Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uwa bata da burin da ya wucr taga 'yarta a gidan mijinta cikin rufin asiri da suttura ta ubangiji kuma kowane gidan aure sai ana had'awa da hakuri shiyasa na dage akan Aliya ta koma dan idan ina ganinta agabana hankalina bazai kwanta ba duk da nasan zaman nasu akwai cutarwa a ciki amma mai hakuri ai shi ke da riba kuma ganin juna biyun da take d'auke dashi shiyasa wlh na dage akan ta koma amma ban tab'a sanin rashin mutuncin Adnan ya kai haka ba?

Alhaji Abubakar tafarfasa kawai yake yana zarya a palon dan ayanda yake jin ransa da zai ga Adnan agabansa mai kwatarsa a hannunsa sai ya shirya.

"Wlh sai na koya masa hankali daga kan Aliya bazai k'ara marmarin yiwa wata wulak'anci ba"


"Alhaji nidai aganina ka rabu dashi tunda dama dan cikin jikin Aliyar muka bari ta koma amma yanzu tunda cikin ya zub'e dan Allah ka rabu dashi ya tafi can ya k'arata babu Rabon zama a tsakaninsu shiyasa cikin jikin Aliyar ya zub'e dan Allah kar ka wani d'auki mataki akansa mu tattara shi mu watsar idan an kwana biyu sai aje a kwaso kayanta Allah ya saka mata cin amanar ta da yayi Allah yasa rabuwarsu shine alheri Alhaji ka rabu dashi ko halin da yake ciki kawai ya ishe shi ace sabida rashin tsoron Allah ka ringa Neman matar Aure matar Auren ma matar mak'ocinka wanan wane irin bala'i ne"


Alhaji Abubakar bai iya cewa komai ba illa barin palon da yayi ya nufi d'akinsa zuciyarsa na tafasa.

Har lokacin Aliya hawaye kawai take sharewa

Hajiya Rukayya kallon Aliya tayi tausayinta yabi ya rufeta tace "kiyi hakuri Aliya Allah yasa rabuwarku shi yafi alheri Allah ya saka miki abinda ya miki dan Allah kibar kukan haka kar kanki yayi ciwo"


Aliya share hawayenta tayi tare da mik'ewa ta nufi d'akinsu dan kanta wani irin ciwo yake ga tsanar Adnan da Zara da ya mamaye mata zuciya.


Adnan kuwa gari na wayewa ya fad'a band'aki yayi wanka ya shirya dan ya tafi company su dan hankalinsa ba'a kwance yake ba


Ameer da tunda ya dawo Daga Massallaci ya zauna a Palo yana Jan carbi gabad'aya ya rasa mai ke masa dadi dan tun Daren jiya zuciyarsa ke masa Zafi har yanzu da yake Zaune.

Akan idonsa Adnan yafice Daga gidan inda yaji kamar ya bishi da gudu ya kamo shi yayi ta duka.


Zara kuwa baccinta ta sha ta more data farka ma sai data jawo pillo ta rungume a kirjinta data tuna irin soyayyar da suka sha da Adnan daren jiya sai data gama lumshe lumshen ido da lashe lashen lebb'e dan tunanin da ta ringa yi na dama tana kusa da Adnan da sai sun k'ara soyewa dan mafarki kawai ta ringa yi dashi.


Da 'yan wake wakenta ta tashi ta nufi band'aki ta tsarkaka jikinta dan ko wankan tsarkin ma bata iya ba kawai kwara ruwa take tunda ga saman kanta har k'asa ta gama wankan tsarki kenan babu niyya babu komai.

Shap shap tayi sallar asuba ta nufi hanyar waje dan wani irin yunwa take ji kamar bata tab'a cin abinci ba.


K'arar bud'e k'ofar d'akin ta ne yasa Ameer ya juya ya kalli Zaran dake fitowa Daga d'akin tana ta jera hamma doguwar Riga ne a jikinta bak'i babu dankwali a kanta

Ameer tuni kirjinsa ya fara bugawa sabida tozalin da yayi da ita idan nan nasa ya kad'a yayi jajjur jikinsa har wani rawa yake jikinsa yayi rud'u rud'u da jijjiyoyin da suka tattashi zuciyarsa Raye Raye kawai yake masa akan ya cizgota ya fara bugunta har sai ta daina numfashi wani b'angare na zuciyarsa na tausarsa


Zara kuwa Sam bata lura da Adnan dake zaune a palon ba har ta shige kitchen ta d'ora indomie tana tsaye ya dahu ta juye tafito Daga kitchen d'in tana d'ebowa da zafinsa tana kaiwa baki sabida mugun yunwar da take ji.

Kamar cewa akayi ta d'ago ta had'a ido da Ameer da idan banda tsantsar tashin hankali tsana kyama tafasar zuciya babu abinda kake hangowa a idonsa.


Tuni ta kware ta hau tari dan gabanta sai da ya fad'i zata iya rantsuwa da Allah bata tab'a ganin Ameer acikin irin wanan halin ba haka kawai tsoronsa ya rufeta dan idonsa kawai tsorata ta yake.


Da k'yar ta daidaita nutswarta ta k'au da kanta cikin k'arfin hali da dauriya ta d'aura fuskarta tare da nufar d'akinta.

"Zaraaa"

Taji Ameer yace da muryar da bata tab'a Sanin sa da ita ba

Juyawa tayi a hankali hantar cikinta na kad'awa ta zubawa Ameer ido daya zame mata tamkar Zaki.


Ameer kuwa ji yayi kamar bazai iya tsayawa wani kamasu red handed ba gwara yanzu yaci uban Zara shine kawai zai ji sanyi aransa.


Take kuma salihar zuciyarsa ta ringa kwantar masa da hankali tana controlling anger d'insa

Cikin sakani da basu wuce biyar ba ya dai-dai ta nutsuwarsa yace

"Jiya ina kikaje Dana dawo gida ban ganki ba dan nafi k'arfin awa d'aya da dawowa baki dawo ba har bacci ya kwasheni"

Abunka da Mara gaskiya tuni jikin Zara ya d'auki rawa ta hau stammering gumi na keto mata

"Naje gidan najwa ne dan na gaji da zama ni kad'ai gashi Aliya bata nan ballantana inje wajenta"


Ameer girgiza kansa yayi yace yayi kyau ya cigaba da kallon yanda jikinta ke rawa.


Zara kuwa ganin bai k'ara ce mata komai ba yasa tayi sauri ta shige d'aki tana sauke ajiyar zuciya dan yunwar ma da takeji ta neme shi ta rasa.

Zama tayi agefen gadon ta take kuma ranta ya b'aci tafara jin haushin kanta akan me ma ta tsaya tana wani bashi amsa akan me ma tsoronsa ya rufeta ita da ya kamata tayi amfani da wanan damar tace ta fita d'in ya bata takadarta sabida ta samu damar da zata Auri Adnan tunda shi ya saki tasa matar wani irin bak'inciki ne ya rufeta kamar ta fara dukan kanta dan haushin abinda tayi tsaki tayi tare da kwanciya inda ta jawo wayarta ta turawa Adnan morning text da ta saba tura masa.


Adnan kuwa akan idonsa ma'aikatan company su suka fara zuwa inda fargaba duk yabi ya cika shi yana zaune acikin motarsa yaga zuwan ogan shi da mataimakin shi take gabansa ya fara fad'uwa dan bai san makomarsa ba.


Jiki a sanyaye ya fito Daga motarsa yabi bayansu.

Yana tsaye aka bud'ewa ogansa office ya shige shi da Mataimakinsa duk da sun gan shi a tsaye basu nuna sun san da tsayuwarsa a gurin ba

Gabansa ne ya k'ara fad'uwa ya juya ya kalli office d'insa dake rufe

K'asa shiga office d'in ogan nashi yayi yana ta fargaba da k'yar ya samu courage ya tura k'ofar office d'in ya shiga bakinsa d'auke da addu'a


Ogansa na zaune akan kujerarsa fuskar nan tashi a d'aure mataimakinsa kuwa na Daga gefensa yana ta nuna mishi Abu a cikin laptop d'in dake gabansa

Mataimakinsa ne kawai ya amsa sallama da gaisuwar da yayi musu

Ogansa ko d'agowa bai yi ba ya cigaba da kallon laptop d'in dake gabansa

Adnan jikinsa ne ya k'ara sanyi yafara zuba sallati a zuciyarsa dan har ya hango halin da zai shiga idan ya rasa aikin nan.


Adnan k'asa ya zube akan gwiwarsa yafara rok'on ogansa akan yayi hakuri matarsa ce a asibiti shiyasa bai zo ba jiya dan Allah ya saurare shi.

Idan dutse na motsi yayi magana to ogansa yayi magana.


Adnan cigaba yayi da magiya amma babu Wanda ya saurare shi acikinsu sai ma takadar da yaga mataimakin ogansa ya mik'o mishi yana

"Adnan here takada ce ta dakatar dakai zuwa aiki har na tsawon wata uku to serve u a lesson next time zaka rik'i aikinka da kyau.


Adnan k'ok'ari ya fara yi ya cigaba da magiya amma ogansa ya daka masa tsawa tare da cewa ya fice masa Daga office akan dole Adnan ya mik'e yabar office d'in yana tunanin yanda zai yi rayuwa har tsawon wata uku ba tare da kudi na shigo masa ba tuni yaji kansa na masifar ciwo dak'yar yaja motarsa ya koma gida.



Ameer kuwa da k'arfin add'ua ya samu nutsuwa ya shirya ya d'auki k'aramin akwati da babu komai aciki ya nufi d'akin Zara yana addu'ar Allah ya bashi ikon controlling kansa.


Zara da sauri ta mik'e da Ameer ya shigo d'akinta dan rabonsa da d'akin ta har ta manta yau fuskar Ameer ba k'aramin tsorata ta yake ba


Ameer murmushin da yake soya mishi zuciya ya kirkiro yasa a fuskarsa yace


"Zara zanyi tafiyar kwana biyu dafatan bakya bukatar wani Abu"?


Wani irin farinciki ne ya rufe Zara dan zata sakata ta wala ta kwana akan kirjin Adnan san ranta.

" babu abinda nake bukata Allah ya kiyaye hanya"

Ta karashe maganarta da murmushi

Ameer dayasan ma'anar murmushinta da k'yar ya d'aure yace "ameen"
Daga haka ya fito Daga d'akin yana jin lokacin data daka tsalle

Shi kuwa yace "your cup is full Zara"

Daga haka ya fice yaje ya hau motarsa sai da yaje company su yayi parking motarsa ya koma gida ya shiga ta k'aramin k'ofar dake bayan gidan dan a kulle yake shi ya bud'e da asuba dan yasamu shigowa batare da wani ya ganshi ba.


Yana hango duk Wanda zai shiga ya fita daga gidan.

Bai damu da yunwar da yake ji ba bai damu da dadewar da yayi a tsaye awajen ba burinsa kawai Yakama Zara da Adnan red handed.


Aikuwa tsayuwarsa da awa biyu yaga motar Adnan ta shigo gidan

Yayi expecting haka shiyasa hankalinsa bai wani tashi ba ballantana yayi mamaki

A hankali yabi ta bayan flowers d'in dake kewaye a gidan dan ya samu full view na duk abinda zai faru

Yana hango Adnan daya fito daga motarsa yana rik'e kansa


Aikuwa sai ga Zara ta fito aguje ta rungume shi kamar wani mijinta........



i try I swear I deserve some.accolades🤪🤪🤪...

*M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*




® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-




*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Follow me on wattpad @ Sadnaf*


*WANAN SHAFIN SADAUKARWA NE GA DUK WACCE TAKE KARANTA MAK'OTAN JUNA WLH INA JIN DADIN YANDA KUKE K'ARFAFA MIN GWIWA TA HANYAR COMMENT MY WATPADIANS FOLLOWERS INA GANIN COMMENT D'INKU IT REALLY DRIVE ME CRAZY LOVE U OLL FISABILILLAHI THANKS OLL FOR D LOVE AND SUPPORT KHADIJA MATAZU MY NEW FRIEND INA JINKI HAR ARAINA BLOOD SIS DADDY'S GURL RAYHANA STAY BLESSED*❤❤❤❤❤❤❤



*Page 20*

Adnan da kansa ke bala'in Sara mishi sabida tashin hankalin da yake ciki dak'yar ya d'anyi hugging d'inta shima yana kirkiro murmushin dole.


Hakane yasa Zara saurin janye jikinta tare da kura mishi ido

Duk yanda Adnan yaso ya dai-daita kansa sabida kar Zara ta gane halin da yake ciki k'asawa yayi.

"Ad ya naganka haka pls karka yi ruining farinciki da nake ciki cos I have a good news for you"


" Zara am sick bana jin dadi shiyasa na dawo gida kaina ke bala'in ciwo"

Zara da sauri tayi wearing sad and pity face ta rungumo shi tare da shafa kansa da hannu d'aya tana "So sorry Ad zaka ji sauki insha Allahu by d time I take good care of u"

Ta d'ago tana kashe masa ido d'aya tare da d'an shafo wandonsa


Akan dole Adnan ya saki murmushi ya k'ara janta jikinsa yana "what's d good news"?

Duk abinda suke yi Ameer yana tsaye hannayensa zub'e a cikin aljihun wandonsa ko kad'an hankalinsa bai tashi kamar Daren jiya ba dan ya Riga da yasan komai real evidence kawai yake so

Zara sai da tayi wani juyi ta rik'e hannayensa gam tace
"Ameer yayi tafiya yace Sai bayan kwana biyu zai dawo am oll yours har sai bayan ya dawo"

Ta k'arashe maganarta tare da buga tsalle cikin tsantsar farinciki


Adnan kuwa shima tuni ya manta da wani tashin hankalin da yake ciki ya d'aga ta sama yana juyi da ita Zara kuwa sai k'yalk'yala Dariya take tana rik'e shi gam dan kar ta fad'i

Ameer girgiza kansa yayi zuciyarsa na masa k'unnan zunubin da suke aikatawa da basu d'auke shi a bakin komai ba sai ma farinciki da suke yi.


Adnan direta yayi tare da jawo ta jikinsa ya d'an rage tsayinsa yana had'a fuskarsa da nata yayi sliding harshensa a cikin bakinta aikuwa ta cafe da saurinta suka fara wani irin kiss kamar zasu cinye bakin juna.


Ganin numfashi na musu wahalar shak'a sabida deeping kiss d'in da sukayi yasa
Adnan ya fara janyewa yana
kice "am going to enjoy my self today"


Zara lumshe ido tayi tace "in different style Ad"

"Waw can't wait to have my juice"

Yace yana d'aukarta in a bride style ita kuwa Zara ta sak'ala hannayenta a wuyansa ta fara kaiwa wuyansa kisses.

Ameer da sauri ya b'uya a bayan flowers dan kar su ganshi suna d'an wuce shi yafito daga bayan flowers d'in ya d'an fara binsu abaya.


Adnan kuwa tun kafin su k'arasa ciki Zara ta kamo duk channels d'insa ta k'unna suna kuwa shiga ciki Zara ta fara taimaka mishi yana rage kayan jikinsa.


Ko damuwa basu yi da su kulle k'ofar palon ba dan sun san su kad'ai ne a gidan.

Zara kuwa dama doguwar Riga ce kawai a jikinta cirewa tayi da sauri daga ita sai pant dan babu bra ajikinta.

wani irin wet kisses dayake k'ara Tayarwa da Adnan hankali ta fara mishi .


Adnan kuwa da hankalinsa ya kai kololuwa wajen tashi yayi sauri yafara k'ok'arin kamota sabida su shiga d'aki Zara ja da baya tayi tana "not so soon yau ni zanyi riding d'inka just seat"

Ta ture shi ya fad'a kan kujera ya zauna

Abinka da mai kallon films d'in jajjayen fata tasan kowane irin salo

Wajen TV ta nufa ta k'unna ta kamo tashar da ta san ana irin wanan hark'ar aikuwa luckily abinda takeso ake haskowa"

Adnan tuni ya mimik'e yana lumshe ido sound d'in dake fitowa daga TV na k'ara tasar masa da hankali yau yasan Zara zata jiyar dashi Zuma mai zak'in gaske haka yake san mace wayayya kamar Zara dan yasha sa musu Wanan tashar da Zara ta kamo Aliya na canzawa akan haramun ne kallon irin wanan fina finan idan kuwa ya k'ara kunnawa sai ta tashi ta tabar mishi palon.


Zara kuwa volume ta k'ara warewa ta nufi wajen Adnan tana wani irin murmushi ta sunkuya awajen gwiwarsa ta zamo boxers d'insa har k'asa ta fara massaging d'insa da harshenta tunda ga tafin k'afarsa hakan ne yasa Adnan wani irin mik'a tare da narkewa akan kujera yana amsar duk sak'on da take aika mishi.


Ameer kuwa suna shigewa ciki

gabad'aya ya kwaso duk wani tashin hankalinsa na jiya yafa wani irin vibrating yake ya fara dub'e dub'en abinda zai taimaka mishi wajen jiwa Adnan da Zara rauni dan hannunsa kawai bazai iya musu wannan hukunci ba inda akayi shuke shuken flowers d'in daya zagaya gidan ya nufa yana dube dube amma Sam bai ga komai ba in banda siririn sanda daya gani.

A haukace ya cigaba da dube dube adai-dai lokacin da aka bud'e gate d'in gidan ya d'ago da sauri dan yaga waye.



Numfashinsa ne ya nemi d'aukewa a lokacin dayaga Aliya a tsaye idonta a kukumbure hijabinta har k'asa dan Aliya bayan ta shiga d'akinsu ta rasa mai ke mata dadi dan yanda take jin zuciyarta idan bata gayawa Ameer cin amanar sa da Zara da Adnan suke yi ba bazata tab'a jin dadi ba.

Da wanan tunanin tayi sauri ta canza doguwar rigar jikinta ta saka dogon hijabinta ta fito ganin babu kowa a palon yasa ta fice da saurinta ta nufi gidansu Ameer duk da bata da tabbacin samunsa a gida.


Ameer kamar Wanda ake turawa haka ya isa gaban Aliya dake k'ame a bakin gate tana kallon b'angarensu hawaye na wanke mata fuska.

"Ameer"

"Aliya"

Su biyun suka ce a tare suna kallon juna

Aliya da sauri tace "dama wajenka nazo akwai abinda nakeso na fad'a maka

Ameer shima da sauri yace " naji dadi Dana ganki akwai abinda nakeso na nuna miki nima zo muje"


Ameer yace da sauri yana yin gaba dan Aliya ta biyo bayansa.

"Karka damu nariga dana sani Adnan da Zara kake so ka nuna min ko"?

Ameer cak ya tsaya ya juyo tare da kallon Aliya dake tsaye hawaye na bulbulo mata


Ameer cikin tsananin mamaki yace mai kikace " kinsani fa kikace"?

Aliya gyad'a kanta tayi cikin tafasan zuciya tace "nasani Ameer abinda yasa nazo kenan dan kai ma kasan halin da kake ciki dan kar kana zama zamanka akwaso cuta a samaka ba tare da ka sani ba amma tunda ka Riga da ka sani shikenan bari na tafi"


Aliya tace tana k'ok'arin ficewa daga gidan


Ameer da sauri yace "Aliya wlh bakisani ba kizo muje kigane wa idonki ai baki tab'a ganinsu ba zarginsu kike yi kizo muje kiga irin cin amanar da ake mana"


Aliya da sauri ta girgiza kanta tana "bazan iya ba Ameer bazan iya jurewa ba idan nagansu da idona bazan iya ba Ameer"


Aliya tace tana fashewa da wani irin kuka


Ameer kuwa da bai Masan mai yake ji a zuciyarsa ba dan kamar ba'a cikin hayyacinsa yake ba a tsawace yace "Aliya kizo muje ki gansu nace"

Bai bari Aliya tayi magana ba ya ruk'o dogon hijabinta yafara ja akan dole Aliya ta bishi gabanta na wani irin fad'uwa.


Adnan kuwa da ke sumewa yana dawowa sabida mugun rikitashin da Zara ta ringa yi idan banda ihunsa da na tv babu abinda kake ji


Zara kuwa ta dage ta cigaba da blow job d'inta tana jin dadin yanda Adnan ke ihu.


Bank'o k'ofar palon da akayi da k'arfi ne yasa Adnan bud'e idonsa Zara kuwa ta mik'e da saurinta .


Aliya da sauri ta kau da kanta tana runtse idonta da k'arfi adai dai lokacin da Ameer ya cika mata Hijabi jikinsa na masifar rawa.


Adnan runtse idonsa yayi da k'arfi ya d'auke numfashinsa dan practising d'in mutuwa kawai zai fidda shi daga tashin hankalin da yake gani agabansa jikinsa a daskare yake ballantana yayi yunkurin d'aukar boxers d'insa dake k'asa ya suturta jikinsa dan a tsirara yake.

Zara kuwa sai da tayi tumble yakai sau biyu idan ta tsaya sai dai taga ta zub'e a k'asa dan k'afafun nata sun ki su taimaka mata ta tsaya illa ma wurgar da ita da suke yi tana k'ara mik'ewa dan ta d'auko rigarta ta saka tunda take a rayuwarta bata tab'a tsintar kanta a irin wanan tashin hankalin ba addu'a kawai take Allah yasa ta sume dan kallon da Ameer ke mata dai-dai yake da sarar ta yake da takobi mai kaifi.


Adnan dai da ya rik'e numfashinsa asan samunsa daga haka ya sume shima dan arayuwarsa bai tab'a jin kunyar Ameer da Aliya kamar na yau ba worst part of it babu kaya a jikinsa so yake ya d'auki wandonsa cikin zafin nama yasaka ina jikin nasa ya k'i taimaka mishi yayi wanan yunkurin


Ameer kuwa Adnan kawai yake kallo dake zaune tsirara gumi na tsatsafo mishi ko ta ina

A hankali ya maida kallonsa kan Zara dake ta aljannu tunda zu ita kad'ai ta fad'i ta tashi itama a tsirara har gwara ita da pant a jikinta


Aliya kuwa tunda ta kau da kanta ta runtse idonta bata k'ara sha'awar bud'e idonta ba dan cikin Rabin sakani ta gano mijinta a zaune asaman kujera tsirara haihuwar uwatai da ubatai

Zara kuwa na k'asan shi tana sarrafa shi kamar mijinta na sunna.


Ameer shi kad'ai yasan mai yake ji a lokacin da yake kallonsu

Dan idan ba gizo idonsa ke masa ba yana ganin yanda kirjin Adnan ke bugawa da k'arfinsa har yana juyo bugun zuciyarsa.


Cikin wani irin murya yace "Matar Aurena da Mak'ocina"


Adnan saurin bud'e idonsa yayi dan duk a tunaninsa yafa suma

Aikuwa idonsa ya k'ara sauka akan Ameer da ganinsa ya zame masa tamkar soka masa wuk'a a ciki ya d'an juyar da kansa yaga Aliya dake share hawaye akai akai.

Adnan ji yake inama ya sume inama ya lume acikin kujerar aneme shi arasa inama Aljannu su bayyana agabansa su d'auke shi


"Adnan Mak'ocina da matar Aurena"

"Adnan mai nayi maka kake Neman matata duk matan garin nan ka rasa wacce zaka nemi kayi fasikanci da ita sai matar Aure matar Auren ma matar mak'ocinka Adnan matata fa ka maida tamkar matarka"


Ameer duk maganar dake fita a bakinsa jikinsa rawa kawai yake dan kwata kwata ba a hayyacinsa yake ba

A hankali Ameer ya maida kallonsa kan Zara dake ta tashi tana fad'uwa ita kad'ai yace

"Zara da me na rageki zaki bi wani namijin mai kika nema kika rasa dame Adnan ya fini kika gwammaci ki ci amanata haka"

Adnan duk magaganun da Ameer yake yi ji yake kamar yana d'ad'aure shi

Shi kad'ai yasan abinda yake hangowa a idon Ameer idan ya gama maganganun da yake hakane yasa yayi k'arfin halin sunkuya ya d'auki wandonsa dan ya samu shima ya suturta jikinsa ko da da iya boxers d'in ne kafin Ameer ya afka masa.

Ameer cikin Zafin nama ya isa gaban Adnan ya take masa hannun daya rik'e boxer d'insa ya ruk'o kansa da hannu biyu tundaga kan kujera ya d'auke shi ya maka fuskarsa da tiles d'in dake k'asa.

Abunka da Wanda bashi da tashan dayake kallo sama da Wwe wrestling tuni ya fara gwada abinda yake gani akan Adnan ta gana mishi azaba kala kala

Adnan kuwa k'asa ma ihu yayi dan azabar dayake sha jini kuwa cikin minti biyar yafara tsiyayowa daga hanci baki keya.


Ameer wurgi kawai yake yi dashi yana naushe mishi ko ina na jikinsa gaban Adnan kuwa sai shan murza yake da k'afa.


Zara kuwa hakan data gani ne yasa ta janyo doguwar Rigarta da zumar sawa ta fice daga palon aikuwa kamar walkiya taga Aliya agabanta tana wani irin huci

Ai Zara tuni ta zub'e a k'asa dan tamkar malla'ikar mutuwa haka take ganin Aliya

Aliya fusge rigar tayi daga hannun Zara tace "meyesa kike so ki rufe jikinki wai kinaso kice min kunya kike ji wane kunya zakiji Zara aganina ai ko agaban Waye zaki iya tsayawa ahaka"


Zara idan banda rawa babu abinda jikinta ke yi ja da baya kawai take yi Aliya nabinta


Aliya waigawa tayi da sauri a lokacin da Ameer ya fusgo Zara ya hau bugunta da naushi tamkar namiji dan uwansa ya samu.


Zara idan banda ihu babu abinda take yi

Aliya kuwa ko motsi batayi ba kallon Adnan kawai take da Ameer ya canjawa fuskarsa kamani idan kaga lebb'ensa a lokacin tunani zakayi jab'a ne ya masa kiss sabida tsinin da yayi jini ya wanke masa kumburarriyar fuskarsa ko idonsa baka hangowa

Aliya wani irin tsanar Adnan ne ya ringa ratsata kamar bata tab'a sansa ba girgiza kanta kawai take a lokacin dayake Jan duwawu dan ya shiga d'akinsu dan kar Ameer ya gama da Zara ya k'ara dawowa kansa.


Cikin minti biyar Ameer ya canjawa Zara kamani sai ga hakoranta na gaba guda biyu a k'asa.


Aliya kuwa ganin Ameer na ta dukan Zara kamar ba a hayyacinsa yake ba yasa tayi sauri taje gurinsa ta fara rok'on ya kyalleta amma ina Ameer ball kawai yake da ita.

Aliya ganin Ameer ba a hayyacinsa yake ba yasa ta ruk'o hannunsa da k'arfinta tana "dan Allah ka rabu da ita haka karka kasheta"


Ameer cak ya tsaya da ball d'in da yake yi da ita hannunsa da Aliya ta rik'e yasa yafara dawowa hayyacinsa wani nutsuwa na shigarsa Jan numfashi kawai yake yana saukewa.


Zara kuwa sabida azabar data sha da buguwar data sha ahankali gidan ya fara juyawa da ita ta ringa ganin goma goma daga haka ta sume awajen.


Ameer kuwa sai a lokacin ya waiga dan yaga inda Adnan yake yaga baya nan.

Bai yi wata wata ba ya nufi d'akin da Adnan ya shige dan yasan yana d'akin.


Aliya kuwa da sauri ta sha gabansa tana girgiza masa kai


Ameer kuwa sai huci yake

"Ka barsu haka ko iya nauyin dake kansu ya ishe su nacin amanar Aure dan hukuncinsu jifa ne har su mutu bazan yafewa Adnan abinda yamin ba domin yanada damar da zai k'ara auro

Please Login or Register in order to submit comment