Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*K'ADDARAR SO*
(Destiny Of Love)


*©ZAHRA ROYAL STAR*🌝
Share Fisbilillahi




SHINFID'A
*Shin, wace k'addara ce za ta sa 'yar uwa ya tsani 'yar uwarta ta jini?.*
*Shin, yaya za ka yi a lokacin da kika tsinci kanki a tarkon son wanda 'yar uwarki take so.*
*Shin, me ya kamata ka yi a lokacin da wanda kake so yake gudunka?*
*Shin, wace k'addara ce za ta raba kan 'yan uwa?.*
*Shin, K'ADDARAR SO za ta iya sawa d'an adam ya aikata komai?.*


*ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION*






Chapter 1



*SURURE, LAGOS NIGERIA* Shekara ta 1995



"Mimi nahhh?"

Cewar wata matashiyar budurwa dake sakkowa daga kan matakalar bene.

Da gudu ta k'ara su inda Mimi take zaune, kiran da take kwala mata ne yasa, Mimi tashi tsaye.

Kallonta Mimi tayi ta ce "nikam Lalaah miye hakan?, kike ta kwala min kira fisbilillahi, baga ni ba ina zani"

Turo baki Lalaah tayi tana bubbuga k'afarta a shagwab'e, harda lauye kai ta ce "Mimi wani labari fa zan baki, zuwa na shopping na had'u da wan..... K'asa k'arasa maganar tayi ganin kallon da Mimi ke jefa mata.

Can kuma Mimi tayi wani murmushinsu na manya, da sauri taja wo Lalaah a kusa da ita, ta zaunar da ita ta kalleta a tsanake.

Tukun ta ce "Lalaah ta, bani labari, hala an samomin siriki ne ba?".

Kallon Mahaifiyarta Lalaah tayi, cike da d'unbin k'aunarta, domin Mimi irin iyayen nan ne, masu mugun sauk'i kai ga yaransu, idan tana tare da yaran nata kamar wasu jikokinkita haka suke tafiyar da rayuwarsu cike da farin ciki da kwanciyar hankali.

Sai dai kashhh wannan magana da Lalaah zata furta ma, Mimi ita, ita ce zata Yi sanadiyar da zata tarwatsa komai, da tasan da abunda zai biyo baya ko shopping d'in ma bazata je ba, bare har suyi tozali dashi, kware shi su duka shine mafarin K'ADDARAR SU, ARMAN HARUN, sai dai kashh sanin gaibo sai Allah. Kuma duk dabarar ka sai ka iske K'ADDARAR KA, a duk inda take.

Katse mata tunani Mimi tayi ta sake cewa."i hear you Lalaah told me"


Turo baki Lalaah tayi ta sake shagwab'e fuskar nan tata mai d'auke da wani sahihin kyau, kai tsaye idan ka kalleta baza tab'a cewa nan take kyakkywa ba ce, sai kayi mata kallon tsane ke da kyanciyar hankali, tukun zaka fahimci kyan nata bana tashin hankali bane.

"Mimi, who do I see in my shopping today?"

"Well, I know, you told me, you are sad"


"Sorry Mimi nahh, Mimi ai kinsan Doctor Arman Harun Maleek?"

"Ni ko nasan Doctor Arman Harun. koba shahararran likitan nan ba, wadda duk duniya tasan da zamansa, waye bazai sansa ba, tunda ko ina ansha fira dashi a gida jan yad'a labarai na k'asar nan dama k'etare. But you are talking about him, you have never seen him before, eyes and eyes since he is not living in the country"

Tab'e baki Lalaah tayi ta ce "No, Mimi, did he come to the country, did you not see it in the news?, And shopping d'in dana je ne, muka had'u dashi har mukai magana, zaki yi mamakin shine ya kawo ni har k'ofar gida. with those who fear him, people are so surprised that he stays with me, because the women's movement does not bother him, he even stops to talk to them. kin san Mimi hatta jami'an tsaron sun sha bala'in mamakin hakan da Ogansu harya tsaya ya kula ni ma"

""You're pausing that I don't understand, shi Arman Harun d'in ne, ya sauk'e ki k'ofar gidan nan. I don't want to lie Lalaah"

Tab'e baki tayi kamar zata fashe da kuka, ta ce "haba Mimi kin san bana miki k'arya Allah kuwa da gaske"

"Na shige su ke miya had'aki dashi harya miki magana, karfa kija azo ace za'a sace mu, yo ganinki da irin wa'innan masu arzik'in ai sai a d'iga ayar tabbaya akanmu, duk arzik'in Ubanku da kuke gani, ko kama k'afarsa baiyi ba, a hakan da ake ganinmu masu arzik'i, kinga Lalaah ki rufa mana asiri".

Mimi ta idasa maganar tana waro ido waje, na tsananin mamakin Lalaah, yo taya ma za'ai ace taga wani Arman Harun wadda duk duniya ko ina ansan da zamansa, mutane attajirai kullum na turorowar zuwa ganinsa da sun zuwa asibitin da yake. but they don't get to see him. That's why they hear about him so much, when Lilaah, Lalaah's sister, was working in the hospital at *ARMAN HARUN'S HOSPITAL FAMILY'S*, she was always in the middle of the day, she knew that she would also come back with his story.

"to ke Lalaah miye na farin cikin hakan, dan kawaii ya d'akko ki"

"Hmm Mimi ni dai kawai na tsinci kaina da farin cikin hakan, ba wata magana mukai dashi ba, hasali ba ko sunana bai tabbaya ba. we didn't say anything to him, in fact, my name is not certain, the stranger knows that he just went to follow him, and I couldn't do it to him, when he saw me looking for a vehicle, kin san ban fita da mota ta ba yau, tana wajan Lilaah"

"Who's still Lilaah riding a car for you?. wato ita taga tata, ta fara tsufa ta fara lalacewa, taki kuma sabowa baki je kika lalatata ba wajan iyayi irin nata, wato ita bari ta lalata takin yanzu, ke kuma da yake komai ta nuna tana so ko kina sonsa sai ki d'auka ki bar mata ko?"

Mimi ta fad'a rai a b'ace.
D'an rausayar da kai Lalaah tayi, cikin kwantar da kai dan kar aga laifin y'ar uwartata ta ce "a'a Mimi wallahi ba ita ta tabbaya ba, ni ce na ga motar tata sai a hankali shine fa na bata tawa. you know Mimi or leave her, I can do it, since you think I'm not going to work, she's going to work".


"Ke ni rufe min baki, kowa ai da tasa baiwar, ke ba zane-zanen gini kike ba, wani lokacin ai ana d'aukar ki aikin kwangila wani kanfanin domin kije ki zana masu irin ginin da suke so, sai kuma ki ce baki zuwa aiki, kawai son kan Lilaah yayi yawa wallahi, ai duk Abbien ku ne shike d'aure mata gindi idan tayi wani abun".


"And what did I do?"

Cewar Lilaah, dake shigowa parlon, sanye take da doguwar abar y'ar Dubai dake jikinta sai kuma farar rigar doctor's dake saman rigar, rik'e take da jaka dake cike da takardu na aiki, sai d'ayan hannunta dake rik'e da key na mota. Can kuma saita d'an ya mutse baki, tana binsu da kallo. D'an dakatawa tayi jin muryar, Mimi dake kiranta a zafafe. Domin tunda tayi magana ta farko na cewa, miye tayi, kawai tana idasa k'arasowa ta fara hayewa sama, inda d'akinsu yake, domin a gajiye take lik'is, ga b'acin rai na Doctor Arman data kwaso, a yau d'in. Tayi dana sanin zuwa gidansu Doctor Arman, duk Bilkees ce tasa ta zuwa, wai taje domin ta gaisar da Mahaifiyarsa. Kware Mahaifiyarsa wacce suka ji ake kira da, My love a gidan, sun samu tarba ta mutumci, Bilkees y'ar uwarsa ce wacce suke Uba d'aya da Arman ita doctor ce, jinisu ya had'u da doctor Lilaah domin zan iya cewa, halayya yazo d'aya. They all love the life of lies and lies and show that they are others, they want a false life, and then God gives them the wealth to show in luck. Zuwan da sukai, sunyi tozali da Ya Arman wadda zasu fito shi kuma zai shiga gidan, Bilkees ta fito domin raka Lilaah wajan motar ta sukai kicib'os. Ta gaida sa sarai yaji, amma yayi k'unnan uwar shegu da ita. Dai-dai gwargwado ta shak'a, yarfin da yayi mata, domin ita macece marar son raini, amma tasan ita ta Siyama kanta rainin tunda ta nuna tana mahaukacin sonsa, kuma ya sani. Shine yake wulakantata. Sai Bilkees ce keta bata baki, kan cewa, ta kwantar da hankalinta insha Allahu Ya Arman ita ce zai aura. Wannan abunne kwai da Bilkees ta ce mata ya sanyaya mata zuciya. But her soul is missing until she returns to the house now, she finds Mimi saying that she loves herself completely.


Katse mata tunani Mimi ta sake yi k'aro na biyu, tana kallonta cike da takaici ta ce "wai ke Lilaah yaushe zaki canza wannan halin naki, na rashin sallama, idan zaki shigoma mutane gida?, kuma kin shigo kin iske mutane bak'o gaisuwa, haka na koyar dake?"

K'aro na barka tai taja d'an k'aramin tsaki yadda Mimi bazata ji ba, domin ko banza suna tsoron Mimi duk da wasan da take yi dasu hakan baisa taja sun raina ta ba. kai hatta Abbie suna shakkarsa sai dai kuma banda Lilaah, domin shike nuna yafi ji da Lilaah komi take so kota tabbaya kai tsaye yake bata, abunda Lalaah bata yi kenan, yawan tabbayarsa abu, domin ita tana samun kud'i sosai wadda harya d'ara albashin Lilaah, komai dasu take yi, hatta motar ta da Lilaah ke hawa yanzu ita ce ta sake ma kanta, mai tsadar gaske, wadda ba k'aramin tashin hankali ake ba a gidan, a ranar da Lalaah ta sayi motar, sai da Mimi ta nuna b'acin ranta tukun, da Abbie so yayi ya amsheta su duka su zauna babu, sai da Mimi ta nuna sam bata lamunce ba, ta kuma tuna mai da cewa, "ka manta Abbie Lilaah mota nawa ka sake mata ba tare da ka saima Lalaah, tun wacce ka sai masu tare, baka sake sai mata wata motar ba, bayanta ka sake ma Lilaah mota ta kai uku, amma Lalaah bata tab'a d'aga kai ta ce danmi ba, sai yanzu ta samu na kanta ta saya kuma za'a ce baza tai anfani da ita ba, ina ganin hakan ba adalci bane, gaskiya abar mata motarta ta hau". Bai sake maganar motar ba, amma Lilaah ta matsa mai kan cewa, itama fa sai ya sake sai mata mota, wacce tafi ta Lalaah kyau da tsada, dole ya rarrasheta, aka sake mata sabuwar mota wacce tafi ta Lalar, sai dai ba'a je ko ina ba, ta lalata motar. Ta Lalaah kuma tana nan, ganin hakan yasa ta aje tatan take arar ta Lalaah domin fita kunya, dan ita ta tsani, seeing her seen is not enough, ko bata kai ba, tafi son taga tafi kowa haka take so, ita haka take ganin shine dai-dai.

Jin muryar tayi tsakiyar kanta, wata iska taji ta gifta mata, kamar tafin hannun mutum ta gani, sai kuma taga han rik'e hannun, da hanzari ta d'ago tana duban Mimi, data d'aga hannu zata sharara mata mari, da sauri kuma Lalaah ta k'araso wajan, ta rik'e hannun Mimi, tana zare ido.


"Please Mimi, I'm sorry, I think she didn't hear what you were saying, and kinga yana yin data shigo kamar bata cikin hankalinta fa".
Lalaah ta idasa maganar tana sakin hannun Mimi da ranta yake a b'ace

Wani kallon tsananin takaici Mimi ke aikama Lilaah ta ce "wato kin maida ni y'ar iska, tun d'azo nake b'ab'aton zance amma kinyi shuru kin kyale ni, yau ga y'ar iska na magana, kuma sa'arki ba?"


Bata ce komai ba, sai Mimince ta sake cewa "ai kina jina, mi yasa kika d'au motar Lalaah kika fita da ita, shekaran jiya ba munyi dake zaki ba, Yayanku Aliyu idan ya dawo daga Abuja ba, aje ya tabbayi Abbie ya basa kud'in gyaran motarki a gyara kici gaba da hawan motarki, ki kyale mata tata ba. Didn't we do that?"




Lilaah da wani bak'in ciki da hassadar y'ar uwarta ya kamata, wato zama tayi tana zuga Mimi, domin idan ta dawo gida ta k'ara tsanarta akan wacce take yi.

"Tabbayarki nake kin tsare ni da ido"

K'asa tayi da kanta, jin wani abu wai shi kunya an dizgata danmi za'a mata fad'a gaban K'anwarta, akan wata aba mota, kai ita ce ma ta zubar da darajarta. Why did she borrow it?.

"Mimi, you know that Abbie is not in the country, he should not be there and he is called to say something to him, that's why I didn't call Ya Aliyu"

Lilaah ta idasa maganar tana duban Mimi

"Eh ba shakka, yau kika san da hakan, da da kike kiran nasa yana can fa idan kina son abu, ki dame sa da kira da naci harsai ya baki koya turo miki, sai yanzu da ba kiyi niya ba iyee?"


Wani abu ne ya tsaya mata a wuya, har bata san sadda ta ce "ni dai Mimi indai mota ce ga abarta can bazan sake hawa ba, shikenan?"

"Da dai yafi miki, dama zakiyi zuciyar hakan"
Cewar Mimi tana komawa ta zauna akan kujerun parlon.


Wani kallo Lilaah ta watsama Lalaah, ta juya ta haye sama. Da sauri Lalaah tabi bayan y'ar uwar tata, domin Allah ya sani bata son b'acin ran y'ar uwar tata........
*K'ADDARAR SO*
( Destiny Of Love)


*©ZAHRA ROYAL STAR*🌝
Share Fisbilillahi




*ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION*




Chapter 2


*FUNTUWA, LOCAL GOVERNMENT KATSINA STATES NIGERIA*


"wato kin mai da ni y'ar iska, nasa ki aiki, inje gidan da nake aiki na dawo, shine baki yi ba ko?, ko arzik'in tashi ma baki yi ba saboda kin raina ni, makira algunguma", ta idasa maganar tana k'ara shaud'ama wata matashiyar budurwa bulalar dake rik'e a hannunta, data ke jibgar yarinyar, dake k'asa sai uban kuka take tana shure-shure, yarinyar bazata wuce shekara goma sha biyar ba zuwa bakwai.

"Wai baki jin mi nake fad'a ba, shegiya y'ar iska tanbad'd'a mai kunan k'ashi?"

Yarinyar da har yanzu kuka take, harda majina shab'e-shab'e akan fuskar tata, ta kalli uwar ruk'on ta, wacce tunda iyayenta suka rasu, k'anin babanta ya d'auki ruk'onta, ya kawota wajan matarsa Inna Saude. Gasu a gidan haya, kusan d'aki biyar ne zuwa bakwai a gidan. Tunda tazo gidan take fuskartar tsangwama da kyara wajan Inna Saude. Ta tsane ta, yaranta kawai ta sani su uku, Nanah sai Mafida, sai kuma k'aramar su Hauwa. Yaran basu da kunya ko misik'ala zarratin, gashi basu da kintsi, kamar yadda ubansu yake. Kawun nata shima, (Mahaifinsu Hauwan), shima ba wani kintsatstse bane, domin gari-gari suke bi, suna kid'an Duma, na kwarya da kanguna, gida jan gala, da gidan karuwai, da gidan biki, shine sana'arsa. Baya ba Inna Saude duka wasu hak'k'inta, kullum cikin barinta yake da yinwa, ita ce buga can buga nan, domin dai ta ciyar da y'ay'anta. Sai dai Y'ay'an sun mugun raina ta, ita kuma bata da aiki sai d'ura masu ashar na kwashe albarka, da zagi na fitar hankali, shi yasa ga yaran nan, kullum ba kintsi sai k'ara tab'arb'arewa suke a kullum, Mafida kuwa tafi kuwa rashin kunya da iya tantiranci, dan ita, saita kwana biyu bama ta kwana a gidan ba, kuma ba d'an albarkar da zai ce danmi, garama Nanah duk dai itama sai hankalin, amma Mafida ta ce ban waje, domin duk iskancin da iyayenta suke ji, to ta dame su ta shanye, dama can wajan bariki iyayen nasu suka had'u da juna, shi yasa kullum cikin fad'a suke, kamar kaji. To tunda ya kawo, ma Inna Saude d'iyar K'aninsa Maryam, ta bigi k'irji ta ce bata lamunce ba, shi kuma ya ce sai dai tabar masa gida. Wata shewa ta saki tana cewa "ahayee nanaye, ai nida kai Jafaru, sai dai mutuwa, kuma bari kaji, koda ka sake ni, kasan mazan rasa mazan aure ba, ka kalle ni da kyau Jafaru. Kuma yarinya tunda ka ce dole saita zauna tare damu, shikenan kai ka siya mata kwandon wulakanci da wahala, kai ko kunya ma baka ji, d'aki d'aya kwallin kwal muda yara, komi zamuyi sai mun bari yara sunyi bacci tukun, yaran zamanin da sun san komai, kuma kaje ka sake k'aro mana wani nauyin, kai da bama iya ciyar damu kake ba". Kallonta kawai Jafaru yayi yana yin kwafa ya fice daga d'akin. To tun lokacin Maryam take ganin izaya kala-kala a gidan, ita ce wankau ita ce girki ita share gidan hayar gaba d'aya, ita ce wankin band'aki, kuma duk Inna Saude ce ta yanka mata wannan uban aiki, wankau d'in ma da take yi Inna Sauden ce ke amsowa gidan da take aikatau, idan ta amso saita tulama Maryam su, ta wanke tas kuma bata bata ko asi. To yanzu ma ta bar mata wanki ne, tazo ta tarar da ita, bata yi ba, shine take mata wannan uban dukan na fitar shari'a.

Wani kalar mari Inna Saude ta kaima Maryam, ba shiri ta zabura ta mik'e, jikinta na b'ari ta ce "wallahi Inna Saude, Umma ce ta sani gyara mata wake da zatai k'osan yamma, dashi kuma na gaya mata kin sani aiki amma ta ce ita ba babu ruwanta dole ni ce zanyi mata". Maryam ta idasa maganar kanta a k'asa.

Kama k'ugu Inna Saude tayi tana jijjiga, tana cewa a zuciyarta "lallai ma Ummar nan, wai ko dan taga gidanta suke zaune ne?, take masu mulkin mallaka haka, kuma ba damar ayi magana ta ce zata kori mutum, da ta san yadda zatai wallahi da sai sun tashi daga gidan hayar nan, domin duk mai kama haya a gidan Umma, idan ka d'ora tukunya to da kasonta a ciki, dole a d'ibar mata, kuma duk dokar data sa dole ne aike binta, saboda wani lokacin basa biyan kud'in hayar kyale su kawai take, suna cin arzik'i, shi yasa ba ubanda ya isa ya tanka mata duk uwar watsin da zatai".

Can saita dawo da dubunta wajan Maryam dake rakub'e. Ta ce "to munafuka, ai sai ki tashi kiyi wankin yanzu, tunda kin gama ma y'ar mulkin gidan nan aiki, kuma wallahi na baki nan da awa uku ki tabbatar kin gama wankin nan, domin nayi al'k'awari ina dawowa za'a aika masu da kayan wankinsu".

Shuru Maryam tayi, tana jawo kayan wankin ta fara cikin sauri, tana yi tana share hawaye, ga bayanta dake mata wani shegen rad'ad'i.




*SURURE LAGOS NIGERIA*

Da sauri Lilaah take sakkowa daga sama, tana kallon Mimi dake zaune akan darning table, suna cin abincin safe, ko kallon inda Lalaah take bata yi ba.

Ta kalli Mimi ta ce "please Mimi key d'in mota zaki ban, ta hawa gaba d'aya gidan nan, driver sai kaini asibiti.and Mimi, I hope we have food to go with?"

Mimi kallon tsaf tayi mata, tana aje k'ofin data kurb'i ruwa a hannunta tukun ta ce "kayan abincin suna a mota ai. I know who you are eating for two days, sometimes it is brought back without eating, Lilaah, I don't like the shashincin, you know"

Fatar gushin Lilaah ce ta d'an tattare ta d'an tab'e baki, ta ce "No Mimi ai kin san waye nake mawa night.I just want to pass now and come back"

Tana gama fad'a ta wuce da sauri dan bata ma k'aunar Mimin ta sake tsayar da ita, da wani zancan kuma.

Da kallon takaici Mimi ta bita itama, sai kuma ta dawo da kallonta wajan Lalaah ta ce "now you are going to go to the company?".

"Yeah Mimi yanzu zan wuce, suna so ne idan naje kawai nan take na zana masu irin saffarin ginin da suke so.I will be back for a long time, Mimi, pray for us"

Lalaah ta k'arasa maganar tana tashi ta d'au jakarta, sanye take da abaya y'ar Dubai itama, ruwan k'asa tayi mata mahaukacin kyau, sosai ta haskata sosai, sai key d'in mota dake rik'e a d'ayan hannun nata, sai kuma wasu tagardu dake rik'e a d'ayan inda ta rik'e jakar, kayan sun d'an mata yawa, amma haka ta rik'e su sosai, tana niyar barin darning d'in.

Taji muryar Mimi tana koro mata addu'a, amsawa take cikin jin dad'i, harta dawo tana mata kiss a goshi, sai kuma ta fice da sauri domin ta makara sosai
*K'ADDARAR SO*
(Destiny Of Love)



*©ZAHRA ROYAL STAR 🌝*
Share Fisbilillahi





*ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION*





Chapter 3



Ficewa tayi, tana zuwa motarta ta shiga tayi mata key, ta bar unguwar.


Wani kata faran company tayi faking d'in motar, a wajan aje motoci. Kota ina motoci ne cike da wajan, mutane nata hadada, d'aga kanta tayi tana karantar sunan Company d'in, gabanta ne ya d'an fad'i, ganin harda sunan Haruns Family a ciki, kardai shima wannan companyn sa ne?, to amma sukam haka suke da d'unbin dukiya?, company nin su nawa ta sani a cikin Lagos, koda yake ko nawa aka ce mata zasu iya mallaka, ba wadda bai san HARUNS FAMILY ba.

Girgiza kai tayi gabanta na fad'uwa sosai, har sai da ta dafe k'irjinta, addu'a ta somayi, a sadda ta kutsa kanta ainahin cikin company d'in, sai da jami'an tsaron wajan suka dubata da jakarta, tukun aka bata waje ta wuce, shima sai da ta nuna masu shaidar wace ita. Wani gilashi ne a k'ofar wadda sai ta shiga ciki ta dai-daita kanta na'orurar dake wajan ta tantance ta bata da abun cutarwa, tukun ta bada alama, ta wace. Sauk'e lumfashi tayi dai-dai k'ofar ta bud'e kawaii ta ganta a cikin company d'in, mutane ne da yawa ma'aikata sai hada-hadarsu suke, da yawa ma turawa ne, wani iri taji, ga wani sahihin k'amshi dake fita tare da sanyin AC dake busuwa kota ina, bata san sadda ta lumfashe idonta ba. Kalle-kalle ta fara yi tama rasa ina zata nufa.

Daga bayanta taji wata magana ana cewa "are you saying that the person who was invited will do the construction design for

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment