Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga ƙirjinsa "Malama lafiya za ki wani manne min a jiki? bayan na ga inda ki ka fito yanzu"

Rikitattun idanunta ta ɗago "Kaima ka san abin da ya faru da ni ne?"


Najmeer ta faɗa muryarta na sarƙewa.


"Me ya faru da ke?"



Kasa bashi amsa ta yi sai kawai ta cigaba da tafiya, hannunta ya kuma riƙowa tare da faɗin "Ke tsaya ina zuwa haka? da alama kin yi shaye-shaye a Clup ɗin da ki ka tafi mu je na kaiki gida kafin mota ta kaɗe ki a hanya"


"Bana buƙatar taimakonka" Najmeer ta faɗa cikin wata irin muryar da ta firgita shi, duk da cewar ya ji tsoro amma hakan be hana shi haɗe fuska gami da watsa mata mayatattun idanuwansa ba, da sauri ta sunne kai dan ƙwarjinin da ya yi mata.


Mota ya nufa da ita tana cijewa har ya shigar da ita a gaba.


Kasancewar yau ba Dogarai ne ya sa shi ke jan motar da kansa, tun da suka fara tafiya Najmeer ta kasa cewa komi haka shima Prince har suka iso ƙofar gidan, ganin bata da niyar fita ne ya sa shi fitowa ya janyowa waje, da mamaki ya ga ta nufi wata hanyar ba tare da ta shiga gidan ba, "Na shiga uku wai me ke damun wannan yarinyar ne?"


"Ya faɗa a hasale.


Bayanta ya bi da sauri ya riƙota "Ina zuwa kuma ga gidanku can"


"Mun canja gida na ɗan wani lokacin" Najmeer ta faɗa tana mai rufe ido alamun jiri na ɗibarta, ganin haka ya sa Prince faɗin "Faɗa min addrees ɗin sai na kai ki"

Da ƙyar ta iya ƙarasa faɗa masa tana gamawa ta zube jikinsa a sume, cikin tashin hankali ya rungumota jikinsa yana istigfari, a bayan mota ya kwantar da ita sannan ya nufi gidan da ta faɗa masa, kasancewar akwai number a gidan ne ya sa be bashi wahala ba, horn ya yi gate man ya buɗe masa.


A harabar gida ya tarar da su Mamu da Meera a tsaye kamar masu jiran sadaka, ba tare da ya kallesu ba ya fito da Najmeer kwance kan ƙirjinsa, Meera ce ta yi masa jagora har room ɗinsu, Mamu sai kuka take tana faɗin an kashe mata jikanya hankalinsu ya kwanta.


Shi dai Prince be amsa mata ba dan ya san maganarsa zai sa Mamu ta zage shi tassss.





*Wai waye ya turo neman auren Najmeer?*

*Wacece wannan Zakanyar?*

*Menene dalilin da ya sa Najmeer ke canja halitta?*

*Waye Prince?*

*Ya zaman Najmeer zai kasance a gidansu Sultan?*

*Meyesa Sultan ke zama Kada?*

*Menene dalilin da ya sa suke son kashe Najmeer?*

*Sultan, Junaid, Prince, a cikinsu waye zai auri Najmeer*

*Wanne mataki Najmeer zata ɗauka saboda zargin cewa Sultan ya lalata mata rayuwa?*

*Ya Mom zata yi idan su Najmeer suka dawo gidansu da zama?*


*Me ku ke ganin zai faru idan har Sultan Junaid da Mom suka gane cewar Najmeer ce ƴar fashin da ta zo gidansu kuma wadda Dad ya mayar a matsayin ƴarsa?*



*Duk amsoshin wannnan tambayar tana cikin cigaban littafin Shalelen Alhazawa, idan kuna buƙatar sanin abin da zai faru sai ku biya 500 kacal domin karanta wannan littafi me tattare da nishaɗi da kuma ban al'ajabi. Alhamdulillah Allah abin godiya a nan na kawo ƙarshen free pages na littafin Shalelen Alhazawa, duk me buƙatar cigabansa akwai account number a saman page ɗinnan tare da number ta shaidar biya, thank you all*

+234 816 821 0896



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment