Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kunnenta ita kadai tasan yanda takeji gabaki daya komi yadena mata dadi zuciyanta baya mata dadi yau tarasa ina zata jefa kanta.



Karfe 9:00 jirginsu ya sauka a Kaduna airport, gawasu manyan jeeps da Alhaji yaturo a kwashesu bai fitoba shi sabida bayajin dadi sosai saukowa sukayi Ammi na rikeda hannunta kaman yar yarinya suka shiga mota peeee sai gidanta, suna horn gaban gidan aka bude karamin gate da gudu Alhaji ne yaci wani mahaukacin gizna milk ga babban riga ya kafa hula sai kamshi yake zubawa yana ganin motansu jikinshi har rawa yake yace “sune open the gate” Ammi dake kallonshi ta nunashi tace “kalli wanda kika tsana yanda yake compound yana gadin dawowanki jiki na rawa, akwai wanda zai taba sonki haka arayuwa” Alawiyya ko kallonta batayiba sai window kawai datake kallo dan ita har yanzu bama ta kalli inda zai nuna mata Alhajin ba, shiga cikin gidan akayi da motan dasuke ciki motan na parking Alhaji da kanshi yabude kofan su kaman zaburarre yace “Lawiiii” washe baki Ammi tayi tace “ahh Alhaji gatanan zaka ganta wani iri iri dayake tasha bacci a jirgi” tayi maganan tana muntsilin Alawiyya dako juyowa batayiba glass take kallo kawai, saukowa Ammi tayi dan itane kusada kofa tasa hannunta tajawo Alawiyya tace “sauka mana sweet Cookie ga Alhaji” tsayawa Alhaji yayi yana kallonta yanda tajuyo dudda bashi take kallo ba idanunta nakan yaranta data gani agaban kofa an foto dasu Nanis sun rikesu sunyi kyau abinsu kaman ka sace, Alhaji kusan mutuwan tsaye yayi yana kallonta tundaga kan kafafunta Alawiyya ta rame but is as if raman yakara mata kyau tayi haske, kirjinta sun karamai wani tumbotso sunyi jeren kombo yanda kasan me karamin ciki, jikinshi wani rawa rawa yake ganin taki fitowa baisan lokacin daya shige cikin motan baiyi wata wata ba yakamata ya rungume tsamtsam kaman wanda yake kuka yace “wayyooo Allah na Lawi you are here, nayi kewanki yarinyana I miss you” murmushi Ammi tayi tawuce ciki tana daukan su Hassan da Alawiyya ke kallo har lokacin Ammi na shigewa tawani tureshi tasauko daga motan da kyar yace “La…….Lawi in……” kafin yakarasa maganan tawuce ciki kasa motsi yayi ya tsaya yana kallon yanda ass dinta ke juyawa suna karkada wai Ya Allahu Ya Jabbar!duwawunta kaman dabarbaje yanda yake jijjiga, ahankali shi kadai yace “waya bata mata rai kuma? Ina Binta tace an warware komi tadawo garau da ita”? Yayi maganan yana saukowa daga motan yana shafa gabanshi ta cikin malum malum yace “aisai ki kwanta tundadai tadawo yau zakici abinci anjima”.


Ahankali tabude kofan falon tashiga Ammi na zaune afalon da twins ajikinta Alawiyya na shigowa sukai wani jumping suka sauka daga jikin Ammi suka taho wajenta da gudunsu irin na yara. “Maaaa….mi Moo….mi…..Maaaa…mi” hannunta tabude musu suna zuwa tawani daukesu da gudunta ta rungumesu hawaye na saukowa kan idanunta, Ammi ta balla mata harara tace “ashe kina sonsu kika manta dasu” daidai lokacin shima Alhaji yashigo ganinsu yasa ya washe baki yace “Twins really miss Mommy, I told them Mommy is not feeling fine taje amata injection” kallon yanda Hassan ke pressing boobs din Alawiyya yayi ya hadiye wani abu abakinshi sai kawai yataresu yace “muje mu zauna stop stressing Mommy” ya rungume Alawiyya ta baya kaman maye yana wani mammana gabanshi a ass dinta yayi ciki da su zuwa kujera sabida Ammi yasa Alawiyya tazauna aka shiga kawo musu breakfast Ammi tace “before then Alhaji ina sababbin ma’aikatan nan damuka dauka aiki”? Alhaji yace “suna baya dorm na ma’aikata sunzo tun by 8” yar aikin data kawo abinci Ammi tace “go and call them” suna zaune awajen saiga wasu security personnel mata guda hudu sun shigo suna sanye da kaya kaman yan sanda suka tsaya kikam a falon dukansu sun saka bakaken glass a idanunsu karafan mata ba manya dasu kaman basamudaye, Ammi tamike taje gabansu takalli Alawiyya dake magana dasu Hassan kasa kasa tace “Cookie” dago kanta Alawiyya tayi takalli Ammi, Ammi ta nuna mata matan tace “sune securities masu protecting naki and watching over you for 24hrs kullu yaumin, chief security mijinki shine zai dinga managing nasu yana musu roster dan zasu dinga yin shift, biyu idan sunyi morning biyu zasuyi night, daya aikinta is gadin palor you can’t go out kibar this palor batare dasun kira Alhaji sunji dalili ba sannan even idan zama ki fitan they will accompany you, saikuma daya ita following naki around zata dingayi har bedroom naki Alhaji yabasu permission su shiga the only dakin da bazasu shigaba is bedroom na Alhaji still shima saisun rakaki sun tabbatar dakin kwanta aciki saikuma bayi bathroom bazasu biki cikiba idan kin shiga, ba’a basu permission na suyi magana dake ba Alhaji kadai ko nine zasu iya magana da if anything come up, sannan baki da iko akansu ko kince karsuyi wani abu inhar aikinsu ne zasuyi you don’t give them orders, duk inda zaki shiga a gidan nan dakinki dakin yara kitchen ina ina ne duka suna tareda ke banda only dakin Alhaji, and for now bazaki amfani da waya ba sainaji behavior naki idan komi lafiya lau zansa abaki wayanki and karkima Alhaji rigima cus aiki nane wannan dole nasashi adauka miki securities for your safety” dasauri Alhaji kaman mai tsoron Alawiyya yace “dole tasani wlh baby na, na yarda da ita sabida is for your own safety duba da last time dakika fice daga gidan nan kinga koda something like that zai faru zasu taremin ke and randa bana gidan nan hankalina kwance cus i know suna nan, don’t be angry kinji Babyna” yakai hannunshi yashafa gefen fuskanta da sauri ta runtse idanunta jitake kaman wani wuta ne ko poison ya shafata Ammi tace “su waye a duty yau” biyu suka daga hannu tace “okay ku sauran are dismiss ku kufara aikinku” sai kawai daya tawuce wajen kofa ta tsaya daya kuma kawai sai Alawiyya taga ta zagayo inda take gefen kujeran ta tsaya akanta kaman gunki wani irin abu Alawiyya taji yazomata wuya batasan lokacin data daga su yaranta kawai tawuce sama ba bodyguard din tabita abaya dasauri Alhaji yace “breakfast fa” murya Chan ciki tace “banjin yunwa” tayi gaba Ammi tace “kasan ta bata wani son abinci” Alhaji yace “hakane” saida Ammi taji karan rufe kofanta tace “Alhaji kar mood nata da yanayinta fa yayi discouraging naka yasa kaita biye mata kana kallonta lafiyanta kalau Malam yace zatai haka but bayan kwana biyu zata zo ta warware tasaki gabaki daya”.


Alawiyya tadawo prisoner😭

*MATAN KO MAZAN*




EPISODE 2️⃣2️⃣



Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950


Jinjina kai Alhaji yayi yace “Alhamdulillah ai gaskiya kinmin kokari Binta, Allah dai ya shimiki Albarka kome kikeso ki fadamin wlh zan miki” kaman abinda Ammi ke jira kenan tace “wai mesa bazaku tafi vacation ba kudanje ku huta eh Alhaji? Koma ka maidata wani country kawai da zama sabida ni matan nan naka nafara tsoronsu” dasauri Alhaji yace “nayi tunanin hakan wlh amman banso ne gabaki daya tai nisa dani maybe tana Uk ni bayan kwana biyu nazo nigeria na barta kuma kinsan dole sabida sha’anina nadinga zaman Nigeria ai, nazo ba Alawiyya ai ba kanta” dan shiru Ammi tayi tace “to ammadai plan for vacation kwanan nan kuje ku huta daganan ayoma su Twins kannai, kasanka ba wasa akara mata wasu yan biyun su Alhaji kunama” kyakyata Alhaji yahauyi, dariya sosai yana buga kujera itama haka Ammi, sai chan kuma yace “bari naje nadubo Babyna” yawuce sama Ammi tacigaba da yin lafiyayyen breakfast abinta direct dakin Alawiyya yabude ya shiga bodyguard nata na tsaye gefen kofa itakuma tana kan gado dasu Hassan tayi tagumi kawai tana kallonsu kaman TV suna tsalle akan gadon, wajen gadon yayi yana gyara babban riga yakalli bodyguard din yace “excuse us kafin nafito” cikeda girmamawa tace “yes sir” tabude kofa tafice zama kusada ita yayi dagudu yakara rungumeta yace “I miss you alot Lawi welcome home kinji welcome sweet Lawi” yayi maganan yanakai hannunshi saman boobs nata kabar da hannunshi tayi da haushi ta tureshi takalleshi da red eyes nata tace “don’t touch me”ayanda yake kewanta din nan yanaji kaman ya cinyeta sabida kewanta dayayi baisan sanda yace “Lawi you are fine yanzu mesa kiketa fushi haka eh? Bakisan nayi kewanki ba, kinsan kwana nawa bana bacci sabida ke, rabon da in sami natsuwa tun bayan fitanki daga gidan nan wlh, marana yacika yayi tam Lawi eh haba a bani na Allah” dasauri tawuce bayi dan yanda yake magana was irritating her yaran na binta, shiga sukayi dukansu suka maida kofa suka rufe, Alhaji ya tsaya yana kallonsu kawai sai kawai yawuce yafice security tashigo tadawo inda take ta tsaya.
A lungun washing machine Alawiyya tazauna takama yaranta ta kankame duk yanda take hadiye kukan saita saki kukan dasauri yaran suka tashi suna kallonta cikin kuka tace “Hassan save meeeeeee, Mommy is very very veryyy sad” jikinta harwani kakkarwa yake she feels kaman prison tashigo, batada wanda zatama kuka sai kananun yaranta dan sune kadai taga suna sonta, batasan this is wat Ammi ke planning takawota tasa ahanata wayanta sannan tasa mata masu tsareta har daki ba Sabida karma ta nemi AJ kotai waya dashi dukta kulle kofan komi for her, why is her Mom so wicked towards her? Fashewa da kuka yaran sukayi ganin yanda Mamansu ke kuka abin gwanin ban tausayi, knocking gaban bayin bodyguard din tayi tace “Ma’am are you okay kona shigo” dasauri Alawiyya ta share fuskanta tareda mikewa tana daukansu tafito cikin dakin tazauna dasu kan gado tana lallashin su, batada appatite na cin abinci harta manta rabon dataci abinci, she hates food yanzu, hakama ruwa, kuma bamatajin yunwan batajin kishin dukan, tana ahaka aka bude kofan Ammi ce tashigo ta kalli bodyguard din tana jinjina kai sannan tawuce gado tazauna tace “excuse us” sake fita bodyguard din tayi Ammi tazauna gefenta tace “remember deal namu I won’t touch him amman wlh idan kika batama Alhaji rai ko kika hanashi kanki Alawiyya har mahaifiyar AJ sainasa an kama” kallonta Alawiyya tayi kurii kaman yau tafara ganin Ammin, Ammi tai murmushi tareda shafa fuskanta tace “but nasan you are a good girl cookie bazama kiyi abinda zaisa nai haka ba dan haka stay a gidanki you have everything na more rayuwa and be happy, forget that boy kibar Alhaji yayi enjoying, ni kadai nasan kudin dana kashe na gyaran da aka miki agidan Yayarki so be a good girl okay idan zanyi magana dake I will call you ta wayan Alhaji, sannan nabama Alhaji permission idan kinki bashi hadinkai he should force you dukta yanda yagadama but namasan bazaki hakaba right my baby, now lemme go bye take care ko, Allah miki Albarka Shalelena mai kashin arziki” Ammi ta tashi tace “bye Twins” tawuce tafita uppan Alawiyya batace ba dan babu words a bakinta.



Adaddafe AJ yakoma dakinshi, akasa ya zube flat zuciyanshi namai zafi da daci kaman an zuba wuta da madaciya atare aciki, wani kalan azababben kishi na turnikeshi dan yariga yasama ranshi Ajay tagama zama da mutumin nan, the way brain dinshi ke ayyanamai zata koma mutumin zai tabata was killing him morethan anything ma kaman zai mutu, kalaman da maganganun datagayamai nadawomai fresh aranshi juyi kawai yakeyi yana nishi baimasan mesa yakeson Alawiyya ba, why? Akanme yakejin wannan kalan bakin cikin? Kirjinshi yashiga duka da karfi jijiyan jikinshi suna kara fitowa yana wani kalan zufa kaman ba AC adakin yace “I hate you Alawiyya!” Ya cije lips nashi, kusan yaraba dare azabtuwa kawai yake da kyar yatashi daga kasan wajejen 4 yafada bayi wanka yayi kawai yafito ya chanza kaya zuwa dayan kayan dayazo dashi yadauki jakanshi da wayanshi idanunshi sunyi jazur yawuce yasauka kasa, checking out yayi bayan yayi clearing bill nashi tass yafito yana tafita ahankali yashiga mota ya figi motan saida aka kira salla ya tsaya awani masallaci yayi sannan yadawo mota yaja motan, gudu kawai yake shararawa a titi yasauke duka glass na mota kasa sabida iska yadinga dukanshi yanda iskan ke dakanshi yasa hawaye kawai suka shiga saukowa wanda is as if iskan ke fito dasu but he’s so glad suna saukowa suna fita, idan yatuna shikenan this is the end Alawiyya ta barshi for good this time saiyaji ranshi na kuna kaman yayita ihu, wlh Allah kawai ke tafiyar dashi sabida yanda yake gudu, by 6 nasafe yana kaduna sabida gudun tsiyan dayayi direct gym nashi ya wuce dan rabonshi da gidanshi tun ranan daya saki Khairat parking yayi basu riga sun bude ba key nashi yaciro kawai yabude yashiga ciki zuwa office nashi ya zauna babu one single thing dakemai dadi arayuwanshi, the whole wahala dayayi da damuwan daya shiga alokacin dabai kara ganinta ba bayan sun gama final paper a university yadawomai sabo fill, daga ranan bai kara ganinta ba sai after 4 good years a reunion but yanzu bazai kara ganinta ba for life, imagine tayi threatening nashi ma kan yasake kiranta saitasa an kulleshi, tashi yayi yawuce bayin office nashi, bude tap yayi ya wanke fuskanshi sai kawai yayi murmushi irin he’s trying to be strong, har yanzu yakiyin kukan dake cimai zuciya all hawayen dayake tun jiya kawai su zuwa suke akwai asalin kukan daya tsayamai a wuya dayakeso yayi na bakin ciki na heart break yakasa sabida he’s shy, shi namiji ne a strong man for that matter saisa yahana kanshi but yanda yake wanke fuskan nashi da ruwa sai kawai yaji ina yakasa rikewa sai kawai yafashe da kuka mai kara cus zuciyanshi namai ciwo, zuciyanshi namai ciwo sosai, yanamai zafi, yanamai daci, yanamai ba dadi, yanamai radadi, he is hurt! Deeply and badly hurt, ahankali yace “I really love her Ya Allah mesa nake sonta haka why, why, why?” Ya fuzar da iska yace “Ya Allah I know nayi kuskure namaka babban laifi ta hanyar yin zina da matan aure nayi alkawari harna koma gareka bazan karaba Ya Allah, please don’t punish me kahanani ita sabida laifin da muka maka Ya Allah we are sorry” ahankali yace “I hate her, I am angry with her but I still love her and I know she doesn’t like that man please Ya Allah ko bazaka bani itaba don’t make her stay in marriage da she’s not happy in, Alawiyya is mentally not okay zata kara birkicewa ne, please save my baby Ya Allah, please save her wlh muntuba” yayi maganan sounding so pitiful, “Ya save her from her mom, from that man and protect her health please Alawiyya is a very weak girl, fragile and soft she can’t stand this, I know her she will break soon, Please Ya Allah kayakuri mun maka laifi kayafe mu don’t punish us, please we are sorry” yasake fuzarda iska yadaure ya share fuskanshi tass idanunshi sunyi jaaa kafin yasake wanke fuskan yafito yakoma table yazauna kawai yakifa kanshi yana ahaka bacci yayi nasaran kwasheshi mai nauyin gaske.


Inhar kin karanta koda kalma daya a labarin nan batare dakin biyaba ban yafe miki ba Wallahi har lahira.
Chat me up and join group with just 1k wa.me/+2347032934950
Wuraren 3 Ammi tabar gidan bayan tai long maganganu da Alhaji sannan tawuce tashiga mota instead of ta tafi airport wani babban hotel taje tana kaiwa wani mutumi na isowa tasa aka budemai baya inda take xaune yashigo yazauna kaman dan sanda ne ko soja ayanda guy din yake baki kirin kaman gawayi yace “barka da rana Hajiya” Gyadamai kai tayi tace “sannu Kamal remember yaron nan danasa ka samomin information nashi har I was about naje gidansu Raheena takira kan Alawiyya tadawo Abuja” dasauri ya gyadamai yace “Abbakar Jafar daga Nile, Mai Gym din Ajay gym” Ammi tace “shi inaso akamominshi and take him to any of my property anan kaduna ku lallasamin shi kafin ku kirani cus I need to speak to him” gyadamata kai yayi yace “angama Hajiya” knocking kofar yayi yafita itama sauka Ammi tayi tashiga hotel din zuwa suite nata taje tarage kayan jikinta tai wanka ta zauna tana duba document dazatai signing na office tai murmushi tace “idan banci uban yaron nan ba Alawiyya dudda namiki alkawarin bazanyi ba is as if all my hard work nayi abanxa ne, nifa na haifeki Cookie I looked at you I see kalan yawan soyayyan dakikema yaron nan, ba bodyguard ba ko ajikinki na makala bodyguard din nan nasan saikinsan yanda kikayi and run to this your boyfriend, it’s time to pay your guy a visit” tai maganan tana daga Ipad nata tana kallon fuskanta ta screen din tana juye juye tace “all my life I worked hard for position danake din nan yau and you think zan hakura dashi because of silly love life naki? This is not selfishness I am not selfish, this is the right thing to do and is selfless, idan ni namuku sacrifice rayuwana da kuna yara haryau mark din operation na haihuwanki na cikina akanme bazaki hakura da banzan soyayyan ki ba, I will be done with AJ naki yau, first thing tommorow morning ina Abuja finally nakoma office fully, Alhamdulillah finally everything is falling in place, AJ yanzu shine last obstacle din shima yau zan kawar dashi” tai maganan tana wani murmushi tacigaba da abinda takeyi.

Wajajen 9:00 wayanta yahau ruri tadaga tace “Kamal ya kun kamoshi?” Dasauri yace “around 6 muka kamashi daidai yafito daga Gym mun kaishi warehouse” Ammi tace “good kun lallasashi”? Dasauri yace “eh Hajiya” murmushi Ammi tayi tace “to ganinan zuwa” tashi tayi ta shirya cikin wani black outfit tadauki nose mask tasaka ta nemi taxi hotel akazo aka dauketa tafiya mai nisa ne dan chan bayan gari ne, sawa taxi tayi yajirata ita tasauka tawuce cikin gidan yaran Kamal tagani duk suka gaidata suka mara mata baya har zuwa cikin warehouse din AJ na tsaye a tsakiyan wajen an daga hannunshi sama an kulle da chain kacha ammai duka sosai ajiki riganshi duk yabaci da shatin jini, layi kawai yake unconscious kaman zai zube akasa bahali sabida yana adaure, kujeran dasuka ijiyema Ammi tazauna tana tabe baki tabi AJ da kallo tundaga kan kafafunshi har zuwa saman kanshi, not bad yaron kam yahadu sosai, now she sees why diyarta was madly in love with him, yaron nada tsayi sosai dogo ne lafiyayye kuma ba ramamme bane irin kakkauran namiji nan ne yan gym, ga broad chest ga abs ga murdadden jiki and face nashi is damn handsome dudda asume yake but his face kaman na black American ga bakin saje, bakin gashi, ga lips even though ba pink bane but yanada shape na lips din wayanda suka iya shan gaban mace, murya ciki ciki Ammi nawani irin kallonshi tace “my daughter sure have a good eyes kam for men, yaron is HOT!!” tadan tabe baki kafin tace “ku tasheshi Kamal” ruwa aka kawo mai sanyi 1 bucket aka watsama AJ dayasa ya bude idanu a firgice yana nishi yana fuzar da iska yana kallon duka mutanen wajen idanunshi ya sauka kan matan data zauna kan kujera gabanshi sanye da bakaken kaya da nose mask data sauke kasa tadaura kafa daya kan daya tana wani irin kallonshi kaman zata hadiyeshi.


*MATAN KO MAZAN*




EPISODE 2️⃣3️⃣




Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950


Kallo daya AJ yamata yagane Maman Alawiyya ce dudda yasaba ganinta a tv kafafan news but today is the first time yake ganinta irin real life, murmushi Ammi tayi tareda clapping sau uku tace “yau gani tareda famous AJ” kurrr AJ ya tsaya yana kallonta baice uffan ba, tasowa Ammi tayi ahankali tazo gabanshi ta tsaya dab da shi tana kallon kwayan idanunshi kaman yanda yake kallonta bayako kyaftawa shima sannan ta tabe baki tace “dole Alawiyya tamin rashin kunya so this is abinda takeso mutumin dabaya kunyan kallona cikin idanun mahaifiyar yarinyar dayake so” ko tak AJ baice mata ba sai kallonta dayake juyawa Ammi tayi takalli su Kamal tace “excuse us” ficewa waje duk sukayi Ammi ta kalli AJ ta haderai tace “ubanme kama yarinya na kajuya mata kwakwalwa how dare you sleep with my daughter”? AJ na kallonta cikin idanu yace “are you sure she’s your daughter ko diyar wasu Hajiya Fateema!”? Wow! Ammi tafadi mamaki na neman kasheta ganin yanda yaron da akace yanason diyarta yakira sunanta direct sannan yana questioning nata, AJ yace “haifo mutum ka kawoshi duniya doesn’t make you a mother, loving that child, caring for the child, supporting the child’s dream sune abinda ke making wacce takawo yaro duniya a mother, dakuma tausayi and bakida any sannan you don’t act like Alawiyya’s mothe……” Tass!! Ammi tadaukeshi da mari tai ihu tace “how dare you! How dare you? Kasan waye ni kake magana dani haka ba atom of respect a maganan ka, how dare you? Bakasan zan iyasa akasheka ba yanzun nan eh”? Murmushi AJ yayi ya kalleta ko dar babu yace “I don’t care dan kinsa akansheni yanzu haka but kafin kisa din I have something to tell you” yayi dan shiru yakalleta cikin idanu yace “the day I found your daughter Hajiya Fateema she was trying to take her own life screaming with lots of fear a kawo bridge, all mutanen dake wajen fuskansu na chanza mata zuwa fuskan mutumin dakikasa ta aura, i know you know what that means” dasauri Ammi tace “sai akai uban mene angaya maka ban sani bane duk shirmen Alawiyya ne wannan wanda kai da ita kuka hada plan din dan kuyi eloping” dan dariya kadan AJ yayi tareda fuzar da iska daga bakinshi yace “i just said u we’re never a mother to Alawiyya and you keep proving me right, how funny!” Yasake fuzar da iska da kyar yace “Alawiyya had to see a psychiatrist from Ahmadu Bello University Teaching hospital yayi diagnosing condition nata as type 2 depression
which those 7days she was on medication kinsan why am telling you this?” Yayi maganan yana kallon Ammi idanunshi sun cika da kwalla, Ammi ta tsaya chak tana kallon kwayan idanunshi dake sparkling yaron badai dara daran sexy eyes ba irin masu narkar da zuciya, AJ yace “sabida i know dawo da ita dakikayi yanzu zaisa that gurl to mentally shutdown, your daughter is sick! Alawiyya is sick! She needs to leave that marriage and see a doctor” wow! Ammi tafadi tana tafi tace “now I see inda conversation din ke tafiya” Ammi ta kyalkyace da dariya tace “you are a nobody don’t you dare tell me how and what I will do akan yarinyata, I have 6girls I trained them kawowa yau on my own without fathers nasu and that’s not why am here” Ammi tadanyi shiru sannan tace “I wanted nakaika one of the worst prison a Nigeria to rot achan but yarinyar nan saida tasa namata alkawari bazan tabaka ba sabida ta yarda ta koma, now offer danake baka shine ka tattara yinaka yinaka your mother, sister, wife and daughter kabar Nigeria gabaki daya da zama ku koma chadi ko Nijar inba hakaba I will waste your life AJ” “and who are you?” AJ yayi maganan ba tsoro da saida Ammi tasake kara kallonshi irin da me yaron nan yake takama ne yake mata magana haka kirjinta na tafarfasa yana bugawa duka atare ganin jan wuya ne yaron, AJ namata wani kallon disrespect yace “do I look like yaranki dakike detecting yanda life dinsu zai kasance? Do I look like someone da a woman like you can Boss around?Do you think you can tell me yanda zanyi rayuwana ko yanda bazanyi ba?” Ammi jitayi ta mutu a tsaye AJ yace “with all due respect Ma’am you don’t have that right akaina! Baki isa

Please Login or Register in order to submit comment