Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

.

sorry y'ata ki d'aukeni a matsayin mahaifiyarki ki d'auki daddy a matsayin mahaifi insha allahu zamu share miki hawayenki , dalili d'aya yasa da na maidake wajen iyayenki amma a yanzu in na miyarki da matsala kiyi haquri kinji".

to nace ummi "insha allahu zan gyara kuma ni dama a matsayin umma na na d'aukeki na d'auki asiya a matsayin mimi haka daddy ma yana a mahaifina ".


masha allahu mukaji daddy yace"naji dad'in wannan magana taku shiyasa kullum nake alfahari dake hajiya amatsayin ki na matata kuma uwar y'ay'ana Allah barmu tare". amsawa mukai da (Ameeeen)




Asiya ce tace"daddy kasa sister a school namu ".

Dariya Daddy yayi yace"kamar kin shiga raina maganar da nake sonyi kenan.
Amal y'ata mai kike son karanta?
murmushi nayi nace "daddy pharmacy "

murmushi daddy yayi yace insha allahu zuwa gobe yayanku in ya dawo zaije yamaki registration.

Asiya ce tace "daddy yaushe ya zaid in zai dawo?"
zuwa gobe insha allahu jirginsu zai sauqa.


daddy ne ya tashi domin yana son haurawa sama domin ya huta .


mommy ma bin bayansa tayi tace to yarana ku gyara wajen before ku kwanta ko. "to ummi mukace"



Asiya naga tafad'a tunani ta b'o ta nayi nace " lafiya sister? na ga kin shiga damuwa yanzu ."

"kidai bari sistu yaya zaid zai dawo na shiga uku !!!

mekuma yafaru ?sister , waye kuma yaya zaid?


sistu ba zaki gane ba , asiya tace wa amal kenan " yaya zaid d'a ne ga baba sani wato qanin daddy ne wanda muka shiga side nasa randa kikazo gidannan , shida matarsa hajiya hadiza basu da mutunci saboda muna zaune gida d'aya kinga tsakani side nasu da namu ba nisa amma in zaayi shekara batare da mun leqasu ba to su kuwa bazasu leqomuba , kuma in munshiga musu basu wani jin dad'in shigowarmu , amma daddy duk abinda yamana sai yamusu baya nuna waraki , suna da yara biyu yaya zaid da aunty minal . daddy ya fita da yaya zaid karatu qasar dubai , ita kuma aunty minal yakai ta katatu (ATBU)Wato Abubakar tafawa b'alewa univasity bauchi . Daddy bayason mata suyi karatu a qasar waje aunty minal tana karantar math communication . a hostel take zaune , a satin da ya wuce damukaje nidake munganta ,to hutu tazo , su yaran ba ruwansu amma suna da miskilanci yaya zaid kuwa yafara zama d'an shaye-shaye kwanaki daya ganni a garden haka yakamani yamin duka yakuma hanani fad'a indai ya dawo gidannan to muguntar yau da ban ta gobe daban , hatta masu aikin gidan nan sai sun san yadawo gidan , sai yayi shekara yake dawowa gida nigeria kinji taqaicaccen tarihin yaya zaid."


Murmushi nayi nace"kidaina tsoronsa sister . d'aki muka tashi muka tafi domin kwantawa bacci.

A garin Abuja kuwa ............... ...................

Bari na kutsa cikin kotu domin d'aukomana rahoto ji nayi ana cewa my lord ni sunana BARRISTER SHAMSUDDEN

Nine lauyern da zai tsaya wa wanda suke qara .


my lord inason kabani dama a gabatar min da wacce a ke qara a gaban wannan kotu mai albarka ""
Alqali yace"idan wacce ake qara tana kusa kotu tana son ganinta"

Batare da b'ata lokaci ba Nanah ta shigo inda masu laifi ke tsayawa.

BARRISTER SHAMSUDDEN ne ya qaraso yace" ko zaki iya gaya mana sunanki "
kai ta gyad'a tace"sunana nanah ahmad .

ko zaki iya gaya ma kotu yaushe akayi aurenki da marigayi ?
kuma kotu tana son sanin auren soyayya kukayi ko kuwa?

anyi aurena da marigayi madaki a ranar 12/6/2017 .

ba'a auren soyayya mukayi ba.

to malama nanah kozaki iya gayawa kotu wani irin aure kukayi ?tun da kince bana soyayya bane, kuma miyasa kike iqirarin cewa ba auren soyayya kukayi ba , wato hakan na nufin cewa zargin da ake maki ya tabbata.


Nanah ce jiri ya fara i banta alamo nacewa fad'uwa zatayi kanta ne ya juya a lokacin ,
Barrister Shuraim na hango ransa ya b'aci ya ta shi yace"Objection my lord ta ya wacce ake tuhuma barrister yake qoqarinsa sata amsa tambayar da bata da masaniya akan ta ,
Alqali ne yace Barrister shamsudden kakiyaye .
Barrister Shuraim ne yakuma cewa "my lord a dalilin tambayoyin da barrister yake wa wacce ake qara hakan yayi sanadiyar sume warta a yanzu haka ,dan haka nake neman wannnan kotu mai adalci da ta d'aga wannnan shar'iar nan da zuwa kwana talatin, domin wacce ake qara tasamu lafiya ."

qorafinka ya karb'o Barrister Shuraim .


Alqaline yabada damar a kai nanah asibiti tare da y'an sanda uku daganan yabuga gudumarsa aka tashi.

Asibiti muka nufa tare da y'an sandannan before mu iso naqira doctor najeeb akan yanzu haka muna tare da marar lafiya.Hospital in muka isa dake naqira doctor najeeb before muje bamu wani sha wahala ba aka bamu gado ,doctors ne suka rufu akanta ana dubata daga qarshe aka samu ta fara motsi , nurses ne suka zo da gudu wajen doctor najeeb akan marar lafiya ta farfad'o zuwa yayi ya sake dubata , fitowa yayi yace"Barrister tare da y'an sandan da alqali ya had'asu dasu su , subiyo shi office .

Bayan shigarsu office ne dictor najeeb ya ja glass in idon sa qasa yace" A gaskiya yanzu haka patient namu tana buqatar ledar jini uku had'e da ruwa domin ruwan jukinta ya qare yanzu haka tana fama da typoid ga heart attack da take fama dashi.

Barrister Shuraim ne yace"Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un!!!!

heart attack fa kace doctor ?Eh hakane de yanzu muna buqatar jinin cikin gaggawa,Barrister Shuraim ne aka ibi jininsa aka samata , daga qarshe aka sayi ruwa leda biyar aka qaramata .


A air pot na Bauchi na hango wani kyakkyawan saurayi black american yana sauqowa a step by step na jirgin Alokacin na qare shi da kallo na gane cewa wando junce ne ajikinsa da riga t-sheet a gaban t-sheet in ab rubuta my family is my happiness , abayan rigar kuwa an rubuta ZAID da manyan baqi taku yake cikin nutsuwa compound na air pot in naga yanufo inda masu sauqowa suke rungumeshi naga anyi ana welcome back home my son.

A garin Azare kuwa gidan Alhaji al'ameen naga masu aiki sai girka wa da sauqewa suke , gamasu kula da flowers na gidan suna ta rageta had'e da mata bayi masu sharar compound na gidan naga suna ta gyarawa , da na shiga side ba gefen hagun ina ji nayi ana cewa" Shamsiyya kije ki gyara side in zaid yanzu haka yana hanyar dawowa" da to ta amsa wa hajiya ta fita .

Side in zaid ta shiga tana gyarawa , Alokacin kuma masu aikin gidan suka zo higter table na gidan suna jera colar saboda farincikin dawowar zaid , ta b'an garen su Asiya ma yau a kiching suka wuni suna dafawa da sauqewa , Amal ce tace wai shi yaua zaid in nan.






BY HAD SIYAMAH

COMMENT

AND






SHARE .






my watsapp number 08137873838



*🧑‍⚖️BARRISTER SHURAIM🧑‍⚖️*

*STORY AND WRITTEN*

*BY*

*HAD SEEYAEMAH🌺*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


manazarta writters association k'ungiya d'aya tamkar da dubu masu nazari, aiki ,da ilimi burin k'ungiyar akoda yaushe shine ta fad'akar kuma tana nishad'antar da masoyanta bata rubuta littafi dan nishad'i kawai aa sai dan a fa'i dantu da littafin had'e da nishad'i baki d'aya


_FREE BOOK_

Page 9


Barrister Shuraim na hango a cikin motor ya riqe kansa namasa ciwo , Doctor najeeb ne yace"ina muka dosa ".?

gida muka dosa ya fad'a cikin gadara , isar su gida ke da wuya , ya bud'e murfin motor ya fita gida ya shiga direct d'akinsu ya wuce saboda ya gaji.


Ruwa ya watsa ya fito a wanka Doctor najeeb yake cewa"bro ga abinci kaci" bazan iya ci ba bro Barrister Shuraim yace .Ohk ina zuwa doctor najeeb yace fita yayi izuwa palour ganinsa nayi yadawo , maltina da madara ne a hannunsa cup ya d'auka ya juye maltinan da madarar nan mai sanyi a cup dake cup in na glass ne har sai da rab'a ta fito a jiki bashi yayi yace ya shanye bayan Barrister Shuraim ya cinye ne naga ya d'auki phone nasa autarmu na ga ya rubuta a jikin contact qiranta yayi d'agawa tayi naji daga d'aya b'angaren ance hello! yaya

"na'am autarmu abinci mai d'an ruwa nake so ki dafa zuwa magrib zan koma hospital zan kai abinci " yaya waye ba lafiya ? Amna ta tambayi yayannta .

Nanah yace mata a taqaice , data fahimce yayan-nata baya son dogon zance sai bata matsa masa ba tace "to"

kiching amnah ta shiga jellop in dankali na ga ta dafa had'e da wake a ciki mai ruwa -ruwa irin na marasa lafiya hanta ta zuba acikin jellop in , sai naga ta dafa farfesun kifi . had'e da salad .

A d'aya b'angaren kuwa shamsiyya na ganomana tana gyara d'akin zaid bed sheet ta chanja ta saka masa maroon dake kayan d'akinsa maroon ne , toilet ta fad'a domin gyarawa kallone ya koma sama domin Shamsiyya ce take ta kalle-kalle acikin toilet in set in kayan toilet ta gani ta gefe guda kuwa wata drower ce ta glass da ake yin wanka aciki slyxing nasa shamsiyya tayi domin ganin miye a ciki qin bud'ewa yayi gefe taja a d'aya b'angaren kuwa wani had'ad'd'en plasma ta gani a cikin toilet in ta qasa kad'an da wajen kuwa magazine ne gyara toilet ta fara tana wanke wa daga qarshe ta kunna turaren wuta had'e da fesa turaren toilet a ciki wani sanyi taji band'akin ya d'auka kamar kana palourn gidanku ni shamsiyya yau naga takaina toilet ne sai kace palourn wani gidan mai hannu,da shuni shamsiyya ce take fad'in haka a ranta fitowa tayi a toilet in kanta ta hango a mirrow shafa mirrown na hango shamsiyya nayi,tuntub'e tayi da drower sa takalmasa , ikon Allah wato shi wannan bawan Allah haka toilet na sa yake har da wani palour da akesa mirrow da su brush had'e da takalma fitowa nayi gaba d'aya a toilet in palourn na nufa na fara gyara shi moping na ko ina na fara wani qaton frame na hango da photon black american a jiki shafa photon nafara wani murmushi na saki a raina ina saqa abubuwa da yawa , bayan nagama gyaran side na zaid na fita naje side na hajiya zance mata nagama , gate naga anbud'e wasu had'ad'd'un motoci naga suna fakawa a gidan wani kyakkyawan saurayi na hango ya fito a motor taku yake d'ai -d'ai ni Shamsiyya da na qare wannan saurayin da gani kallonsa nayi yana kama da na photon dana gani qirji na dafa nace"ni Shamsiyya anya wannnan saurayin zai yarda ya aureni ni wallahi yanzu kwata-kwata hankali ne ya koma kansa , qira naji ana qwala min ta baya juyawar da zanyi naga baba ladi ce , banso wannnan qirannata ba saboda ya katsemin tunani nah masifa nake shirin fara yi naji tace"ungo basket in-nan Shamsiyya kikai shi side na zaid hajiya taban nakai to ina sauri dake hajiya babba tana qira na ".Ok badamuwa baba ladi kawo nakai juyawar dazanyi naga bakowa a bakin motar ashe har sun bar gun bansani ba.


Side na zaid na nufa yana nan yadda na barshe ashe bai shigoba yana side na mommynsa jera culars in nayi a dinning na fita a side in wani side na hango mai kyau a sama ta gefen zaid . Tunda nake a gidan nan ban tab'a ganin anbud'e side in ba amma ana shiga ana gyara shi akai-akai kona waye wannan side mai kyau na fad'a a raina fitowa nayi zan koma side namu,na,masu aiki hajiya Asiya na hango ita da amal da culars a hannunsu zuwa nayi na durqusa nagaidasu tsugunawa nayi zan karb'a Amal tace "No kibarshi zamu kai "murmushi Asiya tayi naga taja hannun amal sun nufi side na zaid."

A zuciya ta nace wato ita wannnan y'ar kinibibin saboda samun sake shine zata ce na barshi wato,karna shiga side na masoyina todai koma miye d'an kyakkyawan saurayin nan yafi qarfinta wuce wa nayi raina a b'ace ni siyamah nace "dan ma tace d'an saurayi a she ma ba kyakkyawa bane tunda dai d'an ne 🤣.




A side na baba sani kuwa shigarsu keda wuya mommy tayi hugging na d'anta shima rungume mahaifiyar tasa yayi suna farin ciki .
Baba sani naji yace "hajiya kodai ciki zaki mayar dashi"murmushi nayi nace "hana alhaji anjima ba'a had'u ba shiyasa tafiya yaji ana yi alamar mutum zai sauqo a sama minal ce tafito dasu shed'anun kaya masifa zaid yarufeta dashi yace"ta wucw taje ta cire kayan nan bata da hankali ne "baki minal ta murgud'amasa tace "jarababbe daga dawowarsa zai dame mutane .

Zaid ne yace"mekikace? nifa bance komai ba. Oya koma ki chanja d'aki na nufa naqi fitowa magana naketa yi qasa-qasa yadda ba mai jina.

Saboda yadda ransa ya b'aci mommy tace'kaje ka side naka ka huta kayi wanka nasa ankai ma abinci .OHK yace a taiqace Side nasa yanufa yazo shiga kenan amal da asiya sun zo fita karo suka ci Asiya ta daja tsalle takoma baya.


.........Barrister Shuraim ne shida Amna suka fito suna wa mommy sallama zasu hospital Addu'a tamusu a dawo lafiya , already doctor najeeb ya jima a asibitin saboda yana da duties fita sukayi motar Barrister Shuraim suka shiga tuqi yake cikin nutsuwa goslow suka gani a hanya tsayawa sukayi wani shago babba dake kusa damu Amna tace "yaya Shuraim zansha coculate kud'i yabata ta je shiga wannnan shagon kenan ta hango wata mata tana cewa"ina mai shagon bayanan naji ancemata, wannnan matar ta qara cewa "ina yaje ? aka bata ansa ya tafi gida.
mai zaiyi a gidan? aka kuma cemata abinci zai ci.
wannnan matar ne takuma cewa"wani iri ne abincin tuwo ne ko ? akace aa indomie . bakinta matar ta rufe tace" ashe bazai mutu ba tunda abincin masu kud'i yake ci. to nima kuban ashirin naje naci indomie. Ashirin suka bata har ta juya zata tafi tadawo tace" ga dabino da,kwakwa kubawa kuliyar nan . Dariya na fashe da ita nace"a ina rai ta tab'a ganin anbawa kuliya dabino harda kwakwa ashe maganar zucin ta fito wani naji yana cewa " Allah bata lafiya matar nan yanzu takai shekara 5 bata da lafiya .(Ameen)

Sauran suka ce . Sallama nayi nace"aban chaculate mai shagon naga yazo ya ban ashe b'uya yayi da wannnan matar tazo kud'i na bashi daga qarshe na miqamasa wasu kud'in nace" ana saya wa wannan matar abinci da kud'un kullum . Addu'a naji mutane suna min ana cewa yarinya qarama amma da hangen nesa sai kace babba. Barin gun nayi ina zuwa shiga ta motar ba minti biyu a ka bada hannu wucewa mukayi isar mu asibiti keda wuya muka shige ciki d'akin da aka kwantar da nanah zamu shiga mukaji wani,ihu yana tashi,a d'akin a wannnan lokacin.





By HAD Siyamah


Comment

And

Share

*🧑‍⚖️BARRISTER SHURAIM🧑‍⚖️*

*STORY AND WRITTEN*

*BY*

*HAD SEEYAEMAH🌺*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


manazarta writters association k'ungiya d'aya tamkar da dubu masu nazari, aiki ,da ilimi burin k'ungiyar akoda yaushe shine ta fad'akar kuma tana nishad'antar da masoyanta bata rubuta littafi dan nishad'i kawai aa sai dan a fa'i dantu da littafin had'e da nishad'i baki d'aya


_FREE BOOK_

page 10


Ashe Nanah ce"ta farka a wannan time nurses sun shigo zasu mata allura kenan ta zunduma ihu haquri Nanah take basu dan Allah karkumin allura banason ta I don't like it."

Barrister Shuraim ne suka shigo d'akin sallamar nurses in yayi yace wa Amna "Auta je ki qira Doctor najeeb ".
"To"

Doctor ne shi da Amna suka shigo,Barrister Shuraim ne yace"injection na me xa'a mata?".

Doctor Najeeb yace"saboda ta sami bacci ."

"Ohk"

Fa taci Abinci sai a qiraka . Amnah ce" tasawa Nanah jelop in dankali da kuma farfesun kifi.

Nanah cewa tayi"ta qoshi .


Barrister Shuraim ne yasata a gaba har saida yaga taci ta qoshi,daga bisani suka d'anyi hira , doctor ne ya shigo ya mata allurar bata re da tasan,yamata ba, Bacci ne ya kwashe Nanah , dare yayi a time in gida barrister da amnah suka dawo,Mommy suka samu a palour tana jiran dawowarsu , Barrister ne yace"mommy barka da gida ya aiki ina fatan munsameki lafiya ?".

Lafiya qalau ya jikin marar lafiyar".

Amnah ce tace"jiki alhamdulillah mommy ."


To Allah qara sauqi.
"Ameen" baki d'ayanmu mukace.

D'akina,na wuce domin hutawa hafsat ce taqirani tacemin a cikin satin zatazo,insha allahu , sai tazo nace mata na kashe wayar shirin bacci nayi nai wanka,brush, sallah , and nafito palour nayi dinner na koma na kwanta saboda ina da lecture 8:00 to 10:00 gobe .

Barrister Shuraim sama ya haura shima shiryawa yayi yai shirin bacci sleeping dress na maza ya sa riga da wando sun masa kyau sosai qasa ya sauqo domin yin dinner mommy ya kalla tana gyangyad'i a 2sters sallamar daddy sukaji tare da twice, sannu da dawowa nida mommy muka musu a time in Doctor najeeb ma ya dawo dinning muka wuce gaba d'ayanmu mukayi dinner, mommy ce tace" Alhaji yana ga kun dad'e.?"
Daddy yace"
Eh wlh saboda khalipha da abdullah nake son fitar da su yin karatu next week zasu tafi qasar madina gabad'ayansu munje wajen wani a abokina yamana hanyar samun addmissuon before su isa qasar ".

"Masha allahu" mommy tace Allah bada sa'a .

"Ameen " sukace gaba d'ayansu .

daddy naga yana ta waigawa lafiya alhaji ?

Banga auta ba.

Murmushi mommy tayi tace"tayi bacci batajira kowa yin dinner ba kasan ta gaji ".


Hakane insha allahu muma gobe zamuje mugaida yarinyar nan sai ku shirya irin11:00 zamu tafi."

Hira suke yi cikin nishad'i da farin ciki a halin a yau suna cikin nishad'i sosai.

Hira suka d'an tab'a kowa yatashi ya tafi ya kwanta.

A b'angaren gidan Alhaji madaki yellow kuwa matansa hajiya sahura da hajiya laure ne suka shirya domin fita unguwa hafsat suka bar qannenta guda uku ta kula dasu,saboda sauran anyi aurensu , fitarsu keda wuya suka shiga motar jimeta daga Abuja zuwa can isar su garin keda wuya suka hau machine ya shiga dasu jejin duhu bakowa yake zuwa wannan jejin ba sai marasa imani,mai machine ana zuwa daidai yadda basa iya wucewa wajen duwatsu ya tsaidasu qarasa shiga sukayi suna tafiya suna qulla makirci kala-kala.
hajiya laure ce tace"sahura wallahi har na gaji amma dake kudurina na nan a zuciyata zan dage muqarasa wajen bokan saboda in bamu je wajensa ba kinsan asirinmu ya tono saboda kowa zai gane mh muka kashe alhaji a sa akaimu gidan kaso".

Sahura ce tace"bama wannan ba wannan muna fukar yarinyar nanah in bamu gaggauta zuwa ba sai asirin mu ta tonu , kinsan a kotun a wancan zaman aikinmu yaci sabida ta sume dan ga bata sume ba a lokacin zata gayi wanda suka kashe alhaji a wannnan tambayar munafikin lauyan ".


Amma yanzu komai yazo qarshe mudai qarasa .Tafiya suka cigaba dayi har suka wuce wad'annan duwatsun wani qauye suka shiga daga cikin qauyen ta qasan qatuwar bishiya , tanan suka wuce suka haura saman wani dutse sai gasu a cikin wani garin da bakowa yasan dashi ba.

Wani fili ne qato dashi matane da yawa suke zaune a wajen suna jiran layi yazo kansu , sahura ce da laure suma suka zauna jiran layi yazo kansu.

Layine ya iso kansu shiga sukayi sunayi wa wannan mummunan mutumin kirari suna zaginsa da yare kala -kala daga qarshe yace"ku ajiye kud'i ga wannnan kwallin kusa a idanunku a lokacin da za'a shiga kotun duk wanda ya kalli idonku zaiji tsoronku Nanah zata kasa gayan gaskiya daga qarshe ta qala wa kanta kan ita ta kasheshi , shari'a
ta qare amma ku kula kar wani ko wata ya ganku a lokacin dazaku saka kwalli dariya suqa sheqe da ita sukace"ya kai sarkin bokaye ta ya kasan abunda mukazoma dashi"?.ku b'acemin dagani buqatarku ta biya amma in akasamu a akasi asirinku zaitonu.magana suka sake , sarkin bokayene ya buga masu tsawa.
Tsawa ya dakamusu yace"kun manta da aljanu nake aiki maza ku b'acemin da gani .

Sahura ce"ta tsaya zata mayar wa wannan bokan tana cewa"qaryakake yakai sarkin maqaryata na duniya ...bata gama fad'an hakaba wannnan bokan yamaida ita Zakanya . Ihuuuuuuuuuuuuuu! !!Akawo d'auki gudu laure take a cikin wannan jejin ko gabanta bata gane bata san cewa ta iso bakin hanya ba ta sani ba wata babbar traler ce ta kwashe ta direct ta mutu ko shurawa batayiba mai motar guduwa yayi , kanta ne ya fashe ga karaya amma kash Allah yamata cikawa ta hanyar sab'awa ubangiji.

Mutanen gunne suka d'auketa sukayi cikin jeji da ita suka yasar domun basuyi tunanin musulma bace .


A asibiti kuwa daddy ne da, mommy , khalifa and abdullah sai auta amnah suka shigo asibitin direct office in doctor najeeb suka nufa gabad'ayansu , doctor najeeb ne yafito yamusu welcome d'akin da nanah take yakaisu Barrister Shuraim suka samu yana yanka mata kayan fruit , Amnah ce"ta karb'a take bata .

Gaida daddy da mommy tayi tace "good morning"
morning how ave you? Alhamdulillah

ya qarfin jikin Alhamdulillah mommy , Daddy nagode bakomai sukace khalifa da abdullah ne sukamata yajiki amsawa tayi da sauqi abdullah yace"Allah qara sauqi ".
"Ameen"

khalifa ne yakafe nanah da idanu sai kallanta yake daddy ne yamusu sallama shida mommy .

Khalifa ne yacigaba da aikinsa wato kallan nanah ajikinta taji ana ganinta tashi tayi tace "zansha tea "Amnah bata gun ta tafi raka mommy , abdullah kuma ya tafi office in doctor najeeb , khalifa ne ya tashi ya had'a mata tea bata yake cikin nutsuwa tana sha bayan tagama shane,tamasa murmushi ta koma ta kwanta khalifa ne yace "beauty I want to discussion important issure you " ina son tattauna muhimmiyar magana dake" nanah ce tace"ina jinka ......


By
HAD Siyamah ce🌸

Share and comment
my watsapp number
08137873838


️BARRISTER SHURAIM🧑‍⚖️*

*STORY AND WRITTEN*

*BY*

*HAD SEEYAEMAH🌺*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


manazarta writters association k'ungiya d'aya tamkar da dubu masu nazari, aiki ,da ilimi burin k'ungiyar akoda yaushe shine ta fad'akar kuma tana nishad'antar da masoyanta bata rubuta littafi dan nishad'i kawai aa sai dan a fa'i dantu da littafin had'e da nishad'i baki d'aya


_FREE BOOK_

page 11

Inajinka .

Murmushu khalifa yayi yace"Am beauty daman daman , ji sukayi ance Assalama alaikum "
wa'alaikassalam .

Barrister Shuraim ne ya shigo ya kafe Khalifa da idanu yace"how fer mr man " dariya khalifa yayi yace "fyne yayanmu.

Barrister Shuraim yace"umhmmmm mr man mai kakeson fad'ane?

Lah yaya kawai ina son cewa beauty ne ...wait Barrister Shuraim yace"ta ina tazama beauty eyeee mr man ?".

Sunkuyar da kansa qasa yayi yana murmushi juyowa yayi ya kalli beautynsa ya kashe mata ido d'aya yace "I come back"

kai nanah ta

Please Login or Register in order to submit comment