Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faɗi a banɗaki har ta yanke ta gabanta mukaje asibiti damuwata kar dai ya taɓa mata matanci likita yace ko da ya taɓa ba bu wata matsala ya kuma yi min bayani irin wanda Shamaki ɗin nan ya yi. To in kun kula da maganar likita kwalbar nan ta yanke wa yarinyar wannan yanar da ake magana to sai aure ya kai ta inda ake irin wannan al'adar ta ya zata wanke kanta?" Duk suka haɗa baki gurin cewa babu. Shamaki ya yi zugum yana tunanin amsar da Baby ta bashi, "Ni budurwa ce amma bani da wani tabbaci akan budurcina." Ya numfasa, daidai lokacin da Maman Iman ta ce "Ina ganin tun da yanzu duk mun yarda cewa Hajiya ta na kan gaskiya sai dai ɗan gyara kaɗan ta yaya zamu sha kan hakan?" Shamaki yace Yawwa an zo inda nake son a zo, gyara nake so ya kasance in nayi aure na yi kenan kamar yadda ku ke da mazajenku. Ba shakka ina son nima in zama cikakken mutum in kare mutuncina ku sani baya ga karewar Ubangiji matan da suke kawo kansu gurina da yanzu na canza layi na shiga bin matan banza tunda kuɗi suke buƙata ni kuma bani da matsalar kuɗi. Suka ce haka ne Allah ya ƙara karewa. Maman Umar ta ce "To ni a matsayi na na babba a cikin ku kuma wadda in aka samu kuskure a zaman nan laifin zai iya dawowa kai na ina son in baku dama ku kawo na ku shawarwarin sai in haɗa da nawa sai mu tunkari Hajiya. Sai dai amma ina son ku tuna wasu abubuwa kafin ku kawo shawara. Wacece Hajiyarmu? Ya kaifin basirarta yake? Kuma me zata iya amincewa dashi? Ina sauraronku mu fara da Maman Nana tunda ke ce mai bina sai mu gangara har zuwa Shi Shamakin namu.


*Alhamdulillah a nan na kawo ƙarshen free Pages, waɗanda basu biya ba sai suyi ƙoƙari su biya dan samun cigaban labarin,zaku turo ₦600 ta wannan account number 0700549935 Halima Abdullahi Access Bank a turo shaidar biya ta wannan number 08140004302 ko katin Mtn shima ta wannan number 08140004302*


🖊️🖊️🖊️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment