Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)

SAADATUBINTUABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

Bismillahirrahamanirrahim🤲🏼
AlhamduLillah am back again.
Free page1
*Kaduna state, Malali GRA Sani Sami Close.*
A hankali yake sakkowa daga kerarriyar matattakalar benen, kafafuwannan nasa fari karr kmr a lashe kai bakace ya taba taka kasa bama da kafafuwan nasa,. Yayinda lallausar hannunsa me kama da lambun farar Audiga yake rike da wayoyinsa guda biyu, daya kirar Samsung dayar kirar Iphone X. Yanada kudin daze rike wayar billions of naira , sbda shidin ba karamin me rufin asiri bane, ubangiji ya masa Arziki sosai fiye da tunanin me karatu, Arziki irin wanda ya gajesa a gun mahaifinsa Sarki jikan sarki. Kwata-kwata shi ba mutum bane da duniya ke gabansa, hasalima duniyar bata masa dadih, a kullum in zaka kalli fuskarsa Zakasan kawai rayuwa yake a duniya amma Sam bayajin dadinta, Daka kallesa dole Zakasan yana cikin Jarrabawar rayu. Sanye yake da wani danyen boil light ash color , irin ligt dinnan sosai. Boil din me sheki da tsantsi, dinkin riga da wando. anyi masa dinkinne irin na dattako, wato de dinkin manyan mutane, yayinda aka kewaye wuyar rikar jikin nasa da wani siririn aiki baki mara hayaniya, irin na manyan mutane. A yadda naga boil din nasa na sheki ya tabbatarmin da dolema zeyi tsananin tsada,. Kansa sanye da black din huta wadda tasha zanen aiki irin na zamani, aikin hannu ce hular ammafa irin wadda turawa sukayi Aikin danni ban taba ganin hula me kyau irin ta kansa ba. Lallausar fararen kafafuwansa sanye da black shoe me kyau dagani shoe din bame nauyi bane, Sam shi bayasan abubuwa masu nauyi shiyasa yana tsananin san boil yard ba kasafai ya fiye mu’amala da shadda ba sbda tana masa nauyi , Sam besan harkar hayaniya, saboda shi mutum ne da bayasan abinda ze takurasa, sbda yanada tsananin Jin zafi, a bedroom dinsa kusan AC uku garesa, manya-manya, baya iyayin bacci in AC be ratsashi ba, duk inda yake shiga akwai AC a gidansa, hatta da corridor dinsa akwai AC, Kitchen AC, toilet AC, matansa sam basa iya jimawa in suka shigo part dinsa sbda tsananin sanyi kai kace a cikin frij kake, ko a cikin ruwan teku. seshi din daya saba zama yake iya zama. Kuma ba wani jiki bane dashi, bashi da kiba kuma shi ba siriri bane, irin mazannan ne masu cikar zati da cika ido amma Sam bashi da kiba, sede yanada kirar karfafa,. launin fatarsa irin launin ruwan fari ne, ga farar fata ga Hutu AC to AC, Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un! Wayyo Kyau!! , jikinnan luwai-luwai, kamar ataba jini ya bulbulo!, tako ina a jikinsa luf-luf yake da Gashi musammanma hannayensa da kafafuwansa yanada Gashi zara-zara tamkar akama a kitsa.. Yanada tsananin kyau, kyaun da harshena baze iya misaltasa ba, dogo neshi sambal ba gargad’a, yanada Dara-daran idanuwa, luhu-luhu, yayinda idanuwan nasa suka kansance a kullum sanye cikin farin siririn glass, medical glass, sometimes be cika gani kwarai ba inba glass a idonsa, musammanma in da daddare. Yanada dogon hanci yayinda yakeda madaidaicin baki, yanada kasumba, madaidaiciya, bakaramin kyau kasumbar ta kara masa ba Ainun, ya d’an manyanta amma hakan be girgiza tsananin zallar madarar kyaunsa ba, kyaune ya hadu da Hutu da kudi. , a kallah ze Kai 50yrs. Amma Inba an gaya maka ba baka isa ka gano hakanba, shekarun nasa sun buya a cikin kyaunsa da hutun dake tattare dashi, kai inka gansa ka rantse da Allah cikakken balarabe ne, saboda kyaun nasa ya wuce shahara, kyaun nasa yayi ratsa-ratsa da imanina, bantaba ganin tsarin halitta irin nasa ba, lafiyayyen namiji azahiri ga cikar zati kai dagani dole zakasan inside zeyi girman jarumar. (BURA)

A hnkli ya gama sakkowa daga upstairs din. , yayin da cikin sassarfa yake tafiya amma inka kallesa zakasha a hankali yake tafiya yanada tsananin sauri, wato yanada zafin nama, ba kasafai ake iya binsa a jere ba in suna tafiya da mutane, sbda yanada sauri, abunka da dogon Namiji. Se zuba kamshi yakeyi, na perfumes dinsa masu tsananin tsada, yanasan kamshi, yana kashe kudi kwarai a kan turaruka sekace mace, in takaice muku yafi wata macenma San kamshi shifa Sam baya mu’amala da datti ko kazanta, yanada tsananin tsafta ta fitar hankali. A hankali ya sauke idanuwansa kasa ya kalli dankareren watch din dake manne a tsintsiyar lallausar tubus din hannunsa wanda ke cike da suma. dai-dai watch din hannun nasa ya buga karfe goma da minti asirin na safe,Adai-dai lokacin kuma wayarsa kirar samsung ta dau rurin bukatar agaji, Ya duba yaga lambar Dreva dinsa ne kuma babban Amininsa tin Tala-Tala Malam Abdullahi wanzan. Dagawa yayi ya kara a kunnensa, ba tare da yace komi ba. Daga cikin wayar aka fara magana “Ranka ya dade JAROOD har yanzu baka fito ba,,,Gashi Giwar sarki nata kirana..” (mahaifiyar Jarood kenan ita ake kira da giwar sarki) dan guntun numfashi yaja hadi da langwabar da Kai ya danyi jim for some seconds kana yace “Ganinan fitowa insha Allahu…” malam Abdullahi Dreva wato wanzan Yace cikin girmamawa “Allah fiddoka lafiya ranka ya dade, fari me farar Aniya dogo tsayuwarka tafi tsayuwar gajeru dubu, Allah ya ja ranka dan tsarki jikan sarki, yarima me jiran gado, tureka se Allah yayi, kai kainuwa ne ba a shukakaba sede akaga fitowarka…” wani guntun murmushi yayi , me dauke da siririn sauti, yayinda kirarin Wanzan ya bashi nishadi, ya jinjina kai kana Ya amsa da Amin daga bisani ya katse wayar. Direct ya nufa kofar dazata kaisa part din Hajiya Zulaihat wato uwar gidansa kenan ta Auren saurayi da budurwa Yana tafe yana bin ko ina da kallo a gidan, gidan ya tsaru iya tsaruwa, babu abinda babu a ciki na morewa rayuwa, komi na duniya ubangiji ya basa, sede yanaji a ransa Ina ma za a kwace komi na more rayuwa a bashi abu daya Rakk daya rasa a rayuwarsa, Wato martabarsa da kimarda ta d’ana miji, lokuta da dama shida kansa yanajin ya tsani kansa, Amma yazeyi da jarrabawa,.

Tsayawa yayi cak dai-dai tsakiyar babban falon hajiya Zulaihat. Ya juya ya kalli ko ina, komi yaji, kama daga kan kujerun falon zuwa komi da komi Army green ne and nude color, tako ina adon sarautane a falon nata. komi ya tsaru an narka Dukiya damkam a falon nata. Kallon ko ina yakeyi amma Sam hankalinsa be kam abinda yake kallo, kyakyawar zuciyarsa fal tunani tunani, nan take yaji wani siririn hawaye ya wanke masa kunci, cikin hanzarin ya zare glass din idonsa ya goge hawayen da hannunsa, hadi da saita kansa, yaja numfashi me tattare da rashin jin dadih a can kasan zuciyarsa. Ganin be ganta a falonba ya nufi bedroom dinta, daman yasan mawuyacine ya ganta a falo a wannan lokacin, yasan war haka time din bacci tane. A hankali ya tura handle din kofar bedroom din-nata yajisa a bude dan haka yasa Kai bakinsa dauke da sallama. Yana shiga Dakin beyi wata-wata ba ya kara Karfin Sanyin AC din dakin sbda ya masa kadan. tana jinsa tayi kmr batasanma ya shigo ba dayayi sallama ma Ciki-ciki hajiya Zulaihat dake kwance kan dankareren gadonta ta amsa,. Komi na dakin army green ne and nude color, Green ne favorite color din JAROOD, dan haka komi na gidan akwai green. Kasancewar dakin akwai haske kadan , hakan ya bawa JAROOD damar ganinta kwance. “Mace har mace …” ya fadi a ransa hadi da binta da manyan idanuwansa, masu kashe ruhi, da zukatan masu imani. Ta dago da kyar ta masa kallo daya ta dauke kai a zuciyarta tace “a zahiri kmr namiji nan ko duk a banza ba amfani, bura kamar lagwani a cikin kerosine,….” A hankali JAROOD cikin takunsa me fitar da Sirrin kyau ya karaso gefen gadon da take kwance ya zauna d’an nesa da ita, shi Sam baya zama kusa da mace sbda koya zauna kusa da ita bejin komi, Sam-Sam shifa wlhi bayajin sha’awar duk wata mace duk kuwa kyaunta da zatinta shi baya gani sam. Tinda uwarsa ta kawosa duniya be taba rike hannun diyya mace ba, inba hannun mahaifiyarsa ba. Tsurrr ya kara tsurawa hajiya Zulaihat din idanuwansa narkakku kmr na masu jin bacci, kallanta yakeyi Amma a kasan zuciyarsa yasan yana tausayin hajiya Zulaikha kuma yana santa, itadin tazama jurau a fagen rayuwarsa. Sam hajiya Zulaihat taki yadda ko ido ta hada dashi itafa gaba daya inta kallesa haushi yake bata, Gashi de ubangiji be ragesa da komi ba a zahiri, yanada cikar zatin daba Kowanne namiji keda irinsa ba, yanada tsananin kyau, kyaun da babu me irinsa a kaf nigeriannan. “nasha bacci kkyi ai?” Ya fadi cikin zazzakar muryarsa, har yanzu se binta yakeyi da kallo tako ina ba inda ubangiji ya rageta tanada manyan duwaiwuka ga manyan nonuwa tinjim tinjim, lintsin-lintsin, gata black beauty skin dinnan nata na Hutu se sheki yakeyi kmr tarwatsa a fresh water. dukda a kalla ta Kai 40yrs amma akwai danyen jini a jikinta kasancewar bata taba haihuwa ba, har yau bata taba sanin d’ana miji ba she’s still virgin durinnan rufe yake ruf. Sanye take da wasu danyen riga da wando pjames masu laushi da tsantsi na bacci , kaf halittar jikinta a bayyane take, duwaiwukannan kmr suyi magana dan girma, tanada shape over, Tana Cikin list din matannan da ake musu lakabi da mata masu Gantsarwa. Tanada manyan nonuwa harma sunso sufi duwaiwukanta girma. babu dan kwali ko hula akanta, hakan ya bani damar ganin sumar kanta. tanada suma madaidaiciya sede Sam baza ace da ita me suma ba, dai-dai na kitsawa take dashi. Tanada diri iya diri amma gaskiya bata da kyau sosai a fuskarta danma akwai kyaun Hutu daya gauraye da zallar kudi anci Ansha an tada Kai dame kyau. Cikin halin ko in kula irin ciki-cikinnan hajiya Zulaihat ta amsa da sassanyar muryarta “idona biyu, ko baccin dare ai ba wani dadih yakeminba balle intayinsa har in kai wannan lokacin…” ta karashe a hasale, Kai kace rufesa da duka zatayi. Ko kallan inda yake batayi ba, tanayin mgnr ta gyara kwanciyarta ta juya fuskarta gefe, ta bashi k’eya. Nannauyar Ajiyar zuciya ya sauke yana juya kalaman hajiya Zulaihat a zuciyarsa, yasan inda ta dosa sam baya neman Karin bayani. Ya kauda maganar dacewa. “Jiya da yau ranar girkikine meyasa bakiso dakina ba? Ko baki da lafiya ne?” Wannan Karan a hasale ta juyo ta watsa masa wani banzan kallo inside tanaji kmr ta tashi ta rufesa da mahaukacin dukan dase takaisa kasa sbda Azabar haushin da yake bata ya isa ya wuce tunani. “ banganeba JAROOD? Kmrya ? Lafiyata lau, kainede mara lafiya,,, innazo dakin naka mezan tsinana maka? Ko kawai jazama Kai wahala? Da daurawa Kai dawainiyya? Sekace Kana tsinanamin wani abun, burar taka ba Aiki takeyi, to mexan maka? Shaawata ba saukemin ita kakeyi ba, dan Allah malam ka kyaleni, Mtwsss! ” Ta karashe dajan guntun tsuki hadi da sake juyawa, sbda matsifar dake cinta a raima ta rasa wani irin bala’i zata masa ta huce. Sam JAROOD beji haushinta ba inda sabo ya saba, ita hajiya Zulaihat sam bata iya danne komi a ranta, kwata-kwata bata da hakuri, haka yake fama da ita a wannan shekarun, kusan 20yrs yau da Aurensu, ko yace tanada hakuri yanzu nede hakurin nata yake nema ya kare, ko yacema ya kare, domin kuwa yanada tabbacin akaf matan duniya baza a taba samun me hakurintaba da juriyarta, musamman yanda yake ganin matan nan na ynzu a hannu-hannu suke, ji suke kamar su wanken durin nasu su bada acı kyauta. Bashi da hakurin jure raini amma duk yana shanye na hajiya Zulaikha, sbda beda abinda ze biyata a duniya.
Mikewa yayi tsaye jiki ba laka zuciya ba ddh, idanuwansa sunyi narai-narai, ji yakeyi kmr ya daura hannu a Kai ya fasa ihu, inside azabar tukiki zuciyarsa keyi, wlhi abinda yake damunsa baze misaltuba. “Allah ya kyauta…” kawai yace kana ya sake cewa “pls kin samu damar shirya min break?” A hasale ta tashi zaune a tsakiyar Gadon tana fadin “break din me? Tabdijan lallaima! Toh wlhi Bazan iya ba! Bazan iya wahala ba nagaya maka JAROOD… na gaji, na bayama da nayi Allah ya bada lada. Wlhi ni ba yar aiki bace, inde bazaka iya cin abincin masu aiki ba ka barshi, gaskiya, wannan rashin Tausayin naka har Ina, look…” ta karashe Tana gyara zamanta sosai a tsakiyar gadon azabar matsifa nacinta,. Idanuwannan nata sun kuma qanqancewa ga jarabar Shaawah ga matsifa cike da idanuwan, magana takeyi amma durinta ta kasa ruwa kawai yakeyi na zallar shaawah. Jarood ya kara zuba mata ido, yana mamakin yadda ita komi na fada ne agurinta, ko mgnr arziki ya mata seta hasala ta hayayyako masa. idon ta zuba masa masu cike da zallar matsifar shaawah da bala’i kmr tana jiransa daman. Ta nunasa da yatsa se faman jijjiga takeyi yayinda rindim-rindim din nonuwanta ke up and down, daman ba bra jikinta. da ace lafiyayyen namiji ne ke tsaye a gabanta da dole seyaso ya kai musu matsa, sbda sun cika taf suna neman me latsasu, sun kasaita nonuwannata luguiguta kawai suke bukata, ga nipples din sun kuma mikewa sbda shaawar da take ciki, itafa kullum cikin shaawah take. A bangaren jarood kuwa ko kallo basu isheshiba sbda koya kalla bayajin komi, shifa tinda yake a duniyarnan kaf dinsa burarsa bata taba tashiba wai danyaga mace, kullum tananan kwacce luf a Cikin wando, ji yakeyi kmr ma ba burar a jikinsa se yaje wanka yake tunama gabansa na namiji ne. Hajiya Zulaihat taci gaba dacewa, tana mgna Tana lumshe kananun idanuwa na jarabar bukatar burar namiji a gindinta. “ bari kaji JAROOD Nifa wlhi-wlhi-wlhi bazan wahalar banza da hofi ba, ko sallah ai dan lada ake yinta. Nifa Billahillazi bari kaji jarood,? daga yau na sawwake girkinkan bazan karayiba a barma Hajiya Aisha ita taga zata iya ni nagaji, girkin banza, girkin daba abun Arziki, se tsiya da tsiyacewar Asara, se wahalar banza wahalar hofi, ba’a sosama mutum inda ke masa kaikayi, Nifa bari kaji jarood wlhi haushinka nakeji koson ganinka banayi pls and pls kabarni inji da abinda ke damuna...” lumshe ido jarood yayi sbda ya matukar Jin zafin wannan kalmarta ta wai batasan ganinsa! . Shi dande yanada juriya ne amma wlhi damuwar dake damunsa tafi ta-ta, Sam bayajin dadin yadda Gashi ga mace amma be iya mata komi, seya duba ya hangama yaga mata har biyu ya ajiye amma be iya musu komi. tin kafin ya bude idonsa taci gaba dacewa , daman bawai ta tsaya bane kawai ta numfasa ne. “Kai a rayuwarka Bakasan komi ba se sa Aikin banza, se bacci kmr kasaaa, ajema a gabanka baya Aiki kwata-kwata amace kake…aiko shafe shafe, da wasanni da gaban mace ta kawo kayi kou? Amma Sam baka iya ba,,,Bakasan yadda zaka shama mace gabanta ba?se wahalar banza, wahalar hofi aurenka Auren wahala, Auren matsifa Auren bala’i Auren jaza’i Auren mummunar kaddara, shekara ashirin ina cikin wannan jarrabawar, aikin bansa aikin hofi, zaman gidanka zaman Asara zaman bakin ciki, zaman da in yau na fadi na mutu bakin cikin gidanka ne ya kasheni…..aikin banza kawai, toh wlhi nagaji da zaman Aurennan se kace ina Auran yar uwata mace…aikin banza aikin hofi, girkin banza da hofi, bazanyi girkinba wanda nayi a baya ma Allah ya bani lada, nagaji , nagaji da Aikin banza aikin daba lada ba la’ada mtwsss! …” ta karashe Tana kuma jan tsuki, ta mike se ynzu naga tanada yar kiba, sannan gajera ce, sede fa akwai Kaya taf a jikinta na morewar rayuwar dana miji,. Tana mikewa direct ta nufa toilet cikin hanzari, sbda ta gaji da ganinsa, sannan wani qololon bakin ciki ya tokareta tasan in batayi kukaba baza taji sanyi a ranta ba, daman ita macece me saurin kuka. wlhi dabadan umarnin iyayena da tini ta rabu da wannan Auren bakin cikin na JAROOD, wasu lokutan ji takeyi kamarma ta gudu tabar gidan, taje wani guri inda baza Asan inda take ba ta Auri namiji me Lafiyayyiyar bura ya dinga lafta mata kota huce takaicin 20yrs datayi gindinta kumshe a pant, kullum cikinsa pad take ita bame period ba, sbda kawai azabar feelings dake damunta. Tana shiga toilet din tasa masa key, kawai tayi zaman dirshan a kasan toilet din ta fashe da wani irin kuka, ita kadai tasan me takeji, ba karamin cutuwa takeyi ba da Auren Jarood, gata irin matannan ne harijai masu tsananin bukatuwa, kullum se tayi mafarkin ta rabu da jarood ta auri namiji me lafiya.
Bayan shigarta toilet din. JAROOD dake tsaye yayi shiru, yana kallon gefe guda a dakin, almost 5yrs yana cikin wannan halin da ita, a fari ba haka takeba yanzune ta fara gajiya, kusan 15yrs lafiya sukayi shida ita, Tana ganin girmansa ynzuko ko girman nasama bata gani, sbda becinta. Inda sabo yaci ace yasaba da halin hajiya Zulaihat amma Sam ya kasa sabawa, wasu abubuwan nazuwa masa sabbi. Wasu irin hawaye masu azabar kuna tafasassu masu turiri suka fara safa da marwa akan kuncinsaaa!.,. A rana yanayin kuka fin a kirga musamman in Hajiya Zulaihat ce da girki, ita macece Wacce bata da juriya, bata controlling magana, Sam bata iya danne abinda ke ranta. A wasu lokutan jarood baya ganin lefinta, ai tayi hakuri, hakurima me tsanani, amma de yasan be kamata tadinga gaya masa irin wad’annan kalamanba, kodan darajar girmansa, a banza ya bata 10yrs. da’ace tasan irin kunar da kalamanta ke masa a zuciya data rage musu tsauri garesa. Shimafa abun na damunsa kuma bashi yasama kansa ba ubangijine ya jarabcesa badan yana soba, bashi da yadda zeyi sede hakuri, a kullum yana rokon ubangiji ya sassauta masa wannan jarabawar yasan insha Allahu ze samu sassauci komin Daren dadewa saboda ubangiji maji rokon bawansa ne. Yafi 5mint tsaye kmr mutum mutumi yana kwallah, kana ya ciro wani kyakyawan farin kyalle daga aljihunsa se kamshi yake zubawa ya goge hawayensa. Jiki ba laka ya juya zebar dakin hajiya Zulaihat ta fito daga toilet din bayan taci kuka ta koshi ta wanke fuskarta a zatonta zuwa ynzu ya fice a dakin shiyasa ta fito. Dai-dai yana shirin fita tabi bayansa da kallo, ta saki wani tsuki ciki-ciki, batasan meyasa ba inde tana ganinsa se tayita Jin bakin cikin dake sata dole tayita tsuki, itafa wallahi daza a bata abun bugu zata iya masa bugun tsiya. Dai-dai Ya kai hannunsa handle din kofar dakin yaji fitowarta a hankali ya juyo, ya zubo mata idanuwa, a kallo daya ya fahimci kuka tayi data shiga toilet din, besan meyasa ba yana tsananin Jin tausanta sbda tayi hakuri, hakuri me tsanani dashi ba duk mace bace zata jure, amma ita ta jure saboda umarnin iyaye, shiyasa be tabajin haushinta ba a kan duk kalamanta garesa, Ada batayi masa wadannan kalaman a shekaru biyar dinnan ne ta fara masa wannan kalaman yasan hakurinta ne ya kare, kuma Gashi ba yadda zeyi sbda wannan Auren nasa da ita rabuwarsa zeyi wahala. idon Zulaihat dana Jarood suka sarke cikin na juna, Zulaihat Tayi hanzarin dauke idonta a kansa sbda bata jurar kallonsa eyes to eyes duk rashin kunyarta, sbda idanuwansa nada tsananin kwarjini. , ta karasa drawer din bedside ta zauna ta daura kafa daya kan daya, tana karkada kafa. “Zan fita..” Cewar jarood da yayi mgnr a gajarce murya babu karsashi. “Ina ruwana da fitarka ko inada case da fitarkane ni zulaiha? Me fitar Taka zata tsinana min? Abu daya nasani, nagaji da ganinka a dakina na kosa ka ficemin a daki malam.. mara Amfani kawai!” Ta fadi Cikin tsiwa, tana wani yatsuna baki. Ba tare da JAROOD yace komi ba, amma kalmar ta, ta karshe ta bugesa, inda sabo yasaba. , ya juya ze bar dakin a karo na biyu, ubangiji ne kawai yasan me yakeji a zuciyarsa, samshi daman magana bata wani damesa ba, yanada miskilanci me tsanani irin na yayan gidan sarauta, sannan shi mutum ne me tsananin hakuri da danne abu a rai. “Uhm Daman ka dena wahalar da kanka a banza, dannasan bako Ina zakaje ba se gun neman magani…kayi hkri kawai ka dena wahalar banza saboda alamu ya nuna a haka zaka mutu…” jarood dake niyar fita ya tsinkayo muryar hajiya Zulaihat na fadin wannan kalaman, ba tare daya juyoba ya fice a dakin, wani dumi ya kuma lullubesa na zallar bakin ciki. Dabadan yanada karfin imaniba ya tabbatar da tini ya mutu da bakin cikin duniya. Direct ya nufa dayar kofar dazata kaisa part din hajiya Aisha jiki da zuciya ba laka. Tinda ya sako kansa babban falon hajiya aisha yaji wani kamshi me sanyaya zuciya ya cika masa hanci, se yaji kwatan bakin cikin daya kwaso a part din hajiya Zulaihat ya ragu a ransa. daman ita hajiya aisha yar kamshi ce ba’a rabata da turare ako wani lokaci, domin itadin

1 Comments On FIL'AZAL
avatar
nana-4-8

5 months ago

Reply

Mungode Allah ya qara basira

Please Login or Register in order to submit comment