Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ambata tunda sunan matar shi Mami.
To wacece hanan meye halaƙar shi da ita da har yake zaƙewa akan lamarin yarinyar.
Taɓe baki tayi a zafafe ta tashi ta dira daga saman gadon toilet ta shiga wanka tayi sabida taji ƙarfin Jikinta ta ɗauro alwala ta fito har Lokacin yana zaune yana danna wayar shi ta sauya kaya a toilet ta fito fuskarta a ɗaure ta shinfiɗa darduma ta tayar da sallah ta idar ta miƙe ta tsaya a saman kanshi ganin bai da Niyyar magana.
"Ka tashi ni zan kaɗe gado na kwanta"
Ta faɗa tana hararar shi.
Bai kulata ba se ji tai ya janyota jikinsa ƙamshin turaren shi ya cika hancinta ta Lumshe ido gabanta yana faɗuwa.
Ya ja hancinta yana aje wayar shi a gefe.
"Fatima sarkin tsiya to anan zan kwana"
Zaro ido tayi tana Jin ƙirjinta yana mata wani irin duka da ƙarfin gaske.
Kafin ta aro jarumtar furta masa.
"Nidai kai tafiyarka dan Allah bana son kwana da Mutum a kusa dani"
Murmushi yayi tare da cewa.
"Sabida me bayan ni bargo zan zame Miki daman yau Garin sanyi ake"
Da sauri tace.
"A,a wallahi zafi ake shiyasa ma nake son kwana ni kaɗai"
Bece mata komai ba ya sauketa daga Jikin shi ya ƙarasa inda ya aje ledojin ya ɗauko su.
"Oya sauko kici abinci ki sha magani"
Turo baki tayi yadda taga fuskarshi babu walwala ne yasa ta sauko ya tura mata Doyace soyayya da miyar kifi se kayan marmari shikam kankana taga yana sha ta ɗan tsakuri Doyar taci Kifin sosai dan ya mata daɗi Miƙewa taga yayi ya shiga Toilet ya jima kafin taga ya fito a gaban Wardrobe taga ya tsaya ya tube jallabiyar jikinshi Daga shi se Gajeran wando ya ƙaraso gabanta taga ya wuce gado ya kwanta Jikinsa duk gashi ne Musamman Kirjinsa Jikinta ne yahau rawa bata taɓa ganin namiji babba a haka ba da ƙyar ta wanko bankin ta da hannunta tana fitowa ta ganshi zaune da alamun Jiranta yake Fisgo hannunta yayi ya ɗora ta a saman Ƙirjinsa ya lalubi Makunnin ƙwan ɗakin ya kashe duhu ya cika ɗakin Laluben Rigarta taji yana yi har ya sami nasarar Cilli da rigar ita dai zaro ido take sabida tsabar Tsoro Gaba ɗaya jitai ya gigice se faman Yamutsa mata Jikinta yake da zazzafan salon shi ya ɗora Harshen shi a dokin wuyanta yana cigaba da ruɗa ta da salon shi Wani irin baƙon lamari taji a dukkan sassan Jikinta Lokacin daze ɗauki hanyar shi Riƙe shi tayi da ƙarfi hawaye take saki wanda har ya jiƙa masa Ƙirjinsa.
"Please ban fa warke ba dan Allah kai haƙuri"
Ta faɗa muryarta tana rawa.
Cikin maye da shauƙin wajan taji yace.
"Ummmm zaki ƙara samun goge wa ne a wajan Plsss ki barni"
Daga haka wata irin damƙa yakaiwa Tudun kirjinta yana ruɗa mata Jikinta a hankali ya haɗesu suka zama abu ɗaya Kuka take yana sanya harshe yana Lashe mata hawayen har majinar tata ma haɗiyewa yake shi kaɗai yasan a wata duniya yake gaba ɗaya ya manta kansa ya manta tunanin sa se ita kaɗai yake gani acikin duniyar shi ita ko tun tana kuka har hawayen ma yazo ya dena zuba a hankali taji Kuma ta ɗan dena Jin azabar da take ji dan ba kamar Jiya ba yau bai sarara mata ba se tsakiyar dare kuma ya takura mata sesun yi wanka a daran kuka ta saka masa tace ita duk Jikinta ciwo yake mata bai saurare taba ya ɗagata cak zuwa Toilet shi yayi mata wankan yabarta tai na tsarki suka fito Ita dai bacci ne ya sace ta shiko gani tayi yana ta sallah har zuwa asubah yana kan sallaya seda aka shiga masallaci ya tasheta shikuma ya fita a daddafe tayi sallah dan bacci ne akanta sedai wajan ƙarfe shidda bawan Allah ya ƙara lallaɓo mata da wata sabuwar Fitinar dan cewa yayi se yayi kafi shayi daɗi, wannan karon kuka take tana masa magiya baiwar Allah zuwa safiya tayi wujiga wujiga duk ta ƙara komawa ƴar firit wanka tayo ta koma baccin Gajiya ta barshi a zaune yana waya daga ji da ɗan uwan shi yake wayar ranar kusan a ɗakinta ya wuni motsi kaɗan zece mata Menene Abinci kaɗai ya fita ya siyo musu se Sallah ya kuma Kullo kofar ita har mamaki take ina su Ammi sedai data tuna ba mazauna falo bane setaji ta dena mamakin.
Haka zalika daran wannan ranar ma Farha seda ta kira kaf ƴan gidansu dan Aliyu bai mata ta sauƙi ba kwanan shi Uku a ɗakinta sallah siyo abinci ke fitar dashi dan ta lura baya fita Office shi har ƙiba yayi ita ko se rama kuma babu wani daga cikin Mutan gidan daya zo mata bakin Ƙofa ita ko a falo ma bata jin Motsin su.
Aliyu dubara yayi wa Ammi akan cewa Ze dinga siyo musu abinci abar hajja ta Huta idan yarinyar taji sauƙi zata komo dafa Musu Ammi dama bata fiye son kallo ba kullum tana ɗaki Su safna suna school magariba ke kawo su gida,Hajja bata shigowa yanzu sabida bata da girki se masu gyaran falo kaɗai daga sunyi suke fita bashir Kuma ya tafi lagos ganin wasu Motoci ga mami bata nan wanda Aliyu tunda ya aika musu da musa ya kai musu Kuɗi be ƙara bi takan su ba wayarshi ma kasheta yake kwanan shi uku yana more sadakin sa.
A rana ta huɗu ne mami tayi masa waya akan zata dawo da daddare yace mata ta bari zezo ya ɗaukota daga nan ya duba mama dan ko Ammi be gayawa ba.
Ranar daya zo wa farha sallama akan ze tafi wajan uwar gida Har ƙaramar rawa tayi sabida tsabar Murna wadda har yaso ya gano.
"Kin san dai sati ake wa Budurwa to zan dawo na ƙarasa kwana huɗu na"
Da sauri tace masa.
"Na yafe wallahi"
Murmushi yayi ya lakace mata hanci ya fita yana jin yana Missing ɗinta dan ta shayar dashi ruwan mamakin Ni'imarta.
Ta bisa da kallo yaci kwalliya kamar zashi zance mayar da kanta saman Pillow tayi ta kwanta yau zatai bacci mai tushe tunda yazo mata a kwana ukun da yayi kusan ajikinta yake wuni da daddare ma haka shiyasa tana sallar Isha'i ta kwanta se bacci.

Aliyu kuwa gidan su mami ya nufa acikin Motar shi domin ya ɗaukota.

Mami kuwa dama ashe..................

*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*

*A LOVE STORY 57*

Ya ɗaga handbag ɗin ya zazzage ta tsaf sega Ƙullin ƙananun magani nan ya faɗo ya zaro ido yana dubawa Maganine sedai yayi kala kamar ta curry maganar maman mami ke mai amsa kuwa a cikin kunnen shi inda take jaddadawa mami cewa ki tabbata kin zuba taci ta sheƙa garin da ba'a dawowa gaba ɗaya ya shiga tunanin dawa suke tunda bai ji suna ba sedai ga magani kuma ya gani to koda Ammi suke No! Yadda Ammi take Musu yasan ba yadda za'ai su Nemi rayuwar Ammi gaba ɗaya jiyay komai ya sire masa lallai Mutum abin tsoro ne ko a fuska bai taɓa kawo mami kiyashi zata iya ɗaukar ran shi ba bare kuma ɗan adam mai daraja Hankalin shine ya kuma tashi Lokacin daya tuna Furucin Mami na zata dinga zuwa sashin Ammi suna cin Abincin tabbas Ƙudirin Kisan akan Ammi yake Ko akan ɗaya daga cikin ƙannen shi Ya ɗauki jakar da maganin ya shiga Kitchen Curry ya duba ya tsaya yayi masa ɗauri kamar na maganin ya zuba a jakar Shi kuma maganin ya wurga bayan Kitchen Ɗin ta inda Bishiyu suke ya kashe hasken Kitchen ɗin ya koma ya aje mata jakar yadda take seda ya daidai ta kanshi sannan ya koma ɗakin shi sedai gaba ɗaya Ɗari ɗari yake da Mami abu ɗaya ne ya hana shi ya tunkare ta da maganar rashin cikakkiyar sheda sedai yasha alwashin zeta Bin diddigi har ya tara evidance ɗin sa, Wanda ze iya tunkarar Ammi dashi dan yanzu yasan Ko giyar wake yasha Ammi ba zata kama abin da ze gaya mata ba dan yaga alama akan su Mami bata ji bata gani, Sedai yasha alwashin Tsayawa da saka ido akan Motsin mami dan karta Cutar dashi da mahaifiyar shi.
Ya ƙarasa bakin gado ya zauna wayar shi ce take Ringing mami ta ɗora kanta a saman Cinyarshi jiyay kamar ta zuba masa Wuta amman haka ya danne yana shafa kanta ya ɗaga wayar Bashir ne...........

"Kai meye haka waya da wannan tsohon dare?"
Bashir kamar ze kuka! daga ɓangaren shi yace.
"Dan girman Allah yaya gobe na dawo gida wallahi na saba da kano"
Aliyu yayi Murmushi da biyu ya tura Bashir lagos kuma ko ze yi me baze dawo dashi a wannan Lokacin ba.
"A,a Ka bari ka sami kamar wata Uku acan seka dawo"
Ƴar ƙara bashir ya saki yana daya sanin tafiyar da yayi dan Ko kaɗan Aliyu bai ce masa ze jima haka ba ce masa yayi yaje yaga wasu Motoci wanda yana zuwa sadik ke gaya masa ai Aliyu yace yazo kenan seya kwana biyu ze koma kano.
"Yaya akwai tarin abubuwa a gabana wallahi ka daure ka barni na dawo pls"
Aliyu ya ja tsaki tare da cewa.
"Duk yadda kayi Bashir nidai na gama magana"
Ya kashe wayar yaja mami jikinsa ba jimawa bacci yayi awon gaba dashi da asubahi ya miƙe ya shiga toilet yayi uzurin gaban shi ya tafi masallaci tafiya ce ta dole ta taso masa a yau wadda zeje lokoja ne sabida wasu Motoci daya tura an sami akasi kuma motocin suna da yawa to dole se yaje dan gano matsalar data faru wanda sam bai san da zancen ba se ɗazu Mutumin daya turawa Motar yayi masa waya lokacin yana gab da shiga masallaci Yanzu ma haka wayar ya tawo suna yi da Mutumin wanda yake siyan Motoci wajan Aliyu shima ya saida acan agurguje ya shirya cikin farin yadin Tissue wanda hatta singlet Ɗinsa ta ciki ana iya hangowa ya shirya kayan sa cikin ƙaramar Trolly ya Dubi mami data koma bacci Lokacin har ya ɗauki Trolly ɗin tashi.
Ya bugi Pillown da ta ɗora kanta a saman shi ta buɗe idanunta fal bacci.

"Kinyi sallah kuwa kike wannan baccin?"
Ta mutstsika idanunta tana gyaɗa masa kai alamun tayi ya duba agogon hannun shi.
"Ni zan tafi airport Lokoja tayi kira yadda ta yuwu ban san ranar dawowa taba ko zan daɗe ko bazan daɗe ba"
Mami ta miƙe zumbur se Kuma ta sauya fuska.
"Yaya lokoja kuma amman baka gaya min ba se yau?"
Yayi Murmushi.
"Nima ban san da tafiyarba taso min tai yanzu zanwa Musa waya yay Min booking jirgi zan shiga part ɗin ammi muyi sallama"
Daga haka ya juya yabar ɗakin Mami kwanciyarta ta koma taja bargo sabida har Lokacin gajiyar Nijar bata sake taba gashi garin akwai sanyi da iskar asubah tunda Lokacin gari bai gama wayewa ba.
Falon Ammi shuru hatta ƙwan falon a kashe yake ya shiga ɗakin farha bayan ya sanya key ya buɗe ya kunna ƙwan ɗakin haske ya gauraya tana Ƙudundune cikin bargo baccin ta take lakadan ya aje jakar hannun shi a ƙasa ya yaye mata bargon yaɗan Bugi Gefen Pillow ɗinta juyowa tayi tana facing ɗinsa har Lokacin bacci take babu alamun tayi sallah ma.
"Fatima tashi mana Kin makara a sallah"
Sama sama taji Muryarshi baccin yayi mata daɗi amman yadda ya takura ta da Kiran sunan ta yasa ta Miƙe tana hamma ta Shiga Toilet tai alwala ta fito ya shinfiɗa mata darduma ta tayar da sallah tana zaune ya ɗan Dubeta bayan tayi sallama.
"Ni zan tafi Lokoja ban san yaushe zan dawo ba"
Se Lokacin ta ɗago ta kalle shi kafin tace masa.
"Allah ya kiyaye hanya ya tsare ya bada sa'a"
A ƙasan laɓɓansa ya amsa mata da Amin yaɗan ƙanne ido guda ɗaya.
"Me zaki bani wanda zan tafi da tunanin shi wallahi a takure nake"
Bata gano maganar tasa ba tace masa.
"Nida ba fita nake ba dana siyo maka koɗan turare ne"
Yayi Murmushi mai sauti kafin ya sauko ya jera kusa da ita ya zauna har kafaɗun su na gogar na juna.
"Nifa ba wannan ba ke nake son kin gano ai"
Ya faɗa yana mata wani ɗan iskan kallo.
Maƙe kafaɗa tayi tana turo baki.
"Ni wallahi na gaji Kullum abu ɗaya kamar Cin tuwo"
Miƙewa yayi ta saki ajiyar zuciya zatonta ma Tafiya zeyi sedai ga saɓanin hakan taga ya hau cire kayansa yana ratayewa ya rage daga shi sai gajeran wando tana kuka tana magiya haka ya ɗagata cak Tun a bakin gado ya soma sauya Salon shi har sanda ya direta a tsakiyar gadon yayi mata rumfa da Jikinsa Ya haye mata ruwan cikinta Zaro ido take tana jan Numfashin dake barazanar ɗaukewa ya sunkuya daidai fuskarta ya zira harshen sa cikin nata ya kama harshen nata yana tsotsa kamar alewa kafin Kiɗan nashi ya sauya rawa ya jima cikin tafkin duniya ta daban kafin ya sami Nutsuwa ya ɗagata cak zuwa toilet da kanshi yayi mata wanka shima yayi se kawar da Fuska take shiko ko ajikinsa haka ya fito da ita dan Rigima har mai ya shafa mata a wajan shafa man ma seda yaja magana ya taimaka mata ta sanya kaya ya wani langwaɓe yana Furta mata zeyi missing ɗinta a zuciyarta tace zadai kai Missing Jikina dan ba sona kake ba haka ya tafi Bayan yayi mata gargaɗi akan kada ta yadda taci abincin kowa a gidan Indai ba na Hajja ba duk abin da take so ta shiga Kitchen tayi amman daidai da ruwa kada wanda ya bata tasha Ita har mamaki furucin nasa ya bata Shiko yayi haka ne sabida sam bai yarda da Mami ba.

Tana ji tana gani ya fita se kuma taji duk ba daɗi gaba ɗaya ya bar mata kewarsa da Ƙamshin turaren shi mai kashe jikin mutum gyaran ɗakin nata tahau yi ta wanke Toilet ta fita falon Ammi ta shiga Kitchen tahau Fere dankali dan haɗa musu abin karyawa wajan ƙarfe taran safe tana Tsaka dayin Miyar source wadda za'aci dankalin da ita Ƙamshin turare na daban yayi mata sallama kafin taji sallama acikin Kitchen Ɗin ta ɗaga kanta a hankali tana amsa sallamar data ji ana yi ɗin.............*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*A LOVE STORY 58*

Suka haɗa idanu da wannan farar matar siririya ta jiya wadda take zaton ita ce matar shi kawar da kai Farha tayi tana ƙoƙarin kashe Gas ɗin mami ta saki murmushi mai sauti tare da ƙarasowa gaban farha tana cewa.
"Ƙanwata har kin gama haɗa Break fast ɗin kenan?"
Farha tana zuba Miyar cikin wani ɗan ƙaramin flaks a taƙaice tace
"Ehh na gama, Ina kwana"
Mami ta soma buɗe kayan abincin tana leƙa ko wanne cikin mamakin yadda yarinyar ta iya girki.
"Kinga jeki falo ki ɗauko min wayata Please"
Cewar mami wadda Ƙullin ƙaramin maganin ke hannunta farha tayi Jimm kafin ta fita wanda tana fitar mami tai saurin kunce ɗaurin maganin ta zuba cikin miyar source ɗin ta juya ta rufe Farha ta duba bata ga wayar ba ta dawo mami ta gyara tai kamar batai komai ba cikin Ladabi tace mata.
"Ni banga waya ba"
Mami tace.
"Okey Muje na taimaka miki Mu jera break ɗin" a tare suka dinga miƙa kayan dining har suka kammala Ita dai farha Komawa kitchen tayi ta tattare komai data ɓata sannan ta ɗauki nasu abincin ita da Hajja ta fita taje can ɓangaran su Hajja ɗin dan rabonta da wajan Hajja yau kwana huɗu dan natau ya nace a kwanakin nan shine yasa bata ga hajja ba da sallama ta shiga ɗakin Hajja wadda take ta faman Ninke kayan sawa.
Hajja ta washe baki tana cewa.
"Ni ai nayi fushi dake Shikenan dan ina hutu seki ƙi zuwar min fatima sam Kin Ɓuya kamar bakya gidannan har naje ƙauye na dawo"
Farha ta zauna tana cewa

"Ki haƙuri Hajja banji daɗi bane nima ina kwance ina kwana?"
Hajja taɗan sauya Fuska cikin alhini tace mata.
"Lafiya lau, Meke damun ki ai ban sani ba ga tsarabar ƙauye na tawo miki da ita ɗazunnan nagama cewa zan leƙa ki"
Hajja ta faɗa tana Miƙowa Farha baƙar Leda mai goriba dasu tsamiyar Biri da gyaɗa mai Gishiri aciki Da murna farha ta amsa tana Godiya Tare da cewa.
"Hajja ga abin kari na kawo Miki ke nasan yanzu Hutawa kike"
Farha ta faɗa tana dariya.
Hajja tace mata.
"Ke rabu da wani Hutu nifa na riga na saba da motsa Jiki ɗan zamannan jikina har ciwo yake bana komai fa shiyasa tun asali da hajiya ammi tace bazan komai ba nace mata a,a ko girki ne nidai zan keyi ai da wannan Ɗakin naki shi aka bani nice naƙi nafi son wannan"
Farha tai Murmushi tana ɗaukar Goriba ɗaya tana ci.
Hajja ta cigaba.
"Kinsan zamane mukai na amana nida mutan gidannan abin da suke min ƴan uwana ma bazasu min ba kinsan wannan hajjin ma Alhaji yayi min alƙawari"
Farha tai dariya kaɗan tana cewa.
"Hajja azumi fa sauran baifi sati Biyu ba kina kuma zancen Hajji ba umara ba?"
Hajja tace.
"A,a idan azumin ya wuce babbar sallah tazo to shine zamu tafi Hajjin In sha Allah har haƙuri ya bani wai bai biya min da wuri ba niko nace hakan ma nagode"
Farha tai Murmushi tana cin goribarta Hajja kuma abincin taja ta soma ci tana ci tana yaba girkin na farha.
"Yawwa Hajja dan Allah wace hanan a gidannan?"
Farha ta faɗa tana nazarin yadda taji yana waya da Hanan ɗin.
Hajja tai Jimm.
"Kai ba hanan agidannan kodai Mami wata fara matar Alhaji Ali mai kirki zaki ganta ba ruwanta"
Farha ta taɓe baki tare da cewa.
"Ba ita ba"
Daga haka taja baki tai shuru tana zargin Budurwar sace Hanan Ɗin shine daya shigo yake waya da ita a ɗakinta.
Da ƙyar ta kawar da tunanin daya addabi zuciyarta har wajan 12 tana ɗakin hajja kafin tai mata sallama tabaro sashin hajja ɗin, Falon Ammi daga ammi se matar nan tazo har ƙasa ta gaishe da Ammi wadda ta amsa batare data dubi saitin Farha ba farha harta Miƙe mami ta kirata.

"Ƙanwata zo ki rakani part Ɗina da Allah naga kin iya aiki yau kwalema zamuyi ta kitchen dan kwana biyu bana nan yayi datti"
Farha kamar tace wayyo Allah domin ta gaji bacci ma kuma take ji haka tabi bayan mami zuwa sashin nasu Seda ta raina kanta sabida haɗuwar sashin su mami tsarin sa da ƙyansa faɗin sa ma ƙauyanci ne bata sare da komai ba seda ta shiga falon lallai Kuɗi yayi kuka jitai ta raina kanta ta kuma tabbata bawan Allah yafi ƙarfinta kawai dai ya mayar da ita mahutar shine.
Kitchen ɗin suka shiga Mami ta dinga fito mata da abin da zatai wanda ta zage suna ta aikin har wajan azahar sallah sukai suka cigaba da ikin mami nata janta da Hira ita ko taƙi magana Wajan la'asar suka kammala amman mami ta hanata tafiya tace seta ci abinci mami tana kitchen taji wayarta dake Gefen kujera tana Ringing ta ɗauka ta bita Kitchen ɗin batare data duba wanda yake Kiranba.

Mami ta amshi wayar tana miƙawa Farha Ludayin hannunta akan ta cigaba da juya mata ƴar Miyar Cikin Tukunyar Ita kuma ta ɗaga wayar Cikin farin ciki.
"Dear har kun sauka kenan? Amman kunyi sauri"
Daga ɓangaranshi yana kwance acikin Hotel ɗin daya kama yace mata.
"Eh mun sauka yanzu me kike yi ne naji kamar ƙara a kusa dake?"
Ya faɗi hakanne dan kawai yaɗan Ji ta bakinta sabida yadda ya ɗauki rashin yarda ya ɗora mata shiyasa ya kafa mata matakan tsaro wanda bata sani ba.
"Ba abin da nake Munyi ɗan gyara ne da ƙanwar Musa, yanzu muka gama Girki nake ɗan yi mana"
Yay saurin cewa.
"Wani musa kuma?"
Mami tai Murmushi.
"Musa naka wannan yarinyar ta wajan Ammi"
Ya mayar da ajiyar zuciya.
"Ayya bata ma wayar ni na manta Musa yace a tambayeta ko tayi makaranta wannan term ɗin se a sakata na manta shaf se yanzu na tina"
Mami bata kawo komai ba ta Miƙawa farha wayar tana cewa.
"Jeki falo zakuyi magana bani Miyar na juya"
Farha ta amshi wayar ta fita tana turo baki.
"Kina jina?"
Ya faɗa ƙasa ƙasa.
"Ummmm"
Tace masa tana turo baki kamar yana wajan dan haushin sa take ji na dalilin wannan hanan dataji yana waya da ita.
"Ki wuce ki tafi sashin Ammi ban amince Kicimin abincin part Ɗina ba dan ƙwaɗayin tsiya meye zaki biyota har Take Muku girki bayan abin da ke nan shike part ɗin Ammi"
Ya faɗi hakanne dan baya so taci abincin mami shikuma baya son ya nuna mata abincin mamin ne baya so taci dan bai son ya Nuna akwai wata matsala a tsakanin shi da mami wanda yasan in ba haka yayi mata ba seta ci abincin Shikuma Idan taci hankalinsa baze kwanta ba.

Hawaye ne ke gudu a saman Fuskar Farha.
"Ko baki jini bane Kin min shuru"
Kashe wayar tayi yayi ta kira tana katsewa yasan Haushi taji Kuma yasan ba zata ci abincin ba hakan dayay yaji hankalin sa ya kwanta sabida haka harkokin sa ya cigaba hankalin kwance.
Farha kuwa aje wayar tayi ta zubawa Tv idanu tana saƙa wasiƙar Jaki Har zuwa sanda Mami ta fito da Tray da Kulolin abinci jere a saman tray Ɗin ta kawo gaban Farha ta aje ta koma Kitchen ta ɗauko Musu ruwa da Lemo ta dawo kusa da Farha ta zauna ta saka Musu kayan abincin a tsakiyar su........*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*









*A LOVE STORY 60*

Cikin ladabi musa ke amsa wayar wadda ta nuna alamar da uban gidan shi suke yin wayar Musa mota ya shiga yaje ya ɗauko wani Abokin shi wata ƙatuwar Mota ce ta daban ke biye da bayan Motar da su Musa ke ciki wanda take ta bin su har zuwa Bakin Layin su Farha Musa ya dubi Abokin nashi ya ƙara jaddada masa abin da zece kafin ya Buɗe masa Ƙofar motar ya fita Abokin musa ya ƙarasa cikin layin su farha ya kuma sami gidan kamar yadda Musa ya kwatanta masa Yaro ya samu ya aika cikin Gidan akan yana son ai masa sallama damai gidan yaron ya shiga gidan ya faɗi kamar yadda aka umarce shi Nura ne ya fito ƙofar gidan ya bawa abokin Musa hannu suka gaisa Abokin Musa ya gyara tsaiwa yana cewa

"Dan Allah ko nan ne Gidan su farha?"
Nura yayi saurin cewa.
"Ehh nan ne yaya ake ciki?" Abokin Musa yace "Dama saƙo ne Mijinta ya bayar a bawa Babanta ina son ganin Baban nata idan babu damuwa" Nura yaɗan yamutsa fuska cikin Alhini yace "Gashi baban namu bai da lafiya yau kwanan mu biyu da fitowa daga asibiti ma yanzu haka yana kwance Dan Allah ina ne gidan da Farha take aure? ka daure kace wa Mijin nata ya kawo ta Kawu ya ganta dan dalilin aurar da ita da yayi ne ma wannan ciwo ya same shi ance zuciyar shi ce take barazanar kamuwa da ciwo yanzu haka hawan Jini ke damun shi" Abokin Musa ya jinjina lamarin kafin yace wa Nura "To idan ba damuwa ko zamu shiga daga ciki sena duba shi" Nura ne yayi gaba Abokin Musa kuma yana binsa a baya Nura ya shiga ɗakin Kawu Lokacin Umma tana bashi Koko Nura ya kalli Umma kafin yace.
"Ya samu yana amsar kokon?" Umma ta share ƙwalla tace "Ehh amman da akwai ɗan canji da an siyo masa ruwan shayi dan naga baya son kokon bai fiye amsa ba" Nura ya shafa aljihu gaba ɗaya ziro yake sabida albashin Nasu Duk ya ƙare a jinyar kawu yanzu hatta kai su Kansu Matan Gidan Ko wacce jarin ta ya taɓu sabida siyan magani Yau haka suka tashi Ko ruwa babu agidan dan tsananin Babu shiyasa a wannan lokacin Umma itama kawai dauriya take amman inda za'a gwada Jininta itama tasan yahau sabida yadda ƴaƴan Gidan da matan gidan suka sakota a gaba da habaici da faɗan Ƴarta zata kashe Musu kawu Kullum Umma setai kuka damma akwai Ya Sadiya da take yawan zuwa cin Uban kowa take agidan sedai daga ta fita zasu Ɗora shima kawun Wuni kukan a kawo masa

Please Login or Register in order to submit comment