Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaro ido tare da cewa"inna na gidan har yanzu?"


Maamaah tace"eh tana gidan,ki kauce ma duk abinda zatace kinyi,kifita harkarta"

Zarah tace"insha Allahu zan kiyaye"


Har la'asar Zarah na kwance taji ana buga mata kofa,mik'ewa tayi ta bud'e Sarah tagani tsaya fuskarta babu annuri,Zarah tace"bisimillah shigo,Sarah tashigo ta zauna,Zarah tace"bari nasa akawo maki lemu"

Sarah tace"A'a barshi kawai,Zarah ta zauna tare da cewa"amma banga ne kiba,Sarah tace"eh bazaki sanni ba,nima ban dad'e da saninki ba"

Sarah tasake da cewa"sunana Sarah,matar Faisal,Zarah tace"Faisal wane Faisal d'in?"

Sarah tace"wanda kikasani ma'ana yayanki,Zarah tayi murmushi tace"toh fa sannu da zuwa,Sarah tace"Zarah nasan zakiyi mamakin meyasa nazo wurinki koh,toh nazo ne dan abinda kikayi ya bani mamaki"

Zarah tace"menayi kuma?"

Sarah tace"Zarah meyasa kikazo garinnan kika sauka Hotel?"

Zarah tayi murmushi tace"Yah Faisal ne ya aiko ki kimin wannan tambayar?"

Sarah tace"A'a bashi ya aiko ni ba,domin kuwa Faisal ya mance dake,ya mance da auren dake tsakaninku"

Zarah tayi dariya tamik'e tare tare da cewa"Sarah da Faisal ya aiko ki dana gaya maki dalilina na zama Hotel,kuma malama Sarah da kikace Faisal ya manta dani,kin tab'ajin wa ya manta da k'anwarshi k'awara d'aya da yake da ita"


Sarah tace"aikam zai iya mantawa da ita,indai itama ba ta d'aukeshi da mahimmanci ba,Zarah tamkar matatta kike a wurin Faisal"


Zarah tace!shi Faisal d'in bai gaya maki cewa yana sona ba,toh kije ki tambayeshi kiji,wacece ni a wurinshi,idan ya b'oye maki soyayyar dake tsakanina dashi toh ni bazan b'oye maki ba"


"Kije ki kalli cikin idan Faisal babu abinda zaki gani sai soyayyata,Sarah miye na sai kinzo bikona,indai gidan Faisal ne ina nan zuwa"


Sarah tayi murmushi tace"toh nikuma ina nan ina jiranki,Sarah tabud'e k'ofa tafita.

Zarah cikin zuciyarta tace"uhm yau na had'a bom itafa wannan da alama ta yadda Faisal sona yake,Zarah ta kwashe da dariya tare da cewa"bana da lokacinki ina da aikin yi.




By:
Maryerm Mukhtar

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment