Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba ko waya baka tab'a bugowa ba meyesa kayi haka duk muna nan hankalinmu ya tashi muna tunanin ko wani abune ya sameka"


Adnan cikin tsananin nadama hawaye na zubo mishi yace "Kuyi hakuri kawu nayi kuskure fatana dai Ku yafemin yanzu ma so nake Ku kwatanta min gidan yaya Anwar shima naje na nemi yafiyar sa gobe ya rakani Niger naje naga Umma itama na nemi yafiyar ta Dan nasan na mata ba dai-dai ba fatana itama Allah yasa ta yafemin Kawu dan Allah"""

Shiru yayi cikin fad'uwar gaba dayaga suna share hawaye suna sunkuyar da Kansu ciki kuwa har da Kawu da kana ganinsa kasan hankalinsa a tashe yake.

Jikinsa ne ya fara rawa cikin inina yace "Kawu lafiya mai yake faruwane ko wani abun ne yasamu Umma"?


Kawu d'agowa yayi hawaye na zubo mishi yace " Adnan ka makara zuwa neman yafiyar Mahaifiyarka dan yau wata uku da kwana shidda kenan da rasuwar Mahaifiyarka"


Adnan numfashinsa ne ya d'auke na wucin gadi maganar Kawu ya ringa amsaaa kuwaa a kunensa kansa na wani irin Sara mishi.

Luuuu ya tafi zai fad'i Kawu yayi Sauri ya tare shi


Adnan kuwa yayi amfani da d'an karfin daya rage mishi yace cikin wani irin murya mai ban tausayi "Kawu dan Allah kace min wasa kake yi Ummana bata mutu ba ina zan saka raina idan ta mutu ta yaya zata yafemin bayan ta mutu ta yaya zan bauta mata a matsayinta na gatan data rage min Innalillahi wa inna ilahi rajiun kawu ina zan saka kaina kawu ya zanyi idan da bak'in cikina Umma ta mutu kawu meyesa a yanzu Dana gane kuskurena nayi nadamar abubuwan danake aikatawa nake bukatar addu'ar ta zata mutu"



Adnan kuka yake sosai kamar zai shidd'e hankalinsa na neman gushewa sabida tsananin tashin hankali dan abinda yake ji aransa bai ji ba a lokacin da Zara ta mutu ko Dan ya nemi yafiyar ta ne amma Mahaifiyar sa data kawo shi duniya bai samu ya nemi yafiyar ta bar har ta mutu k'ila ma da bak'in cikin sa ta rasu..

Adnan kuka yake sosai yana istagifarin halin da yake ciki dan bai san makomarsa ba idan Mahaifiyarsa bata yafe mishi ba har ta mutu.


Kawu ne ya ringa kwantar masa da hankali akan ya ringa yiwa Mahaifiyar sa addu'a insha Allahu tama yafe mishi.

Tuni wani irin Zazzabi ya rufeshi da ya ringa tunanin shima mutuwar kawai zai yi banda azababben kaikain daya sako shi agaba.

Tuni su Kawu suka rufu akansa inda Matar kawun tayi saurin latso lambar Anwar ta fad'a mishi Halin da suke ciki tsaki yayi yace mata babu ruwansa da Adnan ko da mutuwa zaiyi Daga haka ya kashe wayarsa.


Ga mamakinta kamar had'in baki data kira Aliyu shima kamar Yanda Anwar yace shima yace mata.

Bata hakura ba ta kira Aminatu ta fad'a mata halin da ake ciki abunka da mace da zuciyarta keda rauni tuni hankalinta ya tashi tace su taimaka mata su bashi duk taimakon da zasu iya gobe zata zo dan yanzu dare ya Riga da yayi.


Tana kashe waya ta kira 'ya'yyenta dan ta d'auka basu Sani ba amma ga mamakinta duk tsaki suka yi suka kashe wayar .


Adnan sai da ya samu kwana uku a kwance in banda kukan nadama babu abinda yake yi yabi ya kara ramewa yanzu har da cokali yake Susa sabida kaikaiyin da gabansa ke masa karuwa kawai yake.


Aminatu kuwa kullum sai tazo dubashi banda hidindimun da take mishi .


Adnan hankalinsa ne ya kara tashi daya ga ya samu kusan sati d'aya a Maiduguri amma Yayansa Anwar da Kaninsa Aliyu babu Wanda ya zo inda yake inda take jikinsa ya kara sanyi dan yasan ba k'aramin fushi sukayi dashi ba.

Washegarin daya samu kwana takwas a Maiduguri ya dage sai an raka shi wajen Yayansa Anwar dan Sam bashida wani kwanciyar hankali gwara ya nemi yafiyar Anwar ko zai d'an samu sauki a zuciyarsa.


Tashin hankalin da ba'a samishi rana.

A lokacin da Adnan ya isa gidan Anwar k'asa rufe bakinsa yayi sabida daular da yayan nashi yake ciki dan gidansa kamar gari guda ga wani shima babban gida da ya ginawa Almajirai kawai suna kwana a ciki banda girkin da ake musu safe rana dare.

Da k'yar ya samu aka bar shi ya shiga gidan inda masu gadi sukayi tunanin ko masu neman taimako ne kamar Yanda gidan baya rabo da masu neman taimako.

A lambu gidan ya tarar da Anwar da matansa guda biyu 'yay'ansa shidda a zagaye dasu kana ganinsu zaka san suna cikin kwanciyar hankali da jin dadi.

Anwar ya zama wani d'an lukuti ya zama Alhaji


Adnan gwiwa a tsage cike da fad'uwar gaba ya isa wajensu ya zub'e a k'asa yana musu sallama waigawa sukayi gabad'aya suka amsa inda Anwar bai wani b'ata lokaci ba ya zura hannu a Alhajihunsa ya kirgo dubu goma ya mik'awa Adnan dan duk a tunanin sa masu neman taimakon ne dan Sam bai ma gane Adnan ba.


Adnan kuka ya fashe dashi sabida tsananin takaicin yana "Yaya nine fa Anwar baka gane ni bane nine"


A fusace Anwar ya mik'e ransa a b'ace ya fara bin Adnan da mugun kallo dan da muryarsa ya gane shi.

Cikin tsananin b'acin rai yace "Waye ya bud'e maka gidnan ka shigo mai had'ina da kai bayan duka abubuwan da kayi har kana da k'arfin halin da zaka zo inda muke a sanadinka Umma ta mutu da bak'in cikin ka ta mutu amma sabida bakada kunya sai data mutu zaka nad'o k'afarka kazo inda muke mai kuma kake nema kafin na kirga biyar ka tabbata ka bar gidanan tun kafin nasa ayimin waje dakai"

Adnan k'ok'arin kamo kafarshi yake Anwar ya janye da Sauri ya fara kwallawa mai gadi kira.

Matansa na k'ok'arin bashi hakuri ya daka musu tsawa akan su b'ace mishi Daga nan jiki na rawa suka bar gurin adai-dai lokacin da mai gadin ya k'araso Anwar kuwa yace ya mishi waje da Adnan kar ya kara barinsa ya shigo mishi gida har waje Anwar ya bisu yana korawa mai gadi warning inda Adnan ya ringa kuka kamar ransa zai fita.


Adnan sai dayaga Maigadi ba kuma barinsa zai yi ya shiga cikin gidan ba yasa ya nufi gidan Aliyun da aka kwatanta mishi.

Yana isa kantamemen k'ofar gidan Aliyu da kana gani kasan naira tayi kuka Aliyu ya shawo kwana a cikin wata 'arniyar motarsa shima ko kad'an bai gane Adnan da bashida maraba da irin masu bara nan ba bai ko kalli Adnan dake tsaye yaba ya fara danna horn.

Adnan kuwa yayi Sauri afara kwankwasa masa glass din mota

Aliyu cikin mamaki ya sauke glass d'insa kasa yana kallon wanan bawan Allah mai k'arfin hali haka.


Adnan hawaye ne ya zubo mishi da kaninsa shima bai gane shi ba

Fuska a yamutse Aliyu yace "Mallam Lafiya zaka zo ka tsaya Min a k'ofar gida"?


Adnan girgiza kansa yayi hawaye na cigaba da sauko masa yace " Aliyu kaima baka gane ni ba yayanka ne fa Adnan wai meyesa kuke min hakane mai yayi zafi haka zaku min irin wanan hukuncin dan Allah Ku yafemin nasan nayi kuskure"


Aliyu tsaki yayi ya kara danna horn Adnan kuwa yayi Sauri ya zub'e a k'asa kamar ba yayan Aliyu ba rok'onsa yake sosai akan ya saurare shi amma Aliyu ko kallonsa bai yi ba ya shige cikin gidansa bayan shima yayiwa Mai gadi warning.


Take Adnan ya kara shiga tashin hankali bai hakura ya bar gidan Aliyu ba sai da aka fara kiran sallar Magriba yana barin wajen yaje wajen kanwarsa data rage mishi ya kai kukansa wajenta akan ta taya shi rok'onsu Anwar dan idan basu yafe mishi ba bai san ya zaiyi ba.


Aminatu kuwa har da kukanta ta ringa kwantarwa da Adnan hankali akan zata rok'esu su yafe mishi.

Wasa wasa sai da aka Samu wata da komawar Adnan Maiduguri Yayansa Anwar yak'i ya saurare shi har gwara Aliyu ya sauko sabida tausayin Yayan nasa dan har dashi ake rok'on Anwar yanzu sai da akayi family meeting inda manyan suka saka baki aka Samu Anwar ya hakura.


Adnan kamar zaiyi wa Anwar Sujadda haka ya ringa yi.

Inda take tausayin Adnan ya rufeshi ya d'ago shi ya rungume shi yanajin soyayyar dan uwan nashi na ratsa shi.

A ranar Anwar ya tafi da Adnan gidanshi inda yace ya huta gobe suyi magana.

Haka kuwa akayi washegari bayan sun karya tare Anwar yace ya bashi labarin abinda ya same ya dawo haka .

Adnan ido cike da Hawaye yafara labartawa Anwar halin da ya shiga da abubuwan da ya aikata babu abinda ya b'oye mishi ko kad'an a karshe ya tsugunna yana neman yafiyar sa akan Zinar da ya aikata da tsohuwar matarsa inda yake nuna mishi tsantsar nadamar da yayi.


Anwar ya girgiza da labarin da Adnan ya bashi dan ko kad'an bai kawo shaidanci da shu'umancin Adnan ya kai haka ba kasa magana yayi ya cigaba da Kallon Adnan dake ta zubar da hawaye yana tsugunne a gaban shi.

Ahaka ya cigaba da kallonsa wuyan daya sha a hannun Ajjidde yasa tausayin Adnan d'in ya rufe shi yana k'ok'arin magana yaga Adnan ya rufe idonsa da k'arfi ya zaro cokali Daga Aljihunsa yafara Sosa gabansa da iya k'arfinsa yana hawaye.

Sallati Anwar yayi ya rik'e hannun Adnan cikin tashin hankali yana tambayarsa da mai haka.


Adnan cikin tsananin kuka da azabar da yake sha ya gaya mishi Halin da yake ciki na kaikaiyin gaban da yake fama dashi tunda Ajjidde da kawayenta suka ringa saduwa dashi.

Inda sabida azabar dayake sha sai da ya cire wandonsa bai sani ba.

Anwar kuwa yayi saurin runtse idonsa sabida Yanda gaban Adnan a koma ya kankance.


Anwar cike da tausayin Halin da Anwar yake ciki jiki na rawa ya kira abokinsa likita dake aiki a Egypt inda ya mishi bayanin Halin da Kaninsa ke ciki.

Abokinsa ya shaida mishi cutar sanyi ne ya janyo mishi kaikaiyin gaba sai an kashe kudi sosai za'a iya magance mishi matsalar.

Jiki na rawa Anwar yace babu matsala zaiyi processing visa d'insu nan da kwana biyu su taho kudi ba matsala bane fatansa dai Adnan ya warke.


A cikin kwana biyu jirginsu ya d'aga zuwa Egypt suna isa batare da wani b'ata lokaci ba suka isa babban asibitin da za'a d'ora Adnan akan Magani.


Kwararrun likitocine suka duba Adnan inda suka gano cutar da Adnan ke d'auke dashi na mugun cutar sanyi da Idan ba'a magance shi da wuri ba har kashe gaban mazan yake ya daina aiki.


Dayake Anwar ya saki kudi.

Tuni likitoci suka duk'ufa akan Adnan suna d'ora shi akan Maganunguna dan har awani irin engine suke Zura Adnan duk Dan ya samu lafiya.


A cikin wata d'aya Adnan yafara samun lafiya duk da kaikayin bai tafi gabad'aya ba sai Hankali.


Adnan garin Egypt ba k'aramin dadi ya mishi ba duk da yayi fari da fresh amma hakan bai sa ya maida jikinsa ba.


A cikin wata uku ya gama amsar magungunansa Anwar yazo dan su koma Nigeria tare.


Kwanan Anwar biyu a Egypt Adnan ya tare shi da maganar ya taimaka mishi yasama mishi Makaranta ya ringa zuwa bashida burin daya wuce ya nemi sani akan addininsa ya cigaba da neman yafiyar Ubangiji.


Anwar sosai yaji dadin shawarar da Adnan ya yanke inda a take ya nemi abokinsa dake Egypt ya sanar dashi halin da ake ciki.


A cikin kankanin Lokaci Adnan ya samu Admission a wani makarantar da ake koyar duk abinda ya shafi Addninin musulunci.


Sosai Adnan ke jin dadin makaranta yana jin Haske na bayyana a gare shi kuma wani hukuncin Allah sosai kwakwalwarsa ke ja duk abinda aka koya mishi sai ya d'auke akansa.


B'angaren Ameer da Aliya kuwa soyayya ake gudanarwa cike da kwanciyar hankali kowane burinsa yaga ya farantawa d'an uwansa rai.

Sosai Ameer ke tattalin Aliya dan ji yake babu Wanda ya kai shi dace da samun mace tagari inda Aliya kuwa taji sai a yanzu tasan dadin Aure dan Ameer namijine da kowace mace zatayi fatan samu dan tunda ta samu ciki Ameer shi yake tayata aikace aikacen gidan yana bala'in tausayinta rayuwa suke cike da ilimi da fahimtar juna zamansu gwanin ban sha'awa dan haka kawai Ameer zai kirata yace yau ta shirya zance zasuyi tazo mishi kamar lokacin da yake nemanta ahaka zai ci gayu ya fita yayo siyayya yayi parking a k'ofar gida ya kirata awaya yace yana waje.

Aliya kuwa sai taci gayu ta fito da d'an k'aramin cikinta sai su hau zance kamar saurayi da buduruwa abun nasu gwanin sha'awa.

B'angaren Ajjidde kuwa iskanci sai abinda yayi gaba dan zuwa yanzu ta zama Hajiya ta b'angaren iskanci dan yanzu musamman take had'a maza da mata a gidanta a taru a d'aki d'aya ayita iskanci kamar dabbobi inda idan suka gaji zasuyi ta shaye shaye.

Ahaka rayuwar Ajjidde yake cikin duhu tana rayuwa a hagunce ko kad'an bata d'auko hanyar tuba ba ballantana ta gane rayuwar da take yi ba mai b'illewa bace.

Abunka da wanda bashida rabo a cikin irin wanan Halin Maman Nur ya had'ata da wani balarabe mai shegen kudi dan Mahaukatan kudi ya turawa Ajjidde akan tazo ta same shi a hotel d'in dayake.


Ajjidde jiki na rawa ta nufi hotel d'in bayan ta dirka kwayoyi a cikinta da isarta.

Suka gaisa da Balaraben ta cire kayanta dan duk a tunanin ta tana zuwa zai fara aiki tunda yace aikin nasu kwana zasu yi suna abu d'aya.

Amma me Alhajin cewa yayi ta maida kayanta zasuyi aikin sai anjima kad'an.


Ahaka Ajjidde ta zauna tana kallon Balaraben dake Zaune yana ta amsa wayar.

Bayan minti talatin sai gashi ana kwankwasa k'ofar hotel d'in.

Balaraben mik'ewa yayi yaje ya bud'e k'ofar sai ga Manya manyan Alhazawa Sama dasu Ashirin na shigowa d'akin kowanensu sanye yake da bakin kaya da Jan abu a d'aure a kanshi.


Ajjidde tunda take abu bai tab'a sata fad'uwar gaba ba sai da tayi tozali dasu take wani irin tsoro ya rufeta tafara bin Alhazawan da kirarsu kamar irin ta samudawa ga girma ga kib'a ga tsayi.

A hankali ta juya ta kalli Balaraben daya biyata akan tazo tace mishi "Wadanan suwaye"?

Dariya ya kwashe dashi kamar wani boss yace " ta daina Hanzari da sannu zata san su"

Daga haka taga dukansu sun fara cire kayan jikinsu cikin minti biyar kowane yayi tsirara agabanta.

Wani irin gumi ne ya hau tsatsafowa Ajjidde dan halittar gabansu ba kamar irin na mazan data sani ba nasu ga tsayi ga kauri har yana neman tad'o k'asa .


Tuni tafara k'ok'arin janyo kayanta ta saka

D'aya daga cikin Alhazawan dayafi kowane tsayi da girma daga cikinsu ya hau kan gadon tare da hawa ruwan cikinta nauyi da doyin da yake yi kawai yasa hanjin cikin Ajjidde yamutsewa amai na taho mata bata gama tunanin da zatayi ba taji ana tura mata abu kamar itace agabanta.


Ihu take so tayi amma murya ta baya fita dan nauyin daya d'ora mata.

Ahaka ya ringa gana mata azabar da tunda take bata tab'a jinsa ba dan kamar attaruhu yake watsa mata a ciki haka ta ringa ji sai da ya samu awa d'aya akanta ya sauka a lokacin tana neman sumewa.

Tunanin ta bai gama dawowa dai-dai ba shima d'aya ya hawo kan gadon ya hau ruwan cikinta.

Ajjidde tuni taji gabanta kamar ba'ajinta yake ba sabida ji tayi kamar ya zazzago k'asa dan ayanzun da take kwance tafi tunanin wadanan Alhazawan ba mutane bane Aljannu ne ahaka Ajjidde ta ringa sumewa tana farfad'owa su kuwa suka ringa hayeta d'aya bayan d'aya.

Na karshen kuwa daya gama daya zaro jikinsa daga nata wani jan kyalle ya zaro daga rigarsa ya goge mata gabanta dashi ya jefa acikin wani tukunyar da bata san yaushe ma suka shigo dashi ba.

Zuwa wanan lokacin ta Riga da tasan da 'yan yankan kai ta had'u dasu a firgice ta mik'e da d'an k'arfin daya rage mata sakamakon motsin data ringa ji agabanta inda tayi tozali da wasu irin tsutsotsi manya manya suna fitowa daga gabanta.


Ajjidde razanann k'ara ta saki sabida wani irin azabar rad'adin da gabanta keyi mata ahaka tsutsotin suka cigaba da fitowa daga gabanta sabida azabar da take sha dan har wani cizonta suke ta fara rok'on mutuwa.

Tun tana iya ihu da k'arfi har tazo ta daina inda sukuwa Alhazawan suka jeru a layi tsirara suna kallonta sai da suka ga kamar idonta na neman rufewa wanda yafi su girma a cikinsu ya d'auko wani irin sharb'eb'en wuk'a biyu daga cikinsu suka rik'e Ajjidde suka saita mishi wuyan Ajjidde zuwa lokacin Wani irin Hawaye ya wanke Fuskar Ajjidde dan tasan she is no more kit suka d'auke kan Ajjidde da wuk'an inda Kan Ajjidde yayi gefe d'aya daga cikinsu ya d'auka yasaka acikin tukunyar da suka shigo dashi.

Suka yanke mata nonuwa da idanuwa suka kuma jefawa acikin tukunyar suka saka kayansu suka saka gangan jikin Ajjidde a cikin buhu suka fito d'aya bayan d'aya suka hau dirka dirkan motocinsu sai da sukayi nisa suka wular da gangar jikin Ajjidde suka k'ara gaba.


Sai da aka kwana biyu su Mamman Nur suka ji labarin mutuwar Ajjidde dan ko kad'an bai kawo Balaraben d'an yankan kai bane sai da suka ga gangar jikin Ajjidde da tsutsoti suke fitowa daga ciki.

Dayake Ajjidde ba kowa gareta ba ballantana har awani damu.

Mamman Nur tuni ya kwashe dukiyoyin Ajjidde da takardun komai data mallaka banda gwala gwalai ya siyar da komai na gidan yayi banking kudin ya had'a inashi inashi ya d'au hanyar barin garin dan ya koma garinsu ahanyarsa na zuwa garin nasu wani katon trailer ya mark'ad'a motarsa dashi a ciki ko kad'an gawansa bai ganu ba sabida mannuwa dayayi da kwalbatin.


*Allah ka tsare mana imaninmu kabamu ikon cikawa da kyau da imani ka d'auki ranmu a lokacin da kake farinciki damu*


B'angaren Adnan kuwa tuni ya zama ustaz ya zama Mallami shima mai zaman kansa bashida lokacin komai sai na bautawa Allah da neman yafiyar ubangiji Kullum cikin yiwa Mahaifiyar sa da Zara Addu'a yake babu abinda ya nema ya rasa dan Yayansa Anwar ya tsaya mishi akan komai har kudi ya bashi akan ya ringa kasuwanci inda a lokacin aka sako shi agaba akan ya kamata yayi aure amma yak'i akan yanzu babu Aure agabansa bai sani ba ko nan gaba.

Har a lokacin a Egypt yake a zaune inda yake tab'a kasuwanci Allah kuma ya saka mishi albarka bayan shekara uku ya Auri wata dalibarsa mai suna Zara ahaka ya ringa rayuwa cikin tsantsar Ilimi da nadama idan ya tuna Rayuwar da yayi abaya yakan yi kuka kamar ransa zai fita dan a lokacin rayuwa kawai yake yi cikin duhun kai.


Musamman ya d'auki matarsa suka je Kano wajen iyayen Zara inda suka ji dadin ziyarar da ya kai musu Daddy kuwa har glass ya koma sawa sabida kukan daya ringa yi yayi affecting idonsa.


Mommy Hauwa kuwa tana nan Yanda take sai dai d'an tsufan da tayi sai daya musu Alheri ya baro gidan inda suka nufi gidan Ameer nan ma suka tarar dasu da yaransu har guda Uku maza biyu mace d'aya macen kuwa Sunan Zara aka saka mata wanda hakan ba k'aramin dadi yayiwa Adnan ba musamman ya kara neman yafiyar su suka ce sun yafe mishi inda suka yi exchanging number da Ameer sai da suka ziyarci 'yan uwa da abokanan arziki suka je Maiduguri suka zagaye dangi suka koma Egypt.......



*Alhamdulillahi Anan na kawo karshen novel din Makotan juna ya rabbi ya rabbi ka yafemin kura kuran danayi a ciki naso na zayyona manyan masoyana nayi musu godiya kaunarsu ga littafin makotan juna na zayyano sunayen grops d'in da suke yawan comment amma hakan bai samu ba sabida rashin lokaci amma inaso kusan ina kaunarku fissabillahi da taimakon Ku na idda littafin nan Koda ban ambaci sunan kowa ba ya zama dole ma ambaci sunanki Aunty Zainab( Aunty Sis) sabida irin kaunar danake miki Allah ne ya had'amu fatana zumuncinmu ya d'aure har Aljannatul firdausi*

*sai kun sake jina a sabon novel d'ina KUKAN KURCIYA IDAN ALLAH YA BANI IKO*



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment