Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ɗaya hankali da tunanin Aliyu ya gushe ji yake kamar ya sami babbar mace mai shekaru da yawa tunda yake bai taɓa jin Nutsuwa farin ciki daɗi marar misali kamar na wannan Lokaci ba tuni ya miƙi hanyar shi ɗoɗar wadda shiya fara buɗe wannan hanya a babin rayuwarta, Adaidai Lokacin ita kuma tunaninta ya ɗauke cak numfashin ta na barazanar ɗauke wa wata irin azaba ce take jinta tundaga yatsanta har ko ina na jikinta hawayenta ya ƙafe yawunta ya ƙafe kukan ma yaƙi zuwa se Nishin azaba take tana jin tunda umma ta kawo ta duniya bata taɓa jin mai kama da irin wannan azaba ba dama haka auren yake ita bata da ƙawa bare a bata labari yayin ta kuma basa irin wannan maganar dasu inda tasan haka ake cin wiya dame zesa ta ɗaga hankali wajan auran shi sam babu imani a ranshi duk girman shi ya haye samanta yana mata mugunta.
Numfashin tane ya Tsaya na wucin gadi Lokacin da ya sami Nutsuwa ya ƙamƙameta jikinsa yana wani irin rawa nan da nan zazzaɓi mai ƙarfi ya rufeshi janyota ya kuma yi ya matseta kamar ze rabata biyu ya janyo musu ƙaton bargo ya rufe musu Jikinsu ruf dashi................
*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*A LOVE STORY 48*

"Ki min magana yadda zan fahim ceki mana"
Kanta a sunkuye tace masa.
"Dama ina da wani kawun ne wanda ya wuce mahaifina shi nake nufi"
Cikin rashin fahimta yace mata"Ke waye yace miki ya mutu?"
Ta goge hawayen da yake zubo mata.
"Mafarki nayi wai ya rasu ƴan gidanmmu suna ta kuka"
Takai maganar itama Lokacin Kukan ne yazo mata mai ƙarfi"
Aliyu ya zuba mata ido har wani Lokaci kafin muryar shi cikin sanyi yace mata.
"I'm sorry, dreams are not true, kuma sannan kin saka tunanin gidan ma acikin ranki Amman yana nan lafiyan shi ƙalau"
Ta ɗago ta kalle shi.
"Kai tayaya zaka san yana nan lafiyar shi ƙalau bayan baka je ka gano shiba nidai ko ba zaka ba ka barni naje na gano shi wallahi Ko abinci naci tunanin mahaifa na nake Ummata nasan tana can tana tunani na shima kawun daya ce ze bada ni sadaka Ban san wani hali yake ciba ko ya mutu ne Allah ya nuna min acikin mafarkina"

Ya zuba mata ido kaɗan ya kau da kai sabida tausayin ta daya ji ya fara tasiri acikin zuciyar shi.
"Tam naji zanje na duba shi, Shikenan oya dena kukan haka, sannan ni ban maki alƙawarin fita ba sabida ni bana son yawan fita to yaushe ma kika daɗe da zaki ce zakije gida?"
Ajiyar zuciya ta sauke ta dafe mararta tana rintse ido da kulawa yace.
"To se kuma meye sauran?" kinci abinci?" ta girgiza kanta alamun bata ciba "Kina meye baki ci abincin ba?" ya jefa mata tambayar batare daya tsaya jin me zata ceba ya miƙe ya fita Minti kaɗan ya dawo da tea mai kaurin gaske.
"Ki samu kisha tea na duba baku da abinci kuma dare yayi" ta amsa ta kafa kai ta shanye Cikinta ya hautsina bayan ta aje cup Ɗin da gudu tayi toilet ta dinga sheƙa amai Yana tsaye akanta yana mata sannu ta ɗauraye bakinta ta koma ta zauna tana rawar ɗari Jikinta na rawa nan da nan ta soma Jin zazzaɓi dama tasan za'ai haka ulcer gareta cronic kuma rashin cin abincin ne yaja mata haka.

"Kina da ulcer fatima me yasa kike wasa da abinci me zaki ci yanzu na siyo Miki?"
Ta girgiza kai tana Ƙudundune Jikinta da hijabinta "Ka bar shi na ƙoshi koka siyo ba zan iya ciba ka kawo min ruwan sanyi in sha" ya fita ya kawo mata ruwan ya buɗe mata tasha kaɗan ta jingina da Jikin gado tana hawaye ya koma gefen gadon ya zauna.
"To yanzu meke miki ciwo?"
Ta nuna mai gefen mararta.
"Shine ya ɗaure kamar dutse"
Ta faɗa tana kuka ɗagota yayi ya ɗorata a saman cinyar shi ya cire mata hijabin Jikinta zafi zau kamar wuta ya Ajeta a gefen gadon ya tashi tsaye ya kashe hasken ɗakin rigar Jikinsa ya cire yayi saura daga shi se gajeran wando ya hawo saman gadon ya ɗagata cak ya zare mata doguwar Rigar Jikinta gaban farha ya faɗi sabida under wear skirt kaɗai ne ya rage ajikinta Hankalinta bai tashi ba seda taji ta kwance a saman ruwan Cikinsa ya ɗorata akai ya kwantar da ita a saman Ƙirjinsa ta laluba ko zata sami Hijabi ta rufe jikinta ina setaji ta taɓo cinyarshi mai cike da gashi kwance a samanta a hankali taji ya ɗora hannun shi a inda tace yana mata ciwon Murza wajan ya shiga yi cikin kunnenta taji maganar shi ƙasa ƙasa.
"Yayi sauƙi kona sake miki?"
Ta girgiza kai cike da tsoro tace.
"Yayi sauƙi ma sosai ya miƙe zaune ya kwantar da ita hannun shi ya ɗora yana cigaba da murza wajan har seda ƙululun abun ya baje sannan ya saki ajiyar zuciya ya yunƙura ze tashi daga gadon sedai zuciyar shi ta gagara hakan wani Irin abu game da ita ne yake fisgar shi a hankali ya koma da baya ya janyota jikinsa ya haɗe jikinsa da nata waje ɗaya ya rungumeta zafin Jikinta yana ratsa masa nashi Jikin wasu irin al'amura masu girma Aliyu ya tsinci hannun shi na aikawa jikin farha bai Gigice ba seda ya ɗora hannunshi a kirjinta se yaji abun ya wuce tunanin shi ya shiga sarrafa jikinta da zafi zafi.

Kuka take sabida wani baƙon lamari da bawan Allah yake aika mata dashi Jikinta ta zame ta koma can ƙarshen gado tana kuka "Dan Allah ka bari ni wallahi kai min ƙato kashe ni kake son kayi" ta faɗa tana kuka a hankali ya janyota shima kan shi yasan da wahala in zata iya ɗaukarshi ƙanƙantar yarinyar tayi yawa amman yaya zeyi Wutar buƙata bazata bar ƙafafun shi su iya sarrafuwa zuwa part ɗin shiba bare yaje wajan Mami ta kawar masa da ita.

Bakinsa ya ɗora a saman nata ya shiga aika mata da wani irin zazzafan saƙo wanda ya ribace ta baji ba gani ya nufi hanyar da zata sada su hanyar da zata ƙara danƙon dangantakar dake tsakanin su a wannan Lokacin wani lamari mai girma ya afku a tsakanin su gaba ɗaya hankali da tunanin Aliyu ya gushe ji yake kamar ya sami babbar mace mai shekaru da yawa tunda yake bai taɓa jin Nutsuwa farin ciki daɗi marar misali kamar na wannan Lokaci ba tuni ya miƙi hanyar shi ɗoɗar wadda shiya fara buɗe wannan hanya a babin rayuwarta, Adaidai Lokacin ita kuma tunaninta ya ɗauke cak numfashin ta na barazanar ɗauke wa wata irin azaba ce take jinta tundaga yatsanta har ko ina na jikinta hawayenta ya ƙafe yawunta ya ƙafe kukan ma yaƙi zuwa se Nishin azaba take tana jin tunda umma ta kawo ta duniya bata taɓa jin mai kama da irin wannan azaba ba dama haka auren yake ita bata da ƙawa bare a bata labari yayin ta kuma basa irin wannan maganar dasu inda tasan haka ake cin wiya dame zesa ta ɗaga hankali wajan auran shi sam babu imani a ranshi duk girman shi ya haye samanta yana mata mugunta.
Numfashin tane ya Tsaya na wucin gadi Lokacin da ya sami Nutsuwa ya ƙamƙameta jikinsa yana wani irin rawa nan da nan zazzaɓi mai ƙarfi ya rufeshi janyota ya kuma yi ya matseta kamar ze rabata biyu ya janyo musu ƙaton bargo ya rufe musu Jikinsu ruf dashi................
*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*

*A LOVE STORY 49*

Adaidai kuma wannan Lokacin da agogon najeriya ya buga ƙarfe biyun dare tai wata irin razana Sabida mugun mafarkin data yi nan da nan Jikinta yahau rawa idanunta suka firfito Duk sanyin Ac'n daya cika ɗakinta bata Jinsa se tsabar rawa jiki da zafi da zufa da take karyo mata Kuka ta saka tana buga kanta da Jikin gado wanda shine ya farkar da Mijinta daga baccin da yake duk da yayi fushi da ita akan abin da tai masa da safe Amman Tsananin yadda ta ruɗe ta firgice Abin ya ɗaga masa Hankali janyota yayi yana tofa mata dukkan addu'ar data zo masa cikin Bakinsa sedai ina sake Fusga take tana dukan kanta da Jikin gado Ganin haka yasa ya ɗauko wayar shi yana kunna suratul baƙara zaton sa gamo tayi Luf tayi tana sakin ajiyar zuciya Jin kamar tayi bacci yasa ya tofa mata Kursiyu ya koma bacci bayan ya kwantar da ita a gefen shi, Bacci ne mai nauyi ya kwashe shi sabida Jikin magidanci kowa yasan Jiki ne na wahala bare shi mai zirga zirga dan neman halak ɗin shi tana ganin ya kwanta bacci ta zare Jikinta ta fita daga ɗakin wani ɗaki wanda ke nesa da nata ta shiga Shaf ta mance da wayarta haka ta dawo ta ɗauko wayar ta koma ɗakin Zama tai a gefen gado ta saka hannu ta tallafi Fuskarta se kuma ta miƙe tana sintiri hawaye nabin Idanunta sosai kamar famfo.

"Allah ka ƙaryata wannan mafarki dana yi kai ina bama ze yuwu ba"
Ta faɗa kamar mai cutar shigar hauka sabon kamu se kuma ta juya ta ɗauko wayarta to wama zata Kira da wannan tsakar dare haka seta wurga wayar saman gado ta kuma fashewa da kuka.
"Dana ga wannan rana gwara naga mutuwa ta wannan mafarki ba gaskiya bane"
Ta faɗa tana kuka kawai shawarar zuciyarta tabi ta ɗauko wayar ta shiga contact ɗinta ta lalubi Number da take son kira Ringing Biyu aka ɗaga daga cikin wayar wata irin ƙara aka saki ana cewa.
"Jaririya me ye ya hanaki bacci har zuwa wannan Lokaci?"
Ta rintse ido tana sakin Numfashi.
"Uban ɗakina bacci ya gagari idanuna Zafi ya ziyarci zuciyata a taimake ni dan so a taimake ni dan ƙauna"
Dariya aka kwashe da ita wadda ta amsa dukkan cikin wayar har tasaka ta yada wayar ba shiri kafin ta sunkuya ta ɗauka tana cewa.
"Kaina bisa wiyana Ubana uban ɗakina dodo tunkarar ka se Zaki Namiji sa maza gudu"
Wata irin haniniya ya soma yi yana surkulle ta cikin wayar tare da ƙara wadda zata tabbatar da cewa wanda yake riƙe da wayar ba Mutum bane aljanine ya taka kan mutum yayi hawan Bori.
"Jaririya wace buƙata gareki ni zan jirga zan jaya na tafi jangare aiwatar da aikin ƴaƴan bil adama"
Ta share hawaye.
"Wannan aikin dana kawo muku na kwanakin baya dukkan wanda kukai na samu nasara sedai yau na kwanta bacci nayi mafarki"
Dariya ya kaure da ita yana cewa.
"Seni kafiri ɗan kafira mijin kafira baban kafiri gayamin me kika gani cikin ƙananun Mutuwar taki?"
Taja ajiyar zuciya.

"Shi wanda na kawo Muku aikin akan shi na gani da wata yarinya da yara a bayansu suna gudu sedai da suka je bakin wani rami haske ya ɗauke min ganina ya kashen idanuna na koma ganin duhu shine hankalina ya tashi nake tunanin kodai aure zeyi ya haihu wanda bana fatan hakan shiyasa nake sakar Muku kuɗi akan duk cikin da matar shi take samu ya lalace kuma aiki yana kyau iyayen ɗakina domin duk cikin data ke samu ɓarewa yake batare da sun san dalili ba sabida bana ƙaunar ya haihu ƙanin Mijina ne yana da masifar dukiya idan har ya haihu dukkan kaddarar shi hannun matar shi da ƴaƴan shi zata koma nida Mijina haka zamu tashi a tutar babu Kuma da mijina ake wahalar tara dukiyar to kaga idan bai haihu ba mune da gadon sa koda ya mutu kaga bani da matsala Nida ƴaƴana, Kwanaki har ƙanwata na bashi ya aura yaƙi Wannan lamari shine yake ɗaga min hankali a kullum"

Daga cikin wayar aka kwashe da dariya kana aka ce.
"Haba jaririyata nine mugun ɗan muguwa nine namiji me sa maza gudu nine yautai Mugun tsuntsu nine cinnaka bai san na gida ba ko jinsina tsorona suke tunda kika yaran wannan yare na gano kuma nai alƙwarin share Miki hawayen ki na rantse da dutse da dutse na rantse da Dutsen kwatarkwashi na rantse da kan uwata wannan haihuwa ba zata yiwu ba idan kuma ta yuwu niba aljan bane domin na tara jarirai na akan matarshi daga yazo saduwa da ita suke shigewa su zuƙe ruwan Miniyin nasa daze samar da haihuwar su zuba nasu baƙi wanda shike tasiri a mahaifarta idan tazo ta sami ciki ya ɓare a banza suna can suna ta asarar Kuɗin su a wajan ƴaƴan nasara basu san aikin ya wuce tunanin Mutum ba, Sannan maganar ɗamarmara ( aure ) ki kwantar da dolamarki ( hankalinki ) jaririya ta babu ƴar bil adaman da zamu bari ya aura Ke sha'awar ma semun cire mishi ita na rantse da dutse ba zai taɓa ganin ƙwan haihuwar sa a wannan duniya ba sedai a lahira in ana gani dukiya wahalar banza yake Ku yake tarawa da ƴaƴanku dan haka ze Mutu magada su gada ba tare daya sami magaji ba"
Yakai yana dariya.
Wata irin shewa tayi tana masa kirari Tana godiya ta kashe wayar ta zauna jagwab se yanzu ta sami Nutsuwa daga inda ta miƙawa imaninta dan duk abin da suka gaya mata ko suka ce takai bata tsallake wa kuma bata jin daɗi har seta yi.

Sakina kenan matar sadik yayan Aliyu, Haka ta koma ɗakinta hankalin ta kwance Ta koma gaban sadik ta kwanta taja musu bargo bacci ya ɗauke su mai daɗi wanda basu suka farka ba se asubahi tayi sallah ta koma baccinta.
Sakina ta manta Allah ne da kanshi yace abin da ya ɓoye babu wanda ya isa ya bayyana abin da ya bayyana ba wanda ya isa ya ɓoye ta manta Allah ne yace Idan yaso bawansa ya kasance se yace masa ( kumfa yakun ) ta manta Allah ne yace idan yaso bawansa da samun abu idan duniya da abin da ke cikinta zasu haɗu don su hana basu isa ba, kuma idan ya hana bawan sa abu duk duniya da abin da ke cikinsa in zasu haɗu domin su bashi basu isaba tamanta kowa yana bacci Allah ne baya bacci ta manta kowa yana gajiya Allah ne baya gajiya ta manta kowa na neman mataimaki amman Allah baya neman mataimaki cikin Mulkinsa ta manta da cewa da aljani da mutum duka Allah ne ya halicce su badan komai ba se domin su bauta masa ta manta cewa babu mai ƙarar da Allah kuma babu ragar dashi kuma ta manta Allah ya hana zalunci akan sa kuma ya hana acikin bayinsa ta manta da sallarta da komai nata muddin ta bawa wanin Allah gaskiya Allah baze amsa ba, babu masanin gaibu se Allah shine mai ilimin abin da ze faru yau gobe jibi wallahi ba wanda ya isa yasan gaibun Allah shine mabuwayi masani mai ilimin da babu wanda ya san iyakar shi Shine yaga ƙarshen mulkin kowa nasa kuma ya gagara aga ƙarshen shi To Allah cikin Ilimin sa da ikon shi da hikimar shi ya ƙaddara ƙaddara giftacciya data ƙullah auren Aliyu da fatima cikin hikimar sa a yau yasa suka kasance to koyaya Wannan lamari ze kasance Muje zuwa Mudai Munsan ƙarya sakina da tawagarta suke Ta Allah ce gaskiya cikin mami ma wallahi ba sakina bace ta zubar daman can Allah ya ƙaddara bama su rayuwa bane kawai taje wajan mashirikai ne suna amfani da Kuɗinta suna gaya mata ƙarya dan su ci kuɗinta amman abin da Allah ya ƙaddara babu mai kawar dashi babu mai hana shi Allah ne yasan mai ya Ɓoye dabai bawa mami ciki tsayayye ba Kuma Bahaushe Yace Rabo idan ya rantse se me shi rabo dangin ajali ne................
*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*


*A LOVE STORY 50*

Zaro idanu farha take tana jan Numfashi da ƙyar sabida itama adaidai wannan Lokacin zazzaɓin ne ajikinta sedai zafin Jikinsa yafi nata sosai Kuma Jikinsa rawa yake wanda har abin yaso ya bata tsoro, Tinawa tai da addu'ar da Manzon Allah ( S.a.w ) yace muddun mutum nayi babu wanda ya isa ya cutar dashi ƙafa uku ce a hankali ta Lumshe idanunta ta soma karanto addu'ar. Bayan tayi Bisimillah seta soma cewa.
"Bisimillahil lazi layadurru ma'asmihi shai'un fil ardi wala fissama'i wahuwassami'ul Alim"
Cikin azaba take addu'ar Kuma idan tayi haka take tofa masa itama ta tofa har takai ƙafa uku Kuma tana tofa masa taji Yana wata irin karkarwa Yana ƙara shigewa Jikinta a Lokacin ta saka kuka tana cewa.
"Ya Allah! na shiga uku wallahi rabani Biyu zakai nifa ƙarama ce ka bari"
Matseta ya kuma yi Numfashin sa yana fita da wani Irin sauri Kafin ya fara cewa
"Fatima please ki rufeni sanyi nake ji Mutuwa zanyi lulluɓe ni wayyo Allah na"
Farha ta ruɗe tana kuka kuma gashi ya matseta ba damar ta miƙe a haka taji ya dena rawar Jikin kuma jikin nasa ya dena zafin Se saukar Numfashinsa taji a saman wuyanta da alama bacci yayi awon gaba dashi ta sauke ajiyar zuciya sedai har Lokacin hankalinta bai kwanta ba seda ta tabbatar Baccin sa yayi nisa sannan taɗan sami Nutsuwa Kuma lokacin Raɗaɗin ƙasanta ya dawo Fil amman da tashin hankali ya hana taji Bata iya Motsiba sabida daga ta Yunƙura zata Motsa ze ƙara janyota Jikinsa yana sakin ajiyar zuciya kamar ɗan da uwarsa ta Fita ta barshi agida ta dawo ta tarar yasha Kuka ya Ƙoshi shima haka ya koma mata har asubahi yaƙi sakinta duk kafaɗar ta ciwo Jikinta yayi tsami wiyanta ya Sanƙare sabida rashin Juyi.
Har aka tada sallah a masallaci bai iya tashi ba abin da ya bata mamaki Kenan itama baccin ne ya ɗauketa sabida kwanan datai tana gadin sa dan wani Irin tausayi ya bata dama ai babban Mutum kamar shi ze wuya ya rasa maƙiya dan abun da yayi ya bata tsoro.

A hankali Aliyu ya buɗe idanunshi da sukai masa nauyi sukai jajir Jin kansa yayi yay masa nauyi kamar an ɗaura dutse Yaji bakin sa babu ɗanɗano ko kaɗan da sauri ya miƙe Jin an tada sallah da toilet Ɗinta yay Using ya tsarkake kanshi ya Ɗauro alwala This is the first time dayay Missing jam'in asubahi a rayuwar shi.
Ya shinfiɗa darduma a saman carpet ya data sallah bayan ya saka jallabiyar shi ya jima yana addu'a acikin sujjadar shi.
Shidai baze ce komai ba akan fatima tinda matar shi ce ya Lumshe ido ta cika shi da mamaki ta kai shi wata ƙorama mai cike da ruwa mai sanyi Se yace ta shayar dashi ruwan mamaki lallai dukkan cikar halittar mace baga shekaru take ba a baiwarta take ada ashe kallon Kitse yake wa rogo Har Lokacin Jikinsa bai da ƙwari sabida zazzaɓin daya kwana yana yi sam abin yazo masa sama taka ne ba tare daya tanadi wannan ranar ba har rana ta fito yana ɗakin a zaune yana gadinta Allah yasa yayi wa Ƙofar Key abin da bai taɓa yiba kenan Zaman ɗakin mace Ko mami ita ke Binsa

Ƙarfe takwas daidai farha ta farka da addu'ar tashi daga bacci ta yunƙura da Bisimillah zata tashi Ina Cinya da Jiki suka ce lah inji balarabe, suka ƙi miƙuwa dan azabar da suka ci ta Cije
baki tana rintse ido adaidai nan Aliyu ya ɗago ya kalleta aka ci sa'a itama ta kallo inda yake ido suka zubawa juna ita ta soma zare nata sabida Kunyar da take ji tasa.
"Sannu kin tashi?"
Tai ƙasa da kanta bata ce komai ba har na tsayin mintina shima hakan ce ta kasance dan bai iya mata magana ba sabida bai san yadda ake rarrashin mace da bata baki ba.
"Kayi azkar ɗin safe?"
Abin da ta faɗa masa kenan.
Shaf shi mantawa yake da azkar sabida daya tashi uziri ɗauke masa hankali yake rabon da ya tsaya yayi azkar har ya manta Sabida uziri sallah ce wannan baya wasa da ita amman bayan ita baya tsayawa yayi azkar.
Ta kuma cewa.
"Ka daina wasa da azkar sabida faɗin Annabi ne addu'a takobin mumini ce akwai addu'oin da in kayi ƙaryar Mutum ko aljan, Sannan ka dinga yawan sadakar ruwa da Niyyar Allah yay maka tsari daga dukkan sharri sannan ka dinga yawan bawa mutane sadaka kana cewa su maka addu'a saboda yawun wani yafi naka a wajan Allah daga yace Allah yayi yin yake sabida akwai manyan bayin Allah wanda ya ɓoye su batare da ansan baiwar da yayi Musu ba, Nasan kai mai kyautatawa mutane ne wannan ne ma yasa Allah yake baka kariya sabida ta yuwu ma akwai bayin Allah da kake taimako batare daka sansu ba shiyasa aka ce kada ka raina kowa koka wulaƙanta shi, domin baka san baiwar da Allah yayi wa wani ba Amman lamarin ka ya bani tsoro Allah ya tsareka daga dukkan sharri"
Tunda ta soma magana ya zuba mata ido bako Ƙiftawa kuma adaidai Lokacin data furta azkar ya soma karantowa daka wanda tuni ya haddace shi tun yana yaro har ya kammala ya shafa.
"Allah yayi miki albarka ke kam wace Irin mutum ce, Na wahalar dake na baki karatun da baki taɓa shiga ajin sa ba amman Ba burinki ciwon da Kike ji ajikin kiba Burinki ki tunatar dani abin da ze kareni ya zame min alkairi da zaman lafiya a rayuwata wannan magana ta ƙara Miki Ƙima a idanuna Allah yayi Miki albarka"
Ta sunkuyar da kanta a ƙasa a yadda take jin wutar soyayyar shi A zuciyarta Komai ma zata iya sadaukar masa dan ya zama farin ciki gare shi.

Har ya Miƙe ya ɗagata daga saman gadon tunani take seda yakaita har Toilet sannan ya ajeta ya sunkuya yana taro ruwan zafi ya haɗa sosai A ƙaton bawon dake toilet ɗin.
"Oya shiga Ciki ki zauna naji ance haka ake yi"
Tawani narke Fuska tana kallon ruwan zafin dake Huci.
"Dafa zafi wallahi wannan zafi zeyi salon na ƙone"
Yayi wani kalar murmushi.
"Malama bafa a ƙonewa a wannan wajan Pls ki shiga kona danna ki"
Ta soma dira ƙafafunta kamar yadda yara keyi idan sun so rigima batai aune ba taji ya ɗagata cak ya zare skirt ɗin Jikinta ya dannata cikin ruwan yana cewa
"Wannan shine kwanciyar hankalina"
Runtse idanunta tayi tana jin yadda ruwan ke ratsa ta hannu tasa ta kare Ƙirjinta dan Lokacin babu kaya ajikinta.
Tsugunnawa yayi a gabanta ya zare hannun data kare Ƙirjin nata dashi, ya ɗora nashi hannun akan tudun ƙirjin nata a hankali yace.
"Gaba ɗaya ƴan gidana sunyi jajir sabida yadda na aikace su ko?"
Ya faɗi maganar da wani kalar salo mai kashe ma'abocin da aka wa shi a hankali taji hucin Numfashinsa adaidai dokin wuyanta kafin taji saukar Ɗumin bakin sa a saman Kirjin nata ya shiga sarrafawa kamar mayunwacin zakin daya sami nama.
Lumshe idanu tayi zaman bawon ya kusan gagararta Numfashi yake fitarwa sama sama ganin ze Loosing control ɗinshi ahankali tace.
"Wallahi ban gama warke ba so kake ka kashe ni"
Lokacin hawaye ya soma zarya a saman fuskarta ya ɗago kanshi a wahale gaba ɗaya idanunshi ya sauya kala.
"Zaki iya wankan?"
Ya faɗa a rarrabe da sauri ta ɗaga kanta alamar eh.
Ya tashi ya fita daga toilet ɗin yana rangaji Wankan tayi ta ɗauro alwala ta dafo bango ta fito ɗakin bata ganshi ba da alamun ya bar ɗakin gaba ɗaya a zaune tai salla dan wahala haka ta rarrafa ta koma gado sabida taga ya sauya zanin gadon taja bargo ta lulluɓa zazzaɓi da ciwon Jiki ne suka rufeta a lokacin ko ƙafarta ta kasa juyawa sabida azaba kamar ma bata shiga ruwan Ɗumin ba haka take ji tai kuka harta gode Allah kafin wahalallan bacci yayi awon gaba da ita.
_Umm Allah sarki ni kowa yana baccinsa a wannan lokacin niko na zubawa waya ido 1:22 na dare ina rubutu 😢 Allah ka ciyar damu da halak ɗinmu neman halak akwai wiya Allah ka bamu da guminmu kasa mu dogara dakai ka rabamu da bara ko maula a wajan wasun ka ya Rabbil Alamin_



*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma

Please Login or Register in order to submit comment