Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Habib ya gama shirinsa ya fito'' sannan ya dauki mukulli ya nufi inda dakin kaji yake'' ma,ana dai inda ya kulle saliha'' bude dakin yayi'' ya hangota'' acan kuryar dakin ta hada kai da gywa da alama dai kuka takeyi'' gefe guda kuma gurinne a jike alamar futsari da tai a gurin'' a harzike Habib ya yi kanta yana balbalin Bala'i ya ce'' ke karuwa futsari kikayimin a nan sabi da ke kazama ce'' agidan ubanki daman haka kikeyi'' to ko yau zankoya muki hankali ya fada tare da ciro''belet din jikinsa, ya shararamata a jikinta'' wani uban ihu saliha ta rusa tare da cewa innalillahi wainnailaihirraju un'' Allahumma ajirni fi musibata''Habib menayi maka'' ka kulleni'' bayankasa babu ban÷„aki a cikin nan'' ka zaftar dani''to aina kake ' son nayi fitsari ko kashi shin me natare maka a rayuwata'' wallahi Habib bana sonka'' na tsaneka ''kai indai mutum yana da danshige da kamannikka ma bana sonshi'' wallahi tun da nake bantaba ganin mugu azzalumi''kamar kaba''ko takota babu ko dugon imani a cikin zuciyar ka'' uhm ta gige majinar hancinta tace'' kasan Meyasa nake daga maka kafa'' kawai ina ganin mutuncin aure nane'' banason na dinga ja'inja da mijina,what uban waye mijin naki'' niwi hhhhhhhh'' lallai kincika mahaukaciya'' da kallon me dan hankali na ke miki ashe ma duka notin kankine ya kunce'' hm babu laifi tun da nasan iyayanki matsiya tane''wani irin wawan juyi saliha tayi jikike tassss Tata tasssss'' ta sharara masa maruka har guda biyu da naushi a ido'' sannan ta runshe idonta ta budeshi a kan Habib da cikinsa ya duru ruwa dan ko a mafarki ne taba tunanin saliha zata iya marin shaba'' yana tsaka da wannan tunanin'' saliha ta yunkuro ta kwashe shi gaba daya'' ta dagashi ta dokashi da kasa''sannan ta shake' wuyansa'' nan take habib yashiga kakarin amai''ya na faman zazzare ido tana kokarin bata hakuri amma ina neman kasheshi take kamar wan da ba,a hayyacin ta yakeba''
.......


Addu'a ya shiga furta wa ''tainda yashiga ba tanan yake fita ba'' ya na cewa'' Allahumma ''allah kaceceni,wayyo Allah na' yana tsaka da addu'a sai yaji ta sakeshi ta fadi a gurin sumammiya'' aykafin kace me kafa menaci ban bakuba' ya suri wayarsa ya fita''numbar munir ya danna ya shiga kira''bugu daya munir ya÷„aga yace assalamualaikum bross ya akayiwa ne'' ko dai Madam ce tayimana girki'' dallah can yimin shiru Ni'' wane irin girki ana zaune kalau'' gashi ina girki akaina'' datuni yanzu wani zancen ake ba wannan ba''agaskiya sai yanzu na yi danasanin'' kin zuwa islamiyya'' inajin ina gani yaya juneid yana zuwa nakizuwa'' datuni na iya addu,oi da yawa'' tofa wai bross meyake damunka ne naji kanata faman sumbatu'' kaikadai'' lafiyarka'' kuwa'' inafa lafiya'' please lazo kakaini hospital tunkan tafito ta karasani'' bangane ba inzo kuma nakaika asibiti?"eh ko bazaka ba, dan Allah Ni kai sauri'' okay ganinan zuwa......



Minti )ƒalilan saiga munir ya karaso'' a yanayin da ya ga Habib tanbas hankalinsa ya tashi amma kuma sai dariya ta zo masa''ya tintsire da dariya saboda bakin Habib da yagani ya suntume'' shiko Habib haushi munir ya bashi ya kara murtike fuska yace'' idan bazaka ba ka sanar dani malam 'l



Uhm Ni banceba saki ran'' yana fadar haka ya shiga mota ya taho gidan Habib'' yana zuwa yasamu Habib a zaune ya jingina a bango ya lumshe ido yana tunani''...

Subahanallahi bross meyayi zafi haka'' meyasameka wai, metstsssss yayi tsaki yace'' banason yawan tambaya munir idan zaka kaini kakaini idan kuma bazaka ba shikkenn'' okay taso mutafi'' uhm'' idan zaniya motsa wa intashi to menene amfanin kiranka'' au wai kai da aljanu kayi gamone'' yana fada yana dariya'' sanan ya sa hannu ya kama Habib suka nufi mota'' suna tafe Habib yace zanrama ne'' ...



**pege 16

Bayan su Habib sun isa asbiti aka karbesu sanan aka basu gado'' ,Habib ne yace munirya kira momy ya sanar mata bashi dalafiya'' babu musu munir ya dauki wayar Habib ya kirawo momy baugau biyu ta daga ,tace assalamualaikum abee ,am momy ba bross bane nine''okay munir ina abokin naka''wallahi momy bayada lafiya ne shine nakawoshi asbiti'' kinganmu ma ankwantar da mu, subahanallahi Meyasa meshi'' ina matartashi'' wallahi nima bansani ba sai kinda zo'' okay tana gama wayar ta shiga shiryawa'' cikin minti 40 ta iso asbitin'' tana zuwa tashiga dakin da aka kwantar da Habib ''yanayin da taga shine ya rikitata matuka'' dasauri ta karasa tace'' Habib lafiya Meyasa meka haka'' kaidawa fadakukai da wani, a,a momy'' karen gidanane'' ya min haka'' karen gidanka Kuma karen da ya sanka kunsaba taya zaimaka haka'' uhm momy dan Allah ki bar maganar nan'' okay'' tana rufe baki sai ga munir ya shigo da shi da saliha'' sai murmushi'take ta dakko wasu manya manyan kuloli na abinci'' afurgice Habib ya tashi zaune'' ya na Binta da ido har takaraso in da yake'' ta ajiye kular'' sanan ta karasa gaban momy tace ina wuni momy'' lafiya klau ''yar albarka ,kuna lafiya'' ina kika jene nazo bangankaba'?" Uhm momy na koma ne nadan samamana abin da zamuci'' ayya to shikkenn Allah ya yi miki albarka'' ameen momy'' momy ce ta sake cewa Ni zan huce'' gida tunda ga matarka ta dawo''me momy dan Allah kada kitafi''walhi Aljana ce'' me kake cewa abee matar kacefa'' uhm yafara sosa kai yace'' am mantawa nayi ba haka zanceba'' haka zance daman bazaki dan kara jimawa ba''to jimawar mezanyi bayan G matarka a kusa ''insha Allah gobe zandawo'' tana fadar haka ta mike tajuya ta futa'' kuka Habib ya saka tare da rufe idonsa gam kamar wanda yaga fatalwa, itako saliha ganin haka yasa ta karasa gabansa tace'' honey ga abinci kabude idonka nabaka abaki.......

Me?" Yayi saurin bude ido yana kallonta akidime'' abaki fa'' gaskiya yarinyar nan kinga makwanci na'' dan uwar....... Wani yunkuri saliha tayi tare da juya kwayar idonta ta zuba masa idanunta manyamanya tana kallonsa'' a rude habib yace'' ranki shi dade meyayi zafi haka?" Ina zaki naga kinmiki da sauri'' haba ke kuwa zauna kada ki gaji da tsaywa''murmushin gefan fuska saliha tayi tace'' bazan zauna ba, jiranake ka karasa zagarmin uwa tukunna dan naga alamar bakasan darajar iyayeba'' tabe fuska Habib yayi kamar zaiyi'' kuka yace'' wallahi Ni ba zaginki zanba'' taya za,ay ace na zagar miki iyaye sai kace bansan darajar suba'' haba amarsu ta, kimin rai dan Allah kada ki sake wujijjigani a sama karki manta Ni mijinki nefa'' ya zaki dinga dagani sama kamar wani dan baby'' dan Allah kiyi hakuri'' nasan matata saliha ce ,kuma ''yar islamiyya me tarbiyya''zaki iya min uzuri Please my wife kada kiki yafewa mijinki'' uhm lumshe ido ta danyi ta bude sannan taja dogon numfashi'' a ranta tana cewa'' inama ace Habib duk wadannan maganganun da yake fada har cikin zuciyar sa'' daidai kash bahaka bane'' tasan tsorone kawai ''duk da batasan abin da ya faru da mijin nataba har ya gigice haka'' abu daya zata iya tunowa shine'' dukan da yayi mata ...



SAFIYYA

Umma dan Allah kiyi hakuri'' ki daina sawa kanki damuwa akan abin da ya faru'' wallhi nayi hakane domin na nemawa Xulaiha yanci '' umma kema kinsan bazan taba mantawa da abin da ya faruba''muddum Xulaiha jini nace''kuna dugon jininta na gudana a jikina sai na nemarmata ''yanci, insha Allah sai ruhin ''yar,uwata yasamu salama akan zaluncin da Habib ya aykata'' mata, tana fadar haka ta fashe da kuka'' umma ce tace, amma Safiyya ina tunanin abin da kikai biki kyau taba, Meyasa zaki saka saliha a cikin Bala'i tun kafin saliha tasan Habib Xulaiha tasanshi haka nima na sanshi'' mugun mutum ne, bazaki iya dashiba ,abin da nakeso dake shine'' ki hakura da daukar fansar nan Allah zai saka mata'' shi ubangiji''baya bacci aduk inda yake yana gani kuma ya naji'' nasan cewa da ,ace Xulaiha tana raye bazata taba bari kice zaki dau fansa ba'' no umma Xulaiha kalmarta ta karshe kafin kalmar shahada'' ita kada na bar jininta ya tafi abanza'' kada na bar wulakantata da akai ya zama ba,a sauki matakiba'' tace tana so wanan abin ya zama zina ga ''yanbaya.....


Pege17


Bazaka ci abincin bane''uhm dan Allah kada kisaka min guba aciki saliha wallhi nayi nadama'' au wai tunani kakeyi zan iya kasheka ''uhm Ni ba irinka ó„aci,, tunyanxu har kafara tsoron mutuwa'' bekamata kafin ga jin tsoron taba, sabi da a hannunka mutuwar dan adam ba komai bane'' wani drum Habib yaji gaban sa ya fadi jikinsa ya fara rawa''tinani ya tafi saka makon tino wadda tataba fadamasa irin wann kalmar arayuwarsa'' bagama tinaninba ya tsinkayo Muryar saliha tana cewa'' Habib muddum digon jinina yana gudana ajikin ''yan,uwan bana nadama donka kasheni'' daga lokacin nan ina bukatar kafara irga ranakun mutuwarka'' arazane Habib ya bude ido yana cewa innalillahi nashiga uku'' no''no'' karya ne''hakan bazai taba faruwa ba, kallonshi saliha tai tace'' menene yafaru honey'' shima zuba mata ido yayi cikin mamaki yace'' saliha wai bake kikayi magna bane''?"nikuma a,a Ni bance komai ba me kagani'' atsorace yashiga waige waige yana duba gefe da gefansa'' kozai ganta amma ina babu wan da yake gani sai dai saliha kawai'' idonsa ya runtse tare da budesu'' saiga sababin hawaye sun zubo masa'' masu zafi, sai kuma ya saki murmushi yace'' Xulaiha........


What'' bangane ba Habib wacece Xulaiha?" Uhm yayi murmushi ya kauda kai'' nace kafadamin wace Xulaiha da har kake fadar sunanta a gabana bayan Ni ina matsayin matarka, ko kunya ta ma bakaji kake fadar sunan mace a gabana''tafada cikin masifa tana hura hanci''

# Habib kam mikewa zaune yayi ya tsura mata ido sannan yace'' saliha zan fadamiki wacece ita amma badan ina jin tsoron ki ba'' sai dai kiji irin halayen mace ta gari'' me kana nufin Ni bata gari bace ba?"a,a ba haka nake nufiba'' abin da nake nufi Xulaiha ta fita daban daga cikin mata'' duk da ba,a san dan aljanna ba''bamu san dan wutaba''amma ina kwatata zaton Xulaiha ''yar aljaninace, hawayen da yake tare wane suka karasa zubowa akan kuncinsa'' amma duk da haka be tsaya da magana ba yace'' Xulaiha ta kasance macece mai tsananin son iba da, ga kirki ga nutsuwa'' baruwan ta dakowa'' tun da Xulaiha take bazaki tabajin ance ga abokin fadanta ba'' Xulaiha tana tsananin sona don sai nace miki tun da nake a duniya babu macan da tataba sona kamar yadda Xulaiha tasoni'' Xulaiha ta kasance ''yace ga murugayi ado Ahamad zubar wan da akafi sani da ado'' shahararren dan kasuwa me jida kudi'' kaf nahiyar afrika'' mahaifina yana da tarin dukiya amma bekai mahaifin Xulaiha kudida mulki ba''amma duk da haka Xulaiha bata yi la,akari da kudinsuba kawai soyayyata take bukata'' sai dai kash naci amanar ta'' tabbas bazan taba iya mantawa da Xulaiha arayuwa taba ''aduk lokacin da karar agogo ta buga daidai da second zuwa minti 24 awas zuciya ta bugawa take, a kullum a tsorace nake bani da burin da yawuce na sake saka Xulaiha a idona'' ina son na nuna mata kalar soyayyar da zuciya ta take mata'' sai dai lokacin ya kuremin Xulaiha ta min nisan da bazan taba iya taddo taba....awayen idon sa ya share yace'' bazan cigaba da miki bayanin wacece ita ba'' ....

Meyasa bazaka bani complete din labarin ba',Meyasa kake boyemin abubuwa, gaba kidaya ka tashi ka daure min kai'' narasa inda ka dosa''Kuma gashi kakasa fadamin ina Xulaiha take a halin yanzu?"

Bazan fadamiki wacece itaba'' dakuma abin da yafaru da ita ba, domin wanan sirri na ne''kingane....

Murmushi saliha tai tace'' okay bazan tilasta kaba, amma kasani komai wuya duk rintsi abin da kake boyewa zai fito fili'' sanan asirinka zai tonu anan zan ji ko wacece ita...


Me ''kewai mekike nufi dani, kidai turoki akaine domin kisan ko ita wace, hhhhhh a,a kokadan Ni ba turoni akaiba'' ya ka tsorata ne bayan Ni kace karuwa ce bani da wani mahimmanci a rayuwarka ''nifa ''yar matsiya tace, mezai hadani da budurwar ka tafada tare da kashe masa ido Daya'' arazane Habib ya kalleta'' yace budurwa ta kuma''yaushe nacemiki ita budurwa tace, ke kifadan gaskiya ke wacece?" Hhhhhh Ni mutum ce me daraja kamar kowa'' ina fatan kagane tana gama fadar haka ta mike ta barshi a gurin ta shiga ban÷„aki ta dauro alwala''


Tana shiga Habib ya janyo wayarsa ''ya danna wata number wadda akayi save da F. J. X, bugu daya aka dauka , ko sallama babu aka fara magana, akace'' Ranka yadade'' dawata matsalar ne?" Habib ne yace'' babbama kuwa kana inane?" Ina Jigawa '' haryanzu ban kammala wanna aykinba, domin yarannan'' fa sun yi wuyar gani'' uhm kanaji ko F.J.X inso ka tambayar min ''yayan ado Ahmad zubar nawane , sannan inason ganin hotunansu a yanzu'' kai Ranka yadade akwai kurafa'' sojoji da ''yansan da nemana suke'' yanzuma wata mafaka nasamu na buya''kafin na bar garin ,idan nace zan tsaya tambayar ''yayan ado kamani za,ayi''kaga kuma asirin mu zai tonu.....


ƒ™9æTurkashi gaba kidaya kaina ya kulle'' barasa inda abin ga ya dosa'' wacece'' Xulaiha?"









Pege 18


Tana shiga Habib ya janyo wayarsa ''ya danna wata number wadda akayi save da F. J. X, bugu daya aka dauka , ko sallama babu aka fara magana, akace'' Ranka yadade'' dawata matsalar ne?" Habib ne yace'' babbama kuwa kana inane?" Ina Jigawa '' haryanzu ban kammala wanna aykinba, domin yarannan'' fa sun yi wuyar gani'' uhm kanaji ko F.J.X inso ka tambayar min ''yayan ado Ahmad zubar nawane , sannan inason ganin hotunansu a yanzu'' kai Ranka yadade akwai kurafa'' sojoji da ''yansan da nemana suke'' yanzuma wata mafaka nasamu na buya''kafin na bar garin ,idan nace zan tsaya tambayar ''yayan ado kamani za,ayi''kaga kuma asirin mu zai tonu.....


Babu damuwa insha Allah zanyi kokari''okay ya katse wayar tare da sakar ajiyar zuciya ,ya taune lebe''dai dai lokacin saliha'' ta fito daga toilet ta kara so inda yake tana sakar masa murmushi' shikuwa kau da kai yayi tare da runtse idon sa yana ji ajikinsa kamar wani abu zai faru dashi muddum yacigaba da jintsoron saliha'' tabbas Yakamata na nemi mafita ,yafada a cikin zuciyar sa.


India.....


Zaune yake a kan kujera 3ster hannunsa dauke da computer ya na dan dannawa a nutse yana yatsine fuska kamar Wada aka yiwa dole sanye yake da riga tishet da bakin turoza na maza iya guywa gabaki daya ragowar gangar jikinsa a waje'' gawani gashi kwantacce da ya kwanta s jikin )ƒafarsa abin sha,awa ''juneid jiyayi kamar an tsikareshi da sauri ta mike ya nufi kofar fita'' tare da bawa ''yan aykinsa umarni su kullo gidan su biyoshi'' babu musu suka fito sannan suka shiga mota'' basu tsaya a ko inaba sai filingirgi'' fitowa sukayi sannan suka nufi bakin wani jirgi me kyau da tsari Wada aka tanada dominsu'' shiga sukayi suka tsaya cak'' kamar sakago'' shikuma juneid ya zauna a kan kujera yayi shiru kamar me tunanin wani abu gashi ya kurawa hundin jirgin ido''..

Jirgi ne ya tashi suka fara keta hazo suna tafita ,akalla saida sukayi kwana 1 a hanya sannan suka isa garin Katsina..



19


Wayar sa ya dauka ya Shiga contact ya danna wata numba da akayi save da my dad ,dialling din number ya shiga yi bugu daya akayi aka dauka tare da cewa, Asssalamu alaikum, wa,alaikumussalam dady Ina good morning, morning my son "Ina fatan dai kana lafiya ko ,lafiya kalua dada amma Daman Ina airport ne inason azo a daukeni , airport?Wai yanxu maganar da muke dakai kana Nigeria ?eh dady Ina jira , okay yanxunan ko zanturo a daukeka , okay Dad think you.

Dady Yana kashe wayar ya shiga sanar wa da hajiya fateema isowar juneid ,Nan take tashiga murna Tana cewa,najidadin hakan sosai Allah ya iso dashi lafiya yanxu waye zaka tura ya dakkoshi ,kadai San Habib bashi da lafiya yau dinan aka sallameshi daga asbiti ,uhm ba Habib ne zai jeba anisa ce satané,anisa Kuma ?ta sake tambayar sa ,eh anisa inason tun daga yanxu sufara fahimtar zunansu ,ko za a samu ya amince ya aureta" uhm momy tayi ajiyar xuciya tare da shakar dogon numfashi tace to Allah ya sa adace dagan Kuma tamike tanufi kicin domin shiryawa juneid kayan makulashe, shiko dady .ameen yafada tare da kwallawa anisa Kira,


Anisa ko da tunda sukayi fada da hajiya Adama tacire hannunta daga kan ta,ta hado kayanta tadawo gidan su habib ,kullum Tana zaune adaki it's kadai batada ayki sai kuka .


Yauma kamar kallum Tana zaune Tana aykin kukan tajiyo muryar dady Yana kiranta ,dasauri ta tashi daga kwanciyar da ta, ta goge hawayen fuskarta ,ta Mike jiki a sanyaye tanufi kofar fita ,wadda zata sadata da babban falon gidan,...


Dasallama dauke a bakinta tace assalamualaikum, Amin wa, alaikumussalam dady ya amsa tare da sakar mata murmushi yace ,Anisa karaso mana ,karasawa tayi ta durkusa akasa tare dacewa barkanka da wanan lokacin ,naji kakirani, eh Daman sonake kije airport ki dakko yayanki juneid,yau ya iso Nigeria,

Washe Baki Anisa tai tare dacewa Tom dady ,Tana fadar haka ta Mike da sauri ta shige dakinta, ta sauya kaya ,masu kyau ,sanan ta dau Kee ta nufi parking space,ta shiga mota ta dauki hanyar airport,


Tana Isa ta yi parking ta fito, ta dudduba amma Bata ga inda yakeba, wani ma aikaci taga Yana doso inda take ,dakamar bazata saurareshi ba sai dai tatsaya har ya karaso ,Yana zuwa yace, ranki shidade ,kije yallabai Yana jiranki a wancan jirgin ,shikadaine yace ki karasa ki taho dashi.

Yana gama fadar hakan bejira amsar da anisa zata bashiba ya bar gurin,

Itako Anisa tsaki taja tare dacewa lallaima wanna Dan rainin hankalin, wato ma irin iskancin dayake a India shizaice zaimana anan kut to ma idan naje mezan masa, to ko goyoshi zan ,goyo Kuma saikace yaro tafada tare dajan wani tsakin tace bara dai naje naga mezan masa, takawa tashiga yi anutse harta Isa bakin matattakalar jirgin ta fara takawa har tashiga, can ta hangosa a zaune idanunsa alumshe ya Dora kafa daya kandaya, karasawa tai tayi tsaye akansa batare da tace komai ba, gaba kidaya tabi ta susuce tama rasa mexata cemasa sabi da tsabar yarikitata ,tabbas tayarda da kanta tasan juneid ba tsarar aurenta bane, shiko juneid magna yasomayi tare da bude jajayen dabbansa yace ke baki iya sallama bane, haba wa ay Anisa Kara rikicewa tai ganin yadda dimple dinsa suka lotsa abin gwanin Sha,awa ,tsawa yadaka mata tare dacewa bamagana nake mikiba ,Nan danan Anisa ta dawo cikin hayyacinta tace am naam na am mekace Tana magana Tana sosa Kai, dasauri tafara magana bakinta Yana rawa tace Yaya Ina kwana, banza yamata tare da tashi ya futo ya barta atsaye Baki asake Tana binsa da kallo, ...


Har juneid ya kurewa ganinta ya shiga mota tana tsaye Tana bin hanyar da kallo, harsai da ma,ai kacin gurin yamata magana yace ta fito, tunna ta fito da sauri tanufi mota ,tna zuwa tagansa agidan baya ,babu yadda ta iya haka tashiga ta zauna a gaba tafara tuki ,suka dauki hanyar zuwa gida......


20...


Tom tafiya sukeyi Basu tsayaba har suka Isa bakin katafaren get din sake manne ajikingidan alhaji alhassan wato mahaifin juneid,. Hown sukayiwa megadin gidan cikin hanzari ya shiga bude musu get din gidan tare da yimusu sannu dazuwa, Anisa ce kawai ta amsa shiko juneid kawai kai yadaga masa suka huce, parking spece , parking din motar Anisa tayi ,batare da tacewa juneid komai ba tabude murfin motar ta fito, fitowarta kenan saiga ma,aikatan juneid sun karaso sunyi hown anbude musu, suna shiga sukayi parking din wata jibgegiyar mota kirar kasar America, fitowa suka shigayi daya bayan daya suna kamewa atsaye daya daga cikinsu me ya nufi motar da juneid yake ya bude kofar tare da sa hannu ya fito dashi,sann ya daukeshi cak ,badireshi a ko Ina ba sai a babban falon gidansu ,inda momy da dady suke zaune suna jiran karasowar sa, anisa kam tsayawatai tama kallon ikon allah daga bisani kuma ta bi bayansu cikin falon.


Dashigarsu dady da momy suka tashi tsaye ganin yadda katan mutum ya dakko juneid kamar wani karamin yaro ,dasauri dady yace subahanallahi Yana ga kadakko shi ,meyasameshi? Yafada a tsorace, batare da mutumin yace komai ba ya karasa ya ajiye juneid a kan kujera sann ya tsaya cak a gaban juneid,kallonsa juneid yayi tare da cewa jaka iya tafiya,babu musu ya juya ya fita "shikuma juneid ta shi yayi ya karasa gaban dadynsa tare da durkusawa yace good morning my sweet dad Ina fatan dai nasameku lafiya,shiko dad Baki da hanci yasaka Yana kallon ikon Allah ,daga bisani kuma yace "au Daman Wai iskancine irin naku na yaran zamani ,kalau kake amma kasa wancen jibgegen mutumin me kama da samudawa ya dakkoka ,dariya juneid yayi wadda ta karamasa kyau da kwarjini yace au dad kenan dashi kadai kagani guduwa zakai,dariya dad yayi yace"wlh guduwa xanyi ace inban da rashin mutunci irin na yan bana bakwai inakai Ina wancan basamuden, sai kace wani jariri kull kakiyayeni Junaid, uhm alhji kenan Ay su yarannan dasun ji kudi ya zauna sai sutsiri iskanci kala'kala ,shidai juneid bece komai ba saima kallon momynsa da yayi yace mom nayi missing dinki sosai amma kafin Nan inajin yunwa, dariya momy tai sannan tace to ay gashican tun dazu ya kamma la Kai yake jira, okay ya fada tare da cewa bari nafara watsa ruwa tukkuna don garin naku akwai zafi ,Ina fatan dai an gyramin bedroom Dina, daga masa kai mom tai ,sannan ta koma ta zauna, Tana zama saiga daya daga cikin ma,aikatan juneid ya shigo ma,ana dai wan da zai kaishi bedroom, Yana zuwa ya da hannu ya daga juneid cak tare da hayewa matattakalar benen dashi juwa bedroom din sa, . Baba dayansu wadan da suke falon Bin su kawai sukai da kallo ,momy kam harda salati Tana cewa, yanxu juneid wankanma yimaka za,ai oh ni fateema wannan Wace iriyar Al,adace....


Itako Anisa tun da Takoma dakin ta taketa faman kaiwa da komowa, tana ta tinanin mafarkin da iyayenta suke kan cewar juneid zan aureta, ita dai tasan ko giyar wake Tasha bazata hada kanta da juneid ba sabi da tasan nagaba yayi gaba nabaya sai lanari Junaid ba ajinta bane Dan duk yadda take fasalta yanayinsa to ya huce haka....


Bayan juneid yayi wanka Yana zaune a gefan bed dinsa ana samasa kaya, sai ga wayarsa ta hau ruri , wazai gani doctor devit ne,Kira na farko juneid ya dauka tare da yin sallama yace" assalamualaikum, doctor daga can bangaran doctor ya amsa da Amin wa alaikumussalam, sir Daman wannan Mara lafiyar da take kwance a asbitin muce ... Dasauri juneid ya katseshi dacewa doctor kardai kace min yarinyar Nan ta mutu, no bahaka nake nufiba inason nace maka jikin nata Yana Dan samun sauki, musamman ma bangaren tabin kwakwalwar da tasamu, okay godiya nake doctor to amma ya maganar feyden da aka matafa dasauki dai ko, eh sir dasauki sosai Dan har ayki ma munyi mata okay Tom ba damuwa ,yanzu Ina Nigeria naje gida katsina indan nadawo zan shigo okay sir thank Yana gama fadar hakan ya kashe wayar...

Juneid kam fadawa yayi dogon tunani akan wannan Maralafiyar tasa tabbas idan ya ga ma hada hujjoji akan wannan yarinyar ,indai Al,amarinnan gaskiya ne babu makawa saiya kwatar mata hakkinta ......


*********************************Am saliha zoki taimaka ki bani ruwannan nasha,wallahi na gaji daker nake iya tashi, babu musu saliha ta Mike ta dakko masa ruwan ta bashi , sannan ta koma ta zauna tace ,Allah sarki Ashe zaka iya Shan abin da kazama karuwa ta dakko ,shidai Habib bece mata komai ba saima kallon ta dayake, domin shikadai yasan rin abin da ya tama idan yasamu lafiya akan saliha, murmushi yasakar mata tare da cewa ,saliha naji dad yace ya juneid ya dawo gashi inason zuwa na ganshi sai dai daker nake iya tashi, salihace ta kalleshi tace ay kam dai yakamata, sai ka bari ka warke ko kajira yazo har gidannan...




****Umma yakamata kije gidan saliha kigano mana lafiyar ta, kimanta da komai ni nasan ayadda kike ayanzu Habib bazai taba

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment