Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Maya da Waheeda akwai qaunaπŸ˜‚

Ranar Daurin aure tun safe Waheeda ta shirya, tayi kyau sosai cikin leshi hand bag dinta tana gefenta, tayafa mayafi Dan qarami taci magani tana jiran Babban Yaya, Dan tasan inde yaganta da mayafi zasuyi tashin Hankali

Futowa yayi cikin shiri yayi kyau sosai cikin shadda kalar leshin jikinta, kallon ta yayi yace "kije ki shirya mana,tun safe kin tasheni, Kuma Naga baki shirya ba"

Kallonsa tayi tace "aina shirya"

"kije kinemi hijab, tayaya zakije da wannan mayafin, wallahi saide mufasa zuwa"

Kallansa tayi duk ranta adagule, dama jitake kamar ta Fashe da Kuka, bikin maya guda, Amma babu ita
Tace "Naga har kofar gida zaka kaini amota Kuma......"

kafin ta qarasa magana taji mararta ta daure, ga bayanta da yayi wani irin amsawa, lokaci daya ta dora hannunta a mararta, ta runtse idonta tasaki wani irin ihu

Cikin sauri Ummah tafuto aguje, Babban Yaya yarikice yarasa Yaya zaiyi mata, Ummah tana qaraso wa tace masa dauketa muje naquda ce,daukan ta yayi cikin tashin Hankali yanufi mota da'ita, Ummah takira Hajiya Anty tasanar da'ita, duk suka hadu a Asbitin


Tun misalin shadaya sukazo, Amma har qarfe hudu Waheeda bata sauka ba, suna haka aka kawo wata yarinya itama haihuwar ce,Ana shiga da'ita Dakin haihuwa Wanda suka kawo ta suka qaraso wajan su Ummah suka zauna, mamaki ne ya kamashi ganinsu Ummah da Hajiya Anty , cikin mamaki yace "Anty ashe kune?"

Babban Yaya yanajinsa bai d'ago ya Kalle shi ba, tunanin Waheeda kawai yake, ko awanne Hali take ciki?

Anty tace "Didat? Ashe kaine, wallahi bamu lura ba"

Babban Yaya yana jin ance Didat yadago Kansa, Hajiya kakar Didat kunya ta kamata, daqyar ta'iya gaisawa dasu Ummah

Didat yace "wallahi nakawo matatane haihuwa, waye babu lafiya Ummah?"


Ummah tace "Waheeda ce, itama haihuwar ce"

Yayi shiru jikinsa yayi Sanyi, ahankali yace "Allah yasauke su lafiya"


Ko awa daya basu qaraba, matar Didat ta haihu, Allah ya Albarka ceshi da samun ya mace, doctor tana bashi Babyn yakawo wa su Ummah ita yace "Ummah ga Waheeda, kusa mata Albarka"


Ummah ta jijjiga Kai tana mamakin Didat, soyaiya kenan, addu'ah sukayi wa yarinyar, sannan ya karbeta yabawa Babban Yaya ita yace "ga takwarar Waheeda, kayi mata addu'ah"

Babban Yaya ya karbi Babyn yana kallon ta, yasaka bakinsa a kunnan yarinyar yana mata addu'ah, doctor's suka futo hannun su d'aukeda Baby's suka Bawa su Hajiya Anty tareda fadin "tasauka lafiya, ansamu yanbiyu mace da namiji"

Cikin farinciki Babban Yaya yace "doctor zan'iya ganinta?"

"why not, bismillah"

Fadawa yayi cikin Dakin datake, yana zuwa yakama hannunta yariqe, Hawayen farinciki suka zubo daga Idonsa, ahankali ya ajiye baby Waheeda agefenta, sannan ya rungume ta yafashe da Kuka, kukansa ne yatashe ta, tana bude idonta ta ganshi, sumar Kansa ta shafa ahankali tace "Babban Yaya nakusa mutuwa"

Cikin sauri ya kalleta yace "bazaki mutu kibarni ba Waheeda, tare zamu mutu kinji? Sannu, Allah yayi miki Albarka, me kike so a duniyar Nan Waheeda?"

Murmushi tayi tace "kainake so"

"kinga ma samu na, babu wata Bayan ke"

Babyn ta kalla tace "Mena Haifa Babban Yaya?"

Babyn ya miqa mata yace "ga yarki Nan, itace babbar yarki, sunanta Waheeda Didat"

Cikin mamaki tace "Waheeda Kuma?"

"yes, Matar Didat ta haihu, yayi miki takwara, itace wannan, yaranmu suna wajan su Ummah, kin Haifa min mace da namiji masu kama dake"


Rungume yarinyar tayi tace "Allah yaraya mana su gaba daya"


Anty da Ummah dasuka shigo Dakin yanzu, suka hada baki sukace "Amin ya Allah"

Cikin sauri Babban Yaya ya saketa, suka ajiye mata yaran a gabanta


Kunya taji, taqi Kallan yaran, Yara har biyu duk Nata ne wai


A lokacin Hajiya Anty takira Daddy da Uncle tasanar dasu, dakuma mama Haajara matar baba Habu, yanbiyu ne suketa Kiran wayar Babban Yaya, dauka yayi tareda sallama Ihsan tace "Babban Yaya Ana shirin tafiya da amarya fa saboda unguwar da Nisa, Kuma Maya taqi shirya wa tace Sai Waheeda tazo"

Murmushi yayi yace "bata wayar"

Wayar ta miqawa Maya, Babban Yaya yace "Maya qawar Taki ce naquda tatashi, gatanan kun samu yanbiyu"

Cikin murna Maya tasaka ihu tana fadin "Dan Allah bata wayar Babban Yaya"

Waheeda yabawa wayar, ahankali tayi magana tace "Maya"
Wani irin hawaye yazubo daga idonta

Itama anata bangaren kuka tasa tace "sannu Waheeda, Allah yayi babu ke za'a kaini, Allah yaraya mana su, insha Allah zanzo"

Hawayen ta share takasa magana, Hajiya Anty ta qwace wayar tace "Maya yakuke kuka ne keda qawar Taki, ai murna yakamata kuyi tunda Allah ya sauketa lafiya, kiyi hakuri muma anjima zamu shigo insha Allah"


Hajiyan Didat ce tashigo Dakin tareda Didat, Waheeda ta Kalle shi tace "Didat nagode, Allah yabar zumunci, ubangiji Allah yaraya Waheeda...."

Yace "Amin" sannan suka dauki Babyn suka fita, Sai dare aka sallami Waheeda da sharadin Hajiya Anty zataci gaba da Kula da'ita agida


Yanbiyu basu dawo gida ba saida suka Kai Maya, Sai wajan karfe goma driver yakawo su gida, aikuwa aguje suka shigo falon, a Dakin Ummah Waheeda take, Dan haka Nan suka hadu suka kwana gaba dayansu.


Waheeda taga soyaiya tsantsa daga family dinta, a kwana shidan da tayi kafin suna ko kadan bata daukan yaran saide in nono zata basu, yanda yanbiyu suke dawainiya dasu saika rantse sune suka haifesu

Ranar suna Yara sukaci sunan Ummah da Uncle Usman, Babban Yaya yahada mata kayan fitar suna a kwatuna biyar tareda dalleliyar mota qirar Benz, Sai kuma na baby's kowa a kwatuna uku uku manya, tareda kyautar filaye.

baba Habu yazo shida tawagarsa, saida sukai kwana biyu sannan suka koma gida

Bayan suna da sati biyu, yashigo gidan, kewar matarsa yakeji, Kuma kullum tana Dakin Ummah, Kuma yanzu nauyin Ummah yakeji kawai yashigo kai tsaye tana zaune afalo yashige Dakin, yana ganin babu kowa a falon Sai yanbiyu suna ta cacar baki akan wani film hamdala yayi cikin ransa, cikin sauri yashige Dakin Ummah tareda rufewa, ko lura da Wanda suke Dakin baiyi ba, yana Juyowa yaga Ummah da Waheeda a zaune, Ummah tana cirewa yaran Kaya zata musu wanka, ga ruwan wankan nasu Nan agefe

Wata irin kunya ce takama shi, yayi sauri ya sunkuyar da Kansa, Ummah tatashi tsaye ta ranqwashe shi akansa tace "nide ba surukar ka bace, Gara ma kadena wannan kunyar"

Tafice daga d'akin tareda janyo musu qofa, Naufal ya kalli Waheeda yace "wallahi jinake babu kowa saike, ashe tana ciki"

Waheeda tayi dariya tace "wanka zata musu, tare muke da'ita tun dazu"

Breast dinta ya kalla ya hadiye wani yawu yace "Sai qiba kike kullum, ko'ina yana qara cika, ni kin barni da kewarki"

Tace "ai Anty ce tace nadena futowa ko falo ne, inyi zamana adaki cikin dumi"

"ai gashinan na biyo ki, yanzu kinsan ni Dan gata ne tunda Ummah ta dakanta tajamin kofa inyi abinda raina yakeso"

Harararsa tayi tace "kayi me? Nadena haihuwa nikam"

Murmushi yayi yad'auki Me sunan Ummah yace "Ummah na Zona miki wanka kinji.."

Waheeda tace "ka'iya ne?"

"wallahi ban iyaba, saide kizo muyi musu tare"

Tasowa tayi tana cewa "Nima ban iyaba, karmu basu ruwa fa" πŸ˜‚

Dariya yayi yace "ke bawani ruwa, tsaya kigani"

Babyn suka saka a ruwan, Waheeda ta riqeta, shikuma yafara mata wankan, yana wanke mata Kai yarinya tafara miqewa tana tsandara kuka, cikin sauri yaqara zuba mata wani ruwan, Waheeda kuwa ta dage ta rirriqe yarinya kamar Wanda tariqe wata Babba πŸ˜‚

Ummah ce tashigo Dakin, cikin tashin Hankali tace "nashiga uku yarinyar zaku kashe?"

Duk sukai shiru suka kasa bata amsa, Waheeda tace "Ummah shine yace zaiyi mata wankan, wallahi babu ruwana "

Ummah tace "lalle, bakiji azabar naquda bane, kubani su ni, sakarkaru kawai"πŸ˜‚

Babban Yaya yamiqa mata yarinyar Sai kuka take, yasake miqa mata namijin, Tafice daga d'akin, Waheeda ta kinkimi ruwan wankan nasu takai mata, sannan tadawo Dakin

Kallan gaban rigarta yayi yaga yadan jiqe kadan, yace "Zonan, menene yabata miki Riga?"

Kalla tayi tace "ruwan nono ne, tun dazu bacci suke basu Shaba"

Wata irin kasala yaji, cikin sarqewar murya yace "zomu Gani"

Babu musu ta qarasa wajan sa, yajanye rigar tayi sama, ahankali yad'ora bakinsa akan nonon ta yafara tsotsa ahankali, cikin jin dadi tace "ahhh..."

Yadade yanasha, Kuma bata hanashi ba, saboda dadi takeji, idan yaran ne suke Sha Kuma zafi take ji saboda da qarfi suke zuqowa
Maganar Ummah suka Juyo abakin kofa tana cewa, "Waheed ga yaran Nan angama wankan basu nono susha "

Cikin sauri yasake ta, yafada kan gadon da baya yana maida numfashi cikin kasala

Waheeda tatashi taje ta karbo su, tadawo ta ajiye masa macen ajikinsa, tadora namijin a cinyarta zata fara bashi nonon

Yarinyar ya ajiye yatashi zaune yace"waime kikeyi ne haka? "

Tace "nono zan basu"

"befa isheni ba, gaskiya kibasu madara, baga madarar su Nan nasiyo ba, menene amfanin ta?"

Mamaki yakama Waheeda, ta tsaya tana kallonsa takasa yimasa magana, kuka yaran suka fara, yad'auki fidarsu datake cikeda madara yafara basu, shikuma yaja Waheeda jikinsa yaci gaba da shan nonon
, Waheeda ta Kalle shi cikin mutuwar jiki tace"Babban Yaya kabarni nabasu abinsu Dan Allah, karka shanye basu shaba "

Lumshe Idonsa yayi yace"Waheeda.... Ko a aljanna Allah yabarni tare dake, inason ki sosai"

Dadi taji ya kamata, batasan lokacin data sake rungume Shiba, shi kuwa yaci gaba da shan nonon ahankali,jitayi yana neman tura hannun sa cikin pant dinta, cikin sauri tacire Mai hannun, ta d'ago Kansa daga qirjinta tace"Babban Yaya kabari, kar Ummah tashigo, kofar abude take "

Kansa ya shafa yace"wallahi na manta, idan Ina tare dake manta komai nake Waheeda, kece kika sa nazama haka wallahi, Allah yayi muku Albarka keda yaranmu, bakina cewa kina sona ba saura Kuma idan na mutu ki auri wani, wallahi koda ace kin auri wani Bayan babu raina, to ban yarda kijiyar dashi irin dadin dakika Bani ba, kinji de nafada miki"

Waheeda tasaka dariya, ta rungume shi,tace" Ina kaunarka mijina, Bana fatan abinda zai rabani dakai ma balle mutuwa, Ina fatan ace yaranmu suyi irin halinka, kakula damu yanda ya kamata Babban Yaya, musanman ni, banda bakin dazan gode Maka, saide inyi fatan inci gaba da kasan cewa dakai har qarshan rayuwa ta "

Dariya yasaka, dimples dinsa suka futo, tasaka hannunta a wajan, batare daya janye hannunta ba yace"idan sukai irin halinki aina mutu"🀣

Kukan shagwa6a tasaka masa, cikin lallashi yace"toyi hakuri gimbiya ta, nadena fadar hakan, shikkenan? "

Daga masa kanta tayi, Bai sake ce mata komai ba, yahade bakinsu waje daya, kissing dinta yake sosai cikin wani irin Salo, ita kanta abun yamata dadi, ahankali tafara maida masa da Martani, Nan da Nan ya susuce mata,yaja hannunta yad'ora akan marar sa, wani irin numfashi yasaki lokacin da yaji abinda take masa, yaran ne suka fara kuka, cikin sauri yasaka musu fida, sukaci gaba da abinda suke πŸ™Š







TAMMAT BI HAMDULLAH



Idan akwai Wanda na batawa sanadin wannan littafin yayi hakuri ya yayafe min, Dan Adam ajizi ne, nide nasan adan Zaman danayi daku ban shiga haqqin ku ba, Ina fatan Allah yasadamu da alkhairinsa

Saikun jini a sabon Novel Dina

SHAHAB.....



Labarin SHAHAB gaba dayansa sadaukar wane ga masu suna AISHA, sannan labarin daban yake da sauran labaran Dana rubuta abaya, labari ne me tsayawa azuci, nikaina Dana tsarashi ya birgeni fiyeda Babban Yaya, zaizo muku Bayan nagama semester exam dina insha Allah akan farashi naira Dari uku kacal 300 πŸ‘ŒπŸ»babu VIP, group daya zan bude, zaku dinga samun posting safe da dare, idan Dame buqatar sa Sai iya ajiye number ta zuwa lokacin dazan fara insha Allah 08033300034

Har kullum karku manta da Amnah El Yaqoub marubuciyar ku ta :
DANA SANI
BURINAH
WAZAN ZABA
SHALELAN BABA
NI DAKE
DANGI DAYA
INSAAF
BABBAN YAYA
SHAHAB








Amina muhammad El Yaqoub jigawa State a.k.a Amnah El Yaqoub ✍�
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment