Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya soki...


INDIA

Zaune yake akan wata blue din kujera ''yar madaidai ciya, me masifar laushi'' hannunsa douke da jarida karama'' ya kuramata manyan idanuwan sa masu kama da na mage'' zama nayi na karemasa kallo tun daga kansa har )ƒafarsa , farine tass kana ganinsa kaga balarabe sannan kuma bature'' yana da dogon hanci'' tamkar biro'' don tsayi da tsini'' labbn sa ko''in da kasan sweet sabo da laushi'' gasu jajur'' kanan yana yin zanan love'' masu kyau ''gawani gashin baki da gemu da ya karawa fuskar sa kyau da kwarjini'' )ƒwayar idonsa ba baka bace'' blue color ce'' me dan rashin farifari acikinta'' gashin kansa yana da tsaya'' baki me laushin gaske sai sheki yakeyi'' yasha gyara '' dogone sosai ,mutum me kyau da kwarjini ga haiba''suffar jikinsa me kyau ce'' sana. Duk gabansa a murde suke, kirjinsa ma kadai abin kallone'' wow masha Allah ya hadu'' komai nashi me kyau ne inda kasan shiyayi kansa'' ayadda na fasalta mukushi kenan amma a zahiri yafi hala kyau'' dan narasa tayadda zan kwatan tamuku kyaun da Allah ya masa.



Pege 11

Hello , my name is isha'' duk maganar da take shi dai juneid idon sa na kan jari da be dago'' ya kalleta ba'' har sai da taga ji da magana ,azafafe ta fisge jaridar tace'' juneid'' magana fa nake maka'' kansa ya dago a hankula ya zuramata wadannan manyan idanuwan nasa mekama da na aljanu'' ya watsamata harara''jiki na rawa ta mika masa jari dar tace Am sorry '' banza ya mata bece komai ba ya karbi jaridar sa ya mike ya bar gurin'' bayansa tanufa da kallo'' tare da runtse idonta'' tace wow'' Juneid is very very beautiful'' atake a gurin ta hadiyi wani azababben yawu jikake kukukut'' ta sharce gurin da ya tsatstsafo mata tace Juneid sai na samu abin da nakeso '' kajira dawowata'' tana gama fadar haka ta bargurin...


Shiko juneid'' gurin Parking ya nufa'' zai shiga motarsa'' da sauri aka budemasa kofar tare dacewa'' ranka ya dade ''allah ya karamaka lafiya danisan kwana'' ameen kawai yace'' yashiga motar'' shima wan da ya bude din wata motar ya bude ya shiga'' sanna ragowar masu gadin juneid suma suka shiga tasu motar'' suka sakashi a tsakiya suka bar gurin'' tafiya sukeyi sosai'' ba su tsaya a ko ina ba'' sai bakin wani katafaren gida'' wan da Ni kaina nayi tunanin gabaki daya garin ne a gida Daya'' ashe gidan mutum dayane wato Juneid'' me gadine ya wangale musu get suka shiga'' masha ALLAH'' iya kacin gurin ajiye motocin ma abin kallone'' harabar gurin na dauke da fulawoyi masu kyau da daukar hankali'' musamman ma gefan da ruwa yake sama da kasa ''yana gudana a tsakiyar gurin'' bakaramin kyau yayiba ruwan na da launi kala biyu'' launin farko farine na biyu kuma blue'' dasauri daya daga cikin masu tsaronsa ''ya fito ya bude masa murfin motar ya fito'' yana tafiya kamar bazai yitaba sabo da tsananin isa da kasaita'' har ya isa bakin kofar falon'' gidan'' tun kan ya karasa kofar ta bude'' kofarma kadai abin kalloce''domin juyi takeyi tana haske tana walwali'' kamar dai wadda aka sa mata wayarin a ciki'' shiga yayi ''ya dan tsaya kadan ''sai ga wani basamu dan mutum nan ya karaso'' in da yake ya zame rigar dake sanye a jikinsa'' yana cire masa ya tsaya cak'' tare da cewa'' Barka da isowa yallabai'' daga kai kawai Juneid yayi ya huce'' wow masha Allah'' tarkashi idan kaji ana cewa aljannar duniya to ga ta a cikin gidan Juneid'' falon'' gidan na dauke da kujeru kala biyar'' na farko fararene inda suke a hannun yamma'' nabiyu kuma milik inda suke a arewa '' na uku kuma blue color ne suna a hannun gabas'' na hudu kuma Pink color ne suna a hannun kudu'' sai goldin me kelli da wasu fulawoyi a jikinta'' ita kuma tana a tsakiyar kujerun'' kunga idan aka lissafa kujeru 22 ne a tsakiyar falon'' gidan ahakama akwai fili'' sai wata plasma dake makale a jikin bangun dakin ''in daka san allon karatu haka ta kusan cinye bangon dakin'' daga gefan ta kuma flawar ce fara me ratsin ja a jikinta'' sai daya gefan kuma matattakala ce wadda zata kaika zuwa saman bene '' gidan yana da hawa 25 wan da kowanne daga cikin an kawatashi da duk wani dukiya na more rayuwa'' a gaskiya tsayawa fasalta muku yanayin gidannan'' sai muahekara muna yin abu Daya'' amma kowacce nabata dama ta fasalta shi a cikin idonta'' ta bani labari...

Tom bayan juneid ya hau matattakalar tsayawa yayi kawai akai'' sai gashi a saman benen'' kai jama,a iya tsaruwar falonnan tafi takasa tsaruwa''karasa wa yayi ciki da sauri'' wani mutum mesanye da jan kaya ya karaso'' ya zare masa wani don dake cikin jikinsa ''yabarsa daga shi sai turoza'' na maza'' daga nan kuma ya daukeshi be tsaya ko inaba sai bathroom'' yana ajiyesa ya fito ya jamasa kofar ya tsaya'' sai da yayi kusan minti 40 kafin juneid ya danna wata kararrawa ta sanarwa'' dasauri wannan mutumin ya juya'' ya dakko juneid daga bathroom'' ya lullube sa da wani milik din tawul ''sannan ya daukeshi'' betsaya a ko ina ba sai bedroom'' yana zuwa ya dora shi a kan kujerar dake gaban mudubi'' sannan ya fita''yana fita'' sai wani ma ya shigo shikuma bakin kayane a jikinsa'' dasallama dauke a bakinsa yashigo'' yace Allah ya kara lafiya yallabai'' sannan ya kama gashin kan juneid''ya shiga busar masa dashi'' sannan ya debi mayuka iri daban daban ya shaida masa akalla ''da nan kuma yadakko wata na ura'' ya dora masa a kansa ''bayan minti 3ya ciremasa ''saiga kanya koma kamar namace'' sai shainin yake'' manjiki ya dakko ya shafamasa a jikinsa'' bayan ya gama ne ya dauki juneid'' ya dorasa a kangado ya jamasa bargo'' sannan ya tsaya a bakin kofa'' kamar wani sakago yana jira yayi bacci ya tashi ya saka masa kaya''

TURkASHI'' tashin hankali wan da ba,a samashi rana''anyako juneid zaiso Anisa''ƒ™9ę wanga mutum akwai iyayi da girman kai aradu.


'' SALIHA''

Tun da gari yafara duhu saliha tabi ta daga hankalinta ''tana ta kuka'' dontasan wallahi me rabata da Habib sai Allah ''ya zatai tun da kaddarar tace auren Habib'' bayan sallar magariba motoci kusan guda 34su kayi parking a bakin layinsu'' saliha'' suna jiran afito da amarya'' ita ko saliha tana zaune a gaban mahaifiyarsu''tana yimata nasiha akan zamanta kewar aure'' bayan angama yiwa saliha nasihane'' aka fito da ita tana kuka'' Hafsah da Safiyya na rike da hannunta'' har suka sata a mota'' ragowar mutanen gidan da makota suma suka shiga motocin aka tafi kai amarya'' gaba daya ragowar motocin gidan amarya suka huce'' Amma banda motar amarya da aka wuce da amarya gidan su Habib'' suna isa aka bude get'' sanan aka fito da amarya '' zuwa ciki'' afalo'' suka samu su Hajiya fateema da ''yan,uwan ta dana abba'' suna ta shewa'' karasawa akai da saliha gaban momy da Abba'' sukayi mata nasiha me ratsa jiki'' daga nan kuma Abba yayi musu addu'ar Allah ya basu zaman lafiya, sanan aka fito da amarya'' aka kaita gidanta da ke can cikingari'' , babu laifi gida yayi kyau ya tsaru'' babu abin da zamu ce sai dai addu,ar Allah ya san ya alkairi'' bayan anje an ajiye amarya a kangadonta'' ango ya shigo da shi da munir '' daga nan kuma kowa ya watse hatta munir bayan ya bawa Habib shawara akan ya sassauta wa saliha'' muguntar da ya shirya mata''ya tafi''


Gida dai yazana daga saliha'' sai Habib kadai a gidan'' tana zaune a tsakiyar gado fuskarta a rufe'' Habib ya funcike mayafin yace'' to uban mene kike kunshe a mayafi'' kamar wata ta allah'' Ni dai kinsan babu abin da zanyi da kazamin jikinnan naki'' wallah saina koya miki hankali '' kinga wancan dakin dana ce ayimin domin na yi kiwon kaji aciki'' to wallahi ke zan yi kiwo aciki don kece kazartawa'' karuwa kawai'' yayi tsaki ya futa.....


TURkASHI'' Habib waikai zuciyar mece dakai.


Pege 12

To saliha kam'' tana zaune har misalin karfe'' 12 na dare amma babu ango babu labarinsa'' ganitai bazata iya jurewa ba,hankan yasa ta mike '' daga kan bed din'' ta fito falo''zaune ta sameshi''yana danna waya yana shan faro'' cikin tsiwa da rashin kunya ta karasa gabansa ta rike kugu tace'' malam wai mekake nufi dani?" Tafada tana murguda baki'' banza yayi mata bece komai ba'' ya cigaba da shan ruwansa'' a fusace ta sa hannu ta fusge robar faron''tayi wurgi da ita gefe tace'' sai kafadamin dalilin da yasa ka aureni'' ran Habib ne ya faci sosai'' idon sa ya kada yayi jajur'' juciyarsa na bugawa sama sama'' yamike ya tsinke ta da wani gigitaccen mari jikake tasss''sai ga saliha akasa'' tamarasa a wace duniyar take tsabar zafin marin'' ran shi a bace ya nuna ta da yatsa yace'' tambaya tamakike Meyasa na aureki'' hmm to bari kiji Ni Habib ''bazan iya zaman aure'' da karuwa kamar kiba'' abin da tasa na aureki'' domin na koyamiki hankali danna ga iyayenki basu koya miki tarbiyya ba'' kada kisa a ranki wannan aure mukai''no bazan taba zama da karuwa amatsayin matata ta sunna ba''idan akwai yarinyar da natsana a duniya be huce'' keba saliha'' ancuceki da har iyayenki suka samiki sunan salihai baki dace da sunan ba '' irinku tantiran ''yan iska sunan kafurai yacancanta a saka muku'' tunda kunfita daga muslinci'' banza karuwar titi kawai wallahi duk ranar da wannan kazamin hannun naki ya kuskura ya sake zuwa inda nake'' saina nunamiki asalin ko Ni Habib wane''kuma kishirya daga gobe'' zaki fara aykin da kikazoyi'' sayanki nayi kedin ayanzu baiwata ce'' gobe kinga dakin kiwan kaji nanne makwancinki'' na bangaren nawane ''meststssss yayi tsaki ya harbeta da )ƒafarsa ya huce'''

Yana tafiya saliha ta ÷„ora hannu aka ta saka ihu'' abin tausayi tana cewa nashiga uku Ni saliha menayi wa Habib yakeneman kasheni'' shin yaushe nazama karuwa'' Allah kana gani kuma kasan komai kai zaka fiddani daga zargin da yakemin'' babu komai ko da yankani zakai zan jure namaka biyaya'' ko da ko hakan rai sana diyyar barina'' Duniya'' daman amfanin zuwa islamiyya kenan'' aure ibada ne '' tana gama fadar haka tasake fashewa da wani sabon kukan me tsuma zuciya...


ADAMA

Wai ke dan ubanki Anisa'' kashe kanki zakiyi'' Meyasa baki da hankali ne'' wai shi Habib dinan autan mazane'' dabazaki hakuraba'' ance za,a baki auren juneid''muddum ya dawo daga kasar waje'' amma ke kin kiyarda kin nace sai Habib kikeso'' juneid fa yafi Habib komai na morewar rayuwa'' dan Allah Mami kudaina fadamin abin da kunsan bazai yuwuba'' juneid kwata kwata ba sa,an aurena bane''bamu daceba ta kowanne fanni'' wallah Mami idan ma mafarki kuke to kufarka'' dan wallahi juneid bazai taba sona ba''what'' ubanki Anisa'' kina dakai kuwa walh zan sharara miki mari'' menene aybin ki da bazai sokiba''kajini da mara hankalin yarinya... Mami gaskiya ce'' kema kinsan gaskiya sai dai ki take'' Allah mami ko da zai aureni bazan yardaba sabi da bazan samu abin da nakeso a gurin shi ba''rayuwarsa bataimunba'' Meyasa kikace haka Anisa?" Mami na farko ya nada tsanani kyau wan da Ni kaina idan nagansa susucewa nakeyi''ga kwarjini'' ga kudi'' ga mulki'' ga girman kai ga Muskilanci'' ga iyayi'' mami tsabar iyayima fa wankama sai an kai shi zaiyi'' idan yafito sai an daukeshi ankaishi an kwanta'' hatta kaya samasa akeyi'' idan ya kwanta bacci sai anjira ya mike tukunna an bashi abinci a baki'' Allah bana sonshi bamu daceba...


ƒ™9ęTab konice banaso taya kenan zamusha love'' ina bayanki anisaƒ™C0

Pege 13


INDIA

Uhm'' bro Meyasa kake son batafin raine?" Yaya juneid''abin da yasa ban fada maka bikinba '' Ni ba auren dindindin nayiba'' ba sonta'' nakeba'' kawai dai na auretane don na koya mata hankali'' kai ma kasani yaya atsarin rayuwata banason yarinyar talakawa'' sabo da ba,afiya samun masu tarbiyya ba''stop Habib banason hauka'' ban maka dole saika auri ''yar talaka ba ,amma Ni nasan yaran talakawa sunfi ''yayan masu ku÷„i nutsuwa da hankali da tarbiyya'' Habib shawara da zan baka amatsayina na yayanka kada ka yar da ka watsar da damar ka'' dama sodaya take zuwa ma mutum a rayuwa'' inason ka rike matarka da kyau domin ina maka zaton ka auro saliha ce'' hmm yaya ay sunantama saliha amma batada tarbiyya katuwace fa'' what karuwa taya kasan haka waya fadamaka?" Yaya abokinane kuma yace )ƒaruwar sa ce ''hmm Habib idan kanason cire zargi a kan matarka sai ka kwanta da ita '' ananne zaka tabbatar gaskiya ya fadamaka ko karya''allah ya kiyaye na kwanta da karuwa har abada wallahi'' okay yayi maka kyau'' Ni kagama matar auren tagari nake so amma nakasa samu'' sabo da kowacce yarin ya idan zata soni'' akwai abin da take nema a gurina''kuma Ni nafison ''yar talaka'' banason ''yar masu kudi'' sannan haryau ban ga macen da ta burgeni har naji zan iya furta mata ina sontaba'' ban ganta ba''nafison nafurta inason mace'' badai ita tafurta ba '' uhmm idan na shigo kasar zan zo na ga kanwata'' yaya kama dai na cewa kanwarka''kabari zan dai auro maka kanwa amma ba wannan rasa kunyar ba.. hhh bye sai anjima ya kashe wayar tare da lunshe kwawan idanuwansa..


IN THE MORNING

Washe gari da sassafe Habib ya mike, yanufi dakin saliha, akwance ya sameta'' sai baccinta take baiwar Allah cikin kwanciyar hankali, jijjiga kai yayi kawai ya juya kicin ya debo ruwa me sanyi'' yafito dakin ya koma ''yana zuwa ya sheka mata a jikinta'' agigice ta mike tare da furta innalillahi wainnailaihirraju un'' Habib tagani a tsaye dauke da cofin ruwa fuskar nan a hade kamar daren mutuwa'' yace'' ke daman hutu kika zo yi'' maza tashi muje''yafada tare da dakamata tsawa yana nunamata hanyar futa'' tashi tai Yan tafe tana binsa a baya har suka isa harabar gidan'' inda datti da kasa ya dankare a wajen alamar gurin yana bukatar gyra'' tsintsiya ya nunamata ta dakko'' daganan kuma ya janyo kujera ya zauna '' ya fara danna wayar sa yace'' kafin nagama abin da nake yi ''na dago naga tsakar gidanan tass'' babu duk dattinnan'' babu musu saliha ta dauki tsintsiya tasoma shara, har ta kusa gamawa sai sukaji'' sallamar su hafsa'' tsabar murna da farinciki'' saliha ta tafi da gudu ta rungume su tana murmushi'' Hafsat ce ta kalleta'' tace kay meye haka kuma amarya da ayki aykinma sharar harabar gida'' ina masu aykin'' saliha ta bude baki kenan. Zatai magana ''sai Habib ya karaso'' gurin yace'' wallahi kinganta ko da rigima na fadamata ta bari masu ayki zasu gyra amma taki''wai tafiso ta samu ladan '' ko ba haka bane Honey '' eh ehy hakane Hafsat kinsan dai malam Abubakar yace '' komai mudingayi da kanmu sai munfi samun lada tafada tana sosa kai ko ba haka bane abban hanif'' jijjiga kai kawai Habib yayi ya watsa mata harara ta gefan ido'' sanan ya huce'' ciki'' suma hucewa sukai dakin saliha'' Suna shiga dakin saliha'' tace umman hafsa'' ina kwana'' lafiya klau ''yar arbarkq'' kinga dama hafsace ta dameni'' wai sana zo naga yanayin zamanku da Habib '' karya dinga cutar dake'' sai kuma kukazo muka tarar da ku alhamdulillah'' hmm Hafsat tayi kwafa azuciyar ta tace ''bakin mugu ba ay Ni nasan me hali bazai fasa halinsa ba''shiyasa ta wanan sharar da sanyin safiyar nan sabi da bakar mugunta irintashi'' afili kuma tace amaryr Habib'' mata daya kuma gimbiya a gidan Habib'' ah dole kuyi kirari'' daman ansamu gidan hutu anbar zaman gidan langalanga'' ay dole adinga zuwa akai akai cewar Adama '' ta fada tare da rike kugu

Daman ay nasani'' babu shinka fa ko''kullum sai tuwo allallabo za,a cinye kayan yaro ko'' hhhhhh Ni banma ga amaryar ba '' ta fada tana kallo saliha'' ko dai wanan yarinyar ce me kama da ''yayan aljanu'' ah dole ya ki ''yar uwarsa , tun da naga tana da kyau'' amma kuma Anisa tafiki ki dangi da asali'' afusace Habib ya fito ya daka mata tsawa yace'' mami'' ya isa haka idan kina yimin abu ina jurewa'' to bazn lamunci ki dinga ciwa matata mutunci ba''dan Allah zaki iya tafiya ''' what habib ni kake kora'' lallai ba bu laifinka''aykin asirine ''ay daman duk dan talaka ya gaji asiri ''ga uwarka nan ma ta asirce mana dan,uwa'' Adama kifita'' nace wallahi summa tallahi kika kara minti ÷„aya anan saina karya ki''mahaifiyar tawa zaki ciwa mutunci a gabana '' futa nace''yafada yana huci kamar wani zaki''sumsum Adama ta fita daga dakin jikinta na rawa dan ta tsorata da ganin yadda Habib ya fusata'' tan futa ya kalli umman su hafsah ya basu hakuri sanan ya koma cikin dakinsa'' saliha kam'' duk da tasan bason ta yakeba amma taji dadi yadda ya nuna kishin ta a gaban adama''


Pege 14


Adama tana komawa gida '' ta zauna a bakin gadon ta tan muzurai'' Anisa ta shigo'' cikin masifa Adama tace'' Anisa dan kutumar'ubanki indan Habib ba ubanki bane ki hakura dashi'' walhi ko zance shi naji kinsakeyi saina kasheki na huta da wanna baki cikin........

Innalillaha mami meyafaru'' tafada tare da saka hannayen ta duk biyun a kana'' bansani ba uwarki ce tafaru''ke barima fa kiji me kankat''muddum ina a raye'' wallahi baza ki auri Habib ba,ko shine autan maza'' what mami rantsewa fa kikayi'' su saima na maimaita miki'' ke kurmace'' indai ji abin da nace idan kema rashin kunyar zakimin to bissimillah'' daidai nake dake" mami Ni ba rashin kunyar zan mikiba'' dan Allah kada ki nisanta zuciyata daga son da takeyiwa ya Habib '' wallah Mami idan narasa ya Habib tamkar kin rasanine'' dan Allah ki taimaka''kada kicire hannunki daga maganar nan, ke kadai ce nake da Yakinin zaki dankamin Habib a tafin hannuna''dan Allah kada kice zaki watsar dani ,zan iya rasa rayuwa ta''

Dakata anisa'' ta daka mata tsawa'' nece ki hakura da auren Habib ''idan kuma bazaki hakuraba'' ki mutu dan uwarki'' tayi tsaki ta tashi ta shige bathroom....

Anisa kam zaman dorshen tayi agurin tasaki kuka me tsuma zuciya'' tana cewa, mami why shin Meyasa zaki min haka?" Idan har ba,a bani auren Habib ba mutuwa zanyi'' kawai'',,


****INDIA


Sir kayi bakuwa,dago ido yayi'' yana yatsine fuska yace'' wane , sir ba namiji bane'' wannan budurwar'' takace'' what ya mike a fusace ya daki table din dake gabansa'' ya sharara masa mari yace'' wace budurwa ta'' please kayi hakuri bazan karaba nayi tunanin budurwar''kace'' ta ce sunan ta Isha'' okay kace mata tashigo'' okay sir ya fada tare da fucewa'' ya na fita ya samu Isha'' a waje ta ci wankan riga da wando'' ko mai na siffar jikinta'' ya bayyana'' kanta kuwa ta kuma bazo da gashin kanta waje ''ta dora gilas'' karasawa yayi kusa da ita yace'' zaki iya shiga'' okay'' thank you, tana fadar haka ta shiga dakin'' a zaune ta sameshi ya harde kafa daya kan Daya'' idanuwan sa duk biyun a lumshe kamar beji shigowar taba'' don ko sallama batayiba'' falon'' ta zubawa ido'' ta jujjuya ko ina na gidan tare da yatsine fuska tace'' juneid baka ji na shigo bane''ko guri bazaka iya bani na zauna ba''banza yayiż’’’ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ mata bece mata uffan ba ,kuma be bude idonsa ba'' tsaki Isha'' tayi tare da samun guri ta zauna a kusa dashi''in da kasan zata shige cikinsa ta wani matseshi'' hannu ta kai zata rike masa hannu'' ya bude ido Da sauri ''ya sharara mata maruka har biyu'' sannan ya yi wurgi da ita zuwa kasa'' cikin masifa yace'' ke Are You Animal?" Baki da hankali'' wannan kazamin jikin naki zaki tabani dashi'' ke baki iya ko sallama ba'' a haka kike tunanin zan soki'' wallahi har abada ,jini jikinki waike gayu ko'' sai dole kinnunawa mutane kingirma kin hada halitta'' to bari kiji idan ma sabo da Ni kike wannan abun''tun wuri gwra ki daina'' domin ko da abu daya baki da shi'' na irin matar da nakeso'' yana gama fadar haka yayi tsaki ya danna wani madanni a gabansa'' sai ga wannan basamuden mutumin ya shigo'' yana zuwa yace gani yallabai'' fitar min da wannan yarinyar daga gidana'' kuma inaso kasanar wa me gadi daga yau kada asake bari tashigo'' gidannan'' Are You shower'' yes sir, tsuguna wa yayi ya sabi Isha'' a ka tana kuka tana ihu yayi waje da ita'' be diteta a ko inaba sai a gaban motar ta''




HABIB



Huce'' nace'' dan girman Allah ka rufamin asiri ,kada ka barni a cikin dakinnan'' dan Allah ,kada ka manta nifa matarka ce'' kada ka min irin wannan izayar'' dan Allah kada kai abin da zai sa nan gaba kayi dana sani''short up'' akan wa kike tunanin zanyi dana sani'' wai akanki'' hhhh mekike da shi'' harda kike daukan kanki a matar habib'' karuwa ce kefa ''yar tasha ''yar kwararo wadda aka haifa a titi'', stupid kawai'' wallahi ki kiyayeni,, idan ba hakaba'' wataran sai na kasheki'' kuma rayuwarki a wannan dakin zakiyita aciki zaki kare rayuwarki'' shasha sha''da Ni da ke basaki'' agaban ki zan auro wata muyi rayuwar jindadi da ita'' sanan ta haifamin yara masu tarbiya'' ba irinki ba'' Allah ma ya kiyaye na haihu'' da karuwa ''yayana su zama karuwai'' yana kaiwa nan a maganar sa ya fice ya jawo kofar ya saka kwado'' ya kulle'' dakine dan madaidai ci'' wan da ya sha sumunti'' a tsakar dakin amma babu ko plastar a jikin bangon'' dakin'' ga dakin babu ko da futula'' daga inda take tana iya jiyo sautin kukan sauro da na beraye'' ga babu ko da hijabi a jikinta'' daga ita sai kayan kikinta''hatta futsari idan zatai sai dai tayi a gurin yake nufi domin babu bathroom aciki balle tace zata yi alwala ko kashi ,ko fitsari'' Allah sarki MAR'ATUSSALEHA fashe watayi dakuka''ta kwanta a kasan'' sann ta rufe idanun ta tace'' Allah kagani yadda bawanka yayi min'' Allah ka da ka hukuntashi'' ni nayafemasa duniya da lahira ko me zaimin matsayinsa na mijina na yafemasa'' ba laifinsa bane laifin ''iyayena ne da suka bashi aurena''tana gama fadar haka ta fada komar tunani iri daban daban'' ....



**Pege 15

SAFIYYA


Munir wai Ni me yasa kake son mucigaba da irin wanan rayuwar''har ga Allah Ni INASON na daina domin Manzon Allah (S'A'W)yana cewa Duk mutumin dayasan abu ba daidai bane''kuma ya take yake aykatawa,, azabarsa tafi ta wan da be sani ba yake aykatawa'' dan Allah munir mu daina aykata'' zuna''walhi idan daya daga cikinmu ya mutu yana aykata'' aykin alfasha'' kai tsaye wuta zamu shiga'' Ko da kamshin aljanna bazamu jiba'' kinga Safiyya dakata'' banfa ce kimin wa,aziba'' kai ta girgiza tace munir ba wa,azinake makaba'' idan kace wa,azi nake maka kana nufin'' idan kagadama ka dauka idan baka gadamaba karka dauka'' to ba haka nake nufi ba ina rokonka da babbar murya kan cewa kaji tsoron Allah'' naga alamar bakasan me ake nufi da wutar jahannama ba ko'' to kasaurara kajini'' wayar jahannama masifa ce bala'in da idan mutum ya shegeta ya gama'' itafa ba kamar wutar duniya bace'' ta lahira ta dabance'' ga duhun kabari ''ga azaba da muciji da kunama da sauran abubuwan cutarwa'' ga dukan walakiri wallahi mala'ikun azaba bazasu tausaya makaba'' domin su basaji basa gani''ay kasan me ake nufi da summun bukumun''ko dakata haka Safiyya '' banmiki doleba zaki iya tafiya....

Haba munir daka fadar gaskiya'' indai akan wannan maganar ce to zakace intafi'' wallahi gwara na tafi din'' dadai na cigaba da ma,a mala da kai muna aykata'' alfasha... Tana gama fadar haka ta juya ta tafi'' tabarshi a tsaye yasaki baki yana kallon yadda take tafiya'' hijabi ne a jikinta amma yana ganin yadda mazaunen ta ke juyawa ta ko'ina abin sha,awa'' amma babu damar tabawa tunda Allah ya riga da yashiryi Safiyya...


Saliha______
Washe gari''

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment