Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ya zube a idon jama'a?

"Nifa ba haka nake nufi ba kasan dai aurena yau sauran kwana biyu ko? " Eh nasani " Da an d'aura auren na shiga gidan shikenan cikin ya zamo na wanda na aura ba wanda zai gane da ciki naje "Kai amman wannan tunanin naki yayi"Kwantar da hankalin ka kawai " Allah sugar baby yanzu dai anyi solve wannan matsalar sai maganar da zan k'ara maimaita miki auren nan da zakiyi kar mu'amalarmu ta sauya " kar ka damu ba abinda zai sauya"haka najesan ji" ya fad'a tare da janyota jikin sa

Yau aka d'aura auren sadik tare da amaryarsa samira, anci ansha an watse wannan auren khadija batayi wata gayyata ba, wad'an da suka sani ne kawai suka zo,

Tun da aka yi auren nan samira bata zama kwana biyu kawai tayi gidan ba tare da ta fita ba Shima washe garin ranar da aka kawo ta ne sai Kuma ranar da k'awayen ta suka zo, ranar da k'awayen ta suka zo khadija taga ikon allah duk inda ta wulga idanuwan su akan ta suna mata wani irin kallo wanda ta kasa gane ko na miye, d'aya daga cikin su har kashe mata ido tayi, tayi kamar bata ganta ba

Ga kuma abun da ke bata mamaki indai suna magana da samira ko suna tsaye sai taga tana k'ok'arin kai jikin ta gareta, abun nan na bata mamaki

'bangaren sadik kuwa wannan auren haka ya koma masa kamar lokacin da yake tare da balkisu, komai ya tsaya masa d'iff, idan yaje kasuwa ba kasuwa haka yake dawowa ya dawo kuma ya tarar da samira bata nan ta fita ba tare da neman izinin sa ba yayi magana yayi fad'a amman a banza dan bazai sa gobe kar ta sake ba

Yau ta d'an tashi da zazza'bi hakan yasa bata fita ba, khadija na d'aki kwance tana bacci, samira ta fito daga d'akin ta ta nufi d'akin khadija falon ta shiga bata nan kai tsaye ta wuce cikin d'akin kwance ta ganta saman gado tana bacci,

harshe ta fito dashi tana lasar saman le'bon ta, a hankali ta nufi gadon tare da hayewa bayan khadija ta kwanta tare da d'ora hannunta saman tudun mazaunanta tana shafawa, cikin bacci ta rik'a jin ana shafata duk a tunanin ta sadik ne hakan yasa ta saki jiki, zura hannun ta tayi saman cikin ta tare da yi sama dashi tana k'ok'arin kamo breast d'in ta,

A hankali khadija ta Bud'e idanuwan ta, wacce tagani a kanta ne yasa ta saurin Mik'e wa zaune tare da tureta tana mai_maita kallar " Innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un"

Samira ta fara matsowa cikin ta khadija na matsawa tana matsowa, hannu tasa gefen gadon ta ta lalubo kaulba turare tana nuna samira tana huci tare da fad'in" Wallahi idan kika k'ara matsowa sai na fasa miki kaulbar nan akai y'ar iska y'ar lesbian nafi k'arfin ki wallahi " Haba auntyna ki tsaya na jiyar dake dad'in da baki ta'ba jin irin sa ba dan allah ki bari koda sau d'aya ne na d'and'ana zumar ki naji wallahi da gani zakiyi dad'i washhhhhhhhhh ashhhhhhh uhmmmm ahhhhhhh "

Khadija baki ta saki tana kallan ikon allah dan ganin abun take kamar a mafarki" Please ki bari mujiyar da junan mu dad'i kiga gidan nan ba kowa daga ni sai ke mama ta fita shikuma nasan sai anjima zai dawo kinga sai yarda mukayi zan tsotse miki sosai ga na shanun nan naki daga ni zasuyi dad'in sha, ta k'ara sa maganar tana lasar bakin ta d'aya hannun ta kuma tana matsa breast d'in ta

Khadija samu tayi ta sauka saman gadon ta tura hannun ta k'ark'ashin gado ta lalubo muciya ta d'auko tare da nuna mata ita tana nufota " Tashi ki barmin d'aki na tashi ki fita wallahi zan buga miki ita na faffasa miki jikin ki " ganin ba wasa a fuskarta yasa ta sauka saman gadon

" Please please!kema fa nasan kina so" samira ta fad'a, cikin takaici dajin furucin ta yasa khadija ta nufo ta, samira ganin zata iya buga mata ita yasa taruga zata gudu, cikin sa'a khadija ta d'aga muciyar ta buga mata ita a baya sai da ta gantsara, a guje ta baro d'akin..........................................

Comment and share fisabillilah

🧕🧕MATAR SADIK🧕🧕

MALLAKAR
ZAINAB DODO

STORY AND WRITING
BY
ZAINAB DODO

Free book 📖

09046495943

Kuna ina fans ku matso kusa dan jin yarda wannan littafin zai kasance na MATAR SADIK

_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣6️⃣➡️2️⃣7️⃣

A guje ta baro d'akin,tana huci tayi d'akin ta

Khadija ta dad'e tsaye tana jinjina wannan al'amarin tare da tunanin matakin da zata d'auka, muciyar hannunta ta mayar wajen da ta d'auko, baccin ma tafiyar sa yayi

Agogo ta duba taga k'arfe shida sauran minti goma, ta fito ta d'auro alwala takoma d'aki ta shimfid'a sallaya ta hau dan gabatar da sallar walha, bayan ta sallame ta dad'e zaune tana addu'a tare da neman tsarin ubangiji daga sharrin duk wani mai sharri mai mugun nufi a kanta

Wannan abun daya faru bata sanarma kowa ba, sai dai neman kariyar da take nema a wajen allah

Tun daga ranar maganar kirkima bata had'ata da samira idan ma sunyi magana mai tsayi to sadik na gidan amman da yasa k'afa ya fita to ta fita sabgarta

Yau bayan ya fita,samira ita ma ta fita taje chemist ta siyo stp ta sake auna kanta, bayan ya dawo tana d'aki tayi zaune saman kujera ta d'aura k'afa d'aya saman d'aya tana taunar cin gum, shigowa yayi d'akin tare da sallama, yace " Amarsu ta ango hutawa kawai akeyi" Eh wallahi har ka dawo " Ta fad'a cikin sakin fuska

" Yaa rabbi" ya fad'a tare da zama kusa da ita" Albishirin ka "Goro"Fari ko ja? " Fari k'alk'alk'al " To idan na fad'a maka me zaka bani? " Duk abunda kike so"Ka kusa zama baba " Ta fad'a tare da sa hannu tana rufe fuskarta wai ita kunya uhmmmmmmmm

Jin furucin ta yasa sadik yin zuru yayi shuru tare da kafeta da ido, sai da ta ta'ba sa yayi firgit tare da fad'in"Dan Allah ko zaki sake maimaita min abunda kika fad'a ina ga kunnuwana basu ji min dai_dai ba " Nace ka kusa zama baba ina d'auke da juna biyu" Wata irin k'ara ya saki tare da fad'in"Dan girman allah kina da ciki?" Kai ta gyad'a masa alamar eh, rungumota jikin sa yayi yanajin wani irin farin ciki wanda bazai misaltu ba ace matar sa nada ciki hannun ta ya janyo suka fito waje khadija na d'aki ya saki hannun ta tare da shiga d'akin khadija yana kaullah mata kira, khadija na kwance ta kwanta saboda kanta dake mata mugun ciwo tasha magani taji yana mata irin wannan kiran sai da gabanta ya Fad'i dan bai ta'ba yi mata irin wannan kiran ba

Tasowa tayi tana dafa bango suka ci karo da juna ba tare da ya tsaya duba halin da take ciki ba ya janyo hannun ta suka fito, suna fitowa ya saki hannun ta ya kamo na samira ya tsaya da ita gaban khadija tare da fad'in "Khadee na kusa zama uba nima na kusa samun y'ayana " Nan take bugun zuciyarta ya k'aru murmushi ta saki tare da fad'in"Kamar ya ban ganeba? " Samira nada ciki"ya fad'a yana shafo cikin samira

Kallan inda ya d'ora hannunsa khadija tayi tare da k'ak'alo murmushi tace" Ma sha Allah na taya mu murna dan wannan farin cikin mune gaba ki d'aya ubangiji allah ya sauke ki lafiya ya kawo muna yarinyar mu ko yaron mu lafiya ma sha allah nayi farin ciki sosai dajin wannan labarin allah ya inganta muna "Amin ya allah amin khadee"

Sake jan hannun samira yayi sukayi 'bangaren mama ya sanar mata itama tayi murna dajin wannan labarin ta kusa samun jika

Tun daga ranar da suka san da zaman cikin khadija ita ke musu girki koda kuwa girkin samira ne ita ke yin komai, samira tunda ta bayyana musu cikin nan ta daina cin abincin gidan iya kaci tasa sadik ya rik'a siyo mata kayan dad'i da masu gina jiki, duk da baya da kud'i haka zaije wajen khadija ya ranto yanzu khadija har littafi ta nema tana rubuta kud'in da ya amsa,

'bangaren khadija kuwa abu d'aya ne zuwa biyu yake damun ta wanda bata nuna masa ba, ranar girkin haka zai je d'akin samira yayi zamansa har dare ya raba bai shigo d'akin ta ba cikin bacci zataji motsin shigowarsa, wani lokacin ma a d'akin samira zai kwanta har kusan asuba sai dai idan ya farka yaje d'akin khadija, sai da asuba zata gansa abun na damun ta,gabaki d'aya yanzu bata samun kulawar sa, na biyu idan yaje ya siyo ma samira abu koda da munafurci ya dace ya bata tunda tanada hak'k'i akai aman haka zai murje ido yabama samira ta cinye ita kad'ai ko suci su biyu, wani lokacin ma a gabanta tana zaune zai shigo da abu ya bama samira suyi zaune daga shi sai ita suna ci yana bata a baki, khadija idan taga abun nasan damunta sai ta tashi ta koma d'aki, ko tasamu yaro ya siyo mata

Duk wannan abun bai hanama samira fita ba taje suna holewa da k'attinta ko yan mata, sadik duk da baisan wajen da take zuwa ba yayi yayi tak'i bari amman tak'i koda yaushe tana saman hanya

Yau tana zaune gida bata je ko ina ba ita ke girki amman khadija ta girka komai tana zaune tana kallan ta,

Khadija bayan ta gama girki ta d'ibi ruwa tayi toilet taje tayi wanka ta fito d'aure da wani babban d'ankwallin wanda ta mayar dashi na zuwa wanka dan bai ida kai girman zanen d'auri ba

Samira na zaune ta bi bayan ta da kallo sai wani lasar baki take, khadija da bata ma san tanayi ba ta zuba ruwa a buta tayi alwala tayi d'aki, da ta shiga mai ta fara shafawa sannan ta fito da kayan da zata saka, tana k'ok'arin janye zanen jikin ta taji alamun mutum a bayan ta juyowar da zata yi watagani inba samira ba tana fitar da harshe kamar tsohuwar karya

"Innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un har kin tsora ta ni lafiya ko akwai wani abun da kike so ne? " Khadija ta fad'a dan ita harga allah tama manta da wancan mummunar d'abiar ta ta " Eh akwai abinda nake so"Okay to dan allah yi hak'uri idan na shirya na fito sai na miki " Ohh haba khadijatu kardai kice baki san me nake so ba"Wallahi ban sani ba samira " Abun da nake so yana ga jikin ki shi nakeso ki bani sau d'aya kawai" Wani kallo khadija ta watsa mata mai had'e da harara sai yanzu ta d'ago mai take nufi, hannu tasa tare da k'ara Jan zanen ta ta gyara d'aurin,

"Dan Allah aunty khadija ki taimakamin wallahi inajin k'ishirwarki sosai nasan kema haka kuma zaki ji dad'i na, duba kiga" samira ta fad'a tana d'aga rigar da ke jikin ta sama

" Duba kigani zasuyi dad'in sha" ta fad'a tare da fito da breast d'in ta a fili tana nunama khadija,

Khadija ba tare da tace da ita komai ba ta wuce gefen gadon ta ta duk'a tasa hannu ta lalubo muciya, ta Mik'e tare da nuna samira da ita ta nufo ta gadan_gadan,
da gudu ta fita d'akin, tana fitowa sai ga sadik............................................

Wannan page d'in sadaukarwa ne gareku masoyana masu bibiyar wannan littafin ina godiya sosai da nuna k'aunar ku gareni I really appreciate it love you all♥️♥️♥️♥️♥️🩷🥀🌹🌷❤️‍🔥💋😘 aci gaba da comment yarda ya dace domin shine k'afin guywarmu

_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣8️⃣➡️2️⃣9️⃣

Ganin yarda ta fito daga d'akin ne yasa ya kalleta tare da fad'in "Lafiya kuwa? "

Kukan munafurci ta fashe dashi tare da fad'awa jikin sa " Lafiya meya faru kimin bayani" Ba tare da tace komai ba taci gaba da rere kukan ta, d'agota yayi tare da fad'in " Ki fad'a min mana nakasa samun natsuwa"

" Tsoro naji shi ne naje d'akin aunty khadija saboda ni kad'ai ce a fili shi ne da shigana ta rik'a kora na wai na tashi na fitar mata a d'aki dani da banzan ciki na inda take shiga bata nan take fita ba kamar wacce nayima wani laifi ni wasa ma na d'auki abun shiyasa ma nak'i fita shine ta biyo ni da muciya " ta k'arashe maganar tare da fashewa da sabon kuka

Sadik ransa a 'bace ya fara kaullah ma khadija kira "Khadija! Khadija ! Khadija! " Naam ina zuwa" ta fad'a tare da sanya hijab ta fito

"Sannu da zuwa "Rik'e sannu da zuwan ki bana buk'ata, sadik ya fad'a a hasale" Wallahi khadija kin bani mamaki daman bak'in ciki kike da wannan cikin to ahirr d'in ki wallahi " Subhanallah bak'in ciki kuma? " Eh mana bak'in ciki da hassada kike akan cikin nan daman ina lura dake kwanakin nan saboda kinga baki samu ba allah bai baki ba shine kike hassada da ita tunda kinga ita daga zuwan ta tasamu to wallahi ki shiga taitayin ki akan cikin nan "

Khadija shuru tayi ta kasa cewa komai sai hawaye dake ambaliya a fuskarta, share hawayen ta tayi tare da fad'in" Sadik ko a mafarki ban ta'ba tsammani zanji irin wad'an nan kalaman daga bakin ka ba ni zaka ce ina maka bak'in ciki akan cikin matar ka " ta fad'a tare da nuna k'irjin ta" To idan ba bak'in ciki bane miye? Saboda allah bai baki ba shine zakiyi hassada da ita" Cike da mamaki khadija ke kallan sa

" Nagode sadik nagode a zatona koda kowa na duniyar nan yayimin gorin haihuwa kai baza ka ta'ba min ba sai gashi ashe ba haka bane kai ne na farko wanda zai fara yimin gori sannan nagode allah da har kasan cewa allah ne bai ga damar bani ba ita da yaba bawai dan yafi santa bane ya bata aah haka ya ga dama ya tsara abun sa hakan ma alhamdulillah sannan bak'in cikin da kace ina muku kuyi hak'uri in Sha Allah daga yanzu bazan sake shiga sabgarta ba ko wani abu nata bare har ace ina mata hassada kowa yayi sha'anin gaban sa" tana fad'in haka ta juya da sauri ta shige d'aki saboda wani kuka da yazo mata

Sadik jiki a sanyaye ya juyo ya kalli samira, hannun ta ya kama sukayi d'akin ta, ya zaunar da ita Shima ya zauna kusa da ita ta d'ora kanta a kafad'arsa tana sauke ajiyar zuciya, Kallan ta yayi tare da fad'in " Yi hak'uri ki cire damuwar nan a ranki kinsan ba'a san mai juna biyu da sa damuwa a ranta"

Khadija kuka take sosai mai tsuma zuciya da ban tausayi idan ta tuna da kalaman sadik sai ta sake fashewa da wani sabon kukan, wai ita sadik zai ma hakan saboda yayi sabon aure allah yaba matar sa ciki shine zai wulak'anta ta, tashi tayi ta d'auki kayanta da ta fitar dan tasa ta saka, tana kukan ta fito ta sakeyin wata alwala, taje ta aza dadduma tayi nafila tana mai kai kukan ta ga mahallacin ta, bayan ta sallame taba tashi ba ta kwanta nan saman sallayar saboda wani irin nauyi da taji kanta yayi mata ga sara mata da yake yi

Sadik ya fito zai je masallaci ya nufi d'akin khadija, kuka yaji tanayi sosai tana kai kukan ta ga allah, nan da nan yaji tausayin ta ya kamasa sai yanzu yakejin ba dad'i na maganganun da ya fad'a mata, yaso shiga d'akin amman sanin ko yashiga ba kulasa zatayi ba bare har ta daina kukan ba yasa ya hak'ura ya nufi masallaci yana tafiya yana tunanin ta yanajin kukan nata har cikin ransa wallahi sai yanzu yakejin rashin kyautawarsa

Tun daga ranar khadija ta kankarema kanta duk wani aikin da takema samira ta daina, ai kuwa kwanakin girkin ta bata girka komai ba sai dai sadik ya fita yaje ya siyo musu abinci

Tun daga ranar kuma wata doguwar magana bata sake had'a ta da su ba iya kaci ta ina kwana ina wuni ko shi sadik ne takema,

Yau ta kama girkin khadija ne tun kafin sallar isha'i ya shigo

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment