Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

me zanyi ko so kike na kulaki nayi laifi? Amma ai kasan dai na yarda kana so na Kuma Ina sonka shine kake wulakanta Ni ta Furta tare da Mikewa zata bar Masa dakin tace bazan sake kulaka ba ka Kara ganin Ilu a sokoto,Hannunta ya Rike da sauri suna tsaye kamar zai shige cikinta Yana murza yatsun Hannunta Yace I'm sorry,Tana Hawaye ta Bude Baki zata Yi magana ba zato taji ya hade bakinsu wuri Daya tare da tallafar wuyanta da Hannu biyu ya Shiga Tsotsar bakinta a hankali cikin salo,Nabeela Hannayenta ta zagaye ta bayansa tare da sake kankame shi a jikinta ta shiga maida Masa martani,Jikinsu ya dauki rawa,kafafunsu suka gaza daukansu Saman Bed Suka fada.

Bayan kwanaki Abban Nabeela yaje ya samowa Hajiya Binta magani wajen wani malami na sunna,Addua aka Yi Mata a ruwa Abba ya bita Har gidansu ya Bata ta Sha,Kwana Uku tsakani Allah ya taimake ta ta warke Ras da ita Sihiri ya karye,Hajiya Binta Harda kuka tana Allah ya Isa da Safiyya ta Bata wahala,Haka Abba ya hada ta da Nabeela ta nemi Yafiya suka gaisa da Asad,Daga Nan Abba ya tare a gidan Asad Wanda mutane suke Kira da gidan Gwauro, ga kudi ya bashi yana ta Business din Goronsa Yana samun riba.
Zaune Abba yake a Palo ya dawo daga kasuwa,Haj Binta ta kawo Masa zobo yasha Hadi da Shinkafa da Miya Tasha Naman kaza,Abba ya kalleta ta Sha kyau sanye take cikin doguwar Rigar Atamfa tayi kyau dake Hajiya Binta tana da haske gata Kyakyawa da ita ba laifi gata da son gayu,Abba ya kalle ta ya saki Murmushi Yana Mata kirari Hajiya Binta me tuwon Yan gayu,tuwo da Miya me Dadi sai Hajiya Binta,Ta Hashimu Baban Nabeela me komai dozin,Hajiya Binta ikon Allah me Miya da man Shanu,dariya Hajiya Binta ta dinga Yi tana Baban Nabeela kana fasa min Kai da yawa,Hashimu yace Safiyya baza ta Gama da duniya lafiya ba,ta cuceni da Bata barni tun wuri na more rayuwa ta da ke ba,Gaskiya Allah yayi Miki Baiwa Hajiya,Ga Niima Allah ya Miki duk sanda na kwanta Dake sai najiyo kamshin Makka da Madina,Dariya Suka Yi ya zaro makudan kudade na kasuwa yace kafin Naci Abinci Bari nayi Lissafi.

Hashimu Yana Irga kudi ya tsaya tare da cewa Hajiya Kinga duk sanda nayi tozali da kudi to Wani Hoton Love nake gani a cikin idanuwa na,Hajiya Binta tace wannan ya nuna kana kaunar kudi Baban Nabeela,Abba da sauri yace ba kadan ba,Amma tunda na same ki Kika kwacewa Kudi Ni,Dana kalleki sai Naga hoton Love a Ido na,Dariya Hajiya Binta ta dinga yi.

Asad Bin Nabeela yayi da Salo suna kissing din juna a saman Bed a hankali ya Fara shafa wuyanta Yana lasar Mata wuya,Ido take lumshewa tana sake makale shi,Harshensa yasa cikin kunnenta Yana Mata Wasa a ciki tare da hura Mata iskar bakinsa,Nabeela ta sake zaucewa,Albarkatun Kirjinta ya Fara shafawa sama sama Yana Murzasu tare da zare Mata Yar rigar baccin ta zama daga ita sai pant,tana Jin kunya Amma baza ta iya Hana kanta ba,Tuni Asad ya zare kayan Jikinsa,Boobs dinta yake murzawa yanda yaga dama Yana tsotsarsu tare da furtawa Nabeela kalamai masu Dadi, Nabeela murya na rawa tace Ni dai Dan Allah Kar muyi Bental Uba tsoro nake ji,Me Zamuyi to My love ai Bental uba kawai shine karshe,Nabeela tace Nooo Ni dai muyi wani abin, Ni gaskiya Ina so Bazan iya kyale ki ba na gaji,Nabeela Dadi ya kwashe ta tayi Shuru suna murza juna,Kamar ba Nabeela ba ta Shiga sarrafa Asad da salonta yanda take so,Jaruma ta Fara sarrafawa Asad ya gigice Yana wani nishi da gurnani,Nabeela Harda cewa You are so Sweet Baby,Wayo Nabeela ta hada tana Tsotsar Masa Jaruma Kamar Yana Xxx sai ga Asad ya sake zaucewa ya rude tana Masa sosai ta kure shi,kasancewar sa Virgin ya Tara da yawa sai ya kawo da wuri yayi Relsng.
Gefenta ya kwanta Yana maida numfashi tare da Rungumeta a Kirjinsa suna kissing juna,Bakinsa ya zare a cikin Nata kadan yace kinsa nayi asarar 'ya'ya na a waje sun zube a banza ba cikin jikinki ba,Wa ya sani ma ko da me Sunan Daddy na Bai Shiga mahaifarki ba,dariya suka Yi Nabeela tace tunda kaji Dadi ai shike nan yanzu Ni banji dadin kirki ba gaskiya,Asad yace Bari nayi maganinki yanzu yarinya na saki Dan ihu ko kadan ne,Ya Fara sarrafa Nabeela, Sucking shima ya shiga Yi Mata,Ai tun ba a je ko Ina ba Nabeela ta dinga Ihu tace Ashe da gaskiyar mawakin Nan Abin Dadi na can kasa kasa,jikinta sai rawa yakeyi Asad ya rike ta Kam sai da ya haukata ta da Dadi.






[1/12, 9:18 PM] Sis Asma: 🏠🏠GIDAN GWAURO🏠🏠






NA KUDI NE

DAN GIRMAN ALLAH KARKU FITAR DA SHI WASU GROUPS.





66-70







Official








By
AsmaBaffa








Page naku ne

ZAINAB KANKARA
HADIZA A MAMU
RABIATU
MAMAN RUKAYYA
RUKIEY MUAZ
SERLMERH










Sai da ta samu gamsuwa sannan suka Hakura tare da mannewa da juna,Nabeela sai wani Murmushi takeyi tana boye fuska a kirjin Asad,A hankali ta rada Masa I love you a kunnensa,Murmushi ya saki tare da Furta me too Yana me sake rungumeta tsam a jikinsa kamshi ne kawai ke tashi a jikinsu,sun Dade suna Hutawa Asad Yace wanka fa? Ae yakamata muyi Kar mu manta bacci yayi gaba da mu,Daukanta yayi kamar jaririya suka Shiga Toilet tare, Nabeela tun tana Jin kunyarsa har ta Dan saki jiki suka Yi wanka tare da tsarkake jikinsu,Babu komai a jikinsu a Haka a bayansa ya goyata sannan ta lulluba musu Towel tare suka fito,Sauketa zaiyi Taki yarda sai ma sake makaleshi da tayi,Dariya sukeyi a Haka ya canja Bedsheet tana bayansa saman Bed suka fada tare da shigewa Blanket a haka Babu Kaya a jikinsu suna Hirar soyayya.

Nabeela tana kwance a saman Kirjinsa Yana shafa gashinta Wanda Bai Karasa bushewa ba tace kasan Farkon ganina da Kai a gona na kusa fadowa a saman machine sabo da Kyawunka ya girgizani nayi zaton Aljani na hadu da shi,ba karamin daukan Hankali na kayi ba, Murmushi Asad yayi yace Ni kuwa Ina kallonki sai naji kamar Naga wata Yar uwata zuciyata ta Fara wani Harbawa,zuciyata ta Gaya min a wajenki Zan samu agaji.
Bayan ka hau machine dina...kafin Nabeela ta rufe Baki ya Fara Dariya yace a time din ban San Mene a kirjinki ba Ni dai naji tudu da Laushi sai yayi min Dadi abin,Gaskiya ya kamata ka siya min Machine watarana mu Dan dinga danawa,Nan take Asad yace an Gama Sarauniya ta ya jawo wayarsa tare da Nemo wata Number ya Kira,Bugu Daya aka daga,Yanlabai kwana biyu? Asad a waya yace Machine nake so sabo,wanne iri? Wanda ya Kira tambaya,Nabeela tace Dangin su Lifan za a kawo mana,Haka Asad ya fadawa mutumin,Bayan ya Gama wayar ya koma ya Rungume Nabeelansa Suna Hira har bacci ya kwashe su.
Washe Gari Bayan Sunyi Sallah bacci suka koma Me machine ne ya tashe su Asad 8:30am.

Wani Dark Blue Nabeela ta zaba sabo dal tana ta murna tana Godewa Asad,Nazia tuni Driver da Asad ya samo Mata ya kaita school,Yau a kan machine zanje school Bari Nayi wanka,Asad yace muyi tare wankan gwalo ta Masa ta gudu bedroom dinta,Murmushi yayi tare da girgiza kansa ya shige Toilet dinsa shima.
Bayan Nabeela tayi wanka tare da shafa lotion dinta,Wando tight ta Fara sawa sai Doguwar Riga ta sa Black me adon milk Yar kasar Jordan,ba karamin kyau tayi ba,Powder ta shafa sai lipgloss, Mayafinta tayi rolling tare da Sa takalmi me tudu da Jakarta milk,Ta zuba kyau abinka da Fara,Asad ta Iske a Dining Yana jiranta yasha Shadda Yar gaske Grey color,gashin Nan yaci kudi,kowa ya kalle shi Dole ya Kara,Murmushi ya saki tare da Furta Kinyi kyau da yawa gaskiya za a kalle min mata kishi nake ji,Amma kasan kowa ya kalle Ni yasan nayi shigar mutunci ko bare kace na canja Wata shigar ta furta tana karasowa Inda yake,ta Bayan kujerarsa ta koma tare da rungumo wuyansa Hannayenta sun biyo ta wuyansa zuwa Kirjinsa,Hannunta ya riko tare da zagayo da ita gabansa saman cinyarsa ya zaunar da ita Yana shinshinar jikinta ya kalle ta Suka hada Ido,kunya tasa Nabeela tayi kasa da kanta yace naji kina kamshi ba dai turare Kika sa ba? Nabeela tace No Haba dai yau she Zan kwasowa kaina zunubi kawai Wanda Bai fita a jiki na ne,Alright muci Abinci karki makara,Oh har sun shirya Abinci Lallai masu aikin gidan Nan suna kokari ta furta sannan Kujera taja ta zauna tayi Serving nasa itama ta zubawa kanta a gurguje suka ci sannan Suka sake wanke Baki da wani Mouth Freshner me kyau da tsada.

Muje na rakaki yau Machine Zan Hau,Hannunsa ta Rike suka fita tare,su Cyndia suna kallo Nabeela ta Haye machine Asad ya Dane Bayanta taja machine zasu tafi sai da tazo gaf da inda su Cyndia suke suna Shirin shiga mota Suka tsaya gaba dayansu suna tattaunawa,saura kadan Nabeela ta bankesu da machine ta fisge shi tare da bulbule su da hayaki ta wuce Abinta,Uche Yace Hey you are very stupid idiot,Nabeela taji me Yace ta juyo tace Your Mother Cyndia tana Masa ambola da Hannu Daya.
Har makaranta suka Karasa a Haka Ana ta kallonsu kowa yasan Naira da Hutu yabi jikinsu,Machine Asad ya karba Suka Yi Sallama ya fita a makarantar,Class Nabeela ta Shiga tana wani yanga ita me miji,Kawayenta Amina,Rukayya da Ramlat suna ta kallon Nabeela Abinda take yi,Rukayya tace ke yarinyar Nan lafiya? Yau Naga sai wani Shan kamshi kike mana ya ake ciki ne? Nabeela ta saki Murmushi tace baza ku Gane ba Tunda ba Aure ne da ku ba Baku San gishirin Aure ba sabo da Haka No need na tsaya Ina Bata Baki na,Dariya sukayi gaba Daya suka ci gaba da Hirar duniya.

Nabeela tace wallahi Ina Baku Shawara ku daina biyewa boko wasu kartan garada suna Zama su rubuta littafi Azo Ana wani koya Mana, ku samu masu sonku kuyi aure,Bental Uban da akeyi a cikin aure yawa gareta ga Gardi da Mando,soyayya Mando Zuma Yara an barku a baya,Ni wlh a Nan Kamar a Kan Kaya nake Haka nake ji na, In kwanta kusa da Ango na ya fiye min Jin turancin Nasara,muyi Wasa da Dariya muyi love ya fiye min kallon lecturers,yayi min kallon kauna nayi Masa fari da mayen Kallo me dauke da sindaran tsirran so ya fiye min Group Discussion etc.
Dariya su Amina suke ta sha,Nabeela tace gwara in maza in koma gida in kurbi giyar kauna da soyayya inyi mankas da sambatu gami da tambele a gaban mijina,wayarta ta ce tayi Kara tana dubawa taga My Heart Asad kenan,dagawa tayi cike da Nishadi tana zuba Masa Shagwaba iri iri,Su Amina suna kallo a ransu suna Jin Ina ma sune, Sai da Nabeela ta Gama tace ya Naga Kamar Kuna Hadiyar yawu ne? Yara an barku a baya Wani abin ma Sai Ana Malafar Uba,Dariya suke suna Jin Nabeela yanda take ji da Asad dinta.

Koda suka fito Sallah Bayan sun Gama Lecture Haka Nabeela take zuba kwambo da Gadara irin ta Gama hayewa a rayuwa har gulmar ta akeyi a makaranta akan tana Auren me kudi me kyau shine take ta faman Yi musu Izza da Gadara,Nabeela ta fito zasu je siyan lemo taji maza da Mata a makarantar sun zauna suna ta gulmarta tana gadara sabo da matar me kudi ce mijinta ya Hadu gashi kamar Bature,Nabeela tace bakinku ke aiki kanku ake ji Yan wahala idan fitsari banza ne kaza tayi Mana Dan Ubanta, kuje ku auri kamarsa na gani idan an Isa,abinka da Gulma duk suka Yi Miki Miki an kamasu suna gulma gashi sun San Nabeela ba uban Wanda take dagawa kafa.

Sai 5pm Nabeela ta dawo Asad ya dakko ta a machine Yana ajiye ta ya shiga mota ya bar gidan yayin da Nabeela ta gyara musu Bedrooms tunda sauran komai masu Aiko sun gyara,a gurguje tayi tuwon Danyar shinkafa miyar gyada taji Naman Rago,Gaf da Magrib Nazia ta dawo daga Islamiyya,Tana yin Sallama taji kamshi ya cika part dinsu ta ko Ina,Auntynta ta hango ta zuba gayu cikin English wears kamar Yar kasar waje,Nazia tace Aunty na dawo,sannu da dawowa Nazia a cire Kaya a wanke su kiyi wanka kizo ga Abinci,Aunty Allah bazan iya ba yanzu ki Fara bani Abinci yunwa nake ji da Rana ma banci komai ba na tafi Islamiyya,Mikewa Nabeela tayi ta zuba Mata ko Uniform Bata cire ba sai da taci tuwon ta koshi sannan ta wuce abinta,Nabeela tana cewa ki tabbatar kinyi Sallah kinji,to Aunty ta furta da karfi.

Abba Zaune yake a Palo Yana Magana da Hajiya Binta dake kitchen Yace Wai har yanzu ba a Gama abincin bane? Na kusa karasawa Baban Nabeela ka dinga hakuri Dan Allah,Yanzu ke Binta a Haka kike yiwa larabawa girki? Amma suna azabtuwa in dai Haka kike Yi to wallahi larabawan nasan sai Sunyi danasanin daukanki aiki girki tun La'asar ake Abu daya sai dai aji Karar Kwanika suna tashi Kamar an Gama Ashe ko rabi ba ayi ba,Kika sake wlh zuciya zanyi na tafi Resturant naci kaji a can Kuma ko cinya bazan kawo Miki ba,kin San da Uwar kudi na,Indai hakane to Larabawa sun Dade suna asarar Kudinsu a kanki,yanzu a Haka suke biyanki Riyal Dari duk wata? Hajiya Binta ai ke ba abar a dauka aikin gida bace gaskiya tanan Sam Baki hadu ba wallahi Baki Yi ba,Ashe Dan bana yini a gida ne shi yasa nake samu kin Gama komai,da ace Zama nake Yi to Dana ci kwal Ubana da yunwa Ashe,Hajiya Binta tace sai dai kayi hakuri Ni Allah Bai bani saurin girki ba,yace to ta Nan kinyi Asara Hajiya Binta,sai da Suka Dade sannan ta kawo abincin.

Safiyya kuwa taji sauki sosai Har an sallame su gida,Gidan Murja ta koma da Zama,Suna zaune duk ta rame tayi duhu,Tagumi ta zuba tana kuka tace Murja kin cuce Ni Ina cikin rufin Asiri na a gidan miji na mun Gama Shan Talauci tare da shi Amma gashi ance Hashimu ya Zama me kudi,Surukinsa ya canja Masa katon gida gashi Yana Kama kudi Business yake Yi me karfi,naji ance Asad ya siya Masa sabuwar mota ta hawa ga Mota kurkura ta Eban kaya Ana Masa aiki da ita,yanzu duk daular Nan Babu rabo na,Da tuni yanzu Ina can Ina Shan Madara me sanyiiii.......yiiiii....Safiyya ta sake tsagewa da kuka,Murja ta balbale Safiyya da masifa kamar itace yayar tace nifa a gaskiya kin dameni tunda aka sallamo ki kike kuka da surutai daga Taimako,sanda Kika ji dadin ai Baki korafi ba to gaskiya kin ishe Ni kin San dai Danginmu kaf a kauye suke Nan gidan mijina ne na roki arziki aka Baki wajen rabawa Amma kina nema ki wuce gona da iri.

Safiyya ta saki Baki galala tana kallon ikon Allah yanda Murja ke ci Mata mutunci,Safiyya tace uban waye ya jefa Ni a wannan halin idan ba Ke ba muguwa Azzaluma Amma Ni kike fadawa magana murja kamar kin haife Ni, to wallahi ki kiyaye yawwa ehe banki in zage mu daki juna ba kin San ba mutunci ne Dani ba,na fada Allah ya Isa da tuni Ina can Ina cin Hakarkarin zakara da Wuyan rago,Murja tsaki taja tana tankade garin masara tace kyaji da shi ki godewa Allah ma da tuni kin bakunci lahira da mota ta banke ki da tuni kinyi Jahannama Direct,Dundu Safiyya ta Dillakawa Murja a baya,Murja ta mike tace bafa tsoranki nake Yi ba Nan Suka harke da kokawa suna yakushi da cizo duk sun jiwa kansu rauni,Mijin Murja wani Dattijo da gemunsa fari fat Yace Subhannallah da girmanku? Kamar Yara ku bari,Yana ta su Bari Amma sunki ji,ganin sunki ya Ballo reshen bishiya babba ya Fara tafkarsu duka da gudu Suka fada daki tare da kulle kansu.

Murja ta kalli yayarta Safiyya tace Kinga Dan Iska Wai mu zai Zane da girmanmu da komai? Safiyya tace tsinannen miji ne wannan ace yayar Matarsa ya zage ya dinga tafka min Bulala jibi yanda ya kumbura min wuya da shatin Bulala wannan ba Dan Albarka bane,Murja tana dariya tace to ai kece Yaya Safiyya Baki da mutunci wallahi,zanci Uwarki Murja kin min asarar Shan Madara da Ac a gidan Hashimu kinzo kina ci min mutunci,Murja tace naji ance ma bana da su za ayi aikin Hajji,Safiyya tayi tagumi tace shike Nan tawa ta Kare Allah yasa Idan Hashimu ya jefi shedan ya Rama,Allah sa Shedan ya kwalawa Hashimu dutsen Uhud ko dutsen Badar a kansa,Murja ta sheke da dariya tace ai Ni Hajiya Binta nake so idan tana Dawafi Yan Turkiyya su zunkuli cikin shegiya ko su matse ta ta kasa numfashi kin San ance karfi ne dasu su suke mugunta Har Mata suke zubarwa da ciki a ka'aba,Safiyya tace ko Yan Iran idan sun taho da bakin kayansu suna kukan Nan nasu su tatsile shegiya,dariyar mugunta suka dinga Yi harda Tafawa.

Bayan Nazia taci Abinci ta tafi dakinta zata Wanke Uniform tayi wanka,a zaune Nabeela take tana ta faman kallon Agogo Asad Bai dawo ba,Door Bell taji farin ciki ya kamata ta mike cike da Murmushi ta leka ta Yar kafa ta tabbatar Asad dinta ne sannan ta Bude,Tana Budewa ya Fada jikinta tare da rungumeta Yana shinshinar kamshinta,Daukanta yayi Yace Babyna kinyi kyau sosai,Fuska ta Bata cike da shagwaba tace Ina kaje tun dazu Ina ta jiranka kasa gabana Yana faduwa ko ba lafiya ba,na Kira wayarka baka dauka ba,Eyya I'm sorry mun fita ne da Sufyan wayana Yana silent shi yasa ban San kin Kira ba My Queen,Okay fatan ka dawo lafiya? Lfy Alhmdllh Baby muje ki tayani wanka ya Furta Yana me ajiye ta a kasa,Nabeela ta shiga dire diren kafafu tana Ni Allah kunya nake ji bazan iya ba kayi hakuri sai Nan gaba,Alright sweetie ya Furta Yana Mika Mata ledar Shopping da murna ta karba tare da Furta na gode Darling baka gajiya kullum sai an siyo Mana abin Dadi tana magana ya fisgi Hannunta Suka Yi samansa,tana Bude ledar taga Icecream ne roba Biyar da su shawarma me zafi da sauran kayan makulashe,Yana Shiga wanka ta kaiwa Nazia ta zabi abinda zata ci,itama ta dauka ta zuba sauran a fridge.

Nabeela tana saman Bed din Asad tana Shan Icecream tana ciye ciyenta ya fito a wanka daure da towel Yana Goge jikinsa da karamin towel,a kasa ta dire tace Bari na shafa maka Mai,da kin kyauta ya Furta Yana binta da mayen Kallo,tana shafa Masa Mai suna hirarsu ta masoya har ta Gama ya sa Kaya Marasa nauyi sannan ta kawo Masa abincinsa Bedroom a Nan Suka ci abincinsu sannan Suka koma tsakiyar bed tare da Zama a manne da juna ga glass Bowl na Kankana me zakin gaske suna Sha suna kallo a tv gabansu Kuma ga Laptop suna game cike da Nishadi,Asad Sam ba Game din yake yi ba Nabeela yake kallo wacce ke dariyarta me daukan Hankalin mutum,Ta gefen ido take Kallon Asad itama tana Jin wani sonsa da Sha'awarsa,Fuskarta ya Tallafo cikin salo da nutsuwa a hankali suka Fara kissing Juna tun sunayi a hankali har Suka koma Yi da zafi zafi,System din Nabeela ta janye zuwa kasa Yana binta da kiss har Suka Yi flat a saman bed,Bakin juna suke tsotsa kamar sun samu Alawa,Nishin Dadi suke saki tare da kalamai masu wuyar fassarawa,Kayan jikinta ya rabata da su shima haka sannan suka ci gaba da farantawa juna Rai, Albarkatun kirjinta masu rikita shi ya damuka Yana tsotsa Yana Murzasu da Salonsa me zautar da Nabeela,Nabeela ta sake makalkale shi tana sake bashi Kirjinta gaba Daya tana Masa salonta itama Wanda Asad ya daina Gane Ina yake ma,can kasa kasa Kuma suna jiyo hayaniyar mutane, ganin Nabeela ta Gama zarewa ya Fara karanta Addu'ar saduwa da Iyali,Nabeela da kyar ta iya Furta yanzu har anzo wajen yin Bental Uban? Cike da magagin soyayya Asad yace tuni ma,Kukan Nazia suka ji Babu kakkautawa Kamar ana yanka ta,Nabeela Sharewa tayi tafi so ayi Bental Uban ta huta da tsoron da take ji,Asad yace Nazia ce fa ke kuka,Jin dadin da sukeyine ya Katse da sauri Suka maida kayansu Nabeela tasa Hijab Suka Yi waje da Sauri,Damy suka gani a Palo ta ci Kwalar Nazia tana ta zaneta da Bulala iya karfinta kamar tana dukan Gardi,Glass cup Nabeela ta gani a kasa da Dan ragowar lemon Nazia dauka tayi kawai ta Bugawa Damy a goshi,Nan take Goshin Damy ya fashe jini na zuba,Ihu tayi ta dafe wajen tare da ficewa tana kuka,Nazia tayi Shuru tana murna an Rama mata,Nabeela tace me ya hada ku? Nazia tace Ina zaune ta shigo tace Wai an sace Mata agogon Gold dinta Kuma Wai kece Kika sace mata,nace ba Ke bace shine ta zagi Uwata Ni Kuma Aunty ai Naga Umman mu tana lahira Nima na Rama na zagi Cyndia shine ta samo bulala tana duka na.

Nabeela tace anan kinyi min dai dai Yar Auta kowa ya taba Umma tana lahira ki zagi Uwarsa Ni na saki,Nazia tace ko waye Aunty? Nabeela yace Yeah ko Cyndia ce da Ichichi kici ubansu,Asad yace no karki koya Mata rashin kunya taje tayi wa wani me mutunci aji kunya,kece Nazia Mene na Fitowa Palo kiyi kallon a dakinki Mana taso muga jikinki ko ta Miki Illa cewar Asad,Nazia taje ya duba sai Dan shatin Bulala,je ki kwanta kinji,tana tafiya sai ga Cyndia da Ichichi sun banko kofa da masifa Wai zasu Rama,Asad yace muje Dan Allah idan sun gaji sa koma Inda Suka fito yaja Nabeela Suka shige Bedroom tare da Sa key,Ichichi tana ta faman kwalawa Asad Kira tana Asad...Asad... I'm talking to You Asad,so You are walking out of me? Kan Asad ne ya Fara ciwo sosai dama tunda ya dawo yake jinsa sama sama,Nabeela taga Yana Dafe Kai Yana cijewa,Lafiya? Kaina ke ciwo tunda na dawo nake jinsa sama sama nan take ya Fara zazzabi.

Rawar sanyi Asad keyi Nabeela tana Masa sannu ta lullube shi,Time ta duba taga 8pm,Hannunta Asad ya rike tare da Furta karki damu je kiyi Wanka da Sallar Isha idan naji sauki Zan tashi nayi Nima,Okay ta Furta ranta bace tana Tausayawa mijinta,Abinda yasa ta tayi Bayan ta idar ta sake musu Addu'oi sannan ta fita Direct Part din Sylvester ta wuce,Zuciyar Nabeela cike da Haushi mugun Tausayin mijinta take ji sun kankane komai sun hanashi baya wani aikin komai kudin dake wajensa su kawai yake zara Yana kashewa idan watarana Ana Haka Suka Kare fa Tunda ba Kara su akeyi ba Kuma Zara Bata barin dami,Nabeela ta tabbata Wannan abin shike damun Asad dinta rashin aikin Yi da Rashin sanin ta Ina zai gano matsalar bare ayi maganinta shine ke Haifar Masa da cuta,ta bashi Shawara ya kafa wani Business da kudin dake Hannunsa Amma Bata San meke damunsa ba Sam yaki nemar aikin Yi.

Cikin Sauri Nabeela ta shiga Part din Sylvester Bata ga kowa ba Dakin tsafinsa ta banka kofa a fusace ta Shiga a zaune ta ganshi ya daura Yar tukinya a saman kansa Yana Furta wasu kalmomi da Bata San Mene ba,ba zato Sylvester yaji an fisge tukunyarsa tare da rotsa ta da kasa ta tarwatse wani bakin ruwa me doyi ya zube a saman Tiles.
Ihu Sylvester ya kurma tare da zubewa a kasa baya ko motsi

Da Gudu Nabeela ta koma part dinsu cike da tsoro harda kuka

Please Login or Register in order to submit comment