Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har bayan shugowar batulu bata zauna lafiya, dayake ita macece mai zafin kishi da k'awaye kala-kala, don haka tayi ta k'ok'arin ganin taga bayan uwar gida wacce ta mik'a kamarim ta ga allah, amman daga karshe bayan tsohon shekaru goma sha daya ta bar mata gidan ta. Babar yayar su haj. Barka itama a tana cikin jin dad'i, don mijin ta yafi dukkan mazajan su kud'i, sai dai ba a garin take ba tana kaduna da zama, amman halayyar ta ta babnta datasu, domin ita macece mai sauk'i kai da hak'uri hakan ya sanya bata shiri da k'anne nata sosai, tun bayan rasuwar mahaifin su bata zuwa garin sai idan wata sabga ce ta tasg ta biki kn suna ko mutuwa, sai babban wansu alh. Bashir shima yana
[8/1 01:53] Zeinab Andiya Fox : Fama da iyalinsa da matansa wanda basa zuwa ko gidan haj. Biki sabnda kallon raini datake musu, sai dai idan sabga ce ta kama su ma, ko kua lokutan sallah, musamman daya zamto duk iyayan su sun rasu, sai zumunci ya k'ara 6aci, tun da shi ba kud'i ne da shi ba wannan shine kad'an daga labarin dangin haj. Bilkisu. SOYAYYA RUWAN ZUMA. Mansur da Hanan suna matuk'ar k'aunar juna hakam ya sanya kullum suna tare basu rabuwa, sai dai duk badalin da ake yi Alh. Musa bai sani ba, domin lokutan da yake zuwa gidan baya nan, a 6angaren Haj. Bilkisu kuwa irin hidima da kud'in dayake kashewa hanan ya sanya take matuk'ar son sa anti batula ma tana goyan bayan wannan had'in. don ma dai hankalin ta yana kan komawa gidan mijin ta, ta kasa zama ta dinga shige da fice har sai da alh. buba ya kawo kansa cikin rawar jiki da dana sani da kuma buk'atar kome, sai da suka gara shi sanan ta koma gidan da sabon lale, a wann 6angaran haj. bilki ta d'aga mata tuta, domin batulu shaid'aya ce ta karshe, komawarta ya samar mus da kwanciyar
1 · Like · React · Reply · Report · 18 January 2017
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:53] Zeinab Andiya Fox : (55) komowarta ya samar musu da kwanciyar hankali. A 6angaren Hanan samari kala-kala musu kud'i da talakawa suna tsananin k'aunar ta amman bata basu fuska, bata kula wani bama cikin su, domin soyayyar mansur tayi mata kamun kazar kuku har tana jin idan bashi a rayuwar ta ba zata tabbata ba, watanni kusan hud'u suka ja amman baiyi maganar komai ba, hakan ya sanya mahfiyar tafara yi mata magana akan ya kamata ya bayyana kansa ga mahaifinta, domin kusan wannan lokacin babu maganar dake bakin alh. Musa illah ganin ya aurar da Hanan d'in kullum shine abin da ke bakinsa, don haka yau hanan ta k'udirin aniyar sanar dashi hakan, suna wani a waya suna hira sai dare bayan sallar sha'i ya shigo. Hanan ta fito a irin shigar dake burge Mansur domin ya sanar da ita bai son ganin ta cikin riga da zani ko wani kaya irin na bahaushe, k'ananan kaya musamman dogon wandn jeans da yar karamar riga da ke kamata sun fi amsar jikin ta, sai ta yafa siririn gyale akan ta. Aliyu ya shigo suka ci karo da ita cikin wannan mummunar
[8/1 01:54] Zeinab Andiya Fox : Shigar musamman idan zata je ga Mansur abin yana k'ona masa rai amman babu yanda zai yi, ya kuma san Alh. Musa bai san wainar da ake toyawa a gidansa ba kwata-kwata, da ya sani da tini ya d'aki mataki akai, domin duk sanda zai yi magana akan Hanan yabo ne bisa yadda ta tsare masa taki kula kowanne irin saurayi, hakan ya sanya ya kyaleta bai takura mata ba domin ta kame daga zozarta shi. Wannan shine abin dake cin zuciyar Aliyu, ya kanji kamar yaci amanar alh. Musa bisa yadda yake rik'e da shi, amma kuma yana tsoran yadda zai d'auki abin duk sanda ya fad'a da kuma irin abin da fad'ar tashi zata haifar gidan, yasan hakan zai iya kawo k'arshen zaman shi a gidan gabadaya ma. Ga mamakin Hanan sai taga bataga motar Mansur a harabar gidan ba kamar yanda tasaba ganin ta, ta tsaya tana k'arewa gidan kallo cikin mamaki, lokaci guda wayar ta ta far k'ara ta d'auka ta kara a kunneta.
MUHADU A LITTAFI NA NABIYU AKUMA SABON POST
DAGA FAUZIYA D. SULAIMAN
WANDA NI Zeinab Andiya Fox ZAN KAWOMUKU
DA YAR DAR ALLAH. H inna

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On DA BAN SANSHI BA Book 1
avatar
fatima-1-5-8

4 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment