Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tare da bude baki da niyar sakin ihu kawai ya hade bakinsu waje d’aya,sosai yake bata passionate French kiss abaki hannun sa d’aya kuma na kan breast dinta da yake shafawa a hankali har zuwa kan cibiyarta ,kafun ya kara sa hannu ya damki breast din da karfi ,launin idanuwansa na canzawa……

MASU COMMENT INA GODIYA SOSAI DA SOSAI🙌😍.

Sannan ina kara baku hakuri da canza tsarin update da nayi,kamar yadda na fada zan dawo yin update ranar Monday,Tuesday,Wednesday and Friday 🥹✍️

MSS LEE 💖
💖💖GIDAN AUNTY💖💖
(a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee 💖

PAID BOOK

mai bukatar gidan aunty complete yayi mun magana ta wannan number 07041879581.

BOOK 1📕

Page 35-36 💖

A hankali yake bin jikinta yana shafawa a hankali, har yanxu bakinsa na cikin nata sosai yake bata passionate kiss a baki,ganin hakan be masa ba yasa shi saka hannu daya tare da tallafo kanta, tun lokacin da taji ya rufe mata baki idanuwanta a kulle suke musamman yadda taji yana shafa mata wajan da yake mata kaikayi ,runtse idanuwanta tayi da karfi nunfashinta na fita jin wani abu na tashi a jikinta,ko kari take ta tashi a jikinsa amma ya ki ba ta damar hakan sai ma kara rungumeta dayayi,sosai yake tsotsan bakinta idanuwansa a kulle,tun yanayi a hankali ya fara da zafi zafi, kuka tasakar masa jin yadda bakinta yake mata zafi ga breast dinta da yake matsawa sosai suke mata zafi,yana jin kukan nata har cikin kunnensa amma ya kasa barin nata,ji yake kamar sautin kukan nata ne yake kara tun zurashi,hannu tasa tana dan bugun kirjinshi cikin rawar murya take furta “dady ,dady”, ganin ya sakar mata bakin, be motsa da ga yanda yake ba sannan be bude idanuwansa ba ,ballantana tasaran samun amsa,a hankali kuma ya kwanta a gefenta tare da janyota jikinsa tana jin yadda take futar da sautin kukan nata a hankali,lumshe idanuwansa da suka rine kawai yayi tare da tapping din bayanta a hankali.

➰➰➰➰➰➰➰➰➰

AMRAH

Haryanxu charting take ko tunanin yin sallolin da suka wuce ta batayi,ji tayi kafadarta na kaikayi, hannu ta sa da niyar susawa, sosai taji zafi susan da tayi har zata kara sharewa taji gefen cikinta shima na kaikayi,hannu tasa nan ma tana sosawa,ahankali jikinta ya soma mata kaikayi,tun tana sosawa cikin marmari har ta mike tsaye, karamar rigar da ke jikinta ta cire tare da cigaba da susan nata,wani zafin azaba taji cikin Sauri ta jefar da wayar hannunta tana cigaba da susar jikinta,tana cikin susar taji kamar an zaula Mata bulala a bayanta, da sauri ta kai hannu tana shafa wajan,bata an kara ba sai jin saukar wata bulalar tayi a jikinta,kara ta saki ga kaikayin da jikinta ke mata ga saukar dukan da take ji a jikinta lokaci daya ,kamar daga sama taji wata murya tana daka mata tsawa”keeeeee” da sauri amrah ta juyo tana zazzare idanuwa,wani saukar dukan ta kara ji a jikinta na azaba gashi har yanxu kaikayin be bar jikinta ba,kusan tsawan lokaci ana hakan kafun a tsaya ,fuskarta duk ta baci da hawaye da majina,gani tayi futulan dakin ya dauke gaba ki daya a tsorace ta mike tsaye tana faman kiran “aunty ,aunty kina ina”, saukar mari taji a fuskarta,wata gigitacciyar kara ta saki sabida azaban marin da taji,”dan Allah kuyi hakuri in na muku lefi,ku kuke ganin mu bamu muke ganin kuba” bata kammala maganar tata ba sabida saukar wani marin da taji a fuskarta, saurin dafe wajan tayi hawaye na zuba a idanuwanta, a firgice take taku ga kukan da ya rike mata makoshi,hanyar futa kawai take Nema a duhu duk da yadda take acikin halin tsoro, ji tayi an tale mata kafa bata Ankara ba kanta ya bugu da jikin gadon,kafarta ma ta daki gefen gado,karan azaba ta saki tana furta “Wayyo Allah ,nashiga uku “ tana cikin wannan kukan azabar wutar dakin ya dawo, sosai gefen bakin ta ya tashi ya kumbura lebenta, sosai mununta ya kara fitowa musamman yadda lebenta ya kunbura ya zama Kato ga azabar da kafarta take Mata, tana cikin wannan yanayin ne taji an turo kofar, da sauri ta dago idanuwanta tana furta “Aunty” ganin mutumin da har yau bata taba ganin fuskarsa ba a tsaye cikin shigarsa ta bakaken kaya,fuskarsa a kulle take kamar kullum , baka iya ganin komai na jikinsa, kulle kofar dakin yayi tare da fara takowa cikin dakin,ganin hakan yasa cikin sauri duk da radadin da take ji ta fara ta kawa baya, da Sauri kuma ta juya zata shiga ban daki,da mugun sauri mutuminnan ya cin mata tare da fusgota,beyi la a karayi da yadda taji rauni ba ya jefata kan gadon nata yana yowa kanta,kuka ta fashe masa dashi tare da nuna masa hanyar fita “ka fitan mun a daki,nice na kiraka toh ynxu bana bukata ka tafi ko kuma nayi maka ihu”,wata yar iskar dariya ya saki yana tafawa,be kulataba sai ma biyo ta da yayi gadan gadan ,a zabure ta mike zata kara guduwa ya cafkota ya jefa kan gadon ,hannu ya dauka tare da cinka mata mari, fashewa tayi da kuka tana faman bashi hakuri, be kulataba sai ma shinshinar wuyan ta da ya fara cikin mugunta ya damki kananun breast dinta yana matsawa kafun ya damki daya daga cikinsu yasa a baki,sosai yake tsotsan nipples din kamar wani mayun Waci dake jin yunwa, kara kaimi yayi wajan tsotsan nipples din nata cikin mugunta dayan hannunsa kuma na matsa dayan nipples din kafun ya mayar da hannun sa kan wandanta, hannu yasa ta cikin wandan nata yana shafa gabanta cikin mugunta ya zura 4 fingers a jiki yana wasa dasu da karfi,kuka ta fashe da shi tana Faman turesa, wani Gigitaccen marin ya kuma mata,kafun ya cire mata kayan jikinta, be da mu ba kawai ya Afkar mata da karfi karfi yake saduwa da ita yana gurnani,jin yadda ya dage ya buga mata gabanshi yasa take a Wajan ta suma, bai damu da yadda ta suman ma ya cigaba da aikin shi cike da mugunta , ya dau tsawan lokaci yana sheke a yarsa kafun ya Sauka a kanta yana cire condom din da ya saka, dogon tsaki ya ja tare da barin dakin ba tare da kallan ko inda take ba.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

YOLA

zazzaune suke cikin shigarsu ta kullum jajayan kaya, ko wannansu ya natsu cikin wata irin yare suke magana da alama muhimmiyar magana suke tattaunawa,sun dau kusan awa biyu suna tattaunawar kafun cikin lokaci daya su hada baki suna babbaka dariya tare da nufar wata doguwar kofa,sai da sukayi doguwar tafiya kafun suzo wani daki me bula bula, wasu Sangama sangama mutane suka sa su bude musu kofar kafun su ciga ciki,kusan mutane talatin ne a cikin dakin ko wannan su a kwance yake a galabaice ko motsun kirki basa iya wa sabida azabar yunwa da wahalar dasu da ake yi,bin mutanan dakin sukayi da kallo cikin izza kafun su sa a kawo musu wasu maza guda biyar, cikin kankanin lokaci kuwa aka fito da mazan nan ,ko wannansu a galabaice ko tsayuwa basayi sabida yadda suka galabaita.
Daya daga cikin sune ya kalli na gefensa tare da nuna wasu maza su biyu,wannan sune wanda za’a tafi dasu yau ko,jinjina masa kai mutumin yayi kafun ya komar da kallan sa kan sauran mazan guda uku daya ya sunkuyar da kansa. Cikin daga murya ya furta “wadannan kuna tunanin zasuyi mana aikin kamar yadda ya kamata “duk tsayawa sukai daga maganar da suke kafun su zubawa mazan idanu,”wata matace ta furta”ku daga mun waccan yaran” cikin cika umarni daya daga cikin samudawan nan ya dago da fuskar Wanda akace din,fuskarsa duk tayi duhu ga idanuwansa da suke a kulle ,sosai matar ta kallesa kafun ta furta”wannan shine Wanda abar kauna ta sa a killace sa kafun a yi aiki dashi ko,” cikin jinjina kai suka amsa mata, cikin daka tsawa matar tace ya bude idanuwansa ,”cikin galabaita ya bude idanuwansa da suka kankance. Cikin san tabbatarwa na kurawa Wanda aka daka wa tsawan ido, take a wajan zuciyata ta buga tsabar firgici, bakowa bane face TAHEER duk jikinsa taban duka.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧
➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰

A kwana a tashi ba wuya wajan Allah,yau kwana biyar kenan da tahee tayi loosing memory dinta, acikin dan lokacin nan ne kuma tahee ta gama period dinta batare da kowa ya gane ba sai king amma shi kansa yana mamakin yadda take gyara jikinta,idan ya tanbayeta kuma sai ta daga masa hannu alamar itama bata wani ba, da yawan lokuta tana nanike da dadynta,tun yana shareta har ya fara dan sakar mata fuska. A ban garan mutanan gidan kuwa har yanxu tahee taki sake musu, dama dama dada da take yawan janta a jiki bayan ita babu wajan wanda take zuwa sai zoya da take zuwa part din dadan. A dan lokacin nan kuwa sosai tahee ta gane amrah,sau da dama tana yawan kokarin cutar da ita amma cikin amincin Allah har yanxu batayi nasara ba.
A na cikin wannan yanayin abeey ya bada damar a fara hadawa tahee lefenta da duk wani abu da ake yiwa ya mace na auranta.

Sanye yake cikin wasu fararan kananan kaya ko fuskarsa ba a iya gani sosai sakamakon p-cap din dake kansa black colour ,dukda fuskarsa bata fito wa sosai bakaramun kyau kayan sukai masa ba , gefensa tahee ce a tsaye sai faman turo masa dan karamun bakin ta take ,”ni de zan bika” dafe goshinsa yayi yana kallanta,”banasan nana ta magana ,”langwabar masa da kai tayi tana niyar sakar masa kuka, girgiza mata kai yayi yana lumshe mata idanuwa , a hankali ya dan ware mata hannunsa , da sauri kuwa ta fada jikinsa tana kudun dunesa…

Masu comment ina Godiya

SHIN WANENE WANNAN MUTUMIN DA YAKE SHIGOWA DAKIN AMRAH!?.

WU WANNE MUTANAN YOLA !?

ME YA KAWO TAHEER HANNUN MUGAYAN MUTANAN NAN!?

WACECE ABAR KAUNA DA AKE YAWAN AMBATARTA!?.

💖💖💖



💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖💖
Duk karfin izzata(star lady )

Gidan aunty(mss Lee )

Sarki sameer( xeenat love)

Dara taci gida ( maman sayyid )

Baby( mhiz innocent )

Jini daya ( mrs bbk)

Ubanane ko kishiyarta ( meemarh)

Mss LEE💖🤌.

💖💖GIDAN AUNTY💖💖
(a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee 💖


💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖

PAID BOOK

MAI BUKATAR COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YAYI MUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 07041879581.


BOOK 1📕

Page 37-38 💖

Maso da fuskarsa yayi Daidai kunnanta kafun ya furta “banda rashin ji” da sauri ta gyada masa kai ,dago da ita yayi daga jikinsa kafun yayi mata kallo d’aya ya dauke kansa,Jan hannunta yayi ya zaunar da ita kan kujera kafun ya dakko magungunan ta, tana ganin magungunan ta fara kunkuni duk yana kallanta,Ballan magungunan yayi ya bata, kamar zatai kuka haka ta sha magungunan Sabida kallan da yayi mata, allura ya fara hadawa ,tana ganin alluran ta fara bunburi idanuwanta duk sun cika da kwalla, kallanta yayi kafin yayi magana tayi saurin cewa “ni bana san Allura”,be ce mata komai ya rike hannunta , da sauri ta mike zata gudu ya rike hannun nata kafun ya hade ransa , narai narai tayi masa da ido har kwallar data tara sun fara sauka, ce mata komai ba har yanxu ya dakko allurar,kuka kawai tahee ta fashe masa dashi, duk da Hakan be kyaleta ba sai da yayi mata allurar.Ta dade tana kuka be ce mata komai ba har sai da tagaji dan kanta ta fara ajiyar zuciya a hankali ,kofa ya nuna mata kafun ya furta “jeki wanke fuskanki”, cikin turo baki ta mike tare da barin wajan , ba’a dau dogon lokaci ba ta dawo idanuwanta har sun fara canzawa zuwa red colour . Har yanxu be kulataba sai ma nufar kofar fita da yayi,itama cikin sauri ta biyo bayansa sai faman kunburi take.
Direct part din dada suka nufa ,koda suka shiga ba kowa a falon sai su ihsan da basu dade da shigowa ba, ko wannan su shiga taitayinsu yayi musamman su amrah da ke binsa da mayataccen kallo kamar su hadi yeshi,har yar rige rigen gaishesa suke ,ba gaisuwar Wanda ya amsa acikinsu sai ma tanbayar da ya jefo musu cikin hade rai “ina da dada”har saurin hada baki suke wajan furta “sunje gaisuwa ne”, be kara cewa komai ba sai tahee da ya dan kalla ta kasan ido, har yanxu sai faman kunbure kunbure take , Taki yadda ta kalli kowa na cikin falon “ I will be back “ ya fada cikin kasa kasa da murya ,ko su da ke cikin falon babu Wanda ya jisa sai tahee data kara cuno baki, be kalli kowa na cikin falon ba ya fita ,ihsan ce ta kalli tahee tare da sakar mata murmushi,”kin tsaya a tsaye ,toh kizo ki zauna mana “ ko kallanta tahee batayi ba bare ta sa ran amsawa,kara maimaita maganar ihsan tayi, yanxun ma tahee bata kalleta ba sannan bata amsa mata maganar ba, cikin tsakanin jin haushi da tsantsan kishi amrah ta ja tsaki” aikin banza , kece ma kika tsaya kula wannan kaskantarciyar da bata da maraba da kazamar bola, ni naso ace ba iya kwakwalwar ce ta juyeba naso ace ta haukace shegiya dan gin mayu da alama ba haka kika bar muba,kuma wallahi ko ina so ko ba kyaso sea kin rabu da king danshi mallakinane,bata kammala zancan nata ba sumayya ta kalleta cikin jin haushin karshen zan centa wai malla kinta,dogon tsaki sumayya taja kafun ta furta “iska na wahalar da me kayan kara” tana kammala zancan ta tabar part din tana bin tahee da kallan tsana,ita dai har yanxu tahee tana tsaye kamar wacce aka dasa ,itama firdausi tashi tayi tabar part din batare da tace da kowa Uffan ba, falon yayi saura daga ihsan sai amrah da tahee ,tabe baki ihsan tayi kafun ta soma magana “ni bansan me ke damun ku ba wallahi tunda aure dai anriga an daura ai..” bata kammala zancan nata ba amrah ta zabura tana katseta cikin sauri,”tsaya tsaya, idan bazaki goyan mana baya ba ,bama bukatar bakinki a ciki” bude baki ihsan tayi da niyar yin magana taji wayarta na ringing , sunan mamy ne ya fito cikin wayar ,daga wa tayi tare da kara wayar a kunnanta,toh kawai tace kafun ta mike tsaye “zan dawo mamy na kira na “ tana gama fadar hakan ta bar wajan. Sosai wani farin ciki ya lullube amrah, ganin daga ita sai tahee,”dogon tsaki taja tare da mikewa tana bin tahee da wani matsiyacin kallo,kafun ta fara zagayeta tana tafa hannaye,TAHEE kuwa na tsayen ta har yanxu bata zauna ba sannan batayi wa kowa magana ba, bata ankaraba sai jin saukan mari tayi a fuskarta , da sauri ta dafe wajan da aka mare tan tare da dago fuskarta,amrah ce ta mare tan ,ta daga hannu da niyar kara marin nata tahee ta daddage ta tsinka mata marin itama, kara amrah ta saki sabida sosai taji zafin marin” ni kika Mara”,shareta tahee tayi tare da juyawa da niyar barin wajan , saurin fincuko tahee tayi baya,sosai kafarta daya ta bugu, itama taheen karar azaba ta saki cikin fitar hayyaci ta shake amrah,tare da gantsara mata cizo,sosai suka fara fada musamman tahee da idanuwanta suka rine,sosai take jibgar amrah kamar wacce aka aiko,suna cikin wannan rigimar king ya shigo falon ,da sauri ya daka musu tsawa,rabuwa sukai ko wannansu yana sauke nunfashi sabanin amrah dake sauke nunfashin wahala,”me ya faru” ya tanbayesu cikin daka tsawa,”mari na tayi” tahee ta furta tana nuna ban garan fuskar da amrah ta mareta ,cikin rawar murya amrah ta furta “karya take mun,rashin kunya ta zo tana mun dan nace ta zauna”, ganin irin kallan da king ya jefa mata,bude baki tahee ta yi da niyar magana ya daka mata tsawa,”bata hakuri” da sauri ta dago idanuwanta ,cikin rawan murya ta furta” mari na tayi fa”, Kallan da ya jefa mata ne yasa tayi shiru tana sauke idanuwanta, “kiyi hakuri” ta furta kawai tare da juyawa , hawayen da suka zubo mata ta share tare da soma tafiya cikin din gishi, dan kallanta yayi ganin tana dingishi har ta fice da ga falan kafun ya mayar da kallan sa yayi kan amrah dake faman sakin murmushin jin dadi,tana cikin dogon tunanin da ta fada taji saukar mari a fuskarta , sosai marin ya shigeta ,bata gama dawowa ba ya shako wuyan ta ,ganin hakan be masa ba yasa ya murde mata hannu da karfin gaske kamar me shirin karya hannun kafun ,kara amrah ta saki cikin azaba ta soma bashi hakuri,guntun tsaki yaja kafun yayi wulli da ita yana binta da kallan tsana kafun ya soma magana cikin kausashshiyar murya “daga yau ,idan kika kuskura hannunki ya kara taba ko gashinta ne ,hmm” ya karasa tare da jinjina kai kadan yana taunar lips, ko inda take be kalla ba yayi hanyar barin falon, amrah kuwa sabida azabar da takeji da bakin ciki yasa kukan da take ma ya dauke duka sai kukan zuciya da ta fara tana faman tsinewa tahee .

Yana fita daga part din yaci karo dasu dadan suna kokarin shiga part din,TAHEE na rike da hannunta,sai hawayen da take sharewa, ganin king ya fito daga part dinta yasa tayi saurin kallansa “Yawwa kwanda da Allah yasa na ganka,ga tanan sai faman kuka take mun na mata tanbayar duniya tace mun faduwa tayi sai ka lallashi kayarka,dan bazan iya ba ,ka dauketa ku tafi”, ta kasan ido ya dan kalli taheen gefen fuskarta har ya danyi ja,kafun yace komai tahee tayi saurin cewa “ ni zan zauna a wajan ki” ba dada ba hatta king sai da ya dago idanuwansa ya kalleta ganin yadda ta hade ranta lokaci d’aya,”kikace me” dada ta tanbaya cikin mamaki ,sau da dama in dada tace tazauna bata zama shiyasa abun yayi mugun bata mamaki” zan zauna a wajanki” ta kara fada har yanxu bata kalli inda dadyn nata yake ba,washe baki dada tayi cikin farin ciki” oh Allah na ,yau de tahura zata yini dani ,Allah na gode ma “,ta karasa tana kamo hannun tahee sai faman zabga mata murmushi take, dan tabe baki king yayi ba tare da ya ce musu komai ba ya soma tafiya,kallansa dada tayi “Kai de bakin halinka yayi yawa,yanxu matar taka ma bazaka ce mata ka tafi ba tunda ni ka rainani “, dan tabe bakinsa yayi kadan kafun ya kalli yadda taheen take danyin dingishin kadan kadan,harta shige part din dada,har yanxu kuma bata kalli dadyn nata ba, mai da kallansa king yayi kan dada kafun yace “toh matata sai na dawo “ ya na kammala zancan nasa ya bar wajan, rike baki dada tayi tana bin bayansa da kallo kafun ta furta” shi wannan Auran dan iska ma ya Mayar dashi ,wacece matar tasa” ganin ba me bata amsa yasa tabi bayan tahuran itama.

A kofar shiga taci karo da amrah, tana ganin ta ,ta kara hade ranta ,tare da shigewa cikin falon,itama amrah binta tayi da kallan tsana kafun ta wuce tana cizon yasa.kan doguwar 3sitter tahee ta kwanta tana buye fuskar tata kafun ta fashe da kuka kasa kasa, a haka dada ta shigo ta sameta, ganin yadda ta rufe fuskar tata yasa dada tayi tunanin bacci ne ya dauke ta”ke kuma tahura haka ake ai da kin wuce daki kinyi baccinki” tana kammala zan can ta tayi hanyar zuwa dakinta. Har yanxun tana kwancan tana kukanta har bacci ya dauketa a hakan .

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

YOLA
Sosai ya jigata in ba kallan kurinla kayi masa ba ,ba Lalle ne ka gane saba, jikinsa duk ya saki sabida azabar wahalar da yasha, tsaki daya daga cikin mutanan ya saki kafun ya kalli Wanda ya dago da fuskar taheen,fatan dai kullum kuna basu hotan da ya kamata, cikin wata murmuya Mara dadi ya amsa mata,jinjina kai sukayi alamar gamsuwa kafun daya daga cikinsu ta furta ,a kara ninka musu hotan kamar yadda aka saba, ka tabbatar kana da ido a kansu ,duk Wanda yayi kokarin guduwa kuma ka harbe mun kansa ka ciro mun kwakwalwarsa,sosai matasan suka firgita da jin kalamanta, ko karfin motsa jikin su basu dashi balantana su rokesu,saukar bulala suka fara ji ,tun basa kokwarin guda har suka mike cikin a baza ,kafun a mayar dasu cikin kurkukun, kyalkyalewa da dariya mutanan sukai daya daga cikin mutanan ce ta furta “amma ni yarancan ya tayar mu da jikina ,dole na biya biyan bukatata kafun ya bar nan wajan,kara sakin wata yar iskar dariya sukai gaba ki dayan su , ta kusa da Itace ta kalleta ,”ni kuma ya zakiyi dani ,kinsan ke tawa ce ko” shafa mata fuska tayi kafun ta sakar mata kiss agaban mutanan,saurin rungume juna sukai kafun su bar wajan, haka ko wannan su ya rike hannun partner dinsa suka bar wajan.

Cikin dakin da aka maidasu,cike yake da maza sosai aciki kowa ka kallesa a galabaice yake ,gashi ba daman yiwa juna magana, shima taheer yana rabe daga can gefe duk an tuttureshi,a boye yake share hawayan da yake zubo masa ,zuciyar sa fal tunanin oumman sa da tahee,kullum tunanin sa a Wana hali suke ciki yanxu..

➰➰➰➰➰➰➰➰➰

KANO
A cikin dan lokacin nan da tayi da mutanan gidan sosai suka saba musamman Khaleed da zahra, alhaji kabeer ne kawai bata haduwa dashi,har mamakin yadda su zahra suka sake da oumman yake amma har yanxu be ce mata komai ba akanta ko yayanta da suka bata .

Bayan idar da sallanta sosai take yiwa yayanta addua musamman taheer da batasan halin da yake ciki ba , tana adduar tana share hawayen da suke zubo mata,sosai tunanin taheer dinta yake mata yawo a zuci ko a Wana hali d’anta yake ciki, ya zama dole ta koma bunkure ko ya dawo yana nemanta itama , wannan tunanin yasa ta mike sanye da hijab dinta duk da kasancewar bata da kudin motar da zata koma haka tafito falan , da sauri zahra ta mike tare da nufota “oumma sannu da fitowa, yanxu nake shirin zuwa wajanki, ga waje ki zauna kinji”dan girgiza Mata kai oumma tayi “zan koma bunkure ko zanga taheer “da Sauri zahra ta rike hannunta “To zan biki oumma “ girgiza mata kai oumma tayi , hawayene suka fara taruwa a idanuwan zahra “toh oumma ki zauna tare da mu dan Allah”, share mata hawayen da ta fara oumma tayi kafun ta furta “kiyi hakuri zahra” sosai zahra ta fashe mata da kuka gwanin ban tausayi dan ganin oumma take tamkar oummanta data rasa ,ganin yadda zahran take kuka yasa oumma kwata kwata bataji dadin abunda tace matan ba, suna tsaye a wajan shima Khaleed ya shigo falon, ganin yadda zahra tke kuka yasa ya karaso wajan ta yana tanbayarta ,fadawa jikinsa tayi sosai ta kara fashewa da kuka “yaya!! zata tafi ta barmu kace ta tafi dani kaji” ta karashe zancen nata da fashewa da wani saban kukan.shima kallonta Khaleed yayi” oumma dan Allah ki zauna damu, muna jinki kamar momma din mu da muka rasa” ga baki d’ayan su sun sakar wa oumma lakar jikinta,sosai tausayinsu ya kamata amma tasan ya zaman mata dole tunda ba a halinsu bace.”Assalamu Alaikum “ sallamar alhaji kabeer ta karade kunnuwansu, da gudu kuwa zahra ta nufeshi tana sakar masa kuka shima ,cikin matsanan damuwa ya kalleta ,”auta me akai miki” abunda ta fadawa Khaleed shi ta fadawa dadyn nata, share mata hawayen fuskarta yayi “shikenan dena kuka auta ,zomu karasa ciki”, murmushin jin dadi ta saki jin abinda yace mata,kama hannunta yayi suka shigo falan kafun ya kalli oumma shima,” oumma dan Allah ki zauna damu” ya furta yana kallan fuskarta ,ba zahra ba hatta Khaleed sai da ya murmusa ganin yadda dadyn nasu yayi,suma hade hannayensu sukayi kamar yadda dadyn nasu yayi, sun kuyar da Kai oumma tayi duk tana jinta a takure , fahimtar hakan yasa dady yace duk su zauna, samun waje sukai gabaki dayan su, cikin serous Tone dady ya soma magana,”na da anbincika mun garin naku kamar yadda kika bamu labari, har yanxu ba a ga taheer ba amma jami’ai suna kan bincikensu har yanxu”cikin sauri oumma ta share kwallar dataji tana kokarin zubo mata, cigaba da magana dady yayi”ko wana dan Adam da tashi kaddarar, sannan

Please Login or Register in order to submit comment