Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kice ga yanda zanyi rayuwana ba!” Baki Ammi ta saki sakaka da mamaki ya kasheta tana kallon AJ sai ta nuna shi da yatsa tace “yanzu Alawiyya kap mazan duniya tarasa wanda zataso sai mara kunyan yaro, mara da’a, mara tarbiya, tijararen yaro mai fekakken idanu irinka kai amman Alawiyya taci baya wlh tir tai asara” komawa Ammi tayi kujera tazauna tareda crossing legs tana kallonshi shegen yaro kodan yaga yanada kyau ne yasa yakejin kanshi kaman wani kwaro oho, ahankali tace “you are stubborn but guess what haryau banga wanda ya kaini iya tankwara stubborn kids irinku ba dake fama da tashen balaga just know cewa bazaka taba samun Alawiyya ba arayuwan ka indai nine mahaifiyarta kaida ita har abada wallah” murmushi AJ yayi yace “well am sure zaki iyayin hakan amman abu daya dana sanı da bazaki iyaba is bazaki taba iya cire soyayaya na daga zuciyar yarki ba har abada!” Tashi Ammi tayi jikinta na rawa tace “Kamal, Kamal” ta kwalama Kamal kira da sauri suka shigo Ammi ta nuna AJ da hannu tace “kumai lilis kuje ku zubar dashi a duk rafin dakukaga dama” tawuce fuuuu zata tafi hartakai kofa zata fita AJ yace “Hajiya Fateema!” Chak Ammi ta tsaya saikuma tajuyo shima juyo da fuskanshi AJ yayi da kyar yana lilo ya kalleta da jajayen idanunshi yace “start counting dayagau saura few days you will loose everything! Abinda kikafi tsoron loosing you will loose it sabida alhakin Alawiyya” ya kwashe da dariyan da Ammi batasan lokacin datace “kuci ubanshi Kamal” dukanshi su Kamal da boys nashi sukahau dukanshi Ammi tawuce tafita, ta ko’ina kaima AJ duka suke ba tausayi ba imani saida ya sume warwas sannan Kamal yasa aka kawo barrel suka bude aka sakashi ciki aka rufe suka dauka da kyar aka fita dashi waje sukasa a bayan wata mota aka wuce chan wani rafi akaje aka wurga barrel da AJ keciki……..


EPISODE 2️⃣4️⃣


Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950



Har magrib idan Alhaji zai shigo dakin Alawiyya sau dari da gudu zata tashi tashiga bayi ta kulle taki sauraranshi ne kawai shikuma bukata kaman zai kasheshi, wuraren 8 yashigo gidan dakin su Hassan yashiga yaga sunyi bacci, dakin Alawiyya ya shiga harta fara gyangyadi akan gado baccin da yau day3 batai ba yasoma daukanta taji karan bude kofa dasauri tazabura ta tashi aguje zatai bayi Alhaji yakalli bodyguard din dake tsaye gefen kofan kaman gunki yace “kinga daukomin ita ki kawomin dakina maza” yajuya kawai yafice taku daya bodyguard din tayi takama Alawiyya kawai ta dagata kaman Paper ta daurata a kafada, cikeda fushi da masifa da tsiwa Alawiyya na neman fada da ita tace “mehaka? Ke kika haifeni dazaki daukeni haka mehaka”? Ihu Alawiyya tayi har muryanta na shakewa tace “leave me” tashiga kokawa da ita amman ko gezau bude kofan dakinta tayi tafito da ita ganin anyi hanyar dakin Alhaji da ita yasa tace “wai me haka eh mehaka kukemin agidan nan? Am I some child da kowa keyi yanda yaso dani”? Daidai tabude kofan dakin Alhaji na tsaye gaban kofan rikeda handcuff a hannunshi guda biyu yanuna gadonshi yace “kwantar min da ita anan ki bame mini hannuwanta da kafafunta da wannan” sai alokacin Alawiyya tafashe da kuka ganin handcuff da ake kulle hannun mutane a police station tace “mehaka kakesa amin? Eh? What is this? Why are you treating me like this? Ni zakasa a kulle” kwantar da ita bodyguard din tayi tawani danneta ta karbi handcuff din tadaga hannuwanta sama babu ko imani atattare da ita irin ita order Oganta takebi dinnan tasama hannun Alawiyya handcuff ta manna da karafunan gado Alawiyya na kara kallon hannunta da mamaki ganin da gaske ankwa aka samata kaman yar prison, bodyguard ta kuma kama kafafunta zatasa Alhaji yace “kidan wawware kafafun kafin kisa akwan” bodyguard din tace “Yes sir” ware kafafun Alawiyya tayi tai spacing nasu away from each other tasa ankwan ta hada da karafunan gado, Alhaji yace “you can go and sleep kawai idan ina bukatan ku I will call” yes sir tafadi tafice Alawiyya tahau kokawa da akwan tana kuka sosai an wani bubbude ta agado an samata ankwa takalli Alhaji tana kuka sosai tace “what is this? Mena maka why will you ask them to handcuff me am I a prisoner? Sabida ka auren you think
you can do whatever kakeso dani? Wlh Allah zai sakamin bazan taba yafemaka all abubuwan dakamin ba”cikeda so Alhaji yazo bakın gadon yazauna da sauri yakai hannunshi yana goge mata hawayen fuska yace “haba Babyna, why all this anger baki kewana ba? Kene bakiji Lawi, nayi nayi kinsha karfina, mutuwa kikeso nayi kwana nawa ban sadu da kowa ba banda natsuwa a birkice nake eh, inazuwa bari nai wanka nazo na lallasheki da kyau ina zura miki hanjin ligidin” yatashi ya wuce bayi kokawa Alawiyya take sosai but abunku da gado mai tsada ko shaking gadon bayayi saima hannayen ta da kafafunta dasuka fara mata ciwo sunayi kaman zasu tsunke tafashe da kuka gabanta na faduwa kaman tana dakin dodo tarasa inazata sa ranta, tana ahaka Alhaji yafito daga bayi dagashi sai towel a kwankwaso fatarsa dukta tsamure rawa jikin Alawiyya yafara kaman taga dodo murmushi yamata yace “wai baki dena kukan ba Babyna haba wlh kinada rigima yanzu Lawi sosai” yayi maganan yana jaye towel din ya yar dasauri Alawiyya ta runtse idanunta gashin wajen duk furfura, abun yatashi amman duka tsawonshi da kadan yafi tsawon tsinken ashana ga fatan a molkode, wutan dakin ya kashe yataho zai hayo gadon yace “yauwa bismillahi” yanda jikin Alawiyya da gadon ke kakkarwa zaka dauka tasamu farfadiya ne boturan riganta Alhaji yashiga cirewa yabude rigan batare daya cireba wani kalan kai hannayenshi kan boobs nata yayi yace “wayyooo Allah na nayi kewan maaman nan, maama ne gasu duk madara tampatsa tampatsa dasu, gasu Allah ya musu kawuna yoo ba dole ba” wani irin kala kala kalan brain din Alawiyya yafara kaman irin ana kada kararawa aciki tama kasa magana, wani iri takeji kaman wani cuta ko mugun abu ke tabata kaman ana cire mata rai, hawa jikinta Alhaji yayi yakai bakinshi kan nata tana kauda fuska amman yarike habanta yadaura bakinshi kan nata yafara tsotsa wani irin mugun amai yataso mata amman sabida babu abinci acikinta takasa yin aman ko damuwa Alhaji baiyiba sai shan bakinta yake kaman maye yau Alhamdulillah yasami bakin yana shafa nonuwan dadi kaman zai kasheshi ya kankameta tas at this point bata damu da writs nata ya katse bama kokarin kwace hannunta take tana gardama amman Alhaji yariketa gamgan kusan 1min yayi sannan yasaki bakinta yace “wlh nayi kewanki Lawi banda kamanki Lawi bakinki kaman bukkan alawa, nonuwanki dadin murzawa ashe saisa su Hassan basu gajiya da girmansu matsasu suke” yayi maganan yana kama dan dick dinshi yakai zai shiga kokowa sosai Alawiyya tafara batasan sanda bakinta yabude ba tace “AJjjjjjjjjjjj AJ save meeee, wayyooo Allah na don’t touch me, karkamin banasooo” Dasauri Alhaji yace “yau naga ikon Allah, wai yaushe kika zama fitinanniya ne iyye, mekuma AJ, saura DJ haba Lawi, mesa kikemin haka so kike nayi fushi dake gardama zaki faramin yanzu kuma”? Yayi maganan yana rirriketa da karfinshi ya danne kafafunta datake motsi dasu, yashige wayyooo Allah kaman an jefashi a aljanna, normally kullum da kyar yake kutsawa ciki dan Alawiyya a matse take but yau saiyaji zuruf ya shiga bawai tabude bane amman babu wannan shiga da kyar dinnan dayake da kullum, mantawada batun yayi sabida dadi yafara mots da sauri dan shi baya iya bugawa ko hakawa yace “wohoho yarinya gaba sai tsinannen dadi wai jama’a nabanuuuu zan kawoooioii hoooohohoooo Lawi Lawi nashiga uk……..” kafin yagama fadin ukun yajuye yana nishi yana haki kaman zai shura lahira.
Da kyar ya iya fadawa gefenta yana kunna bedside lamp yajawo drawer yaciro wata yar kwado yataso ya kwance kafafunta dannan ya kwance hannunta yana kallon yanda hawaye ke fita daga gefen idanunta saikuma yakalli hannunta ganin jini yasa yace “asshha kin gani kinjima kanki ciwo ko lemme get first aid box” yatashi yayi bathroom nashi da sauri ta tashi har tangadi take tana dafa bango tabude kofa tafice zuwa dakinta tana shiga ta maida kofan tarufe ta zauna jikin kofan tasa hannunta duka biyun tana durza bakinta dayay kissing kaman mara lafiya tana wani irin kuka, kaman ance ta kalli side drawer wayanshi tagani maybe dazu daya shigo ya ijiye wayan awajen tana wani irin kuka ta rarrafa tasa hannu ta dauka tabude ba password tashiga kiran Ammi.

Ammi na zaune adakin hotel nata dan harta fara bacci Ya Raheena ta tadata dan guilt na neman hallaka Ya Raheena takasa hakura tahau yima Ammi magana ganin Alhaji na kiran dayan wayanta yasa tace “hold on Raheena Alhaji na kirana I am sure yarinyar nan tayi wani abu tace don’t cut d call nasan short magana ne” tai maza tasa wayan a kunne tace “Hello Alhaji” cikin wani kalan murya Alawiyya tace “Ammi he’s hurting me hannuna da kafafuna sunji ciwo he put handcuff a hannuna, Ammi yasa an daddaureni he forced himself on meeeeeee” Alawiyya tafashe dawani irin kuka ma Mamanta dayasa Ammi taja tsaki tace “Inda kin yarda zai miki hakane dakika kirani kina fadamin inyime to? Nakira nacemai Alhaji mesa kai handcuffing Cookie ke you are lucky ma mijinki is romantic bakisan handcuff wani salon sex bane? My dear good night I will call you tommorow” tazare wayan daga kunnenta ta maida wayan gefenta tadauki na wanda take magana da Ya Raheena takai kunnenta tace “Raheena kina jina da stupid girl din nan ko and you are here feeling bad because of her, feeling guilty, inda ban mata karyan blood cancer nan ba kina ganin zata yarda takoma ne? Yanzu ma ahakan kalla karan shi takawomin“…


Idan kika karanta mini littafi batare dakin biyaba ban yafeba.
Chat me up idan kinaso wa.me/+2347032934950
Tass a kunnen Alawiyya Ammi tai maganganun nan danta dauka Alawiyya ta katse wayan, Alawiyya jitayi kaman an dauki kanta an tsoma atafashashen ruwan zafi yanzu Ammi karya tamata daman? Batada any blood cancer? Shine Ammi tadinga kuka kaman alokacin ma zata mutu, why is her family like this? Ammi bata sonta ne? Katse wayan tayi ahankali dasauri tashiga saka number Babanta data haddace aka tana numfashi sama sama kaman mai asthma harzatai dialing saikuma ta dakata batason Alhaji yasani, ai taga facebook profile nashi hakan yasa tashiga facebook na wayan Alhaji tashiga searching profile na Babanta tanasa sunanshi tana cikin searching mistakenly hannunta ya shiga messenger nashi, status na account din Ammi tagani asama saita danna 2hrs ago Ammi tai posting hotonta a office kaman akwai abinda ke controlling nata kawai saita shiga chatting na Ammi da Alhaji the last time ma sukai chatting a messenger din was since 2016 yawanci maganan aiki ne hakanan kawai saita shiga scrolling sama har zuwa chatting nasu wuraren 2010, taga maganan Ammi tace “I can’t stop thinking about daren jiya yallabai” saiga reply din Alhaji as “I hope Alawiyya zatayo gadon dadinki!” Wani kalan fadi wayan yayi daga hannunta baki tabude tana kokarin salati ma takasa sai wani irin nishi kawai take kaman mai asthma before 60secs su cika idanunta just went blank kawai ta zube wajen a sankare.



Tofah !!

Kaka kara kaka!!
Me Sakon da Alawiyya ta karanta yake nufi aganinku?? Allah sa Alawiyya tayo dadin ki???

Wait Alhaji da Ammi sun taba…..????


Alhaji ya kyauta daya kulle Alawiyya???



EPISODE 2️⃣5️⃣

Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950



Ahankali take bude idanunta tana kallon saman dakin kanta yayi dummmmm sai chan taga igiyan drip saitaga mutane akanta wanda bata gane ko wayesu, saichan taga haske a idanunta dayasa ta kulle idanunta dasauri tasake budewa ahankali wannan karan taga Alhaji, Ammi, duka sisters nata da wani baturen likita akanta dukansu na wajen taganesu, banda sisters nata taga bakinsu na motsi alamun duk magana ake mata amman batajin kalmansu ko daya sabida ringing na bell da kunnuwanta keyi har zuwa brain nata, dagota akayi zaune Ammi cikeda damuwa tace “Cookie Cookie na talk to me gani nan meke miki ciwo yanzu eh?” Kuri Alawiyya ke kallon Ammi da kodaddun idanunta da bushashen lips nata, eyes nata sunyi dark circles tai wani irin haske kaman irin gawan daya farfado dinnan, anatse Dr yace “please kuyi excusing nawa nadubata” cikeda damuwa Alhaji yace “Dr why is she not speaking”? Dr yace “that’s what I want to know” fita duk sukayi wajen dakin Alhaji da Ammi hankalinsu atashe dan bayan an balle kofan dakinta yaganta unconscious akasa ga wayanshi agefenta yaga chat nasu na Facebook da Ammi ne Alawiyya tagani yagayama Ammi, abinda yatada musu da hankali kenan deep down suna wishing Allah sa bata gani ba ko Allah ya mantar da ita abinda tagani.

Sunan Alawiyya Dr yakira yace “can you hear me Alawiyya”? Ko kallonshi Alawiyya batayi and batajinshi sai kallon kofa take bell din kanta na ringing, lura da abu Dr yayi sai kawai ya matso yaki bakinshi saitin kunnenta yayi ihu da karfi. “Alawiyyaaaa!” Wlh kaman ba ita akama ihu hakaba ko gezau saima kallon kofa datakeyi komawa baya Dr yayi ya tsaya yana kallonta tundaga kan yanda taketa yakushin yatsunta ita kadai tana kallon kofa, yana daga wajen yace “ku shigo” shigowa dukansu suka sakeyi Ammi tayi gadon da gudu takalli Alawiyya dake kallon kofa tana kokarin getting yarinyar tai looking nata in the eyes gabanta na faduwa tace “My Cookie menene? Uhm meke damunki? Mesa kika sume? Kwananki nawa bakici abinci ba likitoci sunce u we’re dehydrated sannan bakici abinci ba bakisha ruwa ba sannan baki bacci ba for days haka aka saki a fuilds na abinci da kara karfi yau kwanan ki 3 a hospital tell me baby na me kikeso kici na dafa miki? Eh Autan Ammin ta” Ringing bell da kunnenta keyi yarage sai alokacin komi daya faru yasoma dawomata kanta yafara ringing I hate you Alawiyya I hate you Alawiyya, baya sonki, are you sure he will be loyal to you, akanshi zaki rabu da family ki namiji ba dan goyo bane, I can’t stop thinking about yesterday yallabai, I hope Alawiyya will be as sweet as you, sai chan muryan AJ yafara echoing a brain nata sosai yana ihu yana cewa “I hate you Alawiyya I hate you Alawiyya I hate you” kyafkyafta idanu ta shigayi da gudu tafara juya kanta saichan takai hannuwanta biyun kan kunnenta tadaura asama tana jujjutawa tana kulle idanunta dasauri daga Ammı har Alhaji da duka yan dakin sukahau cewa menene meke miki ciwo tell you. “I hate you Alawiyya, I hate you” wani irin dukan kunnuwanta Alawiyya tafarayi da sauri da sauri sabida tadenajin muryan AJ yana gayamata he hates her amman muryan karuwa ma yake akanta hakan yasa tafara dukan kunnuwanta da karfin gaske Ammi tai ihu hakama Alhaji “Cookie what is it stop beating your ear, kunnenki na ciwo ne”? Wani irin ihu Alawiyya tashiga kwalawa tana dukan kunnuwanta nonstop har earring nata saida ya chaketa saiga jini su Ammi suka shiga kama hannunta aka rirrike ta tana kurma ihu tana babbankarewa tana jujuuya kanta kaman mahaukaciya, gashinta ya barbaje kaman wacce Aljanu suka tasomata takasa daina jin muryan AJ a kunnenta, she just wants that hate words from AJ to stop at all cost, kaman ta katse kunnenta takeji, saida likita yayi pushing alluran bacci sannan aka samu takoma bacci suka sassaketa Alhaji yamugun rikice yace “likita what is wrong with Alawiyya” nurse na wajen Dr yace “dress kunnenta and take off the earrings da duk wani abu na karfe dake jikinta acire mata shi” dasauri Nurse din tace “to” Dr ya kalli Alhaji yace “come with me Alhaji” Dasauri Alhaji yace “muje Binta” Ammi ta kalli su Raheena tace “stay with her” tabi Alhaji da likita da sauri office na Dr suka shiga suka zazzauna rubuce rubuce Dr yayi Alhaji yace “Dr tell me what is wrong with her eh? Ni wlh dama zaka iya cire ciwon yadawo jikina ita ta warke haba Lawi na fa ba lpy what is wrong with her?”
Idan kika karanta batare dakin biyaba ban yafe miki ba wlh.
Anatse Dr ya ijiye pen yayi folding hannunshi yace “physically there’s nothing wrong with Alawiyya, abinda made her to pass out was mainly dehydration da rashin bacci dakuma yunwa other than that ko malaria batada shi ai we run test daban daban on her everything is negative” yanda gaban Ammi ke faduwa idanunta kaman zasu fado kasa, maganan AJ kawai take tunawa amman dai takasa magana Dr ya kalleta yace “kece mahaifiyar patient dinko”? Gyadamai kai Ammi tayi tace “yes nine” ahankali Dr yace “yarinyar ki tanada any mental issue ne? Ko maybe datana yarinya ta taba faduwa tafadi akai ko kuma maybe a family naku kunada history wani mai mental issues?” Dasauri Ammi tace “a’a Dr kodaya bamu dashi” Alhaji yace “Alawiyya batada wani matsalan brain lafiyayyen yarinya ce kana ganinta ciki da bai, bata rasa komi najin dadin zaman duniya ba as u can see she’s surrounded with so much love, all of us love her, itane Autan family mu the smally” rubutu Dr yakarayi sannan yadago yace “okay, but ta tabayin wani violence da ne koko tanada wani damuwa dake damunta?” Gaban Ammi na faduwa sosai but ta dake tace “yarinya na is not a violent person besides Alawiyya is extremely soft, and fragile batasan menene damuwa ba, I don’t think she can even handles damuwa” gyadakai Dr yayi yacigaba da rubutu batare daya dago ba still writing yace “but you know children like that are prone to matsalan brain ko yara that are soft hearted cus basuda kwarin yakance damuwa azuciyansu dazaran sun sami yar kankanuwan damuwa can mess their brain up” dasauri Ammi tace “what are you saying Dr”? Dago da kanshi yayi ya ijiye pen din ya kalli Ammi da kyau yace “dudda I am not a psychiatrist and banmayi magana da patient dinba dan she’s not in right state of mind na magana ma but I can clearly tell you the patient nada matsalan depression among other mental issues wanda banma saniba, don’t get me wrong depression na kama kowa, but marasa karfin zuciya tafi kamasu nan da nan, someone kaman diyarku datake auta, duka rayuwanta ta taso cikin jin dadi da kulawa da lot of love kaman yanda kukace can be depress because of a slightest issue dabakuyi tunani is something ba ku iyayenta da yan uwanta” tari Ammi tahauyi dasauri Alhaji yatashi yahau buga bayanta yace “sannu sannu Binta kinj,i sannu” daga mai hannu Ammi tayi tarin na raguwa Dr dai ya tsaya yana kallonsu yadade baiga Inlaw’s paddy hakaba, Alhaji dasauri yakoma yazauna yace “wani kalan depression eh likita? Wani kalan depression kuma likita fisabillahi ni dadina daku komi awajenku cutane har kuka ma saikuce cutane kai numfashi ma saiku iya bata wani sunan cutan, banda haka mezaisa Alawiyya ta shiga depresssion tanada dukanmu arayuwa? Iyye? Kodai wani cuta ke damunta bamu gani ba naga kaman kunnenta na ciwo ma” dan murmushi kadan Dr yayi yace “Yallabai I’ve been family Dr naku for years nataba bada diagnosis that is not true”? Shiru Alhaji yayi yakasa magana yace “Alawiyya na suffering from depression among others yanzu zanyi referring naku to psychiatric hospital branch namu ku kaita wajen, she needs to be admitted and manage before condition nata yayi worsening” ja idanun Ammi yayi cikeda damuwa tace “Dr y’ata kake cewa na kaita asibitin mahaukata eh? We are politicians fa idan labarin yayi leaking yarinyar minister Abuja ta haukace tana asibitin mahaukata before u know it za’a fara fadin gaskiya da karya afara cewa shaye shaye ne da sauransu, hakan can dent my image nida zan fito takaran gwamna next year, da ace ya’ata mace ta haukace ai har gwara d’a namiji ma da ace mace kuma Autana ne ta haukace, in politics everything matters, I mean every little thing, labarin nan zaisa people to loose trust in me ace ko y’ata ban bata tarbiya ba ban kula da ita ba nabarta ta haukace to tayaya zan jagoranci gari guda eh”? Anatse Dr yace “are you thinking about politics da abinda mutane zasuce ko condition na yarki Hajiya?” Cikin fushi Alhaji yace “don’t you dare talk to Binta like that!” Alhaji ya buga table yace “she have every right to think about both abinda take cewa, idan baka ganeba shine babu wani abinda za’a iyayi maybe akira psychiatric Doctor mubiya ana zuwa har gida adubata?” Dan ijiyan zuciya Dr yasauke yace “ehh to za’a iya hakan a lot of Drs zasu karbi offer but wani zubin idan patient nada mental issue anfiso akaisu confined environment it helps with the healing process nasu dan wani zubin matsaln family ne reason na samin mental issue din so she needs to get away from the family” Zabura Ammi tayi ta mike rai abace dan ji take kaman da ita Dr ke magana tace “Alhaji am done talking to this man zan samoma y’ata psychiatric doctor just come with discharge papers nata mutafi gida da ita” Ammi tayi maganan tabude kofa fuuu tafita kaman zata tashi sama tawuce bayin hospital din tana shiga ta maida kofa tarufe tana dafa kirjinta tace “nadade banga yarinya da kuruwanshi keda karfi ba irin Alawiyya yanzu haukacewa zakiyi sabida ki tonamin asiri, Alawiyya tariga tai alkawari she will ruin me direct ko indirect, Ya ilahi mesa yarınyar nan ke damun rayuwana ne eh? Alawiyya tazaman mini kashi a wuya I can’t chew her, I can’t swallow her, and I can’t bring her out, ohh ni Fateema Bintu, wani kalan gasani Alawiyya keyi haka yanzu yazanyi da ita? Mezan mata da warke? Asibitin mahaukata takeso na turata sabida ta tonamin asiri da aduniya?” Ammi ta shiga kissafe kissafe abayi.

EPISODE 2️⃣6️⃣



Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950








Bangaren AJ
Ahankali yake bude idanunshi dake budewa kadan kadan yana lumshe su yakalli saman dakin zuwa hannunshi na haggu dayaji yamai nauyin gaske hakan yasa yasauke kanshi ya kalli hannun cast yagani a hannunshi alamun ya karye kenan ijiyan zuciya yasauke yana kokarin tuna meya faru the last abinda yatuna was dukan da mutanen Ammi sukamai har yafita daga hayyacinshi bai sake tunawa da komiba where is he? Bin dakin yayi da kallo lafiyayen ubansu daki yake yana kwance kan makeken gado ga drip dayaga an Riga an ciremai yunkurin tashi yayi da duka karfinshi yakasa amman karfin hali da taurin zuciya irin nashi saida yatashi zaune hannunshi namai zafi jikinshi namai ciwo but yadaure da kyar yafara tafiya yana dafa bango yana tangadi da hannunshi na dama dakeda lafiya tafiya one two three yayi kafafunshi suka kasa cigaba yayi baya zai zube daidai lokacin an bude kofan dakin karaf yaji an taro kafadunshi an rikeshi da kyau, wani kalan ni’imantaccen sanyi yaji da kamshi sun ratsa jikinshi da hancinshi, ahankali yabi hannayen daya gani akafadanshi da kallo farin hannu ne tass kaman na bature ga farin hannun jallabiya jikin kayan, ahankali yadago kanshi tareda juyo da kanshi, ido cikin ido yayi dawani mutumi da inbadadan namiji bane sannan inba dadan ya manyanta ba zaice Alawiyya ne tsabagen kaman dasukayi kaman male version and older version atare ne na Alawiyya, yanda AJ ya tsaya chak yana kallon mutumin yasa anatse cikin harshen larabci

Please Login or Register in order to submit comment