Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya rufe jikinsa yana zaro ido waje dan Ajjidde ma bai san a class d'in da zai ajiyeta ba.


Ajjidde kuwa wani irin lumshe ido tayi ta bud'e tana wani lashe lebb'e kamar tsohuwar mayya tace "Adnan ka shiga ka fito ina jiranka pls karka b'ata min lokaci ko dayake jirani mu shiga tare dan bazan iya hakura ba"

Adnan wani irin tsoro ne ya rufe shi jikinsa ya hau rawa shi dai yau yaga takansa cikin minti biyu Ajjidde tayi tsirara agabansa.


Adnan kuwa kirjinsa ya ringa bugawa da k'arfi idan ada dayake cikin kwanciyar Hankaline yaga Ajjidde ahaka babu Wanda zai kaishi shiga tashin hankalin ya sameta amma abun mamaki a yanzu data ke gabansa ko kad'an bai yi sha'awarta ba illa ma wani irin tsoron Ajjidden daya shige shi yanda mace ke shiga tashin hankali a Daren ta na farko shima kwatankwancin tashin hankalin daya shiga kenan dan Sam baiji yana sha'awarta ba sakamakon tunaninsa daya gama bashi Ajjidde ba kowa bace face rik'akk'iyar karuwa first class olosho........


Manage if u enjoy Dis page raise u hand comment en vote if no updating soon

*M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*




® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-




*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*


*WANAN SHAFIN NAKINE KE D'AYA AUNTY SIS 💖💖💖INAJI DAKE HAR A CIKIN RAINA KINA CIKIN ADDU'A TA KULLUM ALLAH YA SHIRYA MIKI ZURIA YA RAYYA MIKI SU TNX FOR EVERYTHING*


*INA MASOYAN MAK'OTAN JUNA INA ALFAHARI DAKU NAJI DADIN COMMENT D'INKU JIYA SOSAI DA SOSAI DA HAKA KUKE COMMENT AI DA KULLUM SAI NAYI UPDATE KO BA YAWA HMM KUN SAKO ADNAN AGABA FA TAM*


*page 34*


Ajjidde wani irin kallo ta ringa yiwa Adnan tana wani shafe jikinta tana lumshe ido.


Inda Adnan kuwa cikin fad'uwar gaba ya zuba mata ido hankalinsa a tashe.


Ajjidde Hannunsa ta ruk'o tafara jansa sukayi hanyar band'aki tamkar wani soko haka ya ringa bin bayanta.

A katon kwamin wankan mai cike da ruwan dumi ta shige ta jawo hannun Adnan ciki inda Adnan ya fad'a kanta tayi sauri ta tureshi daga jikinta ta fad'a kansa ta fara lashe shi tana nishe nishe Adnan ko kad'an bai k'arbi sakon da take aika mishi ba sabida tashin hankalin da yake ciki dan zuwa yanzu bai san matsayin ma da zai ajiye Ajjidde ba tunda k'arfi da yaji ta mayye gurbin namiji dan yanda namiji yake tafiyar da amaryarsa haka Ajjidde take Neman tafiyar dashi.

Ganin tana lalubarsa a cikin a kwamin wankan tana wani ihu kamar yana mata wani Abu yasa ya tureta cikin zafin nama ya duro daga cikin bahon ya fice daga bandakin da sauri.


Ajjidde itama cike da zafin nama ta rufa mishi baya dan ta masifar kwadaituwa da Adnan.

Adnan kayansa yake sawa da sauri da sauri

Yana k'ok'arin d'aura tazugenshi Ajjidde ta rik'e mishi hannu tana "Adnan wai me hakane mai kake nufi dani ne?


Adnan cikin k'arfin Hali ya fusge hannunsa yace " Ajjidde karki manta mace da kunya aka santa tunda aka d'aura mana Aure kike ta abubuwan da yasa naji ina tsoron ki bazan iya ba Ajjidde ko sallah banyi ba"

Ajjidde d'aga masa hannu tayi tace "Ya isa haka Adnan nagaji dajin soki burutsun ka me kace yanzu mace da kunya aka santa to ai ni ba ahaifeni dashi ba banma san mai kunyar ba ina dai ji ana fad'a Adnan inaga baka san koni wacece ba ko hmmm da sannu zaka san ko ni wacece tunda har ka aureni bakasan wacece ni ba yanzu ka daina b'ata min lokaci idan baza kayi wankan ba muje na duba lafiyarka dan babu yanda za'ayi bansan mijin danake Aure ba"


Adnan cikin buguwar zuciya ya zaro ido yace "ki duba Lafiyata kuma Ajjidde"?

" kwarai kuwa amma kuma karka damu idan bazaka bani had'in kai ba ina da wayanda zasu rik'e min kai na dubaka da kyau"

Adnan jikinsa ne ya fara rawa yana sallati wani irin gumi ya hau tsatsafo masa

Ajjidde kuwa ta ware murya tana "Alhaji,Mamman Nur, Hassana kuzo Ku rik'e min angon nawa yaki ya bari na duba lafiyarsa"


Adnan cikin tsananin tashin hankali yace "Dan Allah ki rufamin asiri Ajjidde wlh zan bari ki duba lafiyata karki kira min wasu"

Ajjidde tsaki tayi bata saurareshi ba ta nufi wajen k'ofar Adnan kuwa yayi sauri ya sha gabanta yana "Dan Allah kiyi hakuri wlh na yarda"

Ajjidde wani irin harara ta zuba mishi tace "maza cire kayanka"


Adnan bai bari ta rufe bakinta ba ya fara cire kayansa da sauri da sauri hawaye suka hau sauko masa ji yake inama mafarki yake wannan wane irin masifa da bala'i ne anya Ajjidde mutum ce ma kuwa

Ajjidde tsawa ta daka mishi tana "da gajeran wandon zan duba lafiyarka"?

Adnan da sauri ya cire gajeran wandonsa ya tsaya agaban Ajjidde tana kare masa kallo tun daga Sama har k'asa tafara zagaye shi.



Adnan shi dai jikinsa rawa kawai yake yana sallati.

Kiss yaji Ajjidde ta kaiwa duwawunsa yayi sauri ya juya da sauri yana kallonta cikin tsananin tsoronta.


Ajjidde ture shi tayi ya fad'a kan gado tana wani irin murmushi tace " A gaskiya yau zan more dan kai irin namiji ne dake sumar da mace kwana zamuyi muna Abu d'aya dan haka ka bari idan nayi d'aya yanzu sai kaci abinci sabida ka samu ka kara samun kwarin da zamu cigaba da gashi "

"Innalillahi wa inna ilahi rajiun Adnan yaringa zabgawa jikinsa na bala'in rawa dan ko kad'an baiji sha'awar Ajjidde ba ga shi ba dama ya gudu ta kira kattin Alhazawan nan su rik'e shi dan yasan kad'an da aikinta.


Adnan kallonta kawai yake yana daga zauna akan gadon yana janyo duk wani addu'a dayasani har dasu Alifun ba'un ya ringa karantawa.

Inda Ajjidde kuwa ta nufi wajen mudubi ta bud'e drawers d'in ta d'auko wasu fararren k'waya ta watsa a bakinta ta kora da ruwa daga nan ta d'auki remote ta kamo tashar da ake Bf ta ware volume ta nufi wajen Adnan tana kashe masa ido d'aya.


Adnan wani irin yawu ya had'iye da k'yar dayaga ta hau ruwan cikinsa tace

" yau bazan gaji ba sabida nasha maganin da zan iya kwana biyu ina duba lafiyarka batare da nako gaji ba dan haka idan kana bukata na d'auko maka kaima kasha"


Adnan cikin inina yace "aa ni basai kin bani magani ba Ajjidde wlh banida lafiya dan Allah kibari gobe sai ki duba lafiya ta wlh zazzabi ne a jikina"


Ajjidde murmushi tayi tace "Adnan kana masifar bani mamaki anya kai namijine kuwa kai ya kamata fa ka ringa rawar k'afa akaina karka sa nayi nadamar aurenka mana wlh duk namijin daya dandana ni mutuwa yake akaina ya ringa bina kai wasu ma da kudinsu basu isa su sameni ba amma wai kai ka samu ni da kai na zan baka wai kake wani min hanya hanya kana tsorona anya Adnan ba aljanna ce ta aureka ba"

"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Ajjidde Maza fa kikace suna binki suna dandana ki Ajjidde kenan ke karuwace bansani ba"


Ajjidde wani irin Dariya ta kwashe dashi har tana dukan cinyarta lokaci guda ta d'aure fuskarta tace "Wlh duk ranar da ka kara gingin cemin karuwa wlh sai kayi nadamar ranar da aka kawoka duniya dan boys d'ina zan sa su cire maka hakora ni ba karuwa bace am a business woman ka kwanta Na duba lafiyarka idan kuma bahaka ba na kira a rik'e min kai na dubaka da kyau dan ni Ba yar iska bace da zan Auri namijin da bansan ya yake Ba.

Adnan na k'ok'arin magana ta farawa kwalla kiran sunayen su Mamman Nur.

Adnan da sauri ya kwanta yana bata hakuri.

Ajjidde kuwa ta gyara zamanta akansa ta fara lashe shi tana k'ok'arin k'unna kowane channels na jikinsa.

Adnan kuwa ko sau d'aya bai yi response ba ballantana ya k'arbi sakonta.

Ajjidde ganin Abu yak'i mik'ewa yasa tace " Adnan ka mik'ar da dashi idan ba haka ba wlh zan kira maka su Mamman Nur su tayani mik'ar dashi".


Adnan hankalinsa a tashe yace "Haba Ajjidde meyesa kikemin haka ne kin tab'a ganin inda akayiwa namiji dole Haba Ajjidde yanzu sai ki iya bari wasu suga tsiraicina Haba Ajjidde sai kace wasu Jahilai marasa addini a ina aka tab'a haka"

Ajjidde da sauri ta d'aga shi tana "zaka kuwa ga Jahilai ganin idonka bari kagani"

Adnan kafin ya mik'e har tafice tayi waje.

Adnan cikin tsantsar tashin hankali ya duro daga kan gadon ya suri gajeran wandonsa yana k'ok'arin sawa bai gama sawa ba sai ga Alhazawan nan har hud'u sun shigo da 'yan mata biyu Ajjidde kuwa a tsiraranta take.

Adnan gabansa bala'in fad'uwa yayi jikinsa ya hau wani irin rawa.


Ajjidde kuwa ta zabga mishi harara tace "gashi nan Mamman Nur angon nawa bai san komai ba rago ne na karshe inaso Ku d'oramin shi akan net dan duk yanda naso nasa mishi chaji yak'i kawo wuta"


Mamman Nur murmushi yayi yace "to bari a d'ora miki shi a network ango ka cire wandonka a koya maka harka"


"Innalillahi wa inna ilahi rajiun wlh ni ba rago bane zanyi dan Allah kuyi hakuri Ku fita wlh inada network"


D'aya Alhajin Dariya ya kwashe dashi yace "aa ka bari dai mu koya maka ai muma zamu iya d'oraka akan network ba lailai sai ita ba idan kuma zaka iya Ku yi agaban mu muna kallo"


"Subahanallahi wlh bazan iya yi agabanku ba dan Allah Ku rufamin asiri wlh ban tab'a ganin irin wanan tashin hankalin ba wlh turawa ne suke haka Dan Allah kufita waje idan banyi mata ba na yarda kuyi min duk abinda kuka ga dama"


Ajjidde murmushi tayi tace "Mamman Nur kuje zan kiraku idan ya Gaza"

Dariya suka kwashe dashi D'aya Alhajin yace "gwara ma ya dage dan su summy ma sunce sai sun d'ana"

Daga haka suka fara ficewa d'aya bayan d'aya

Suna gama ficewa Adnan ya fashe da kuka yana "innalillahi wa inna ilahi rajiun nashiga uku na lalace wannan wane irin rayuwa ne"


Ajjidde tsawa ta daka mishi tace "Dalla ni kazo kana b'ata min lokaci"


Adnan kuwa yana kuka ya cire gajeran wandon sa ya hau kan gadon.


Ajjidde ta fara sarrafashi kamar dai namiji.
Tun k'arfe d'ayan dare suke Abu d'aya har biyu Ajjidde daga ta juyashi tanan sai dai ta juya shi ta nan.

Tun yana magiya a hankali har yazo ya ware baki yana zunduma ihu akan tayi hakuri ta kyalleshi.

Amma ina Ajjidde bata ma san yanayi ba ihu kawai take zabgawa idan taga ana wani style din a tashar data kamo sai tace ya tashi ya mata irin shi.


Adnan har wani zafi zafi gabansa ya fara masa ganin biyu da rabi Taki ta kyalleshi yasa ya fara ihun ruwa zai sha.


Akan dole Ajjidde ta rabu dashi ta d'auko masa ruwa a fridge ta mik'a mishi Adnan ya k'afa kai ya shanye sai data bashi ruwa wajen roba biyu yana shanyewa.

Ganin tana k'ok'arin Kara kamo shi yasa ya fashe da wani irin kuka yana "Ajjidde kiyi min rai wlh ruwan jikina ya kare wlh banida k'arfi bazan iya ba dan Allah ki tausayamin yunwa nakeji".


Ajjidde lashe lebb'e tayi tana shafa shi tace " Kayi hakuri nan da awa biyu zan barka ka huta kasan nasha magani shiyasa wlh ko kad'an ban d'auko hanyar gamsuwa ba ka bari mu k'ara d'aya"

"Innalillahi wa Inna ilahi rajiun ya Allah ka ceceni nashiga uku Ajjidde so kike ki kasheni wlh bazan iya ba yunwa nakeji ki bani abinci naci"


Ajjidde murmushi tayi tace "bari nasa akawo maka abinci ni kuma na watsa ruwa sabida na k'arajin dadin jikina"


Wayarta ta d'auka ta kira Summy awaya tace ta kawo mata abinci daga nan ta kashe wayarta.


Adnan kuwa yayi sauri ya jawo gajeran wandonsa yasa.


Ajjidde kuwa ta cigaba da shafa shi tana "Adnan ka had'u kafimun Zuma dadi bazan tab'a gajiya dakai ba"

Adnan shi dai ture hannunta kawai yake daga jikinsa yana duba k'ofar d'akin dan wani irin dan banzan yunwa yake ji.

Turo k'ofar da aka yine yasa Adnan saurin mik'ewa inda Summy ta shigo daga ita sai pant sai farantin dake hannunta ajiyewa tayi a k'asa ta kashewa Adnan ido d'aya.


Ajjidde kuwa ganin ta shigo ta nufi bandaki dan ta watsa ruwa.

Tana shigewa Summy ta damko wandonsa tana "Kayi ka sallameta ina jiranka dan nima yau sai naji lafiyarka"

Adnan zaro ido yayi cikin tashin hankali yana ture hannunta

Summy kuwa ta sakar masa murmushi ta juya ta bar d'akin.

Adnan da sauri ya bud'e plate d'in yafara kai loma bakinsa yana kuka.


Sam bai ma san kalar abincin da yake ci ba turawa kawai yake sabida tashin hankali yana gama cinyewa Ajjidde tafito daga bandaki tsirara ko towel babu a jikinta.


Gaban Adnan ne yayi wani irin fad'uwa daya ganta jikinsa ya hau rawa .


Ajjidde kuwa ta sakar masa murmushi tare da nufar wajen durowan nan kwayoyin ta k'ara debowa ta jefa abakinta ta kora da ruwa ta janyo sigarinta ta k'unna ta fara zuk'a tare da nufar wajensa.


Adnan sallati kawai yake hawaye na zubo mishi shi dai yau yaga takansa inama ya samu mai cetonsa daga Hannun Ajjidde inama daga shi sai itane a gidan da sai ya murkusheta ya kasheta inama yanada halin guduwa da daga gidanan sai Maiduguri ko a kanon bazai tsaya ba.

Sigarin da Ajjidde ta fara busa mishi a fuskarsa tare da zama akan cinyarsa yasa yafara k'ok'arin mik'ewa hankalinsa a tashe.

Yana "Ajjidde kiyiwa Allah kiyiwa annabi Muhammad rasulillahi ki kyalleni Ajjidde wai kasheni kikeso kiyi ne?


Ajjidde kad'a masa kanta tayi cikin murmushi tace "Waye ya gaya maka ana mutuwa sabida ana harka ai sai dai aji dadi Adnan kana b'atan min rai wlh kai wai wane irin ragon namiji ne bafa muyi komai ba wasa mukayi fa yanzun zamu fara dan na gaya maka yanda nakejina dinan zan iya sati ban gaji ba yanzu dai bari na kirawo maka Summy ta fara tayani d'oraka akan net kafin na gama shan alewana Summyyy"


Ajjidde ta fara kwalawa Summy kira

Adnan kuka ya fashe dashi yana "nashiga uku na lalace wayyo Allahna nidai yau naga ta kaina Ajjidde wlh na fasa Auren na sake ki saki uku hud'u biyar goma dan Allah kibarni na tafi kinfi k'arfina bazan iya ba wlh bansan haka kike ba dan Allah ki kyalleni na tafi"


Ajjidde wani irin Dariya ta fashe dashi tana "Saki kuma Adnan ai aurenmu ba'a sakinmu sai dai mu saki namiji Auren nida kai mutu ka raba takalmin kaza babu Wanda ya isa ya rabani dakai Summmy"


Ajjidde ta k'ara kwallawa Summy kira.

Adnan ihu ya fara yi yana tsalle tsalle adai dai lokacin da Summy ta k'araso

Ajjidde kuwa tace "ke d'ana kafin nagama shan alewa ki saisaita min shi naga alamar ragone"


Summy da Dan Banzan murmushi ta fara k'ok'arin cire bra d'in ta.


Adnan kuwa cikin zafin nama ya bi ta gefenta ya d'iba da gudu daga shi sai gajeran wando yana azo a taimake shi Za'a kashe shi.


Aguje Summy da Ajjidde suka bi bayansa suna akamo musu shi.


Inda Adnan har ya isa bakin gate kafin Mai gadi yayi yunkurin tare shi sabida ihun daya jiyo na a tare shi

Adnan ya zabgawa kansa bugu dayasha aski yana kyalli ya bud'e gate d'in gidan ya fara tik'ar gudu.


Gudu yake sosai yana Neman taimako Alhazawa nan suka rufa mishi baya cikin tsananin gudu Tuntub'e Adnan yayi ya zub'e a k'asa inda Alhazawan suka ci masa suma da gajerun wanduna.


D'aga Adnan sukayi sama suka saba shi a k'afada.

Adnan ya ringa wuntsula k'afa yana zunduma ihu akan a taimake shi.


Ahaka suka maida Adnan suka watsar dashi a Palo.


Inda suka tarar da Ajjidde a zaune a Palo tana wani irin huci.

Kyawawan mari ta zabga mishi har guda hud'u cikin tsananin b'acin rai tace "kai d'in Banza da zaka gujemin dama kasan nafi k'arfinka me yasa ka soma zuwa wajena har kace zaka aureni to bari kaji na fad'a maka ka jawowa kanka yau sai kowace ta d'ana ka a gidanan kuma daga rana irin ta Yau ka kara yunkurin guduwa wlh sai na saka anyi maka dan banzan duka.

Wuce muje d'aki a koya maka abinda Baka iya ba.

Adnan dake dafe da kumatunsa hawaye na zubo mishi da sauri ya mik'e ya nufi d'akinta jiki na rawa.

Ajjidde da Summy kuwa suka rufa mishi baya bayan Ajjidde ta ruk'o hannun Mamman Nur.

Suna shiga d'akin Adnan ya zub'e a gefen d'akin yana share hawayen dake zubo masa.


Ajjidde kuwa ta wular da towel d'in jikinta ta kalli Mamamn Nur tace " Zo ka koya masa yanda ake yi dan bai iya komai ba ke kuma kije ya ringa gwadawa ajikinki"


Ajjidde tace tana kallon Summy dake murmushi tana kallon Adnan.


Adnan shi dai shiru yayi yana danne kukan dake ta san kwace masa.

Inda Mamman Nur ya haye Ajjidde agabansa

Summy kuwa ta tureshi itama ta fad'a kansa.


Aranar Adnan yaga tashin hankalin da bai tab'a gani arayuwarsa ba ko kad'an Summy da Ajjidde basu kyalle shi bai sai wajen shidda na safe shima gani sukayi yana Neman sumewa suka kyalle shi inda suka kora shi daga d'akin suka ce ya shiga d'aya d'akin yaje ya huta zasu nemeshi anjima.

Adnan kuwa yana shiga d'akin ya kulle ya fad'a bandaki ya tare ruwa mai zafi dan ya gasa jikinsa dan wani irin ja yayi ya kankance ga zafin da yake masa.

Yafi karfin minti talatin a band'aki yana kuka yana gasa k'afafuwansa sabida ciwon dayake masa..........

*M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*




® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-




*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*


*WANAN SHAFIN NAKUNE 'YAN GIDAN MIEMIE BEE SADNAF NOVELS SADNAF TRUE FANS SADNAF NOVEL GRP SADNAF HAUSA NOVEL SADNAF 12345 BASMERH YAR LELE GRP REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS HUGUMA CONVERSATION GRP ZUWAIRA NOVEL GRP FUTUHATUL KHAIR PHATY ZARAH GRP ZAUREN BIEBIE ISA NAJI DADIN COMMENT DINKU FIYE DA TUNANIN MAI TUNANI AKWAI GRPS D'IN DA BANA CIKI AMMA NAJI LABARIN IRIN COMMENT DIN DA KUKAYI NGD KWARAI COMMENT DINKU YASANI NISHADI THANKS SO MUCH FOR D LOVE MAY ALLAH GRANT OLL OF UR WISHES AMEEN*





*Page 35*

Dak'yar ya fito daga band'akin ya dawo d'akin ya zub'e akan gado yana cigaba da tsiyayar hawaye tunda yake a rayuwarsa bai tab'a ji ko ganin tashin hankali irin wanan ba wai yau shi Mata sukayi wa kaca kaca haka dayasan haka Ajjidde take ai da ko fuskarta bazai yi marmarin kallo ba ballantana har ya kai ga yayi tunanin kulata har yanzu yanda suka ringa iskanci da Mamman Nur ne ke yawo a idonsa Abu suke kamar irin a turai d'inan bayan Mamman Nur ya gama da ita ya jawo Summy Ajjidde kuwa ta K'ara dawowa kansa Sai kace ba Mutum ba gashi abin nasu babu kunya Sai kace wasu dabbobi tashin hankalinsa bai wuce karsu sa mishi cuta ba.

Hawaye ne ya k'ara zubo mishi ya share yana mai k'ara karewa gabansa kallo da bai sa komai ba sabida yasha iska dan shi kadai yasan Zafin da yake masa Aliya ce ta fad'o masa aransa ya lumshe idonsa yafara magana cikin kuka yana "Allah sarki Aliya Alhakin ki ne ya kamani ban tab'a sanin ashe ke rahama ce agareni ba Sai yau Ashe ke ba 'yar kauye bace Ashe ke waiyayya ce Aliya zan so kiga Masifar Dana janyowa kaina wai duk soyayyata da San hadaddiyar mace wayayya Allah ya had'ani da wacce linkani wacce banma san awane Aji zan Ajiyeta agaban idona wani kato ya danneta wai nan da sunan matar Aurena ce Aliya nasan Alhakinki ne yake bibiyata inama na ganki na nemi yafiyarki ina cikin tsananin tashin hankali ya Allah ka kawo min agaji kabani ikon barin gidanan kasa kar su saka min cuta na Dade ina aikata abubuwa iri iri a rayuwata bantab'a tunanin akwai ranar da zan tsinci kaina acikin irin wanan halin ba Aliya dan Allah ki yafemin ki yafemin Aliya"


Adnan kuka yake sosai har dasu sheshek'an kuka inda ya cigaba da surutu shi kadai ahaka ya ringa sauke ajiyar zuciya har bacci yayi a won gaba dashi.



B'angaren Zara kuwa tunda Mommy Hauwa tabar gidan ta ringa kuka kamar ranta zai fita ko takan abincin da Aunty Khadija ta ajiye mata bata bi ba dan batasan inda zata saka rayuwarta ba idan Mommy Hauwa ta juya mata baya Aunty Khadija ma haka bata tab'a mugun Dana sani da nadamar abubuwan data aikata ba Sai yanzu Tunda ta taso bata tab'a rasa komai ba anyi mata gata har girmanta Mommy Hauwa tayi tsayuwar daka akanta sabida karta rasa mutuncinta har tayi aure Allah ya bata nagartacen miji da sai macen da bata da rabone zata kasa godewa Allah sai gashi abinda batayi ba a 'yan matancinta sai da take da aure take yi Wanan wane irin mummunan kaddara ne meyesa ta biyewa san zuciyarta shaidan yayi galaba akanta har ta ringa aikata zina da Adnan da bai fi mijinta da komai ba a sakamakon abinda take aikatawa sai gashi ta samu guzurin ciki inama ace Hannun agogo ya koma baya da ta gagauta gyara halinta ta yak'i shaidan idan ta tuna a dalilin Adnan ta Zagi iyayenta ta ci amanar mijinta sai taji kamar ta hadiyi zuciya ta mutu tabbas Adnan ba Alheri bane a rayuwata Adnan shi ya janyo mata duk masifar da take ciki dan da bai fara taka k'afarsa ya shigo b'angarensu ba zuciyarta bata tab'a rayya mata wani abu akansa ba duk lokacin yanayin dressing d'insa da wayewarsa ke burgeta amma bata tab'a kawowa ranta komai akansa ba har sai da ya shigo bangarensu gashi biyewa san zuciyarta ya janyo mata abubuwa da har ta koma ga mahallicinta tana nadamarsa ga Wanda ya jefata a cikin masifar ya gudu ya bar ta.

Zara kuka ta ringa yi sosai Wanda ya haddasa mata mummunan ciwon kai ta fara ganin bibiyu inda hakan yasa ta zub'e a k'asa a sume.

Aunty Khadija da tazo lek'ata tace mata tayi wanka dan duk da abinda Zaran tayi tana bala'in jin tausayinta.


Aguje ta nufi wajen Zara tana sallati inda ta d'agota cikin tsananin tashin hankali ta wawuri water bottle d'in dake gefen gadon ta hau watsawa Zara ajiki amma ina ko motsawa batayi ba.


Aunty Khadija hankali a mutuk'ar tashe tayi waje da gudu ta fara kiran sunan mai gadi inda shima ya d'ebo aguje yazo ya sameta tace ya bud'e mata gate d'in gidan yazo ya taya shi d'aukar Zara ta kaita asibiti.


Tun Kafin ta k'arasa asibitin ta kira Mommy Hauwa ta Sanar da ita halin da ake ciki.


Inda mommy Hauwa ta fashe da kuka tana sallati dan Aunty Khadija ce mata tayi Zara bata numfashi ko kad'an.

Dr dake zaune a Palo shima hankalinsa a tashe ya mik'e yana tambayar Mommy Hauwa abinda yafaru.

Mommy Hauwa kuwa cikin kuka tace mishi Zara ta mutu.


Dr wani irin bugu zuciyarsa ta ringa jikinsa ya fara rawa luuu ya tafi kamar zai fadi Mommy Hauwa ta tare shi cikin Zafin nama.

Dr sallati kawai yake Mommy Hauwa na taya shi inda Khalid da shigowarsa kenan palon yazo ya tada iyayensa ahaka.

Hankalinsa a mugun tashe ya tambayesu abinda ke faruwa.
Mommy Hauwa ta kora mishi jawabi cikin tsananin kuka.

Khalid hankali a tashe hannunsa na rawa ya kira Aunty Khadija awaya ya tambayeta wai dagaske ne Zara ta mutu.

Aunty Khadija tace gasu nan dai a asibiti har an shigar da ita za'a dubata dan ko kad'an bata numfashi amma suyi sauri suzo"


Dr bai jira yaji mai Khalid zai ce ba ya d'auki mukullin motarsa jikinsa na rawa yayi waje Mommy Hauwa ta bishi abaya tana ta kuka.

Khalid ne ya iya Jan motar sabida yanda jikin Dr ke rawa cikin minti goma suka isa asibitin ko parking bai yi ba dr ya duro daga cikin motar ya nufi cikin asibitin Mommy Hauwa ta rufa mishi baya.

A tsaye suka ga Aunty Khadija tana ta kaiwa da kawowa sai share hawaye take tana hango su Mommy Hauwa ta

Please Login or Register in order to submit comment