Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[2/23, 2:44 PM] Chuchu👻: ˙˚ʚ _*ZAMAN DADIRO*_ ɞ˚˙


Na...
Oum Aphnan
09065990265

Littafin Kudi ne, zaki biya ta asusun bank dina
9065990265
Mohammed Hassana
Opay
Regular 500₦
VIP 1000₦

Bismillahir rahmnir rahim
*002*
_______
_Littafin nan is Horny🍌, Don Allah in mijinki bayi kusa karma ki karanta, 'Yan mata na Hutassheku karku karanta kuma Allah ya aurar daku🥰_

______
"Ke Bani balance din mana"
Wani mugun Harara Zainab ta banka ma Abubakar
"Yaya meye haka daga dawowa na ko hutawa banyi ba wai in baka balance, to sai dare "
"Innalillahi, zainabu ke wata irin mace ce? Ina rike da keke napep dina salin alin kin hanani tukawa kin ce ke zaki ringa jan keken in anga keken mace ce anfi ciniki, kuma gayinan naga kudi cunkus a hannunki, yanzu nace ki Bani kudi in samu inci abinci kin ce balance sai da daddare wannan ba mugunta bane? "
"Yaya Habu ni ka daina mun ihu, wannan kudin da ka gani fetur zan zuba , ku daga zaran kunga mutum ya dawo gida ya huta yaci abinci sai tambayan kudi, to bazan bayar ba faƙat!" Ta ƙare magana tana cire buturan gaban polo shirt dinta da yaji baƙin mai, ta zura duk kuɗin a brazier.

"Au anan wajen kika saka don kinsan bazan iya amsa ba? To wallahi danneki zan yi in ciro bari ki gani"
Ya yunkura da gudu yabi ta, aikuwa da gudu ta falfala "Na rantse in na baka lazza ta cini"
**
Wanene Zainabu?
Zainabu ƴar asalin ƙauyen Dakace dake hanyar Zaria Yarinya ce budurwa ƴar kimanin shekaru 21 , Baban Zainab Allah yayi masa rasuwa tun Zainab nada shekaru biyu a duniya, A don haka mahaifiyar Zainab bayan ta gama takaba ta sauya sabon aure a wani ƙauyen dake gaba da garinsu Zainaba, taso tafiya da dije amma yayar babanta yace fafur ƴan gidansu bazasuyi agolanci ba. Babu yanda Uwar zatayi illah ta dangana tana binta da addu'a a duk inda take.
Girman Zainaba cike yake da tarin kalubale, kasantuwar tarbiyya ba tsakanin uwa da uba ba, tayi makarantar allonta har sauka, tayi primary dinta a LEA Dakace, tana gamawa ta zarce GSS Dakace ta cigaba da karatun gaba da firamare dinta , Zainab yarinya ce mai zuciyar neman na kanta amma fa ƴar bala'i ce masifaffa, bata taba zuwa makaranta ba kayan sana'a ba, In firifet suka kwace in an tashi makaranta ayi dambe, duk yawancin sa'oin Zainaba sunyi aure amma Zainaba kamar me aljanu da maza sun zo zata kore su, don yaron da yazo sonta na karshe malaminsu ne kwafa, Ashe dan iska ne suna zance a filin dannin karan gidansu zai tafi sai cewa yayi Zainaba ko ɗan Kiss din nan ki ɗanyi mun na masoya mana, aikuwa tace jirani, sai gata ta dawo da shirgegen icce ta bishi karce, da kyar ya sha, ana kuwa tambayar ta me ya haɗa su nan ta feshe ma mutan tsakar gida jawabi.
Daga wannan lokacin zuwa makaranta ya gagari Zainaba saboda malamin ya sa mata tsama a makarantar dukda tana SS3 ne first term amma dole ta jingine makaranta a gefe ta koma soya dankali da awara me Sos.
Ayuba yaron me gari yazo ya danni awara na 300₦ ya gudu bai bata kudi ba, ta wanke kafa tas ta je tayi ma mai gari tijarah, sanann ta Daura da masa gargadin duk inda sukayi ido hudu da ayuba sai ta zubar masa da jini, saita barshi a kwance sai an kashe masa kudi a asibiti ninkin ba ninkin kudinta,.
Don haka ko a biya ta kudinta ko aga rashin mutuncinta....

Hankalin mai gari ya baci, a gefe guda ta sallaɗa masa tsoron ta nan ya fara fuffuka yana kumfar baki
"Ki kashe shi kinji ko? Ke zaki ƙaraci rayuwar ki a gidan ƙiri² (Prison) Kuma dai ina mune dattawan garin nan ko? To maga Anzo neman shaidan auren ki, saidai ki yi ta zama a haka... Fitsararriya"
(Bare with me lovelies💖ƴan Niger sunce in rage sa Turanci, Hausa dandaɓas😆)
Ana tsaka da wannan lamarin ne Yaya Habu ya dawo garin wanda yake kwazin din ZainabaZainaba.
Habu Driver ne yana jan wata Madam ce a garin Kaduna zuwa office in ta tashi aiki yaje ya dauko ta, sannan a gidan da yake haya yana da keke napep dinsa in ya dawo aiki zai tafi tukin keke napep ya samo ƴan canjin sa.
Akwai mutunci da shakuwa tsakanin Zainaba da Habu, don haka Habu yayi nufin daukan ta su koma Kaduna da zama sai ya sa ta makaranta a can in ta samu miji tayi aure an huta da yawan masifa tunda garin Dakace dai yayi ma Zainaba zafi tayi fada da kowa kowa hantaarar ta yake....

Wannan shine mafarin zaman Zainaba a wajen Habu, amma kuma daga bisani ta fara ɗanɗana masa baƙin halinta.....
Riga da wando take sawa kamar namiji da p_cap ta shiga tashan kawo ana damben neman fasinja da ita, kowa ya ganta mace ana son hawa keken ta, gashi Zainaba bata daukan kazami a keken ta bata daukan mata masu goyo, in ta dauke ka iya fesfes Dinka iya tsadar kudinka, daga Kano road zuwa cikin gari zata iya mirje ido tace dubu biyu, maza saidai suyi dariya su bata kudin, in kuwa ta kannafa ma mata ƴan Kasu tsada suka nema turzawa sai ta kashe keken tace su fito a daku in ta ji wuya ta rage masu, tsira suke da mutuncinsu su bata kudin su shige makaranta.
Wannan Kenan.


_Cigaban Labari_



TALLA***
https://chat.whatsapp.com/Kkd4eh70znQJdiYQdZVaJ0


Kinaso ki kasance mace ta musamman a gurin mijinki?? Kinaso ki zama abun alfahati agun mijinki, kinaso kisan ma'anar mallaka ta gaskiya ta hanyar soyayya da gyaran jiki babu boka babu malam ??ki naso kisan dadinda isashiyar mace takeji?? Hmm mi shiga wannan group domin samun sirruka da hanyoyin janyo ra'ayin miji babu boka babu malan


Domin neman shawara ko qarin bayani ki kira
090 3484 6526
08035848755
[2/23, 2:44 PM] Chuchu👻: ˙˚ʚ _*ZAMAN DADIRO*_ ɞ˚˙


Na...
Oum Aphnan
09065990265

Littafin Kudi ne, zaki biya ta asusun bank dina
9065990265
Mohammed Hassana
Opay
Regular 500₦
VIP 1000₦

Bismillahir rahmnir rahim
*004*
_______
_Littafin nan is Horny🍌, Don Allah in mijinki bayi kusa karma ki karanta, 'Yan mata na Hutassheku karku karanta kuma Allah ya aurar daku🥰_

_______
"Babaa... Kai wai wani irin mutum ne, yanzu fa mun fara girma shekaru 34 is not funny, ya kamata mu ajiye iyali haka nan, mu rage wannan iskancin da ƙwaƙule ƴaƴan Jama'a"
Farhaan Dallara ma Adnan harara yayi ya dauki bottle din drinks din gabansa yana screwing din murfin don ya buɗe .
"Malam yau zaka shiga gasar cin durin ko kaji tsoro? "
Adnan murmushi yayi "Bros kai ka sani ni namijin duniya ne,ina kula da lafiyar marata so bana haufin ko mata nawa za'a kawo mun duk sai na iya fucking dinsu ban gaji ba"
"Ka kai ni? "
"Shiyasa yau Nike so a kure Capacity Dinka farhaan, safe Ci rana ci dare ci, kai baka gajiya ne? Baka taba 5hours baka ci mace ba... "
"Yes saboda ni lafiyayye ne, so karka sake mun maganar aure ina da kudi na ,da zanje in dauko kowacce irin high value woman ce,in ci ta in biya ta shikenan me zai sa sai nayi aure? Sanin kanka ne akwai mutanen da suke zuwa duniya su rayu basuyi aure ba,to ni ina cikinsu..."
"Aiko dai aure rahama ne, ko banza iyayen mu sayi alfahari damu in sun ga ƴan jikokin su ta wajen mu, shiyasa ma ni kaga muna daidaitawa da farida Aurenta zan yi sai dai in ƙyale muku barikin mu je can mu yini mu kwana mu tashi muna cin juna ana bamu lada"

"Adnan kana yin wani abu kamar ba Dr ba? Indai don yara ne tuni na samo Plan, nayi magana da Dr Murja kasan duk ƴan gidansu kyawawan Larabawa ne,half cast.So,zan kai mata sperm dina , Ta samo mun yarinyar wanta yanzu haka tana karatu a Qatar za'a yi aiki gobe ko jibi in tazo kasar nan a dure mata maniyyi dina a cikinta sai ta koma Qatar din silently tayi mun goyon cikin in ta haife ta Bani Ɗana....kuma kasan nawa kacal na bata? Dala miliyon biyar. "
Dafe kai Adnan yayi saboda takaici, kuma me ya tuna sai ya fashe da dariya.

"Farhaan ka manta daga gidan da ka fito ko? Wai kai bariki ya take so tayi da kai ne? To yaron nan bayi da maraba da shege, kuma waye zai rainesa?Gaskiya Boko ta cutar da kai Farhaan sam ka manta da Addinin ka"

"Wannan ra'ayi na ne ba naka ba, and duk duniya ba wanda na faɗa mawa sai kai wallahi in maganar nan ya koma gida to kai ne"

Ya buɗe baki sai magana ya jiyo wani irin ƙamshin turare mai gigitarwa.
Najwa ce su uku da kawayen ta itace a tsakiya cikin wani irin riga kamar ba ƴaƴan musulmai ba, tunda suka shigo reception din Royal tropicana ɗin, watsatsun attajiran maza suke binsu da ido kowa ransa ya biya ya kosa yaga inda zasu zauna yaje ya toaster su.

Farhaan tunda ya kalle su sau daya ya kautar da kai yana shafa wayarsa tamkar ba'a tafi da imaninsa ba
Saman kansa Najwah taje ta rungume kansa tana goga masa manyan nonuwanta a fatan wuyan sa
"My Love baka ganni ba? "
"Mu je ɗaki" Abinda yace mata kenan ya ja hannunta zuwa ɗakin da suka kama, ya bar Adnan tare da sauran matan suna bin su a baya.

****

_Zainaba_
Zainab Yau tunda ta dawo aiki ta kasa sukuni, ƙaiƙayi ya dameta a PV area dinta, hannu bibbiyu take sawa a wando tana susa, tun tana yi a ɗakinta yanzu abu yayi ƙarfi a gaban kowa taji kaikayin sai ta sosa, bata sanin ma tana yi.
Abubakar yana shigowa gidan bayan Isha'i hannunsa rike da soyayyan doya da kwai ya kawo mata, yayi kociɓis da ita a bakin kofar ɗakinta tayi rashe rashe hannu bibiyu a cikin wando tana faman susa tsabagen daɗi sai marau marau take da ido, ko ganin sa ma bata yi.
Rafka salati Habu yayi gami da kwala kiran sunanta
Daga sama taji ya kira ta da ƙarfi, ai firgigit tayi gami da zame hannu a wando.
"Na shiga uku Zainabu ni zaki jawa masifa? Iyayen mu sun Bani amanar ki, Ashe kudin da Kike samowa kike facaka ashe bin maza kike yi? "

Duddulo ido tayi cikin mamaki, amma tsiwanta sai ya ɓoye mamakin
"Aah ba maza Nike bi ba mata... " Mako mata ledan doya da kwan yayi a fuska "Ke Don uban ki ni Nike magana kike maida ma baƙar magana? "
Kunkunai ta kama yi, tana marmatse cinyoyinta kamar me jin fitsari ta kosa ya tafi ta cigaba da sosawa.
"To kaine wai bin maza ka taba ganin wani yace yana so na? "
"To ina kika dibo infection? "
"Kaji wani rainin wayo dai! Gidan haya da muke dakuna fululu bayi guda ɗaya ta yaya ba zan samu ba, ko an fada maka jikinmu ba'a bude yake ba? Kasan kokarin da nikeyine akan wannan ciwon? To yanzu a tsaye ma Nike fitsari ko naje bayin"

"A tsaye kamar ƴar pastor? "
Kautar da kai tayi tana kunkunai
"Dake Nike magana Abu? "
"Gobe zanje lafiyayyen asibitin kudi a dubani don nima wannan kaikayin ya takura mun, kawai dai shikenan amma kar a sake cemin ina bin maza atoh"

Girgiza kai yayi ya wuce ta fuuu "kabar ledan doyan ka, ko in cinye"

"Shegiya mayyah dama nakine ki yi ta ci"
***
_Gasar cin duri🍌😘_



SAURA PAGE ƊAYA NA KYAUTA YA ƘARE🥰YI MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE LABARIN BA'A FARA KOMAI BA....

ALBISHIRINKI REGULAR 500₦ NE VIP 1000₦ WANNAN KARON BABU SPECIAL AMMA INNA GAMA COMPLETE DIN LITTAFIN NAN 2000₦ NE🥰

SO ME KIKE JIRA? LITTAFIN DA ZAN GAMA SHI A SATI BIYU 👌MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE... NAYI NAN SAI KUNZO💃KUNDAI SAN TAFIYAR BABU ASARAN KUƊI ALƘALAMIN JARUMARKU CE OUM APHNAN🌸


TALLA***

https://chat.whatsapp.com/Kkd4eh70znQJdiYQdZVaJ0


Kinaso ki kasance mace ta musamman a gurin mijinki?? Kinaso ki zama abun alfahati agun mijinki, kinaso kisan ma'anar mallaka ta gaskiya ta hanyar soyayya da gyaran jiki babu boka babu malam ??ki naso kisan dadinda isashiyar mace takeji?? Hmm mi shiga wannan group domin samun sirruka da hanyoyin janyo ra'ayin miji babu boka babu malan


Domin neman shawara ko qarin bayani ki kira
090 3484 6526
08035848755
[2/23, 2:44 PM] Chuchu👻: ˙˚ʚ _*ZAMAN DADIRO*_ ɞ˚˙


Na...
Oum Aphnan
09065990265

Littafin Kudi ne, zaki biya ta asusun bank dina
9065990265
Mohammed Hassana
Opay
Regular 500₦
VIP 1000₦

Bismillahir rahmnir rahim
*003*
_______
_Littafin nan is Horny🍌, Don Allah in mijinki bayi kusa karma ki karanta, 'Yan mata na Hutassheku karku karanta kuma Allah ya aurar daku🥰_
________
Farhaan
_Komin dadin bariki gida yaka kwana_

Goma saura minti biyar ya faka motarsa a parking lot din gidan yana tafe yana waya da new chick dinsa wacce yau zata zo tayashi kwana. Duk ma'aikatansa da suke gaishe sa ɗaga masu hannu kawai yake a kasance ya wuto cikin falon yana fito da bakinsa Kamar arne a maimakon sallama. Bedroom dinsa ya shige ya watsar da wayarsa da tarkacen keys dinsa akan gado ya cire kayan jikinsa yayi saura sai men pant daya d'ame 🍌tsam. Rest room dinsa ya shiga da nufin yayi taking shower 🚿daga nan sai yayi ramuwar Sallah yabi lafiyar gado.
Funny thing about Farhaan baya wasa da Sallah, sannan abunda zai baka tsoro harda rangaɗeɗen Alamtus sujud a goshinsa baƙi ƙirin, tamkar wani ƙasurgumin malami nan ko taƙadarin ɗan iska ne mazinaci Lamba 1.

Habiba kam sauri sauri take wanke masa rest Room din sakamakon yau tayi daren aiki, ta tsaya video call da saurayinta batasan dare yayi ba, shine a gaggauce ta wuto dakin farhaan din tana sanye da wani gantalallen rigar barci mai buɗaɗɗen kirji wanda tsohuwar budurwar Farhaan ta bata kyautanshi.
Cikin sauri Allah ya taimake ta ta gyare bedroom din ta sauya bedlinen din ta wuce bathroom din tana wankewa, Babu zato ya tura kofar toilet din,tana ta bayan kofa tana wanke Sink ya turo don haka bai ma lura da ita ba ya zame pant din jikinsa , ya maida kofar ya rufe

😳😳Uuuuuh🙊 " Abunda Habiba ta iya faɗi kenan a tsorace ganin balagaggen koboko 🍌dinsa , zabgege yana reto da majanyin jakan balls dinsa.
Ido huɗu sukayi da Habiba kana idonsa ya sauka akan kirjinta da yake a cike fam lilin kan nonon ta sun tokare silky-Nylon slippery Night gown din jikinta.
Wani miyau me kauri ya hadiye maƙut! Ko kallon fuskarta bai yayi ya dumfari inda idonsa suka kai masa ya mika masu hannu ya damkesu

Kwarma kara tayi "ahhh Sorry Oga wallahi is a mistake"

"Shishhhhh🤫" Yasa hannu yana mata alama da tayi shiru
Don haka gum tayi da bakinta , shikuan Farhaan ya ja gaban rigarta botul din suka balle manyan boobs dinta suka bayyana, janta yayi kiiy ya haɗe da bango yana kallon suranta daga sama har kasa, ga matashin durinta mai dauke da gashi lufluf anyi masa haski mai style kamar wata er club, clapping saman mon pubis din yayi da tafin hannunsa kana ya ciro hannunsa ya ɗaura a lebbansa yayi kissing
"Ke ƴar hannu ce"
Girgiza masa kai tayi da sauri tana kankame hannuwa tana son rufe nonuwanta.
Tsawa ya daka mata "Don ubanki wa ya koya maki kalan askin nan na ƴan ashawo? Kina mun iskanci a cikin gida na? " Girgiza masa kai tayi da sauri
"Wallahi baa gidanka bane, saurayina nayi ma hoto"
"Eh sai kuma kukayi booking daki ko? " Girgiza kai tayi "Shattaf ni tsarankine ina magana ki nayi? In banda iskanci me ya kawo ki bathroom dina? Oh jaraban ta motsa kin zo ki ganni tsirara ko? To I must Fuck this Yummy like ɗuwawu"

Yana ƙare magana ya sagala mata yatsa a tsakankanin cinyoyinta yana laluben ɗan biron kaciyarta. Jikinta rawa ya kamayi "Don Allah ka yi hakuri na tuba"
"In kika sake mun magana sai na mutsutsukaki and sai na kira maki police saboda ganin naked part din jikina da kikayi"
Walau tayi da ido tana ƙara Satan kallon buransa 🍌wanda tsabagen tsawo da kauri har taso ta lankwasa ta sama kaɗan, ba fari bane buran🍌 mai ruwan kalan brown ne sai dai saman tsinin kaciyar jajajur , kawai dai kaciyarsa mai Pink lip ne 😆

Bata ankare da yanayin da ta tsinci kanta ba saida taga ya turo ta gabansa sosai yana goga mata 🍌a saman Vagina lip dinta
"Ihshhhh " Tayi suɓul da bakan yin nishi saboda yanda daɗin ya saukar mata a ba zata, wani abun alfaharine wannan ita ne yau oganta zai ci durinta da sadaukin buransa
A bazata taji buransa na lumewa a hole dinta wani yarrr take ji tayi wani digi² zata zube a kasa ya taro ta ya rungume yana fucking dinta in and out

Laƙwamewa tayi a kirjinsa yana bugata da sauri da sauri. Wani irin nishi takeyi daga cikin cikinta zuwa waje.
It took them 15mnts kafin ya ciro 🍌a jikinsa "Oya suck" Babu musu ta tsuguna ta ɗage jelar sama ta sa bakinta akan golayen tana tsotsesu ta an siɗe fatar wajen da halshe, buran na ƙara miƙewa yana fushi yana kumbura, gaban shaya (Hausawa shaya ake cewa ko? ) a nan ya tsaya ya kunna a saman kansu ya ɗauko bar soap ya damka mata a hannu ya janyo ta gabansa ya sa kafarsa daya a tsakankanin ƙafarta ya rabe cinyoyinta ya saƙa 🍌a sakon ɗuwawunta ya Mike shamɓal har yana taɓo ramin hole din durinta, sannan yasa hannunsa akan cinyoyinta ya haɗe su gam ruwa na sharara a kansu itakuma tana driving sabulun a jikinsa kumfa na forming jikinsu na ƙara tsantsi yana goga mata buransa ta ƙasanta ba tare da ya shige cikin jikinta ba.
Saida ya wanku Fes jikinsa har yana tsantsi , itakuma Hannatu ta yi lamɓas a jikinsa tana jinsa kamar mijinta, babu zato ba tsammani taji ya finciketa yayi jifa da ita, aikuwa taje ta kumu da bango , a take goshinta yayi ƙulu yayi tsini.

"Out from My Room, kuma ki tabbatar kin barmun gidana kafin in fito in sameki, you're fired... Shegiya Aljanah Monkey "

Kamar a mafarki take jin kalmominsa, me tayi masa na kora? Sunyi making fun tare, meye laifin ta kuwa?

"Ba zaki fita ba? "
"Kayi haƙuri insa kaya, and don Allah kayi haƙuri in cigaba da aikina karka koreni"

"Ayyah dama ban ɗanɗani ni'imarki bane ba, to in baki sani ba ki sani ko da kudi sau daya tak nake cin mace bare ke ƙasƙantacciyar ƴar aikina, fitaaa!! "

Da gudu ta fice har tana tuntuɓe, hawaye na sharara mata a ido.

A bakin kofa suka yi karo da Baba Jummai
Yanda ta ganta ta fito daga Uwar ɗakinta jikinta duk ruwa har kanta ya bata mamaki ga rigarta a kece "kai kema kinbi sahun ƴan matan nasa ne, ina maki kallon ƴar kirki? "
Cikin shesheka take bata amsa "Ni ki kyale ni in ji da abunda ya dame ni daga ya ganni a bayin shi, ya danne ni ya mun fyade kuma yace ya koreni wai bazai zauna dani ba tunda na taɓa ganin jikinsa... "

Tafa hannu ta soma yi tana salati, Hannatu Kobi ta kanta bata yi ba ta wuce bq da gudu don ta tattara kayanta a wannan tsohon daren ta fice, don ba karamin aikinsa bane ya sakar mata wainnan karnukan masu cin nama suyi mata yagayaga da agaran kafafu, sarai taga yanda yake tozarta ƴan matan da yi ke lallaɓosu ya kawo su har gida, bare kuma kaskantacciyar ƴar aiki kamar yanda yace.

_wannan shi ake cewa na ci dadi zan ci wuya_




Muna Page 3 , InshaAllah a page 5 na kyauta zai ƙare . In baki siya ba ki yi maza ki biya kudin ki in saki a group
₦500 only for Regular people awwn🥰
1000₦ for My Babes 💖 VIP

TALLAH***

https://chat.whatsapp.com/Kkd4eh70znQJdiYQdZVaJ0


Kinaso ki kasance mace ta musamman a gurin mijinki?? Kinaso ki zama abun alfahati agun mijinki, kinaso kisan ma'anar mallaka ta gaskiya ta hanyar soyayya da gyaran jiki babu boka babu malam ??ki naso kisan dadinda isashiyar mace takeji?? Hmm mi shiga wannan group domin samun sirruka da hanyoyin janyo ra'ayin miji babu boka babu malan


Domin neman shawara ko qarin bayani ki kira
090 3484 6526
08035848755
[2/23, 2:44 PM] Chuchu👻: ˙˚ʚ _*ZAMAN DADIRO*_ ɞ˚˙


Na...
Oum Aphnan
09065990265

Littafin Kudi ne, zaki biya ta asusun bank dina
9065990265
Mohammed Hassana
Opay
Regular 500₦
VIP 1000₦

Bismillahir rahmnir rahim
*001*
_______
_Littafin nan is Horny🍌, Don Allah in mijinki bayi kusa karma ki karanta, 'Yan mata na Hutassheku karku karanta kuma Allah ya aurar daku🥰_

_____
6.30 Na dare

"Jafar!
Jafar!!! " Jafar daga Back-yard ɗin gidan yake juyo muryar Oga Mohammad Farhaan daga Compound din gidan yana kwarara masa kira cikin hargagi da ɓacin rai.
A guje ya sheƙo da gudu zuwa Gabansa
"Gani Yallaɓai"
Tsaye yake da gajeran wando mai faɗi fari tas iya gwuiwa, sai Yasa jan riga T-shirt daidai jikinsa, ya ratayo kwandalelen Headphone a wuyar sa, kwarar Idonsa sakaye da glasses mai fararen lenses sai bulbula ƙanshin turaruka designers yake, kai daga ganinsa kasan fita yake son yi a wannan daren da ake ta shiga masallaci yin sallah.

"Jafar ina wankin motar da na saka?"
"Eh Oga dama... dama naje ba Karen can abincin sa ne"

"Sai ka barni ina jira? I told you, you're stupid, Jafar kai banzane accept it"

Shiru Jafar yayi yana sunkuyar da kai.

"Bazaka taɓa arziki ba, wannan halin naka shiyasa bazaka taɓa arziki ba Trust me! "

"Ka yi haƙuri"
"Kai banza ne, Oya faɗi inji"

Duru Duru da ido yayi yana kallon sa
A tunzure yace nace ka ce "Kai wawa ne👉🏻"

"Kai wawa ne👉🏻" Jafar a rude ya nuna Farhaan yace "kai wawa ne" Yanda yaga yayi

"Kai kai wani irin tunkiya ne? Nace ka ce kai wawa ne"

"Kai wawa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

2 Comments On ZAMAN DADIRO
avatar
rahamat-auwal

5 months ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
rahamat-auwal

5 months ago

Reply

Dan allah compelet

Please Login or Register in order to submit comment