Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi ta baya ya maida hannuwarta ya sa halshe yina lasheta tun daga sama har ƙasan cibiyarsa ,yina kwalli da puppsy dinta ya karasa susucewa halshensa ya daura a wajen amma ba ɗigon danshi saima tururin hucin zafi dake fitowa daga wajen ,ta kafe ƙaf ,muryarta ya dushe ihu take tana tuma,muryarta sam baya fita,gashi rikon da yayi mata ba na wasa bane

Cigaba da siɗan lungu da saƙon vg ɗin ta ya cigaba da yi sai da ya san inda ya takala saiga ruwa na bulbulowa a hankali ta fara jiƙewa

Ƙarfi ya gwada mata ya danna maransa akan maranta sannan yayi mata wani wawan shiga wanda ko matarsa halaliyarsa bazai mata haka ba,ƙara ɗaya tayi ta ɗauke wuta ,saida ya turbutsa 🍌 duka a ciki sannan ya fara thrusting yana nishi yina kiran sunanta "Fauza ta ...ahhhh...Fauza my love"

Ɗauuu! Ko'ina na jikinta ya dauki raɗaɗi ,jikinta gabadaya ya saki ko ɗan yatsanta bata iya ɗagwa ,shikam sukuwar doki yakeyi a kanta yina mulmular nonuwanta yina jajjan kan nippy ɗinta kamar zai tsinkesu ,gabaɗaya sunyi ja sun dauki raɗaɗi ga ƙasanta ba sauki duk in yaja🍌buransa sai taji kamar za'a janye mata rai haka In ya maida sai taji kamar an kwailaye mata sabon ciwo .....

Ya kwashe kusan minti 30 saida ya fanshe duk haushin sa a kanta sannan ya yi release .
Sannan ne ya fahimci irin aika aikan da ya aikata

Kallo ɗaya yayi mata ya barke da kuka ,da sauri ya maida kayansa ya buɗe _first aid_ din Fauza ya Nemo magungunan da ya dace nan danan ya mata allurai ,ya gyarata ya saka mata jallabiyyarsa ya shimfideta a gadonsa ya daura mata ruwa a hannu ,sannan ne ya dawo ya naɗe carpet din da yayi gaja gaja da jini ya kai toilet ɗinsa ya jingine yayi wanka ya fito ya shimfida darduma ya zauna ya rafka tagumi yina kallon yanda numfashinta ke hawa yina sauka

Duk lissafinsa bai taba tunanin Nuratu still budurwa bace,amma yaya haka?

Hawaye sosai yake gangararwa na tausayinta ,haka ta kasance dashi har subahi yayi wanka ya fito ya tada sallah

Gwalai ta buɗe idonta taga halin da take ciki

Da ƙarfi ta fincike ruwan hannunta ta dirko daga kan gadon ,yina cikin tahiya yayi saurin idar da sallan ya zo da sauri ya kamo hannunta dake tarara da jini

"Ki dakata bakida lafiya"

Fashewa tayi da kuka "Allah ya isa ya Ahmed ka cuceni ,kaci amanar yarda da amanar da iyayena suka baka Ubangiji bazai Barka ba ...shikenan abinda mutanen ƙauyenmu suke fadi a kaina yau ka tabbatar masu ,to me yarage na zama tantagaryar karuwa sai in lokaci yayi da zan amsa tallan su Hajiya Turai,muje can mu ƙarasa gantalewar..."

Hannu ya daga ya tsinketa da wani bahagon mari,a Take jini ya biyo ta hancinta ,ƙara ta saki tayi taga taga kamar zata kifa ta baya da sauri yasa hannu ya tarota ta faɗa jikinsa
,maidata yayi kan gadon ya shimfideta ya maida mata ruwan da ta cizge ,ya tsaida haɓon da tayi

Saida ya goge komai sannan ya kalleta
"Ki kula bakida lafiya ,sannan inason abunda ya faru Ni dake ya zama sirri kinajina ko In kika bari Matana ta sani sai na yanka ki don inason Matana bazaki kashe mun aure ba, Sannan kasheji na ƙarshe kar in Kara jin kalmar karuwa ya fito daga bakinki bare har kiyi wani bankauran tunani kinajina?!"

Da sauri ta gyada masa kai tana wani irin shashekan kuka
mummunar tsawa ya daka mata

"Shanye mun kukan nan"

Jinjina masa kai tayi tana haɗiye kukan a hankali ,har kikaji tsit kamar ba halitta a wajen

Miƙewa yayi har yakai bakin kofa ya juyo ya kalleta

"Mai kike son ci"

"Bakomai"

"Me zan girka maki as break fast?" Ya sake tambayarta yina fiddo mata da jajayen idonsa

Bakinta na rawa tace "Tea"



Bayan kamar minti 30 sai gashi ya dawo da tea da plantain ,Yayi _Disconnecting Iv line_ ɗin ya miƙar da ita zaune ya na bata a baki tanasha ta gama tas ya bata magani

Ya shiga toilet ya haɗa mata ruwa mai zafi yazo ya taimaka mata ya kaita toilet din ,yina ƙoƙarin cire mata riga ta rike hannunsa

Wani mugun kallo ya watsa mata kawai sai ta saki hannunta haka tana kallo yayi mata wanka ya cudata ya jira tayi na tsarki ya lullubota ya dawo da ita daki a zaune tayi sallah ,ta idar ta rafka tagumi

Ba abunda take tunani sai irin dimbin zunubin da ta diba daga jiya zuwa yau

Ace bayan fasikanci da ita ta Gwale jiki namiji ya wanke ta tas,namijin da ba muharraminta ba?

Hawayene ya shiga tsiyayo mata a ido

8.0am

Ya sake dawowa dakin hannunsa da gasashen nama ,a Dan ƙaramin plate da glass cup na madara

Ajiyewa yayi a gabanta yina kallonta

"My happiness"

Rufe idonta tayi kamar mai barci

"Nasan idonki biyu kuma kina jina,ki tausaya mun kici abinci kafin antynki ta dawo ta gane wani abu ya faru"

Wangale idonta tayi cikin tashin hankali
"Ya Ahmed"

"Na'am happiness"

"Kar ka sake kirana da wannan sunan ka adanashi in matarka ta dawo ka kirata dashi ya maka amfani "

"Ita sunanta my love ke kuma happiness,ba fuffuka ya kamata kiyi ba tambayata ya kamata kiyi mai yasa na kiraki da wannan sunan"

Shiru tayi bata tankasa ba

"Nuratu I'm sorry,na yi maki kuskure Allah ya sani a jiyan nan bada nufi nayi ba ,tsananin sha'awa ne ya rufe mun ido
Nuratu na dade ina fama da wannan lalurar Matana Batada ƙarfin sha'awa tana da mugun raki ,Bata bari in samu gamsuwa da ita kullum ina tara sha'awa ,ki kalleni na kai ingarman namijin da nike bukatar mace da zata dauke mun kewa amma ban samu ba ,duk in kika ga nazo maki da bukatuwa ta ki sani a matse nike kuma Fauza ta hana nine

Abun mamaki ,yau daya da na kusanceki ba a son ranki ba sai naji duk abun nan da nike ɗawainiya dashi a kasar marata ya kwaranye ,me kike gani da ason ranki na kusance ki? Babbar magana! Kin cancanci in kiraki da happiness ,saboda kin bani fatincikin ke nutsuwa ta ce ,nagodema Allah da na sameki a kamilalliyar mace ,Ni na soma huda ki"

Duk maganar da yakeyi bata ɗago ta kallesa ba sai a wannan karon

"Alfahari kake ka lalata mun rayuwata?"

Bai bata amsa ba ya tura mata plate din naman da ya gasa mata "kici abinci"

"Bana ci"

Dago idonsa yayi yina kallonta yina hura hanci "kici ko kar kici ba shi zai hana in In nemeki ba ,Don bahaushe ma yina cewa garin naji daɗi..."
Bai karasa ba ya mike ta fice,yina jiyo gunjin kukanta ransa na masa suya

"Sai yaushe zan kawo ƙarshen wannan kukan naki ne Ni Ahmed?"

Motarsa ya nufa "bari dai inje in Nemo Allura nasan yau akwai daru"

Mai gadinsu ne yazo da gudu yina kwasan gaisuwa

"Mr Mathew ya kake?"
Sosa keya ya danyi "Sir jiya har cikin dare ina jin kukan small madam shine nace in tambaya ko lafiya?"

Caɓe baki yayi "yankewa tayi a kicin"

Zaro ido yayi kamar bai gamsu da amsar da ya bashi ba

"Sir kuka ne fa kamar na wanda ake zanewa.."

"Ehem mr man,gadin ƙofa aka dauke ka yi ko gadin mutanen gidan?"

"I'm sorry sir"

"Koma bakin aikinka"

"Sorry sir"





#Vote
#Share
#Thank You
#Bamalli's care
09065990265
[11/24, 10:50] أم افنان✍️💞: *🫧SUGAR MUMMIES🫧*

Na
Oum Aphnan
3️⃣


Kano ,Nigeria
_3 SUPER MA'AMs_
"Zee maaaamaaaa🖐️"
Dukkansu mata ukun suka ɗauki shewar kiran sunanta gamida haɗe hannu suka tafa

"Gaskiya na faɗi,mu shirya mu fita muje mu kama hotel musan yanzu bamu da mazan muyi ƙara'in sosai ,Haba zama a gida va miji ba ƙwaƙwaran kwarto ai bazai yiwu ba"

"Wuwuwuw...Allah ya bar mana ke baby kina wuta...aci uwar sabada"

Duk miƙewa sukayi suka fara shiri cikin dogayen riguna _fitted gown_ masu jikin roba² ,kowa ta ɗauki matsakaicin akwatin kayanta ta watsa kaya 3 sets

Zee maama ta saka cover shoe mai asalin tsini ta manna malfa _Hat_ a saman gashin kantin ta da ya sakko har gadon baya .

Itakuma zuly _Iron lady_ ta matse cikin riga da siket ta kafa ɗaurin gwaugwaro ta manna ƙatoton baƙin tabarau

Sai ta ukunsu Karima madam bayan fitted gown ɗin da ta saka p_cap ta manna a kanta ta shafa jan jambaki leɓɓa ya ɗauki sheƙi ,haka sukaja akwatunan su suna yauƙi suka fito _Compound_ ɗin gidan.

Driver yina zaune da mai gadi akan dogon bencin su suna shan rake ,suna sauraron Radio ɗin su sai jin ƙaran takalma sukayi ana gangaro da akwatuna

Mal lawal mai gadi kallon Talle driver yayi ya ɗan murmusa "Topah ga Iyayen gidan naka nan yau dai ina ganin tafiya zakuyi"

"Hahahaha wallahi kullum na fita da tsoffin kilakin nan sai naci dariya mutane duk kuna hararan sittin amma kun maida kanku ƴan yara wannan lalacewa ina zaki damu"

Bushewa da dariya mal lawal yayi "jeka kar su balbale ka yanzun nan, in ka dawo ma zanta"

Miƙewa talle yayi ya kwasa da gudu gurin _parking spot_ ɗinsu gaban ɗirkekiyar motarsu ƙirar _Prado_ ya maza ya kunna motar ya bubbuɗeta ,ya ciro towel a cikin _boot_ ya karkaɗe seat ɗin again

Daidai nan suka ƙaraso gaban motar kowa ta coke da akwatinta a gaba

"Barkanku da fitowa iyayen gidana " baijira amsarsu ba ya ɗebe akwatunan ya zuba a Boot

Zeemama mayyar gaban mota nan ta buɗe ta shiga Zuly da karima madam suka shiga baya ,saida ya fita gidan gabadaya zai hau kwalta ya juya ya kallesu

"Ranku ya daɗe ina muka nufa?"

"Eh ka kaimu hotel mafi kyau da kasan matan birni da mazan yayi suna yawan zuwa _Let's catch some fun_ "
Cewar zuli.

Itadai shegiyar gayun, karima madam batace komai ba ,don ita ba ajinsu bace kawai tana biye masu ne tana tatse aljihunsu

°•°•°•°°•°•°•°•°•°°••°
Suna shiga zuli tayi masu booking ɗakuna suka ajiye jakunkunansu.

Karima madam sauya kayanta tayi zuwa wando _bom short_ rabin cinya da er shimi ,ta tsiyaya star ɗin da tasa aka kawo mata cikin ordersu a cikin glass cup tana _Sipping wisely_ ta kanga waya a kunne tana magana a nutse

"My daughter kina Ina ban ganki ba?"

"Momy ...momy ...momy sugar ,wallahi mun shiga wani lakca ne amma zamu fito nan da 1 hour, ina nan ma zan taho maki da new babes "

"Da gaske kike? Banason ƙwailaye fa inason wanda zasu tara mun gajiya a sosa Ni da kyau "

"Momy baki da matsala yarinyar a tsare ne ,kedai kawai in munzo ki jiƙa mu da ƴaƴan banki shine zai riƙe maki su ,don Alhazan birni sun buɗe masu ido ina gaya maki amma fa sun iya cin duri ba ƙarya"

Lashe leɓenta tayi ta wani ja baki tana shan yaji ,tana lullumshe ido

"Wayyo Allah daɗi na ƙosa my baby ,ku sameni a J otel room 12,bana son African time plz "

Tana magana tana ɗage rigarta tana shafa ƙasan maranta ,tana wani irin miƙa ,kamar mejin barci .

"My momy my sugar ,muna nan tahowa"

"Sai kinzo my daughter ,umuhhh💋" ta wulla mata kiss ta cikin wayar .

Saida ta gama wayar ta ƙara ɗaukan cup ɗin giya ɗin ta ta ɗan kora ,ta ɗago lumsassun idonta ta kalli zee mama da zuli da suke dannan sakwara da miyar egusi yasha _Kpomo_ ganda da _beef_ naman sa.

"Guys Na kira mana zafafan ƴan mata da zasu taya mu enjoying life ɗinmu don haka ku shirya suna tahowa nan da awa guda"

Zee mama turo baki tayi "Gaskiya yau Inaso ne In ciwu banson mace tana saka mun yatsu baya tabo mun maƙuran daɗi ,Barni in je in Nemo shege mai dogon sanda ya zuzzungura mun almura in ji daɗina,inyaso in ya gama Inyi _Till dawn_ da ƴan matan naki"

Fashewa da dariya sukayi ,wai till Dawn kamar wacce taje party

"Kema fa zee za ayi bura uba dake In kika sake sanin gari "

"Aah fa Barni inci zamani na daga duniya sai Habuja ,kuɗi an mutu an barmun in ban masu cin fata fata ba wasu banza ne zasu ci"

"Kina da gaskiyar ki ƴan matana kuji daɗinku" karima madam ta faɗa tana daɗa ƙwarara mata gwuiwa .

Tana kallonsu suka gama cin _Swallow_ ɗin suka ƙara jin sunyi nauyi ,kowa taje ta sheko wanka suka bulbula turare kowa ta aza malfa a kai kamar ƙanwar Elizabeth

"To zamuje Miƙ ƙafa zaki bimune ko ana nan ana fama da kayan maye?"

Walai karima Madam tayi masu da ido "Baƙina suna hanya sai kun dawo"

•°•°•°•°•°••°°••°••°°

Tafiya suke suna yarfe hannu _They are so odd_ a wajen kowacce fuskarta da manya manyan tabarau sam basu iya ganin abu daga nesa amma a haka,ji suke ba wani shege .
Ta bayan otel ɗin suka kewaya dayike rana ya take ba kowa wajen _Swiming pool_ ɗin

"Wow ga rafin Bature"
Cewar zee mama

"Ke swimming pool sunanshi ko zamu shigane mu ɗan yi iyo"

"Ko? to ya akeyi?"

"Nima dai ban iyaba ,bari mu tsahirta in zamu samu wanda ya iya sai ya koya mana"

Suna nan tsaye saiga wani Matashi fari dashi ɗan kyalala baida jiki ,ya gingima Bluetooth aka
Yina tafiya yina ƙobo

Cikin yauƙi suka tunkaresa "Hey handsome"

Tsayawa yayi yina kallonsu "sannu ko?"

"Oh fine boy mu na ɗanso muyi swimming ne a can munganka kayi kalan ƴan birni ,Ni suna na Abu amma zaka iya kira na da zee maama ,ga ƙawata kuma Zulai zaka iya kiranta da Iron lady"

Tafa hannu yayi "wow nice meeting you lovely,Ni kuma sunana *ƙure daɗi* " ya miƙa masu hannu don su gaisa

Waigawa sukayi suka kalli junansu suka tafa,kamar ƴan matan amare "wow kaji wani suna dai ... ƙure daɗi! Lallai na fito a sa'ata ,dama Ni koda na ganka lange² ɗin nan nasan za kayi babban inji"

Murmushi yayi irin na shahararrun maza,yina ɗan kakkautar dakai kamar mejin kunya, a sakalce yace "Wayyo harka da manyan mata akwai daɗi ,kinga har sun gane ni...wallahi har kunsa naji kunyarku"

"Aahaaa ƙure daɗi kar kayi mana bakinciki mana ai sai mu jone dakai muma ka ƙure mana daɗin"

Bakin pool ya kaisu ya tuɓe kayansa ya na nuna masu ta yanda ake shiga ,zuwa yanda ake iyo ɗin, saida ya tabbatar sun gane sannan ya fito yina kallonsu "To wa zata fara?"
"Kai dai ka fara"

Bai dogon gardama ba a daga bakin wajen da suke tsaye baibi ta inda ake takawa a shiga ba kawai sukaga yayi tsalle ya tunjuma ya fara iyo.

Tafi suka fara masa da hannu raf! raf! raf!

Iyo yike ,yina watso masu ruwa yina nuna INNA ABU da yatsa irin ta biyoshi suyi tare ɗin nan .

Zee mama jikinta har mazari yakeyi ta ƙosa ta burge ita ma

A yanda take kuwa harda malfan kanta ta daka tsalle ta tunjuma cikin ruwan

Habawa ! Tana faɗawa ta saki nauyinta ,jiri ya fara ɗibanta ta soma nitsewa malfar kanta ya soma yawo a ruwan.





#Thank You
#Bamalli's care
09065990265
[11/26, 10:42] أم افنان✍️💞: *🫧SUGAR MUMMIES🫧*

Na
Hassana Bamalli
Oum Aphnan
4️⃣


_Funniest Moment🤪_

Ahmed kuwa,Yina fita gidan ,wayar Fauza ya shigo wayarsa ,yina kallon screen ɗin saida gabansa ya faɗi,saida yayi kokawa da ƙirjinsa ,kana ya ɗaga yina saita kansa
"Hello my..."
"Yes love ya jikinka"
Lanƙwashe murya yayi "Hmm love akwai ciwo amma ana jarumtar maza _How was the football_ ?"

Caɓe baki tayi "Ina ta lafiyarka wake ta wani game ? Ai ina jin ban samunka a waya,kasa sukuni nayi a 360 na wuto airport "

Ruɗewa yayi ya fara inda inda "No na fa warke kiyi zamanki ba sai kin dawo ba "

"Mtsew bad luck,To ƙarewa ,A jirgi na kalli game ɗin nan _And so fortunate_ munci 3_0 Amma baza ayi celebrating da ni ba ,yanzu haka mun shigo Japan zaka iya zuwa ka daukeni ko In biyo taxi?"

zaro ido waje yayi ya fara rawar baki _"Love Are You kidding?"_

"Wasa kuma? Lafiyar ka ta fiye mun komai love"

Cire wayar yayi a kunnensa yana ƙara kallon screen ɗin wayar tasa ,tabbas Number ta na Japan ne ba na England ba

Wani iska mai zafi ya hure "Shikenan on my way"

Yina jinta ta ɗaga nunfashi alamar za tayi magana yayi maza ya katse wayar

Samun gefen hanya yayi ya kashe wayar yina tunanin mafita ,shikenan bazai sake cin Nuratu ba kenan? Kai ina!

•°•°•°°••°°•°•°°•°°•°°••

Yina isa airport din reception ya wuce yina waige² ganin ba mai kama da ita yasa ya wuce har terminal ɗin filin jirgin
Daidai jirgin su Fauza na daidaita kanta a sararin filin wajen

Caɓe baki yayi daidai sanda aka buɗe ƙofar jirgin _Lufthansa_

Yana tsaye har ta fito ta cin masa , runguma ta masa mai kyau "Oyoyo my world nayi kewarka sosai"

Zare ta a jikinsa yayi "Kinsan dai banda lafiya ,muje mota ko?"

Galala tayi da baki cikin mamaki ,amma shi baima san tanayi ba yayi gaba abunsa

A mota ta samesa ya kunna yina jiran isowarta ,tana shiga ya tada suka tafi

Ta tsargu sosai saidai da yike tanada wayo haka tayi ta hilatanta saida ya saki jiki da ita suka fara hira

Sam ya manta da damuwar kewar Nuratu da zaiyi suka koma shagalinsu ,tana fada masa yanda ƙwallon ya tafi...


Zeemama kuwa flat tayi a cikin ruwa hannayenta kaɗai ake iya hangowa suna wulwuli a sama tana aniyar nitsewa gaba-ɗaya

Ihu Zuli ta fasa tana kururuwan neman ɗauki hakan yayi alarting ma'aikatan da suke kula da pool ɗin ,da sauri suka ɗauko _Life buoy_ (kewayayyen abune mai kama da tayan keke ,an cikasa da iska) suka ɗaura mai igiya suka wulla a cikin ruwan , haka ya sargafo hannunta ,wasu kuma suka faɗa cikin ruwan su ƙura daɗi suka cicciɓo muguwa😃aka jawota waje.

A bakin gaɓan aka ajiyeta ana danna mata ciki ruwa yina fita ta hanci da baki

Dayike batasha ruwa sosai ba nan da nan ta wartsake ta miƙe tana zazzare ido ,nan danan drowning services ɗin suka bata warmth kaya ta saka ,zulai da ƙure daɗi suka kamota zuwa ɗakin su

Karima Madam na kishingiɗe ƴan mata na mata tausa ,saidai sukaji an turo ƙofa

"A gyara a gyara a shigo da ita,Bismillah..."

Wani juyi karima Madam tayi tana wawuran hula ta maka a tsakiyar kai ta watsa hannayenta duka a ƙirji ta dokesu da ƙarfin gaske

"Lafiya?" Abunda karima Madam ta fara tambaya kenan ,cikin tashin hankali ,daidai sanda aka shigo da Zee mama.

"Wallahi nitsewa tayi a ruwa Allah ne ya tsaga tana da rabon shan ruwa"

Komawa tayi ta zauna tana lumshe ido "Washhh karkiso kiji firgitan da nayi da naji ana a gyara a shigo da ita na ɗauka gawa za'a shigo dashi wallahi"

"Allah sarki to ba gawa bane ABU ce kinji ko? Wato har fatan mutuwa kike mun ,ke ce nan zaki mutu ki Barni"

"Allah dai ya bada hakuri.. garin yaya a swimming pool din ne kika faɗa?" ta tambayeta suna guntse dariya ita da ƴan matan ta


Ƙure daɗi kam a bakin ƙofa ya dogare tunda ya ƙyalla ido yaga manyan cinya yaji ransa ya biya da sauri ya haɗiya miyau muƙut!

"Hmm hmm hmm wani kaya sai Amale ,kaga cinyar sa maganin mai haɗama"abunda yake rayawa a ransa kenan.


Ware ido zee mama tayi "Nidai an barmun baƙona a waje kaji ƙure daɗi shigo"

Sai sannan suka lura dashi
A tare karima Madam da ƴan matanta suka haɗa baki wajen cewa
"Ƙure daɗi kuma kamar wani ɗan bori? Ji yanda yike raba ido kamar ɗan daudu"

Ɗaga masu hannu yayi "Aah bayin Allah karku tijarani daga taimako?! Hajiyar Allah ,Allah ya ƙara lafiya nayi nan"

Tsidik Abu ta mike kamar ba mai jinya ba "Ina zaka ai ƙafana ƙafarka ,kaji kayi hakuri" ta bi bayanshi tana rarrashinsa

Itama zulai miƙewa tayi zatabi bayansu "Kema wannan jaririn zaki bi?"

"Ke karima,wannan da kike gani da ganinsa ƙwaƙwƙwarane,nima gwara inje a ƙaiƙaya mun kar ayi babu Ni"





_Afwan nayi busy ne sosai, Kuyi maleji da wannan gobe zamuyi da wuri kuma akwai Abubuwa fa🙈🔞 ƴan mata kar a karanta hiliz_


#Share
#Vote and
#Thank you
#Bamalli's care
09065990265
[11/26, 10:42] أم افنان✍️💞: *🫧SUGAR MUMMIES🫧*

Na
Hassana Bamalli
Oum Aphnan
5️⃣


#S**x
#Romantic
#Based on lsbn💋🔞

Zee mama da Zulai suna fita suka bushe da dariya "Mtsew gidadawa kawai ,kinji daughter ja muje"
Tayi magana tana kwaɓe bom short ɗin jikinta,Matsakaiciyar budurwan da kina ganinta kinga ƴar islamiyya a ɗebe a bata 21 years ,ta ninke zumbulelen hijabinta har ƙasa ta daura jakanta a saman kansa ,sai gata da wasu sheɗanun kaya kamar mai shirin tarban miji

Kallon abokanta tayi "Zakiyya bari mu fara da Hajiya kafin su dawo"

Basu ce mata komai ba ,duk su biyun sun tasa tukunyar shisha a gaba sai zuƙa sukeyi ,hayaki na tittuɗo masu har ta kunne.

Zuwa tayi gaban hajiyar ta saƙa hannuwarta a tsakankanin cinyoyinta ,ta saita gefe guda ta maka ma gefen cinyar dukan wasa,wani nishi Madam karima ta saki da sauri ta Gwale cinyoyinta sai ga tafkeken duri mai ɗauke da kwantaccen gashi yayi narai narai da alaman zufa² a kafan mahudan gashin

Yatsunta biyar ta maka akan faffaɗan durin nata sannan ta gangara da yatsanta na tsakiya cikin vg ɗin
Aikuwa tana jefawa taji ya lume a cikin wani dausayi mai ruwan gaske ga ɗimi

Cakalkali ta shigayi da yatsarta tana motsashi da sauri da sauri ji tayi kamar ta soka yatsanta a wani irin lambu ma'abocin danshin ruwa mai lulluɓe da ciyawa ,sosai gashin vg ɗin ta ya ƙara mata jin ƙaimi wajen tafiyar

Cigaba da soka yatsu biyu tayi cikin durin ta tana ɗan ɗago babban yatsanta sama tana shafo saman kaciyarta

Wani gantsarewa karima tayi da sauri ta riƙe hannun daughter "Wayyo daughter daɗi...Ahhhh Washhhhh hmmmm"

Janye hannunta ciki tayi a hankali ta luma yatsun da ta ciro daga tsuliyar ta saka a baki tana tsotsa haka ta kafe ,karima da ido ta ɗare kan cinyarta ta zauna ta janye rigar hajiyar ta cire ,masu manya manyan nonuwa ƙosassu suka zubo har ciki masu manyan kawuna brown

"Ahhhh Oh my God"

"Mummy zansha noonooo" tayi magana a sakalce tana turo baki

Manna kanta tayi akan nipple dinta itakuma ta kaima ɗayan cafka da hannu tana yamutsa shi tana tsotsn ɗayan ,Hajiya hlfa ta fara sakin layi ruwan gindinta ya fara gangara har yina sauka dis dis akan katifar da take zaune ta jingina da allon gadon

Saƙa hannunta tayi cikin rigar daughter ta fara mata cakulkuli
Wani susucewa tayi ta fara gantsarewa ,hakan yaba karima Madam daman cire mata riga

Ƙura ma matasan nonuwanta da suka batse suka boƙaro cikin bras tayi kawai sai ta kai hannunta kai tana shafawa a hankali tana wani lumshe ido kamar mai jin barci

Ganin haka yasa ta hankaɗata ta faɗi kwance ta fara sucking gindi da baki bayan ta kwanta gaba-daya a jikinta ƙafafuwan ta suna kallon fuskar karima Madam itakuma gemunta yina kan ƙasan maranta wajen maɓuɓɓugar gashin durinta ,sakin baki tayi a hankali wani kakkauran yawu _Saliva_ ya gangaro ya na ɗan tsiyaya a cikin saman tsakanin durinta

"Oh Washhhhh Ahhhh " ba karima ba harta su Zakiyya da suke gefe ganin yanda yawun ke dalala akan durin karima saida ya kwance masu hadda tuni Zakiyya ta tale ƙafa guda ta cusa hannunta a cikin wandonta ta fara ƙwaƙular durinta

Yatsunta ta luma a cikin Hq ɗin kariman ta ƙasa ta fara caccaka da zafinta tana gurzan saman tsokan tsuliyarta da halshe , yauƙin miyau da ruwan durin hajiyar ya cakuɗa ya sa halshen zazzamewa

Buɗe maƙoshi Hajiya tayi ta fara sambatu tana nishi "wayyo ƴannan wayyo daughter akwai dadi Wahhhhh....Wahhhhh...zaki cinya tsuliyar tsohuwa wayyo daɗi "

Zakiyya kasa jurewa tayi ga nonuwan Hajiya karima sai tsalle sukeyi tana dadumarsu tana lailayawa da kanta ,zuwa tayi gefenta ta kwanta ta zawo Nonon guda ta jefa a baki ta Gwale ƙafarta guda ta cigaba da cin kanta da yatsa ,bakinta kuma na zuƙar Nonon Hajiya karima ta tallafo Nonon da hannu ɗaya tana marmatsawa

Daughter kam sakkowa ƙasa tayi ta tsuguna tasa yatsunta biyu ta tale laɓɓan durin ,ta ciro halcenta tana watsal watsal dashi har saitin hujin durin a hankali ta soka ta ciro da sauri

Hajiya tuni tsikar jikinta ya tashi yarrrr ta wani zabura ta koma ta maka ɗuwaiwukanta akan gadon ,sakamakon jin yanda ta liƙe mata hujin vg da halcen ta sai kuma lokaci guda taji iska sharrr ya wuce ciki sakamakon janyo halshenta da tayi waje

Jan baki daughter ta shigayi tana lashe ruwan durin hajiyar ,Hajiya na zizzilewa saboda yanda daɗin yake kaimata har saman ƙwaƙwalwa ,bin durin take duk inda ta muskuta tana tsotseshi tana zuƙo kaciyarta yina gantsarewa ,haka ƴar tsakar durinta yike

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment