Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saitayi zubut ta miƙe tana rawa tana waƙa
"Eeeh cinike ooohohh olu dumare ...kai i thank you God...heeeee" haka tayi ta hauka da sumbatu.
Har saida taga wasu costomers na zuwa kafin ta natsu



******
Farkon magriba taje gidan da take haya ta shawo wanka,ta ɗauki drop ɗin me napep ta gaya masa address ɗin ,har ƙofar gida ya ajeta ,bata tsaya tambaya ba ta fyallo 1k tabasa

"Here is your change"(ga chanjinki) yafaɗa yina miƙo mata kuɗin
"No go with it"(A'ah kaje dashi kurum) tsaki yayi yaja babur ɗinsa ya fita don inda sabo sun saba ɗiban irin wannan ƴan good evening ɗin.

Gaban gidan taje amma tsoro ya hanata shiga kardai cinikin kaina wannan Arab ɗin yayi ?😔 Kai aifa inko hakane Gara inwulle da dubu ɗarina,yajini a salansa, wannan gida haka?"
Leƙawa ta cigaba dayi ta saƙon gate ɗin ko ƙwanƙwasawa ta kasa yi.

Ana haka saigashi ya dawo rungume da wata babe da bazata wuce 18 ba,tunda ya hangota ya gane ta ,aiko nan yayi wa driver magana da yaga yawa mai gadi a barta ta shigo may be ya hana tane

Tana hango motar ta matsa gefe , aiko nan motar tayi horn dasauri me gadi ya buɗe gate ɗin
Sakin baki da hanci tayi tana kallo
"Kam bala'inƙwa wai dama wannan tsaruwan daga wajene , kenan yanzu kuɗin take,lallai jinanen mutane sun gudana a wannan waje,dama Lagos ta gaji hakan ,to bazan zo duniya a banza in ƙare a hofiba na bar gida da tsumin nazo aiki na ɓige da karuwanci ina tura kuɗi gida yau kam na gamu da ajalina... Woooouu wallahi bazan shigaba aikinma na aje daga yau kar yaga bai ganniba ya biyo ni inbasa haƙƙinsa don wallahi kuɗinnan sunma gama shiga rububi


Ta juya zata tafi kenan taji ana ƙwalla mata kira,"kai anshe hazo inshi maijida"
Mai gida yafaɗa da kalar Hausar su na Fulani
Gabanta ne yace ras "wayyo Allah na shiga uku"tafaɗa tana dafe ƙirji kawai saita duƙunna ta kwashi takalmanta ta ce ƙafa mai naci banbaki ba.

Dariya fillon yayi ,ɗan dattijo da bazai wuce shekaru hamsin ba"Hoɗinjam Aradu yara na fitsatstsara a jihar ikko, abinda yafi hine in ɗauki mairo in maisheta ruga iliminma Babu dole,yooo me yasa ɗa jidai wannan mutinin ƴan gari mai tsarki yazo yina tara ƴaƴan ibilishai gidan nan ,alkurani wannan zasu iya da ayi girgizar ƙasha"

Yana ta surukata kansa.
*****
Wata dirkakkiyar budurwan bafullatana nagani sanye cikin kayan fulaninta cibi a waje takinkira ɗauri kamar guggo ,kyakyawa kamar me fara tar, sura ka gudu,kanta a bibbikiɗe da wani gingira gingiran kitso irin na filani an maida an naɗe,ya haɗe da datti yakoma ya cure uwa mandaƙo tulin gashin shi ya haddasa wa kan zama ƙatoton gaske duk da bawani girman kai take dashiba

Zuwa tayi gaban gate ɗin tayi ƙafa bako takalmi tana gurgiza gate ɗin tana kuka
"Baba...Buɗan ƙofa miyattin Allah wa miyattin annabijoo ahwui mishkila ka buɗe mairoce"

Firgigit ya fara daga gyangyaɗin da yikeyi akan benci sakamakon bacci da yasuresa yina cikin lazimin safe wan da mai gidan da ƴan matansa basu barshi yayi ba sakamakon sintiri da sa aike da suka dinga sasa.

"Mairamuu wayanshe kizo nan ,ashe ban kwaɓekiba"
Girgiza get ɗin ta kuma yi
"Baba mai hayan ɗakinmu ne yazo yace mufita masa a gida in bamu basa kuɗin hayan saba,yanzu haka yinanan da yaransa zasu shimana mutunshi"
Tafaɗa da bankauran hausanta tanayi tana kuka

A birkice ya wage mata ƙofa ,bata ko kalli gidanba yace muje muje "

Haka ta zura a guje shima haka ya dafa mata baya ,suka tafi suka bar gate ɗin a wangale




_*JARABABBEN NAMIJI BANAYISHI DON MAZA KO ƳANMATA BANE .KE A TAƘAICEMA NA KUƊINE,DON HAKA BAN MA SOMA KOMAI BA SAI ANGAMA BIYA TAS,HEEEEHEEEHEEANAN NE ZAKU GURJI NA KUƊINKU...AKWAI SIRRIKA NA BAN MAMAKI ƳAR UWA KAKANKI TA YANKE SAƘA , DON HAKA ZAN BAMA LITTAFIN NAN TSARO NA MUSAMMAN ,SO KARKI SA RAN JIRAN A GAMA KISAMESHI A BATI WALLAHI BAZAKI SAMUBA,YAFI MAKI SAUƘI INKINA BUƘATA HAR ƘARSHE KI BIYA #100 NA KATIN MTN KO KUMA VIP #200 HAKAMA VTU #200 DUK TA WANNAN NUMBERN 09065990264 KO TA NAN BANK ƊIN 7782217014, MOHAMMED HASSANA ,FCMB ............AKWAI SIRRIKANMU MU MATA DA YAWA A CIKI KAMAR HAKA:-*_

*SIRRIN BITA ZAIZAI,ZAWARAWA MASU NEMAN MIJI, SIRRIN MALLAKA DA KANKI BA BOKA BA MALAM ,MAGANIN NAMIJI MAI KAIWA DARE A WAJE, MUGUN NAMIJI ,MIJI MAI NEMAN MATA DA SAURANSU*

*ZAKI KOYI KISSA KWANCIYAR AURE,MAGUNGUNA NA GYARAN JIKI ,DA ƘARIN NI'IMA DA SAURANSU*

*HMMM KOYAN GIRKI KUWA AKWAISU TUNDA GA NA GARGAJIYA DANA ZAMANI*

*A TAƘAICE LITTAFIN NAN YA ƘUNSHI YARIKA UKUNE, TURANCI,LARABCI ,FILLANCI DA HAUSA KUMA KOWANNE MUNAYI DA FASSARA YANDA KOWA ZAI FAHIMTA A ƊAN TAƘAITACCEN SANINMU*


*ƳAR UWA UWARGIDA DA AMARYA ME KIKEJIRA GARZAYO KI KWASHI RABANKI AT AFFORDABLE PRICE💃*


~PLZ BANSA NUMBER NA DON ADAMENI BA INKINA RA'AYI ,BIYA KUƊIN KI INBAKI RA'AYI KARKI DAMENI DON ALLAH~👏
[8/11, 12:37] أم افنان✍️💞: *🕊️JARABABBEN NAMIJI🕊️*
(Sabon salo)

✓Sexy
✓Romantic
✓Erotic
✓Les
✓Comedy

*NA...OUM APHNAN🌸*


*4*
_Assalamu alaikum ƴanuwana mata dukda dai da banso inyi magana ba saidai don damu da ya isheni , Nifa kwaram baya damuna wallahi kar wacce takuma biyoni private akan wai ina labarin ɓata tarbiyya ke wayace ki karanta?,ashe bance kar wanda ya karanta mun littafiba musamman maza ko ƴanmata ? Indai adalci akebi baici a dameni ba ton inka karanta wannan kai tashafa bani ba 🤷‍♀️ garama Ni din don a faɗaka nikeyi don kowa yasan abinda ke faruwa nowaday ,kuma Ni inada madogara na amma sai a ƙwarzabi mutum da surutu bayan shikansa mai karantawan yayi surutun daɗi yikeji☹️,inba hakaba ya akayi har tasan me akeyi a cikin littafi? Ko kaji tagama surutu kijita a wani group can tana aturo muna da jarababben namiji in ba'a samuba abiyo ta pc , is it by force?🤨 to Ban saka numberna don irinkuba na sane don mutanen arziƙi masu fatan agudu tare a tsira tare...kuma ma na rigada na dasa alkalama ta harma na karɓi kuɗin mutane so no going back eheee💃. Ni tuni na saba irin littafin nan sai haƙuri don wanda zan yi ma inna gama wannan sai yafi wannan🤪 masu gani idonku ya tsiyaye in yaso abune ko banyi forwarding ba kina zaune zakiga an turo to ya kika iya🤣 Kinzo kina wainnan abu a social media tayaya BAZAKI zama ƴar ƙauye ba a gaban miji sai ya ƙaro aure kice ya zalunceki kindaiso zalintarsa🤐_

A wani ritsitsin Anguwa suka kutsa kai , wajen jaɓajaɓa yike ,inda mafiya yawan mazauna unguwar hausawa ne .
A wani gidan sama suka kutsa kai mai jerin ɗakuna sama da ƙasa fiye da talatin,gidan daga gani kaga irin daɗaɗɗun ginin nan .ta wani fatattakakken gareji suka bi zuwa farfajiyar gidan .

Aiko danƙam yacika da kaf mutan gidan dama ƴan waje wato dai ƴan kallo,shikuwa mai hayan yasa wasu ƙarfafan Almajirai sun karye ƙwaɗon ɗakin sunata watso masu kayan waje

Jiki na rawa mairo tashiga ɗakin ta zuba gwuiwoyinta a ƙasa faɗi take "oga land lord kiyi haƙuri ga babana nan zai biya ka kuɗin ka " tafaɗa da tsatsaman hausan ta da ba'a cika fahimta ba

Tsaki yayi ya hamɓareta da take ƙoƙarin kamo masa ƙafa "uban naki tun yaushe yike alƙawarin zai biya amma yaƙi biya ,fiye da wata uku ,to nagaji nima kubar mun gidana dama naji labarin uwarki ma ta gudu dajinku neman magani ciwon yunwa na shirin aikata lahira...ku kafaffu kunƙi tafiya,saboda raina usuli da kwaɗayin zaman Lagos to ai gaku gayinan a zauna mugani...kai kuwatso mun sauran waje" ya ɗaga murya yina magana da yaran .

Tagumi baban mairon yayi saiga hawaye shaushau,tunda ya kife kansa a gwuiwa bai ɗagoba har ya ƙarike cin mutuncin sa suka sama ɗakin sabon kwaɗo suka futa suka bar masu tulin kayan su a tsakar gida, mutane ƴan kallo haka suka watse suna masu dariya da Allah ya ƙara

Zuwa mairo tayi a hankali ta ɗago kan baban nata kafin tace"Baba ina zamu yanzu?"
cikin makyarkyatan murya yace bansaniba mairamuu...ƙur yayi mata da ido kafin yace "Mairamuu mai kikaci yau kinajin yunwa ko?"
"Baba nasha wani sauran koko na shekaran jiya ɗazu da safe, Amma Ni yanzu ma na daina jin yunwa kawai ina tunanin inda zamu kwana ne yau"
"Mairamuu muje gidan da nike aiki sai mu roƙesa ya bani kuɗin watan nan munema ko shagone mu zauna"
"Cibtsi ai garin nan yagama siremun kawai ka amshi kuɗin ka mugudu rigarmu"
Jim yayi cikin ɗan tunani saidai ganin ba mafita ya miƙe yina harhaɗa masu kayansu da kaf bai cika Ghana must go ba ,ya tattara tabarminsu ya haɗa ya ɗaure ya ɗaura akai yace "zo muje ƴar Baba"
Maƙe kafaɗa tayi cikin sangartacciyar muryarta tace "uhm...uhm Ni sai ka ɗaura mun kayan meye amfanin kaina ,inbar Baba na yina ɗaukan kaya"
Murmushi yayi kafin yace"Mairo mairamuu ƴar albarka Ubangiji Allah ya baki mai jin ƙanki... amma kibarni in ɗauki kayan nan kinga Ni tsohone inna wuce bamai kallona kukuma ƴan mata bai kamata ba"

"A'ah naƙi wayon Baba kaifa kake cewa Ni yarinya ce saurin girma nayi,kuma mama tace shekara ta sha shida ana sha bakwai"
"To ba'a ƙin ta ɗan yau ɗauki muje" haka ya Aza mata suka kama hanya zuwa gidan julayb.


****
Julaybib fitowarsa kenan maƙale da sabuwar budurwan da yayi bayan yasamu ya rabu da wata data liƙe masa kusan kwana biyar ta hana masa saƙat wai ita a dole aurensa take son yi ,duk inda zaije suna tare inma baifita da itaba saita biyosa,sex kuwa tutur ana aikinyi ba a office ba balle gida sam tayi masa kaka gida da kula wasu ƴan mata ,though yinajin daɗinta saidai an ce rai dangin goro shima zaiso ya ɗanɗani wasu ƙoraman daɗin ko banana ta samu canji,ai kamar abincine bakullum ake cin shinkafa ba,ana bukatar canji acewarsa fa😅

Saidai tahanasa sukuni don tuni takwaso kayanta ta tare masa a gida ,shikam shine da abu ya ishesa jiya yazo da wata budurwan wato wannan kenan suka kwana suka hantse suna sheƙe ayarsu harma tayo masa gayyan ƙawayenta biyu ,ya ƙwaƙula yacika masu aljihu,itakuma yabarta ta kwana . shine kuwa tsohuwar budurwan tasa mai suna Zakiyya tana ganin yashiga toilet ta kullosa sukayi dambe na mutuwa da yarinyar tako yima yarinyan jina jina daƙyar ƴan aiki da mai gadi suka ƙwaceta haka tafita yarkace yarkace batare da ta tsaya karɓan haƙƙinta ba.

Sosai ya ɗauki zafi akanta aikuwa bayan ta buɗe sane yayi mata kacakaca ya koreta a gidan sa.
To shinefa Allah ya basa ikon kubce mata har yaje ya roro wata inyamura suka shigo tare so,shine bayan sun gama abinda zasuyi ya rakota waje inda zaimagana da driver ya Kaita gida

Marvelously(cikin mamaki) yaga gate a wangale.
Cikin zafinsa ya fara ƙwallawa mai gadi kira saidai shiru bai amsaba,gaban ɗakinsa yaje nan ma shiru sai cukurkuɗaɗɗen labulansa da tasha datti da take karkaɗawa a iska yina buɗe cikin ɗakin da bakowa a ciki
Anan ya tabbatar da ba kowa
Waigowa yayi yina kiran sunan driver .
Da gudu ma'aikatan suka shiga fiffitowa daga inda suke suna rurrusunawa kamar dukkan su ya kira , sakamakon basu taɓa jin faɗarsa ba

Ya ɗaga baki zaiyi magana kenan saiga Baba mai gadi da ɗiyarsa mairo a baya da tulin kaya aka.


Cikin tsawa yace"From where Are You?...You stupid he goat? You went and leave my get opened what kind of nonsense is this?"(Daga ina kake...kai ɗan akuya kafita kabarmun get a buɗe wannan wani irin rashin hankali ne?) Ya faɗa cikin ƙanƙance ido da tsananin jin haushi
Tsurutsuru masu jin turancin cikin su suka yi sai wannan ya kalla wancan su sunkuyar da kai

Shikam Baba ɗan fillo jiki na ɓari ya ƙaraso gabansa yina pleading (roƙonsa) amma ina shi baima san abinda yikecewa ba .waigawa yayi wajen jama'an yina
"Jama'a kuyi mun rai ku shaidawa oga mai hayanmune ya kore mu kar shima yace zai koramu bamu da wajen zuwa ya taimake mu ko zai koreni ya bani ɗan kuɗin aikina"

Tausayin shine yakamasu haka suke girgiza kai ba mai iya tamka wa
Tambayar su julaybib ɗin yayi "what's he saying ?"(me yike cewa?)
Jan numfashi dattijuwan da aka kawo masa da zatana kula da gidan tayi mai suna Baba rabi
Cikin rawar baki tace"oga wai ankore sa ne a gidan haya ,plz ayi masa haƙuri albarkacin budurwan ƴansa gata can tsaye" ta nuno Mairo dake tsaye da ƙullin kaya

Duk da Mairo bata fahimtar komai tana ganin annunota ,ta taho gabansa da sauri ko ina najikinta na saɓal saɓal kamar kazar boloras
A gaban sa ta tsuguna tana sharɓan kuka cikin hausan ta da baya fita tace
"Malam don Allah kayima babana haƙuri kabasa kuɗin sa gida zamu ka haɗiye faɗanka zaimaka amfani wajen wani mutumin don Allah"
Dukkan su dariya tabasu yanda take magana batareda tsoro ba .duk masu hausan ciki ƙunshe dariya suka shiga yi don dukda hausanta ba futa yikeyiba
Sarai sun gane taji haushin faɗanda akewa mahaifinta ne.
Waigowa julaybib yayi yina kallonta ,dukda bai fahimtar hausan nata .
Buɗe baki yayi zai magana amma a take Yamun bakinsa ya ƙafe ganin wasu lafiyayyu , cikakkun lumtsuma luntsuman na shanun ta da suka hargitso waje ta wuyar rigarta.

Tuni idonsa suka kaɗa a take ya
Ɗaga hannunsa yayi mata alamun nuni da tamiƙe.
"Ku wuce ɗakin ka zan nemeka inna dawo" yafaɗa da turanci

Zuru baba ɗan fillo yayi masa da ido ,itadai haka Mairo ta miƙe tana cinciɗa wuyar rigarta sama ta koma baya fakatan fakatan tana jujjuya ɗima ɗiman ɗuwawukanta wanda suka zauna das a ƙugunta mai yalwa.

Saka halshensa yayi yana laso halshensa na ƙasa.
"Seems like he didnt understand Please who can interpret "
(Kamar bai fahimci abinda na faɗa ba wazai fassara masu)

Dukkan ƴan aikin suka haɗa baki wajen gaya masu abinda yace
Aikuwa zullo Mairo ta daka a take suma nonuwanta suka hau tsalle

Cikin murmushi wanda har ya bayyanar da dimple ɗinta takuma saka gwuiwoyinta a ƙasa
"Mun gode malam"

Rolling idanunsa yayi wanda suka cika da jaraba tsabagen lafiyyayen jiki da yagani wajen Mairo hakan yasa ko magana ma yakasa yi
Sai lumshe ido dayikeyi kamar maye

Tsaki budurwan sa taja cikin tsananin kishi kafin tace "sir i've to go...if You Are in active"(Ni zan tafi inkai baka iyawa) kafin ta cigaba da ƙorafi da inyamura ci "wannan wani irin JARABABBEN NAMIJI ne ? Yarinyar me gadin kama so kake yi ,jita ƙazama jiki duk a dafe duk dauni da dauɗa aiko wannan Gara intafi inbrshi don ayanda na lura dashi wataran mahaukaciya ma zai iya bi"

Saita rigar jikinsa yayi yina ƙarewa kowannensu kallo kafin yayi murmushi "No muje kurum"
Ya faɗa yina nufan motar da sauri a baya ya zauna itama ta shiga suka bar compoud ɗin

Cikin lalube ya fara kamo ta ya manna a jikinsa yina luguiguita ta son ransa,dukda ranta a dagule yike amma haka ta kanne ta biye masa ...duk yabi ya birkice gindinsa tayi ƙanga gan a wando yina fizgo numfashi daƙyar sam yina naman fita a hayyacinsa kawai sai cemata yikeyi "fuck me victoria,plz fuck me victory"(ki cini victoria don Allah ki cini victory)

Zaro ido tayi shaye da mamaki "sir in the car?" (Yallaɓai a cikin motan?) "To sai me "
Wani abu ya matsa mai kama da remote kawai sai screen yafito tsiyyyy ya raba tsakanin su da driver ya zama baka hangen driver shima bazai gansu ba

Jinjina kai drivern yayi "huum qudiral lahu la ajabun"(Baa mamaki da ikon allah tabb)

Tuni yayaye ɗan ficilin mini skirt ɗinta sama yasa ƙafa ta gefen ɗuwawunta ya gwalota, sannan a tsakanin gindinta ya saka babban yatsan ƙafarsa ya ture ɗan yanan banzan pant ɗin da tasa fam ɗarinka tsuraraa haka ya gwaleta yina kallon gindin wacce take faccalli da ruwa
Da sauri ya sassauta wandonsa aikuwa fit saiga gindin tayo tsalle waje tana wani irin numfashi tare da ɗiga da ruwa

Rumtse gindin ta tayi atake itama ruwa yashiga bulbulo mata kawai ganin yanda gindinsa ke haniniya da ƙarfi

Murmushi yayi ya shafo ruwan gindin nasa a hannunsa ya saka mata a baki ,halshe tasa taahiga lashewa tana wani irin nishi tare da tanɗe baki tamkar yaro yasama madarar ruwa

Sai da ta sakankance kawai ya hankaɗata ciki🍌 ,a lokaci guda suka saki nishin daɗi
"Ahhhhhshhhhhh" da ƙarfin gaske kafin kafarajin kaf!kaf!!kaf!!! Yina aikin buga mata gotso ."hiyhiyhiy...ahhhhhshhhhhh shhhhshhhh..so..so ..sweeertttttttt...hhhhhhmmm" ta fara sunbatu mai tada tsikar jiki.


Tuni kambin motan takusa kufcewa drivern jikake " ƙuuuuuu" yayi saurin riƙeta tare da jan burki kafin kaji gararab kamar zasu wuce gargada

ƙummm ! kansu ya ƙumu da na juna.

Cikin wani wahalallen murya na mai tsananin sha'awa yafara magana faɗa² "driver dakata,yi parking a convenients waje"

Dasauri yaja gefe ya faka ya ɗaura kansa a kan sitiyari jikinsa na rawa kamar mazari ,sukam cigaba da sha'anin su sukeyi

Tun sunayi a hankali har suka fara ihu suna cin juna sam sun manta inda suka haka motan ke girgiza kamar zata kife shikam driver duk dauriyarsa kasa daurewa yayi haka shima ya cafki tasa 🍌😅 ya hau luguiguita da hannunsa yina nishin daɗi

Mutane duk wanda yazo wucewa kallon motar sukeyi tare da jin ihunsu ƙasaƙasa ko ba afaɗa ba ansan me ake yi a cikin motar.

Amma kowa saidai ya ƙyamaci abun aransa ya wuce don kasan inkatsaya wani sharhin ma sai kai akamaka

WAIYAZUBILLAH ,ANNABI (S.A.W) YAYI GASKIYA DAYACE A ƘARSHEN DUNIYA ZINA ZATAYI YAWA AKOMA ANAYI HAR AKAN TITI ... ALLAH KA KAREMU.


Saida suka kwashe kusan rabin awa kafin yaɗan samu yayi released dukda bai ƙoshiba.don fa shi yina cintane yina ganin kamar Mairo yike ƙwaƙula a yanzu kwaɗayinsa kaf ya taallaƙane a kan Mairo ita kurum yike burin yaci .

Tale ƙafa victory tayi vagina lip (fatar gindin ta) yina mata zogi
Birkitowa yayi "kinaji muje office ɗina in ƙara ko sau ɗayane" duk san kuɗin ta marairaice fuska tayi uwa zatayi kuka "yallaɓai sallameni kurum wallahi zogi nakeji bari sai nayi tsarki da ruwan zafi a gida" rage murya yayi "kinaji a heater a toilet ɗina saikiyi plzzz" da ƙarfi tace "Nidai a'ah ai wannan inka farma mace kana haƙarta na sati guda sai tayi basir ɗin gaba in anayi"

Dariya yayi ya saita muryarsa kafin ya ɗaga baki yace "Driver ja muje"
Shiru driver yayi yina mammatse cinya yina shafa gindin sa .
Remote ɗinsa ya danna ya yaye screen ɗin

Saiga gogan ka yina lailaya kan 🍌 nsa idonsa a runtse yina wani zullo yina cinciɗa ɗuwawu sama²

Dariya suka fashe dashi kafin ya ɗaure fuska ya ɗaka masa duka "Oya Ni muje,wato ma kai ɗan iska ne ko,ka kasa kunni kanajin surrikan mu ko? Ni wuce kaje kakaita gida katafi dani office inada baƙi da zan gani"

Murtsuke ido yayi cikin borin kunya ,Atake 🍌 ta sacce laƙwam ya maidata ciki kamar lagwani ya saka mazagin wandon ya ɗaure.

Ahaaa💃💃💃💃💃

......Daga gidan su victory Arab garden ɗin sa yawuce

komai an gama yi guri ya tsaru ƙarshe bene hawa biyar kowanne step da kalan kayan da ake saidawa .
Hawa na ƙololuwan ƙarshe zallan gwala-gwalai ne da agoguna masu tsadar gaske,Hawa na biyu kayan mata ƴan garari ,na uku kayan maza na larabawa da turawa takalma da sauransu
Na huɗu lafayyu,alkyabbu da gyaluluwa ta alfarma zannuwan gado,barguna da sauransu
Sai hawa na ɗaya inda ake shopping na kayan cosmetics ,kayan ƙwalam da sauransu
Daga gaban wajen kuma kayan wasan yarane iri iri masu ban sha'awa daga bayan wajen kuma wajen shaƙatawa ne da aka tsara shi tamkar a Turai Amaren bana inama JULAYB talla kun huta fita honey moon. Daga gefen damane akayi wani irin siririn gini mai tsawon gaske ankewayeshi da glass da mattakala na silver a kekkewaye. tundaga farko har ƙarshe nan ne office ɗin julaybib yike daga can sama

Sai kuma na marketing manager daga ƙasa , ko'ina luf luf da grass carfet sai ƙamshin furanni ke tashi masu ban sha'awa

Wajefa ya tsaru sai shirin saka ranar buɗe wa

tuni matasa sun fara cire zafafan hotuna a wajen suna sakawa a shafinan sada zumunta na yanan Gizo kamar su IG

Don yanzu haka akwai wani yaro daya fara cire hoto a wajen ya soma sakawa a shafukan sa aikuwa ya samu followers ɗururu kowa zancen yanda yaron yasamu shiga wajen akeyi don har anbasa king of IG


hakan ba ƙaramin jawowa wajen sanuwa yayiba a kafatanin Nigeria da ma ƙetare

Don hatta JULAYB saida yakira yaran yayi masa kyautar bajinta yaronko yaroƙesa su ɗauki hoto tare.
Wow Amazing of the year ,yaro yayi suna sanadiyyar hotonsa da wannan giant Balarabe matashin mai tashen Naira kowa addu'a mace tagari yake masa .


*****
A office sai yamma liƙis sannan suka gama hadahadan lissafi da yanda za'a fara shigowa da kayan a mabanbantan ƙasashe cikin farashi mai sauƙi


Daga nan ya haɗa komatsansa ya wuto gida shaf shi yama manta da ya nemo ƴar taya kwana yau shidai hankalin sa yina nan wajen Mairo


A gida kam Mairo da babanta zafine ya isheta a ɗan ɗakinsu mai kama da akurki lolz

Don haka benci ta fito masu dashi suka aje a compoud ɗin, sannan ta shimfiɗa buhu ta zauna a ƙasa

Shikuma baban tabar masa ya zauna kan bencin suna cin gyaɗa mai gishiri ,da tsohon radion sa a gefe suna sauraran labarai


Ahaka suke ɗan taɓa firansu.

Suna cikin hakan sukaji horn ɗin su julayb tundaga farkon layin

Shidayike yasan kalan horn ɗin su . zubut ya miƙe zaije ya kware get ɗin.

"Baba menene ?"
"Mai gidan ne tafe ai "ya bata amsa da yarensu
"To Baba baka bari su ƙara so ai basu zo ba tukuna "
Komawa yayi ya zauna "shikenan na bari ƴar albarka"


Bayan driver ya yi horn ne Baba mai gadi ya tashi da niyyar ya buɗe get.

A hanzarce Mairo ta miƙe ta sha gabansa tana kicikici da get ɗin tana dariya "Baba ba Gani ba"

Girgiza kai kurum yayi yakoma ya zauna


A haka ta samu ta kwance padlock ɗin ta fara tura get ɗin da iya ƙarfin ta

Tana turawa ko'ina na jikinta na girgiza ,tundaga cikin motar yike hangota kir yayi mata da ido bako ƙiftawa har ta tura get ɗin taje gefe ta tsaya tana faman tattare wani balabujen siket ɗinta zuwa ƙasan ɗuwawunta kaɗan yanda zata fi jin daɗin turawa tukum in sun shigo


Saida ta kauce kafin drivern ya turo kansa ciki,sai a sannan ya maida ƙwalamarsa ta hanyar tanɗe baki kamar tsohon maye😂

Suna shigowa tabi ta kulle ,saida aka ɗan jima kafin ya fito daga motar ,ita a lokacin ma tuni ta koma muhallin ta ,tana cigaba da taunar gyaɗanta ,tana gyalgyaɗa kai sakamakon waƙar barmani coge da akasa a wani tasha mai taken Akama sana'a mata

A nutsen sa ya ƙaraso inda suke fuska ba annuri kamar ba shiba

"Heey who ask You to open that get?"
Ƙuri tayi masa da ido kafin ta fara mimicking(kwaikwayen)maganar sa , kawai saita fashe da dariya

"Hhh Alhaji ba turanshi hwa" tafaɗa da Muryar dariya

Binta yayi da ido yina mata kallon taɓaɓɓa ,can kuma ya daka mata tsawa "Aina abuki ?Ala sami'ina madha a ƙulu laki?"
(Ina babanki iyeee? Ko bakijin abinda na faɗa makine?"

Taɓe baki tayi kawai ,saita mirza gyaɗa ta watsa a baki ta cigaba da harkan gabanta

Tunzura yayi yashiga ihu
"Wai wannan wani irin iskancine nayi mata magana da English tayi mun dariya seems like she's mimicking and nayi mata da yarena ,No respond ....." Haka yadinga bala'i shi kaɗai don ita yina farawa ta miƙe ta ƙalƙala ɗakinsu da gudu don ita duk zatonta dukanta zaiyi.

A sukwane ƴan gidan suka halarta ciki ko harda baba ɗan fillo dake aikin tafa hannu
Dukda dai su yanzu 'amarin mai gidan da Mairo dariya yike basu shi ba haƙuri itakuma ba ganewa ,hausanma da durga durga akeyi inaga turanci kuma


Haƙuri baba ta soma basa tana shaida masa "this lady that You have seen,Assume like she's no A no ALU so dont mind her"(karka damu da wannan budurwan da ka gani kawai ka ɗauke ta ba A ba ALU"

Yamutse fuska yayi "me kike nufi ? Bata iya turanciba"

Gyaɗa masa kai tayi ,shidai baba sai tafa hannu yikeyi yina rissinawa don bayaso sanadiyyar Mairo ya bar aikinsa

"Hmm what so ever...🤷‍♂️now i wanna no there problems what do i

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment