Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daban na gidan
sarautar
alokacin da sadirat ta ringa waigen aimar
shikuma ya bita da kallo dauke da wani
tattausan
murmushi
mai nuna cewa ya dade yana kaunarta da
begenta
tuni kishi ya turnuke yarima nasmal bisa ganin
yadda
sadirat ke waigen aimar domin azatonsa ta
kamu da
sonsa ne
hatyan da sadirat sunyi sha'awa mutuka bisa
ganin yadda
tsarin ginin gidan sarautar yake
da kuma irin kayan kawar da aka zuba masa
kasancewar yasha banban da irin nasu
cikin wani katon gida aka shiga dasu
mai dauke da babban falo
aka barsu kan kujeru na alfarma aka zaunar
dasu
kuyangi bayi da hafiman dake cikin gidan sun
haura guda
dari
nan da nan aka kawowa hatyan da sadirat
abinci mai
daraja iri iri har kimanin kala goma
nandai suka zauna tareda yarima nasmal sukaci
suka sha
bayan sun sami nutsuwa ne nasmal ya rinka
yiwa hatyan bayanin yadda al'adunsu suke
da kuma harkar masarautarsu da addininsu
wanda yakasance suna bautar wadansu
aljanune
duk abinda nasmal ya fada sai hatyan ya
fassarawa
sadirat izuwa yarensu
wadansu abubuwan idan sukaji saisu bushe da
dariya
domin sai suga su agarinsu wannan abin ma
kauyanci ne
hakadai idan suka yita hira har dare ya raba
duk tsawon wannan lokaci sadirat ta lura cewa
nasmal satar kallonta kawai yakeyi amma da
zarar yaga
zasu hada idanu sai yayi sauri ya kauda kai
hakanne yasa ta gane lallai ya kamu da
tsananin santa
nantake ta tuno da irin kallon da boka aimar ya
dinga yi
mata
da kalaman da yayi mata wanda ya tabbatar da
soyayyarsa agareta
koda sadirat tazo nan atunaninta saitaji
zuciyarta ta buga
da karfi
kawai saita tambayi kanta tace
to waishin nida bantaba yin soyayyaba ban ma
san yadda
akeyiba
taya zanyi soyayya da wadannan samari biyu
wanda
dukkannin su suna nuna mini so?
tabbas kowannensu yana da siffar kamala
gamida
kyawun daya kamata asoshi
shikenan kaddara zata fitar da wanda yafi
dacewa
wɑɳɳɑɳ รɦiɳɛ ɑɓiɳɗɑyɑ Բɑʀu gɑรu ʝɑʀuɱi
ɦɑtyɑɳ
ɓɑyɑɳ รuɳ iรɑ ɓiʀɳiɳ Բɑʀkѳ ɳɑ ɳɑɦiyɑʀ ɓɑkɑkɛɳ
Բɑtɑ
ɑʆѳkɑciɳɗɑ ɗɑɓɓɑ tɑ ɓɑyyɑɳɑ wɑtѳ uwɑʀ ɱɑcizɑi
a can birnin sarauniya badi'atul nauwara abinda
ya
kamata tayi
batayi kasa aguiwa ba saita kama binkice acikin
gidan
sarautar tana neman littafi mai dauke da tarihin
addinin
musulunci
da kuma shikansa addinin da yarda ake shigarsa
saida suka shafe kusan rabin sa'a tanata dube
dube
sannan ta ganshi acan kasan wata doguwar
durowa dake
manne ajikin bango
cikin farinciki ta zauna ta bude littafin ta fara
karatunsa
tundaga farko har karshe
afarkon yammaci ne ya fara karatun littafin
wanda ya
dauke hankalinta
gaba daya yasata manta da batun yunwa
,kishirwa, gajiya
da barci
domin arayuwarta bata jin managanu masu
ratsa jikiba
kamar na cikin littafin
bata tabajin kalmomin hikimaba d basira irinsu
nantake jikinta gabe daya yayi sanyi kuma
zuciyarta tayi imani da duk abinda take
karantawa
taji ta gamsu dari bisa dari cewar wannan littafi
akwai
ayoyin alkurani mai tsarki aciki
tareda hadisan manzon allah s.a.w aciki
koda sarauniya badi'atul nauwara tazo inda aka
rubuta
kalmar shahada
saita karantata afili bata saniba
aikuwa sai nantake taji tsigar jikinta duk sun
karbi kalmar
kuma sunyi imani da ita
awannan lokaci tsohuwa ummulkhairi na zaune
acan gefe daya tana kallon badi'atul nauwara
kuma tana sauraronta koda sarauniya badi'atul
ta biya kalmar shahada afili sai bokanya
ummulkhairi ta
firgita ainun taji kamar an watso mata wuta
bata san
sa'adda ta kurma uban ihuba
ta fadi can gefe daya tana haki kamar wacce
tasha faman
gudu
hakanne yasa badi'atul nauwara ta kara imani
domin ta tabbatar da cewa tsafi da sauran
addinai
karyane
addinin musulunci shine gabansa kuma shine
addinin
gaskiya
cikin murna da hanzari badi'atul nauwara ta
mike tsaye
zumbur da nufin taje tayi shirin tafiya izuwa
nahiyar
bakaken fata
don tunkarar uwar macizai sai kawai sukaji
birnin gaba
daya ya kama girgiza kasa na neman darewa
al'amarin daya razana bokanya ummulkhairi
khairi kenan
domin ta gane cewa uwar macizai ce ta taso
daga
karkashin teku
saboda tsananin razana bokanya ma nantake
jikin
ummulkhairi ya fara karkarwa, idanuwanta suka
zazzaro
tamkar tasha yaji
kai atakaice dai batama san sa'adda bawali
ya kwace mataba daboda tsananin razana
itakuwa sarauniya badi'atul nauwara lokacin da
taga
wannan masifa ta taso dakinda suke ciki
yana neman rushewa saikawai ta bude wannan
littafi
dake hannun ta ta fara karanta wani wuri
da aka jero inda sunayen allah kyawawa suke ta
aiyana
aranta cewa
tana neman taimakonsa
Allah mai girma, fara karanto sunayen allah
tsarkaka keda
wuya a cikin bakin badi'atul nauwara
sai aka daina girgizar kasar, komai ya dawo
daidai tamkar
wani baitaba faruwa ba a birnin
al'amarin daya matukar daurewa ummulkhairi
kai kenan
ta tamu da tsananin mamaki
lokacin sarauniya badi'atul nauwara da bokanya
ummulkhairi suka fito daga cikin wannan daki
suka iso fada sai suka cika da tsananin mamaki
bisa
abinda suka yi arba dashi da kuma abinda
sukaji
bakomai suka gani ba face 'yan gudun hijira
sama da mutane dubu dari daga sauran
makotan birane
sun cika fadar suna koke koke wasu sun jikkita
sun sami raunika da yawa ajikinsu, suna fadin
cewa
birninsu ya rushe gaba daya kuma ruwa yaci
garin
nan dai badi'atul nauwara ta suka akayi bincike
sai aka
gano cewa birninta ne kadai ba'a sami wannan
masifa ba
amma ko ina anyi asarar dubunnan ruyuka
koda jin wannan batu sai bokanya ummulkhairi
taja
dogon numfashi tace
tabbas addinin musulunci shine addinin gaskiya
ya shugabata kiyi sani cewa darajar sunayen
ubangijin
musulunci da kikayi ta karanrowa dazu shine
ya kare birninki daga wannan masifa ta
bayyanar uwar
macizai
lallai yanzu na gamsu cewa addinin musulunci
shine
addinin gaskiya
kece kadai zaki iya kashe wannan mmacijiya
don hhaka dolene ki gaggauta yin wannan tafiya
inba hakaba kuwa masoyinki dakuma kawarki
suna daf
da mutuwa
dakuma rayukan miliyoyin mutane
sannan zaki iyayin hakan idan imaninki g
ubangijin
musulunci yana nan acikin zuciyarki bai gusheba
kodajin haka itama badi'atul nauwara ta
maidawa
ummulkhairi murmushi
cikin kankanin lokaci aka shiryawa sarauniya
badi'atul
nauwara guzuri akan wani ingarman doki
kafin ta tafi saida ta tara gaba daya jama'ar
birninta ta
basu labarin gaba daya abinda ya faru
tundaga lokacin da taje birnin kawarta sarauniya
anisa
kawo izuwa yanzu
koda jin wannan labarin sai gaba dayan jama'ar
birninta
suka durkushe kasa bisa guiwoyinsu
suna masu cewa mun bayarda gaskiya da
ubangijin
musulunci
kodajin haka sai farinciki ya lullube badi'atul
nauwara
nantake ya dubi ummulkhairi tace
kekuma fa menene matsayinki yanzu?
ummulkhairi tayi murmushi tace
nima nayi imani da ubangijin musulunci
nantake badi'atul nauwara ta mikawa
ummulkhairi
wannan littafi tace
inason gaba daya jama'ata ki shigar dasu cikin
wannan
addini mai girma
kuma ki koyar dasu komai na cikinsa
nantake badi'atul nauwara tayiwa jama'ar ta
sallama
sannan ta kama d0kinta ta hau
harta yunkura zata tafi sai ummulkhairi ta yi
sauri t ruko
dokin ta dubeta tace
ya shugabata ki zamo mai juriya da hakuri aduk
halin da
kika tsinci kanki aciki
ki sani cewa ubangijin da kikayi imani dashi
ayanzu zai jarraba ki da tsananin wuya domin
yaga iya
karfin imaninki
lallai masu hakuri suna tareda nasara
koda jin wannan batu sai badi'atul tayi
murmushi tace
ku tayani addu'ar samun nasara domin kashe
wwannan
muguwar macijiya ne kadai zaisa
gaba daya jama'ar dake nahiyar mu da sauran
nahiyoyi
suyi imani da wannan addini na gaskiya
tana gama fadin haka saita kada linzamin
dokinta ta juya
da baya tana mai zaburarsa. da gudu
ta fice daga cikin birnin gaba daya
alokacin da ummulkhairi da sauran jama'ar
garin suka
bita da kallo
tun suna hangota harsaida ta kure musu da
gani suka
daina hangota yazamana cewa sai kurar dokinta
lokacin da sarki shamsal tareda boka daizur
suka sami
nasarar tsira da rayuwarsu
daga cikin tekun da kyar da sidin goshi akan
wannan
katako
saida katakon yayi tafiyar sa'a uku da rabi dasu
sannan ya kawo su bakin gabar teku
dukkannin su sun galabaita ainun
sakamakon tsananin galabaitar da sukayine tasa
barci ya
sace su basu sani ba
ruwa na watsosu bakin gabar tekun sai sarki
shamsal ya
fara farfadowa daga barcin
koda ya bude idanunsa yaga boka daizur nata
shara barci
bai farkaba ssai nantake dabara ta fado masa
yace
yauwa yanzu tunda boka daizur bai farkaba
zanyi amfani
da wannan damar na dauko madubin tsafinsa
na duba domin naga halin da kasata take ciki
shin wazirina ya ruke mini amanata da nabar
masa kuma
awane hali dana yarima zainur yake
gama aiyana hakan keda wuya sai sarki shamsal
ya
zura hannunsa acikin aljihun boka daizur ya
dauko
madubin tsafinsa
ya shafeshi da hannunsa na hagu
nantake madubin ya nuna masa duk aabinda ya
faru
tundaga ranar da suka baro kasar
da yadda yarima zainur ya shirya juyin mulki ya
kashe
gaba daya makusantar sarki shamsal
ya hada kai da sauran 'yan majalisar yaci gaba
da tafiyar
da harkokin mulkin son zuciya fiye da wanda
yakeyi
sannan kuma
yazamana cewa sama da mutum dubu hamsin
ne
suka hallaka sannan kuma rabin gidan sarautar
ya ruguje
amma yarima zainur da mukarrabansa babu
mutumin
daya hallaka daga cikinsu
koda gama ganin wannan al'amarin
sai zuciyar sarki shamsal ya fara tafarfasa kamar
zata
kone
donhaka baisan sa'adda ta kurma uban ihuba
karfin ihun nasane ya tashi boka daizu gada
barcin da
yakeyi
boka daizur ya farka afirgice alokacin daya ji
kamar
kunnensa
zai dode ya mike zumbur
kafin yayi wani yunkuri sai sarki shamsal yayi
wuf ta zare
takobinsa
ta dora kaifinta akan makoshinsa ya dubeshi jiki
na
tsuma yace
saboda me ka yaudareni kaki gaya mini gaskiyar
abinda
yake faruwa abirnina?
ashe dana yarima zainur yayi juyin mulki ya
kashe duk
makusantana masu biyayya agareni
ba tareda fargabar komaiba boka daizur ya sa
hannunsa
ya ture takobin sarki shamsal daga wuyansa ya
dubeshi
afusace yace
wanene ya gaya maka cewa ana hada gudu da
susa duka
alokaci daya ai sai ayi biyu babu
masifar dake gabanka ta wannan yaro tafi ta
barnar da
danka.......
TARKON MUTUWA
PART 8 F

yace
saboda me ka yaudareni kaki gaya mini gaskiyar
abinda
yake faruwa abirnina?
ashe dana yarima zainur yayi juyin mulki ya
kashe duk
makusantana masu biyayya agareni
ba tareda fargabar komaiba boka daizur ya sa
hannunsa
ya ture takobin sarki shamsal daga wuyansa ya
dubeshi
afusace yace
wanene ya gaya maka cewa ana hada gudu da
susa duka
alokaci daya ai sai ayi biyu babu
masifar dake gabanka ta wannan yaro tafi ta
barnar da
danka yayi maka
tunda aduk sa'adda ka koma gida zaka iya
gyara duk
barnar da yayi maka
ka dawo da komai daidai kamar yadda ka tafi ka
barshi
amma idan kayi sakaci wannan yaro hatyan ya
tsira da
rayuwarsa
to kanaji kana gani zaizo har masarautarka
yacika da yaki kuma yayi maka kisan gilla
koda jin wannan batu sai gardama ta karke
atsakanin sarki shamsal da boka daizur sukayita
gardama
da cacar baki
har ran sarki shamsal ya baci
baisan sa'adda ya fusata ba ainun ya shammaci
boka
daizur ya gabza masa naushi a wuya
saboda karfin naushin saida boka daizur ya kife
kasa
sumamme
ko motsin kirki baiyiba sai kawai sarki shamsal
ya juya
ya nufi hanyar da zata kaishi birnin sa yabar
boka daizur
akwance
agabar teku tamkar gawa
sarki shamsal baisan sa'adda ya rinka falfala
guduba
acikin daji yana sauri burinsa kawai shine
yaga ya isa birnin sa domin ya kawar da bakin
ccikin
zuciyar sa
abinka da wanda ya saba shafe kawanaki yana
gudu
saigashi tafiyar tasa tanayin sauri burinsa kawai
shine
yaga ya iso birninsa saiya gaji ainun sannan
yake tsayawa
ya huta ko ya yada zango
hakadai yaci gaba da wannan gudu ba sassauci
har tsawon kwanaki sannan ya fara hango
birninsa
daga can nesa al'amarin daya sa ya kara aimi
kenan
domin ta iso
ashirinsa kai tsaye kawai kai tsaye zai wuce
izuwa fadarsa
kuma yana isa zai hau dakarunsa da sara da
suka
daduk wanda ya baiwa yarima zainur goyon
baya yayi
juyin mulki
sannan ya kamo yarima zainur din yayi masa
kisan gilla
agaban kowa domin sauran 'yan majalisar
tasama
susan cewa ba sassauci ga duk wanda ya bada
hadin kai
awannan juyin mulki da akayi alokacin da baya
nan
koda sarki shamsal ya iso kan wata gada wacce
akayita asaman wani rami mai zurfi wanda
dagashi
sai kofar shiga birninsa ya ci gaba da gudu akan
gasar
tamkar zai tashi sama
yana isowa tsakiyar gadar ne
yaji birnin gaba daya ya kama girgiza aikuwa
sai gadarma ta fara tangal tangal zai fado kasan
ramin
saiyai wuf ya cafo gadar ya fara reto akan
gadar
alokacin da akaci gaba da yin girgizar kasar
itama gadar
ta kama rawa tana reto
tana neman fadowa kasa cikin ramin
al'amarin daya dugunzuma hankankalin sarki
shamsal
kenan
domin ya fahimci cewar duk ma abinda ke
faruwa
uwar macizai ce ta sake motsawa idan kuwa taci
gaba da
motsi
to yanaji yana gani zai mutu akasan wannan
rami ba
tareda yaje tayi abinda yazo yiba
koda ayyana hakan sai takaici da nadama suka
kamashi
yace aransa
yanzu dai gashi nida kaina na taso abinda zai
zama ajalina
gamida rushewar duniya gaba daya kawai
saboda son zuciyata da son rayuwar duniya
tabbas zanyi biyu babu inda na dauki shawarar
boka
daizur ban taho nan ba da yanzu
san iya saka shi ya tsayar da uwar macizai
koda sarki shamsal yazonan atunaninsa sai
hankankalinsa
ya sake dugunzuma
saboda
asannan ne ya tuna cewa ai bayan ya gama
duba
madubin tsafin na boka daizur cikin ruwa ya
cillashi
koda boka daizur ya farfado daga suman da
yayi
sakamakon naushin da yayi masa bazai iya
tsayarda uwar
macizai ba
wɑɳɳɑɳ รɦiɳɛ ɑɓiɳɗɑ yɑ Բɑʀu gɑ รɑʀki รɦɑɱรɑʆ
ɓɑyɑɳ yɑyi kuรkuʀɛɳ รɑɓɑwɑ uɱɑʀɳiɳ ɓѳkɑɳรɑ
LIKE AND COMMENT IS OUR ENCOURAGEMENT
.
Anan muka kawo karshen littafi na takwas 8
In Allah ya kaImu gobe zamu dora da na tara 9.

TARKON MUTUWA
BOOK 9 A
Acan birnin su yarima nasmal kuwa bayan su
hatyan
sunci sun sha saiduk su biyun barci ya sacesu
saboda gajiyar tafiya yammaci nayi sai suka ji
an
kwankwasa musu kofar dakin da suke ciki
karar kwankwasa kofar ce ta tashesu suka farka
hatyan ya mike daga kwance yana hamma mai
nuna alamar cewa barcin bai ishshi ba
yaje ya bude kofar
yarima nasmal ne atsaye akofar fuskarsa cike da
murmushi ya dubi hatyan yace
kai kadai ake jira afara wannan gasa
don haka sai kayi hanzari ka fito mu tafi
kodajin wannan batu sai hatyan ya juyo da sauri
ta dubi sadirat yace
tashi ki kimtsa, lokacin zuwa filin gasa yayi
kafin sadirat ta mike daga kan gadon da take
kwance tuni hatyan ya fada cikin kewaye domin
yayi wanka
awannan lokaci sadirat na cikin mayafi alullube
kawai sai taga yarima nasmal ya shigo cikin
falon
tana ganinsa saita murtuke fuska tace
bai kamata ka shigo mana dakiba ayanzu, shin
zaka iya fita daga waje
kodajin haka sai nasmal ya juya mata baya yace
ki gafarceni kanwata dama nazone domin cika
umarnin sarki
amma burina shine kema ki shirya kiyi sauri
domin mu tafi izuwa filin gasar da wuri tareda
ku
nasmal na gama fadin haka saiya juya ya fice
daga cikin falon
Fitarsa keda wuya sai itama sadirat ta mike da
sauri
takama shiri cikin kankanin lokaci suka gama
kimtsawa
hatyan da sadirat suka fito daga cikin
masaukinsu
suka jera tareda yarima nasmal suka fice daga
cikin gidan sarautar gaba daya
suka nufi inda filin gasar yake
tun daga nesa
suka dinga jiyo hayaniyar dumbin jama'a acan
filin gasar
alamar cewa filin gasar ya cika dam da jama'a
filine makeke mai matukar tsawo da fadin gaske
wanda ya kewaye birnin gaba daya, tsaitsaye
afilin gasar kuwa
jaruman gasar mutum shida kacal wadanda
suka
kasance zabga zabga samari matsafa kuma
majiya karfi
boka aimar na tsaye atsakiyarsu kuma shi ne
mafi tsawo da kwarjini
acikinsu agefe daya bisa wasu kujeru na alfarma
sarki ne da fadawansa
akewe da filin gasar kuwa sarki ne da sauran
jama'ar garin mazansu da matansu
anata kace nace kowa ba fadin albarkacin
bakinsa
akusa da jaruman gasar kuwa wata katon keji
ne
wanda ke dauke da wata katuwar dabba ce
wacce ba'a iya ganinta
saboda gaba daya kejin arufe yake amma ana
iyajin gurnaninta
mai matukar ban tsoro ko yaya dabbar ta motsa
acikin kejin sai aji kamar kasa na motsi
saboda nauyin takun sawayenta
koda jama'a suka hango jarumi hatyan sun
durfafo filin gasar
sai suka rude da shewa gami da tafi shi kuwa
boka aimar yana ganin yarima nasmal
dafda sadirat sun jero tareda hatyan na
hagunsu
sai ransa ya baci yaji kamar yaje ya janye
sadirat
daga kusa dashi
harsai da suhatyan suka iso tsakiyar filin gasar
suka tsaya cannon jama'a sukayi tsit
aka daina yi musu ihu da jinjina
hatyan da nasmal suka rissina ga sarki da 'yan
majalisar sa suka kwashi gaisuwa
sarki ya karbi gaisuwar tasu
itakuwa sadirat tuni awannan lokaci sarki yasa
ankaita gareshi ta zauna bisa karadarsa daf
dashi
bayan sarki ya karbi gaisuwar su hatyan saiya
mike tsaye
daga kan karagar tasa ya fara bayani alokacin
da
filin gasar yayi tsit kamar mutuwa ta gifta
sarki yace
yaku jama'ata kun sani cewa tsawon shekaru
muna jiran zuwan wannan rana domin munsan
da
tasowar annobar uwar macizai
bisa binkicen da matsafan mu sukayi wanda zai
iya karemu daga sharrin wannan masifar ta
uwar
macizai bakone
bai kasance daga cikin muba WANNAN WAJEN
AN SAMI TSALLAKE DAGA NA'URAR BUGA
LABARIN
bugu da kari shi wannan maciji namu bincike ya
nuna cewa yafi dabba kurzal karfin gudu da
karfin damtse
kowa ya sani cewa awannan nahiya tamu gaba
daya
ba'a taba samun jarumin da yafi dabba kurzal
karfin gudu da karfin damtse ba
amma wadannan jarumai guda takwas
dake cikin filin wannan gasar ba'a taba jarraba
karfin gudunsu ba dana damtsensu ba akan
wannan dabba kurzal ba
kuma dukda cewa an tabbatar da cewa sun cika
jarumai ababan kwatance
bisa wannan daliline muka shirya wannan gasa
domin mu ga iyakar kwazonsu kuma mu gane
ko
wannan bakon jarumin zai iya lashe gasar
to shine zamu dada tabbatar da cewa zai iya
karemu daga sharrin uwar macizai
yanayin wannan gasa shine
za'a bude wannan dabba kurzal ta fita da gudu
jaruman gasar zasu kasa tsere da ita acikin
wannan katon fili
duk wanda ya risketa kafin ta isa kusurwa harya
iya ruketa ya kamata da kokawa ya kaita kas
shine ya lashe wannan gasa
tsakanin da yarima nasmal da kuma babban
bokanmu mai daraja aimar duk wanda ya sami
nasara
zan bashi damar ya zabi duk macen da yakeso
awannan fili a aura masa ita
koda jin wannan batu sai gaba daya jama'a
suka
hau shewa
itakuwa sadirat sai hankalinta ya tashi
sakamakon jin wannan jawabi
bisa cewa aimar d nasmal zasu iya zabarta
idan har suka lashe wannan gasar shin hakan
yana nufin kenan
za'ayi mata auren dole kenan ko ba zabinta
bane?
tana cikin yin wannan tunanine kawai saita jiyo
karar bude kejin dabba kurzal aikuwa kurzal na
dira
da kafafunta sai gaba daya birnin yayi girgiza
saboda nauyin sawayenta kurzal nayin arba da
ruwan jini acan kusurwar karshe saita falafala
da
azababben gudu izuwa wajen
ba shiri suma jaruman gasar suka bita aguje
domin su risketa
nanfa aka kasa mugun tsere atsakanin dabba
kurzal da jaruman gasar
amma sai ga shi dabba kurzal ta basu tazara
mai
yawa an rasa wanda zai cimmata
jarumi hatyan ne akan gaba sai boka aaimar
da yarima nasmal wadanda ke biye dashi kuma
ajere suke
ma'ana sunyi kunnen doki akarfin gudun nasu
koda sukaga hatyan yadan basu tazara mai
yawa
ta kimanin taku goma sai hankankalinsu ya tashi
suka kara zage damtse wajen gudunsu domin su
cimmasa
amma sai abu ya gagara
aikuwa ragowar jaruman gasar mutum biyar
tuni
ma sun sare
har wasuma sun fara faduwa
koda aka shafe 'yan dakiku ana gudun sai
yazamana cewa tsakanin hatyan da dabba
kurzal
bai wuce taku ukuba
sai filin gasar ya rude da shewa gami da tafi
sadirat kuwa batama san sa'adda ta mike tsaye
ba
tana daka tsalle sama don murna da farinciki
bisa ganin yadda dan uwanta keneman lashe
gasar
aikuwa sai gani akayi hatyan ya dako tsalle
asama
ya dira akan wuyan dabba kurzal ya kama
kahonninta
biyu ya ruke ya fara kokarin tsayarda ita
aikuwa sai ya kasa tsayarda ita dukda cewa
kafafunsa
sun taba kasa suna turjiya acikin kasa suns
tayar
da kura
adaidai wannan lokacine nasmal da aimar suka
zuba idanu domin
saga yadda zata wakana tsakanin hatyan da
dabbar
suma su sarki da sauran jama'ar suka kame
kamar gumaka
suka zuba idanu suna kallon ikon allah
nanfa hatyan da kurzal sukaci gaba da kokawa
yana kokarin ya kayar da ita ita kuma tana
kokarin turmusheshi
kota sokeshi da kahonninta amma ta kasa
saida suka shafe kusan rabin sa'a suna wannan
artabun
anrasa wanda zai sami nasara akan wani
awannan lokaci ne dabba kurzal ta shammaci
hatyan ta zura kanta akarkashin kafafunsa
aikuwa saita dagashi sama tayi wurgi dashi acan
gefe daya yafada kan
karfen da yake kewaye da filin gasar bayansa ya
bugu sosai ya baje kasa ya kasa mikewa
koda ganin haka sai sadirat ta firgita ta mike
tsaye
zumbur ta kurma uban ihu kuma ta falfala da
azababben gudu
izuwa cikin filin gasar ta isa kan hatyan ya fara
dudduba shi cikin rudewa
boka aimar da yarima nasmal kuwa sai suka
afkawa dabba kurzal suka fara
kokarin turmusheta da dukkan karfinsu
amma sai abu y gagara
sai gashi tana makesu suna faduwa kasa Ita
kuma tana kokarin hallaka su
al'amarin daya firgita kowa kenan afilin har
sarki
ya bayarda umarnin dakaru su hallaka dabba
kurzal
sai kawai akaji birnin gaba daya ya fara girgiza
kafin a ankara gidaje sun fara rushewa kasa
kuma
ta fara tsagewa mutane da komai na ruftawa
cikin ta
nanfa mutane suka dimauce filin gasar ya
hargitse
mutane suka kama guje guje da iface iface
kwatsam sai akaga kan uwar macizai ta leko
tsakiyar filin gasar
tamkar daga can kololuwar samaniya aka
zuroshi
al'amarin daya matukar firgita kowa kenan
nantake uwar macizai ta fara shakar numfashi
tana neman inda hatyan da sadirat suke
koda ta hangosu acan tsakiyar filin gasar sai ta
saki wuyanta
ya tafi izuwa garesu sululu……… tamkar an
harbo
kibiya
koda kan nata yazo dafda su sai ta wangame
katon bakinta wanda fadinsa yakai kamu dari
shida
zurfinsa yakai rijiya gaba dubu da nufin ta
hadiyesu
koda hatyan da sadirat sukaga abinda ke shirin
faruwa sai suka rusa ihu
cikin tsananin razana domin sungama saddakar
da cewa sun mutu
Kwatsam ba zato ba tsammani sai suka ga
badi'atul nauwara
ta dako tsalle sama tamkar acikin baka aka
harbata
sai gani akayi kawai ta gabzawa uwar macizai
wawan naushi akan tsakiyar kanta tana mai
kwalla kabbar
kuma ta dira akan wuyan ta
saboda karfin naushin saida hannun badi'atul
nauwara ya lume acikin kan
badi'atul nauwara ta zaro hannunta daga cikin
kan uwar macizai
saiga jini yana tsiri a sama tamkar idanuwar
ruwa ta balle
kawai sai gani sukayi jikin uwar macizai ya
lagube kasa
ya fadi a lokaci guda tamkar giwaye dubu ne
suka bude ne
suka fadi alokaci guda hakanne yasa wasu
gidajen birnin suka sake rugujewa suka bace
koda ganin abinda ya faru sai sarki da dukkanin
sauran jama'ar garin
sukazo gaban sarauniya badi'atul nauwara
sukayi
mata sujjada
saboda su azatonsu wata ubangijiyace ta sauko
domin ta kawo musu agaji
hatyan da sadirat kuwa koda sukaga ashe
sarauniya badi'atul nauwara ce ta kawo musu
wannan dauki
sai suka rugo izuwa gareta cikin tsananin
mamaki
da farinciki suka rungumeta suna masu yi mata
godiya
har izuwa wannan lokaci gaba daya mutanen
birnin
basudago da kawunansu ba daga sujjadar
da sukayiwa badi'atul nauwara ba
badi'atul nauwara tayi gyaran murya sannan
tace
niba ubangiji bace bakasance mutum kamar ku
sunana sarauniya badi'atul nauwara
kuyi sani cewa
nasami nasarar kashe wannan macijiyar ne d
taimakon ubangijin musulunci
wanda shine ya halicci mutum da aljan
shine yayi
sammai da kassai da duk abinda yake
tsakaninsu
komai da kowa yana karkashin mulkinsa tun
farkon haduwata da jarumi hatyan da 'yar
uwarsa
na tausaya musu
bisa masifar da suka shiga
nandai sarauniya badi'atul ta kwashe labarin
duk
abinda ya faru abaya
ta zaiyanewa mutane tun daga lokacin data fara
zuwa birnin bindal
sa'adda tayi bad da dakama kuma ta rufe
fuskarta amatsayin...
TARKON MUTUWA
BOOK 9 B
badi'atul nauwara tayi gyaran murya sannan
tace
niba ubangiji bace bakasance mutum kamar ku
sunana sarauniya badi'atul nauwara
kuyi sani cewa
nasami nasarar kashe wannan macijiyar ne d
taimakon ubangijin musulunci
wanda shine ya halicci mutum da aljan
shine yayi
sammai da kassai da duk abinda yake
tsakaninsu
komai da kowa yana karkashin mulkinsa tun
farkon haduwata da jarumi hatyan da 'yar
uwarsa
na tausaya musu
bisa masifar da suka shiga
nandai sarauniya badi'atul ta kwashe labarin
duk
abinda ya faru abaya
ta zaiyanewa mutane tun daga lokacin data fara
zuwa birnin bindal
sa'adda tayi bad da dakama kuma ta rufe
fuskarsta amatsayin bafatakiya
ta sauka agidan makeri satyan
koda jin wannan labari sai jarumi hatyan ya
kamu
da tsananin mamaki cikin matukar sanyin jiki
hatyan ya tako d kafafunsa
ya taso daga inda yake ya zo har inda badi'atul
nauwara ke tsaye
yazo daf da ita ya kura mata idanu yana mai
nunata da dan yatsa guda yana murmushi
amma
kuma ya kasa cewa komai
koda ganin haka sai badi'atul nauwara tayi
murmushi tace
shin bakaine kace duk inda ka sake ganina ba
sai
ka shaida ni ba?
kafin ni na shaidaka kai meyasa yanzu ka kasa
shaida ni?
kodajin wannan tambaya sai dariya ta kwacewa
hatyan yace
tabbas kin shammaceni amma ki sani cewa
abaya duk sa'adda na hada idanu dake sai
zuciya
ta ta buga kamar zata tsage
nakanji ajikina kamar kece wadda begenta
da tunaninta suke ta faman ruri acikin zuciyata
tabbas so guda daya ne kuma kece abar sona
yau na bayyana miki sirrin zuciya ta shin kema
kinajin
irin wannan acikin zuciyar ki kamar yadda nakeji
araina?
sa'adda sarauniya badi'atul nauwara taji
wannan
ttambaya
sai tayi dan guntun murmushi tace
yanzu ba lokacin soyayyabane domin akwai
gagarumin aiki agaban mu
ka sani cewa kashe wannan macijiya baya nufin
duniya zata zauna lafiya domin abune mai
matukar wuya
ga sarakunan duniya su karbi wannan sabon
addini
da nazo dashi acikin ruwan sanyi
bani da sauran kwanciyar hankali face
naga wannan addini na musulunci ya sami
karbuwa
ako'ina acikin manyan biranen duniya
yanzu zan tuntubi sarkin wadannan mutane
domin naji ra'ayinsu
bisa bayanin da nayi musu
lokacinda badi'atul nauwara tazo nan aazancent
sai mamaki ya kama hatyan yace
wai shin yaya akayine kika iya yarensu yarima
nasmal haka ?
kodajin wannan batu sai badi'atul nauwara tayi
murmushi tace
koya nayi kamar yadda kaima ka koya awajen
sarkin mafarauta na garinku
kodajin haka sai mamaki ya turnuke hatyan yyac
yanzu dama sarkin mafarauta yana raye kuma
kinsan labarin sa?
badi'atul nauwara tace
ba wai labarin kadai na sani ba
kuma inayi maka albishir da cewa sarkin
mafarauta yana nan araye bai mutuba
lallai ya tsira da rayuwarsa alokacin da sarki
shamsal ya jefoshi daga rami mai zurfi
na sadu dashi harya kaini inda kabarin iyayenka
suke na ziyarcesu
koda jin wannan batu sai hatyan ya sake
kamuwa da tsananin farinciki
itakuwa sadirat batasan abinda hatyan da
badi'atul nauwara suke tattaunawa ba
saboda acikin yaren su yarima nasmal suke
tattaunawa
hatyan ya dubi badi'atul nauwara cikin kaguwa
yace
yanzu ina zamuje naga sarkin mafarauta?
badi'atul nauwara ta numfasa tace
ya boye kansa a inda babu wani mahaluki da zai
iya ganinsa
kuma nayi masa alkawarin bazan kai kowa
wajenba sai bayan komai ya lafa
ma'ana ka dauki fansa akan sarkinm shamsal
da
dansa yarima zainur
ka kawar da zalunci abirninku ka shimfida
zaman
lafiya
yanzu dai mu karasa wajen wannan sarkin muji
ra'ayinsa
shin yayi amanna da wannan addini da nazo
musu dashi yanzu
kodajin wannan batu sai sarki ya yafuto nasmal
da hannu yazo gareshi
sannan ya kwashi gaisuwa sannan nasmal ya
dubi sarki cikin nutsuwa yace
yakai abbana da idonka kaga abin al'ajabin daya
faru
wanda tun kuna kanana kukejin labarinta
masana da masu binkice sun tabbatar d cewar
babu wata dabba maigirmanta da karfinta
kuma acikin sa'o'i kadan ita kadai zata iya
hallaka duniya baki daya
amma gashi acikin dakiku kadan sarauniya
badi'atul nauwara ta hallakata bisa taimakon
ubangijin musulunci
lallai kuwa ashe ubangijin da ya iya hallaka
wannan macijiya shine ya halicceta
wanda kuma shine ya halicci komai da kowa
shin yanzu kaima kayi imani dashi?
kodajin wannan tambayar sai sarki ya numfasa
yana mai gyada kai sannan yace
nayi imani da ubangijin musulunci dari bisa dari
kawai sai ya dubi jama'arsa gaba daya
nantake dukkan jama'ar birnin suka budi baki
sukace
muma munyi imani da ubangijin musulunci
nantake farinciki ya lullube badi'atul nauwara
hatyan, da sadirat da boka aimar da yarima
nasmal ma sukazo sukayi mubaya'a
sarki ya mike tsaye ya tako da kafafunsa yazo
har gaban sarauniya badi'atul nauwara
ya dubeta yace
yake wannan wannan sarauniya mai daraja
dolene ayi miki jinjina domin kinyi jarumtakar
da
har duniya ta kare baza'a mance dakeba
amma ki sani cewa kashe wannan macijiya ba
shine karshen zalunci ba a duniya
akwai manya manyan sarakuna masu girman
kai
da tsatstsauran ra'ayi wadanda suka tsani
musulunci
da ma'abotansa fiye da yadda suka tsanin
mutuwarsu
ki sani cewa fiye da shekaru arba'in baya muna
da tarihin wannan addini
ayanzu haka akwai littattafai na ilimin addinin
ajiye kuma aboye acikin gidan tarihin kasarnan
amma saboda kakannin mu basuyi imani dashi
ba
shiyasa bama kulawa dasu
ayanzu da mukaga zahiri da idanunmu kuma
mukayi imani dashi dolene
mu zakulosu muyi aiki dasu don mu bautawa
ubangijin musulunci
ni. yanzu shawarar da zan baki itace kisa ayanko
kan uwar macizai a fede shi ya bushe ki tafi
dashi
izuwa nahiyarku duk kasar da kikaje dolene
sarkinsu da bokayensu suyi imani da wannan
addini na gaskiya
duk wadanda kuwa suka bijire miki ki yakesu
domin kafa mulkin adalci
babbar gudunmawata agareki itace
zan debo zakwakuran mayakana guda dubu
arba'in
na baki ki tafi dasu izuwa birnin sarki shamsal
saboda nasan

Please Login or Register in order to submit comment