Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dama ka yankani inaga kuma bazan iya ba nayi tafiyata gidanmu ka biyoni da takadata ai ni tunda naga take takenka nake shan pills d'in hana haihuwa dan bazan zo ka ringa samun pressure ba ina d'auke da ciki and beside am not even ready to be a mother haka kawai nan da nan na tsufa kayi abandoning d'ina"


"Zara yanzu kina nufin kina shan magani sabida karki d'au ciki"?

Ameer yace ransa a d'an b'ace

" kwarai kuwa dan ban shirya haihuwa ba yanzu"


Zara tace tana juyar dakai

Ameer zuba mata ido yayi zuciyarsa na masa zafi ya zakayi aure dan ka samu zuria da albarkar Aure amma ace kai kake shan magani dan kar ka samu ya lura ba iya iskanci ne yasa take haka ba har da jahilci da rashin ilimi da ace yasan haka halinta yake da babu abinda zai sa ya aureta dan Sam ta bakin nata basu dace da juna ba amma ya zai yi kaddara ta Riga fata


Ameer ganin idan ya cigaba da kallonta ransa zai cigaba da b'aci ne yasa ya mik'e ya nufi d'akinsa


Zara kuwa ta rakashi da harara tana janyo ledar tare da fito da da kayayyakin da ya siyo Wanda duk cimarta ne

Hankalinta kwance taci pizza dinta da kora da lemo ta maida sauran kayan cikin fridge ta nufi d'akinta batare da ta kalli D'akin Ameer ba burinta kawai ta hau WhatsApp tayi chtting da Adnan.



Sai da ta kwanta ta kunna data tayiwa Adnan magana da

"Hi"

Adai-dai lokacin Adnan ya zubawa wayarsa ido ko yaya yaji shigowar message sai yayi sauri ya duba har ya fara fidda rai da zata mishi magana

Yaga bakuwar lambar

Ganin message d'in da aka turo mishi yasa yayi sauri ya mik'e wani irin farinciki na ratsa shi jiki na rawa yayi mata reply da hello

Ya bud'e profile pic d'inta sanye take da wani long sleeve fari ta bak'in hula rabin kirjinta a waje dan Ameer shi bama chattn yake ba ballantana yasan irin hoton da take d'orawa

Ai Adnan wani irin zillo yayi daya k'ara zooming d'in hoton yana lashe lebb'e sai ayyana Abubuwa yake aransa atake yayi saving hoton

B'angaren Zara itama hoton Adnan ta bud'e dake profile d'insa aikuwa sai data tashi zaune sabida yanda hoton yayi bala'in tafiya da imaninta dan ba k'aramin kyau Adnan yayi a hoton ba sanye yake da wani red d'in Riga yazo ya d'ora facing cap ga wani arnen glass dayasa a rayuwarta tana bala'in San namiji yayi shigar kananan kaya Ameer shi kuwa basu dame shi ba yafisa manyan kaya itama saving d'in hoton tayi jiki na rawa tace

"Sorry for d disturbance dafatan baka fara bacci ba"


Adnan da sauri ya mata reply da

"Ya za'ayi princess tace na jira message d'inta nayi bacci ya kike ya jikin naki"?


Murmushi Zara tayi kamar yana kallonta tace

" am OK thanks for today I really appreciate"


"Nah don't mention is my pleasure u are looking breathtaking and stunning I must admit u are really beautiful Zara gaskiya Ameer yayi dacen mata"

Zara pillo ta d'auko ta kankame a kirjinta sai murmushi take a duniya tanaso ace tayi kyau

"Uhmm tsokana ta kake kaima har na kai Queen d'inka kyau?

Adnan- " amma kin cuci kanki idan kika had'a kanki da wanan bakauyiyar matar ina ma regretting yanda akayi na aureta irinku na yawo agari


Ai Zara ji take kamar ta daka tsalle dan murna ta k'ara rungume pillonta a kirjinta dan tana bala'in jin dadin hirar da suke cewa tayi

"Really"?

" yea"

Hira suka ringa yi sosai inda Adnan ya bukaci ta turo mishi hotunanta

Aikuwa zafafan hotunanta guda goma ta tura mishi ko ajikinta dan ita kam Ta fad'a kogin San Adnan ko aurenta ne zata iya kashewa indai yace zai Aureta

Ameer kuwa daya yi sallarsa da 'yan nafilolinsa ji yayi b'acin ran dayake ciki ya ragu kwanciya yayi akan sallaya yana tunanin yanda zai gyara gidansa su daina samun matsala da Zara ko a islamiyya zai yi enrolling d'inta kila idan ta d'an samu ilimi addini zata gyara kurakuranta ta San darajar Aure da bin miji sai da yasamu awa d'aya akwance yana tunane tunane inda a karshe ya tashi ya cire doguwar rigarsa ya kwanta amma me Sam ya k'asa bacci ji yayi yana murd'in matarsa ba tare da wani tunani ba ya mik'e idonsa akan agogo k'arfe d'aya da minti goma d'akin Zara ya nufa

A lokacin Zara ta koma ta kwanta tana jin dadin yanayin da take ciki dan Adnan is romantic iya kalmomin daya mata kawai ya saukar mata da kasala babu abinda yake sai kurzanta kyaunta yana wishing dama shine Ameer


Bata tab'a tunanin Ameer zai shigo d'akinta ba sai kawai gani tayi ya shigo

Gabanta sai da ya fad'i amma a fuska bata nuna hakan ba dan d'aura fuska tayi tana typing da sauri da Sai gobe Ameer ya shigo daga haka ta kashe wayar gabad'aya ta ajiye a karkashin pillonta ta juyawa ameer baya dake zama a gefen gadon


Sau biyu ya kira sunanta amma ko amsawa bata yi ba

Murmushi yayi dan yasan hanyar da yake bi da ita nan da nan ta sauko daga dokin fushin data hau

Gadon ya hau sosai ya kwanta abayanta yafara k'ok'arin kunna duk channels d'in dake jikinta

Tureshi tayi da k'arfi tare da zabga mishi harara Wanda hakan yayi bala'in bawa Ameer mamaki dan tunda sukayi aure kowane irin fad'a sukayi matsawar zai kusanceta sun shirya kenan bata tab'a bijire mishi ba inya nemeta daga haka suke shiryawa idan sunyi fad'a


Da d'an mamaki ya k'ara rungumota ta kuwa k'ara tureshi da iya k'arfinta dan bala'in haushinsa takeji ita fuskar ma Adnan ke mata yawo a ido Shaidan kuwa ya cigaba da buga mata ganga

Da mamaki Ameer yace "Zara lafiya kuwa mai haka"?

" kamarya fa ko ana dolene ka gama jibgata kawani kwaso jiki ka taho zaki hayeni bazai yiwu ba wlh tunda ka dakeni nida kai ne a gidanan"


Ameer da mamaki ya kashe a zaune cewa yayi "amma naga baki hakuri yanzu kina so kice bazaki bani hakkina ba"

"Au kasan Kanada hakki awajena ka jibgeni dazu to inda kake so kaje kayi mishi rauni dazu afarfashe yake sai ka hakura sai ya warke"


Ameer kallonta kawai yake yana bala'in mamakin sabon salon data tsiro mishi dashi janyota yayi da k'arfi ya cigaba da smushing d'inta aikuwa ta gartsa masa wani mugun cizo a baki ya saketa da sauri

Harararsa tayi tana "haka kawai zaka zo kayimin fyade ko ana dolene"?


Ameer duk yanda yakai yayi controlling b'acin ransa kasawa yayi sai da ya jawota ya murd'e mata hannu ya haye ruwan cikinta ya biya bukatarsa da ita sai kuka take tana kai masa duka da Allah ya isa


Shi kuwa mik'ewa yayi still ransa a b'ace yabar d'akin yana tunanin hanyar da zai biyo mata dashi dan abun nata is out of hand



Adnan kuwa daya ga message d'in Zara sai da ransa ya b'aci wani kishi ya rufe shi dan gani yake Ameer yana can yana tab'a Zara ga wani tsananin sha'awa data taso masa ganin idan bai samu ya biya bukatarsa ba za'a samu Matsala yasa ya nufi d'akin Aliya


Bai dubi halin da take ciki ba ya afka mata

Aliya kuwa da azabar ciwo ta kalleshi tana mishi magiyar ya hakura zuwa gobe bazata iya ba amma ina ai kamar zuga Adnan tayi dan sai daya gurjeta sosai dan for sure he enjoy being with her ba karya Allah yayiwa matarsa niima jarraba ce kawai irin ta d'a namiji


Aliya kuwa numfashin wahala kawai ta ringa fitarwa dan ko a lokacin da take da lafiya Adnan bai mata irin wanan muguntar ba adaddafe ta Shiga band'aki ta tsarkaka jikinta ta dawo ta kwanta a lokacin har bacci yayi awon gaba da Adnan.



Kuyi maneji zuwa Saturday da yardar Allah da babu gwara ba dadi
[21/07, 03:18] Nabila maishanu Fbk Gusau Zamfara: *M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*



*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*



*page 6*


Aliya zuba mishi ido tayi tana kallon shi kaunar mijinta na ratsa ta ahankali tasa hannunta tana shafa fuskarsa Allah yasan bata da burin da ya wuce taga ta farantawa mijinta ko kad'an bata so taga tana b'ata mishi rai bata San mai yake damunsa ba yabi ya canja mata tayi iya k'ok'arinta dan ta gano abinda take mishi yabi ya canja mata haka ta k'asa abun ya kai ya kawo har dasu zagi



Tunane tunane Aliya ta ringa yi na yanda zata kuma dawo da zaman lafiya da farinciki gidanta inda a karshe tayi yanke shawarar da zata bi ta kuma gamsu da shawarar daga haka ta matsa kusa dashi ta rungume shi tsam dan har ta daina jin zazzabin sai dai rashin kwarin jiki.



Ameer kuwa aranar kwanan k'unci da bak'in ciki yayi tabbas Zara tayi nisa bata jin kira dole ya d'au mataki akanta dan ba a bariki ya Aurota ba da zata ringa mishi abinda ranta keso ahaka ya kwana yana tunanin hanyar da zai bi shima ya gyara gidansa.


Washegari da sassafe Aliya ta tashi bayan ta idar da sallah ta fad'a kitchen ta had'a musu breakfast ta fito taci uban kwalliya da wani shegen doguwar Riga da ya bayyana kowane sura na jikinta gaban rigar da bayan rigar duk a tsage har wajen cinya bama ta tab'a sa kayan ba ita kanta k'asa d'auke idonta tayi daga mudubin sabida yanda tayi balain kyau tasan yau sai ta burge Adnan

Gashinta da bai da tsayi sosai sai cika tayi combing tare oling ta kame shi da ribon mai dan girma tayi balain kyau kuwa sai zabga murmushi take dan tasan yau
Adnan zai yaba mata dan hatta girkin data yi yau favourite d'insa ne

Sai data had'a mishi ruwan wanka ta nufi wajen sa dan ta tashe shi yayi wanka

Adnan kuwa tunda yayi sallah ya bararaje yana mafarki da Zara dan ya sata aransa sosai yana cikin mafarki yaje dubata tace tazo su shiga daga
d'aki suna shiga ta janyo shi ta rungume shi Aliya ta fara tashinsa


Wani irin takaici ne ya hana ya bud'e idonsa ita kuwa Aliya ta zauna agefensa ta fara shafa mishi kai tana wasa da yatsun hannunsa

Kamshin turaren Aliya ne yasa ya bud'e idonsa aikuwa ya waresu sosai yana kallonta dan ba karya ta masifar yi mishi kyau


Aliya kuwa murmushi ta sakar masa tana k'ara shafa Kansa cikin sanyin murya tace "Dear ka tashi kayi wanka kada ka makara"

Adnan da babu inda yake kallo sai kirjinta dan bata sa bra ba aikuwa janyota yayi kamar wani tsohon mayye yafara lasheta dan ta tayar masa da hankali sosai

Aliya itama martani ta ringa mayar masa sosai inda suka farantawa juna rai sosai ta kuma ji dadin yanda Adnan ya yaba da adon da tayi dan tasan shi ya taimaka wajen rikita shi


Bayan sun gama wrestling Aliya na kwance a jikinsa Adnan shi kuma ya lumshe idonsa yana shafa mata kai

Aliya Sunansa ta kira Adnan ya bud'e idonsa ya na kallonta

"Dear bana so muringa samun sabani dakai a rayuwata bani da burin da ya wuce na faranta maka rai pls idan ina maka Abu ba dai-dai ba batare da nasani ba dan Allah ka gayamin na gyara banajin da din yanda ka canjamin baka nunawa ina gabanka pls ka fad'amin abinda nake ma in gyara"

Adnan shiru yayi na wajen minti biyar dan Sam bai San abinda zai ce mata ba babu abinda zai iya cewa ta masa da yake mata hakan jarraba ce kawai irin nashi


K'ara rungumeta yayi a jikinsa yace

"Babu abinda kika min Aliya karki damu abubuwa ne suka sha min kai amma zan gyara ki kwantar da hankalinki babu abinda kika min"


Aliya d'agowa tayi tace "are u sure"?

" yea am sure ki kwantar da hankalinki"


Tare sukayi wanka ta taimaka mishi wajen shiryawa suka fito suka karya Rabon da Aliya ta tsinci kanta acikin farinciki haka har ta manta dan Adnan ya saki jiki da ita sosai sun soye

Adnan shi ma wasai yaji zuciyarsa dan duk da yana Neman mata har yanzu bai samu wacce ta kai matarsa taste ba faranta masa da Aliya tayi ya taimaka shi wajen rage tunanin Zara da abinda yake ji game da ita na azazzaban sha'awa


Har mota Aliya ta Raka shi bayan ta saka dogon hijabinta dake sharar k'asa dan Riga da wando tasa bayan ta k'ara wanka



Zara da tafi Minti ashirin a tsaye ajikin window dan tasan yana fita da wuri mafarki tayi da Adnan sosai Wanda bata so ma ta farka ba ba dan Ameer ya tasheta ba dan tayi sallah kuma tunda ya tasheta ta k'asa komawa bacci sai tunanin Adnan take tana kallon hotonsa shaidan yana k'ara rura mata wutar so da sha'awar Adnan

Hango Adnan da tayi da Aliya kafad'a na gugan kafad'a ne yasa gabanta ya fad'i take hankalinta ya tashe dan Adnan murmushi kawai yake yayi wani fresh dashi

Zara jikinta ne ya fara rawa a lokacin da Aliya tayi d'age tayiwa Adnan kiss a kumatu shi kuwa Adnan kamar cewa akayi ya kalli b'angaren su Zara ya kuwa hango ta ta zuba mishi ido

K'asa d'auke kansa yayi shima ya zuba mata ido dan sleeping dress ne ajikinta mai hannun shimi Rabin kirjinta a waje


Aliya dake ta masa fatan dawowa lafiya ganin ya kurawa waje d'aya ido yasa itama ta juya dan taga mai yake kallo aikuwa Zara tayi sauri ta durk'usa

Adnan kuwa yayi sauri ya d'auke kansa yana shigewa mota tare da sakarwa Aliya murmushi yace mata sai ya dawo


Sai da yabar harabar gidan ta juya dan ta koma ciki sai a lokacin ta tuna Marin da tayiwa Zara kuma ko kad'an bata yi nadamar abinda tayi ba dan idan ba haka tayi mata ba bazata shiga hankalinta ba haka za tayi ta rashin hankalin ta na zuwa b'angarenta tsirara .



Zara kuwa ji tayi kanta na Sara mata sabida tsananin kishin da ya rufeta a dogon kujerar palon ta kwanta ta runtse idonta tana hango yanda Aliya tayiwa Adnan kiss yana murmushi wato yana San matarsa duk da 'yar kauyen da yake ce mata yana regretting Aurenta


Tsayuwar Ameer akanta ne yasa ta bud'e idonta tana kallonsa


Fuska a d'an d'aure Ameer yace "ki tashi ki dafa min indomie da kwai zan fita aiki"


Wani kallon Tara saura kwata Zara ta mishi tace "bazan iya ba kaina ciwo yake"

"Bazaki iya ba fa kikace"

Ameer yace ransa na kuma b'aci


"Eee bazan iya ba gaskiya inji da dukan ma kawai da kamin jiya"

Ameer zama yayi akan kujerar dan yaga bin Zara da yake yi yasa take rashin mutuncin da ranta keso

"Zara kinsan dai ba Auren bariki mukayi dake ba da sai abinda kika ga dama zaki ringa yi ban isa na Saka ki Abu ba kiyi acikin gidanan

Aure ana yinsa ne dan asamu kwanciyar hankali da farinciki mai d'orewa har sai ta Allah ya kasance amma tunda naga alamar kina da k'arancin ilimin addini bakisan komai game da zaman aure ba ballantana akai da kisan dokokinsa zan maidaki gida mahaifiyarki ta koya miki idan kin iya zaman Auren na dawo dake dan babu bambancina da Wanda ba shi da Aure tunda abinci ma bazaki iya girka min ba dan haka ki tashi mu tafi na maidaki gidanku"


Zara mamakin maganganun Ameer ne ya rufeta amma ko a fuska bata nuna mishi ba illa ma mik'ewa da tayi tana "nama sha iska wlh dan gaskiya ka takura min kuma zaman hakurin nima nakeyi dakai at least zan d'an samu freedom"


Daga haka ta nufi d'akinta da Sauri dan ta saka kayanta dan gani take da Wanan hanyar zata samu tayi abinda ranta keso


Ameer kuwa ko ajikinsa shima ya nufi d'aki dan ya saka kayansa dan ya gaji da irin Abubuwan da take mishi gwara ya kaita gidansu ko zasu mata fad'a ta gyara halinta tunda duk abinda take dama bai tab'a kai kararta ba.


K'arfe goma da rabi Ameer yayi parking a k'ofar gidansu Zara

Zara kuwa tayi sauri tafito tana janye akwatun da ta lodo kayanta aciki

Shigewarta tayi tabar Ameer a tsaye

Ameer kuwa ganin shiru shiru babu alamar za'ayi mishi iso ya shiga gidan yasa ya tura yaro da ayi mishi sallama da Dr Kabir mahaifin Zara kasancewarsa likita yasa ake ce mishi doctor


Yaron dawowa yayi yace wai ya shiga

Da yake yasan kan gidan direct d'akin saukar baki ya nufa dake gefen gidan ya shiga ya zauna sai da ya kwashi minti talatin a zaune har yana shirin mik'ewa ya tafi sai gashi ya shigo da katon cikinsa fuskarnan tasa a d'aure dan har Zara ta shimfid'a masa karya da gaskiya ya hau kai ya zauna


A dak'ile ya amsa gaisuwar da Ameer ya mishi


Ameer shi kuwa bai tsaya b'ata lokaci ba ya zayyana masa irin abubuwan da Zara ke mishi da kuma dalilin dayasa ya dawo da ita gida ta koyi wasu abubuwan kafin ya maidata



Dr Kabir kuwa farin glass d'in fuskarsa ya gyara fuska a murtuk'e yace "a duk maganar nan da kamin baka fad'amin abinda tayi kayi mata irin Wanan dukar ba ka faffasa mata jiki Wanda ni mahaifinta tunda na haifeta ban tab'a mata irin shi ba"

Ameer shiru yayi dan bai San abinda zai ce mishi ba dan aganinsa bayanai daya mishi ya isa yasa yagane abinda ya tunzura shi ya daketa

A d'an tsawace Dr Kabir ya k'ara tambayar Ameer yana "nace ka fad'amin dalilin dayasa ka Dakar min 'ya har sai da ta suma Wanan wane irin ranshi hankaline angaya maka jaka ka Aura ka mata mugun dukan baka kaita hospital an duba rauni daka mata ba amma sabida rashin hankali ka kuma dawo da ita gabana kana so kace min bata da tarbiyya there is no man born of a woman dat would treat my daughter d way he likes cos yarana da gatansu ka gane ko ka san baka Santa mai yasa ka aureta pls ka tashi ka fita nima sai na nemeka"

Ameer da sauri ya mik'e sabida kar zuciya ta d'eb'eshi yayi ba dai dai ba dan ba k'aramin tafasa zuciyarsa ke yi ba sai a yanzu ya gano inda Zara ta d'auko rashin tarbiyarta dan dattijon arziki bazai yi abinda Dr Kabir yayi ba yayi balain dana sanin Auren Zara a fusace yaja motar yabar unguwar.



B'angaren Adnan kuwa tunda ya zauna a office Zara ke mishi gizo dan tunda yaganta dazu yaji kuma babu wacce yakesan kasancewa da ita sama da ita yana tsoron ya kirata Ameer na nan juyi kawai yake akan kujerar dayake zaune duk da moment d'insa da Aliya na kwakwalwarsa ta kuma kirashi yanzu ya kai sau uku dan kawai taji ya yaje office banda texes da ta mishi na soyayya da fatan alheri sure Aliya na iya k'ok'arinta dan ta nuna kulawarta akansa amma ina duk wanan fad'i tashin da take yi baya gani

Watssap ya hau yaga ko tana kai yaga rabonta da hawa tun jiya daddare ahankali ya maida wayarsa ya ajiye ko mai ya tuna ya d'auki wayar sa da Sauri ya shiga Zgallery ya bud'o hotunanta ya na kallo aikuwa numfashinsa ya hau fita da sauri dan sai yanzu yayiwa hotunan kallon tsanake ta had'une iya had'uwa abunka da shaidan tuni ya hau buga mishi ganga Adnan kuwa yabi ya susuce yaga idan ba ganin Zara yayi ba hankalinsa ba zai tab'a kwanciya ba

Dak'yar ya bari k'arfe d'aya tayi ya latso numberta

Adai dai lokacin da Zara itama tayi dailing number sa dan ta kira shi tace mishi tana gida ganin kiransa ya shigo yasa tayi sauri ta d'aga wayar wani farinciki na ratsata

A tare suka lumshe ido

Zara ta koma ta kwanta tana hugging pillo shi kuma Adnan cikin muryarsa dake rikita mace yace "dafatan dai ban kira oga na nan ba"

Tsaki Zara tayi tace "wane oga kuma ni danake gidanmu"

Zaro ido Adnan yayi kamar yana gabanta yace "bangane kina gida ba ba dazu na ganki ba"?

" uhmm dazu naganka kana zabga soyayya da matarka"

Zara tace tana hararar wayar kamar yana kallonta

Murmushi Adnan yayi yace "dan Allah joke apart dagaske kina gidanku mai ya faru haka"?

" mai ma bai faru ba gani nayi bazan iya cigaba da zama yana jibgata haka kawai sai kace baiwa ya samu shiyasa nayi dawowata gida"


Adnan ji yayi kamar ya daka tsalle ya taka rawa amma kuma a fili yace "kai amma banji dadi ba yanzu haka zai zauna shi kadai babu mace"

Zara wani hararar ta k'ara dokawa wayar dan so tayi ya nuna farinciknsa amma a fili tace"dama can shi kad'ai yake rayuwarsa ni yanzu ma ji nayi kamar anyi freeing d'ina ayi mutum babu abinda yasani sai takura da masifa"


Adnan dake murmushi da wani shegen murya yace "yanzu ya zakiyi kema haka zaki zauna a gidanku ba mai d'eb'e miki kewa"?

Zara da haushi ya gama cikata dan ba abinda take expecting yace kenan ba cewa tayi " babu komai friends d'ina zasu na d'eb'e min kewa"

Adnan k'ara k'asa yayi da muryarsa yanda zai kashe mata jiki yace "if am permitted zan iya zuwa na d'eb'e miki kewa"

Without second taught Zara tace he is permitted ta bashi address d'in gidansu dan k'arfin hali irin na Adnan har da tambayarta abinda zai taho mata dashi ita kuwa ta lissafa mishi yace mata sai yazo yayi sauri ya katse wayar dan tunda ya fara wayar Aliya ke kiranshi


Aliya da jikinta ya gama sanyi da irin wayar da Adnan yake yi dan babu yanda za'ayi ace da namiji yake waya haka k'ila da mace yake waya tana jin ya d'aga murya asanyaye tace "inata kiran wayarka kana busy"

D'an had'e rai Adnan yayi dan gani yake Aliya ta fara takura mishi cewa yayi "eee wlh da manager nake waya kinsan yana Lagos ya akayine"

Aliya jinsa kawai tayi bata yarda dashi ba amma bata San ta b'ata mishi rai cewa tayi "ba komai dama cewa nayi ko zaka turo a d'aukar maka abincin rana ba sai kayi wahalar siya ba"

Adnan dake jinsa a koshe sabida maganar da sukayi da Zara cewa yayi "haba ba sai kin wahalar da kanki ba bana jin yunwa ki bari kawai idan na dawo naci na dare kuma yau bazan dawo da wuri ba zan d'an biya wani wajen karki jirani kici abincinki kiyi baccinki kawai"

Aliya gabanta ne yad'an fad'i tana tunanin kila wajen buduruwa zashi d'aurewa tayi tace "Allah ya dawo dakai lafiya love you"

Adnan bai mata reply ba ya kashe wayarsa

Aliya kuwa tabi wayar da kallo tana mamakin Halin Adnan ko ba'a fad'a mata ba Akwai macen dake d'auke masa hankali awaje kuma zata sa ido ta binciko koma wacce.....
[21/07, 03:19] Nabila maishanu Fbk Gusau Zamfara: *M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*



*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*

💃💃💃💃💃💃💃💃💃
*OYOYO WELCM BACK 💖💖💖AUNTY SIS AFTER A LONG TIME U ARE BACK AGAIN AM NOT D ONLY PERSON DAT MISS U ALOT BUT MANY PEOPLE OUT THERE MISS SUCH A DAMSEL WE ARE HAPPY DAT U ARE BACK HOPE U WONT GO FOR SUCH A LONG BREAK COS IS JUST LIKE THOUSANDS YEARS WITHOUT U DIS PAGE IS OLL YOURS AUNTY ZAINAB STAY BLESSED AND MY WARMTH REGARD TO SULTEEE AND KHALEEL*



*Page 7*


Mahaifiyar Zara Mommy Hauwa tunda Zara ta zo gidan taji dalilin da yasa ta dawo gida bak'in ciki da takaici suka rufeta Wanda har sai da ya kaita ga zubar da hawaye shekara 32 kenan tana k'unsar bak'in cikin Auren Doctor Mahaifin Zara ba shi da Hali Sam Sam dan rayuwa kawai yake ba tsari ya d'auki dab'iar turawa ya ara ya yafa bai da cikakken addini Sam sai kace daga kansa aka fara zama likita dan

Please Login or Register in order to submit comment