Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naji yafi kowa iyawa, nayi Murmushi nace Dan Allah Kara fada naji kaji, me zan fada? Ya tambaya nace Raudat, Shuru yayi yaci gaba da cin chips dinsa,nace pls Dan Aabidi, Nifa ko kana birgeni Allah hankali ne da Kai,Gaka da kyauta yanzu fa idan kayi Niyya sai ka bani Dubu goma ma Kyauta ba ruwanka, Dariya yayi yace duk wayonki karya kike kin daina morata ai ko sisi, Baki da kunya kin Gama rainani,Ni na Isa na rainaka ai nayi Hankali tun daga ranar da aka ce an daura min Aure naji wata nutsuwa da Hankali sun shigeni, shike Nan nayi Hankali,ai kaima nasan ka san nayi Hankali.

Ido ya tsira min Yana Kare min kallo Ina magana har na Gama yace Allah yasa Haka ne, Ameen nace.
Tun daga wannan Rana nake Kara kula da Aabid sosai watarana idan naji tsoro na koma Room dinsa nayi Shimfida a kasa na Kwanta, tun Yana shareni har ya Fara dainawa Yana Dan kulani sama sama Har Hira mukeyi,Na raka shi Har Mota idan zai fita,ga Kwalliya da nake tsalawa da girke girke masu Dadi da Lafiya, Umma kuwa ka rantse ita ta haifeni har wanki Ina Yi Mata da guga,Aabid kuwa wajen wanki yake kai nasa, Ganin Ina aiki da yawa gidan bani da Hutu Umma ta Nemo min wata dattijuwar Mata Uwale Ina ce Mata Baba Uwale, Uwale a Haka dai Bata da matsala tana tayani ayyuka Banda girki da gyaran Rooms dinmu, Umma ma Haka Uwale ke tayata, duk da Umma tana da kayan Abinci da komai a kitchen na dauke Mata girki tuni na hanata yin aiki,Wanda hakan ya jawo Aabid yake Kara kulani har tsokanar juna munayi watarana.

Tunda na Saba da kwana Ni Daya shike Nan na daina zuwa dakin Aabid kowa a nasa yake bacci, Yana so yace na koma da kwana a room dinsa sabo da Ina sashi nishadi girman Kai yasa ya share bayan kullum da kyar yake bacci sabo da Tsananin tunanina da ya hanashi sakat, Nima Dole ce tasa nake kwana Ni kadai na Fi so na ganni kusa dashi hakan Yasa na gano Son Aabid ya Dade da kamani mugun Kaunarsa nakeyi.
Bayan sati Uku da Aurenmu Shakuwa ta Kara Shiga tsakanina da Aabid Wanda kawai Bacci ne bama Yi tare.

Zaune yake a Palo Yasha gayu cikin Wani yard light purple kyau dai yayi shi, a wani littafi yake ta calculation na kudin Kasuwancinsa, Kwalliya ta Nasha nima cikin tight legins Trouser fari tass, da wata T-shirt baka tare da rubutun a kirjin rigar da Fari I DO WHAT I WANT, Fitowa nayi Ina kamshi na wuce kitchen,Bina yayi da kallo har na Hado Masa coffee na kawo Masa, Tnx ya Furta tare da kallo na sama da kasa, yasan Shi ya zuba su a lefe Fauzan ne ya kawosu da yawa daga Us, sabo da itama Madeena size Dina ce.
A gefensa na zauna abinda ban taba yi ba na Kwanta a doguwar kujerar da yake tare da daura kaina a Saman cinyarsa, Bai ce komai ba yaci gaba da rubutunta, hannu nasa Ina Wasa da botin rigarsa, nace Ya Aabid pls ka kaini gida naga Abba da Mami kaji,Khairat har taje gida, sabo da Khairat taje shine zakiyi gasa da ita ko? No ba Haka nake nufi ba,to Ni bazan kaiki yanzu ba,shuru nayi Masa daga Nan bacci ya sace Ni.

Washe Gari da Safe 8am yayi Shirin fita,tun Asuba na shirya Masa Breakfast baiyi zaton da safe zan iya masa girki ba,Sai ko ya gani har wanka nayi na shirya cikin doguwar rigar Lace Dark Green,Serving dinsa nayi yaci ya koshi sannan ya koma room tare da Sake Brush ya fito, tare muka fito dashi na rakashi har Mota tare da Yi Masa Addua a dawo lfy.
Kwana biyu tsakani Aabid ya tsiri gwada Ni,sai yasa kudi a cikin aljihun Kayan wankinsa ya bani kala Daya ko biyu Yace na wanke Masa, idan na cire kudin sai na mayar Masa abinsa nace kaga kayi mantuwa shi Bai yarda Allah ya shiryeni ba na daina sata

Bayan na tsallake wannan sai ya koma Kuma ko Ina a bedroom ko Palo sai ya zubar da Kudi Haka zan dauke na kai Masa kwandala Bata taba missing ba, Hakan yasa Ya canja salo sai ya ajiye kudin kasuwa Kamar dubu dari Uku ko fin Haka Amma idan ya dawo ya irga abinsa ya gansu dai dai Haka ya dinga Yi, Har ya tabbatar da na Gyaru.

Naci kwalliya Muna Zaune dashi ba Wanda ke magana a junanmu Muka ji Ana buga kofa, Mikewa nayi da sauri Zan Bude ya riko Hannunta tare da zaunar Dani a kujera shi Kuma ya mike ya tafi Wajen kofar budewa yayi kadan yaga Faruk ne, kofar ya rufe Yace Ina zuwa Faruk, Jeki kisa katon Hijab, da sauri na mike nake na sanyo Hijab har kasa sannan ya bude kofar Faruk ya shugo da ashariya Yana zagin Aabid wlh ka Raina min hankali zan Rama ne,dariya kawai Aabid yayi Suka tafa,Ni kuwa Ina gaidashi naga Yana ta kallona sai na shige kitchen tare da Hado Masa kayan sanyi da Snacks, Aabid yaji Haushi da kishin irin kallon da abokinsa ke min,gashi yasan tsohon Saurayina ne, Maza Kasha Faruk dama Ina so Zan fita mu Fita ka rakani Unguwa,Faruk bakin ciki ya fusata shi Dan ya harbo jirgin Aabid, Wannan ya nunawa Faruk Aabid Son Raudat yakeyi dama gashi tun ba a je ko Ina ba ya Fara kishi, Faruk a ransa yace sai ka sakar min matata duk jarabarka.

Faruk ne ya Fara Mikewa yace let's go, Aabid ya mike zai tafi,Na rike hannunsa ya tsaya tare da juyowa Muna facing juna,Ina zuwa pls na Furta, da sauri na Haura Sama na dawo dauke da cumb da man gashinsa na maza nace Sunkuyo kayi min tsayi fa,Dariya yayi kadan tare da dukawa ya turo min gashin nasa na lakaci man gashin na shafa Masa na sake taje Masa sosai, sannan na dakko takalmi na goge na saita Masa a Hanya,kawai ya saka,na sake juyo dashi na gyara Masa Botin din rigar, Sannan nace Yi Murmushi mu gani,ba shiri yayi dariya ma,nace to Cukule ka Bata fuska,ai ko yasha kunu sosai nace yawwa Haka zaka je ka dawo karka sake aga dariyarka musamman Mata ba raini, Murmushi ya saki me kyau sannan ya manna min kiss a goshi abinda Bai taba yi min ba,take care,tuki a hankali pls, Faruk Dan Allah ka tuka min shi a hankali karka jijjiga Masa Hanjin ciki da Hanta, kar naga ya dawo min a firgice pls, A boye Faruk idonsa yayi Jajir,ya galla mana Harara Baki daya,Aabid Bai kula da Faruk ba yace sai dare zan dawo Kimin Farfesun Kifi, angama Ranka ya dade, ok yace Suka fita, Ni Kuma nayi side Din Umma kawai.
Ina kallon Faruk suna gaisawa Da Uwale me aiki Wai ya Santa ta taba aiki a gidansu.
Sun Dade suna magana da Uwale a gefe,Aabid Yana cikin mota har ya Gama suka tafi.

Zuwan Faruk gidanmu da Sati Daya Aabid ya kaini Gida da dare wajen su Umma da Gidan su Aymana Muka zaga sannan muka dawo gida abinmu.
Shakuwarmu da Aabid tasa yace Ki dawo dakina da kwana kinji, tsoro naji nayi Shuru,yace ba abinda Zan Miki wlh, tunda ya rantse sai na yarda nasan akwai cika Alkawari.
Bayan nayi wanka tare da Shirin bacci sai na dauki bargo da pillow na,Na Shiga room dinsa, Ina shiga Yana Fitowa daga wanka daure da towel a gugunsa, a bakin gadon na zauna Ina karewa surarsa kallo me kyau, garin shafa mai Towel ya fadi kasa yayi Sintir, ko idona ban rufe ba ya jawo abinsa da sauri Yana Jin kunya tare da Dana sanin kirana dakinsa, Dariya na sheke da ita na dinga yi, nace Ya Aabid ka godewa Allah Ni kadai na gani, Harara ya zuba min yace tafi room dinki, Kafada na makale Ina Dariya nace Wai... Wai Sunan wani Gari Wai shi Zarewa, danne Dariyarsa yayi ya Bata fuska yazo ya dagani sama,ya zuge Zip rigata Ina rokonsa Amma sai da ya tube min Yar rigar tawa daga ni sai pant, na saki Kara da kuka na jawo bargo da niyyar rufe jikina, ya fisgoni yasa hannu tare da zare Dan pant din nawa ya cillar yana kokarin ya tsayar Dani a tsaye,na Dane bayansa tare da makalkaleshi Kar ya ganni da yawa,Wani Shock yake ji a jikinsa Wanda Bai taba ji ba, nima haka, jikinsa ne ya mutu Nima nawa Haka Ina bayansa munyi Shuru karshe ma kwantar da kaina nayi a gadon bayansa Ina lumshe Ido.

Yayi iya yinsa akan na sakko naki, Hannu yasa tare da jawo Blanket ya rufa min ta bayana sannan na sauka a bayansa, na dukunkune cikin Bargon.
Sai da ya Gama shirinsa sannan ya sa wata Rigar maza iya cinya ta bacci shara shara da ita, Bai Kara kallona ba ya kwanta tare da juya min baya,Ban Sa kayanba na lullube cikin Bargon na kwanta a gefensa, wani Abu ke janmu kamar mayen karfe Ni dai na iya daurewa, shi kuwa a hankali naji ya shigo cikin Blanket din da nake, Ina Shirin fita ba zato naji ya Ringumeni a jikinsa sosai, a kunne ya rada min juyo ki kalleni, jikina Yana rawa na juyo a hankali na kalleshi duk da duhu ne Ina ganin hasken idonsa shima Yana ganin nawa, ki daina tsoro na ba abinda Zan miki da ya shafi Sex, Kai na jinjina ina tsotsar yatsana na tsakiya a bakina saboda kunya.

Murmushi yayi tare da daura Hannunsa saman nawa ya zare yatsana da nake Tsotsa, Nasa wani me laushi naji ya Sa min a cikin bakina yace wannan Zaki Sha, Murmushi nayi na cijeshi kadan yayi kara Yana dariya, Saman gashina me kamshi ya Fara shafawa Yana shafowa zuwa wuyana, na lumshe idona Ina Jin wani Niimar Dadi, Jikinsa ne ya Fara rawa ya jawoni jikinsa sosai tare da Hade bakinmu waje Daya,Muka Fara tsotsar bakin juna,Nima kawai naji na iya, Dukiyar Fulanina ya daura Hannayensa a samansu manya a tsaye dasu masu laushi tare Muka shide gaba Daya abinda ba a taba yi min ba, Shafasu ya Fara Yi Yana Murza min su a hankali wani yanayi naji a jikina,ga wani Abu na fita ta kasana, rude min yayi Ina jinsa Yana ta Murzani Ina Jin wani dadi Dadi, ya Dade Yana Romancing Dina ban hanashi ba kasancewar Bai taba Kasana ba, yayi hakan ne dan kar na firgita, shi kadai yake sarrafani na Zama Kamar gunki, Sai da ya samu yaji dadi ya fitar da Liquid đŸ˜…dinsa sannan yaje yayi wanka ya Fito Ina kallonsa Yana ta nishadi Kamar Wanda ya samu palace din, Nima wankan nayi kawai duk da cewar ban sani ba woman Discharge ne ko Realising nayi oho ni dai nayi wankan tsarki, na saka kayana Muka kwanta,ya dawo tare da Ringumeni a jikinsa sosai.

A kwana a tashi na cika 2 months da aure tun ban Saba da Romancing ba abinda Aabid ke min kullum yasa na Fara sabawa dashi,kullum idan bamuyi ba bama jin Dadi, Ni kaina ya koyar Dani Abubuwa da dama Wanda nake matukar kokari wajen Yi Masa su Muna Jin dadinmu, muna Hira tare da Wasa da dariya Sosai,a wannan lokacin Faruk Yana yawan zuwa gidanmu ganin yanda Aabid ke nuna min Kamar Yana so na Nima Haka sai Faruk ya Kara jin Haushi, Sai ya tsiri sai dare yayi zaizo yace Aabid ya rakashi zance,ba yanda Aabid ya iya sabo da yanda Faruk ya taimaka Masa a rayuwa Dole yake zuwa.
Nima nakan Hakuri na danne zuciyata tunda nasan komai,watarana Faruk har Habaici yake min idan yazo.

Yauma 7am munyi Sallar Magrib Ina kwance a jikin Aabid,Faruk ya Fado ba ko sallama aai da ya shigo,Allah yasa Ina sanye da Shadda ne riga doguwa, Aabid yace ba sallama Haka Faruk, dariya Faruk yayi yace wlh na manta kuyi hakuri.

Ka ganni Fareeda ce take nemana naje,kasan ita zan aura yanzu na fasa auren zabin Mama Kuma ta hakura na auri Fareeda, kasan Ni nafi son mace Yar gidan girma Yar manyan masu kudi Wanda Suka gaji arziki kwarya tabi kwarya,Amma Yar talaka matsiyata me Suka sani in Banda iyayi,cin Amana,sace sace da rokon bala'i,wasu iyaye ma zaka ga sai roko shi yasa nace bani ba Talaka,Nima Kuma da kudina ba Talaka zata aura ba,Duk kalaman Faruk nasan Dani yake,Raina ya baci sosai bakin cikin da ban taba ji ba,Ido na yayi jajir, Shima Aabid Maganar ta shige shi yasan Dani yake, Ran Aabid ya baci yace Faruk ka kula da kalamanka wlh zamu Bata har abada , me nace daga na Baku labari, Murmushi nayi na danne bacin Raina nace Haba Honey kuje daga ya bada labari sai kaji haushi tashi ka rakashi, Na mike tsaye na kalli Kan Faruk da wani sankonsa nayi Murmushi na nace Allah ya biya Me sankon Kudi na Anty Fareeda, nayi Masa kallon Up and Down nace gaskiya ne kaga a Haka Kuma wasu talakawan sunfi karfin me kudi, suke Wasa dasu Kamar kura,a kashe musu kudi a banza suci su koshi karshe su daga Masa Red card, Anty Fareeda ta iya zabe naga kokarinta da take sonka,ai kafi karfinta iya kanka kadai ya zame Mata aiki wa yaga Ringim, Aabid Bai Hanani ba sabo da yasan Faruk ne da laifi, Faruk yaji Haushi Dana kusheshi, Aabid yaja shi Suka tafi.

Bayan Kwana biyu Aabid ya ajiye kudi dubu dari biyar a saman Bed, Ni dai nasan ba Wanda ya shigo part Dina bare har ya shiga dakin Aabid Uwale ce kawai ta tayani shara a Palo da kitchen, da Yamma Aabid yazo Irga Kudi aka nemi dubu dari aka rasa ko sama ko kasa Bai gani ba, Ina kitchen ya kirani, naje da Fara'ata ban San meke faruwa ba,Ransa a bace yace Ina Dubu dari a kudin Nan Dana ajiye? Nace ban gane ba, mahaukacin Mari kawai ya kwasheni dashi Wanda sai da na durkushe a kasa tare da sakin kuka, nace wallahi wallahi ban dauka ba,Na Gyaru wlh kasan Allah ya shiryeni tun sanda ka yanka min Hannaye na daina na rantse da Allah ba Ni bace, kudin ya kwasa ya watso min duka a jikina, yace Na tsani sata a duniya na tsani barawo a rayuwata,kin San ko kwandala mutum ya ajiye aka dauka akwai zafi ko? Kai na daga Ina kuka, yace to tun kafin ranki ya baci fito min da abina tunda nasan tun farko ke Barauniya ce, dama ance me Hali baya fasawa,na Dade Ina gwadaki wato sai da Kika Bari na Fara sakin jiki dake Zaki Yi min Haka, kudin kin San na uban waye da Zaki Sata? Kuka na sake fashewa dashi na durkusa da kafafuna nace wallahi na rantse da Allah Na Gyaru na gyara Halayena tun da dadewa ka Yarda Dani wallahi ban dauka ba Ya Aabid.

Daga ni sai ke a gidan Nan ko me aiki Bata zuwa Room dinmu Uban waye zai dauka, na Baki 10mnt ki dawo min da kudina ko ki tafi gidanku kawai Bazan iya Zama da me sata ba, Kuka na saki da karfi tare da Rike rigarsa Ina rokonsa,Dan Allah kayi min Rai wlh ba Ni bace,ko naje gida Abba korata zaiyi yace Banda yaji, Rigarsa ya fisge tare da ficewa daga part din baki Daya,Ga Umma ta tafi Kano wajen danginta zata Yi wata Daya ta huta, na Kira wayarta Bata shiga, Haka na koma room dina nayi ruf da ciki saman Bed Ina ta kuka girkin da ban karasa ba kenan.

Ganin kuka bazai kaini ba nayi Alwala na Fara Nafeela Ina kuka Ina rokon Allah ya fitar Dani, na Dade sannan na koma kitchen nayi girki tare da gyara Dining.
Ko da ya dawo gida ko kallo na baiyi ba bare abincina, Haka Muka kwana kowa cikin Kunci a dakinsa, washe Gari 10am yace Raudat Ina aikin Shara na juyo yace tafi gidanku sai na nemeki na tsaneki na tsani ganinki, juyowa nayi nace bazan tafi ba,ba inda zanje, ba irin balain da baiyi ba naki tafiya, Muna Haka har kwana biyu baya ko kallona, Naje gyara Part din Umma tunda Bata Nan, wajen Dare karfe takwas Ina shugowa naji ya daukeni da Mari, yace Shine Baki ji ba na ajiye kudi a Drower Kika sake dauka, na rushe da kuka na Kwanta a kasa Ina ta birgima Ina kukana, Dubu ashirin again ta sake Bata ke tashi ki bar min gida ai bana ubanki bane.

Cikin fushi na mike tunda ya hada da Ubana na Haura sama Ina Hawaye na kwashi kaya kala goma a akwati na Fito Ina Hawaye na yafa mayafi na,na kalleshi ya bude min kofa yace Out.. nace Hmm...Allah ya Bayyana gaskiya wlh sai kayi Nadama Kuma da Izinin Allah baza ka sake ganina a duniya ba,Kuma jikina daka taba min ban yafe ba, wani abu nayi jikin banza naki ba hali me kyau me za ayi da jikinki, na girgiza Kai nace a Haka dai ka taba kana shidewa harda kuka, kuma watarana zaka nemeshi yaro Ka rasa ehe, Aabida kawai da Kai me ka iya ma Kamar mace Dalla ja can na wuce gidanka din me Ubana Yana da shi Fuuuuu na wuce nace auren kaddara kawai, yace ae jeki na huta da Kaya, naje bakin gate da karfi nace sai kazo na taimaka maka watarana, shima da karfin yace Allah ya kiyaye wutsiyar Rakumi tayi nesa da kasa.
Gwalo nayi Masa nace woooo anji kunya fada da mace, yace idan kin Isa ki tsaya nazo na tattaka ki a Nan, baza a tsaya dinba na furta Sannan nayi ficewa ta.

Ina tafiya Jikinsa sai da yayi mugun sanyi ya koma Palo ya zauna tare da dafe kansa dake sara Masa,Tunanina ya cika Masa zuciya.
Ni kuwa Ina tafiya na fashe da uban Kuka Haka na shiga Napep.

Yanzu za a Fara Novel din fa.



Sharhi Fans.



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment