Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idan ba mantawa tayi ba har suka shekara goma da Aure yana zuwa party da neme neman 'yan mata har gida yake kawosu tayi musu girki yayi ta ce mata bagidajiya dan Auren Had'i aka musu shi ba ita yaso ya aura ba wata cos mate d'insa bayarabiya yaso ya aura mahaifinsa ne yayi mishi fin k'arfi ya aura mishi ita duk da buduruwar tasa Ola tayi Aure basu fasa soyayya da doctor ba .

a cikin 'ya'yansu guda biyar da suka Haifa d'ayane kawai ya fita Zakka Khaleed amma Aysha first born d'inta Abdulsalam, Zara,sadiq dukansu sun samu gurb'acewar tarbiyya daga mahaifinsu dan babu dama suyi ba dai dai ba ta hanasu bata mantawa yasha kwad'a mata mari idan zata hukuntasu sabida suyi sallah sai yace yarane ta daina takura musu.

duk abinda suka ga dama suke yi babu zagi ba k'wab'a sanadiyar hawan jininta kenan dan ranaku d'adayane mazan basu jawo mata abun fad'a ba.

Khalid ne kawai babu ruwan sa Aysha 'yayarsu kuwa duk da ta shekara goma da Aure harda 'ya'ya har gobe mijinta na kuka da k'arancin tarbiyyarta dan har kishiya yayi mata amma a banza bata fasa abinda take ba.

Gashi itama kanwarta ta d'auko irin halinta ba dama ta shiga cikin kawayenta ko cikin 'yan uwa sai an mata gorin rashin tarbiyyar 'ya'yanta

Hawayen dake ta tsare a kumatunta ta goge dan kila ita nata jarrabawar kenan a gidan miji mik'ewa tayi ta nufi d'akin Zara.




Zara kuwa da yake tasan Halin Mahaifiyarta tunda ta gama shirga karya da gaskiya ta koma d'aki tak'i fitowa su had'u dan tasan fad'a Zata yi mata idan ba'ayi wasa bama tace zata mayar da ita ayau ita kuwa bata shiryawa hakan ba dan gaskiya ta samu opportunity da zata hole ta wataya San ranta.


Tana gama waya da Adnan bacci mai dadin gaske yayi awon gaba da ita.


Kamar a mafarki taji ana kiran sunanta tana bud'e ido taga mahaifiyarta a tsaye idonan nata a kumbure


Waje ta samu ta zauna a gefen gadon tace ta tashi ta zauna magana zasuyi


Zara sai data gama k'unk'uni da zumbure zumburen baki ta tashi daga kwancen da take ta jawo pillo ta rungume a kirjinta tana kallan gefe


Bata damu da yanda tayi ba dan sun Riga da sun saba basu da respect ko kad'an yanzu ma zasu nemi su zageka


Magana ta farayi da muryarta da bata fita sosai sabida kukan da ta sha

"Zara yanzu ke a ganinki hanyar da kika daukarwa kanki hanyace mai b'illewa"?

Zara ina tausaya muku ranar da zakuyi nadamar hanyar da mahaifinku ya d'oraku akai tun kuna kananan yara nake nusar daku dan kugane mahaifinku ba gata ya ke muku ba wanan ba rayuwa bace halaka ce tsantsa Allah ya rufa miki asiri ya miki sutura ki yaye suturar da ya miki karki ga yau ina zaune ina miki nasiha gobe bai zama lailai nayi miki ba indan na amsa kiran mahallici.

" Zara babu baban rufin asirin da ya wuce gidan aurenki na rok'eki da girman Allah ki koma d'akinki kiyiwa mijinki biyayya ki bishi sau da k'afa domin kisamu aljanarki Zara ki daina biyewa rud'in shedan yana kad'a miki ganga babu komai dake cikin duniyar nan face kyalkyala banza rayuwar 'ya mace gajeriya ce kiyi amfani da sauran lokacin da Allah ya ara miki kafin ya subuce miki ki shirya anjima na maidaki gidan mijinki ganinki agidanan k'ara tayar min da Hankali yake naji da abinda sauran kawai sukeyi"



Ta k'arasa zancen hawaye na kwararo mata

Duk maganar da takeyi Zara ji tayi kamar ihu take mata a kunne juyowa tayi tace

"Mommy na koma fa kikace Kinsan irin dukan da yamin jiya kuwa kinsan irin zaman matsi da takura danake yi a gidansa kuwa ahaka nayi hakuri banyi magana ba da kansa kuma ya dawo dani gida sabida asara kuma sai na kwashi k'afafuna na koma kamar shi kad'ai ne namiji wlh bazan koma ba ko zan koma ba yanzu bai sai ya gane kurensa"


"A takaice kinaso ki nuna min ban isa dake ba bakuma na isa na baki shawara ba ko Zara"?

" Mommy nifa bance ba kawai banaso ki takurani akan sai na koma dan shi ya dawo dani kibari yanda ya dawo dani gida ya kuma dawowa ya maidani"


"To shikenan Zara karki koma ki cigaba da zama kina abunda ranki keso wataran idan aka baki kudi akace kiyi abinda ran naki yakeso baki isa kiyi ba"


Daga haka ta mik'e dan ta fice daga d'akin aikuwa kunnuwanta suka jiyo mata dogon tsakin da Zara taja da magana k'asa k'asa haka kawai abi a takurawa mutum"


Girgiza kanta tayi tafice daga d'akin da ahaka ma Zara tana d'an girmama ta akan sauran.


Tun k'arfe shidda Zara ta fara shek'a kwalliya dama babu batun wani sallah sai anga dama akeyi kai idan kaga irin kwalliyar da tayi tunani zaka yi ko mijinta na sunna takewa sai da ta share sama da minti 30 tana nazarin kayan da zata sa inda a k'arshe ta fito da wani doguwar rigar material da ba'ayi mishi landing ba ta saka dogon wando daga ciki ta saka iya breziya idan ta tsaya babu abinda bazaka hango daga jikinta ba.

turarruka ta fara feswa a kowane lungu da sak'o na jikinta sai da turaren ya fara hawa mata kai ta hakura da fesawa sai murmushi take ita kad'ai tana tunanin yanda zata burge Adnan


Adnan kuwa sai da akayi Magriba ya nufi wani k'aton store ya ciko ledoji biyu da kayan kwalam da makulashe.

Musamman ya k'ara wanka a office hardasu brush dan kawai ya burge Zara

A hankali yake tuk'a motarsa sanyi Ac Dana garin yasa yake jin wani nishadi ga wani cool music dake tashi a motar



7:30 dai dai ya k'araso k'ofar gidansu Zara ya kirata a waya

Zara dake k'ok'arin kiransa dan ta matsu ta sa shi a idonta sabida yanda shaidan ke rura mata wutan san shi a zuciyarta


Da sauri ta d'aga wayar Adnan yace mata gashi awaje

Sai data k'ara shafa hod'a a fuskarta ta gamsu da kyaun da tayi ta d'auko wani siririn ma yafi ta yafa duk da ta yafa mayafi kana hango farin breziyar data saka da Rabin nonuwanta dake waje.


Takun takalminta ne yasa Doctor, mommy Hauwa, Khalid,da sadiq dake zaune a Palo suna kallo suka juya suna kallonta


Doctor murmushi ya saki shi da Sadiq Mommy da Khalid kuwa suka saki baki suna kallon ikon Allah

Zara kuwa bata damu da kallon da suke mata ba taje ta tsaya agefen kujerar da Doctor yake zaune tace "Daddy bari na d'an lek'a waje na dawo"

"OK dear take care of yourself"

Doctor yace yana shafa mata kai dan yana balain Santa a cikin 'yay'ansa

Juyawa tayi da sauri ta nufi k'ofar fita daga palon da wani irin kallo Mommy Hauwa ke jifarta dashi.

Tsawan da ta daka mata ne yasa ta tsaya cak.

"Ke gidan ubanwa zakije daddaren nan da irin Wanan shigar a jikinki?kinada hankali kuwa? Ko kin manta kinada Aure?

" mommy nan waje zan fita fa yanzu nan zan dawo"


Zara tace tana zumb'uro mata baki tare da k'unk'uni

Mommy Hauwa mik'ewa tayi a fusace dan ranta ya bala'in b'aci Zara ko da bata da Aure bai kamata ta saka rigar dake jikinta ba dan bak'in dogon wandon da breziyar dake jikinta duk ana hango shi

Wani wawan Mari ta kwashe Zara dashi tana "Babu inda zakije da wanan shigar a jikinki idan ke jahila ce bakida ilimi ni ba jahila bace nasan dokokin Aure babu ma yanda za'ayi kifita daga gidanan ba tare da izinin mijinki dan haka maza wuce d'akinki kafin naci ubanki"

"Ke d'in banza ke d'in Wofi da zaki hana tafita ai ke sai dai naci ubanki awane dalili zaki bi ki takura mata ba sau d'aya ba ba sau biyu ba nasha fad'a miki ki daina takura wa 'ya'yana mijinta da bashi da hankali ya dukar min 'ya zakice Sai ta nemi izininsa to bazata nema ba yanda ba'a takura miki ba baki isa ki takura mata ba ke Zara wuce ki tafi"

Doctor yace shima yana huci

Cikin k'araji Mommy Hauwa ta fashe da kuka tana "Kabiru kabiru ka sani yanda kake da hakki akan yaranan haka nake da hakki akansu wanan ba kauna bace kasan matsayinta kuwa matar Aurece fa amma kace ta fita ahaka"

Tsaki yayi yace "get out my friend illiterate" ya wuce d'akinsa

Sadiq shima mik'ewa yayi yace "wlh mommy yawa kike bakya ganewa mai dan Aunty Zara ta fita ahaka gaskiya kina da matsala ke bakisan yanzu haka shine show ba.

Ya nufi d'akinsa yana wani bouncing irin niggan nan

Mommy Hauwa ba a lokacin Sadiq yafara gaya mata magangnun haka ba tamkar ba ita ta tsugunna ta haifeshi ba amma me na yau d'in ya mata ciwo dan kaf cikin 'ya'yanta yafi kowa iskanci

Kukan takaici ta fashe dashi tana zubewa akan kujera

Khaleed ya tafi da gudu yana share mata hawaye yana bata hakuri shima yana hawayen.

Zara kuwa dama Doctor nacewa ta tafi tayi sauri ta fice dan ko zafin Marin bata ji ba sabida yanda take nishadin ganin Adnan


Tundaga nesa Adnan ya fara kare mata kallo yana had'iyar yawu wani irin Abu na tsirga mishi har aransa abunka da shaidan gani yake Zara ta fita daban da sauran matan daya saba gani


Zara cike da yanga ta k'ara sa cikin motar ta bud'e ta shige

Wani wawan ajiyar zuciya Adnan ya sauke tare da lumshe ido sabida yanda kamshin turarenta ya doke hancinsa

" Hi"

Zara tace da mayalwacin murmushi a fuskarta

Adnan k'asa amsawa yayi in banda Wani mugun kwarton kallon dayake binta dashi nan da nan idonsa ya kankance zillo kawai manhood nashi nayi

Zara k'ara gyara zamanta tayi tana fuskantar shi tasa hannunta ta d'anyi waving d'insa tana "hello yadai"

Ajiyar zuciya Adnan ya k'ara saukewa yana kallon nonuwanta dake shek'a mishi hoto yace can k'asan mak'oshi

"U take my breath away kiris ya rage in mutu"

Zara cikin jin dadin abinda yace sosai tace "aa gara dai karka mutu Sai kace yau ka fara ganina"



"Hmm bazaki gane ba anyway ya jikin naki hope ba inda ke miki ciwo"?

Adnan yace yana kallon ko ina na jikinta da nail d'in data yi fixing a rayuwarsa yana San mace wayayya 'yar gayu

" Am fine ba inda ke min ciwo thanks for d caring "

Shiru sukayi na mintuna inda kowa ke sake sake aransa shaidan na ta kad'a musu ganga

K'amshin turarensu da sanyin Ac motar ne yasa kowane yafara jin Wani sha'awa na bijiro musu most especially Zara da ta ringa jin kamar bata tab'a kasancewa Da d'a namiji ba everything about Adnan is just lovly muryarsa kawai sako yake aika mata kwakwalwarta

Adnan ne ya fara katse shirun ta hanyar zuba mata ido da fito da mayyatarsa fili yana mata Wani irin kallo kallon daya sa Zara narkewa ajikin kujera numfashinta na tseran fita tare da bugawar kirjinta da sauri sauri

"Zaraaaaa"

Adnan yace yana Jan sunanta tare da yin Abu kamar Wanda yaci Abu mai yaji

Zara k'asa amsawa tayi in banda tsira mishi ido da tayi itama Wani irin magnet d'in sha'awarsa na fusgarta kamar ta fad'a jikinsa ta kama bakinshi ta hau tsotsa

"Can I say something"?

Adnan yace yana d'an matsar da fusakarsa kusa da ita

Zara bata iya amsawa da baki ba illa d'aga kanta da tayi


" Zara kina da kyau kina da sura mai d'aukar Hankali tunda nake yawo ban tab'a ganin mace mai kyau da surarki ba"

Zara ai Wani narkewa ta k'arayi itama nan da nan idonta ya sauya launi ta zuba mishi ido

"Zara I wish nine Ameer I wish Ameer yasan irin baiwar da Allah ya mishi yayi fatali dashi amma ya za'ayi haka Allah yayi shine mijinki I wish ya San darajarki wlh da ni ke dake babu abinda bazan miki ba arayuwar nan I can even die for you"

Duk maganar nan da yake murya can k'asa yake yi idonsa na wulkitawa ko'ina na jikinta

Murmushi Zara tayi tace "Adnan ina balain Dana sanin Auren Ameer he is not civilized at all am a kind of person dake San rayuwa u knw inasan naga nasamu Wanda yasan am a queen to him wanda zai ringa admiring duk abinda nayi amma ina ban samu hakan ba Ameer is not my type babu abinda yasani banda takura"

Wani dogon tsaki taja tana juyar dakai

Adnan kuwa ya kamo hannunta ahankali yana murzawa yace

"Same here Aliya babu ranar da zata fito ta fad'i banyi regretting Aurenta ba bata da wayewa ko kad'an nima naso nasamu mace wayayya wacce ta San kan rayuwa amma wanan bata ganewa

Murmushi Zara ta iya yi dan tunda ya rik'e mata hannu tafara jinta Asama dan bata tab'a jin hannu mai laushi da taushi irin na Adnan ba Wani irin Abu ke tsirga mata har tafin k'afarta he is just so cool"

Adnan juyawa yayi ya d'an kalli waje yace

"Let me start going naga kamar da hadari agarin kar ruwa ya ritsa dani anan"

Juyawa yayi ya d'auko ledoji daga bayan motar ya ajiye agefen k'afarta yana "ga wanan ba yawa pls take care of yourself"

Zara k'asa ce mishi komai tayi Sai bin shi da take da ido Shaidan na ta turata tayi kissing d'inshi


Shi kuwa Adnan yana sane yana karantar yanayinta

Yayyafin da aka farayine yasa yace "hurry up kar ruwan ya sauko ya zaneki"

"Hmm bawani nan kace kawai kana tsoro kar Aliya ta ta zaneka"

Dariya ya kwashe dashi yana "ta Zane ni kuma lailai Sai kace danta ni bana tsoronta idan ta nine ma bank'i mu kwana ba"

"Really"?

" yea" Adnan yace yana gyad'a kai

"To shikenan na yarda mu kwana"

Waro ido yayi yace "dagaske"?

" yap"


"OK bari na k'ara relaxing" yace yana d'an kwantar da seat d'insa

Aikuwa ruwan ne ya sauko da k'arfinsa

Adnan yace "ki k'ara Jan glass d'inki sama kar ruwa ya tab'aki

Zara hannu tasa tana k'ok'arin d'aga glass d'in Sama mayafinta ya zame daga kanta

Chest d'inta yafito sosai

Adnan hannu yasa da sauri yana "let me help u"

Hannunsa ne yaringa goge kirjinta take kowane yaji Wani irin Abu na tsirga mishi

A hankali Adnan ya mayar da Hannunsa yana kallonta Manhood nasa kamar hud'a wando yafito

Zara itama numfashinta ne yafara fita da sauri dan ta fara loosing control

Shaidan kuwa buga musu ganga kawai yake yana talle musu keya dasu jone"

Adnan matsar da fuskarsa yayi saitin fuskarta in a gentle way ya kamo hab'arta ba tare da Wani tunani ba yafara kissing d'inta

Abunka Da mai jiran kiris ai tuni ta chape lips d'inshi ta fara tsotsa kamar ta samu swt

Ji take bakin Adnan yafi alewa dadi

Hannun Adnan dataji a kirjinta yana shafawa ahankali yasa ta saki Wani irin numfashi ta k'ara gantsaro mishi kirjin aikuwa Adnan dayaga yana samun had'in kan da yakeso kwantar da seat d'in da take kai yayi ya hau ruwan cikinta


First class romance ya ringa mata dayasa Zara ta ringa jin tunda tazo duniya bata tab'a jin dadin da take ji ba babu kunya babu tsoron Allah ana shek'a ruwan sama basa tsoron tsawa ya keto ta glass ya fad'o musu


Sai da suka samu kyakyawan awa d'aya suna romance kowanensu ya samu satisfaction suka rabu da juna.


Numfashi kawai suke mayarwa inda Zara taji dama su dawwama ahaka

Adnan shi kuma yana tunanin yanda ta bashi had'in kai next had'uwarsu bazai sha wahalar yin mai gabad'aya ba cos he is Hungry for her

A takaice dak'yar suka rabu dan Zara rik'eshi tayi ta manta da matsayinta na matar Aure Sai da Adnan ya ringa rarrashinta da alkawarin zai dawo gobe ta yarda ya tafi.



B'angaren Aliya kuwa duk da tana cikin b'acin rai hakan bai hana tayiwa Adnan girkin daya fiso ba ta shek'a kwalliya ta saka Wani mini skirt da idan ta sunkuya babu abinda zai hana a hango wandonta Wani top ta saka mai bud'edd'en wuya komai na jikinta ana hangowa kuma duk tana hakan ne dan ta karkato da hankalin mijinta gareta a Palo ta zauna ta ringa kallo dan ya d'eb'e mata kewa kafin ya dawo tunda yace zai Dade kafin ya dawo

Tun tana zaune 8,9,10 tayi har Sai data kwanta 11 12 ta mik'e tafara zagaya palon tana yarfa hannuwa dan tasan tabbas Adnan yana tare da mace"

12:30 taji dirin motarsa duk inda ta kai ta b'oye b'acin ranta k'asawa tayi vibrating kawai take yi tana jiran shigowarsa.

Adnan dake cikin nishadi da pito ya shiga gidan ba sallama

Yanayin da yaga Aliya yasa gabansa fad'uwa dan duk a tunaninsa tayi bacci

Amma dayake namijin duniya ne d'aura fuska yayi yana "kai ya akayi bakiyi bacci ba"

Aliya kuwa hannayenta a hard'e kawai yake a kirjinta tana nazarinsa


Kayansa duk sunyi squeezing ga belt d'insa ma awaje kayan jikinsa kuwa maballaye biyu kawai ya sa.


Kirjinta ne ya fara bugawa da sauri da hancinta ya dauko mata kamshin turaren Zara dan duk Wanda yasan Zara yasanta da wanan kamshin turaren na oud Splashh

Adnan kuwa ganin tana kare mishi kallo yasa ya nufi d'aki dan ya shige

"Adnan mai ya had'aka da kamshin turaren Zara"?

Cak ya tsaya ya zaro ido tare da juyowa yana kallonta

Aliya kuwa ta nufo inda yake tsaye duk takun da tayi Sai kirjinsa ya buga...... Dan dan dashhhhh😳😳😳
[21/07, 03:20] Nabila maishanu Fbk Gusau Zamfara: *M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*



*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*


*Page 8*




Abunka da Mara gaskiya tuni zufa ta hau k'eto masa ko ta ina Dan jikinsa har wani karkarwa yake ba kuma wai Dan yana mugun tsoron Aliyar bane sunan Zara data fad'a ne ya fad'ar masa da gaba.

Cikin sakan d'aya Adnan ya k'au da tsoron da ya bayyana a fuskarsa ya ari borin kunya da k'arfin hali ya yafa

Wani kallo ya fara binta dashi har ta k'araso gabansa ta tsaya kirjinta na cigaba da bugawa Dan tamkar Zara ce ta shigo gidan


"Adnan mai ya had'aka da irin kamshin turaren Zara mak'ociyarmu"?

Aliya ta k'ara cewa tana bin goshinsa da Jan baki ke kwance kallo

Gabanta kuwa ya tsananta fad'uwa Dan she is not blind kana ganin Adnan kasan bashi da gaskiya ba iya goshinsa jan bakin ke manne ba har wajen kumatunsa da k'walar rigarsa


Adnan gyara tsayuwarsa yayi tare da jefata da wani mumman kallo yace


" meye kike nufi da yimin wanan tambayar Aliya? Kinaso kice min Zara kawai ke amfani da irin wanan turaren?ko so kike kicemin wajenta naje Aliya naga alamar raini ya fara shiga tsakaninmu abun naki yafara zama iskanci kishin naki ya fara rufe miki ido ki rasa da kuma wacce zaki had'ani sai matar Aure wlh ki kiyayeni a gidanan Aliya zan fara miki rashin mutunci Dan abun naki yafara wuce Gona da iri u are just a burden to me haba uban me ma kike jira bakiyi bacci ba ni d'anki ne da zaki tsareni da tambayoyi Ki kiyayyeni Aliya am tired of your nonsense "


Daga haka ya juya da zumar ya shiga d'aki


Aliya wani irin damka tayi mishi ta juyo dashi jikinta sai rawa yake dan numfashinta fita yake in speed tunaninta ya tsaya cak ta rasa wane irin tunani ya kamata tayi

Shin Adnan Ap suka yi da Zara suka had'u awani wajen ko me ke faruwa ne Dan tasan Zara kadai ke amfani da irin wanan turaren .

to ko dai buduruwar shi ce ke amfani da irin turaren Zara.

Cikin wani irin yanayi ta fara magana tana "idan ba Zara ce kadai ke amfani da irin wanan turaren ba yaushe kafara amfani da turaren Mata Wanan ai ba kamshin turarenka bane.

Let's Assume ma daga yau ka fara fesa turaren matan mai ya had'aka da janbakin mata?


Gaban Adnan ne ya k'ara fad'uwa da yaji tace janbaki yayi sauri ya fara duba jikinsa yaga inda taga Jan bakin

Har yagama dub'e dub'ensa bai gani ba

Doke hannunta yayi daga ruk'on da ta yi Mishi ya nuna ta da yatsa yana


" Wlh duk ranar da kika K'ara kwantanta abunda kika min yau wlh sai na miki abinda bazaki manta dani ba bakida right d'in da zaki zo kisani agaba kina tambayata silly questions aciki ma har da Wanda hankali baxai d'auka ba Wai mai ya had'ani da kamshin turaren Zara so kike kice matar Aure nake nema ko mai kike nufi ki kiyayeni Zara"ya juya da sauri ya shige Dan gani yake idan ya cigaba da tsayuwa zata cigaba da picturing duk abinda yaje ya aikata

Zara itama bin shi tayi da saurinta adai dai lokacin da ya k'arasa gaban mudubin d'akin yana cire agogon hannunsa dan burinsa kawai ya watsa ruwa dan wani irin zafi yake ji ko ta ina

"Adnan I demand and explanation am not a fool wanan Jan bakin dake goshinka da kumatunka da rigarka na menene babu yanda za'ayi ina zaune dakai ban rageka da ko mai ba ka ringa fita waje kana cin amanata"?


Adnan tunda ta ambaci inda Jan baki yake ajikinsa ya d'aga kansa ya kalli mudubi

Gabansa sai da ya fad'i take wani irin kunya ya rufe shi shattin kiss ma rad'au d'au a kwallar rigar shi

Kai kana ganinsa kaga guiltyness a tattare da shi

Aliya hawayen da take ta addu'ar su zubo mata ko ta samu saukin rad'adin da zuciyarta keyi ne ya fara bulbulowa kamar an kunna famfo


Tafara magana tana durk'usawa tare da rik'e K'afar Adnan


" Adnan wat have i done to deserve this from you duk k'ok'arin da nakeyi Dan na faranta maka rai duk k'ok'arin da nakeyi dan na sauke duk wani nauyi dake kaina a matsayina na matarka ko da kuwa ka b'ata min bana nuna ma ka b'atamin

nayi maka summiting kaina kayi yanda kake so dani mai yasa zaka nemi matan banza awaje da me na rageka tsakani da Allah am loyal to you Adnan ko da bana satifying d'inka ai kai mai gayamin nasan yanda za'ayi na gyara gadona idan kuma nid'ince bana gamsar dakai kana da damar da zaka kara Aure basai kaje kana biyan bukatarka ta haramtaciyar Hanya ba Haba Adnan kasan Wanda yayi zina da Aure kuwa? hukuncinsa jifa har ya mutu Adnan kaji tsoron Allah idan gamsar dakai ne bana yi ka fad'amin idan kara Aure ne ma kayi da ace ina zaman zamana kaje ka kwaso min cuta ina zaman zamana"


Aliya kuka take sosai still tana rik'e da k'afar Adnan


Adnan kuwa maganganunta sun tab'a mishi zuciya sosai shi kansa bazai ce ga abinda ya ragi matarsa ba kama daga kyaun fuska da kyaun sura ga addini uwa uba biyayya bata tab'a bijirewa umarninsa ba Wai mai yake nemana awajen wasu matan shi kansa yana mamakin halin da ya jefa kansa a ciki ko zai ce dan yariga da ya saba bin matan banza tun yana saurayi shiyasa ya kasa dainawa dan idan ba mantawa yayi ba matar brother d'inshi ce ta fara disvirgn d'insa @ age of 18 tin bai san dadin abun ba har yazo yasani sosai har ya kai ya kawo yasan taste d'in mata kala kala wanda hakan yasa idan ya shiga wanan ramin sai ya ringa marmarin shiga wani dan kowace da irin taste d'in ta gashi abun har ya zame mishi jiki duk da yayi Aure bai fasa abinda yakeyi ba

Cikin sanyi jiki ya tsugunna dan ya bawa Aliya Hakuri dan babu yanda za'ayi kuma ya kare kansa tunda ga katon evidence nan ajikinsa bai kuma kamata ya daketa ya hana ta kuka Aliya macece mai sanyi Hali da abinda zai sa ta nuna b'acin ranta haka ba k'aramin Abu bane tunda sukayi Aure yana mata laifi bai tab'a bata hakuri ba amma yau kam zai bata dan he is at fault dumu dumu ta kamasa da laifin da babu yanda zai k'i admitting laifin da ya mata


Kafad'unta ya ruk'o Aliya tayi Sauri ta d'ago tana kallon shi dan this is d first time da zai yi Abu taga ya nuna he is

Please Login or Register in order to submit comment