Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daina ya tashi ya hada kan yaran ya fice

Murmushi mamin abdul tayi "mubarak abban yara" dariya mamin mubarak tayi "ai jawahir ce da qoqari



"Uncle qarami daga ina haka? Kanshi ya sosa yana dariya "ya jalal birthday din wani friend dina naje"

Murmushi yayi "toh ai zaka karbomin saqon mubarak ko? Eh amma banida fuel wanda zai wadaceni

Kai jalal ya girgiza yana murmushi "kaje wurin Ummi ka karba" ya jalal batada kudi gaskiya

Kallonshi "yq akayi kasani? Ummina ce fa? Dariya jalal yayi

Uncle wannan case din sai ka dawo muje wurin ummi zanji wa yakeda Ummi tsakanin jalal da uncle qarami


Dariya sukayi kowa yayi gabanshi


Kyau ta kama Friday sarki yayi murabus busa zai Dora danshi


Mubarak da jalal sai faman kallon cool AJ suke duk ya wani hade ranshi aka kammala jabawani da tarihin masarautar a Idan aka gabatar da Abdul Jalal a matsayin sarkin zazzau


Kallon abban jalal yayi ya juya yana kallon baffanshi murmushi yayi mishi


Kasan ya rage cool AJ yayi dariya dan yanayin jalal din b ba mai fassaruwa bane


Cike da tashin hankali yake zaune aka nadashi a matsayin sarkin zazzau

Hamdala abbansu yayi saboda cikar burinshi


Ba jalal ya samu dawowa gaida ba sai qarfe daya na dare direct part din mai martaba yaje


Kallonshi yayi tare da sakar mishi murmushi


"Abdul jalal an sallami mutane ne?

Zama yayi nesa da mai martaba "abba meyasa ka zabamin wannan rayuwar? Hakan ya nuna kenan ni ba dan malam Ibrahim bane ni danka ne"


"Abdul jalal sam ban doraka akan wannan mulkin ba saida amincewar iyayenka"


Ajiyan zuciya ya suke



"Kayi haquri jalal haka rayuwa take zuwa inaso mutqnen zazzau su kasan ce qarqashin ahugaba na gari kamar yanda suka saba ahiyasa na doraka akan mulkinsu, jalal kai kadaine zakayi musu adalci kai kadaine zaka tausaya musu ka riqesu tamkar yanda uwa take riqon yaronda ta haifa ka kuma yi adalci a tsakaninsu

Jalal saboda masarautar nan da kuma ci gaban alumma ya sanyani doraka akan wannan karagar mulkin badan na shiga rayuwarka ba kuma inaso kayi adalci kamar yanda nasan, kai mutum ne mai adalci mai jin tausayin mutane inaso ka riqe wannan jalal kuma har yanzu kai abdul jalal ibrahim ne ba abdul jalal mahmud ba"


Ajiyan zuciya ya suke sarki yayi mishi fatan alkhairi ya tashi ya nufi part dinshi


Zaune ya sami jalilah ya sakar mata murmushi yaje kusa da ita ya zauna


"Ya jalal ka dawo? Kai ya gyada mata



"Yq mubarak ma be Dade da ficewaba tare yake dasu aisam dasu junior harda su uncle qarami


Murmushi yayi "jalilah muje ni tayani nayi wanka na gaji sosai


Kwance yake kan jikin jalulah yayi shuru sai faman tunanin yake



"Ya jalal ka cire damuwa aranka haka rayuwa take zuwa nasan mulki abune mai wahala hamma ahaka zakayi haquri ka kuma jure kayi"



Murmushi yayi "ba damuwa nakeda ba kawai ina tunanin wane nauyine yafi ko wane acikin masarautar nan inaso na dorashi akan mubarak ne"


Dariya tayi "ya jalal ka tausaya mishi jifa yanda yake fama da yaran nan yara nine kuma ka Dora mishi mulki"


Ki barshi kawai nafison hakan ai


Haka suka sha fira har sukayi bacci


Bayan sun kammala sallah sarki jalal ya koma ciki yaci gaba da baccinshi lokacin zuwa aiki yayi ya shirya ya fito


Kallon mamaki mai martaba yayi mishi yayi mishi alama da yaje suka nufi part din abban




"Jalal fada kuma fa kasan dai bazaka samu Hutu ba sai ka Dade sai ka gama shirts komi kafi ka samu Hutu kuma ka riqa sammakon fita maza tashi kaje ka Sanja kayan ana jiranka a fada



Jiki a sanyaye jalal ya koma sosai ya bawa mai martaba dariya..............
********************** ? **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ? **************************



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment