Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafi, in those 3days wlh saida yahada mata akwati guda 25 lafiyayyu dan yanzu kudi akwai, yayi aski yayi gyaran fuska yayi gyaran farce yanda yake wani shinning zaka dauka auren farkon shi ne suna zuwa airport PJ yadaukesu sai Qatar hmm masu kudi fa sunada kudi, AJ can’t believe yau shine a Qatar an musu wani lafiyayyen welcoming dan da suna gab da landing mazan duk suka chanza kaya zuwa lafiyayyun fararen shadda da babban kaya suma su Mama suka chanza one by one haba zokaga yanda ake daukansu hoto wasu shu’umin motoci ne suka kwashesu sai Qatar Villa, ga kide kide na kidan mandiri aka taresu palace kaman a aljanna, Amir wato kakan Alawiyya da matanshi da Abee dawasu manyan delegates ne suka zo tarbansu kowa na kallon su AJ dan sunyi kyau nan aka shiga ciki ciki Abee baitaba sanin zasu kawo akwati ba bayan anyi settling down they respect culture su AJ Mama da Kawarta suka tashi suka gabatar da akawtunan Alawiyya ana video ana ayyiririn larabawa dan this is something new Abee sai murmushi yake they didn’t plan for this but hakan saiya kara daga darajan AJ a idanunsu nan aka sama kayan Albarka akazo aaka shigar dasu ciki sannan aka shiga daura aure anan palace din cikin 10mins aka daura aure tsakanin ABBAKAR JAFAR da ALAWIYYA ALHAWARI kan sadaki $10,000, kawai saiga hawaye a idanun AJ dasauri ya share fuskanshi Kakan Alawiyya da Baban sai kallonshi suke, Mama tace “kai me haka” dauke kanshi yayi dasauri yana kokarin share hawayen yace “Mama I can’t believe ni mijin Alawiyya ne yanzu” sai kawai kukan yashiga zubomai sosai tashi Amir yayi yataho har inda AJ yake dagashi yayi yana jinjina kai irin na manya yace “after all the fights, the hurdles yau kazama zaujin Alawiyya so no crying let’s do a dance competition between grandfather Inlaw and son Inlaw, yace I want song” aka shiga kida sai kawai yahau wani irin funny dance dayasa kowa yahau dariya anamai tafi hakama AJ yahau dariya rawa yayi yagama saina AJ akunyace yadan fara rawa akahau tafi sannan akahau sha’ani sai hada AJ da manya manyan mutane ake yana gaisawa ahakama wai private daurin aurene ba asalin grand wedding dinba, sai wajajen 3 aka kaisu wani makaken bangare guda wanda nasu ne kowa yadau daki daya dan bacci.

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

Angaji bayan AJ yafito daga wanka yafada gado yaciro wayanshi yafito da hoton Alawiyya yayi shiru yana kallonta saichan ya nunata da hannu yadan haderai yace “stop talking to me fada muke, just get better kidawo gida ina jiranki, I love you” yafadi ahankali yana daura wayan kan kirjinshi ya rungume he can’t believe yazama mijin Alawiyya washe gari an kirasu for breakfast dan yanzu an zama family Awani babban garden mai inuwa aka shimfida bargo duka aka zauna daidai nan wata Nani tashigo dasu Hassan da Hussain da sauri Abee yabude hannu suka taho wajensu da gudu yaran AJ yakebi da kallo baisan an karbosu ba dan juyowa Abee yayi ganin yanda AJ ke kallonsu yasa yanunama yaran AJ sai kawai suka tashi suka taho wajen AJ dagudu rungume su yayi so tight he’s so happy Alawiyya has everything now da kanshi yayi feeding nasu bayan an gama Amir yace “akaisu suyi exploring Qatar” Dan kallon Abee AJ yayi danshi so yake yaga Alawiyyan shi, Abee yakawo bakinshi kunne shi yace “zan mika sakon gaisuwanka asibitin zani yanzu nagama I don’t want you to see her yanzu hakan zai iyasa tafara having that feeling kana mata kallon mahaukaciya ba’ama mental issue patients haka” Gyadamai kai AJ yayi.
Kwanan su uku agarin, arana na biyar Abee yasa asallameta bawai dan yakamata asallmeta bane dan bata dade da fara magana ba but he just feels AJ can make her feel more better banda haka shima AJ yadawo abin tausayi duk yabi yakosa yaganta, Maman shi da sauran friends nashi tun day 3 suka koma Nigeria shi kadai ne yanzu, most times su Hassan ne ke keeping nashi company yau da yagayamai zai dawo da Alawiyya AJ harda rungumeshi, party aka shirya na gani na fada wanda ba kunya AJ ke jagorantan komi wlh yasake agidan ganin yanda suma suka saki da shi.


Abee na tsaye yana jiranta gaban changing room nurse tabude mata kofa tafito wani black sabon abaya ne ajikinta irin na larabawa an yana mata kai kana ganin Alawiyya kasan tasha jinya kyanta na nan but kana kallonta you will see that patient and sick person look in her, dasauri Baban yazo yabata hannu karba tayi ahankali yace “are you ready to meet grandparents naki and your kids?” Gyadamai kai tayi ahankali har yanzu batada yawan magana bakinta yasoma sabawa da shirun fita sukayi har waje bodyguards nashi suka bude wani lafiyayen bayan jeep da kanshi yasata abayan sannan ya maida kofan yarufe shima yakoma ta dayan side din yashiga akaja motan ahankali ake gudu sabida ita gently ta kenarı tadaura kanta akan cinyan Babanta kanta ya shafa ahankali yace “bazaki kara shiga bakin ciki ba arayuwanki da izinin Allah, inhar ina raye I will continue nayi komi to keep you happy” idanunta ta lumshe hawaye na gangarowa gefe cus tasan cewa the only abu dazai iya sata farin ciki is ganin AJ hannunta takai ta share fuskanta ahankali tace “thank you Abee” kusan 20mins gudu sukayi sukakai villa dagota yayi yace “tashi ki kalli gidan ki” tashi tayi da taimakon shi Ya Allah wani kalan babban gidane anyi decorating ko’ina da mint and nude color flowers her favorite colors ko ya akayi suka sani shine best colors nata oho still saida akai tafiyan kusan minti goma kafin akai asalin cikin gidan inda taga jama’a ana rawa ana kida da wasu tsofaffi datana ganinsu tagane sune grandparents nata sun rike flower garland a hannu suna ganin motan suka shiga tahowa parking akayi Amir da kanshi yabude motan ahankali Alawiyya ke kallonshi sai kawai yafashe da kuka matarshi ma haka sosai Alawiyya ke kallonsu the kind of love data gani a idonsu for her shine kwatankwacin kalan soyayyan datake gani a idanun AJ dan ko Ammi bata ganin kalan soyayyan nan haka a idanunta, ahankali tabasu hannunta fito da ita tayi suka rungumeta murmushi tayi ahankali tanabin mutanen wajen da kallo kaman daga sama hango wani dogon bakin fata tayi daya basu baya hannunshi rike da glass na juice yana magana dawani balarabe kusan duka mutanen data gani shine black datagani awajen, batasan mesaba but saitaji kaman AJ nata sabida yanayin tsayinshi da kaurin hannunshi, daidai lokacin yadan juyo kadan ya kallo wajen yanadan murmushi da wanda yake magana sukai ido da ido da Alawiyya sannan yajuya yadauke kai yanakai glass cup baki yana kurba wani dum! Dum!! Alawiyya taji acikin kahon zuciyanta sai kawai ta kulle idanunta da sauri tayaya zataga AJ anan gizo idanunta keyi saita kara budewa ahankali ganin AJ still tsaye inda yake yana hira abinshi dawani kalan sauri takarbi jikinta daga wajen kakanninta tafara tafiya ahankali duk suka bita da kallo suna murmushi duk suka jingina da mota hakama Abee yana murmushi kawai yana kallonta, da sauri sauri tashiga tafiya zuwa wajen dab da bayanshi ta tsaya tadan kyafta idanunta tabudesu jin kamshin turarenshi dayama hancinta sallama dabazata taba mance kalan kamshin ba, kafin ahankali tadaga hannunta takai hannun dake rawa zata tabashi sai kawai yajuyo ido da ido tayi da AJ yana sanye dawani Christian Dior shirt batasan sanda tai baya zata zube akasa ba karaf yakama hannunta.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

EPISODE 3️⃣4️⃣



DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

Hannunta daya rike tabi da kallo tana kara gasgatawa AJ ne, fizgota yayi yadagota kirjinta yadan bugu da nashi atare tsigan jikinsu duka yatashi dasauri yayi stepping back yana kokarin saita kanshi just cheat nata daya taba nashi harya daburtamai lissafi, duk wani magana dake bakinta makalewa yayi ganin AJ face to face ba mafarki takeba, ganin takasa magana kuma baiso agane yanayin dayake ciki yasa ya daga hannu tareda sakinmata dan short smile dabaya nuna wani emotion yace “Hello Alawiyya” tsayawa tayi still looking at him millions of questions na running a zuciyanta baki tabude zatai magana taji hannun Abee kan k afadanta yace “let’s go and freshen up” dan duk kallonsu ake dago kanta tayi ta kalli Abee saikuma tasake kallon AJ dake kallonta but suna hada idanu yadauke kai da sauri hakan yasa ta gyadama Abee kai yafara tafiya da ita ahankali tana waigen AJ har lokacin saida yakaita wani makeken daki sannan takalleshi da sauri tace “Abee is that AJ?” Kallonta yayi saiya gyadamata kai yace “yes is AJ” baki tabude zata kara tambayan wani abu kawai saiya daura hannunshi saman kunnenshi cikeda wasa yace “no more question baruwana tsakaninku, you have 1hr to get ready, all questions naki ask him” Abee yafadi yana juyawa yafice da gudunshi ayanda yafita ma sai abin yabata dariya for the first time saitai dariya kawai saitahau tsalle a dakin tana juyawa tana murmushi sosai bazata iya misalta farin cikin datake ciki ba ganin AJ is as if duka problems nata sun tafi, wani irin so takema AJ da batasan adadinshi ba, hannunta daya kama yarike ta kalli wajen sai kawai ta manna ma hannun kiss tana sake murmushi, kayan jikinta tashiga cirewa ta kalli boobs nata tana tuna yanda suka mannu da kirjin AJ tana tuna yanda yake shan boobs nata da, tashi tsigan jikinta yayi dasauri tayi hanyar bayi tabude kofan tashige wanka tafada bayi tayi sannan tafito kayan da aka ijiyemata ta saka sai kawai tazauna tahau gayu ganin AJ kawai yasa tamaji kaman ba jinya tayiba, kaman ma bata taba rashin lafiya ba, kaman badaga psychiatric hospital takeba, ba karamin kyau tayi ba turare ta fesa tabude kofa ahankali tafito AJ tagani agaban wajen tsaye da wata Balarabiya yana magana da ita yana mata murmushi itama Balarabiya sai murmushi take tana kallonshi kaman zata hadiye shi da idanu wani abu Alawiyya taji a wuyanta ya tsaya mata duk yanda taso tadaure takasa saikawai takoma dakin da sauri bama ta tsaya rufe kofan ba kawai tawuce bayi karan knocking taji hakan yasa tadan leko daga bathroom din dan bama ta idasa rufe kofan ba ganin AJ yasa taji gabanta yafadi dan batai expecting shi bane tadauka Abee ne to dama jiranta yake tadawo ciki yazo? Yaganta ne dama tana kallonsu? Daurewa tayi ta danne zuciyanta tasan tamai laifi saisa take kokarin hadiye kishin dake cinta na murmushin da hiran dataga yanayi da wata, ahankali ta tsaya awajen tasauke kanta kasa taki cewa uppan, tsayawa yayi yana kallonta idan akwai wanda yake iya reading aduniyan nan like an open book is Alawiyya yasan bazatai magana ba sabida kishi, agogon hannunshi ya kalla yawani haderai bayabo ba fallasa yace “Abee sent me to get you Miss” gydamai kai tayi batai motsi ba, folding hannunshi yayi yace “is something wrong with ur legs” ahankali tafara tafiya ya kafeta da idanu yanda every step jikinta ke girgiza ganin tana shirin dago kanta yasa yashiga taba wayanshi da sauri, dan kallonshi tayi wayanshi taga yana dannawa this is AJ but not like her AJ dake kallonta every now and then, wannan baidama lokacinta itada batada lafiya yau akai discharging nata but bai dadashi da kasa ba, kuma tasan abinda tamaine yasa yake haka, bama tasan tayaya zata fara bashi hakuri ba, ita so kawai take su shirya yafara bata kulawa AJ is super caring, he takes care of her like a baby, she miss that alot, sauke kanta tayi kasa tashiga tahowa ta wutsiyan ido yake kallonta black gown tasa amma gown din decoration da wani lace net awuya duk ana ganin cikan boobs nata tadaura dankwali akai kuma is not just them agidan akwai lots of baki maza da mata batare daya nuna yanama kallonta ba yace “where do you think you are going like this?” Dan kallon jikinta tayi dan bata gane maiyake nufi ba, saikuma takai hannunta ta taba saman kanta jin akwai dankwali yasa tarasa meyake nufi ganin bata ganeba kuma shi bazai kara cemata uppan ba yasa ya maida wayanshi aljihu yawuce gaban wardrobe na dakin yabude wani black veil daya gani yadauka yazo gabanta ya tsaya hada idanu sukayi tamai wani raurau da idanu tana tabe baki kaman zatai kuka ashagwabe dauke idanunshi yayi da mugun sauri gabanshi na fadi ganin tana neman sashi yakasa daurewa, murya ciki ciki kaman an sashi dole yace “kallon fa”? Da sauri tasauke kanta kasa kaman jaririya tace “sowieeeee” Ya Allah! Ciwon ne yasata shagwaban banzan nan ko a asibitin ne aka koyamusu? AJ ya tambayi kanshi a zuciyanshi, dan murmushi kadan yayi he don’t wanna be harsh on her sabida yasan she just got out of the hospital baiso anything dazai nuna kaman ya tsaneta before she became depressed again, he willl take care of her and shower with so much love again but bonding dinnan da communication are the things dazai hanata bazai bataba, kanta na kasa taji yana yafa mata gyale asaman wuya jin saukan hannunshi a jikinta saida tsigan jikinta ya tashi harshi saida yagani gashinta suka wani mike ta lumshe idanu gabaki daya harta manta rabon dataji this kind feeling kaman tai hugging nashi takeji wlh, kaman tai pulling nashi and be kissing him if possible ma ta cinyeshi ma tahuta. “Let’s go” taji magananshi akanta hakan yasa tabude idanunta haryakai gaban kofa ya tsaya yana jiranta, tahowa tayi har wajen yana rike da kofan saida tafita yamaida kofan yarufe yafito shima suka fara tafiya babu wanda yacema wani wani abu, ahankali suke tafiya saida suka soma kaiwa wajen event din kawai taji hannunshi cikin nata shock taji dahar tana neman fizge hannunta yakama yarike gam batare daya kalleta ba yace “is not like zan ciki awajen nan” da sauri tadagakai ta kalleshi dan wlh saida taji abu ya zubomata akasa shiko ko kallonta baiyiba, murmushi takema mutanen wajen tana mamakin yanda yarike mata hannu freely in front of kowa ga iyayensu yana mata maganan iskanci, saida yaji jikinta yayi cooling down dudda ba kallonta yake ba sannan suka shiga wajen aka tashi ana tafi su Hassan dinta dataga sun kara girma a idanunta sukazo da gudu wlh tadauka ita zasu rungume saitaga sunyi wajen AJ da murnan su fan yau tun safe basu ganshi ba sakin hannunta AJ yayi yawani daukesu yana musu kiss saichan ga mamakinta taji hannun AJ a waist nata yawani jawo ta jikinshi yace “ga Momy nan Boys” sai kawai sukahau murna suka rungumeta daga jikinshi AJ na kara mannata ajikinshi usinging opportunity yanajin duminta kuma yanayi kaman baimasan yana tattabata ba, duktabi tai kacha kacha akasa tama kasa wasa da yaran da kyau sabida yanda take jikinshi duk ta zama uncomfortable gashi sai hoto ake musu tana murmushi ahankali.


EPISODE 3️⃣5️⃣



DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950


Kusan wuni akayi ana event din, Abee sai introducing nasu yake to guest nashi anata musu congratulations itada AJ data rasa na menene, ga AJ da farin jini kowa is trying to start conversation dashi, wajajen isha’i dan wuni akayi ana event tafito daga dakinta dan taje tai sallan isha’i ta chanza outfit tana shigowa filin ta hango wata Balarabiya ta rungume AJ shi kanshi hug din unexpected yajiyoshi mugun zuciyan daya kama Alawiyya batasan sanda tajuya fuuuu kaman zata tashi sama ba tai cikin gida itada fitowanta kenan Abee dake kallon komi since yayi dan murmushi sai kawai yatashi yabita dan yasan bata da lpy fushi haka da jealousy is not good for her, dakinta yabude direct ya shiga harta shige lungun gadon dakin ta kankame guiwanta tana kuka sosai kaman wacce akama mutuwa dasauri Abee yayi wajen yace “why? Banace no more attitude dinnan ba, why are you crying what is it?” Abun yamata yawa batasan sanda tace “Abee I love AJ but I don’t think he feels the same way again, AJ baya magana da mata, ba ruwanshi dasu but kowa natamai magana har yau, duk wacce tazo saitaje wajenshi ana rungumeshi bama ya kallona, Abee I love him please Abee kacemai ya yakuri yadena fushi dani, banjin dadin rayuwana without him” dasauri Abee da hankalinshi yatashi yace “okay okay naji, it’s okay, I will talk to him I promise my daughter come here” yajawota da sauri kankameshi tayi sosai still crying, patting bayanta yayi yace “Dautee you need to make peace with AJ, sabida kidena jin this bitterness and guilt azuciyanki, fada da wanda kakeso ba dadi, you need to apologize whenever kai hurting masoyinka, explain your situation, erase the hurtful words with sweet ones okay sweetheart” gyadama Babanta kai tayi ahankali, ciro fuskanta yayi daga jikinshi yakai hannunshi ya share fuskanta yace “dakinshi yana dayan corridor chan the first room, go there anjima ku shirya okay, do whatever it takes” yamata murmushi yace “show him ke princess dinane bazai iya fushi dake for long ba, y’ata tafi takowa Alawiyya my azizaty you are my darling girl I love you sooo much” kankame Babanta tayi da sauri tanajin wani irin son shi sabida yanda yake supporting nata tace “Abee ina sonka sosai I wish kana rayuwana tunda aka haifeni” “I am here now u will never cry again” ya manna mata kiss agoshi.


Wuraren 11 dataji ko’ina yayi shiru an watse ta shiga bayi wanka tayi normal kayan bacci tasaka wanda yake riga da wando silk red, feffesa turaruka masu dadi tayi sannan tadauki wani karamin mayafi ta yafa tasaka slippers tafito tafara tafiya gabanta na dan fadi har zuwa inda Abee yagayamata nan ne dakinshi
ahankali tai knocking shiru taji sai chan akace. “Come in” dan jim tasakeyi sanan tasa hannunta ahankali tabude kofan ta shiga ciki ta maida kofan tarufe tareda juyowa, AJ ne tsaye gaban mirror dagashi sai wata yar karaman towel a waist nashi hannunshi rikeda karamin towel a hannu, kallo daya tamai ta sauke kanta kasa dasauri sabida yanda tsigan jikinta yatashi ganinshi bakaya kiran AJ kaman ka saceshi, he’s so hot and sexy, tuna jikinshi gabaki daya tahauyi tsirara da katuwar D dinshi dan matso da kafafunta tayi dab da juna tana hade cinyoyinta da sauri ta lumshe idanunta tana kauda tunanin daga idanunta numfashinta harya rikice kaman asiri, daga ganinshi haka harta zama super horny ko asiri AJ yamata sai haka, dukta madubi yake kallonta da gangan yajuyo tareda ijiye karamin towel din yafara tafiya ahankali yana bubbude kafa dan baisa boxer aciki ba, karasowa dab da ita yayi ya tsaya haryana iya jiyo hucin nishinta still kanta akasa cikin wani makirin voice dake rikitama mace lissafi yace “why are you here Miss?” Baki tabude tace “uhnnn….” Saikuma maganan ya makale sabida yanda jikin kafafunshi suka gogi nata, jikinshi sanyi sabida wankan dayayi, wlh mugun sha’awa jikinshi kesa tanaji, takasa manta abubuwan daya mata dudda tanason tadena bad tunani haka but takasa, ahankali tadan dago idanunta tadaura akanshi suka hada idanu yanda yake zubamata sexy look yadanyi licking lips nashi dasauri ta kulle idanunta still takasa magana sai nishi take fast fast, kodan tayi 3months a hospital ba’a mata komiba rabonta da namiji ganin AJ yasa take feeling haka oho, lips nata ya kalla dake rawa he’s just dying to kiss her, yama fita jin koma metakeji kawai yafita dauriya ne, lips nashi yakai daidai da nata har suna gogan juna zaiyi kissing nata saiya hana kanshi murya chan kasan makoshi yace “ina jinki” yanda taji lips nashi kan nata gabaki dayan lissafinta birkicewa yayı itadai batasan koda gangan yake mata haka ba but no she couldn’t hold it kawai tai grabbing lips nashi da gudu tareda wani irin kankameshi tana nishi kadan kadan kaman mayunwaciyan yarinya, kiris yarage bai kofsaba shima jin yanda take kissing nashi ta mannamai kirjinta daba bra kan nashi kaman zata hadiyeshi kissing every corner na bakinshi tana shafa kanshi da kunnuwanshi, takai kusan 3min she’s kissing him passionately jin tana neman tasa ya danneta ya fizge bakinshi yakai hannunshi waist nata yarike yana mata wani tsinannen mayaudarin kallo dake rikita mace yace “is this what you came here for? Kissing a married man?” Lumshe idanunta tayi takasa kallonshi sai kawai ta manna fuskanta akirjinshi tana nishi sama sama hopelessly ahankali kaman zata rushemai da kuka tace “AJkayakuri” tayi dan shiru tasake manna fuskanta kan kirjinshi tace “I’m really very very very sorry, natuba AJ” sai kawai takai hannayenta saman kunnenta tafito da kanta waje tabude idanunta kadan takalleshi dasauri yasaki waist nata ganin takamashi yana kallonta kawai yajuya yana tafiya ahankali yawuce gaban madubi yadauki turare yahau fesawa kaman bazaiyi magana ba yace “naji you can go” girgiza kai Alawiyya tayi sai kawai taduka awajen tazuba duka kafafunta akasa tai kneeling she don’t care all she knows is tanason yaron nan AJ bazata iya rayuwa bashi ba and zata gayama Baba yamusu aure tunda yanzu an rabata da Alhaji, she’s hopelessly in love da AJ he’s the first person data taba so arayuwanta, sannan he’s the first mutum data taba bama jikinta willingly maybe saisa she’s physically mentally and emotionally attached to him, wlh ko kadan baimasan tai kneeling ba saida yaji tafashe da kuka chak ya tsaya saikuma yajuyo ganin yanda tai kneeling kaman mai bara dasauri yataho wajen yadagata yace “are you okay? Why will you kneel for me?” DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950 Cikin sheshekan kuka tace “AJ namaka laifi, na zageka namaka kazaf…..” hannunshi da sauri yadaura kan bakinta yace “is that why u are kneeling”? Gyadamai kai tayi, cikin dan fushi kadan yace “bakisan baki da lafiya ba zaki sa guiwanki akasa akan tiles, don’t you know I care about you?” Tana kallonshi cikin kuka tace “to kace kahakura, Ammi tasa nai haka, please kace you don’t hate me”? Yadade yana kallonta kafin ahankali yakai hannunshi saman fuskanta yashiga share mata hawaye ahankali yace “I don’t hate you Alawiyya” wani irin murmushi tayi tareda sauke ijiyan zuciya kaman yacire mata kaya akai, hannunshi yakai kan kafadanta yadagata daga kasa yana kallon kwayan idanunta yace “I don’t hate you and I don’t think zan taba tsananki, I said those words out of anger and I apologize yanzu kin hakura”? Wani irin melting zuciyan Alawiyya yayi da maganan shi, AJ is just a killer ya iya kashe mace da kalamai, ita tazo bada hakuri but shima ya bayar, lashe lips nashi yasakeyi idanunshi suka kankance bala’in sha’awa yakeji but soyake ta nemeshi, zare hannunshi yayi daga kafadanta yace “you can go good night, bacci zanyi” yajuya to her biggest surprise kawai taga yasa hannu ya zare towel na jikinshi ya yar kasa yacigaba da tafiya abinshi naked completely bin ass nashi tayi da kallo da mugun mamaki saita runtse idanunta da sauri jin yafara kan gado yasa kaman munafuka tabude idanun kadan ya kwanta ya lumshe ido dick dinshi ya mike sambal yana motsi yana numfashi yana kallon sama kaman wani bijimin sandan rake kai namiji shaidanin mara kunyane, dan bude idanunshi yayi kadan ya kalleta kaman baisan yayi wani abuba yace “kije good night ba mun shirya ba” yakai hannunshi ya kashe switch, Alawiyya jitayi maranta yarike gabaki dayan tunanin kalolin sexing nata da AJ yatabayi kawai tahauyi da yanda guduman d nashi feels inside her, idanunta kullewa sukayi she just wants him aciki, yatabata kawai, ya murza mata nono, yasha, ya danneta ya shige ciki da karfi yana nishin kukan nan, all she knows is tajita kawai tafada kan jikinshi akan gadon ta kankameshi bazata iya fadin ga ta yanda tai tafiya tazo har gadonba. Kankame d dinshi tayi da hannunta cikin murya kaman ba tataba

Please Login or Register in order to submit comment