Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko kuma ya d'auko wuk'a ya yankata

Zuciyarsa ke raya mishi abubuwa da dama daya zubawa Zara ido wani mugun tsana mai had'e da dacin makogaro yaji yana yiwa Zara tamkar bak'in kumurci haka yake kallonta.

Hasken da wayar Zara dake beside yayi ne yasa ya juya ya kalli inda wayar take

Take mamaki ya rufe shi dan shi yasan babu waya a hannun Zara mik'ewa yayi jiki ba k'wari ya d'auko wayar ya koma ya zauna a k'asan carpet sai da ya jujjuya wayar ya tab'a screen d'in wayar ya kuwa kawo.

Zara kuwa baccinta take hankali kwance har tana had'awa da numfashi dan ta samu nutsuwa sosai da Adnan

Ameer dadi yaji sosai dayaga babu lock awayar aikuwa a hankali ya fara shiga ko'ina na wayar

Farko gallery ya shiga yana kuwa shiga ya runtse idonsa da k'arfi zuciyarsa na masifar bugawa dan hotunan Adnan ne kaca kaca zarginsa ya tabbata.

Cikin ikon Allah yaga hankalinsa bai kai nafarko tashi ba cikin d'an kwanciyar hankali ya gama kallon hotunan tsaf dan har da hoton da suka d'auka a tare.

Ameer cije lebb'ensa kawai yayi ya shiga WhatsApp d'inta anan fa hankalinsa ya k'ara tashi yaji ya k'asa control d'in kansa dan da akwai wuk'a a gefensa babu abinda zai hana ya mik'e ya caka mata da taimakon Addu'ar da yake yi ya samu yayi controlling kansa hannunsa dake rawa ya daina rawa ya cigaba da bin dirty talk nude hotuna da videos da suka ringa exchanging da Adnan sai da ya gama tsaf ya shiga inbox shima ya karanta messages d'in da su kayi exchanging.

Ya ajiye wayar a hankali ya sauke nanauyar ajiyar zuciya


Hawayen tausayin shi da Aliya ne ya zubo mishi dan Sam basuyi dace da abokanan zaman arziki ba.

Kila Aliya itama ta gano Zara da Adnan suna cin amanar su shi kadai ne bai sani ba

ko dai kamasun da tayine sanadin fad'anta da Adnan har ya kai sa da dukanta.


Ameer sak'e sak'e kawai yake yana daga zaune zuciyarsa a rarab'e wani ya sak'a masa ya tashi ya shak'e Aliya har sai ta mutu wani ya sak'a masa ya tashi yaje b'angarensu Adnan ya kwank'wasa Adnan idan ya bud'e ya rufe shi da duka haka zuciyarsa ke ta masa sak'a masa abubuwa inda a k'arshe tunanin daya yi cikin 'yan sakani yasa ya tsaya akan shawarar da salihar zuciyarsa ta basa akan yayi hakuri ya danne zuciyarsa ya bibiye su har ya kamasu Red handed haka kawai yaji wani kwarin gwiwa akan shawarar da ya yanke duk da zuciyarsa k'unna take.


Mik'ewa yayi a hankali dan kar ya tasheta

Yaje ya ajiye wayar agefen gadon

Sai da ya tsaya ya zubawa Zara ido zuciyarsa a ta fashe idan ya cigaba da tsayuwa yana kallonta babu abinda zai hana ya mata dukan da zata koma ga mahallicinta.

Juyawa yayi ya fice daga d'akin ya nufi d'akinsa.


Ameer aranar ko kad'an bacci bai kuskure ya matso inda yake ba a zaune yake a saman gadonsa yana tunanin irin cin amanar da matarsa ta aure da mak'ocinsa suka masa baya jin kamar ya had'iyi zuciya ya mutu sai ya tuna lokacin da Adnan yace ko dai San Aliya yake shiyasa ya damu haka.


Kiran Sallar asuba ne yasa ya mik'e ya nufi band'aki dan yayi alwala dan yama so yayi 'yan nafilfili sabida ya samu saukin halin da yake ciki amma ina bashi da nutsuwa ko kad'an.




Adnan kuwa Zara tana fita ya nufi band'aki ya tsarkake jikinsa ya koma ya kwanta yana d'auke pant d'in zaran dake wajen pillonsa murmushi ya saki yana tuna irin soyayyar da su kayi awani da suka wuce matsalar da yake ciki ne yasa murmushin fuskarsa ya k'au take tashin hankali ya bayyana a fuskarsa dan ya tuna akwai gagarumin matsala agabansa idan har ogansa ya Kore shi daga wajen aiki ina zai nufa take ya kuma tuna sakin da yayi wa Aliya gabansa ya yanke ya fad'i dan yana bala'in tsoron mahaifinta yana tsoron abinda zai biyo baya.


Adnan shima Abu biyun da ya tuna ne yasa ya kasa komawa bacci sai da ya d'auko wayarsa ya fara jerawa ogansa kira duk da yasan ba d'agawa zai yi ba dan k'ila yayi bacci ganin bai d'aga ba yasa yafara tutura mishi message yana bashi hakuri akan matarsa aka kwantar a asibiti shiyasa bai zo ba.

Adnan sai da ya gaji ya ajiye wayarsa ransa a k'untace.

Alwashi yasha akan gobe da sassafe zai tafi companysu dan bai ga ta zama ba.

Sai dab da asuba bacci yayi awon gaba dashi.


Washegari kuwa Aliya da sassafe tasa likita ya sallameta likita babu yanda baiyi ba ta bari zuwa yamma a lokacin ya k'ara ganin ya jikin nata yake amma fir taki.


Akan dole ya rubuta mata takadar sallama duk da jikinta ba kwari mararta a d'aure take ahaka ta nufi bakin titi ta tare abun hawa ta nufi gidansu.



Alhaji Abubakar zirya kawai yake a fafad'an palon nasu yana wani irin huci babu abinda kake ji sai sautin kukan Aliya

Hajiya Rukayya kuwa tana daga gefenta ta buga tagumi

"Hajiya Kinga abinda kika janyo ko na fad'a miki yaron nan dan iska ne bashi da mutunci Aliya bazata koma gidansa ba kika nace kika dage sai ta koma gidan ai ga irinta nan kinsa ta koma k'arfi da yaji yana Neman nakasata har da guzurin takadarta bayan ya zubar da cikin dake jikinta wlh wlh sai na d'auki mummunan mataki akan shi sai yasan ya wulak'anta min 'ya mazinacin Banza mazinacin wofi"


Hajiya Rukayya ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfi ta cire hanunta daga tagumin da tayi tace

"Haba Alhaji bai kamata kaga laifina ba dan kowace uwa bata da burin da ya wucr taga 'yarta a gidan mijinta cikin rufin asiri da suttura ta ubangiji kuma kowane gidan aure sai ana had'awa da hakuri shiyasa na dage akan Aliya ta koma dan idan ina ganinta agabana hankalina bazai kwanta ba duk da nasan zaman nasu akwai cutarwa a ciki amma mai hakuri ai shi ke da riba kuma ganin juna biyun da take d'auke dashi shiyasa wlh na dage akan ta koma amma ban tab'a sanin rashin mutuncin Adnan ya kai haka ba?

Alhaji Abubakar tafarfasa kawai yake yana zarya a palon dan ayanda yake jin ransa da zai ga Adnan agabansa mai kwatarsa a hannunsa sai ya shirya.

"Wlh sai na koya masa hankali daga kan Aliya bazai k'ara marmarin yiwa wata wulak'anci ba"


"Alhaji nidai aganina ka rabu dashi tunda dama dan cikin jikin Aliyar muka bari ta koma amma yanzu tunda cikin ya zub'e dan Allah ka rabu dashi ya tafi can ya k'arata babu Rabon zama a tsakaninsu shiyasa cikin jikin Aliyar ya zub'e dan Allah kar ka wani d'auki mataki akansa mu tattara shi mu watsar idan an kwana biyu sai aje a kwaso kayanta Allah ya saka mata cin amanar ta da yayi Allah yasa rabuwarsu shine alheri Alhaji ka rabu dashi ko halin da yake ciki kawai ya ishe shi ace sabida rashin tsoron Allah ka ringa Neman matar Aure matar Auren ma matar mak'ocinka wanan wane irin bala'i ne"


Alhaji Abubakar bai iya cewa komai ba illa barin palon da yayi ya nufi d'akinsa zuciyarsa na tafasa.

Har lokacin Aliya hawaye kawai take sharewa

Hajiya Rukayya kallon Aliya tayi tausayinta yabi ya rufeta tace "kiyi hakuri Aliya Allah yasa rabuwarku shi yafi alheri Allah ya saka miki abinda ya miki dan Allah kibar kukan haka kar kanki yayi ciwo"


Aliya share hawayenta tayi tare da mik'ewa ta nufi d'akinsu dan kanta wani irin ciwo yake ga tsanar Adnan da Zara da ya mamaye mata zuciya.


Adnan kuwa gari na wayewa ya fad'a band'aki yayi wanka ya shirya dan ya tafi company su dan hankalinsa ba'a kwance yake ba


Ameer da tunda ya dawo Daga Massallaci ya zauna a Palo yana Jan carbi gabad'aya ya rasa mai ke masa dadi dan tun Daren jiya zuciyarsa ke masa Zafi har yanzu da yake Zaune.

Akan idonsa Adnan yafice Daga gidan inda yaji kamar ya bishi da gudu ya kamo shi yayi ta duka.


Zara kuwa baccinta ta sha ta more data farka ma sai data jawo pillo ta rungume a kirjinta data tuna irin soyayyar da suka sha da Adnan daren jiya sai data gama lumshe lumshen ido da lashe lashen lebb'e dan tunanin da ta ringa yi na dama tana kusa da Adnan da sai sun k'ara soyewa dan mafarki kawai ta ringa yi dashi.


Da 'yan wake wakenta ta tashi ta nufi band'aki ta tsarkaka jikinta dan ko wankan tsarkin ma bata iya ba kawai kwara ruwa take tunda ga saman kanta har k'asa ta gama wankan tsarki kenan babu niyya babu komai.

Shap shap tayi sallar asuba ta nufi hanyar waje dan wani irin yunwa take ji kamar bata tab'a cin abinci ba.


K'arar bud'e k'ofar d'akin ta ne yasa Ameer ya juya ya kalli Zaran dake fitowa Daga d'akin tana ta jera hamma doguwar Riga ne a jikinta bak'i babu dankwali a kanta

Ameer tuni kirjinsa ya fara bugawa sabida tozalin da yayi da ita idan nan nasa ya kad'a yayi jajjur jikinsa har wani rawa yake jikinsa yayi rud'u rud'u da jijjiyoyin da suka tattashi zuciyarsa Raye Raye kawai yake masa akan ya cizgota ya fara bugunta har sai ta daina numfashi wani b'angare na zuciyarsa na tausarsa


Zara kuwa Sam bata lura da Adnan dake zaune a palon ba har ta shige kitchen ta d'ora indomie tana tsaye ya dahu ta juye tafito Daga kitchen d'in tana d'ebowa da zafinsa tana kaiwa baki sabida mugun yunwar da take ji.

Kamar cewa akayi ta d'ago ta had'a ido da Ameer da idan banda tsantsar tashin hankali tsana kyama tafasar zuciya babu abinda kake hangowa a idonsa.


Tuni ta kware ta hau tari dan gabanta sai da ya fad'i zata iya rantsuwa da Allah bata tab'a ganin Ameer acikin irin wanan halin ba haka kawai tsoronsa ya rufeta dan idonsa kawai tsorata ta yake.


Da k'yar ta daidaita nutswarta ta k'au da kanta cikin k'arfin hali da dauriya ta d'aura fuskarta tare da nufar d'akinta.

"Zaraaa"

Taji Ameer yace da muryar da bata tab'a Sanin sa da ita ba

Juyawa tayi a hankali hantar cikinta na kad'awa ta zubawa Ameer ido daya zame mata tamkar Zaki.


Ameer kuwa ji yayi kamar bazai iya tsayawa wani kamasu red handed ba gwara yanzu yaci uban Zara shine kawai zai ji sanyi aransa.


Take kuma salihar zuciyarsa ta ringa kwantar masa da hankali tana controlling anger d'insa

Cikin sakani da basu wuce biyar ba ya dai-dai ta nutsuwarsa yace

"Jiya ina kikaje Dana dawo gida ban ganki ba dan nafi k'arfin awa d'aya da dawowa baki dawo ba har bacci ya kwasheni"

Abunka da Mara gaskiya tuni jikin Zara ya d'auki rawa ta hau stammering gumi na keto mata

"Naje gidan najwa ne dan na gaji da zama ni kad'ai gashi Aliya bata nan ballantana inje wajenta"


Ameer girgiza kansa yayi yace yayi kyau ya cigaba da kallon yanda jikinta ke rawa.


Zara kuwa ganin bai k'ara ce mata komai ba yasa tayi sauri ta shige d'aki tana sauke ajiyar zuciya dan yunwar ma da takeji ta neme shi ta rasa.

Zama tayi agefen gadon ta take kuma ranta ya b'aci tafara jin haushin kanta akan me ma ta tsaya tana wani bashi amsa akan me ma tsoronsa ya rufeta ita da ya kamata tayi amfani da wanan damar tace ta fita d'in ya bata takadarta sabida ta samu damar da zata Auri Adnan tunda shi ya saki tasa matar wani irin bak'inciki ne ya rufeta kamar ta fara dukan kanta dan haushin abinda tayi tsaki tayi tare da kwanciya inda ta jawo wayarta ta turawa Adnan morning text da ta saba tura masa.


Adnan kuwa akan idonsa ma'aikatan company su suka fara zuwa inda fargaba duk yabi ya cika shi yana zaune acikin motarsa yaga zuwan ogan shi da mataimakin shi take gabansa ya fara fad'uwa dan bai san makomarsa ba.


Jiki a sanyaye ya fito Daga motarsa yabi bayansu.

Yana tsaye aka bud'ewa ogansa office ya shige shi da Mataimakinsa duk da sun gan shi a tsaye basu nuna sun san da tsayuwarsa a gurin ba

Gabansa ne ya k'ara fad'uwa ya juya ya kalli office d'insa dake rufe

K'asa shiga office d'in ogan nashi yayi yana ta fargaba da k'yar ya samu courage ya tura k'ofar office d'in ya shiga bakinsa d'auke da addu'a


Ogansa na zaune akan kujerarsa fuskar nan tashi a d'aure mataimakinsa kuwa na Daga gefensa yana ta nuna mishi Abu a cikin laptop d'in dake gabansa

Mataimakinsa ne kawai ya amsa sallama da gaisuwar da yayi musu

Ogansa ko d'agowa bai yi ba ya cigaba da kallon laptop d'in dake gabansa

Adnan jikinsa ne ya k'ara sanyi yafara zuba sallati a zuciyarsa dan har ya hango halin da zai shiga idan ya rasa aikin nan.


Adnan k'asa ya zube akan gwiwarsa yafara rok'on ogansa akan yayi hakuri matarsa ce a asibiti shiyasa bai zo ba jiya dan Allah ya saurare shi.

Idan dutse na motsi yayi magana to ogansa yayi magana.


Adnan cigaba yayi da magiya amma babu Wanda ya saurare shi acikinsu sai ma takadar da yaga mataimakin ogansa ya mik'o mishi yana

"Adnan here takada ce ta dakatar dakai zuwa aiki har na tsawon wata uku to serve u a lesson next time zaka rik'i aikinka da kyau.


Adnan k'ok'ari ya fara yi ya cigaba da magiya amma ogansa ya daka masa tsawa tare da cewa ya fice masa Daga office akan dole Adnan ya mik'e yabar office d'in yana tunanin yanda zai yi rayuwa har tsawon wata uku ba tare da kudi na shigo masa ba tuni yaji kansa na masifar ciwo dak'yar yaja motarsa ya koma gida.



Ameer kuwa da k'arfin add'ua ya samu nutsuwa ya shirya ya d'auki k'aramin akwati da babu komai aciki ya nufi d'akin Zara yana addu'ar Allah ya bashi ikon controlling kansa.


Zara da sauri ta mik'e da Ameer ya shigo d'akinta dan rabonsa da d'akin ta har ta manta yau fuskar Ameer ba k'aramin tsorata ta yake ba


Ameer murmushin da yake soya mishi zuciya ya kirkiro yasa a fuskarsa yace


"Zara zanyi tafiyar kwana biyu dafatan bakya bukatar wani Abu"?


Wani irin farinciki ne ya rufe Zara dan zata sakata ta wala ta kwana akan kirjin Adnan san ranta.

" babu abinda nake bukata Allah ya kiyaye hanya"

Ta karashe maganarta da murmushi

Ameer dayasan ma'anar murmushinta da k'yar ya d'aure yace "ameen"
Daga haka ya fito Daga d'akin yana jin lokacin data daka tsalle

Shi kuwa yace "your cup is full Zara"

Daga haka ya fice yaje ya hau motarsa sai da yaje company su yayi parking motarsa ya koma gida ya shiga ta k'aramin k'ofar dake bayan gidan dan a kulle yake shi ya bud'e da asuba dan yasamu shigowa batare da wani ya ganshi ba.


Yana hango duk Wanda zai shiga ya fita daga gidan.

Bai damu da yunwar da yake ji ba bai damu da dadewar da yayi a tsaye awajen ba burinsa kawai Yakama Zara da Adnan red handed.


Aikuwa tsayuwarsa da awa biyu yaga motar Adnan ta shigo gidan

Yayi expecting haka shiyasa hankalinsa bai wani tashi ba ballantana yayi mamaki

A hankali yabi ta bayan flowers d'in dake kewaye a gidan dan ya samu full view na duk abinda zai faru

Yana hango Adnan daya fito daga motarsa yana rik'e kansa


Aikuwa sai ga Zara ta fito aguje ta rungume shi kamar wani mijinta........



i try I swear I deserve some.accolades🤪🤪🤪...

*M🅰K'OT🅰N JUN🅰*


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* *P.M.L*




® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-




*Written by*

💅💅💅 *SADNAF*💅💅💅



*Dedicated to Aunty sis*💖💖💖






*Follow me on wattpad @ Sadnaf*



*page 19*

A hankali ya tura k'ofar d'akinta da bai gama rufuwa ba haka kawai gabansa na azabar fad'uwa dan he is afraid ya gaskata abinda yake zargi dan idan kuwa hakane he is afraid yayi rayuwa a prison cos zai iya kashe Zara.


A hankali ya d'an shiga d'akin dan Zara a kwance take tayi rub da ciki k'afafunta a ware da alama tana shiga d'akin ta fad'a kan gadon sabida baccin dake idonta

A hankali yafara wurga idonsa yana examining d'inta tun daga kanta har zuwa tafin k'afarta


Wani irin bugawa k'irjinsa yayi kansa yayi wani irin nauyi kamar zai fad'o sakamakon ganin Zara datayi wawan kwanciya kana hango komai nata babu ko wando a jikinta dan Yanda ta ware k'afarta hakan ya bashi clear view d'in gurin.

A hankali ya matsa kusa da inda take kwancen ya sunkuya tare da d'aga rigarta duk fitar numfashinsa sai kirjinsa ya buga

K'asanta ya zubawa ido jikinsa na wani irin rawa dan ga semen nan a jikinta sosai mai zai had'ata da semen idan ba saduwa tayi da namiji ba.

Ji yayi d'akin na juya mishi har yana Neman fad'awa kanta zanin gadon ya damka da hannu biyu sabida kar ya fad'i

Yayi baya a hankali tare da zub'ewa a k'asa kansa kuwa kamar guduma ake k'wad'a masa take hancinsa ya fara jini dan Ameer irin mutanen nan da idan ransu ya kai k'arshe wajen b'aci sai hancinsu ya fara zubda jini.


Flat yayi a k'asa sakamakon numfashin dake mishi wahalar shak'a kirjinsa sai sama da k'asa yake yi

K'asa bud'e baki yayi yayi addu'a sabida nauyin da bakin ya masa sai kawai ya fara addu'a a zuciyarsa hakan kuwa ya taimaka sosai wajen dai-daituwar numfashinsa jikinsa dake rawa kamar an sa masa shocking ya fara rage rawa

Sai da yasamu minti Ashirin ahaka kafin ya dawo dai-dai.

Zara kuwa baccinta kawai take sha bata san abinda ke faruwa ba.

Ameer kuwa da taimakon addu'ar da ya ringa yi yasamu nutsuwa sosai a hankali ya lumshe idonsa ya fara hango ranar da Zara ta fita da sleeping dress ta tsaya agaban Adnan Adnan ya zuba mata ido kamar zai lasheta.

Kenan intentionally Zara ta fita ahaka dan taja hankalin Adnan wajenta

Tun yaushe Zara da Adnan suka fara cin amanarsa batare da yasani ba.

Ko dai Adnan ne yaje gidansu Zara ranan dayaje.


Adnan runtse idonsa ya k'ara yi da k'arfi zuciyarsa na k'awata masa Yanda Zara da Adnan ke cin amanarsa kenan shiyasa kullum Adnan yake Riga shi dawowa gida.

To Aliya tana ina suke cin amanarsu.

Ameer mik'ewa yayi a hankali daga kwancen dayake ya zauna tare da zubawa Zara ido abubuwa da yawa na mishi yawo arai.

Ji yake kamar ya tashi ya shak'e Zara har sai ta daina numfashi ko kuma ya d'auko wuk'a ya yankata

Zuciyarsa ke raya mishi abubuwa da dama daya zubawa Zara ido wani mugun tsana mai had'e da dacin makogaro yaji yana yiwa Zara tamkar bak'in kumurci haka yake kallonta.

Hasken da wayar Zara dake beside yayi ne yasa ya juya ya kalli inda wayar take

Take mamaki ya rufe shi dan shi yasan babu waya a hannun Zara mik'ewa yayi jiki ba k'wari ya d'auko wayar ya koma ya zauna a k'asan carpet sai da ya jujjuya wayar ya tab'a screen d'in wayar ya kuwa kawo.

Zara kuwa baccinta take hankali kwance har tana had'awa da numfashi dan ta samu nutsuwa sosai da Adnan

Ameer dadi yaji sosai dayaga babu lock awayar aikuwa a hankali ya fara shiga ko'ina na wayar

Farko gallery ya shiga yana kuwa shiga ya runtse idonsa da k'arfi zuciyarsa na masifar bugawa dan hotunan Adnan ne kaca kaca zarginsa ya tabbata.

Cikin ikon Allah yaga hankalinsa bai kai nafarko tashi ba cikin d'an kwanciyar hankali ya gama kallon hotunan tsaf dan har da hoton da suka d'auka a tare.

Ameer cije lebb'ensa kawai yayi ya shiga WhatsApp d'inta anan fa hankalinsa ya k'ara tashi yaji ya k'asa control d'in kansa dan da akwai wuk'a a gefensa babu abinda zai hana ya mik'e ya caka mata da taimakon Addu'ar da yake yi ya samu yayi controlling kansa hannunsa dake rawa ya daina rawa ya cigaba da bin dirty talk nude hotuna da videos da suka ringa exchanging da Adnan sai da ya gama tsaf ya shiga inbox shima ya karanta messages d'in da su kayi exchanging.

Ya ajiye wayar a hankali ya sauke nanauyar ajiyar zuciya


Hawayen tausayin shi da Aliya ne ya zubo mishi dan Sam basuyi dace da abokanan zaman arziki ba.

Kila Aliya itama ta gano Zara da Adnan suna cin amanar su shi kadai ne bai sani ba

ko dai kamasun da tayine sanadin fad'anta da Adnan har ya kai sa da dukanta.


Ameer sak'e sak'e kawai yake yana daga zaune zuciyarsa a rarab'e wani ya sak'a masa ya tashi ya shak'e Aliya har sai ta mutu wani ya sak'a masa ya tashi yaje b'angarensu Adnan ya kwank'wasa Adnan idan ya bud'e ya rufe shi da duka haka zuciyarsa ke ta masa sak'a masa abubuwa inda a k'arshe tunanin daya yi cikin 'yan sakani yasa ya tsaya akan shawarar da salihar zuciyarsa ta basa akan yayi hakuri ya danne zuciyarsa ya bibiye su har ya kamasu Red handed haka kawai yaji wani kwarin gwiwa akan shawarar da ya yanke duk da zuciyarsa k'unna take.


Mik'ewa yayi a hankali dan kar ya tasheta

Yaje ya ajiye wayar agefen gadon

Sai da ya tsaya ya zubawa Zara ido zuciyarsa a ta fashe idan ya cigaba da tsayuwa yana kallonta babu abinda zai hana ya mata dukan da zata koma ga mahallicinta.

Juyawa yayi ya fice daga d'akin ya nufi d'akinsa.


Ameer aranar ko kad'an bacci bai kuskure ya matso inda yake ba a zaune yake a saman gadonsa yana tunanin irin cin amanar da matarsa ta aure da mak'ocinsa suka masa baya jin kamar ya had'iyi zuciya ya mutu sai ya tuna lokacin da Adnan yace ko dai San Aliya yake shiyasa ya damu haka.


Kiran Sallar asuba ne yasa ya mik'e ya nufi band'aki dan yayi alwala dan yama so yayi 'yan nafilfili sabida ya samu saukin halin da yake ciki amma ina bashi da nutsuwa ko kad'an.




Adnan kuwa Zara tana fita ya nufi band'aki ya tsarkake jikinsa ya koma ya kwanta yana d'auke pant d'in zaran dake wajen pillonsa murmushi ya saki yana tuna irin soyayyar da su kayi awani da suka wuce matsalar da yake ciki ne yasa murmushin fuskarsa ya k'au take tashin hankali ya bayyana a fuskarsa dan ya tuna akwai gagarumin matsala agabansa idan har ogansa ya Kore shi daga wajen aiki ina zai nufa take ya kuma tuna sakin da yayi wa Aliya gabansa ya yanke ya fad'i dan yana bala'in tsoron mahaifinta yana tsoron abinda zai biyo baya.


Adnan shima Abu biyun da ya tuna ne yasa ya kasa komawa bacci sai da ya d'auko wayarsa ya fara jerawa ogansa kira duk da yasan ba d'agawa zai yi ba dan k'ila yayi bacci ganin bai d'aga ba yasa yafara tutura mishi message yana bashi hakuri akan matarsa aka kwantar a asibiti shiyasa bai zo ba.

Adnan sai da ya gaji ya ajiye wayarsa ransa a k'untace.

Alwashi yasha akan gobe da sassafe zai tafi companysu dan bai ga ta zama ba.

Sai dab da asuba bacci yayi awon gaba dashi.


Washegari kuwa Aliya da sassafe tasa likita ya sallameta likita babu yanda baiyi ba ta bari zuwa yamma a lokacin ya k'ara ganin ya jikin nata yake amma fir taki.


Akan dole ya rubuta mata takadar sallama duk da jikinta ba kwari mararta a d'aure take ahaka ta nufi bakin titi ta tare abun hawa ta nufi gidansu.



Alhaji Abubakar zirya kawai yake a fafad'an palon nasu yana wani irin huci babu abinda kake ji sai sautin kukan Aliya

Hajiya Rukayya kuwa tana daga gefenta ta buga tagumi

"Hajiya Kinga abinda kika janyo ko na fad'a miki yaron nan dan iska ne bashi da mutunci Aliya bazata koma gidansa ba kika nace kika dage sai ta koma gidan ai ga irinta nan kinsa ta koma k'arfi da yaji yana Neman nakasata har da guzurin takadarta bayan ya zubar da cikin dake jikinta wlh wlh sai na d'auki mummunan mataki akan shi sai yasan ya wulak'anta min 'ya mazinacin Banza mazinacin wofi"


Hajiya Rukayya ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfi ta cire hanunta daga tagumin da tayi tace

"Haba Alhaji bai kamata kaga laifina ba dan kowace

Please Login or Register in order to submit comment