Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su, wannan ya sanya dukjan wani mara gata zai shiga garari gurin neman abin da zaici da makwancin dazai dora
[10/25, 3:46 PM] H Inna馃馃徏: [8/1 01:31] Zeinab Andiya Fox 馃: (21)
Hakarkarinsa, kasancewar ranar juma'a babu makaranta haka Alu ya wuni yana gararanba a gari gurin neman abin da zai sanya a cikinsa, dama tini sun raba gari da Rabe, domin shi ya tare a gidan katuwai idan ya tashi daga makaranta can yake zuwa yayi musu aikace-aikace kamar wanki da siyan taba da wanke-wanke suna bashi abinci da kud'ad'e, Alu ya fara bin sa da farko sai dai daga baya daya kula da abubuwan dake faruwa a gidan ya tabbatar w kansa ba zai iya ci gaba da zuwa ba ya watsar, ya gwammace yayi tabi gada-gida yana bara da neman abincin da zai sanya wa uwar hanjinsa.
Magariba ta kawo kai babu komai a cikinsa sai ruwan koko d aka bashi a wani gida tuni da farar safiya, ya dawo makaranta ya zauna cikin abokan karatunsa yana ware ido ko wani zai yi masa tayi ko ya rege ya bashi, sai dai babu kowa a gurin kowa ya kama gabansa sai tilin kayan su dake zube a gurin, ya zauna shuru cikin rawar jiki da ciwon kai, ga zazzabi yana neman saukar masa,
[8/1 01:31] Zeinab Andiya Fox 馃: Ya dai kula zaman na shi bashi da amfani don haka ya k'ara fita cikin ruwan marka-markan ya fara bin gidaje yana barar, ya shiga gida ya kai goma amman bai sami komai ba, ya shiga Gida na shadaya kafarsa ta fara nauyi saboda gajiya da wahala, gadan babu kowa sai cha6ali, fitila ta dallare tsakar gidan ya fara rere waka irin ta Almajirai.
"Iya Allazi wahidin, Iya ina sadaka, Iya ko d'an k'anzo ne, Iya yunwa nakeji ki taimaka mini dako gaya ne, Iya yunwa bata da hankali." Kusan minti d'aya yana ta kala bara babu wanda yace masa ko kanzil, ya yanke k'auna ya juya da zummar barin gidan saiyaji muryar wani yaro ya kwala msa kira.
" Kai almajiri zoka amsa." Dad'i ya cika shi ya nufi cikin gidan d gudun sa har yana tuntube, bai kula da cabalin dake tsakar gidan ba ya nufi kofar dakin daya jiyo muryar yaran.
"Gani. "Alu ya fad'i cikin zumud'iwata mace ta leko daga cikin dakin hanzari tana duban Alu.
Yaya akai yi 'Dan malam? Alu ya durkusa cikin sauri. Ina wuni Inna?
"Lafiya lau" ta amsa cikin gaggawa gami da k'ara kallonsa cikin tuhuma ta hasken kwan lantarki daya dallare tsakar Gida.
[10/25, 4:04 PM] H Inna馃馃徏: : (22)
"Yaro ne ya kira ni, yace nazo na amsa daman." Alu yayi magana cikin rawar baki da neman taimakon ta.
"Anan gidan? Ta k'ara tambayar Alu cikin gatsali. Alu ya daga kai alamar eh, matar tayi murmushi gami da fad'in. "Shkiyanci ne irin na d'an baba haka yake yiwa alamajirai, mu kammu bamu koshi ba balle muyi k'ok'arin baiwa wani, Allah ya baka hakuri d'an malam.
Jikin Alu yayi sanyi ya mike salo-salo yayi hanyar fita, domin ya sanya rai kwarai da gaske, zuwa yanzu ya fara jin yunwa kamar zai fad'i, haka ya lallaba ya fice daga gidan.
Haka yaci gaba da gararamba amman bai da ce ba, har dare ya fara yi shu ya fara d'aukewa, cikin ransa ya fara tsanar jama'ar garin domin ya kula basu da tausayi, dukkan halin dayake ciki babu wanda ya taba tausaya masa.
Wajan k'arfe goma shad'aya ya koma makaranta, kusan dukkan almajiran sunyi bacci, sai wasu matasa guda biyu dake zaune suna hira suna cin gurasa da nama a takadda suna ta dariya,
[8/1 01:32] Zeinab Andiya Fox
: Sune manyan a makarantar tasu, ya karasa kusa dasu ya tsugunna daga gefe su yana lasar baki, fatan shi su yadda takaddar ya d'auka ya sid'e domin yasan ko yafi k'oda naci baza su bashi ba, suna kallon shi sarai suka ci gaba da hirar suna cin abinda suke ci.
Wasu matasan guda biyu daga cikin samarin suka k'ara shugowa, suka hago sauran suna cin nama da gurasa suka nufesu da gudu suka dasawa abin wawa, gabad'aya suka 6ata gurin yayi kaca-kaca rabin gurasar ta zube a kasa, Alu ya hango wata datayi gefe ya nufeta da sauri ya mik'a hannu zai d'auka ashe daya daga cikin samarin ya hango shi ya bish da sauri ya take hannunsa gami da hankad'eshi gefe, Alu ya fasa Ihu gami da rike hannun nasa yana kuka.
Wanda ya taka masa hannun ya bishi da harara yana fadin "Shige dan uwar ka mu sa'annin kane da muna cikin abu zaka sanya mana hannu! Cikin gunjin kuka Alu yace "Yunwa nakiji, tunda safe ban ci komai ba."
[10/25, 4:28 PM] H Inna馃馃徏: [8/1 01:32] Zeinab Andiya Fox
: (23)
Wanda yake gefansa ya k'ara masa wata harara yana fadin "Ina ruwan mu da rshin cin abincin ka, muma da gumin mu muka samo, ubanwa ya hana ka kasamo abinda zaka ci?
Na ukun yace "Wallahi yaran nan kukan dad'i ma suke yi, sanda muna kamarsa mun isa mu shiga gardawa har mu sanya musu hannu cikin abinci, da kuka samu bamu cewa ku barato mana abincin ko?
Wai baku kula shi ba? Wannan yaron tun ranar aka kawo shi yak'i sakin jiki da kowa, wad'anda yake bi d'in ma ya daina binsu yanzu, bashi da aiki kullum sai kuka, yaro na gaya maka kuka yanzu ka fara domin nan ne gidan ku, nan ne gurin rayuwar ka har abada."
Alu yana jin dukkkan bayanan su yana kuka, ya rarrafa yaja jikinsa ya koma gefe ya kwanta, jikinsa ya fara zafi, ga yunwa ga taka hannu da aka yi masa, ga kuma uban sanyi, tinanin Innar sa ya dinga dawo masa, shi yana cikin wannan halin ita ko yaya take ciki.
Yana daga inda yake yana sauraran Garadan suna ci gaba da hirar su, sai yaji d'aya daga cikinsu yana fadin.
"Nifa yau bazan 6ulla tashar nan ba, domin na sami abin da zan kashe daga nan har sati guda."
[8/1 01:32] Zeinab Andiya Fox
: Na biyu yace "Wai ku Bala baza ku daina wannan abin ba, kanku kuke cuta f, iyayan ku sun kawo ku karatu amman kuma neman lalata rayuwar ku.
Na ukun yace "Ai sun riga ma sun gama lalatawa, ni ina tausaya musu duk randa malam ya gane halin da suke ciki wallahi sun shiga uku.
Wanda aka kira Bala ya mike yana huci "Sai me don ya gano, daman nagaji da zaman gurin nan idan naga zai mini zara sai na bar shi, nifa yanzu ina da wanda zai iya bani gurin da zan zauna har karshen rayuwata, kuma ba don na samo ba kwa kwaci nama da gurasar nan, dare daya fa zai baka naira d'ari, har d'ari da ashirin badawa yake yi mutumin nan"
Na farkon yace " Kaji Banza meye Naira d'ari d'ariko dubu d'aya yabaka a banza, ya kamata dai wallahi kusan Annabi ya faku.
"Bala ya fashe da dariya " Baza ku gane abin da muke nufi ba, ni yanzu can zan zagaya ma, nasan cikin daran nan zan iya samun dari biyar bayan an cika min ciki da abinci da lemo mai sanyi, waye zai rakani?
1 路 Like 路 React 路 Reply 路
Report 路 12 January 2017
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:33] Zeinab Andiya Fox
: (24)
Su biyu suka kalleshi suna fad'in Allah ya sauwake, kaine d'an wahala, sai kaje kayi tayi."
Na ukun kuma cewa yayi " Na gaya muku bazan 6ulla ba yau, ma had'e gobe."
Bala ya nufi haanyar fita yana dariya, gami da fad'in "Babu damuwa abokina.
Alu dake kwance cikin rawar d'ari yana jin dukkan abin dake faruwa, a ransa yana ta sak'awa da kwancewa, me Bala yake yi yake samun wannan kud'in a dare d'aya, idan har zai iya samun ko da abinda zai dinga ci kullum ne ai shi zai iya yin abinda nan, domin fatan shi a yanzu ya sami inda za'a dinga bashi abinci ko dasaud'aya ne ma arana, yayi ta yawo yana neman gidan da zai yi aiki bai samu ba, amman yana jin kamar yabi Bala ya gwada irin aikin da Bala d'in yake yi, ba tare daya kammala yanke shawarar da zuciyar saba ya mike domin jin Balan na yin nisa da inda yake, sauran gardan basu kula da shi ba domin sun ci gaba da hirar dune kawai.
Ya fita da gaggawa daga cikin rumfar sai ya hango Bala yayi nisa ya nufi can hanyar bayan gari, koda yake yaji daman yace tasha zaije, ya taba zuwa tashar bara sau biyu, ya dinga bin bayan bala wanda bai san yana bin saba suka dinga ratsa unguwanni har suka fita wajan gari suka nufi tasha kai tsaye.
[8/1 01:33] Zeinab Andiya Fox
: Tashar babu kowa sai kukan tsintsaye da karnuka da gyare, babu tsoro Bala ya kutsa kai ya shiga, Alu yana biye da shi , kai tsaye wata rumfa wacce aka zagayeta da kwano ya nufa ya tura yana kallon inda Bala ya shiga yana sak'awa da kwancewa, gurin babu wadatar haske sai kad'an-kad'an, ya sami guri ya zauna yana jiran yaga Bala ya fito shima ya shiga, domin bai son Bala yasan ya biyo shi don kada ya dake shi, yana nan zaune cikin tsananin tsoro da fargaba, domin babu mahaluki ko guda ya hango Bala ya fito daga cikin rufar yana mik'a, sai yaga ya tsaya yana kirga kud'i masu yawa a hannunsa daga inda yake yana iya hangen kudin daga d'an hasken dake ratsa gurin 'yan goma-goma ne, Bala yayi murmushi ya fara tafiya yana cigba da mik'a, Alu yana le6e daga inda yake yana hangensa har yayi nisa, zuciyar shi tana sak'awa da kwance wa aka ya tashi ya shiga gurin ko kuma kada ya shiga, amman yunwar da yake ji da halin da yake ciki suka tinzira zuciyar sa ga shigar, ya mik'e ya nufi gurin yana waige-waige ya tura kofar a
1 路 Like 路 React 路 Reply 路
Report 路 12 January 2017
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:33] Zeinab Andiya Fox
: (25) hankali tare da yin sallama. Wani gabjejan k'ato ne a kwance kan wata tsohuwar katifa yana mik'a, ya waigo ya kalli alu mamaki ya bayyana akan fuskarsa. "Kai kuma daga ina yaro? Ya tambayi alu cikin tsananin mamaki. Cikin in-ina da rawar baki alu ya fara magana "nima nazo zaiyi irin aikin da bala yake idan zaka bani abinci na ci. Mutumin ya mik'e zaune da sauri yana kallon alu, yayi murmushi cikin jin dad'i. "Lallai yaro kayi farar da bara, sunana mudi kabuwaya, inda abinci ne ka gamu da shi, zan iya baka abinci wuni guda kullum tun daga safe har zuwa dare, kai har na k'ara maka ma da kud'i kashewa muddin zaka yadda kayi irin aikin da balan ya keyi... Cikin gaggawa alu ya katseshi" zan yi allah kuwan. Mudi ya kara fashewa da dariya yana fad'in "shegiya yunwa mai sanya d'a ya zamto bawa. Ya mik'awa alu wani kwano da yake kusa da shi yana fad'in "k'araso nan yarn, fara da wannan. Alu ya isa da sauri ya janyo kwanon ya bude, shinkafa da miya suka bayyana cikin kwanon, sai ya sanya hannu ya fara ci cikin
[8/1 01:33] Zeinab Andiya Fox
: Gaggawa hannu baka hannu kwarya kamar wanda ya shekra baici abinci ba, mudi kallon alu yake yi cikin sha'awa kasancewar alu kyaky-kyawan bafulatani mai kyau haiba da siffa, shi kuwa alu bai kula da kallon da yakeyi masa ba har ya kammala cin abinci, duk da abinci yana da yawa amman alu bai ji koshi ba kwat-kwata sai dai ya rage abubuwa da yawa daga cikin yunwar dake damusa, mudi ya mika masa ruwa cikin wani katon kofi, alu ya amsa cikin sauri ya kafa kai ya fara kyankama sai da yaji cikin sa ya cika, ya ajiye kofin yana murmushi yana kallon mutumin da ya k'ura masa ido yace. "Nagnde, yanzu sai ka gaya mini aikin na fara yi maka."yanzu kuwa. Yaya sunanka ne 'yan samari? Cikin murmushi alu yace "sunana alu baffana da innata kuma sunace mini maisango." mudi ya fashe da wata wawiyar dariya yana cewa zaka yi zaki ne, jarumin namiji kenan, kana jin yanzu fara cire min wandon ka." alu ya waro ido cikin tsananin mamaki da farga ba "na cire wandona kace?" mudi ya daga kai yana fad'in "eh mana, ba kai kace kana son
1 路 Like 路 React 路 Reply 路
Report 路 12 January 2017
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:34] Zeinab Andiya Fox
: (27
Yin irin aikin da Bala yake yiba ko?
Alu ya daga kai alamar eh amman cikin tsananin tsoro, Mudi yaci gaba da Magana "To aikin da Bala yake yi shine cere wandonsa ya kwanta ruf da ciki."
Duk da Alu yana da karancin shekaru amman yasan ace mutum ya cire wandon sa ba abune mai kyau ba, domin koda yaushe Innar shi tana gaya masa ba'a son mutum ya kasance cikin nuna tsiraicin sa Allah yana tsinewa me aikata hakan, sannan kuma tana gaya masa idan ya tafi kiwo ko daji dukkan wanda yace ya cire wandon sa kada ya cire domin ana samun masu tare yara cikin jeji suna musu fyad'e, su nakasa rayuwar su, wannan ya sanya ya fara jada baya cikin tsoro, katon mutumin ya nufeshi da sauri ya kamo shi, Alu ya fara k'ok'arin kwacewa yana fad'in, " A'a ni bazan cire wando na ba, a'a ni bana so." Mudi yana yin dariya yace " Yaro tunda kaci mini abinci ai dole ne ka biya ni, kai da baka san wacce irin sana'a Bala keyi ba ka kwaso jiki kana son kayi irinta kai ma?
[8/1 01:34] Zeinab Andiya Fox
: Ya fara k'ok'arin cerewa Alu wando, yaron yana ihu cikin tsoro jikin sa yana kyarma har yayi sa'ar cire masa wando, ya fara k'ok'arin kwantar dashi rigingine,cikin sa'a Alu yana ihu ya hango wata kwalba wacce tafi kama da kwalbar giya ai kuwa ya mik'a hannu ya daukota ya makawa Mudi akansa, wanda bai kula da sanda Alu ya d'auko kwalbar ba, hankalinsa yana kan aikata abin da zuciyar sa take umartarsa, shigar kwalbar da fashewarta a jikinsa ya zamto masa a bazata don haka ya mike a gigice yana rike gurin gami da fasa ihu jini ya fara wanke fuskar sa, Alu na ganin haka yayi hanyar fita da gudu a gigice bai kula da wandon sa dake yashe a gurin ba.
Allah ya bashi sa'a ya fara gudu cikin daren bai san inda ya nufaba, domin a rud'e yake, yana gudu yana ihu, fatansa shi yayi nisa daga wannan azzalumin mutumin kawai, har ya fara shiga cikin wata unguwa bai san ya shigo ba, sai da ya sare kafar shi ta kasa d'aukar shi, domin daman bashi da lafiya, ga abinci yaci cikin wannan haline ya kuma cika cikin shi daruwa, duk da ya kasa gudun amman bai fasa k'okarin yin rarrafe ba,
1 路 Like 路 React 路 Reply 路
Report 路 12 January 2017
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:34] Zeinab Andiya Fox
: (28)
Ya fara rarrafawa a fatan shi yaci gaba da tserewa k'aton mutumin, sai dai abin da bai sani ba yayi wa tashar nisa daga inda yake zuwa tashar idan mota za'a hau sai anyi tafiya mai nisa balle ace da kafane, ya rik'e cikinsa ya kasa motsawa daga inda yake domin yana jin cikin nasa yana murd'awa yana masa ciwo, kafin ya ankara sai amai ya fara fitowa daga cikinsa, ya dafe cikin yana aman, amman hankalin sa yana kanhanya gani yake yi kamar wannan mutumin ya biyo shi, tun yana aman cikin hayyacin sa har k'arfinsa ya k'are ya kasa fahimtar komai ya zube anan gurin Idanuwansa suka kakkafe ran shi ya rabu da gangar jikinsa.
BAK'ON AL'AMARI
Kiraye-kirayen sallar asuba ya cika gari, har wasu ma sun fara tayar d sallar, Alh. Musa ya fito daga cikin gidansa da zummar tafiya masallaci, babban gida ne wanda yake d'auke da madaidaiciyar k'ofa da akayi yayi a zamanin da ya gabata, ya fito hannunsa rik'e da carbi, sai dai cikin rashin sani yayi tumtume da wani abu a gabansa, cikin sauri yayi baya da fargaba, Allah ya sanya da cocilan a hannunsa domin haka ya kunna cocilan din ya dallare abin da ya gani,
[8/1 01:35] Zeinab Andiya Fox
: Cikin tsananin mamaki sai yaga mutum ne kuma yaro, mamaki da tsoro ya k'ara shigarsa ya nufi gurin da sauri.
"Me nake gani haka, kamar mutum! Ya fara kokarin duba fuskar Alu, ya mik'e cikin azama ya nufi hanyar gidan nasa yana kwalawa maigidinsa kira.
"Malam Rabo? Malam Rabo! Daga cikin gidan kofar ta bud'e maigadi ya futo cikin sauri yana fad'in " Lafiya Alhaji?
Alh. Musa ya nuna masa Alu dake kwance, maigadi ya waro ido da matuk'ar mamaki da fargaba "Kalli yaro ne yashe a kofar gidan nan, ina zaton babu rai a jikinsa, kalli fuskarsa sosai kagani ko kasan shi?
Mal. Rabo ya k'urawa Alu ido cikin k'ok'arin nazarin sa ya girgiza kai "Ban san shi ba Alhaji, kalli kayan da yake jikinsa, bai yi kama da irin 'ya'yan nan 6angaren ba kwata-kwata."
Alh. Musa ya k'urawa Alu ido cikin nazarin abin da ya kamata yayi masa, ya k'ara kallon maigadi cikin sauri "Maza malam Rabo shiga d'auko ruwa muzuba masa mu gani koda sauran rayuwarsa.
Mal. Rabo ya koma cikin gidan d hanzari Alh. Musa yaci gaba da kallon Alu
1 路 Like 路 React 路 Reply 路
Report 路 12 January 2017
Abubakar Sadeeq replied 路 1 reply
Zeinab Abdoul-karim
[8/1 01:35] Zeinab Andiya Fox
: (29)
Cikin tausayawa yana cigaba da haskashi da cocilan d'in dake hannunsa a hankali wani abu ya fara d'arsuwa cikin zuciyarsa akan Alu gabad'aya hankalin sa ya tashi tsohon ciwon da ya jima da warkewa a ransa ya tashj ya gaba daya sai yaji komai ya kwace masa abubuwan da suka faru a shekarun baya suka dinga dawowa cikin kwakwalwarsa, dai-dai lokacin maigadi ya fito cikin gaggawa yana rike da buta, ya mik'awa Alh. Musa yana fad'in.
"Gashi Alhaji...ga ruwa."
Alh. Musa ya waiga gami da amsar butar ya durk'usa da sauri ya karbi ruwan a bakinsa ya fara fesawa Alu akansa da jikinsa da fuskarsa, tsohon lokaci yana fesawa a jikin Alu, cikin ikon Allah sai yaron ya dan motsa kad'an, farin ciki ya bayyana akan fuskar Alh. Musa ya kalli Megadi cikin murna yana fad'in.
"Kalli ya motsa, ina zaton da sauran rayuwarsa, yanzu ka d'auke shi ka shiga da shi cikin gida, gashi can an tayar da sallah idan na dawo daga sallah sai na kai shi asibiti." Cikin gurmama maigadi ya d'auki Alu wanda ya fara motsi amman bai farka ba daga suman da yayi ba ya nufi cikin gidan da shi.
[8/1 01:36] Zeinab Andiya Fox
: Minti goma kacal Alh. Musa ya kwashe ya dawo cikin hanzari, har lokacin Maigadi yana gaban Alu yana masa firfita, Alh. Musa ya shigo cikin hanzari ya kalleshi yana fad'in.
"Yauwa Malam Rabo ya fard'o ne?
Mal. Rabo ya mik'e yana kallon Alhaji musa cikin ladabi. "Bai mitsaba har tanzu Alh. Yana nan a yanda ka barshi."
Alj. Musa ya kad'a kai cikin sauri yayi hanyar cikin gidan yana fad'in "Ina zuwa bari na shiryo na fito."
Maigadi ya koma kan Alu yaci gaba dayi masa firfitar da yake masa.
Haj. Bilki tana kwance kan gado cikin bacci sosai Alh. Musa ya shigo ya hangota kwance akan gadon, mamaki ya kamashi ya nufeta cikin gaggawa ya fara kwala mata kira.
"Bilki! Bilki! Haj. Bilki tayi juyi cikin magagin bacci, sai ta mike da sauri ta kalli Alh. Musa wanda yake tsaye yana huci kamar zai rufeta da duka.
Cikin fargaba ta fara yi masa Magana "Alh. Wai har kadawo kenan?
Alh. Musa ya k'ara fusata "Ban sani ba, wato ke har kullum ba zaki girma ba Bilkisu, shekara kusan shida muna abu guda, sallah ba zaki yj ta akan lokacin ta ba sai lokaci ya kure ki tashi kina wani gaggawa."
Haj. Bilki ta fara k'ok'arin mik'ewa "kai kuma tsiyata da kai baka raina abin fad'a Alhaji,
1 路 Like 路 React
[10/25, 4:42 PM] H Inna馃馃徏: [8/1 01:35] Zeinab Andiya Fox 馃: (29)
Cikin tausayawa yana cigaba da haskashi da cocilan d'in dake hannunsa a hankali wani abu ya fara d'arsuwa cikin zuciyarsa akan Alu gabad'aya hankalin sa ya tashi tsohon ciwon da ya jima da warkewa a ransa ya tashj ya gaba daya sai yaji komai ya kwace masa abubuwan da suka faru a shekarun baya suka dinga dawowa cikin kwakwalwarsa, dai-dai lokacin maigadi ya fito cikin gaggawa yana rike da buta, ya mik'awa Alh. Musa yana fad'in.
"Gashi Alhaji...ga ruwa."
Alh. Musa ya waiga gami da amsar butar ya durk'usa da sauri ya karbi ruwan a bakinsa ya fara fesawa Alu akansa da jikinsa da fuskarsa, tsohon lokaci yana fesawa a jikin Alu, cikin ikon Allah sai yaron ya dan motsa kad'an, farin ciki ya bayyana akan fuskar Alh. Musa ya kalli Megadi cikin murna yana fad'in.
"Kalli ya motsa, ina zaton da sauran rayuwarsa, yanzu ka d'auke shi ka shiga da shi cikin gida, gashi can an tayar da sallah idan na dawo daga sallah sai na kai shi asibiti." Cikin gurmama maigadi ya d'auki Alu wanda ya fara motsi amman bai farka ba daga suman da yayi ba ya nufi cikin gidan da shi.
[8/1 01:36] Zeinab Andiya Fox 馃: Minti goma kacal Alh. Musa ya kwashe ya dawo cikin hanzari, har lokacin Maigadi yana gaban Alu yana masa firfita, Alh. Musa ya shigo cikin hanzari ya kalleshi yana fad'in.
"Yauwa Malam Rabo ya fard'o ne?
Mal. Rabo ya mik'e yana kallon Alhaji musa cikin ladabi. "Bai mitsaba har tanzu Alh. Yana nan a yanda ka barshi."
Alj. Musa ya kad'a kai cikin sauri yayi hanyar cikin gidan yana fad'in "Ina zuwa bari na shiryo na fito."
Maigadi ya koma kan Alu yaci gaba dayi masa firfitar da yake masa.
Haj. Bilki tana kwance kan gado cikin bacci sosai Alh. Musa ya shigo ya hangota kwance akan gadon, mamaki ya kamashi ya nufeta cikin gaggawa ya fara kwala mata kira.
"Bilki! Bilki! Haj. Bilki tayi juyi cikin magagin bacci, sai ta mike da sauri ta kalli Alh. Musa wanda yake tsaye yana huci kamar zai rufeta da duka.
Cikin fargaba ta fara yi masa Magana "Alh. Wai har kadawo kenan?
Alh. Musa ya k'ara fusata "Ban sani ba, wato ke har kullum ba zaki girma ba Bilkisu, shekara kusan shida muna abu guda, sallah ba zaki yj ta akan lokacin ta ba sai lokaci ya kure ki tashi kina wani gaggawa."
Haj. Bilki ta fara k'ok'arin mik'ewa "kai kuma tsiyata da kai baka raina abin fad'a Alhaji,[8/1 01:36] Zeinab Andiya Fox 馃: (30)
Tun da nashi ba shi kenan ba."
Tayi hanyar fita cikin hanzari ganin ya k'ara fusata, ya bita da kallo cikin takaici kafin ya kad'a kai cikin k'ok'arin lallashin zuciyarsa, ya nufi sif d'in kaya ya fara k'ok'arin d'auko kayan da zai sanya.
Haj. Bilki ta shugo cikin d'akin lokacin da yake sanya kaya, ta dauro alwala, ta kalleshi da tsananin mamaki tana fad'in.
"Alhaji lafiya naga kana shiri, ina zakaje haka da asubar nan?
Batare da ya kalleta ba yana cigaba da sanya kayan yace "Yaro muka tsinta a k'ofar gida nan cikin mummunan yanayi zan tafi na kai shi Asibiti."
Mamaki ya bayyana akan fuskata ta k'ara matsawa gabansa yanayin ta ya kasa 6oyuwa na takaicin dake kan fuskarta tace "Alhaji baka san mutum ba kawai daga ganinsa k'ofar gidan ka sai kace zaka kwasheshi ka kai shi Asibiti?
Alh. Musa yana ci gaba da sanya kayan yake bata amsa" Shi taimako baya 6ukatar sani ko rashin sani, ana son yin sane kawai sanda mutum ya d'auko hularsa yaa sanya yayi hanyar fita cikin azama, haj. Bilki ta rufa masa baya cikin sauri tana cigava da mita.
Amman Alhaji baka tsoron faruwan wani abo, watak'ila ma Aljanine ko wani mugun....
[8/1 01:36] Zeinab Andiya Fox 馃: Ya tsaya ya kalleta da mamaki "Aljani Bilkisu? Ya kad'a kai yana murmushi. "Shi aljani ai siffofinsa basa 6oyuwa, mugu kuma akan gane kamanninsa ta yanayin da ya bayyana, wanna kuma yaro ne dane da yake cikin tsananin wahala wanda yake buk'atar a taimaka masa, ki barni nayi gaggawar aikata abin da ya kamata tun lokaci bai k'ure ba."
Yaci gaba da tafiya ta k'ara binsa "Amman kasan idan kafita ba lallai ne ka dawo da wuri ba, kada lokacin makarantar Hanan yayj baka dawo ba."
"Ban fatan hakan, amman idan hakan ta kasance sai ta hak'ura sai Allah ya kaimu gobe taj, tunda abin da zan yi yafi makarantar muhimmanci."

1 Comments On DA BAN SANSHI BA Book 1
avatar
fatima-1-5-8

4 months ago

Reply

Nice one

Please Login or Register in order to submit comment