mace muna yi dan Allah domin Annabi SAW yace"muyi aure mu hayayyafa zaiyi alfahari damu a ranar lahira to kaga ni bai kamata muna irin auren nan ba domin ko anzauna to daga qarshe qiyayya take fara shiga tsakanin ma'auratan,Idan ka auri mace dan dukiyarta ba laifi bane amma kar amanta cewa wataran dukiyar zata qare idan ta qare sai aci gaba da zaman haquri domin mutanen mu na yanzu basu da irin haqurin mutanen da ,Dan haka ina,mai baka shawara abin da yakamata kafara shine ka had'a matar ka da iyayenta ko fushin iyaye zai sauqa akanku Har ubangiji Allah ya bayyana maku d'anku kaga dai kai kanunama matar ka cewa kai d'an goyo da zani ne amma me sai Allah ya jarabceku da rasa d'an ku gudan jininku dan haka nima zan tayaku da addu'a kuma,kuma ku dage da addu'a".
Insha allahu duk abinda ka fad'amin haka za'ayi, Astagfurullah Allah na tuba ka yafemin kura kuraina nida iyalina ,Daga qarshe Alhaji Al Ameen ya yarda cewa ubangiji Allah shiya had'a shi da wannan bawan nasa domin ya taimaka masa , yakuma ji dad'in fad'an sirrin zuciyarsa a malam muhammad ko a yau ya mutu zai samu saiqin tunasar da shi abu da yawa da yayi a she ba'a banza yasa yaji yana son y'ar sa Amal Tabbas inka sanar wa wani damuwarka kanajin dad'i a rayuwarka Amma sai dai Allah kahad'a kowa da irinsu malam muhammad wanda zasu gaya ma gaskiya badan kud'inka ba sai dan Allah duk da,ni mai kud'i ne Amma haka yagamin gaskiya tabbas naji dad'in had'uwa da malam muhammad kuma a yanzu shine babban abokina gida suka koma a lokacin dare yayi Bacci suka kwanta shikuma usman ya qira amal tsakar gida zasuyi magana

A garin madina kuwa su Shuraim Sun isa qannen nasu suka,raka d'akin su dake cikin hostel Sallah sukayi suka ci abinci suka bi lafiyar gado ,washe gari bayan ankarya su shuraim suna shirin tafiya yake cewa qannena a ko ina kuka tsinci kanku kunasa tsoron Allah aranku karku manta karatu kukazoyi Banda biye wa matan banza shaye - shaye da .........



Rubutawa da tsarawa📝
*HAD SEEYAEMAH CE🌺*

Al k'alami yafi takobi inji ni siyamah

share
comments👏🏼



BARRISTER SHURAIM🧑‍⚖️*

*STORY AND WRITTEN*

*BY*

*HAD SEEYAEMAH🌺*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


manazarta writters association k'ungiya d'aya tamkar da dubu masu nazari, aiki ,da ilimi burin k'ungiyar akoda yaushe shine ta fad'akar kuma tana nishad'antar da masoyanta bata rubuta littafi dan nishad'i kawai aa sai dan a fa'i dantu da littafin had'e da nishad'i baki d'aya


_FREE BOOK_

_PAGE 24_


garin madina kuwa su Shuraim Sun isa qannen nasu suka,raka d'akin su dake cikin hostel Sallah sukayi suka ci abinci suka bi lafiyar gado ,washe gari bayan ankarya su shuraim suna shirin tafiya yake cewa qannena a ko ina kuka tsinci kanku kunasa tsoron Allah aranku karku manta karatu kukazoyi Banda biye wa matan banza shaye - shaye da .........


Saboda zama a qasar wasu a kwai matsala sosai wajen tarbiyya,dan haka ku kula da kyau sosai kuyi a bin da yake gaban ku zan baku labarin zama na a qasar london in,munsan,lokaci yanzu jirginmu ya na gab da tashi , tashi suka yi domin raka yayansu airpot .

Abuja

Annah ce take ta gwada qira wayar Barrister Shuraim amma sai mai switch off wayar take ce mata , Cikin damuwa take kallon Ummi tana cewa" Ummi lafiya kuwa na qira wayar Shuraim bata shiga "?."Haba qawata a kan me kika damu kanki da wannan guy in , ."Haba ummi kinsan najima ina neman namiji kyakkyawa d'an wanka mai ilimi kyau da kud'i kuma yanzu nasamu kice na rabu dashi a gaskiya impossible".


Ran ummi ne ya b'aci sosai akan me Annah zata so Shuraim ko bata san nima na kamu da sonsa ba kai impossible ace a komai sai dai na zama y'ar rakiya ko wani saurayi Annah kiyi kamata yayi nabata shawara mu garzaya qauyen kaduna wajen yayar mamanah sai na qirata kan muje a samu a tatsi annah kud'i tunda da alama bazan samu Shuraim a maysayin miji ba to tabbas ita ma bazata same shi a matsayin miji ba .
"Murmushi ummi ta sakarwa Annah tace "na samo mana mafita "."mecece mafitar?
A qauyen kaduna a kwai wata bokanya aikin ta kamar wuqa yake dan haka muje mu bata sunan Shuraim kuma,a samaasa sonki a ransa, Shewa sukayi Annah tace "yanzu zamu tafi ba sai anjima ba .
Mota suka Shiga da ga kaduna zuwa Abuja tafiyar Awa biyu sukayi Ummi ce tayi wa yayar mamanta text akan tayi Shigar bokaye ta tara ganye kala-kala gasunan zuwa a binku da marar imani tunin ta aikata ,Isar su keda wuya Sukaji ana gafara can gasunan sun iso wato yarinya munsan me ne ne buqatar ku ba Shuraim ba , kallon -kallo sukayi alamar tsorata Shiga ciki sukayi bayan sunyi wa bokanya kirari.




Magana tafara da Sauri da Sauri, Kamar haka wato bokanya sarauniyar bokaye kowa ya sha dake ya bar ki tsoronki kuwa ko aljanu sai sun barki ...



Yarinya maganarki dutse hakane Komaida kika fa'da yafaru,aljannu suntab'a gayq min matsalarki amma yanzu kawai kud'i muke buqata a gareki komai zaizo da sauqi Million biyu ta ajiye wa bokanya , Bokanya ce tace"Kingama,naki aikin yanzu saura namu aikin ,zaifara.


Chikin wata uku ! ,Cikin wata uku !!bukatarki Zata biya Mike Mike tsaye Yarinya, Annah ce Tamike tsaye da Sauri bokanya tace tako tako kizo gareni Annah jitayi tana tawowa gareta Babu 'digon tsoro aranta.


Bokanya ce tace "Karb'i wannan turaren kisan yadda za'ayi yaji qamshin sa magana take Shirin yi Bokanya tace bama magana biyu kina iya tafiya in kika kus kura kika yi wani kuskure to zakiga abinda zai,faru , Annah sai a lokacin tsoro ya shigeta Gida suka koma Ummi kuwa sai wani nishad'i takeji a yau.


Bayan Barrister Shuraim sun sauqa direct office in sa ya wuce domin duba muhimman abubuwa shigarsa keda wuya P A nasa ya shigo ya kawo masa wata emvelop Bud'e wa yayi saqo ne na an sallameshi a aiki kuma takardar ta iso daga office in Diputy gomna daga qarshe anrubuta bazai tab'a yin aikin,Barrister a Abuja state ba salati ya fara gumi yana karyo masa amma koba komai yasan gaskiya ya fad'a a dalilin gaskiya akamar haka bakomai Allah yana tare dani.
Gida ya dawo ya nunawa Daddy haquri suka bashi daga qarshe Daddy yace "ya tafi garin Azare zaiyiwa abokinsa magana akan yasama maka aiki Bayan,isar Shuraim Garin Azare bazarce a ko ina ba sai a Oricon Hotel yakama a gandun wambai wato Oricon hotel dake garin Azare cikin hotel ya shiga amma gabansa dukan tara - tara yake .


Annah ce "take ta qiran wayar Shuraim amma bata shiga
sake gwada qiran Shuraim tayi Amma sai taji and'aga Ana cewa "Assalama alaikum...




Komai zai faru da Shuraim a garin Azare , wai ma mai Deputy gomna yake nufi da Shuraim Shin tsakanin Annah , Ummi ,Hafsat Da gimbiyarsa da Barrister Shuraim yake mafarki Shin wazai ci nasarar Auran Barrister Shuraim, Waima wacece yarinyar da,yake yawan mafarki ,Shin Daddy zai,mayar da matar sa a halinta ,Khalifa kuwa zai auri Nana , Shin wa usman yake so Asiya ko Zarah ,Ko Barrister Shuraim zai fada kaidin asirin su Annah, Shin Asirin Shamsiyya zai yi aiki akan hajiya qarama,da d'anta Zaid ko zaiyi aiki ne akan Amal Shin Asirin hajiya qarama zaiyi aiki a wajen hajiya maryam, ko su Alhaji sani y'an secret society zasu ci nasara kuwa ko Deputy gomna zai samu kujerar sanata , Shin Baban,Amal zai yarda da abota da mai kud'i koma dai miye kubiyo ni HAD SIYAMAH A LITTAFI NA BIYU DOMIN SAMUN ANSARKU NAGODE!!!

Alhamdulillahi ala kulli haleen Anan nakawo 'karshen labarin Barrister Shuraim Kashi Na d'aya,da izinin Allah Bayan sallah zancigaba da d'auramuku labarin littafi na biyu kuma na qarshe .


Amin uzuri saboda zan fara exam amma insha allahu bayan nagama zan cigaba .

Need your pray

nagode da qauna dakuke nunamin.

Allah yabamu Ikon kaiwa Bayan sallah darai da lafiya yakuma bamu Daman gamawa Cikin k'oshin lafiya.


Thanks somuch my Fans
Allah yabarmu tare ameen .

Nagode da qauna dakuke nunawa littafin nan

TAKU CE DAI HAD SIYAMAH WATO
(HUSSAINA AMINU DAUDA)
H A D
SIYAMAH .

NAGODE

MY NUMBER 08137873838
Gamai buqatar magana da ni .

INA FATAN KOWA YAYI SALLAH LAFIYA INA SONKU SOSAI,MY FANS

INA GAIDA

1-MUSTAPHA SHEHU (SARKIN DAWAKI)AND MUSA USMAN SAUTUSSUNAH AND JAMILU BALA
2-USMAN BELLO NALIZAI AND AMINU MUHAMMAD JAURO
3-RABIYA AMINU DAUDA AND ZAINAB AMINU DAUDA
4-FATIMA AMINU DAUDA AND ZARA'U AMINU DAUDA
5-USMAN AMINU DAUDA AND WALID AMINU DAUDA (JUNIOR)
6-KHADIJA BALA AHMAD AND FATIMA BALA AHMAD
7-HALIMA MUH'D SANI DAUDA AND SALAHA MUH'D SANI AND MARYAM MUH'D SANI DAUDA
8-HAUWA'U MAGAJI GABI AND AMINA MUHD (MINAL) AND UMMUL KHAIRI YAYA
9-AISHA HUSSAINI ABDULLAHI AND SA'ADATUN AFFA AND MARYAM LAWAN BELLO
10-KHADIJA MUSTAPHA (ANTIYOYO) AND ZAINAB FALALU AND TABI'A YAYA
11-MY IN LAW UMMU SALMA TA YAYA MUSTY
12-FATIMA KABIR DAUDA AND SAMHA BEAUTY UMAR DAUDA AND AMIRA YAYA
INA MIQA GAISUWA SAI MUN HAD'U A KASHI NA BIYU .


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment