Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da naji ance Kai mutumin kirkine" tana Gama fadar Haka tasake fashewa da kuka, shiko alhaji ABDULHAMID rukota ya sakeyi tare da mannata akirjinsa cikin rarrashi yace" to ya Isa Haka kiyi hakuri kinji yarinya ta " Yana Gama fadar Haka da ya tabbatar ta Yi shiru sai ya saketa tare da Bata kudade masu yawa da harta ki karba taga ya hade Rai sai ta amsa tare da yimasa godiya.


*DOGUWA*

Tun da mahaifiyar amra tayi addu,ar Allah ya tashi kafadun amra ,daga lokacin ta Mike tare da dagata suka cigaba da tafiya har suka hadu da me kura ta riban ruwa ya taimaka aka saka umman su amra aciki ya kaisu bakin titi ,suna ta tsaye a bakin titi sunfi awa 5 suna faman neman n'a allah wqn da zai daukesu ya ragemusu hanya ay ko saiga wani tsoho Nan da Yar kurkurarsu ya daukesu suka tafi sai da sukayi tafiya menisa suka iso cikin jejin falgore tukunna ya ajiyesu yace su samu wani ya sake taimaka musu. Alokacin da ya ajiyesu ya tafi amra tashiga tashin hankali sabi da yadda taga jejin Babu kowa tsit ga duhun gaske cikin tsoro da furgici amra tashiga yin addu,a Nan take tsoro ya fita daga cikin zuciyarta ta daga mahaifiyar su suka shiga cikin jejin sai da suka Yi nisa aciki daidai wajan wata bishiyar tsamiya suka tsaya amra ta tsinko ciyayi ta hadasu dayawa akasa yayi tudu sosai kamar gado sanan ta kwantar da mahaifiyar su akai.

10....




Bayan sun kwantar da itane amra tashiga cikin jejin domin neman abin da zasuci dakuma sassakar itacen da zata hada bukka, tare da sauran "yan uwanta maza su uku da Jafar da Jamal da Abed ,sa da sukayi tafiya medan nisa sannan suka samu bishiyar Mango Nan take suka shiga murna da farinciki Daman rabonsu da cin abinci tun jiya hakanne yasa Abed da yake shine babba ya haukan bishiyar yashiga karkadiwa nunannu masu jaki su amra suna kwasa ,sai da suka dibi me yawa sannan ya sakko suka cigaba da tafiya har suka tadda bishiyar inibi manya manya sunyi marun har wani Baki Baki suke tsabar nuna, wannan lokacin ma abed ne ya au ya debo musu sannan ya sakko suka shiga sassakar ciyayi da itace ,sosai suka loda da yawa sannan suka koma inda suka bar sauran "yan uwansu da mahaifiyar su lokacin da suka koma mahaifiyar su tatashi daga bacci hakanne yasa su jaber suka tsallaka bakin kogin dayake gurin suka wanke abin da suka tsinko sannan suka dawo suka tarar har amra ta fara dasa bukkar agurin Dan Haka suma suka Kai kayan Mango da inibin gaban mahaifiyar su sannan suma suka shiga Taya Amra hada bukka , Masha Allah sai da suka hada bukka uku manya sannan suka sassake ciyayin gurin yayi sarari tukunna suka zauna suka Shiga shan Kayan da suka tsinko, bayan sungama amra suka raka bakin rafin tayi wanka sannan suma sukayi ,suka Sami wata babbar Leda suka zubo ruwan aciki amra ta wankewa mahaifiyar su jikinta daganan kuma Gaba dayansu baccci me dadi yayi awan gaba dasu sabi da dadin iskar da takada tako ina.


*ADAMAWA*


Tun da NINEE ta fito daga gida ta nufi titi take ta neman n'a allah ya taimaka mata yakaita doguwa Amma Ina haryanzu shiru Bata samuba gashi Bata da kudi balle ta biya tatafi ,tana tsaye agurin sai ga Allah ya kawo wani me mota da alama haya yake ,Yana zuwa yayi Parking a gabanta tare da sauke gilass din motar yace " hajiya tafiya ne ina zaki Doguwa ko Abuja?" Yallabai doguwa zani sa dai bana da ko sisi wan da zanbiya natafi Dan Allah kataimaka min kamar yadda Allah ya taimakeka kakaini doguwa Dan Allah ,idan kamin wanan taimakon bakasan adadin ladan da zaka samuba Dan Allah kada kace bazaka taimakeni ba" kallonta yayi sosai Yana son ya gano wani abu acikin idonta sai da yagama karemata kallo Sanan yace shigo mutafi " murna da farinciki kamar sa kashe NINEE indakasan zata hadiyesa sabi da godiya ,Shiga tayi suka soma tafiya .


________________________________________________________


Gudu suke kwararawa a hanyar doguwa har suka Isa tashar doguwa anan me motar ya sauke NINEE bakaramar godiya tamasa ba daga Haka ta juya takama hanyar gidansu tun da take tafiya kanta yashiga juyawa sakamakon ganin canje canje da anguwar tasu tayi ,tun da take tafiya samarin anguwar da "yanmata kowa kallonta yake cikin mamaki da rashin sanin meya dawo da ita gida bayan tsawan shekaru da Bata nan.


Itako NINEE tafiya kawai take kanta tshaye Bata bi takan kowaba har ta karasa kofar gidansu , rass gabanta ya Fadi abin da yaganine ya sa ka kanta juyawa zuciyarta tashiga bugu dum dum hannu tasaka ta ruko kwadon dayake jikin kofar a datse tare da cewa" innalillahi wa'inna ilaihirraju un umma amrah duk ina suke kannena kenan ina NABEHA nashiga uku ta sulale agurin tare da fashewa da kuka Tace" idan danasan wanan bakincikin zanzo na tarar wallahi gwara nazauna na mutu a hannun sir muhsin wayyo Allah na " saki Kara tare da Dora hannunta duk biyun aka .


"Ikon Allah wanake gani haka kamar NINEE ?" Jajayen idanuwanta ta dago ta watsa masa su Tace " nice zubairu Ina su umman mu" zama rubairu yayi yace "duk da bananan abin da yafaru dasu yafaru Amma naji labari anan ne ta kwashe duk abin da yasani ya fadamata tun daga kan korar Karen da baba yayi musu da barin angusarna da sukayi ba asan inda sukeba sanan yakara dacewa " NINEE shawara zanbaki ki koma inda kika fito domin Babu me taimakon ki anan "Kinga tafiyata nabarki lafiya "daga Haka ya Mike ya cigaba da tafiya.


NINEE kuwa mikewa tayi cike da tashin hankali ta Mike daker tashiga Jan kafa tana waige waige tamarasa inda zata nufa.


*Abangaren NABEHA kuwa tun da take tafiya tana hutawa anamata kallon mahaukaciya har tagaji tayi likiss har dare tana faman tafe, yanzuma misalin karfe 8pm tana Tace bataji Bata gani sabida wahala da yunwa ga kishiruwa hakan yasa wata mota tataho hucewa ta layin tana tayi mata hown Amma ko gigau NABEHA batai ba gashi metuka motar soyake ya tsayar da motar take tsayawa har sai da yakaraso gurin motar tayi awan gaba da NABEHA Nan take tasulale akasa.

. ALHAMDULILLAH karshen book 1 kenan sai mun hadu a book 2 idan Allah ya kaimu ,abin da nafada daidai Allah ya bani ladan da kuskuren da nayi batare da nasani ba Allah ka yafemin.


Godiya ta musamman ga masoya littafin BABBAR SAKAYYAH TAKUN FARKO sa mun hadu a TAKUN TSAKIYA Wanda daga shi sai na karshe.

Kukasani ce tare Dani safhat ako dayaushe.


HAFSAT UMAR DANGORO ce

__MARUBUCIYAR__

BURINA MUAZZAM


RAYUWAR KASKANCI


UMMUH AMANI


BABANA NE SILAH


BA MAHAIFIYATA BACE


AMATULLAH



MECE RAYUWAR


ZUCIYATA



MAR'ATUSSALIHA



And new



BABBAR SAKAYYAH.....m




















DFHJLN*,.<>@BDFprvxz|~r t v x z |   @BD
mH sH mH sH Fhjl,.0DFH|~!! !"! """$"""###
$ $$******///LFNFPFRFTFVFrFtFvFxFGGGGHHHMMMNNNSHSSSSYYYYP\R\T\bbbbbbbbmmmmmmmmmmm>o@oDoFobvdvfv}}4~6~B~D~F~NPRTlnpLNPR\^`ƠȠHȠʠ ֦ئڦҩԩ֩nprڼܼ޼
8:<bdfHJLRTVnpr   $ & ( V X Z 


68:<dfHfhjlrtvxzTV\^`   $$$$*','.'---////88888?????@@@BBBJJJJPPPPTTTTfXhXjXlXnXpXrXXXXXHXX^^^N`P`T`V`X``bbbdb
e ee n"n$ntttttu
u uvvv.0246TVXZȧʧ̧Χ`bdHdf&(*, JLN "$Z\^`          024H468@BD"""0000>>>>>>>>>>>>lll&u(u*u2u4u6u8u:uz@zBzLNP68:<>
 £ģƣH024HJLNFHJL^`bdVXZ\^`bd^`b ,.02H2RTVXnprt 02468FHJLNxz|~AFHJLN,.>@BDFrxz|~t v v x z |  BD
jl.0FH~!"!""$""## $$$****//NFPFRFTFVFtFvFxFGGGHHMMNNSSSSYYYR\T\bbbbbbmmmmmmm@oFodvfv}6~D~F~F~PRTnpNR^`Ƞʠ ئڦڦԩ֩prܼ޼
:<dfJLTVppr  & ( X Z 

8:<fhjltxzV^^`  $$$,'.'--///8888????@@BBJJJJPPPTTThXjXlXnXrXXXX^^P`V`X`bbdb ee"n"n$ntttt
u uvv0246VXZʧ̧Χbdf(*,LN"$\^^`       2468BD""000>>>>>>>>>ll(u*u4u6u8u:u ģƣ24JLNHJL`bdXZ\`bdd`b.02TVXprt2468HJLNz|~ SummaryInformation(DocumentSummaryInformation8WpsCustomDataXX

 !"Oh+'0HPVx
TECNO KC8 WPS Office>`>Normal$a$KHOJPJaJfmSȠfXd42qrstuvwxyzv $SF~ڦp^J"n^>Pd{|}~fm0gz Times New RomanTimes New Roman3z[SO[SOG$z@  CalibriCalibri ph0̦!p!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0p)$P'*02! 0( 
2
3 ?"@
՜.+,D՜.+,L 06ICV!6bd95593e805471e8c4bc2b04dad4baf

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment