Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon farko ta fuskanci akwai matsala, nan hankalinta ya kasa kwanciya, har zuwa dare lokacin ne take tambayar Amatullah dalilin sauyawarsu.

Bata 6oye mata komai komai ba har horon yunwar da take musu da raunin da ta jiwa Ammar.

Take jikin Hajiya yayi sanyi, lallai ba'a shaidar mutum, idan wani ne yace mata Saudat d'in zata aikata haka zata yi mamaki, amma sai gashi da idonta taga shaidar hakan, sannan ta tabbatar duk rintsi Amatullah ba zata yi mata 'karya ba, saboda ba tarbiyyarta bace.

Bashir da ya taho zai shigo parlour'n yaji komai a kunnensa ya juya ba tare da ya shiga ba, sai dai ba 'karamin 6aci ransa yayi ba.

Tambaya yake yiwa kansa, shin ita bata san alfarmar mahaifiyarsa ta ci ba da har ya aure ta?"

Lallai ya zama wajibi ya d'auki mataki a kansa, don ba zai yiwu ta ta6a masa yara ya barta.

Ranar haka kwana zuciyarsa cike da takaincin abinda ta aikatawa yaran.

Washegarin ranar ta kasance juma'a, misalin 'karfe takwas na safiya ya shiga gidan suka gaisa da Hajiya kamar yadda suka saba, yayi tunanin zata sanar dashi wani abu akan maganar da aukayi da Amatullah jiya amma sai ya ji shiru, shima sai bai nuna mata ya san komai ba.

Daga baya ya shiga 6angaren Alhaji Babba sukai gaisa, sun dad'e suna tattauna akanvwata magana da daga dukkan alamu batu ne mai muhimmanci suka tattauna akai kafin ya fito.

Daga baya kuma wajejen sha d'aya na rana sai ga Daddy'n Amatullah yazo suka 'kara shigeqa parlour'n Alhaji Babba har Uncle Bashir d'in.

Basu fito ba sai lokacin da za su tafi masallaci, a lokacin ne kuma Uncle Haidar ya kawo Mami gidan itama.

Basu dawo gidan ba sai wajen 'karfe uku na yamma, hannun Haidar ri'ke da goro da alewa masu yawa ya ajje a gaban Hajiya kamar yadda Alhaji Babba ya umarce shi.

Ganin duk sun zauna a parlour'n alamun za suyi wata magana mai muhimmanci yasa Amatullah dake kwance jikin hajiya don yau yini tayi tana jin wani fad'uwar gaba tashi da niyyar barin gurin.

Amma ga mamakinta sai Alhajin yace "dawo nan Sa'adatu ki zauna."

Babu musu ta koma kusa da Alhajin ta zauna.

Sai da ya gama nazarin kowa dake zaune a gurin sannan ya ce "kamar yadda kuka ga na tara ku a gurin nan akwai abu mai muhimmanci da ya kamata na sanar da ku, a yau juma'a Allah ya nufi an d'aurawa Bashir aure da Sa'adatu.

Tun daga kan Hajiya Mami da ita kanta uwar gayyar Amatullah suka d'aga kai suna kallonsa a firgice, tuni jikin Amatullah ya d'auki rawa, kafin a ankare sai gani akai ta yanke jiki ta fad'i.


*_'Ka'ka 'kara 'ka'ka, masu karatu yaya akai haka ta faru? Dama 'kanin mahaifi yana iya aurar 'yar yayansa ko yaya abin yake?_*

*_Ga Amatullah ta zama matar Uncle Bashir, wanne irin zama za suyi da Saudat?_*

*_Ga Aunty Habiba da ke fama da larura, shin zata warke ko kuwa? Idan ta warke wane zama za suyi da Amatullah?_*

*_Dukkan wad'annan amsoshin suna gurin Ummu Aisha, ki biya Naira d'ari biyu kacal ta wannan account d'in 0019792794, ko katin MTN sai ki tura shaidar biya ta wannan layin 08107640933 don samun ci gaban labarin._*





*Ummu Aisha*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment