Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani mad convoy na shigowa asibitin duk suka tsaya ganin presidential car, parking akayi yan media na hoto sai chan aka bude motan su Mr President yafara fitowa chan saiga wani Balarabe larabawa sun budemai yafito, dukansu su Ya Raheena su biyar baki suka bude suna kallon ikon Allah wlh mutumin kaman hoton Alawiyya babbanci is shi namiji ne kuma babba ne shi, kafin su gama kallonshi Babban likitan nan na dazu yafito tareda nurses da wasu Dr aka tarbesu ana gaidasu sannan suka shiga ciki.

Anatse Babban Alawiyya yace “can I wash my hands?” Office na Dr suka shiga ya wanke hannunshi tass, sannan yafito yakalli Mr President yace “wait here” kowa tsayawa yayi dashi da Dr suka wuce daki inda Alawiyya take.

EPISODE 3️⃣0️⃣



History nata ya duba ya karanta tass abinda yayyinta suka fadi ahankali yace “where is Sister?” Ahankali Dr yace “ta tafi” shiru yayi yace “I will be taking her to Qatar gobe, take care of her tonight” gyadamai kai Dr yayi yace “I will Sir” yafito yasami president yamai sallama kawai yashiga tashi motar da mutanen shi suka tafi dik su Raheena na kallonsu dan sun kasa barin hospital din sai kawai suka wuce gidan Ammi.


Afalo sukaga Ammi zaune akasa tayi kaman wacce akama mutuwa har takalmin kafanta takasa cirewa, to be honest sunzo gidan da fushi ne cus Maman su have lots of explanation to do but ganin condition na Ammi gawani file data rike a hannayenta gam gam ko gyale bata cireba yasa dasauri sukai wajenta, Ya Raheena tace “what happened to you Ammi”? Ya Hameeda ta karbe file din tana dubawa, dasauri Ya Hameeda tai ihu. “Ya Raheena zoki gani”? Tashi Raheena tayi dama duka sauran sisters din suna duba file din sai kawai Ya Raheena ta duka ta kalli Ammi dake kallon waje daya tace “Ammi so balaraben damuka gani in that hospital shine mahaifin Alawiyya?” Kaman Ammi ta mutu binsu kawai take da idanu sai kawai duka yaran sukai shiru suna kallonta ganin taki magana, ahankali Layla tace “Ammi what kind of trouble kikasa kanki? Ammi every father have the right to know about child nashi why will you tell him Alawiyya ta mutu?” Wasu hawaye masu dumi ne suka gangaro daga idanun Ammi dasauri tasa bayan hannu ta goge murya chan kasa tace “he was just a child lokacin, he was 16/17yrs!” Dasauri duka yaran suka kalli Maman su irin yaro dan 16/17 ne yama Ammi cikin Alawiyya, kallonsu Ammi tayi ganin kallon dasuke mata yasa ahankali tace “ranan wanka ba’a boye cibi a yanzu banda kowa sai ku, ku biyar din nan dan ko Alawiyya banjin zan sake ganinta aduniya ba har Alhaji ya ci amanan abotan mu yajuyamin baya an cireni daga minister am a nobody now” tafashe da kuka sosai agabansu cikin kuka tace “Raheena kinsan Mamana kafin tarasu ai, I grew up in a poor home Mamana kosai take da fanke na saidawa and itama daga kauyensu tazo, tun ina yarinya I looked at tv naga masu news nace abinda zan zama kenan sabida na dingama yan siyasa interview, daganan nima nazama yar siyasa” Ammi tayi shiru tace “do you all know why I work hard to give dukanku better life?” Tayi dan shiru sannan tace “sabida banso kutaso yaran talaka irina, duk dan talakan dazaku ganshi at the top to dole yayi making some sacrifices na jiki da sauransu and banson yarana suyi haka, I will not lie I gave my body to lots of men masu kudi, masu mukami sabida su bani ladder nahau dazai kaini sama daga this man to that man har Allah yakaini ga Alhaji” wani kalan komawa baya Ya Raheena tayi tanama Mamanta wani irin dirty look tace “Ammi kin…..kin……Alhaj……” tama kasa magananan sabida how big maganan is abakinta, girgiza musu kai Ammi tayi tace “no abu baitaba shiga tsakanina da Alhaji ba but yahadani da abokanenshi biyu lokacin ma in total 3some mukuyi shi yana zaune yana kallonsu sunayi da ni” duk yaran dauke kai daga kallon Ammi sukayi itama Ammi takasa kallonsu sai kawai tasauke kanta kasa tace “Alhaji was my best friend, shine the first mutum dana hadu dashi dabaiyi amfani da ni ba but yabani means and doors na samin kudi irin ya hadani da manyan political friends nashi, aiki a office nashi da sauransu so I can tell Alhaji everything har hiran yanda takare da abokanshi inayi dashi, ranan da Alawiyya ta fadi a sume ranan taga chat dina dana Alhaji ne inda nake cemai I can’t stop thinking about yesterday ranan daya hadani da abokanan shi yana kallonmu din nan, yamin reply da Allah sa Alawiyya tayo dadi na cus abokan shi na gayamai yanda nake, I think that’s why Alawiyya fainted tadauka nataba wani abu da mijinta but wlh wlh bantaba yin komi ba” “Ammi are you okay?!!” Ya Raheena ta mike da tsananin fushi tamata ihu sai kawai tafashe da kuka tace “how could you live a disgraceful life like this Ammi?Mijin yar da kika haifa yar cikinki babu abinda bai gani ajikinki ba? Mutumin dayaga ana zina da ke, Ammi menene banbancin hakan da zina? And you dare blame Alawiyyah sabida taje wajen saurayinta? Ai ke tabiyo? Ammi you couldn’t keep your chastity kene har yaro dan 16yrs na miki ciki but sabida selfishness Ammi ki kama ki aurama Alawiyya dan 75yrs” hawaye Ya Hameeda ta share tace “Ammi yau ne rana na farko danaji inajin kunya akiraki da mahaifiyata cus Ammi you don’t deserve to be my mother” Layla da idanunta yayi jazur ne ahankali tace “Ammi waye Babana?” Kallon yarinyar Ammi tayi takasa magana Layla batasan lokacin datama Ammi ihu ba tace “I said who is my father Ammi”? Zaifa itama tace “waye Babana Ammi? I want to know Babana nima like Alawiyya, waye Babana Ammi”? Hakama Aneesa tace “Ammi waye Babana” ihu Ammi tayi cikin kuka tana taushe kunnuwanta tace “I don’t know waye Baban ku! Sorryyyyyyy!” Wani kalan juyawa Layla tayi azuciye ta fizgi jakanta tace “you will never see me again in your life Ammi” tafice fuuuu hakama Zaifa da Aneesa duk suka bi bayan Layla.

Ya Hameeda takalleta tace “you might think you work hard for us amman Ammi kome kikayi you did it for yourself alone dan haka deal with it alone, Ammi infact I hate you Wallahi Ammi kin cucemu gabaki daya” taja jakanta tafice fuuu dakin yarage daga Ya Raheena sai Ammi dake kuka itama Raheena jakanta ta duka ta dauka zata wuce karaf Ammi tarike kafanta tana wani irin kuka wiwi tace “Raheena kema are you going to live me alone eh Raheena look at abubuwan dana muku arayuwa fa na daukeki acikina for 9 months” “Ammi!!!!” Raheena ta fizge kafanta ta nuna Ammi da hannu tace “are you even regretting abinda kikayi? Or kina kokarin blackmailing dina nima kin dauka Alawiyya ce?Ammi sabida ke kanwarmu Alawiyya ta haukace Ammi!!” Ya Raheena takirata tana kara jinjina lamarin tace “Ammi did you even know the gravity of sins naki? Kin cutar da Alawiyya kin cutar da mahaifinta kin cutarda mu, kin cutarda su Layla all because of politics da yau gashinan kin rasa shi kuma kin rasa yaran naki, Ammi all of us have always supported you and listen to you Ammi how could you do this to all of us?” Cikin kuka Ammi tace “I’ve realized my mistake shairin shaidan ne da shairin mulki, Raheena don’t abandon me gidan yari za’a kaini help me” cikin fushi Raheena tace “I can’t help you Ammi just pray yarinyar dakika haukata ta warke dan ayanzu only Alawiyya ne can save you Ammi, yarinyar da kika cutar, pray ta warke inba hakaba yanzu kika fara ganin ukuba, I will come and see you a day before kitafi Qatar for the hearing” ta fizge jakanta tafice Ammi na wani irin kuka bata taba sanin yaranta mata zasu iya juyamata bayaba duba da yara mata sune keda tausayi da jinkai compare to maza but yau dukansu sun juyamata baya to yanzu watake dashi? Ina zata sa kanta?.



Wayooo Ammi, a moment of silence for Ammin mu😭

Yes inhar kin karanta ko harafi daya a book din nan baka biyaba ban yafe miki ko maka ba wlh har lahira.

EPISODE 3️⃣1️⃣



DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950
Zaune yake a falon Mamanshi rikeda little Alawiyya ajikinshi har yanzu hannunshi bai gama gyaruwa ba but banda haka jikinshi ya warke tunda suka dawo agidan Mama yatare yau Khairat da Alawiyya sukazo dan dubashi cus Mama ta kirata ta gayamata AJ yasami dan hatsari abinda yasa tazo kenan, he was so happy ganin yarinyarshi abinda ma yafito dashi falo kenan dan yana dakinshi, Khairat bini bini satan kallonshi take she just wish ita ke kulada shi ba Mama ba da baida laifiyan nan gashi ya rame sosai kaman akwai abinda ke damunshi, News channel ke aiki adakin yana cikin wasa da Alawiyya yaji ana maganan an cire minister Abuja daga sit sabida wasu dalilai da ba’a bayyana ma Al’uman Nigeria ba, dasauri ya kalli Tv mai karanto rahoton yace “saidai an samu information cewa prime minister Qatar shine dalilin dayasa aka cireta sabida diyarshi data gudo da ita Nigeria tana ganawa azaba yanzu haka yarinyar ta haukace tana gidan mahaukata dake Abuja” akai playing video inda Abee yazo asibitin yana shiga ciki, yanda AJ ya tsare tv da ido ko kyaftawa bayayi saida aka gama news din kawai yadauki Alawiyya ahankali ya mike dasauri Khairat ta mike tace “kanason wani abu ne I can bring it?”
Girgiza mata kai yayi ahankali yace “zan dan kwanta ne” hannu ta mikamai tace “kawota to karta dameka” ahankali yace “no bazata dameni ba kihuta kema” dan murmushi tamai yawuceta yayi dakinshi tabisu da kallo kwanciya yayi ya kwantar da Alawiyya gefe idan yace baidamu ba dayaji Alawiyya has been admitted a psychiatric hospital ba he’s lying but then again one thing he’s sure about is yasan mahaifinta yanzu he will take care of her, ijiyan zuciya yadan fuzar yasan dole yanzu Babanta zai raba auren maybe ma yatafi da ita Qatar which is definitely going to happen ma kenan, that is it! Yadan lumshe idanu jijiyoyin kanshi na ratsowa he wishes her well and he’s happy finally she’s getting out of the marriage sannan tayi reuniting da Babanta and he hopes she finds a situatable rich man dazata so sosai so that he can give her kome takeso, yayi maganan yanakai hannunshi ya share dan gajeren hawayen daya zubomai yajuya yakalli Alawiyya dake wasa da kafafunta yakama hannunta yace “ke kadai keson Dady ko my princess? Yanzu dagani sai ke”?

Sai kawai ya kankame yarinyar yana manna mata kiss a kunne ahankali, kara wayanshi yayi hakan yasa yadauka $10m yaga yashigo dollar account nashi dasauri yatashi zaune daidai lokacin email na shigomai yabude da sauri ganin Baban Alawiyya ne yace “I respect you as a man, and ina alfahari y’ata taso wani kamanka arayuwanta cus naganka naga values na namijin kwarai, idan kaga messege din nan to maybe munmakai Qatar, the gift is yours from me to you for what you did for me Abbakar Jafar babu 3rd party dazai taba sani, I know what self respect is dan konima I don’t compromise mine, Jazakallah Abbakar Jafar, Alawiyya is sick your prayers are needed sai watarana!” Lumshe idanu AJ yayi daidai Mama na shigowa dakin ganin yanda ya lumshe ido dasauri tazo wajenshi tace “menene wani abu namaka ciwo ne?” Ahankali yabude idanunshi dai ya nuna mata alert da sakon idanunshi ta kalla sai kawai tai murmushi tace “banga abin mahaifinka daka rage baka dauka ba AJ, kyauta ne AJ ka amsa Allah amfana, use it and build yourself idanma bakaso nan gaba kayi riba zaka iya maidamai da kudinshi, now just get better and live rayuwanka idan kanada rabon auren Alawiyya zaka aura idan bakada shi saikai hakuri, zaka komar da Khairat ne?” Ahankali ya girgizama Mama kai murya chan kasa yace “Mama I can’t bazanso kara daukan hakkın kowa akaina ba wlh” shiru Mama tayi chan tace “I understand!”.



Bayan 3 months.

In those 3months alot yafaru, Ammi is in jail dudda su Raheena tried their best but ko ganin Baban Alawiyya basu samu sunyi ba, Abee threatened Alhaji kan zaiyi exposing dirty deals nashi hakan yasamu ya karbe jikokinshi wanda suma suna Qatar yanzu, yana karbasu yayi leaking deals na Alhaji akai ram dashi shima, Alawiyya ne har yanzu bata magana though tadena ihun tadena buga kunnenta, saidai tai shiru duk therapy duniya bata magana ko mutane ma bata kallo, the only person da idan yazo take daga fuska ta kalla is Babanta Abee, saitaita kallonshi kawai ko kyafta idanu babu shima he will be showing her lots of love, hug and kisses, grandparents nata ma bata kallonsu har yaranta ranan da aka kawosu bata kallonsu Babanta kawai take kallo taita kallo taita kallo, magani ma shiyake bata zata bude baki ta sha wanka saidai amata fitsari idan ba’azo an kaitaba tai ajiki kawai brain nata is disconnected to so many things is as if dagangan take juya brain nata upside down sabida batason damuwa hakan shine peace awajenta.
Yauma kaman kullum wuraren 11 Baban ya shigo asibitin da kanshi yariko lafiyayyen warmer yamata humus da nan da kanshi lokacin is break time all patient na wajen wasa wasu na buga table tennis wasu na kallo wasu na activity na rawa ita kadaine ke zaune jikin window ta jingina kanta da bango tana kallon sama, tun kafin yakai wajen ya hangota tsayawa yayi he’s not happy he wants his girl to be fine but yasan mental issues is process, step by step ne you can’t force a patient to get better you can only help them to get better, tafiya yacigaba dayi ahankali har zuwa inda take ahankali yadaura hannunshi kanta gently tajuyo da kanta takalleshi murmushi yamata sannan yaduko ya manna mata peck a goshi kafin yadago yashafa kumatunta yace “Assalamu Alaykum my Baby, you see I cooked for you and It’s delicious” yayi maganan yana bude warmer din ahankali ya gutsuri Naan kadan ya shafa a humus yakai bakinta fuskan AJ tagani yana mata murmushi yana bata abinci sai chan fuskanshi kuma yadawo nashi hawaye ne yatattaro idanunta duk Abee na kallonta to his biggest suprise na rayuwanshi saiyaga ta daga hannunta ahankali tasake daga dayan hannun dukansu takai takama hannunshi dayakai bakinta saita bude bakinta ta tura hannunshi cikin bakinta tasa abincin tasaki kuka ahankali chak ya tsaya yana kallonta yakasa ciro hannunshi yakasa motsi yaksa cemata tadena kuka yakai kusan 1min ahaka sannan yazaro hannunshi da sauri yatashi yana goge fuskanta cikeda so yace “menene why are you crying tell me?” Ahankali take bude bakinta takai kusan 1min Abee da jikinshi har rawa yake ganin she’s trying to talk yace “yesss yess tell me menene? Why are you crying baby”? Cikin murya kasa kasa ahankali tace “A…….A………..AJ….” Saikuma takara rushewa da kuka saikawai ta juyo tawani kalan kankame bakinta jin finally tai magana.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

SUPRISE❤️❤️❤️❤️


But suprise din gobeeeee yayyy😂💃


EPISODE 3️⃣2️⃣


DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950
Sun dade ahaka sai kawai ya dagata arungume da jikinshi yama wata nurse alamu data tattara kulan abincin yawuce dakinta da ita tana tafiya ahankali, ya shiga da ita sannan yadago fuskanta ahankali daga jikinshi ya share mata fuskan tass, ahankali yace “stop crying, I am here now I promise you will never cry again kinji” gyadamai kai tayi sai kawai ta kara kankameshi zaunar da ita yayi ahankali kan kujera yazauna yana facing nata cikeda so yace “what is bothering you now?” Murya chan kasa tace “AJ” tsayawa yayi yana kallonta cike da tsantsan kaunar yace “do you love him”? Gyadamai kai tayi murya Chan kasa tace “with all my heart but he hates me” zata fashe da kuka Baban yace “I don’t think he hates you sabida shiya nemoni he sent me an email about you, your suffering, he’s the first person that let me know cewa you are sick, and this is what’s happening cewa you need me I should save you” Baban yadanyi shiru yace “your Mom wanted to kill him but I rescued him” dasauri Alawiyya tace “wen? Is he hurt?” Dan murmushi yayi ya shafa kumatunta yace “Abee will not allow the Man his daughter wants to be hurt ya warke by now” ahankali Alawiyya tasauke ijiyan zuciya sai kawai ya rungumeta yace “you are safe yanzu i promise you, you will never see wayanda bakiso kigani, my grandkids are here too” Dasauri Alawiyya ta kalleshi Gyadamata kai yayi yana murmushi yace “I can fight the whole world for you, all I want is for you to get better” ahankali tasake kankameshi chan tace “Abee I hurt AJ” one thing da Baban ya lura AJ ne kawai azuciyanta in and out, tunda ta tashi maganan shi kawai takeyi all he knows is he will give her this AJ whatever it takes In sha Allah, bayanta ya shafa yace “mekikamai? Or tell me from the beginning how did you meet him” one thing about mental issues patients shine you have to listen to them, pay attention and give them listening ear that alone is therapy for them, ahankali take bama Babanta labarin tun farkon haduwan su kawowa last fadan dasukayi dudda shima baiji dadin abinda tama AJ ba and yayi justifying anger AJ but itama she’s a victim in this AJ yama yarinyar shi hakuri kawai Alawiyya needs him, tun tana bashi labarin karshe ma tai bacci ajikinshi she’s sleeping but kusan every minutes saitace AJ, maybe AJ shine last stage na recovery nata kwantar da ita yayi kan gadon dake office nashi yadauki wayanshi yafita mahaifinshi ya sanar da komi cus Babanshi is his best friend.



In those 3months AJ gashinan ne kawai tun Khairat nasa rai zai komar da ita harta gama idda shiru hakan yasa kawai tabama kanta hakuri and promise to give any suitor dazaizo mata chance, tuni yasai gym din nan gabaki daya yakaro machine aka danyi renovation aka sake penti ya maida gym din to his taste meanwhile yana wani babban shopping complex anan KD, dakuma mall dayake ginama kanshi so ayyuyukan project dinnema ke daukemai hankali Gym dinshi kusan shine number 1 a KD kowa just wanna come there.


Yau kaman kullum yagama workout da wasu manyan attajirai haka dan bakowa yakema training ba suma VIP kuma private session sukeyi specifically da AJ yana tsaye yana goge kanshi a towel hannunshi rikeda bottle water muscles nashi kaman zasu yage jijiyoyinshi sun foto kafafunshi a mummurde dan gajeren short ne ajikinshi secretary yazo da wayanshi dasauri yace “yallabai ana kiranka” karban wayan yayi ganin international call ne yasa yajuya yana clients din nashi sallama yawuce office nashi yabude ya shiga ciki ya zauna yana ijiye abubuwan hannunshi yakai wayan kunne kafin yayi magana daga dayan bangaren akace “Assalamu Aleykum Abbakar” muryanshi kawai AJ yaji yagane shine cikeda girmamawa ya gaidashi, dan gaisuwa kadan sukayi cikin mutunci Baban Alawiyya yace “Abbakar I called you sabida y’ata ne yau Alawiyya” yadanyi shiru sai chan Ahankali Abee yace “do you want to marry Alawiyya?” Kaman daga sama AJ yaji saukan maganan saida gabanshi yadan fadi shiru yayi yakasa cewa komi jin yayi shiru yasa Abee yace “tunda muka dawo garin nan Alawiyya na hospital bata taba magana ba sai yau! And the first abu data fada is your name!” Dan lumshe idanu AJ yayi ahankali still baice kalaba, ahankali Abee yace “Abbakar” murya chan kasa AJ yace “na’am” cikin shaukin murya Abee yace “I know kanason Alawiyya and she loves you as well with all her heart, and again nasan cewa you guys had your differences which banmaso nasan dalilin fadan cus ba ruwana afadan masoya” Abee yayi maganan da muryan barkwanci sai chan kuma cikeda muryan jawo hankali yace “AJ abinda nake fadi anan shine koda kun sami matsala tsakaninku kada ka kalli matsalan look at the love dakukema juna, babu soyayyan da ba’a fada, couples fight, infact ma fadan shine ke karama soyayyan dadi, are you ready ka sadaukar da soyayyan ka bayan kunyi yakin nan danku sami juna finally Allah yacika muku burinku but sabida dan fada dakuka samu which nafadi banmaso nasani zaka hakura?”

Ijiyan zuciya AJ yasauke komi daya faru ranan nadawo mai babu wanda yatabamai zagi da cin mutuncin da Alawiyya tamai she blamed him for misfortune na rayuwanta, tace he took advantage of her yayi Zina da ita, she said alot even though even though he’s seriously angry da ita but soyayyan dayake mata is intact that’s idanma baifi nadaba maganan Abee yadawo dashi hayyacinshi yace “are you giving up on your love Abbakar?” Sauke kanshi kasa yayi ahankali murya chan kasa yace “no!” Yayi shiru chan kaman wanda aka matse bakinshi yace “I love your daughter with all my life not just heart Sir!” Wani irin murmushi mai dan sauti Baban Alawiyya yayi yace “and my daughter loves you even more Abbakar and ina alfahari da ita ta taso mutum namijin kwarai irinka!” Murmushi kadan AJ yayi, Abee yace “from the way kake fushin nan nasan Ita tamaka laifi kahukuntata bayan kunyi aure don’t forgive easily kawo kunnenka nabaka men code” Dan murmushi kadan AJ yayi the man is actually very sweet and so nice wlh he can clearly see cewa halinshi Alawiyya tadauko, Baban Alawiyya yace “mata idan sukaga muna sonsu sosai haka suke mana yanda sukaga dama so the cheat code is once in blue moon kanuna musu u can survive without them kaji Abbakar” wannan karan saida AJ yayi dariya kadan, jin dariyanshi har cikin ranshi Abee yaji sanyi wlh kawai yanason AJ kodan shine yagaya mishi about his daughter ko soyayyan da yarshi kema yaronne shima ya shigeshi oho but he just love the guy dakuma natsuwan shi, ahankali Abee yace “presently tana asibiti ni da grandfather nata munaso mu daura muku aure without her knowing suprise zamu mata bayan anyi discharging nata from hospital tadawo gida ta huta ta warware zamuyi grand wedding how do you see that?” Wani irin murmushi ne ya lullube fuskan AJ yace “I love the idea I want to see that suprise a fuskanta too” murmushi sosai Abee yayi yace “how many days kakeso nabaka ka shirya with your family ku taho Qatar adaura auren”? Wlh tsabaragen excitement AJ baisan lokacin dayace “3days ba” baki Abee yabude saikuma yataushe da sauri ganin Inlaw nashi ma yafishi kosawa adaura auren amman dazu yake wani fushin karya, daidaita muryanshi yayi yace “okay zan turo jirgi you guys don’t have to worry about visa garina zakuzo” wani irin dadi daya lullube AJ baisan lokacin dayace “Sir I will get going lemme start informing my friends” dan dariya Abee yayi yace “okay yallah” suka katse wayan wani kalan tashi AJ yayi yayi wani juyi kawai saiya rike kanshi yafara wani reverse Micheal Jackson moves heee ashe AJ ya iya rawa haka saikuma da gudu yazube aksa yayi sujjada yace “Wayyoo Allah natuba sujjada yakamata nafarayi shaidan ne Ya Allah nagode maka, Ya Allah nagode maka ina kara tuba Ya Allah kayafe mana laifuffukam damuka maka” kawai yatashi yasake wani juyi zai kara rawa yadaure ya kwashi abubuwan shi yabar Gym din dan zuwa sanar da Mama.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

EPISODE 3️⃣3️⃣


DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA KO NAMIJI KO MACE🤤
Chat me up if you want this book
wa.me/+2347032934950

Cikin 3days sun gama shiryawa kaman yatafi da Alawiyya amman she’s just 8months har yanzu nono takesha bazai iya tafiya da itaba, Da Mama da kanwar shi, da kawayen Mama guda biyu, da Dr cousin nashi dawasu friends nashi guda biyu zasu

Please Login or Register in order to submit comment